FAHIMAH Book 1 Hausa Novels by Takori kabara .pdf

Author :  Sumayya Abdulkadir Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   12 / 20

33K to 36K   out of 59.2K words

me ya kamata ta yi a duniya Uwais ya so ta? Ta laluba ta ko’ina ta rasa, shi ba irin
mazan da wani abu ke jan ra’ayinsu ba ne, tsayayyu ne a kan ra’ayin su da akidun su
kamar mahaifiyar sa.
Amma daga jiya zuwa yau ta yarda Uwais ya ragewa kansa tsanar ta, tunda har ya iya ya
kwana daki guda da ita bai yi amai ba, bai yi bacin ran nan nasa ba. Kuma ko sau daya bai kira
ta Goddam Black ba tunda suka bar Kano.
Ammi ta sake maimaita tambayarta jin Fahimah ta yi shiru. Wannan karon ta sassauta murya,
“Fahimah, me ya sa ki ka ki cin abinci? Ko akwai damuwa ne? Is he maltreating you?â€?

Da sauri Fahimah ta girgiza kai, “Ba komai Ammi, lafiya muka zo. Na ji ciwo a hannuna ne

kafin mu taho yana dan damuna�.
Ammi ta ce, "Zan fada masa ya sa miki magani, ko ku je asibiti a duba. Don Allah ki kula da
kwalliya Fahimah, na san ki ba damun ki ta yi ba, ki yi ta yin ta akai-akai, ki zama cikin kamshi
kodayaushe, sabida da da yanzu ba daya bane zaman wani kike yi yanzu, zaman samar wa
mijin ki hutu da nutsuwa daga ni'imar da Allah ya baki, ki sa a ranki ke amarya ce da ke cin
lokacin ta�.
Maganar Ammi ta karshe ta ba ta dariya, sai da ta murmusa, wai amarya! A'ah muna amarya
dai, ita da yake ce wa tana tsami ban da abin Ammi ina ruwansa da wata kwalliyar ta? He may
not notice ma idan ta yi tunda ba wani kallon ta yake ba.
Ammi ta ce, “Ba abin da ban saka miki cikin kayanki ba na kwalliya da kamshi. Dama ce
muka samu Fahimah mu yi amfani da ita, don masu iya magana na ce wa, wai sau daya ta ke
zuwa a rayuwa�.
Fahimah, ta daga lumsassun idanunta tana kallon kyakkyawa Uwais Shagari na ficewa daga
dakin, goye da jakar sa ta kwamfuta ba tare da ya kara bi ta kansu ba daga ita har Ammin, kyau
kamar shi yayi kansa, tsaf-tsaf da shi gonin sha'awa wanke hannu ka taba inji Hausawa, miji iya
burin kowacce diya mace, kai kace balaraben Kuwait ne ko na Abudhabi ba na Sudan ba, don
bashi da duhun kalar su (sudanese) shi a wanke yake tas, bai kara bi ta kansu ba ya fice.
Har ya fita ya tuna wayarsa ce a hannunta, sai ya dawo da sauri. A hankali yadda Ammi ba zata
ji ba yace.
“You Goddam Black, ba ni wayata haka!â€?.
Ta mika masa wayar da hanzari, bayan ta ce,
“Ammi sai mun sake kiraâ€?.

Yana karbar wayar ya sa a aljihu, ya juya yana fadin, “Ko ki ci, ko kada ki ci, ba abin da ya
dame ni ba ne fa. Kada ki ji ina gayawa Ammi ki dauka ko na damu ne. Hakkin dake kaina
kawai na sauke. Kin gan ni nan idan nas kafa na fita yanzu, sai karfe shidda na yamma zan
dawo. Ba zaman mace na zo yi ba da aka lika min ke. Sai ki zauna ki ta gadin daki tunda haka Ammi ke so. Na sa a kawo miki lunch karfe biyu, bayan
shi in wani ya buga kada ki bude. I’ve my keys with meâ€?.
Fahimah ta yi masa shiru, ya sa kai ya fice da sassarfa don he is almost late. Yau ne za su fara
seminar din da ta kawo su a babbar shiyyarsu ta GT da ke birnin Ikko.
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Uwais ji ya yi kamar kwarankwatsa ta fado a kansa, sai ya soma ja
da baya idanunsa a kanta, sai kuma ya juya da sassarfa ya dauki wayoyinsa da mukullin kofar
ya juya zai fice.

