Author : MAMAN ISLAM Category : KDP NOVELS
wasune kuma k'anne wasu yayyen wasu haka kuma 'ya'yan wasu kamar yadda kakejin kana matuk'ar sona da tsoron kada wani abu yasameni to haka suma,
Dafa hannun yayan nasa yayi kafin yace yaya ina ganin abin al'ajabi ya zuwa yanzun da zan fad'a maka masu bin bayanka da masu cin dunduniyar ka mamakin hakan kawai sai ya kwantar dakai, to amma ina ta cigaba da bincike dan gano tushen abin"
Daga haka ya yayima yayan nasa sallama batareda ya fad'a masa abinda ya tsorata shiba kuma ko bai fad'aba yagane mamakine ya firgita shi na irin abinda yake gani.
"Asma'u mijinki muke so yau kibamu had'e da Fatima matar wannan shegen yaron mai d'an karen taurin kai Abdulmajid, wato daya gano muna cinye duk yarinyar da yake nema da nufin aure shine yanzu yayi har mata biyu ab'oye?
Abdulmajid nayi alk'awarin sainaga bayanka Abdul nice ajalinka akanka zan rama duk wani wulak'anci dana fuskanta daga k'anin mahaifinka malam Ridwanu"
Wata irin iska mai mugun sanyi ta busawa Asma'u wacce furucin GAZA yasata suman mamaki agigice take kallon Gaza wacce yau idanunta yake fidda wani bulun ruwa cikin tsantsar tsoro gami da firgici tace cikin rawar murya "ki hafarce ni ya mai girma gaza ki temaka kicanza buk'ata, wallahi ina matuk'ar son mijina bazan iya rabuwa dashiba, sannan kuma,tunkaran Fatima kamar ina kusanta kaina da mutuwa nane domin a yanzu haka,mahaifinta ya raba musu wasu layu duka su ukun idan na tunkaresu sunana matatta.
Hannu Gaza ta mik'a sama saiga wata 'yar ficiciyar kwalba da wani mai me mugun wari cikin had'de rai tace "yau jinin mijinki muke so da kuma wannan nake so kiyi amfani wajen aiwatar da shirin" daga haka ta b'ace.
Take Asma'u tafashe da wani irin gigi taccen kuka cikin tsantsar tashin hankali tace "na shiga uku ni Asma'u garin neman gira ina neman rasa idanu, mijina suturata yau shi tsafi yake son jininsa me zance cewa 'ya'yana rana da suka gane ni wacece?
Wace amsa zan basu wace amsa zan bawa iyayena da muta,en gari?"
Sosai tayi kuka kuka mai yawan gaske take wata irin nadama dana sani yakamata wanda bata tab'ayin irinsaba arayuwarta.
Da gudu Ruk'ayya tayi fat d'inta tareda sakin wani irin gigi taccen kuka cikin tsantsar tsoro gami datashin hankali zarya tasomayi afalonta yayin da a fili take fad'in "ina wallahi bazai yiyuba muddun ina raye sai inda k'arfina yak'are wajen ganin na temaki wannan bayin Allahn.
Zaune suke su duka ukun afalon k'asa hira suke d'an tab'awa sama sama shida Yusra wacce har yau bata gama warewa ba yayin da Fatima take ta faman buga game a wayarta ko kallon inda suke batayiba.
Tsam Abdulmajid ya dawo kusa da ita tareda jawota jikinsa ya k'ank'ame sannan cikin rad'a yace" wai meyake damun gimbiyata ne naga tun asbiti ta sauyamin babu wannan annurin na fuskarta?"
Wani irin shegen kallo ta watsa masa tareda d'auke kanta can wani gefen.
Juyo da fuskarta ya kumayi saitinsa yace "haba habibatyna ki fad'amin laifin danayi mana akemin irin wannan horon,mai tsanani haka?"
D'auke kanta ta kumayi, ya kuma dawo da ita yana cigaba da nacin tambayarta ganin ya takuratane ta juyo afusace tace.
"Ciki nake so yaya kamar yadda kayiwa Anty Yusra ciki nima shi nake sokayimin ka d'auka nid'in jahilace bansan meye aureba to nasani sarai, dan haka inaso daga yau kasani wallahi na daina yarda ka jagwalgwalani matuk'ar abinda na nema zansamuba.
