FAHIMAH Book 1 Hausa Novels by Takori kabara .pdf

Author :  Sumayya Abdulkadir Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   19 / 20

54K to 57K   out of 59.2K words

hudu, lokacin cikinta ya kusa
isa haihuwa.
Ya share gumin da ke faman tsatstsafo masa a goshi. Da dai Ammi zata bari sai gobe ta sa
masa wannan takunkumin. Yau ta barshi yayi sallama da matar sa. Yau sati biyu kenan rabon
shi da Fahhimah.....Fahhimar da ta zo ta canza akalar rayuwar shi gabadaya ta juya ragamar ta
cikin dan lokaci kalilan, gaskiyar magana a yanzu bai iya rayuwa ba tare da ita ba!!! “Ammi, duk abin da ki ka lissafa zan yi. Amma ki yi hakuri sai Amrah ta dawo hutu. Yanzu
zan maida hankali a kan ginin, ki taya ni addu’a Allah ya hore in gama shi cikin dan
lokaci�.

Yana gama fadin haka ya mike zai fice ko ganin gabansa ba ya yi, imagining yadda zai karar da
daren yau babu Fahhimah, bayan har Allah-Allah yake Amrah ta koma ya samu wannan damar,
don kuwa ba ta amfana masa komai tun zuwanta sai tsurfa da korafi irin na masu juna biyu. Na
Amrah har da karin sangarta a ganinsa, kamar a kanta aka soma ciki. Allah kadai ya san iya
burin da ya ciwa daren yau.
Don haka washegari ya bude wuta a kan ginin Fahimah kamar zai shiga ayi da shi, wanda ake
yi a Unguwar Sulaiman Crescent. Ya bai wa ma’aikatan watanni biyu su kammala komai.
Komai da ke account dinsa ya tafi ya shige cikin aikin ginin don so yake a yi mata komai kamar
na Amrah.
Ammi zuciyarta kal! Ganin yadda Uwais ya gigice da hukuncin ta. Burinta ta saya wa Fahimah
martaba kamar kowacce mace a gidan miji, in ta ci gaba da barinsa yana zuwa yana rage dare
ba zai maida hankali ga muhimman al’amuran ba, gini da sanar da matarsa gaskiyar
magana. Ita ba girmanta bane wannan boye-boyen da yake wa Amrah. Gara ayi ta ta kare. *****



Fahimah ta ci gaba da zuwa makaranta tare da Ammi, Uwais sabida haushin Ammi ta ce ba zai
kara kebewa da Fahimah ba yanzu sai ya yi kwanaki uku bai zo gidan ba. In ya zo kuma ba ya
zama, abinci kawai yake ci ya tafi, in Fahimah na zaune a falon su gaisa yana faman kawar da
kai, in ba ta falon ba ya nemanta. Hakan ya fi komai sauki ga Fahimah don karatunsu ya fara zafi, sai ta maida hankali ga karatu
sosai, da tukin mota da Ammi ke koya mata da yamma don ta ce ta fasa na Uwais din, don zai
iya amfani da damar ya karya umarninta. Don haka ta zage tana koya wa Fahimah tukin da

kanta at her leisure time.
Allah cikin ikonsa kuma da yake ya sa pressure sosai cikin watanni biyu ginin gidan Fahimah ya
kammala, har fenti da komai an gama.