Da wani zafin nama Fahimah ta riga shi kai wa bakin kofar ta babbake ta da hannunta.
“Babu inda za ka je Ya Uwais…â€?
Wata uwar harara ya zabga mata da idanunsa da suka rikide kamar na wanda ya sha Dagga.
“Idan ke uwata ce sai ki hana ni fitaâ€?.
“I’m not your mother, but a good daughter to her, amma zan iya gaya mata tabbas.
Wallahi ka fita sai na gaya mata yanzunnan ka tafi neman mata�.
Duk halin da Uwais yake ciki sai da Fahimah ta ba shi dariya, amma ya gintse bai yi ba.
“To shin ina ruwanki in ma na je neman mata? Na ga dai ba ke zan debo cutar in shafawa ba

matata mai hada jiki da ni zan shafawa…â€?.
“Whatever!â€?
In ji Fahimah,
“Ita ma ‘yar uwata ce a musulunci, zan taya ta kiwon rigimammen mijin taâ€?.
Maganarta ta yi wa Uwais dadi har cikin kokon ransa. Bai san sanda ya kama hannayenta biyu
ya rike cikin nasa yana murza yatsunta cikin wata irin siga.
“Fah-himah, a woman can care for her husband, ko da tana period din, in dai da gaske kina
taya Amrah kiwon rigimammen mijinta, to ki taimake ni!�.
"Ni BLACK?"
Tambayar ta subuto daga bakin Fahimah ba tare da ta shirya ba. Sai kawai Uwais ya ja ta
jikinsa a hankali ya rungume ta tsam-tsam, kamar bai ji tambayar rainin hankalin data yi masa
ba. Hausawa suka ce baki shi ke yanka wuya� yau ya yarda da wannan.
"Ki ba ni dama ta hanyar ba ni 'yan mintuna kalilan cikin mintocinki masu alfarma, I will show
you� and I will teach you� the way you can caressed for your troublesome husband even
with period..." .

Fahimah ta runtse ido tana jin sakonnin da Uwais ke aika mata na ratsa ta, cikin rawar murya
tace "sai ka janye kalaman ka Ya Uwais.... sai ranar da ka daina goranta min kalar halitta ta, ina
son kaina kamar yadda kake son kan ka, sai ranar da ka furta kana so na nima a matsayin
matar ka in ba haka ba....". "....In ba haka ba sai me?"
Ya tambaya cikin kankanuwar muryar data rage masa. Daga haka bai ba ta damar kara cewa
komai ba, domin gabadaya ya sure ta zuwa gadonsu, gaba daya ya birkice mata har ta fara
tantamar anya ba sake mata shi aka yi a garin Ikko ba, da wani mai tsananin kama da shi?
Yaya zata zo da mutum kamar fir'auna a kwana daya ya koma mata Musa??? ****

WASHEGARI
Daga Fahimah har Uwais sun kasa kallon juna after the incidence, the images of yesterday
night, the glimse of the occurances, the gentle love making, the caresses of the mid-night, under
the dim-light, wasu scenes ne da suka kasa bacewa daga idanu da zuciyar Uwais da Fahimah.
Everything happened majestically in a dignified and inspiring way. Kamar yadda Uwais ya fada
ne a baya, "an fidda raini tsakaninsa da Fahhimah", kowanne baki ya mutu, fiffika ta kare, babu
wanda ke iya kallon kwayar idon dan uwansa.