Koda yake ita Anty Yusra zab'inkace ni kuma dole aka bakani shiyasa ka nunamin to wallahi nima sai kayimin ciki kamar yadda kayima, aiba fina son yaran kukayiba ehe nima bamu dayawa awajen ummi da Abbi dan haka zanso ganin 'yan dagwai dagwai agabana.
Idonsa ya maida kan Tusra data kasa danne dariyarta ganin irin yarinta da shirmen da Fatima take tafkawa shima duk irin yadda yaso ya rik'e dariyarsa kasawa yayi saida ya dara.
Yayin da Fatima ta fashe da wani matsyacin kuka aganinta aima,sun,maidata mahaukaciya gashinan ma,sunayi mata dariya da gudu ta tashi ta haye sama ta shige d'akinta ta banko k'ofar.
By
Maman islam
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp
*____________________________________*
💦💧ZATO NE💧💦
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 20
......................Da sauri ya danna k'ofar ganin tana k'ok'arin danna key, wani shegen kallo ta jefa masa tareda zamewa saman sofa tana cigaba da kukanta.
Saida yayi ta maza ya danne dariyan dayake cinsa kafin yace "haba babyna matata farin cikina abin alfaharina, duk wannan rigiman na meyene uhm?
Ki kwantar da hankalinki kinji wife indai cikine kin sameshi yau yau d'innan zaki d'an d'ana abinda Yusra ta d'and'ana kafin tasami ciki, kuma dani abinda yasa kikaga ban mikiba waida ina tausayinkine na bari k'ashinki yayi kwari, amma tunda kinaso shikenan, sai kuma yakai bakinsa daidai kunnenta yace ammafa saikin daure domin yayankinan bashida sauk'i"
Cikin jin kunya ta b'oye kanta cikin k'irjinsa, yayin daya hau shafa lallausan gashin kanta yana sakin wani irin,lallausan murmushi.
Yunda ta dawo daga wajen Gaza take ta kai kawo afalonta yayin da maganganunta yake ta dawo mata kamar yanzune take fad'a mata su, kuka take sosai kamar k'aramar yarinya kusan zance tunda ta shiga wannan k'ungiyar bata tab'a katarin samun aiki mai matuk'ar wahala irin wannan ba.
Husna,ce tashigo d'akin da murnanta tace zasuje siyayya da yaya marwan,wani irin kallo haj. Asma'u ta wullawa Husna, wanda sai lokacin Husnan ta kula da halin da uwar tata take ciki arud'e ta k'arasa kusa da ita "tace umma lafiya me yake damunki haka?"
Wata irin mummunan tsawa haj Asma'u ta dakawa Husna kafin tace "dalla malama fita kibani waje banason surutun banza da wofi kin gane?"
Da gudu Husna tabar d'akin kuma cikin tsoro, domin bata tab'a ganin mahaifiyar tata acikin irin wannan yanayinba, yayin da Haj. Asma'u tabi 'yartata da kallo cikin karyewar zuciya.
Sosai jikinta yake rawa wata irin fargaba ya rufto mata tace "na shiga uku ni Rakiya ashe dama makashinka na gindinka?
Wanda kake tareda shi shi yake cutarka insha Allahu koda zan rasa rainane bazan tab'a barin wannan mummunan niyyan yafaruba" sai kuma ta d'aga hannayenta sama tana fad'in "astagfirullah astagfirullah Allah kayafe min abisa kura kuraina na tuba ya Allah bantab'a sanin cewa haka wannan mata takeba dana biye mata tun farko mukaso asirce mutanen da basujina basu ganiba kuma adalai masu k'aunarmu da dukkan zuciyarsu, sannan basu da zuciyar cutar da wanda suke tare ko kada'n inaaaaaaa bazai yiyuba wallahi"
Fad'a da mugun karfi wanda har saida mijinta daya kawo kai d'akin yaji jikinta babu inda baya rawa.
Sosai hankalinsa yatashi ganin irin halin firgicin da matar tasa take ciki tunda yake da ita bai taba ganinta cikin irin yanayinba dan haka ya k'araso kusa da ita ya dafa kafad'unta yana jijjigata ganin kamar bata hayyacinta, tambayar duniya tace masa ba komai ganin haka yasa ya k'yaleta.