A ranar da yake shirin gaya wa Ammi, ya samu takarda daga babban bankinsu na
kasancewarsa cikin wadanda banki ya zaba ya tura kasar Switzerland yin wani muhimmin
course da World Bank.
Abun farin ciki ne a gare shi domin in ya dawo karin matsayi zai samu, amma da ya tuna tafiyar
na nufin nesanta shi da Fahimar da yake ganin ya kusa samu, sai duk murnar sa ta koma ciki.
Yaji kadaicin duniya da damuwar duniya sun lullubeshi kamar shikadai ya saura a fadin duniya.
Na farko dai ba a ba su damar daukar iyali ba, na biyu ko an ba su Fahimah ba za ta samu
binsa ba domin tana gab da zana jarrabawarta ta karshen zango. Kwas din na watanni uku ne,
kuma su goma kadai suka samu wannan babbar alfarmar. Za su tashi da zarar visa dinsu ta
kammala. A ranar ya zo ya gaya wa Ammi, maimakon ta ga yana murna ta fahimci jikinsa a sanyaye yake.
Kuma cikin matukar damuwa yake. Ammi is over-excited domin da ma akwai kyakkyawan shiri
da ta ke son yi wa Fahimah wanda a baya ba ta yi mata sosai ba. Gara-gara ma a Sudan ta dan
karba ta bata a wajen matar Mahdi. Tafiyarshi zai ba ta damar yin komai a nitse, in ya so da ya
dawo sai su koma gidansu.
Ammi ta ce, “Wannan ai abun farin ciki ne Uwais, tunda ci gaba ne ta fannin aiki. Allah ya
tsare Ya bada nasara. Ita ma Fahimah jarabawa za ta yi, don haka in ka dawo sai ku wuce
gidan ku insha Allah�.
Sallamar Fahimah da Uwais ta kasance a wani dare na litinin, bayan ya dawo aiki ya zarto
gidan, ana i-gobe zai tashi zuwa kasar Switzerland. A kalla ya shafe kwanaki masu yawa bai
sanya Fahimah a idanunsa ba, kuma bai neme ta ba, don Ammi gasa shi ta ke ba da wasa ba.
In taga lokacin zuwansa ya kusa sai ta tashi Fahimah daga falon ta sata wani aikin. Ita kuma ta
kasa ta tsare a falon taki zuwa ko nan da can.

Sun yi sallama da Ammi har zai wuce ba tare da ya tambaye ta Fahimah ba. Ransa a
cumkushe. A zuciyarsa yana fadin,
“Ammi ga ‘yarki nan gabadaya na bar miki har wata uku, sai ki yi ta kullewa a daki. Tunda
dai duk kawaici na ba a gani ba�.
Shi kadai ya san halin da yake kasancewa a ciki duk daren Allah a gidansa ba Amrah ba
Fahhimah, kuma ya yanke shawarar kin kiran Fahimah a waya har sai ranar da suka gama
masa gashin kumar ita da Ammin ta, don ita ma ta biye wa Ammi ba ta nemansa, ta durfafi
karatun makarantar ta, ba ji ba gani. Amrah ko ko ya kira ta ma yanzu ba ta iya doguwar hira barci zai yi awon gaba da ita. Ko ta ce
masa ita karatu ta ke yi ya bari gobe za ta kira shi, sanda ta ke free din, shi kuma yana ofis
yana fama da ayyukansa. Don haka in ka ga Uwais a dan tsukin nan har ramewa ya yi, ya fada
sosai, ga kasumba ta taru ya ki ya aske ta. Sosai yake ragaita a zuci da gangar jiki. Bayan sun yi sallama da Ammi zai wuce, sai cewa ta yi.
“Ba za ka shiga ku yi sallama da Fahimah ba?â€?
Idanun Uwais suka kifta kadan, ta wani fannin tamkar wanda aka aikowa da manzon Rahma,

wani kuzari ya da rabon sa da irin shi tun ranar da ya zo daukar Fahimah su tare a gidan sa
amma ta gwale shi da takunkumin ta, ya ce,
“Ammi kin yi izni?â€?
Da murmushi a bakin Ammi ta ce, “Na yi izni Uwais, ko da ma can ai ban hana ku gaisawa
ba a waya ko a falon nan. Na fi so ne dai ta tare a dakinta, sannan ku je ku karata. Amma
sallama ai ta zama dole�.
Tana gama fadin haka ta wuce zuwa dakinta, ta ce da Uwais, “Saduwar alkhiriâ€?.
Ammi na bada baya Uwais ya juya dakin Fahimah da takunsa na sassarfa.