Ko karin kumallo bai tsaya ya yi ba, idan ya tuna abubuwan da ya yi jiya, wai da wata mace ba
Amrah ba, watan ma Fahimah din Ammi, wadda suka tashi gida daya ba irin tozarcin da bai
mata ba, al'amarin da ko Amrah bata taba samun kamar sa ba, me ya sa ita wannan harkar ba
ta san girma ba ne? Me ya sa ba ta san hakuri ba? Fahimah ta gama sanin sirrinsa da Amrah
kadai ta sani, ta san abinda Amrah bata sani bama, me ya saura masa na yi mata fiffika? Ai
kawai ya gode Allah ya gode wa Ammi Safeeyyah, ya samu mace daya da daya a cikin mata,
wadda ta mallaki komai da yake so a diya mace, in ya ce komai yana nufin komai banda kalar
fata.

Ga mamakin Fahimah yau karfe hudu na yamma ya dawo maimakon shidda. Ba'a tashi seminar
din ba ya nemi excuse ya taho. Yana shigowa ya aje jakar computer sa ya fada toilet ya sakar
wa kanshi shower mai sanyi karara. Tana zaune bisa sofa ta harde kafafun ta cikin kayatacciyar
kwalliya ta lace cotton ya fito daure da towel da kuma wani karami a kansa yana tsane ruwan
da ya jika sumarsa. Ya tsaya a kanta yana tambayar ta da sanyin murya,
"Kin ci abinci?�
A cikin muryar akwai wani irin concern da sauyin amo kamar ba ta Uwaisu ba. Kai ta daga masa
ba tare da ta dago ta dube shi ba.
Ya ce, “Fah-himah, magana nake yiâ€?.
Kanta yana durkushe ta ki dubansa kamar yadda yake so, hawaye sun wanke mata fuska.
Uwais ya kama hannayenta ya cira ta tsaye, nan ya gane ashe kuka ta ke yi.

“Akoke sarkin kuka you easily cry kamar karamar yarinya, yanzu kuma me aka yi miki?â€?
Fahimah da za ta iya da ta gaya ma Uwais cewa; tana kuka ne don rashin sanin takamaimai
makomar rayuwarta in sun bar Ikko zuwa Kano. Sannan ta kasa gane a ajin da Uwais ya sanya
ta. Daga jiya zuwa yau dai al'amuran sa masu ban mamaki ne da suka sa ta kasa gane inda
yasa gaba. So ko rashinsa? Ta kasa ganewa. Idan babu so, abubuwan da ya yi a jiya ba su yi
kama da na yaudara ba, sannan sun tsaya mata a rai sun hana ta sukuni tun safe, sun barta
emotionally tortured.
Ga dukkan mamakin ta kamar Uwais na karanto zuciyarta. Domin murmushin da yake ta yi,
tamkar yana gaya mata ne cewa,
“Ina hango abinda ke karkashin zuciyarkiâ€?.
Ya rage tsawo zuwa dai-dai nata, ya soma sumbatar ta softly. "Kin ga abinda ya dawo da ni, ya
hana ni zaman seminar, (these luscious lips....)". Bai kara ba ta damar kowanne bahagon tunani
ba sai nasa shi kadai; Uwais Shagari
Har magriba Uwais da Fahima ana murzar juna kamar ba gobe. Gabadaya wayoyinsa ya kashe
su. Yau ko abincin dare ba su ci ba, tsabar idanunsu sun rufe da dokin juna. Duk da haka ya
san limit dinsa, kuma ya kiyaye dokar Ubangiji bai tsallake boarder ba, don shi mutum ne mai
kiyaye dokokin Ubangiji. Washegari ya kama tahowar su gida Kano. Tun asubah sun hade komai nasu. Karfe tara za su
tashi zuwa Kano, in ka gansu kamar wadanda aka yi wa duka duk ba su da kuzari.
A kan dalilin da kowannensu bai sani ba. Kamar ba sa son komawa Kano sam, ji suke kamar su
dauwama a Ikko cikin wannan yanayin, Ikko ta bar musu tarihi mai wuyar mantawa, zai iya
rantsuwa kwanaki biyun nan da ya yi tare da Fahimah, duk da mai gaba daya ba ta afku ba, ya
fi jinsu a ransa da gangar jikinsa da ruhin sa fiye da sati biyun farko na amarcin sa da Amrah. *****

