KURMAN BAKI HAUSA NOVELS WRITING BY HUGUMA.pdf

Author :  Safiyya Abdullahi Huguma Category :  Taskar Novels

Chapter   24 / 24

69K to 69.9K   out of 69.9K words

gargajiyan ba'a ce ki dawwama a kansa ba,baci ba sha me kyau
sai azabar kwankwadar magani......dukkan magani yana tasiri cikin jiki ne idan anacin abinci
ana qoshi,ana tsafta ana kula da kai,wata matar ko shaving bai dameta ba amma tasan
kowanne kalar magani,ta yaya zaki tara dakarun qazanta,mafakar infection sannan kice kinaso
magani ya miki aiki?,ta yaya baki iya salo salo na kasancewa da miji a turaka ba,baki iya aika
'yan aike ba,baki da tsafta baki da kalami kuma kice maganin da kikai amfani zai yiwa miji
tasiri?,qaryarki tasha qarya,ki gwada ki gani,ko ranar da bakisha magani ba muddin kinsan salo
salo na faranta ran maigida,da kalolin auratayya zaki gigita miji fiye da gigitawar da magani zaiyi
masa"

"Amma ke muguwa ce,wai duk wannan abun kike amfani dasu amma kikabar mutane na miki
wani kallo na daban?" Murmushi ruqayya ta saki

"Meye amfanin macen da bata da aji wasila?,aiki zama me aji ko cikin 'yanuwanki mata bare
gaban miji,uwa uba kuma ace kina da abokiyar zama hauka ba naki bane,dole ki kame
kanki,sannan duk dadinki da miji karki fasa addu'ar zaman lafiya me dorewa a tsakaninku"
dukka hannun ruqayya wasila takama ta riqe
"Alhamdulillah,nidai na rabauta da malama kuma 'yaruwa,lallai na yarda mukewa kanmu asarar
tagomashin alkhairin ubangiji,bazan taba mantawa dake ba ruqayya,kinban shawara na riqe
addu'a,gashi cikin wata shida Allah ya juyan lamarina,ya bani miji wanda yafi su zaid da
faisal,lokaci daya Allah ya sakan soyayya da nutsuwa a raina,ya mantar dani komai,koda na
samu Ahmad nayi baccin nutsuwa irin wanda ban taba yin irinsa ba,tunda a baya da na samu
saurayi nice zaryar gurin malamai,a duban da alkhairi?,a duban me hali ne.....kinsan me?" Kai
ruqayya ta girgiza tana dubanta,har cikin ranta tana jin dadi yana ratsata,ba ranar data fi mata
wannan farinciki yau wasila ta saitu ta sanadinta

"Wallahi ban taba zuwa da buqatata sunce komai lafiya ba,kullum sai sun qirqiri abinda zasu

gayan da zai daga min hankali,ya kuma sanyani gobe na dawo,ko na nemo kudi na bayar koda
ban shirya haka ba,koda bani da komai,ke idan sukaji kwana biyu shuru ma wasu sukan kirani
suce sunga taurarina suna canzawa,akwai alamun matsala,ashe qarya ne,ashe matsalata
tsakanina da ubangiji na ne, ashe da gaske qananun laifukan da bawa yake rainawa suna iya
zama silar nesantashi da cikar burikansa,ashe suna babbar matsalata,na hada Allah da wani
wajen neman biyan buqatata" ta fada cikin rauni,raunin da ya sanya ruqayya dafa kanta

"Kici gaba da godewa Allah kici gaba da istigfari kuma......" Sallamar haneefa ta katsesu

"Shigo" ruwayya ta bata umarni tana jin dadin yadda ta soma canza yaran,duk yadda take
tunanin zata sha wahala da dabi'unsu bata sha din ba,kuma ba komai bane tayi imanin addu'a
data dinga yi tana neman taimakon Allah yayi riqo da hannayenta akan sha'anin yaran,sai gashi
Alla ya mallaka mata su cikin watanni shida kacal komai yana zuwa mata a sauqi
"Gwaggwo ce tace idan kun gama ku fito ku ake jira"

"Gamu nan" ta bata amsa saita juya ta fice a nutse yarinyar kamar ba ita ba

"To amarya yau sai kwanan gidan Ahmad"

"Ina fatan na sameshi mafi alkhairin namiji fiye da yadda nake zato" ta fada da dan rauni a
muryarta

"In sha Allah" ta amsa mata tana kamata ta miqe.