Tana kwance tsakiyar gadonta ta rufe kanta da pillow, amma ba barci ta ke ba, tunanin Uwais ta
ke yi da tsawon lokacin da suka dauka ba tare da juna ba alhalin suna gida daya, kuma suna jin
muryar juna sau tari cikin gidan, sannan su kan ga juna jefi-jefi.
Ba ta san dalilin Ammi na nesanta su da juna har haka ba, amma ta yarda komai Ammi za ta yi
akan su, to za ta yi ne for her own betterment. Itama ta fi yarda Amrah ta san me suke ciki in ya
so komai ta fanjama-fanjam, kuma tana bayan Ammi na ba za ta shigar wa Amrah gida ba don
ba ta nan.
Da murda kofarsa da sallamarsa ciki-ciki duka ba ta ji su ba. Sai kwanciyarsa a gadon bayanta.
Ya sakar mata dukkan nauyin sa. An ce duk nauyin miji mace na dauke shi tsaf ba tare da ta ji
nauyin ba ita. Amma Fahimah har ‘yar kara ta saki sabida nauyin Uwais. Dadi da cewa ba ta
tsammaci zuwansa a lokacin ba don ba ta san da tafiyar da ke gabansa ba. Daga haka Uwais ya canza akalar komai zuwa irin wadda ya fi so a rayuwarsa (romansiyya),
wato kasancewa tare da Fahimah cikin nau’ikan soyayya irin nasa mai keta zuciya da ruhin
Fahimah. Al’amuran da suka biyo baya masu tsauri ne kwarai a tarihin rayuwar auren su. Sai
da dukkansu suka samu nutsuwar da suke bukata, Uwais ya maida sittirunsa ya rike Fahimah
cikin hannayensa, fuskarta cikin tafukansa.
“I’m going to Geneva Fah-himah, sai bayan watanni uku zan dawo. It will not be easy kin
sani. Amma as a man dole in je in nemo muku abinci. Ki kula min da kanki. I will surely miss you
and everything of you... this luscious lipsâ€? I’m gonna miss themâ€?.
Fahimah ta janye fuskarta daga tafukansa cikin tsananin damuwa, sannan ta kwantar da kai a
kafadunsa sai ga hawaye suna zuba tarara! Wata uku! Babu Uwais! Na nufin komai a gare ta....,
Uwais ya sanya dan yatsar sa ya lakato hawayen ya ce, “Better, bayan muna gari daya ma
kin biye wa Ammi kun sanya ni a kwandon shara, shi ne yanzu ki ke wani kuka, how dare you
want me to believe you cewa hawayen a kan tafiyata ne???�
Fahimah ta ce, “Yaya Uwais ba za ka gane ba. I love you so muchâ€?!â€? Ta sake kankame
shi tana kuka.
Amrah ta sha gaya masa wannan kalmar, amma yau da Fahimah ta fada wani madaukakin farin
ciki ne ya lullube shi, wani excitement ya bakunce shi, ya yi mata kyakkyawan muhalli a cikin
physique kirjinsa yana shafa kwantaccen gashin kanta. Sun dauki lokaci mai tsawo a haka kafin
Uwais ya dago fuskar Fahimah cikin tafukansa, ya soma magana cikin taushin murya.
“I’m sorry for all the past inconveniences, I’m sorry for the rest of our lives. Fahhimah I
hurt you so much cikin ajizanci irin na dan Adam. Da Ubangiji ya tashi hukunta ni sai ya hukunta

ni ta hanyar sanya min sonki da kaunarki lokaci daya. Ba tareda na shiryawa hakan ba.

Today .... i must confess......ban sani ba ko in na tafi bazan dawo ba, I want to use this medium
to tell you aloud that I LOVE YOU very-very much�!!!�
Suman wucin gadi Fahimah ta yi a tsaye, Allah ya so ta jikin Uwais ya yi mata garkuwa, ba don
haka ba sulalewa za ta yi a kasa ta narke domin farin cikin is over-estimated.

