Author : MAMAN ISLAM Category : KDP NOVELS
tofa addu a aciki sannan ya soma guntsar ruwan abakinsa yana fesa mata saida yayi haka har sau uku, sannan ya tsiyaya hannunsa yana shafa mata a fuska shima sau uku.
Wata irin ajiyar zuciya ta saukebsannan naga tayi mik'a gamida salati sai kuma ta runtse idanunta da mugun k'arfi a hankali naga bakinta yana motsawa, sai kuma naga taware idonta tarwai akan Abdul majid, da sauri Abbi yace "kul karki kuskura kinji ko dama irin rayuwar da kukeyi a gidan kenan aka gagara gayamin?
Dama a gidana za ayi irin wannan shed'ancin Ummu Ammar kirufemin?"
Ita dai ummi har lokacin bata daina kukan da takeba kuka sosai takeyi ya d'an dubeta kad'an yace "ki d'an fita zanyi magana dasu kuma ki daina kukannan haka dan yanzu kika farashi domin ina,shirin,aurar da 'yarki ga d'ana Abdul majid"
Wata irin juyowa ummi tayi ta k'ure Abbi da ido takasa ko k'ibtawa yayin da hankalinta yayi mugun tashi zuciyarta ya tsinke gabanta yake wata irin fad'uwa, rawa leb'enta yana wata irin rawa, saidai takasa cewa komai sai uban tsuma da jikinta yakeyi tafita daga d'akin da gudu.
Shiko Abdul majid wata irin zabura yayi kafin yace "Abbi banasonta dan Allah Abbi karkace zaka had'amu aure da Fatima kallon k'anwa nake mata Abbi bantab'a jin sonta arainaba"
Wani murmushi Abbi yasaki kafin ya dafa kafad'arsa yace "malam Abdul kenan ba shawartarka nakeba kuma ba yardarka nake nemaba kawai dai amatsayina na wanda ya isa na yanke wannan hukuncin"
"Abbi akwai maganar Yusra fa kuma har sun gama magana da Abban ta da daddy"
Abbi yace "kai mijin mace hud'une dan haka bayan yusra zaka iya k'aro biyu duk zan had'a na d'aura muku aure jeka zan gana da amaryar taka" yafad'a cikin sigar zolaya.
Fatima ya kalla cik8n kwantar da murya yace "ke nasan bazaki k'i abinda nazo dashiba ko Fatimana?"
Ya fad'a cikin sigar tambaya.
Cikin wata irin kad'uwa Fatima tace"wallahi Abbi bana sonsa na tsaneshi Abbi banji araina zan iya sonsaba bayan son 'yan uwan taka san Allah Abbi kamin rai Abbi karkayi wannan had'in"
Zama Abbi yayi gefen gadon sannan ya d'an dafa kanta ya girgiza yace "Fatima kece zan aurawa Abdul majid ba waniba kumank8sa aranki idan an kashekine kema kinyi shihada kamar sauran sannan, kuma idan akace kema da kike 'yar uwarsa kin guheshi wa kike tunanin zai iya?"
"To abinda nakeso kisa aranki Fatima idan kinga baki auri Abdul ba to ki k'addara bakya numfashi dan haka Fatima daga yau ki fara lissafa nan da kwana talatin zan d'aura aurenki da d'an uwanki Abdul majid dan haka za'a had'a aurenki dana ita yarinyar dayake magana dan haka ki fara shiri tun yanzun.
Wata irin zabura Fatima tayi ta mik'e tsaye tace "innalillahi wainna ilaihi raji un Abbi ka kasheni wallahi Abba idan ka auramin yaya Abdul mutuwa zanyi" sai dai ki mutun Fatima amma aurenki da Abdul majid babu fashi daga haka ya fice ad'akin.
Afalo yasami ummi tayi wani wujiga wujiga idanun nan nata yayi wani irin ja tsabar tashin hankalin datake ciki.
Batare da yace komaiba ya kama hannunta yajata d'akinsa har lokacin hawayenta bai bar zubaba, zaunar da ita saman doguwar kujera, sannan ya zauna a kusa da ita, kwantar da kanta tayi saman kafad'arsa tace "ya habibi baka sami labarin abinda yake faruwa da Abdul majid bane?"
Murmushi yayi yace"na sani, nasani ummu salma akwai dalilina nayin wannan had'in kuma inada manufata kisa aranki ummu Ammar duk wanda kikaga ya mutu lokacinshi ne yayi dan babu wanda zai tsallake iya kwanakin da ubangiji ya k'addara masa arayuwarsa dan haka k8sa aranki idan har Fatima ta rasa ranta adalilin auren Abdul majid to ki tabbata lokacinta ne yayi dan haka kiyiwa 'yarki addu'a Allah ya zab'a mata mafi alkhairi".
