Author : MAMAN ISLAM Category : KDP NOVELS
ya tashi da gano cewa ashe kawu Tanimu shine, shine silan komai shi yake haifar da komai, ikon Allah babu wanda yatab'a ZATON cewa shine kai sam babu ma wanda ya kawoshi a tunaninsa kowa na kusa yake zargi babu wanda ya tab'a ZATON KAWU TANIMU acikin faruwan wannan al'amarin,
Ranan kawu Tanimu sauya d'akin karb'an bak'i yayi baiyi a wannan ba domin ya yanke shawaran barin su Abdulmajid anan kafin yasan hukuncin da zaiyi dasu domin bazai
[10/11, 10:58 AM] Maman Islam: بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp
*____________________________________*
💦💧ZATO NE💧💦
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 43
................a tsorace dukan,su,suka juyo dan tabbatar da abinda kunnen su ya jiye musu, mezasu gani?
Da sauri Fatima ta koma bayan Abdulmajid tareda fashewa da wani irin kuka tace "shikenan yaya namu ya k'are mutuwa zamuyi, wannan abun shine ana, ZATON WUTA A MAKERA yanzun daman duk wannan masifar kawu Tanimu ke haifar dashi kai innalillahi wainna ilaihi raji un shine abimda Fatima tayi maimatawa a fili da kuma k'arfi yayin da ko k'ibta idanunta takasayi daga kan kawu Tanimun wanda ya rikid'a ya koma wannan k'aton zakin dayake firgitata, zaune saman wata k'asaitacciyar kujera wadda basu san ta yadda ta wanzu awajen ba.
"Ke" kawun yasakar mata tsawar dayasa sai lokacin Ihsan ta fad'i awajen sumammiya domin ba k'aramin firgitata abin yayi ba,
"Karki k'aramin wata addu'a anan inba hakaba yanzu insa ayi loma d'aya dake awajennan" cikin wani irin k'arfin hali,Fatima tace
"Idan Allah ya amince maka kenan ko?
Kadafa ka manta kawi Tanimu komai kanayin sane da sahalewa bisa ga huwace wa na Allahu S W A dan haka na fad'a yanzun zan k'ara babu abinda ka isa kayimin sai da amincewar wanda yayi ni kuma yayika, sannan ina so kasan cewa duk wannan abun da kakeyi kanayinsa ne lokacin da kake da dama duk randa daman ya k'wace maka wallahi sunanka sorry, shidama ubangiji haka yake buwayi ne shi gagara misali idan yatashi zai baka dama kayi abinda kake so arayuwa amma duk randa yatashi tonaka wallahi karema saiyafika daraja"
Wani irin zazzafan numshi taja cikin halin damuwa da kid'iman data shiga na abinda idanunta suke,gane mata a halin yanzu, yayin da tafi Abdulmajid dauriya da k'okarin tsayawa har ta fuskanci kawun take iya fada masa maganganu.
Shi Abdul tsabar mamaki da halin d'imuwan daya shiga bai barshi ya iya cewa komaiba sai k'amwa dayayi awajen uakasa koda kwakwaran motsine yainda cikin tsantsar tashin hankali da matuk'ar tsoro akan yanda taga kawun yana tacanja kaloli tacigaba dacewa
"Kayi abubuwa da dama kawu ka kashe rayikan da bassujiba basu ganiba kayi hukunci akan wanda bai san asalin wanda yayi maka laifiba sannan kana cigaba da yin yadda kake so, ZATONKA ALLAH BAZAI KAMAKA BANE?
Ko kuma an tabbatar maka anan duniyan zakaci gabada rayuwa?
An sanar dakai cewa babu mutuwane kuma babu hisabi?
To wallahi kawu kaji tsoron Allah ka tuba abisa sab'onsa da kake, kajima da alhakin rayukan da kayi ta kashewa na d'aruruwan mutane don nima kaina naga sama da ashirin Allah ne kadai yasan iya yawansu dan haka nake baka shawara da kaji tsoron Allah"
Tafi kawun ya somayi yana takowa gabansu asuffar dayake batareda ya koma asalin sufarsaba, duk da irin fad'uwan da gabanta ya tsananta yi hakan bai hanata tacigaba da gaya masa gaskiyan dayake fitowa daga k'asan zuciyantaba.
