Chapter 3 Reading ZATO NE Lokacin da Gaskiya Ta Bayyana by MAMAN ISLAM HN Novels

ZATO NE Lokacin da Gaskiya Ta Bayyana by MAMAN ISLAM

Author :  MAMAN ISLAM Category :  KDP NOVELS

Chapter   3 / 20

6K to 9K   out of 58.1K words

takeyi.

Ganin haka yace "dawo front seet ki zauna ni najamu kinga magrib ya kawo kai"

Mak'e kafad'a tayi tace "wallahi yaya saida kayi tuk'in nan a haka babu inda zan d'ara daganan salon na koma gefe yaji dad'in zuro hannu yayi loma d'aya dani"

Kallon yanda ta k'adandane shi yayi sai kuma ya sauke nannuyan ajiyar zuciya dole sai a hakan yacigaba dajan motar tana jikinsa.

Ikon Allah ne kawai yakaisu bajoga, domin yadda motansu yake zabga uban gudu haka take ganin zakinna jere dasu dab da dab babu ta inda suka gotashi.

Saida suka sha kwanar gidan gwaggo Hafsatu tanemeshi tarasa kamar walk'iya, wata irin ajiyar zuciya tasauke tareda lumshe idonta ta bud'esu akan Abdul majid dataji ya dubgure mata kai yace "matsoraciya kawai dankinganki a gonaki shine duk kika bi kika tsure kike kiran zaki, banda abinki Fatima zakine zai ganmu yabarmu mu wuce lafiya kuma mema zai kawo zaki gona?"

Still ajiyan zuciyar ta kuma sauke sannan tace "hum yayana kenan bazaka ganeba wallahi zaki nagani da idona kuma yanzun da ace zaka kain asbiti babu abinda zai hana aga jinina yayi mugun hawa"

Dari ya kuma sannan yace "sai ki d'agani ko ai munzo gidan"

Sauka tayi ajikinsa ta fito daga motar shima ya fito suka jera suka shiga gidan.

Gwaggo Hafsatu na bakin famfo tana d'aura alwalan sallan magrib da ake ta kira a kowane masallaci dan lokacinta ya shiga tagansu.

Take farin ciki ya kamata na ganin d'iyar ka'ninta da kuma d'an yayarta tayi musu sannu da zuwa yayin da Abdul yayi alwalar ya fice masallaci ita kuma Fatima tayi tabi gwaggo Hafsatu wadda har ta tayar da tata itama ta kabbara sallah.

Abdul majid bai dawoba sai bayan sallar isha wanda har su sun idar da tasu suna gaisawa, suna ta hira da gwaggo da Fatima.

Har k'asa Abdul yagaida gwaggo ta amsa cikin sakin Fuska tana tambayarsa mutanen gidan

Yace "lafiyansu k'alau gwaggo duk suna gaida ku"

" muna amsawa "tace daga haka ta mik'e ta fice dan kawo musu abinci.

Binta Abdul yayi da kallo har kullum yana mutuk'ar tausayawa rayuwar gwaggo haihuwar ta d'aya jal aduniya kuma ta sanadinsa ta rasata.

Wasu kwalla yaji sun kawo idonsa lokacin da ya tuna halinda yake ciki tunda akayi maganar aurensa da Yusra bashi da kwanciyar hankali har kullum damuwansa shin kasheta zasuyi itama ko kuma saceta zasuyi kamar yadda suke sauya abubuwan?

Wani karon su sace wani bin kuma akashe.

Bayan sun gama cin abincinne Fatima tace "gwaggo na gaji inajin bacci zanje na kwanta"

Abdul ya dubeta yace "wuri haka rahuwa kawai"

Hararan wasa ta galla masa batareda tace komaiba ta wuce tabarshi anan suna ci gaba da hiransu da gwaggo.

K'afe d'ayan dare tafarka awani irin zabure tana addu'a addu'abud'e idon dazatayi kawai taga zakinnan gefanta atsaye ya tsareta da idanunsa da suke ci da wuta.

Wani irin razanannen ihu tasaki take fitsari ya sub'uce mata.

A tare Abdul majid da gwaggo Hafsatu suka shigo d'akin jin ihunta da sauri Abdulbya rik'eta yana tambayar "lafiya?"

Yayin da gwaggo ta hauyi mata tofi ganin irin zaburan datakeyi ita kuma kuka take tana fad'in "shikenan kasheni zaiyi yaya ya biyoni nanma.