KANO
Shigowarsu gida ya yi daidai da kecewa da aka yi da ruwan sama kamar da bakin kwarya. Da
gudu-gudu suka karasa shigewa ciki, amma duk da haka ruwan ya taba su. Musamman
Fahimah da ta tsaya fiddo jakunkuna. Tana shiga daki ta ji wani sururun sanyi na shigarta,
tabbacin zazzabi ya shige ta sakamakon dukan ruwan saman. Ta yi maza ta cire jikakkun kayan ta canza ta nemi rigar sanyi (sweater) ta saka mai kauri, ta

shige cikin bargon ta mai tsananin laushi ta kudundune, hakoranta na karo da juna.

Bayan ruwan ya tsagaita Uwais ya fito falon, ya dauka zai taradda abinci ta shirya, amma sai ya
ga wayam. Ya san gajiya ce ta hana ta, don haka ya koma ya dauko mukullin mota ya fita.
Chicken Republic ya je ya yo musu takeaway na fried rice da kaza, sannan ya dawo.
A kan dining ya ajiye mata inda da ta fito za ta gani. Amma sai ya kasa wucewa dakinsa ba tare
da ya duba ta ba ko tana son wani abu.
Nan ya hango ta dukunkune can karshen gado, hatta bargon da ta ke ciki karkarwa yake yi.
Da sauri ya janye bargon gaba daya, ya dube ta a tsorace.
“Are you alright?â€?
Murya can kasa ta ce, “Dukan ruwa ya sa min masassaraâ€?.
“Za ki iya takawa mu je a yi miki allura?â€?
Cikin azabar zazzabi ta ce, “Ba zan iya fita ba, in ka iya dai ka yi min kawaiâ€?.
“Ni likita ne da zan miki allura? C’mmon tashi mu je nan clinic na bayan muâ€?.
Reluctantly ta ce, “Ni fa ba zan iya takawa baâ€?.
“Then I will help you with thatâ€?. Ya ciccibo ta gaba daya daga gadon akan kafadunsa ya yi
waje da ita kamar wanda ya dauki dan shekara biyar.

Ba zazzabi kadai ke damunta ba har da ciwon mara mai tsanani, ta dai ce zazzabi ne don ba za
ta iya fada ba, kada ya fassara ta da wata manufa. Amma da suka zo tebirin likita dole ta runtse
kunyar ta fada, likita ya tambaye ta da ma ta saba tana yi ne?
Ta ce, “Eh, in za ta yi al’ada tana yi sosai, amma yanzu ba ta san me ya kawo shi ba, don
ta gama period din ma tun safe. Tana kallon-kallon tuhumar da Uwais ke mata irin na me ya sa
ba ki fada min ba ni? Bayan kin san i'm patiently waiting for this?�
Dr. ya yi ‘yan rubuce-rubucensa ya ce da Uwais, “You can take care of that aboki, ba sai
ta sha magani ba, da ganin ku an ga sabbin aure, your wife needs you�..�.
Fahimah kamar ta rushe da kuka jin sharrin da likitan matan nan ke mata. Shi kuwa Uwais ban
da murmushi ba abin da yake fuskarsa har wani annuri na musamman ta ke yi kamar Doctor
Haladu ya yi masa albishir da abin da ya jima yana jira.
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: “Na baro ta a gidaâ€?.