"In fad'a miki gaskiua Fatima"ya fad'a da wani irin murya mai mugun amo yana kallon cikin idanun Fatima da wani irin kala da idanun sa ya koma, bai jira cewan taba yaci gaba da cewa.
"Hatta wanda suka kawo mahaifina duniya nine na kashesu saboda biyan buk'atana kuma shima baban nawa wato kakanku nine nan sanadinsavdan haka ina so kisan cewa ni asirina bazai tab'a tinuwa ba domin babu hujja ku da kuke shaidan kuma hujjan zan killace kune anan inyi ta yankar naman ku dackad'an kad'an ina dafawa ina cinyewa har ya k'are"
"K'arya kake mashiriki gafalalle mara rabon duniya da kuma lahira" Abdulmajid wanda zuwa yanzun yasamu nutsuwan sa ya fad'a cikin tsantsar bak'in ciki da b'aran kasancewar d'an uwan mahaifin nasa d'aya daga cikin mashirikai, cigaba yayi da cewa
"Bazaka tab'a samun abinda kakeso ba wallaho dole dubunka zai cika,kai yama cika tunda har kabaru muka san wannan mummunan aikin naka na tab'ab'b'un bayi" dolene asirinka ya tonu"
"Inna bari hakan yafaru ko?"
Kawun yafad'a yana tsareshi da idanunsa wanda har yanzu suka kasance wani kala
Ai kawai ka k'addara kazo nan kenan Abdulmajid bazaka fita anan da raiba saidai gawanka ya fita amma dai kana numfashiba"
"Ai raina ba a hannunka yake ba Tanimu kuma duk wanda kaga ya mutu kwanan sane yak'are kai sanadine kawai kayi amma bakai kasha suba kuma hakkin jininsu yana nan rataye a wuyan k.......shiru yayi sakama kon nuni da kawu Tanimun yayi zuwa garesu take wata irin k'ark'arfa kaca ta d'aure iya su biyu kawai katamau shek'ewa yayi da wata shegiyar dariya sannan ya sunkuya gaban Ihsan yana fad'a mata wasu maganganu yana dariya sannan ya dubi Abdulmajid yace "kaga abinda na karanta mata d'innan?
To shine abinda zatayi tafad'awa duk wanda ya tambaye ta inda kuke daga haka ya d'an nugi kanta tayi zumbur ta tashi Abdulmajid yana kallo kawu Tanimu yayiwa Abbi waya yace sun taho yau d'innan suna hanya sannan ya kama hannun Ihasn,suka fice suka barsu anan.
Sosai hankalinsu ya tashi da gano cewa ashe kawu Tanimu shine, shine silan komai shi yake haifar da komai, ikon Allah babu wanda yatab'a ZATON cewa shine kai sam babu ma wanda ya kawoshi a tunaninsa kowa na kusa yake zargi babu wanda ya tab'a ZATON KAWU TANIMU acikin faruwan wannan al'amarin,
Ranan kawu Tanimu sauya d'akin karb'an bak'i yayi baiyi a wannan ba domin ya yanke shawaran barin su Abdulmajid anan kafin yasan hukuncin da zaiyi dasu domin bazai tab'a barinsu su tona masa asiriba tunda har suka ganoshi kuma suka san sirrinsa to ya zama dole ya killace su har zuwa ranan da zai aikasu inda ya aika sauran.
Sosai ya had'awa Ihsan dasu Absulmajid tsaraba wanda batare dasu za'a tafiba sannan ya had'ata da driver yamaida ta.
Maman islam ce
[10/11, 11:53 AM] Maman Islam: بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp
*____________________________________*
💦💧ZATO NE💧💦
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 44
.............. yau Abbi bai fita da wuriba saboda lacture d'in k'arfe hud'u yake da, dan haka sai tun uku saura yafito saboda ya isa da wuri kuma bugu da k'ari yana da aikin da zaiyi a office d'in nasu.