Tunda garin Allahvya waye take ta 'yan gyare gyarenta hatta girki yau na musamman tayi kamar yadda umminta ta koyar da ita duk a shirinta na tarb'ar mai gidan har wani rawan kai take, yayin da Yusra take ta biye mata harda tayata da wasu abubuwan yayin da a zuciyarta kuwa dariyan mugunta take mata ganin irin yanda take rawan kai aranta tace zaki gane kurenki ne yarinya duk data gane cewa babu abinda ya had'a Abdulmajid da Fatima wanda hakan ba k'aramin mamaki abin ya bataba, ammafa tasan cewa Abdulmajid gwarzon jarumin na mijine wanda yake ji da gwarzon taka.
Bayan sallan isha duk tayi sallolinta yau ko d'an hiran da sukeyi ma kafin su kwanta bata samu zarafin fitowaba ana jiran ango ya kawo ziyara😂😂😂.
Shi kam zaman sa yayi suka sha hiransu da Yusra dan sai k'arfe tara da rabi lokacin tuni Fatima ta gaji da jiransa har bacci yayi awon gaba da ita.
Shi kansa yanayin,shigar datayi bak'aramin d'aga masa hankali tayiba wata 'yar ficiciyar rigar bacci ce iya cinyoyinta suka tsaya mai masifar kyau bak'aramin amsar jikinta kayan sukayiba wata 'yar cif da ita.
A hankali ya k'arasa bakin gadon ya gyara mata kwanciyar ta, sanna ya shige toilet yayi wanka agaggauce domin shima yadda tayi d'in ya matsu yajisa aduniyar Fatimansa.
Bayan ya fito yayi 'yan shafe shafensa shima ya d'auko wasu arnayen kayan bacci masu masifar kyau da taushi ya sanya sababbi kar, sannan ya fesa dadda d'an turarukansa masu taushi yaje ya kwanta cikin nutsuwa yajata jikinsa yafara aika mata zafafan sak'onni.
Cikin bacci Fatima tasoma jin abubuwa suna faruwa da ita, take ta bud'e idanunta kodataga shine sai ta k'ara shigewa jikinsa ta lafe, tun tana daurewa har itama ta soma maida masa da martani.
Sosai abu yasoma d'aukar zafi yayin da Abdul yasoma shiga wani irin yanayi na shauk'i da bege a daidai kuma lokacinne Fatima taji gaba d'aya kamar ba mutum ne ya rungumeta taji jikin duk gashi yayin da taji kamar da farce ake fingring d'inta bada hannuba.
Da sauri ta lalubo fitilan wayanta ta kunna ai take tayi arba da wani irin k'aton gwaggon,biri bak'i k'irin dashi jikinsa duk wani irin gashi duguzum zum amma kuma daga kansa zuwa wuyansa jikin Abdulmajid ne dashi, take ta saki wani irin firgitaccen ihu ta k'afe anan.
Muje zuwa
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp
*____________________________________*
💦💧ZATO NE💧💦
NA
HaSSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY & WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 22
.........................A hankali ya mik'e ya nufi saman yayinda idanun Yusra ya ciko da kwallan datake ta mak'alewa, har yau sun kasa samun kwanciyar hankali kullum rana suka wayi gari zuciyoyinsu yana msk'alene da tunanin me ranan zata haifar.
Da kallo Ummi tabi k'ofar da Abdulmajid yafita da kallo, kafin ta maida hankalinta kan mijinnata tad'an had'e rai kafinctace,
"Nidai gaskiya Abbi auren nan na Fatima ya isheni haka araba shi ina,ganin hankalin kowama zaifi kwanciya tunda dai kana gani su kansu kullum da kalan fitinan da zai damesu"
Cikin b'acin Abbi yake dubanta yace "yaushe kika zama maiyi min lab'e bansaniba Ummu salma?
Ina ruwanki da harkana da d'an d'an uwana, kisa aranki auren Fatima da Abdulmajid ba mai k'arewa bane in kinsan auren dank'o to wannan aurenne"
Fashewa tayi da kuka tace "to wallahi nima idan wani abu yasami 'yata duk duniya sai sun jimu dakai"
Daga haka tabar wajen tana durzar uban kuka, da kallo yabita tareda sakin wani b'oyayyen murmushi.
Kawai ya d'auki jakarsa ya fice
"Assalamu alaikum barka da yamma Baban Husna dafatan kana lafiya?"
Ta d'aya b'angaren ya amsa mata tareda tambayar lafiyansu, tace suna lafiya sai dai kewansa daya damesu.
Acan d'a b'angaren wani murmushi yasaki yace "karki damu akwai aikin daya tsareni ina me baki hak'uri matata bazan sami dawowa ba sai nan da watanni uku"
"Wata uku?"