Sanin halinsa na kafewa akan magana d'ayane yasa ummi bata k'ara cewa komaiba sai ma d'aki data tashi ta shige wajen Fatima, Abbi ya girgiza kai kawai yana murmushi.
"Alhaji wai me yafarune naji kuna hayaniya da alhaji marwan?" cikin b'acin alhaji yace "kedai k'yaleshi kawai hajiya, wai tsinannen mutumin nan dashifa muke jajanta matsalar yaronnan Abdul, kuma dashi muke gantalin neman magani k'auye k'auye amma shine saboda alhaji sambo ya zugashi yakemin wannan cin mutuncin"
Ajiyan zuciya mammy tayi tace "to aishikenan alhaji basai a k'yaleshiba tunda dama shi yace yaji ya gani yanzun kuma yace ya janye kacigaba da yi masa addu'a da neman magani kamar yadda nima make masa babu dare babu rana da izinin ubangiji asirin koma waye zai tonu"
Suna cikin tattaunawar Abbi ya kira no Daddy yana dubawa yaga d'an uwansa ne ya d'aga da sallama Abbi yace" kana ina yaya akwai muhimmiyar maganar danakeso mu tattauna,da kai?"
Daddy yace "kaganni nan afalona,muna tareda mammyn yara" yace "yauwa yaya itama ta jirani maganar ya shafeta"
Mammy wadda harta yunk'ura dan bashi sararin ganawa da d'an uwansa yace " ai kuwa yace kema ki tsaya maganar yashafe ki"
Tace "to Allah yasa muji alkhairi" daddy yace "in Allah ya yardama alkhairinne"
Agidan alh. Sambo kuwa Yusra ce gaban mahaifiyarta kuka take sosai tace "mamma kinajifa abinda Abba yake cewa nidai gaskiya kiyi masa magana har ga Allahi ina son Abdul majid kuma babu abinda zai hanani aurensa tunda kince kina min addu'a kuma malaminki yace babu abinda zai faru idan anyi auren"
Haj. Kulu ta d'an gyara zamanta saman doguwar kujeran datake zaune tawani had'e rai tana duban alh. Sambo sannan ta maida kallonta ga yusar tace.
"Kwantar da hankalinki 'yata tunda kina sonsa magana ya k'are naga uban da ya isa ya hana auren ehe"
Alh. Sambo ya dubi haj. Kulu yace " dan Allah kiyimin rai ki janye wannan maganar wallahi tunda kikaga na dage akwai matsala ne shiyasa kikaga nace afasa"
Haj. Kulu tace "ni kuma kud'in nakeso shiyasa kaji nace sai anyi dan haka ka rufemin bakinka dan baka isa afasa aurennan ba wallahi"
Cikin karyar dakai yace "yadda kikeso haka za'ayi ai amma kidubafa kiga ita kenan 'yar dana mallaka.
"Kome zakace alh,kace ammafa kasani bazan iya hak'ura da wannan mak'udan kud'ad'anba.
Afalon k'asa Abbi yasami yayansa da matarsa bayan sun gaisa nan yake sanar musu shawaran daya yanke.
Ba k'aramin tsorata mammy da daddy sukaiba sukace su sam ba basu aminceba saidacya kafa musu hujoji masu k'arfi tareda dalilinsa nason ayi auren.
Daddy yace "wannan ai gangancine"
Abbi yace "hakan shine mafitarmu bamuda wata mafitar sai wannan hanyar"
Da k'yar dai yasamu yasha kansu suka amince akasa bikin wata 1 kamar yadda yace tunda farko.
Dakin tarone na manyan masu kud'i hankalinsu atashe yake dajin wannan mummuna labarin agaresu d'aya daga cikin sune ya dubi wata mata yace "akashe yarinyar nan kar tun kafin asirinmu ya tonu
Dubansa matar tayi a tsorace tace "bazan iya tunkarar 'yar wannan shed'anin mutuminba nasan cewa idan na tunkareta kuwa zanyi mutuwa mafi muni, kuma ranka ya dad'e tunda kaga ya fito da wannan tsarin wallahi yasan shirin dayake akanmu"
Take hayaniya ta kauare a wajen kowa da abinda yake fad'a wasu suna cewa dodon tsafi yafi k'arfinshi wasu suna cewa adai k'ara shirin akansshi.