Yana fitowa haraban gidan motar kawu Tanimu daya d'auko Fatima yana fakawa, da kallo Abbi yabi sabon range rover har matuk'in yasamawa kansa waje ya faka ya fito da sauri ya yana nufar inda Abbi yake tsaye gane driver d'an uwansa da yayine yasa shima ya nufishi suka had'e har k'asa ya duk'a yana fad'in "alh. Barka da yamma"
Suka gaisa da Abbi wanda ya nufi motar sa daidai lokacin kuma Ihsan ta fito da gudu tana farin cikin ganin tadawo gida lafiya yainda ta wani gefen kuma,take takaicin abinda su Abdulmajid suka aikata.
Surk'usawa tayi tana gaida Abbi da yakafe motar da kallo yanajiran fitowan Abdulmajid da Fatima sai dai ganin babusu yasa ya maida hankalinsa kan Ihsan yace "mamana ina 'yan uwan naki naganki ke kad'ai daman batare zaku tahoba"
"Tare muka taho Abbi" ta fad'a cikin damuwa, sai kuma
[10/12, 9:08 AM] Maman Islam: بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp
*____________________________________*
💦💧ZATO NE💧💦
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 44
.............. yau Abbi bai fita da wuriba saboda lacture d'in k'arfe hud'u yake da, dan haka sai tun uku saura yafito saboda ya isa da wuri kuma bugu da k'ari yana da aikin da zaiyi a office d'in nasu.
Yana fitowa haraban gidan motar kawu Tanimu daya d'auko Fatima yana fakawa, da kallo Abbi yabi sabon range rover har matuk'in yasamawa kansa waje ya faka ya fito da sauri ya yana nufar inda Abbi yake tsaye gane driver d'an uwansa da yayine yasa shima ya nufishi suka had'e har k'asa ya duk'a yana fad'in "alh. Barka da yamma"
Suka gaisa da Abbi wanda ya nufi motar sa daidai lokacin kuma Ihsan ta fito da gudu tana farin cikin ganin tadawo gida lafiya yainda ta wani gefen kuma,take takaicin abinda su Abdulmajid suka aikata.
Surk'usawa tayi tana gaida Abbi da yakafe motar da kallo yanajiran fitowan Abdulmajid da Fatima sai dai ganin babusu yasa ya maida hankalinsa kan Ihsan yace "mamana ina 'yan uwan naki naganki ke kad'ai daman batare zaku tahoba"
"Tare muka taho Abbi" ta fad'a cikin damuwa, sai kuma takama sharan kwalla kafin tace har mukayi nisa muna,hiran mu sai da mukazo ratsa wani kungurmin jeji kawai sukace wai anan wanda yake takura musu yake zasuje su kashe shi su dawo, dana zan bisu sukace wai yak'in nasune su biyu kawai na taho gi"
"Ke Ihsan" Abbi ya fad'a cikin tsantsar mamaki dataahin hankali dagaji wannan maganan shiryayya ce "Allah kawu na rantse da Allah tare muka taho sukace sai sun yak'i makashin su zasu dawo"
Jin har tana rantsuwa yasa Abbi ya amince da abinda tace take yazaro wayarsa ya hau kiran layikansu saidai baya tafiya, cikin tsabar tashin hankali ya juyo ga driver shima bayanin da Ihsan d'in ta masa shi ya masa, dan har ga Allah abinda yafarun kenan dan shima dukansu ya d'aiko kuma babu yanda baiyi ya nuna musu hatsarin da dajin yake dashiba sukace su sai sunje.
Sosai hankalin a halin yatashi koda aka baza neman su babu su babu dalilinsu Abbi da kansa yataka har rugan Tanimu eanda zuwan bak'aramin hirgiza Tanimun yayi ba domin takawar Abbi gidansa tamkar wani nak'asu ne ga aikin da yake son aiwatar wa, sai dai shi Abbi sam baya ta neman makasa ta wanda aka kama,yake dan yasan tabbas wannan wani tarkone,da aka d'anawa yaran nasu amma babi ta yanda za ayi sunaji suna gani sukai kansu mahallaka.
Sai da Abbi ya kwana agarin aka baza jami an tsaro don neman yaran wanda har jejin da driver ya nuna musu sai da aka shiga amma babu wani alama dacya nuna cewa ma sun shiga wajen, dole Abbi ya dawo gida danyin bincike kan lamarin dan yasani babu makawa akwai mak'ark'a shiya cikin lamarin.