Ta fad'a da d'an k'arfinta kuma a firgice, murmushin dai still yasaki kafin yace "naga ke kike cewa ko zan shekara nema indai zan samo muku Allah ya tsare"
Cikin tsantsar damuwa tace "da kenan kasani alh.
Amma yanzun munfi bak'atar ka akan abin duniyar dan Allah kadawo" tafad'a murya na rawa.
"Wai akwai abinda yake damunki Asma'una naji muryanki kamar ba dai daiba, wane irin tanadi kikayiwa dawowar tawane?
Nan tashiga lissafo masa abubuwan da zatayi masa wanda duk shi yasan ta fad'ane kawai dan yadawo ta aiwatar da mummunan k'udirinta akanshi, dan haka yabita da cewar zai dawo nan da sati biyu, ba k'aramin farin ciki tayiba domin kafin lokacin da.
Bayan kwana biyu da misalin k'arfe biyu na yamma
Fatima ce ta gangaro da gudunta afalo tasami Yusra wacce itama fitowarta kenan daga d'akinta dukansu sun d'au ado na garari Fatiman ta d'an dubi Yusra tace "Anty kinsanfa yaya yana hanyar dawowa mu d'an dafa masa wani abun mana"
Yusra tace ai ya kamata ki shiga kicin kin manta yau kece da dear d'in ?
Wata shegiyar harara Fatima tayima Yusra tace "wallahi bazanyiba indai bazakizo muyi tareba ke da mijinkima na fahimci mugayen 'yan rainin hankaline wallahi ke sai yafake da baki da lafiya Fatima je kiyi kaza kawo kaza haifana kukayi?
Nace haifana kukayi k'tun k'atun d'in banza kun samu 'yar yarinya sai bautar da ita kuke ke da wannan mijin naki me hanci kamar na aljanu, anyama shi d'in ba ruwa biyune ba?
Tunda ta fara tujarar ta Yusra take ta murmushi murmushi amma ganin ta koma k'yalk'yala dariya tana kallon bayanta yasa Fatiman saurin juyawa sai jikin Abdulmajid wanda ya rigada yagama k'ureta ya wani rungumeta da k'arfin gaske wanda har saida tayi k'aran wahala sannan ya sassauta mata,
"Wato nine ruwa biyu ko?"
Yafad'a yana kallon cikin idanunta
D'an turo baki tayi gaba tace "ni malam ka daina tab'ani ba tun rannan nace karka k'ara tab'amin jikiba?"
Tafada tareda mugud'a d'an bakinta wanda kafin ta ankara ya had'e bakinsu, tayi saurin zaro idanunta tana k'ok'arin juyawa saitin Yusra take zaune yak'i bata damar hakan ta hanyar saka duka hannayensa ya rik'e fuskarta
Wani irin sansanyan kiss yake bata kafin yafara yawo da hannunsa a duka sansan jikinta wanda take jikinta ya soma wani irin rawa.
Muje zuwa.
Maman islam
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: بسم الله الرحمن الر حيم
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp
*____________________________________*
💦💧ZATO NE💧💦
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 23
...................a hankali yacigaba da sarrafata yayin da k'afafuwanta suka kasa d'aukar ta' ta sulale tayi k'asa luuuuuuu da sauri ya tarairayota jikinsa tare da duban inda Yusra take tun ta k'arawa motarta mai tunkafin wasan yai nisa tasan hakan zai iya faruwa.