To sundai ajiye shawara akan cewa sai sun k'ara shirin dan tun karar mutum kamar Abubakar saida mugun shiri.
Muje zuwa taku maman islam
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp
*____________________________________*
💦💧ZATO NE💧💦
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
DAGA MARUBUCIYA
ABINDA YAKE RAINA
WAYYO RAYUWATA
Page 10
..............a b'angaren Abbi kuwa baicewa Ummi komai ba, duk da ganin yadda ta tashi hankalinta, yasan matar tasa da d'an banzan tsoro akan yaranta duk da kasancewar mata mace me tsananin addini, amma akan al'amari na 'ya'yanta basiranta kwacewa take, kundai san larabawa da mugun son 'ya'ya to hakane ya kasance ga ummi.
Zaune yake saman lilon dayake lambum gidansu sai lilashi yake yana zaune kawai yarasa wanne tunanima zai kama damuwa ya masa yawa aduniya yana tsoron abinda zai sami Fatima domin itad'in jinta yake ajini da jikinshi.
Daddy ne ya dubi Amma datayi kicin kicin da rai yace "to yanzu yakikeso ayi Amma nima nayi nayi yabar maganr ya dage shiyasa naga gwanda ke kisani duk da kasancewar nayi na'am da maganganun da yafad'a akan batun da kuma shirin da yakeson ayi amma hakan akwai hatsari sosai a'al'amarin"
Cikin sanyin jiki Amma tace "da ace babu wannan masifar to danafi kowa farin ciki kana kallofa Yusifa yadda Hafsatu tarasa tilon 'yarta k'wa d'aya tal aduniya, sannan kuma natar Ridwanu babu irin haukar dabatayi minba akan nace zan had'a 'yarta da shi Abdul majidun hakama danace a had'a da Nusaiba 'yar wajen Umaru shima wai kar ab'ata zumunci duk fa 'yan uwansa ma suna gudun abinda zai Faru shine Habu zai jawa kansa matsala da matarsa?"
"Gaskiya Yusifa kace baka yardaba kawai fak'at nagama magana"
Daddy wanda jikinsa yqyi mugun sanyi yayi k'asa da kai yakasa cewa komai baitab'a sa abin aransaba irin yau da mahaifiyarsa ta ankarar dashi cewa 'yan uwansa ma gudun gudan jininsa sukeyi wanda da ace babu wannan matsalar da bak'aramin rigingimu za ayiba akan Abdul d'inba koba dan dukiyaauba ma kodan kyawun dayake dashi.
Haj. Kulu ce gurfane agaban bokanta datayi imani dashi akan duk wasu buk'atunta bayanin take masa akan matsalar da mijinta yake son bata akan maganar auren 'yarta da Abdul majid bokan kamar zaiyi kuka yace mata karki damu bama sai anyi wani aikin akansaba dole aurennan saiya faru dan haka kije kici gaba da shirinki aure yananan babu fashi.
Washe baki haj. Kulu tayi tace boka aikinka yana kyau shiyasa nake alfahari dakai nabaka dukkan yardata zip d'in jakarta ta bud'e taciro bandir d'in 'yan dubu na dubu d'ari ta zube agansa, kamar zaiyi kuka ya daki kud'in da sandar hannunsa suka b'ace zaki iya tafiya ya fad'a kamar zaiyi kuka.
Tana barin wajen suna zuwa mutumin ya dubi bokan yace "kai dan ubanka menace maka banace ka lalata maganar aurenba banace karka bari auren yafaruba"
Boka dayaji shaka yace "haba yallabai naga kafini k'arfi da fada awahen shugaba meyasa kai bazakasa ta hana aurenba saini k'aramin alhaki da ake bani dafa i'daga gefe zakabi ka takurawa naso ace 'yar cik8nkace za ayi wannan auren da ita ba 'yar abokinkaba da ni dakaina zan tsotse jininta kamar yadda kayiwa tawa 'yar guda d'aya tal aduniya"
Wata irin bangaza mutumin yayi masa a firgice ya danganda wajen gunkiyarsu, sosai jikinsa yane b'ari ganin yanayin uwar gijiyar tasa yace "kimin rai ajanye maganar aurennan yarinyar nana 'yar amini nane wannan auren zai saka damuwa azuk'ata da yawa harda na mahaifiyar yarinyar.