Zuwa yanzun duk sun gama galabaita saboda yunwa da kish gashi har hanzun suna a inda yabarsu a d'aure kuma atsaye kafansu har ya kumbura saboda tsabar tsaiwa gashi tun ranan har yau ko loman abinci babu wanda yace musu gashi, hasalima basu k'ara sa kawun a idonsuba tun ranan.
Jin k'aran tab'a k'ofar ne yasa duka suka d'anyi yunk'urin juyawa cikin galabaita domin tsaiyan yamusu illah su ba sojaba,
Kawu Tanimun ne ya shigo cikin shiga ta alfarma hannunsa d'auke da kwanon abinci wanda baifi cin mutum d'ayaba k'araso wa yayi kusa dasu yana sakin wani shu'umin murmushi ya tsaya agabansu yana kallonsu, can kuma yayi nuni ga kacar daya d'aure su take kacan ya b'ace sukuma suka zube awajen cikin wani irin gala baita abincin ya tura musu gabansu batareda yace komaiba, sannan ya bud'e frich ya d'auka musu ruwa roba d'aya ya aje musu sannan ya juya ya fice batare da yace musu komai ba, dole suna buk'atar abinci dan haka ya ja jiki da kyar yaja kwanon wake da ahinkafa ne wanda ko wadataccen mai babu aciki da kyar yasamu ya lallab'a Fatima ta d'anci abincin yabata ruwa tasha domin tayi wani irin fushi zuciyanta ciwo yake mata sosai na abinda wannan la anannen ubangijin yayi musu, shima sauran abincin da tarage yaja ya dinga tura abincin da kyar saboda gaba d'aya zuciyar sa a tushe yake ta yanda ya dainama jin yunwar, bayan sun gama ne yaja jiki zuwa bakin k'ofar dayafi tunanin toilet ne ilai kuwa shine ya shiga babu ruwa aciki sai wani d'an kadan abuta alwala yayi yarage mata itama ya fito ya kamata yakaita ya taimaka mata tayi alwala, tare suka gabatar da sallolin da ake binsu na tsayin kwanaki biyu.
Afuwan wani uzirine yataso min daga taku
Maman islam
[10/14, 9:04 PM] Maman Islam: بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp
*____________________________________*
💦💧ZATO NE💧💦
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN IALAM
Kuyimin afuwa jina shiru da kukayi kwana wani uzurine ya tsai dani ina,alfahari daku akoda yaushe masoyana nima ina kaunarku kuma ina matukar ji daku
Page 45
.........tun ranan da kawun ya kawo musu wannan d'an abincin yace musu yana zuwa basu kara sanya shi a idanunsuba sai dai, ba'a fasa kawo musuba tareda ledar fiya water d'aya wanda banda tsoron kar yunwa ya musu illah bazasu tabacin wannan abinba wanda tunda suke arayuwan su basu tab'a d'and'ana irinsa ba, gashi yau kimanin kwanaki shida kenan da gark'ame sun dayayi kamar agidan yari.
Can gida kuwa in hankalin su yayi dubu to atashe yake tsabar damuwa Ummi saida ta kwanta a asbiti, yayin da mommy banda raman datayi da bazaka gane halin datake ciki ba,
Abbi kuwa sosai ya shiga tashin hankali da fargabar kada a cutar masa da yara dan tuni yagama gano komai sai dai bashi da hujja sannan yana tunanin ta yadda sauran 'yan uwansa zasu d'auki al'amarin,
Sosai yake cikin damuwa da tsoron abinda zaije yadawo yasani sarai ba tareda Ihsan su Abdulamajid suka tahoba wannan ma wani shiri ne nasa dan kawar da tunaninsa.
"Abu Fatima nidai gaakiya a fitomin da 'yata wallahi bazan tab'a yardaba matuk'a akayiwa 'yata illah" cewar ummi cikin kukan data kasa tsaidashi tun ranan da abun yafaru takasa kwantar da hankalin ta gani take kamar itama,Fatiman zata biyune kamar yadda sauran sukabi janta yd'anyi jikinsa ya rungume yana d'an bubbuga bayanta shima yanayin sa ya nuna yana cikin damuwa da tashin hankali bai san me zaice mata ba, ko a wane halin yaran suke shi damuwat sama kadafa Taniimu yaje ya cutar da yaran tunda ya riga da ya kulle duk wani hanya da zaibi dan cigaba da gudanar da aiyukansa dole ya mik'e tsaye dan kawo k'arshen kafircin wannan azzalumin.