_BA'ACE KADA KISHA MAGANIN MATA BA, BA'A CE KADA KIYI GYARA BA,KIYI GYARA
SOSAI AMMA GYARA ME KYAU,GYARA ME INGANCI,KOME ZAKISHA KISAN ABINDA ZAKI
SHA,BA KASAFAI AKA FIYA SON YIN INSERTING BA SABODA MATSALA TA INFECTION
DAYA ZAMA RUWAN DARE,IDAN YA ZAMA DOLE KIYI DIN KIDAN MEYE ZAKI MATSA A
GABAKI,LAFIYA DAI GABA TAKE DA KOMAI,TSAFTA IYA GIRKI IYA KALAMAI IYA KULA DA
SHIMFIDAR MIJI TSARE MASA MUTUNCINSA DUKIYARSA DA TARBIYYAR GIDANSA
DUKKA GABA SUKE DA KOMAI,KI ZAMA ME ADO IDAN NACE ADO ADO NA SOSAI,KARKI
ZAUNA A FIKI A KOMAI,KAMAR YADDA WACCAN TAKE MACE KEMA MACACE
KAMARTA,ALLAH YA BAMU DACEWA,KURA KURAN CIKI YA YAFE MANA_

_MASU MAGANI KUJI TSORON ALLAH KU INGANTA SANAARKU KUYI MATA ADO DA
GASKIYA,IDAN KUN GYARA TA KUN KYAUTATA SANA'A CE ME KYAU, SANA'AR GYARAN
SUNNAR MA'AIKI,KOME ZAKI SAIDA KI TABBATAR DA HALASCIN SAIDASHI DA AMFANI
DASHI_

*_KIRA GA AYARIN MASOYANA,MU HADU DAKU CIKIN LITTAFINS NA GABA ME SUNA
(GUDUN K'ADDARA),BAZANSO KU KARANTASHI TA BAYAN FAGE BA,SABODA ZANSO
KASANCEWARMU TARE DAKU CIKIN COMMENT GROUP DINA KAMAN YADDA MUKA
KASANCE DAKU A KURMAN BAQI,KI BIYA KUDINKI SABODA KIYI JOINING DINMU NIDA
MASOYANA DON NUNA HAQIQANIN SOYAYYARKU A GARENI,INA GODIYA MATUQA DA
GASKE A GAREKU_*

400 ne kacal
Zafafabiyar din guda hudu 1200

601947

*_TAMMAT BIHAMDILLAH_*



*_ZAFAFAN DAI_*

*_NEW HOT BATCH 2024 DA ZAI TASHI KANKU FIYE DA NA BAYA IN SHA
ALLAH_*❤‍❤‍❤‍


*_KASANCE D'AYA DAGA CIKIN ZAFAFA FAMILY NA WANNAN SHEKARAR TA 2024 TA
HANYAR SIYAN TIKITIN SHIGA GROUPS NASU NA ZAFAFAN LITATTAFAN ZAFAFAN
MARUBUTA_*




_WANNAN DIN WATA DAMA CE TA MUSAMMAN A GAREKU WAJEN ZAMOWA CIKIN
AYARIN IYALAN ZAFAFA_

*_LITATTAFAN SABUWAR SHEKARAR SUNE KAMAR HAKA_*

*KWANKWASON JIMINA miss xoxo*

*TSUTSAR NAMA Billynabdul*

*GUDUN K'ADDARA Huguma*

*AMEENATU Mamuhghee*

_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA LALE DA MASOYAN ZAFAFA BIYAR... ZAFAFA BIYAR NAKU NE_

24 / 24