Yauma kamar rannan naga ta bud'e idonta akansa, take jikinsa yafara wani irin rawa ganin yau wutar dake ci har yazarta k'aida tace "kayi tunanin yadda iyayen yara da 'yan mata ko 'ya'yan tsofaffi sukeji aduk sanda muka buk'aci wasu daga ciki kuma haka kake kawosu babu jinkiri ko b'ata lokaci, dan haka duk abinda nak'ara shimfid'wa ka k'ara nusawa jininka zamusha jininka zamusah" haka tayi ta nanatawa har ta rufe idanunta kirib kamar kullum jinin yaci gaba da fita ta kowace kafa ta jikinta.
Wani irin kuka yafashe dashi kuka harda majina fuskar nan yayi wani irinja jiki na rawa ya mik'e nan yabar takalmansa da jakarsa.
Sanda ya shiga gidansa matarsa bata gadon alamunta yaji a toilet da sauri ya cire kayan jikinsa ya canja wasu tana fitowa taganshi tace "daga ina kake alh.
Tun d'azu na farka nake ta nemanka?"
In ina yasoma yana share gumin daya lullub'eshi kafin yasami abinda zai fad'a mata dak'yar yace,
"Ajiya ce akabani ta miliyoyin kud'i na mantasu a mota shinefa hankalina kikaga yabar jikina"
Kamar bata yadda da abinda yace ba tace"oh to yanzun kaga kud'in kenan?"
"Na gansu" yafad'a yana goge gumin dayake ta kwaranyo masa gaba d'aya alamomin rashin gaskiya sun bayyanar masa.
Tab'e baki matar tayi tace "ajuri zuwa rafi wataran tulu zai fashe duk abinda mutum zaiyi ya dinga duba Allah" daga haka ta wuce ta shimfid'a abin sallah.
A gidan su Abdul majid kuwa babu wanda ya goyu da bayan wannan had'in musamman umma matar baba Ridwanu babar Nusaiba k'iri k'iri ta nuna batason wannan had'in.
Shi kuwa Abbi tunda yasamu yashawo kan yayansa da uwarsa shikenan aka wuce wajen babu wanda ya saurara da shirmansu.
Ko uwar yarinyar take ta rigingimu da koke koke bai sauraretaba tayi kukan tayi rok'on tayi magiyar duk abanza yak'i sauraronta.
Fatima kuwa tunda ga ranan bata k'ara samun lafiya ba kullum suna hanyar asbiti abinda ya dad'a d'aga hankalin ummi kenan kullum saita yiwa Abbi tana rok'onsa akan ya janye wannan batun amma ko kallon inda take.
Sai dai kuma tunda yai mata rubutu yabata ta sha bata k'ara wannan mugun zazzab'inba sannan kasshi saba in daga d'ari na tsoron daji aranta ta nemashi ta rasa dan haka tareda itama ake rarraahin umminta da duk tabi ta rame sai uban hanci zuwait.
Yauma kamar rannan zaune suke a d'akin na musamman wanda ya kasance wajen mihimmin tattaunawa agareau duk dai akan batun na Abubakar wanda baima sanda shirinsuba amma yana nasa shirin.
Abdul majid tun ranan da Abbi ya yanke wannan shawaran bai k'ara sanya Fatima a idonsaba sai yau ya hango ta a wajen aje motoci da alama fita zasuyi ita da meema ne, wajen ya nuga.
Meema ce ta d'an zunguro Fatima wacce hankalinta yana kan wayar da sukeyi da k'awarta tacan misra Rasheedat A maleek ta nuna matashi take idanunsu ya sark'e cikin na juna suna,kallon junansu da irin ramar da dukansu sukayi.
K'arasawa yayi wajen yana kallonta ko k'ibtawa bayayi, yayinda itama take kallonsa hannunta kamo ya zare mukullin motar kafin ya juya wajen Meema yace "ina zakujene bana hanaku fita da mota natareda driver ba?" Meema tad'an had'e rai tace "Abbinefa ya aikemu gidan sheik Aminullah"
Cikin sanyi yace "to muje nakaiku ko"
Babu musu Meema ta bud'e bayan tashiga dan dole ta shiga gaban motar ya tadata suka,fita.
Saida suka d'an yi tafiya mai d'an nisa kafin ya dubeta yace "Fatima banji kince komaiba akan hukuncin da iyayenmu suka yanke"
Dubansa tayi da idanunta har sun d'anyi ja tace "me kake so nace yaya sokake nace maka ban aminceba kome?
So kake na tsallake maganar Abbina?
Sam ban sami irin wannan tarbiyar daga ummi ba ta musu da iyayena komai sukace haka zanyi koda kuwa hakan yana nufin ajalina dan haka ZAN AUREKA YAYANA.
Dubanta yake da mamaki yace "Fatima kin manta da damuwana ne kike son jefa kanki a halaka?"