Babu inda baya rawa a jikinta saboda mugun zazzab'in daya kamata kimanin kwana biyu da suka gabata sosai ya zuba mata ido yana kallon ta cikin wani irin masifaffen tausayin ta aransa kuwa yana raya irin wulak'anci da tozarcin da zaiwa kawu Tanimu duk ranan da Allah ya kub'tar dasu daga sharrinsa.
Kasa motsawa yayi daga inda yake saboda wani irin abu mai nauyi yake ji tundaga tsakiyar kansa har zuwa tafin k'afarsa, da k'yar tajawo jikinta tazo ta kwanta akan cinyarsa tana zubar da hawayen azaba,
Hannu yasa yana ahafar gashin kanta batare da ya iya ce mata komai ba saboda wani abu daya tokare masa zuciya ji yake kamar ya had'iye zuciyar tsabar bacin ran dake d'awainiya dashi.
Cikin wata irin murya dake nuna alamun tanajin jiki tace "yaya yanzun haka zamuyi tazama anan baza mu gwada wata dabarar ba?"
"To ya kike so muyi Fatima kina ganifa k'ofar shafewa take sai in za a shigone zakiga mutum kawai, taya kike tunanin zamu fita anan kawai muzubawa sarautar Allah ido shine zai iya mana"
Fashewa ta kumayi da kuka tace shikenan nasan tawa ta k'are kai masan babu abinda zaiyi maka amma ni kam,nasan kashe ni zaiyi kamar sauran shikenan rayuwana ta k'are" nan dai ta kama sambatun dakaji kasan cewa zafin zazzab'i ne, duk irin yadda yaso rarrashin ta bata iya tayi shirun ba dan haka bashi da zab'i sai ya had'e bakinsu kawai.
Yau kam ba akawo musu d'an abincin da ake sammu sun ba dan haka abin ya dame shi sosai saboda da ruwan ne yake samu suyi sallah gashi yau basu samu sunyi sallar ba.
Can wajen k'arfe uku yaji alamun taku abayansu ya d'an juya d'ayane daga cikin wanda suke kawo musu abinci yau kam yasha mamakin ganinshi da ledodi kusan guda hud'u sai kuma bag na fiyo wata guda d'a a hankali ya k'araso kusa dashi ya aje ledodin sannan ya mik'a masa hannu wai su gaisa abin ya d'aure masa kai taya zai yarda da wannan azzaluman mutanen marasa tsoron Allah masu cin naman mutane?
Shi har ga Allah ko sallaman su bai tab'a amsawa ba domin sai amintaccen mutum ne ake bawa aminci bawai irinsu ba wanda basu aminta da kansu bama bare kuma wani.
Kamar yasan abinda yake tunani aransa dan haka yace masa,
"Abokina ka d'auka cewa nima ina tareda mutumin nanne domin son cimma wata mafita tawa amma baya ga haka bani da burin cutar da kowane irin mutum a cikin tafiyar nan, kasaka aranka cewa duk ranan da birina ya cika tare zamu fita nida ku anan domin d'aukar fansa ne ya zaunar dani anan"
"Daukar fansa?" Abdulmajid ya tambaya da mamaki shimfid'e a fuskarsa,
"K'warai kuwa abokina" ya tabbatar masa sannan ya d'ora da cewa "kai matan dazaka aura yake kashewa sai kuma wasu daga cikin dangin ka kad'an ni ahalina ya rabani dasu gaba d'aya saboda neman da son zuciya da kuma tsantsar zalunci irin nasa"
Sosai Abdulmajid yake kallonsa tareda matuk'ar mamaki duk da kasancewar bai yarda da abin dayake fad'a masaba amma abin ya matukar d'aure masa kai jin jina masa kai yayi yace
"Taya zan amince da wannan tazo muji tan naka meye dalili ko jujjar ka akan abinda kake fad'amin yanzun"
Abincin da akabasu na yau yaja kwanon ya bud'e ya tura masa gabansa yallo shar ya ganshi sannan kuma ya narke alamun ya rub'e kenan, sosai ya zubawa abincin ido sai yaga ai