Cikin yanayin da Uwais da Fahimah suka kasance kenan na lokaci mai tsawo ba tare da sun
ankara da tafiyar lokaci ba, sai kiran assalatu suka ji a tsakar kansu. Dole tare suka yi sallar
asuba bayan sun yi wanka. Sannan ne Uwais ya yi haramar tafiya amma ko ya tafi idan ya je
bakin kofa sai ya dawo, kamar ba za su rabu ba, ganin watanni uku suke tamkar shekaru uku. Sai da alarm din gefen gadon Fahimah ya buga karfe bakwai na safe sannan Uwais ya iya
tafiya.
A wannan yanayi Fahimah ba ta yi barci ba, ta karar da ranar wajen addu’a ga Uwais da
nema masa sa’a a wannan tafiya tashi da nema masa albarka a cikin nemansa.
Ko da Uwais ya shiga jirgi kafin su tashi, sai da ya fara kiran Fahimah. Da ta dauka muryarta
rawa ta ke da alama ta ci kuka ta koshi.

“Yaya Uwais kun tashi?â€?

Ya ce, “Are you crying Fahhimah? Me ya sa ki kuka?â€?
Ta share hawayen ta ja hanci, sannan ta ce, “Gani nake kamar in ka tafi ba za ka dawo ba as
you said�.
Ya canza positon na rikon wayarsa, ya ce, “Fah-himah, in kin ga ban dawo gareki ba, to na
mutu acan, wanda bana fatan hakan yanzu. I would like to cuddle your black beauty babies in
my arms..…â€?.
Wani hawayen ya zo wa Fahimah, amma this time around na farin ciki ne.
“Yaya Uwais kana son ‘ya’yana? Idan suka yi baki kamar ni fa?â€?
Uwais ya ji duk ya muzanta, nadama ta kara lullube shi, shi ya sa ba a son gorin halitta don ba
ka san me gobe za ta haifar ba.

Muryarshi ta yi rauni kwarai a sanda yake cewa,
“Dan Adam ya kasance ajizi mai yawan kuskure, kuma Uwais yana cikin su. I’m sorry
Fahima for the past weird experiences which are all regretful.
Yau kin sa na yi nadama irin wadda ban taba yi ba. Fahimah ‘ya’yanki, jikokin Ammi ne,
sabida ‘yar ta ce wadda haifa ne kawai ba ta yi ba ta haifo su, sannan sun fito daga jikin
Uwais� with all these .... and much more....zan so su fiye da yadda nake son kaina!�.

Hawayen Fahimah suka ninka na baya, farin cikin ya ninka na baya ta ce, “Ya Uwais na yafe
maka, na kara yafe maka, ni da ma kullum uzuri nake yi maka. Is not easy da ma a so
‘ya’ya kamana sai ga exceptional mutane irin su Ammi, wadanda su kuma tsiraru ne a
cikin al’ummah. Ban taba rike ka ba ko da sau daya a zuciyata sabida an ce so hana ganin laifi, and I blindly

love you at the time, fatana kawai shi ne ni ma ka so ni ko da rabin-rabin yadda nake sonka�.
“And you got it Fah-himah, halayenki sun sayo miki soyayya fiye da wadda ki ke kintace. Also
bazan gaji da cewa ba you are a darling (ke abar so ce) da duk namijin da Allah ya yi wa baiwar
samunta, hakika ya ba shi rabin addininsa.
Ya yi masa boyayyen gata irin wanda kudinsa da zabensa ko mulkin sa bai isa ya ba shi ba.
Ba ni da abin da zan ce wa Ammi a yanzu, sai dai in dauwama ina roka mata aljanna ita da
mahaifina�.
A lokacin aka soma shela cikin jirgi cewa a daura belt jirgi zai tashi hakanan. Haka Uwais ya yi
sallama da Fahimah jiki a sanyaye don har zuwa lokacin Fahimah ba ta daina kuka ba.
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Ta turo baki gaba, ta ce, “Kawai zan yi kewar Ammi neâ€?.
Ya ce, “Uwais fah?â€?
Ta kyabe baki, “Ko kadan ba zan yi baâ€?..â€?
Dariya ya yi ya ce, “Ohk, Amrah, is waiting, I’m leaving now, amma ki sani kina gab da
tarewa a gidan ki da zarar Ammi ta dawo�.
Ya mike bayan ya bata kyakkyawar sumba a goshi.
“Kin ce ba za ki yi kewata ba, ni kuma I will undoubtedly miss EVERYTHING da ke faruwa
ko ya faru tsakanin mu in these few days... in na ce komai ina nufin KOMAI.... especially our
Dambe, our first night, our Lagos life, our Sudan life, and our past inconveniences. I will still
NOT say I love you sai ranar da na samu kyakkyawar sumba daga gare ki, sai ranar da ki ka
tare a dakin ki, ki ka karbi girkin ki. In hakan ta faru na fi kowa sa’ar zuwa duniya.
I remain loyal to my mother, thankful and prayerful to her da ta mallaka min ke Fahhimah…â€?