Gaba d'ayanta ya d'agata kamar wata 'yar baby yai samansa da ita, bai direta ko inaba sai saman k'aton gadonta ya bita da wani irin zazzafan kiss tuni ya rikita mata lissafi tun tana iya daurewa har ta soma mayar masa da martani gaba d'ayansu sunfita daga hankalinsu babu wanda zai iya banbance duniyar dayake, saida tafiyar tayi nisane idanun Fatima suka soma raina fata ta soma jin wani irin bak'on al'amari wanda bata tab'a riskar irinsaba arayuwarta tureshi tasomayi tareda sakin wani irin gigitaccen kuka, domin jitai kamar numfashinta zai rabuda gangar jikinta saboda wani irin masifaffen zafi daya ratsa jikinta, Ummi Abbi meema Husna Amma babu wanda Fatima bata nemi temakon saba amma ina sam babu maijinta yakushi da cizo kuwa babu yasha su babu iyaka amma ko gezau baiyiba dayagama zata hanshi cimma sabuwar duniyar dayake nink'aya acikinta wacce ta gigitatashi tasa ya manta da waya yake tare hanna yenta ya danne sai da ya tabbatar ya maida ita cikakkiyar mace kafin mirgina gefe yana maida wani irin zazzafan numfashi sannan yasanya hannunsa da k'yar da nufin janyota jikinsa sai lokacin ya lura da tariga ta sume agigice ya tashi yana jijjigata amma ina da gudu ya mik'e ya shiga toilet, saida yafara tsarkake jikinsa kafin ya had'a ruwa mai mugun zafi ya d'aukota gaba d'ayanta ya tsundumata acikin ruwan, jinta cikin ruwan zafi yasa tasaki wani wahalallen k'ara kafin tasaki kuka,
Ya dubeta cikin tausayawa yace sannu kinji Fatina Allah yai miki albarka Allah ya albarcemu da zaman lafiya da samun zuriyya na gari Allah ya tona asirin duk me binmu da sharri na gode na gode Fatima kinji Allah ya karemin ke abisa dukan sharrin masu sharri.
Sai daya ya sake mata ruwan kusan sau uku kafin ya had'a mata wani yace tayi wankan tsarki ya yaja mata k'ofar ya koma ya cire shimfid'ar gadon yasake wata yasa wancen cikin injin wanki.
Ya bud'e wadrop d'inta ya d'auko mata sabuwar rigar bacci wacce bazata takura mataba ya dawo lokacin har ta gama wankan tana k'ak'arin mik'ewa amma ta kasa da sauri ya k'araso ya nad'ota a tawul ya mai da ita d'aki yasaka mata rigan baccin tareda fashe musu jikinsu da turaruka sannan ya jata jikinsa ya rungume take wani irin bacci yayi awon gaba dasu wanda sallar magribne ya tadashi.
Zuwa lokacin kuwa wani irin zazzafan zazzab'i ya rufeta daga ganin yadda take baccin ma a wahale takeyinsa.
Badan lokacin sallah ne yayiba da babu abinda zaisa ya tasheta, saida ya kaita band'aki dan ya lura da k'yar take iya tafiya dole saiya dubata da kansa, saida ya shimfid'a mata abin sallar ya sanya mata hijabinta, sannan shima agaggauce yayi alwala ya nufi masallaci.
Bai dawo gidanba saida yayi sallar isha daganan ya wuce yayo musu take away domin gwanar girkin yau antab'ota ita yusra ba wani iya girke girke tayiba bayaga shinkafa ko taliya hatta tuwo wannan Yusra bata iyashiba sannan kuma har yanzu bata gama warewaba tun barin datayi.
Lokacin da ya dawo tana kwance saman abin sallah ta,k'udundune jikinta da hijabin jikinta sai rawa yake alamun zazzab'in ya matsa mata da sauri ya aje ledar hannunsa ya k'arasa ya d'agota yana mata sannu da kyar yasamu ta d'an caccakuli abincin sannan da kansa ha ya had'a allurai yayi mata sannan ya dubata bata da wata matsala dan haka ya kwantar da ita nan danan wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita.
Saida yaga tayi baccin sannan ya d'auki abincin Yusra yakai mata itama har lokacin bata tashi daga saman abin sallahrtaba tana daddanna wayanta ya k'arasa kusa da ita ya zauna yana d'an dubanta kafin yace "abincinki nan Yusra" yafad'a yana tura mata ledar gabanta.
Nan dai ya d'an jata da hira kafin yayi mata saida safe.
Washe gari Fatima garau ta tashi saidai abinda ba'a rasaba dan haka bata wani zauna ba daman Fatima bata da son jiki dan haka kamar ba itaba ta hau sabgogin gabanta.
Sai dai ko kusa ko alama bata yadda sun k'ara keb'encewa da Abdulmajid ba domin wani irin mugun tsoronsa ne ya zuyarceta.
Asma'u idan baki bamu mijinkiba zamu fanshe shi da iyayenki duka biyun da kuma manyan yaranki guda biyu dan haka zab'i yarage naki.
Figigit Haj. Asma'u tafarka daga mummunan mafarkin datake yi take wani irin mugun tsoro ya kamata jikinta ya jik'e jagab da gumi wani irin kukane mai k'arfin gaske ya k'wace mata jiki na rawa ta kuma janyo wayarta akaro na