Ya dan fiddo ido a kanta cikin tuhuma, “So you want to me to spend my precious kobo on
you? A wane dalili? Ko matata dana ke so ban taba saya wa waya ba zan saya miki?�
Haushi ya kama Fahimah, ta tsani wannan kwatantatan da yake da matar sa Amrah, mai nuna
ta fi ta matsayi. Ai ba sai ya fada ba, ta dade da sanin wannan. Ita matar shige ce Amrah matar
So. Kuma ita ba ta ce ya saya mata waya ba, balle ayi mata gorin so, tambaya ya yi kawai ta ba
shi amsa shi ne ya zama abin cin zarafi? “Bana bukatar ka saya min waya, Yaya Uwais, bana bukatar komai daga hannun ka". Ta fada
a matukar gajarce.
Kura mata ido Uwais yayi kadan, yana iya jin little anger din dake cikin tune din muryar ta
kadan, mai nuna maganar sa ta tunzura ta, duk da bata daga masa murya ba.
“In ma kina bukata ba dai ni Uwaisun ba, sai dai wani mai tsananin kama da ni. Bana kyauta
sai ga wanda nake so, in kuma za mu yi deal ne, to mu yi�.

“Deal?â€?

Fahimah ta fada a hankali da sigar tambaya. Cikin alamu na rashin fahimta. Don bata fahimci
akan me yake magana ba sam.
“Yes! Deal!â€?
Uwais ya fada, yana matsowa gabanta cikin takunsa na kasaita majestically, hannayen sa duka
biyu zube cikin aljihu.

“In ba ki Iphone dina, kiyi ta hira da Ammin ki, kin ga ni har uku gare ni, amma ba'a banza ba,
ke kuma ki yi min tausa (become my messeuse) daga yau har mu koma, gabbaina duka ciwo
suke, na dade ba ni tare da matata.... She left me stranded (abandoned, helpless) and� I�
want to be caressed (matata ta bar ni a gantale, kuma ina son kulawar mace�)�. Ya mika hannu ya kamo kafadun Fahima in a gentle way, kwayar idanun sa mai sheki na nuna
bukatuwar miji zuwa ga matar sa (sexual urge). Saura kadan Fahimah ta saki fitsarin da da take
ji tun a mota. Idan akwai abin da ya fi shock to Fahimah ta shige shi a daidai wannan lokacin.
Ta kasa gane me ke faruwa yau, "Ikko Ikon Allah kawai!" Ta ayyana a ranta. Ko me ke shirin
afkuwa da rayuwar ta kuma? Da alama rayuwar ta dauki another giant direction. Uwais is
touching her attractively wanda ke nuna he is attracted to her kamar yadda ya fada (he want to
be carassed). To tun yaushe wannan sabon al'amarin kuma ya fara ginuwa a zuciyar sa? Wani
tunani ne ya zo wa Fahimah.......a lokacin da Uwais ya kawo bakin shi dab da nata, da niyyar
kai mata sumba�...
(Wato a rashin uwa za a yi uwar daki da ita) since his loving wife left him stranded� ita ga ta
sarkin taimako, kwaryar da babu ta tsada, wadda da an kwankwasa ta za'a samu abinda ake so
ko? Shine za'a fake da wani 'deal'. Ita da aka ce ba'a so, ba za'a taba so ba�.... dare da rana
ana kara maimaita mata kalmar 'rashin son' don ma kada ta manta ta yaudari kanta, ita da aka
ce mummuna ce, "Blacky" ko sunanta ba a iya fada, sabida bata kai matsayin mutum a idanun
sa ba, amma wai jikinta ne za'a yi maneji da shi yau�.???
How dare Uwais wants her to believe these nonsense?

Da mugun sauri ta ja baya…tamkar ya dala mata wuta. Bayan ta doke hannayen sa daga
kafadun ta. Uwais ya dan dube ta da mamaki, kwayan idanunsa sun kada har sun shige ciki.
Tabbacin abinda yake fita bakin sa daga gangar jikin sa ne. Takawa ya yi a hankali ya sake
binta, ta cira kafa za ta ranta da gudu, Uwais ya cafko hannayenta ta baya. Kallonta yake da
reddish eyes dinsa

12 / 20