Fahimah ta runtse idonta, kalaman Uwais na ratsa ta, suna gasa kowacce gaba ta jikinta tamkar
a cikin oven. Amma kunya ta sa ba ta ce masa komai ba. Ya sake sumbatar goshinta, sannan
karan hancinta, ya ja tunga a lips dinta, ganin zai zarme ga wayar shi na ta tsuwwa alamun
matar shi ta gaji da jira, sai ta janye kadan. “Please goâ€?..â€?. Ta fada cikin karfin hali irin nata.
“Korata ki ke yi Fah-himah?â€?
“Ba girkina ba ne, babu kyauâ€?.
“Ai ba a raba girkin baâ€?.
“Ni dai don Allah ka tafi Ya Uwaisâ€?. Ta fada da iyakacin courage din ta. Cikin shagwabar
da ta kara tunzuro Uwais ya kasa tafiyar, sai kallonta cikin tsananin bege.
Wayar shi ta kara daukar ringing da tune na musamman da ya sanya wa Amrah. Dole ya juya
ya tafi a sanyaye, don Fahimah ta juya da sassarfa shige dakin ta.

Tana shiga dakin ta rufe kofarta, ta jingina da jikin kofar tana maida ajiyar zuciya mai nauyi. Ta
san barci yau zai yi wuya a gare ta, amma ta sa a ranta gara ma ta saba, Amrah ma na da
hakki a kansa, kishi ba nata ba ne ita matar shige, don ta samu Allah ya kankaro mata 'yar
darajar da mafarkin ta bai taba bata ba, bai kamata ta yi butulci ba.
Amrah ta cika fam, ta yi fushin har ta gaji. Lokacin da Uwais ya iso gidan Murjanatu, suna
gaisawa shi da Aunty Murja a falo. Aunty Murja ta ce ta dauko jakarta su tafi, sai kumburi ta ke
haka ta dauko jakar ta bi bayansa.

A cikin motar ya yi mata side hug sannan ya ba ta hakurin rashin zuwansa da wuri. Ta ce ita ba
ta hakura ba, sai ya gaya mata inda ya je.
Ya maida hankalinsa ga tukin motar, “Amrah ki yarda da ni ba inda na je, ina gidaâ€?.
Ta san ba zai mata karya ba, don haka ta bar zancen.
“Me za ki ci mu tsaya mu saya kafin mu karasa gida? Bana son sake fitowa in na shiga, don
a gajiye nake".
Amrah ta yamutse kyakkyawar fuskarta ta ce, “Ai ni yanzu ba komai nake iya ci ba Habiby,
sai abu mai dan yaji-yaji, mu biya Chicken Republic ina son spicy chicken din su�.
Ya bi umarninta.

Suna zuwa gida ta zuro kafar ta daya waje tana kokarin fitowa daga motar, sai ta juyo ta ce da
shi,
“To amma fa Habib Qalby, ba za mu hada daki ba, wallahi ko kadan yanzu bana son turaren
ka�.
Cikin mamaki yake dubanta baki a sake.
“Amrah lafiyarki kalau kuwa?â€?
“Sumul kalau nakeâ€?.
“To kam, ai sai dai in canza kayan, amma abin da ki ke fadi ke ma kin san ba mai yiyuwa ba
ne�.
Amrah kamar ta saka kuka, ta ce, “Wallahi ko ka

19 / 20