Sam Abdul ya manta da abinda ya faru a hanya yace "wayevyabiyoki zai kasheki?"

Ya fad'a cikin wani irin tsoro da tashin hankali take jikinsa ya hau rawa yajata jikinsa ya k'ank'ame yace "ki kwantar da hankalinki Fatima babu abinda zai sameki da yardan ubangiji,
Kuma ko wane tsinann ne ai yazama matsoraci tunda ya kasa tunkarana gaba da gaba yake bin dunduniyata.

Sosai ya rik'a bala'i yana masifa cikin wani irin mummunan b'acin rai, yayin da gwaggo tayita kukan tunawa da tilon 'yarta da kuma tausayin galin da d'an yayan nata yake.

Fatima kuwa bata runtsaba aranar da ta kwanta zakinnan zai zungureta yanayi mata kallon gargad'i.

Dole sai ad'akin suka kwana dukansu Abdul da gwaggon dan ma Allah yasa mijinta mai tafiyae tafiye ne.

Garin Allah kuwa yana wayewa ko karyawa Fatima bata bari sunyiba tasa kuka tace ita ya mai da ita gida, lallashin duniya tace itafa batasan zance ba dan dole,sukayi gwaggo sallama suka kamo hanyar gida.

Plss manage
Daga

Maman islam
[8/11, 7:49 PM] MAMAN ISLAM: *بسم الله الرحمن الرحيم*

*☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION ☀️*

FCWA

*Home of qualities and trusted writers of the nation*

https://free.facebook.com/111719967001810/photos/a.111720050335135/116072649899875/?type=3&source=45&refid=17

_________________________

💧💦ZATO NE💧💦

NA

HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI

WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM

Daga marubuciyar
ABINDA YAKE RAINA
WAYYO RAYUWATA

Page 7

......................kusan abinda yafaru a hanyar zuwan su shine yasake faruwa da k'yar Abdul majid yakawo kansa gida.

Cikin kwana d'ayannan da sukayi har Fatima tayi wata irin rama tayi wujiga wujiga da ita, abin tausayi duk ta wani firgice.

Lokacin da suka isa gida ana kiran sallahr azhar Ummi tana kicin ta had'a abincin rana taga giftawar Fatima da sauri.

Daganin yanayinta babu nutsuwa atattare da ita,da sauri Ummi tak'arasa abinda take tabi 'yar tata, saidai sanda tashiga d'akinnata har ta tayar da sallah, dan haka itama ta juya dan gabatar da tata sallar.

Ab'angaren Abdul ma yana shiga b'angarensa wanka yafarayi agaggauce sannan yayi alwala ya wuce masallaci.

Yana dawowa daga masallaci direct wajen mammy ya wuce , suna dirning area ita da autarta suna cin abinci.

Mammy tabi d'annata da kallo tana amsa sallamar dayayi memma tayi masa sannu da zuwa tanafad'in "nidama nasan Fatima bazata iya sati guda abajoga yadai fad'ane kawai.

Kallonta Abdul yayi yana tambayar ta da ido, wai yaushe akayi hakan?
Memma tace sanda kuke shirin tafiya tace min ita tanason ku d'an kwana biyu acan bayan tafiyar ku kuma naga message d'inta wai zata lallab'aka har kuyi sati"

Murmushi yasaki har saida kyawawan hak'oransa suka bayyana memma tasaki baki tana kallon yayan nata wani mashahurin kyau yake yi aduk lokacin da zaiyi dariya.

Gaida mammy yayi yana dungure kan meema yace"duk kin d'aukemin hankali da d'an banzan surutunki ko uwata ban gaisarba.

Dariya memma tayi kafin tace "wai ina Fatimanne yaua naganka kai kad'ai koda gaske ka barota acan d'in?"

Itama mammy kallonsa take tajiran jin amsar da zaibata, "ban saniba suda kinga k'yaleni yunwa nakeji mammy zubomin abincin dan Allah"

Mammy tace "bangane baka saniba inakabaromin yarinya?"

Ta masa tambayar tana tura masa flat d'in abincin data zubo masa, saida yayi bismillah yafara cin abincin dan yunwa yakeji sosai Fatima bata bari sunyi karin kumalloba ta uzzura masa suka taho.

Duban mammy yayi yace "tana fat d'insu dan ko kari bata bari munyiba tace ita gida zata tafi"

Nan kuma ya kwashe duk abinda yafaru a hanya ya fad'awa mammy, bak'aramin girgiza tayi dajin wannan abinba tabbas duk ma wanda yake bin baya d'annata baizai denaba ya zama dole ta fad'ima Abbu dan tasan tabbas zai iya bada taimakon daya kamata.