Tace "to yaya kake so nayine yayana kasan idan Abbi ya fad'i abu zaiyi wahalan gaske ya canja dan haka NI NA DOGARA GA ALLAH KUMA INA NEMAN SAUK'I DAGA WAJENSA"
Muje zuwa taku yar mutan yakasai
Maman islam
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp
*____________________________________*
💦💧ZATO NE💧💦
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 13
......................da sauri Fatima ta d'auke kanta daga kallon da taiwa Yusra guda d'aya tak saboda 'yar iskar riga da tasaka marabanta da tsirara kad'anne.
Cikin rausaya tafara takowa tana girgiza jiki, yayinda Abdul ya k'araso kansu ta tsaya tana musu wani d'an iskan kallo kafin ta wani juya ido tace
"Me zan gani Abdulmajid wannan ai bayi bane akan me zakanganka anan"
Kallinta yake da son k'arin bayani yayinda Fatima tayi masifar had'e rai ta maida kanta gefe.
Ita kuwa Yusra cigaba tayi da fad'in "kaifa mukayi dakai nice uwar gidanka ya kuma zanganka anan wannan ai ba adalci bane"
Kallonya yake da mamakinta kafin yace
"Ni kikayi dani nace miki hakan yaushe mukayi haka dake dazakizo min da wannan banzan shirmen?"
Zama tayi ajikinsa tana wani shafashi ko kunyar idon Fatima babu yayin da Fatima ta fusata tabar wajen afusace, wani kallon gefen ido Yusra tabi Fatima dashi tareda sakin wani shu'umin murmushi, sannan tace
"Haba dear nicefa gaba da Fatima gaakiya ban amince wacca yarinyar ta jagoranceni amatsayin uwar gidana dan haka ban yardar maka ka kwana ad'akintaba haba ai wannan siyawa mutum rainine"
"Sannu uwata cewar Abdulmaji tsakanin ke da Fatima auren wa akafara d'aurawa? dazaki zomin da wani banzan shirmanki, to inaso kisan cewa ko a addini Fatima ce uwar gidana tunda saida aka fara aurenta kafinnaki, inafatan kin gane ko?"
Ran yusra in yayi dubu to yab'aci saboda maganganun da yafad'a, ta had'e rai tace "ai wannan zaluncine dama kasan abinda ka shirya shiyasa zaka maida wannan tsigag".....ke Abdul ya buga mata tsawa yace
"Karki sake kizagar min Fatima idan kuwa ba hakaba wallahi zan baki mamaki"
Ta wani murgud'a baki tace "idan anzageta mezakayi tsabar rashin adalci daga kawoni jiya jiya har zakafara nuna rashin adalci to wallahi babu wanda ya isa ya tauye min hak'k'i na zuba ido ina kallo, daga haka ta bar wajen afusace.
Girgiza kai yayi yabi Fatima sama lokacin har tagama shirin bacci har lokacin ranta ab'ace yake da abinda Yusra tayi mata.
A hankali ya murd'a k'ofar ya shigo a nutse ya tako ya iso inda take kallo d'aya tamasa ta d'auke kanta tayi kwanciyarta
Murmushi yayi yak'arasa kusa da ita ya zauna yana kallonta yace"babyna me yafarune naga kina ta hararan gefe"
Turo baki tayi batareda tace masa komaiba tana k'ok'arin juya masa baya ya rik'eta yana kallonta.
Itama kallinsa take kafin ta wani had'e rai tace "katashi kaje wajen matarka uwar gida kartaga ka shiga hak'k'inta"
Kallonta yake da mamaki kafin yace "wace matar bayan wadda nake tareda ita ayanzun?
Kuma dazakice haka wa aka fara kawomin dan haka ke zan fara dake kafin wata kingane ai"
Yafad'a da sigar tsokana, jitai gabanta yafad'i tace "ni na yafe mata kaje can d'in kawai"
"Baki isaba wallahi babyna dan haka karki k'ara magana daga haka ya jata jikinsa yana mata wani irin salo wanda take ya rikitata.
Sosai jikinta yafara rawa jin wani irin bak'on al'amari sosai yashiga sarrafata shima dayake abin bak'one awajensa babu inada baya rawa ajikinsa.
Tuni yagama fita a hayyacinsa yasoma wasu surutai marasa kan gado, da k'yar yasamu ya iya kashe fitilan d'akin kafin yashiga raya daren.
Sosai Fatima taci bak'ar wuya a hannunsa abinkada ba sabanba, saida ya samu gamsuwa sosai sannan ya ja mayafi yarufesu tana