Abangaren Fatima,kuwa saida tayi sallah sannan tayi wanka,dake sanda ta shigo gidan anriga da antada sallah.

Bayan ta shirya cikin wasu riga da sket 'ya kanti kalar blue mai duhu sunyiwa jjar fatarta kyau sosai.

A falo tasami Umminta tana cin Abinci kusa da ummin ta zauna tagaida ita sannan taja abincin yayinda ummin take tambayarta yanda ta barosu.

Tace "duk suna lafiya ummi tace agaidaku, ummi ta d'an k'ara kallon 'yar tata da kyau ganin yadda ta zuk'e lokaci d'aya tace

"Ciwo kikayi ne adaren jiya naga kin zuk'e?"

Ajiyar zuciya Fatima tayi kafin ta dubi ummin da idanunta da har sun,ciko da kwalla take abinda yafaru yafara dawo mata kamar yanzune abin yake faruwa babu 'yar b'oye b'oye tsakainta da umminta take ta kwashe duk abinda faru ta fad'awa ummin, wanda itama ummin bak'aramin girgizata abin yayiba karfa kuma wani abu yasami tilon 'yar tata dan tanada kusanci da Abdul majid?

Ai kusancin su ba aure bane kuma ko Abdul majid yace yanasin Fatima,bazata tab'a amincewa ba dan,abinda ta lura dashi duk wanda zai mu 'amalance shi koda da soyayyane sunan shi gawa.
Wannan kenan

Ab'angaren mutuminnan kuwa tsaye yake gaban gunkiyar nan yau idanunta har ya wuce rannan haka duk wani k'ofa najikinsa babu inda baya kwarar dajini.

D'ago wutar dakeci a idaninta tayi naga ta kalli mutumin wanda duk ranar datayi hakan mutum ya b'ata mata rai kuma wannan kallon shima azaba ne dan mutum zaiji ajikinsa.

Jinai tana magana yau kuma da muryan jarirai tace "wayace kabita kanason lalatama aiki bakasan cewa idan ubanta yasan kana bin ta sai ya kawo k'arshenkaba? dan mudai munriga da munfi k'arfin duk wani mai shiri akanmu"

"Kar ka sake binta lokacin baiyiba idan lokacin yayi dakaina zan d'auko ta domin muna buk'atarta dan gudanar da wani gagarun shiri amma,ba yanzuba da sauran lokaci

Daga haka ta rufe idanun tana hawayen jini,alamun tagama,bayaninta.

Gani nayi wata irin iska tayi watsi dashi bai fad'i a ko inaba sai bakin falon gidansa, wannan shine hukuncin duk wanda ya sab'a umarninta

A sume yake tun bayan sa adda wannan aba ta watso shi bashi ya farkoba sai bayan da iskar asbah ya hurashi.

Da sauri ya tashi yashige d'akinsa duk jikinsa babu inda baya masa ciwo bin matarsa yai da kallo wadda bata san mai yake faruwa toilet ya shige yayi wanka da ruwa mai mugun zafi wai ko zaiji dad'in jikin sannan ya d'auro alwala yazo yatashi matarsa sannan shi kuma ya wuce masdalan
[8/11, 8:40 PM] MAMAN ISLAM: *بسم الله الرحمن الرحيم*

Da sauri ya tashi yashige d'akinsa duk jikinsa babu inda baya masa ciwo bin matarsa yai da kallo wadda bata san mai yake faruwa toilet ya shige yayi wanka da ruwa mai mugun zafi wai ko zaiji dad'in jikin sannan ya d'auro alwala yazo yatashi matarsa sannan shi kuma ya wuce masallaci.

Abinda zai baka mamaki shi wannan mutumin mutumne mai mutuk'ar sadaka da kyauta sannan ga taimako gashi babu wani lokacin salla dayake wuceshi

Tun ranar da Fatima tabawa umminta labarin halin data tsinci kanta aciki ta gargad'eta kan cewa ta fita a hanyar Abdul majid babu ita babu shi idan ba haka ba itama zatabi sahun matattun 'yan matansa.

Ita Fatima sam ta manta da wannan abin saida ummin ta fad'a sannan ta tuna da yake babu abinda Abdul majid ya b'oye mata na abinda yake faruwa .

Duk da cewa taji tsoro sosai amma ranta bataji kamar cewa zata iya rabuwa dashiba domin shid'in d'an uwanta ne kuma jininta

Dan haka rabata dashi cikin sauk'i ba abune mai yiyuwaba, abinda ta nunawa umminnata kenan kuma hakan baima ummin dad'iba saidai bata k'ara ce mata komaiba gudun kar Fatima tayi tunanin ko batason alak'arta da d'an uwantane kamar yadda Fatiman tayimata ba haguwar fahimta.

Wata ranar juma'a Fatima da meema suka shirya zasuje kasuwa siyayyan kayan kwalliya da wata babbar super market da akeji da ita a fad'in gombe da kewayenta.

Har sun fito saiga Abdul wanda shi tun bayanda ya dawo daga masallaci bai shigo gidanba yana tareda abokinsa Yasin kallo yabisu dashi kafin yace "ina zakuje haka?"

Fatima tace "kayan kwalliyarmu sun k'are kasan next week zamu fara zamu fara zuwa school"

D'an had'e rai yayi yace "kwalliya zakuje kenan ba karatuba harda wani cewa kayan kwalliyarku ne ya k'are"

Ya kwaikwayi yadda Fatima tayi magana "to ku koma babu inda zakuje" yafad'a cikin rashin son wasa fuskarnan a had'e babu shiri suka juya ganin yadda ya had'e gira Fatima harda kwallan takaici dan tun bayan zuwnsu yaune zatayi fita na biyu dayake gidanma ba wani yawan fita suke ba inba da kwakwaran daliliba.

Da dare suna falon Amma duka yaran gidan gaba d'aya hayaniyarsu ya hana Amma sakat maganar duniya idan tayi idan sukayi kamar sunyi shiru sai su kuma kaurewa dan dole tasa musu ido tana kallonsu wani abin idan sunyi su bata dariya wani kuma tayi tsaki.

Ammar ne k'aninta ya shigo da d'an gudunsa yace anty Fatima yaya Abdul yana kiranki yana b'angarensa.

Yana gama fad'a mata ya juya da gudu ya fita, itako Fatima cigaba tayi da uzurinta domin har lokacin takaicin hanasu fitan dayayi bai k'yaletaba.

Sai da Amma ta kuamayi mata magana sannan ta mik'e tana zumb'urar baki, yayinda su meema suka kwashe da dariya gamida tafawa.

Irindai shak'iyancin nan na 'yan mata, falonsa ta sameshi dagashi sai 'yar farar singlet da tree queter da robar ruwa hannunshi yanasha.

Tana shiga ya mik'o mata ruwan hannunshi ta karb'a ta nufi frij zata ajiye, a hankali tajiyo muryarshi tana kallonshi da mamaki, a ranta tace ji mutum saikace nace masa ina jink'ishi da zai wani bani ruwa.

Kamar yasan abinda yake ranta yace "inbazki shaba bani abina"

Ta kuwa mik'a masa, ganin haka ya had'e rai yace "sha kona b'ata miki rai" kallonsa take da tsabar mamaki, amma ganin babu alamun wasa atareda shi yasa ta sha ruwan.

Sannan yace tashiga d'akinsa akwai ledoji ta d'ebomasa tashiga, ledodin wajen da sukayi niyar zuwane ya hanasu manya har guda uku,

Ta kawo gabansa ta ajiye yaja yafara bud'awa sannan ya d'aga kai ya subeta tana tsaye akansa kamar wata 'yar sanda "zaune mana karki fad'omin aka"

Zama tayi tana wani ciccin magani shi wallahi ma dariya tabashi yadda take wani muzurai kamar zata saka masa duka.

Kallonta yayi yace "matso kiga kayan da nasiyo ko sunyi muku"

Cikin d'auke kai tace "nifa dama nafasa siyayyar nan kawai kaba meema ko ita tana buk'ata"

Kallonta yayi cikin had'e rai yace "wato kema zaki koyi raini ko ta d'auka i dan kin fita sai ki zubar.

Nifa nac..........wata tsawa ya buga mata wacce take jikinta yafara rawa da gudu ta d'auki kayan zata fita batareda ya nuna mata kayan yadda sukeba.

Cikin daka tsawar yace "na fitar miki dana kowane 'yar rainin hankali da gudu ta dawo kawai tayi tuntub'e da roban ruwan data ajiya saigata ta fad'a masa duk ya rikitata da madifarsa kawai sai tafashe da kuka

Taku maman islam

[10/6, 6:57 AM] Maman Islam: بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*

☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀

FCWA

*{Home of qualities and trusted

3 / 20