MEYA JAMIN COMPLETE HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.pdf

Author :  Oum Hairan Category :  Taskar Novels

Chapter   4 / 11

9K to 12K   out of 31.7K words

kishinta tabisa ɗakin yanda taga gadon a hargitse
yasa zuciyarta bugawa da ƙarfi ta dubeshi shikam gyaran gadonsa ma yakeyi zai kwanta takai
hannu zata ɗauki tisue na ƙasan yayi saurin ɗebewa ya nufi bayi ya zubasu a toilet yasa ruwa
ya kora ya dawo ya kaɗe shimfiɗarsa ya haye ya kwanta yana miƙa tare da jan bargo.
Yaye masa bargon tayi tace “mgn nakeyi maka Aliyu ka mayar dani yar iska" miƙa yayi haɗe da
salati ya shafa mararsa yace “Normal ne Salma kije ki kwanta fah" takaici ne ya cika ta tace
“Bazan kwanta ba ka faɗamin meye ya faru Muryar wa naji ɗazun?" Hikima ce ta faɗo masa
yace “BF na kalla...." Da sauri tace “wht?" Yasan baƙin kishinta shiyasa ya faɗa mata haka ya
kuma cewa “yess Salma tunda banida arziƙin me kula dani shiyasa na nemawa kaina mafita
kuma na samu relief babyn tasan darajar penis bakiga yanda take tsotsanta ba sai na rinƙa jin
kamar tawa take tsotsa..........



*Oum Hairan*
[11/6, 7:22 PM] Oum Hairan&Affan: ME YA JAMIN?

~Paid book~


Oum Hairan


Free 17-18


_Zaku iya samun damar cigaba da karanta wannan littafai ta hanyar biyan kuɗinku ₦300 ta
0255526235 Gtbank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241_
_Ƴan Niger kuyi mgn ta wannan number domin biyan naku 94775574_

_____________________________


Shut-up Aliyu! Wannan wanne sabon iskanci ne kakeson shigomin dashi gdana bf fah kace
wato saboda samun sake har BF ka fara kallo haba don Allah Daddyn Farooq me nayi maka da
yayi zafi haka da zakake haɗani da waɗannan ƙazaman turawa...."
Rufe mata baki yayi yace “To meye abinki na damuwa ko kin manta mun riga mun gama mgn
tun ɗazun kowa yayi abinda yaga dama?" Kwanciya tayi a jikinsa tasa masa kuka tace “amma
dai Aliyu kasan yanda nakejinka a raina kasan yanda nake kishinka har zakazo gabana kana
yabon wata karuwar iska wacce Bama kasan inda zakaje ka nemo ta ba meye zaisa kayimin
haka?" Murmushi yayi yace “ke meye yasa kikemin haka?" Shiru tayi don haka shima yayi mata
shiru da haka bacci ya ɗauke su




Tunda ta shiga ɗakin take aikin kuka zuciyarta tanayi mata ƙuna a ranta take tambayar kanta
wai dama haka auren yake ko kuwa ita natane yazo a haka? Ranta yana raya mata anya Bama
daɗin bakinsu bane na maza yazo yayi mata domin ya samu biyan buƙata? Miƙewa tayi da
sauri ta lalubo akwakun wayarta ta danna number Mama lkcn ɗaya ta wucce na dare har tayi
ring ta gama ba'a ɗagaba hakan yasata yanke shawarar kiran Granny tasan ita zata iya samun
ta tunda ma'abociyar tsaiwar dare ce yawanci a gurinta ta koyi abubuwa da suka shafi ibada
duk da yake iyayen ɗakin Mama basuyi mata mugunta ba sunsata a makaranta ta samu ilimin
addini daidai gwargwado.
Cikin saa kuwa tana kira ta shiga kafin ta katse aka ɗaga akace “Amaryar bazata dan ƙaniyarki
ina kika baro angon kike kiran mutane a tsohon daren nan ince dai lfy" wani yawu ta haɗiya
muƙut cikin sarƙewar murya tace “Wai....wai da gaske Daddyn Farooq yakeyi Granny meyesa
kuka amince kuka haɗa wannan......" Katseta Granny tayi da cewa “Ke banson sakarar magana inace da amincewarki yazo ya sanar

aka ɗaura...." Rushewa tayi da kuka tace “Wlh tallahi bansan komai ba bansan haka yake nufi
ba ni cemin yayi wani mutum Granny nashiga uku tayaya zan rayu da Daddyn Farooq matsayin
miji ta yaya zan zauna da mijin Hajiya Salma wlh Granny bazan iya rayuwar aure a gdannan ba
itama wannan rayuwar kawai don nasan lkc ne watarana zata wucce ne shiyasa Please Granny
kiyi wani abu...."



Gwauron numfashi Granny taja tace “Eh lallai wannan ja'irin yaron ya shammacemu yayi mana
bazata to hakanan zaki hƙr bamuda wani abin yi tunda wuƙa da nama na hannunsa" kukan take
rerawa me ban tausayi daya sanya Granny kasa kashe wayar ta rinƙa bata baki da aikin
rarrashi ganin batada niyyar hƙr da kukan yasata cewa “dadai kin hƙr kin daina wannan kukan
duk abinda Allah yayi Annabi sai ceto Kharimatu banji a raina zakiyi nadamar wannan aure ba
domin kuwa da so da ƙauna ni na jima da fahimtar akwai wani abu da ubangiji ya ɓoye
tsakaninki da Aliyu saboda haka ki kwantar da hankali kibi komai a sannu na faɗa masa karnaji
karna gani ya bari komai ya tafi yanda akeso tunda yace gini zai fara to yayi ginin idan ya gama
sai ayi biki abashi ke"



Cikin Muryar kuka tace “To... to Granny don Allah kiyimin alfarmar na dawo nan gdan nikam
bazan iya ci gaba da zama anan ba Mmn Farooq zata iya illatani babu wata alaƙa ma tsakanina
da mijinta ta nemi sabauta ni idan ta fahimta kasheni zatayi"
Murmushi Granny tayi tace “yaro man kaza shikuma naku zaman da haka zaayisa ai shikenan
da safe zan kirasa ki kwanta Allah bamu alkhairi" tana shirin mgn taji ta datse layin ta jefar da
wayar ta faɗa katifarta taci gaba da kukan rashin mafita gyara kwanciyarta tayi saboda nononta
da yakeyi mata zugi ya matsesu sosai ciwo sukeyi mata ga ƙasanta daya sossoka mata
yatsansa shima sai zugi yakeyi, gara tabar gdan gabaɗaya Bama ya ganinta bare ya rinƙa
lalubeta tsautsayi yasa Salmah ta ritsasu wataran ta baƙunci Lahira babu tsammani

*********
Washegari da safe kamar yanda ta saba ta riga kowa tashi tun kafin kowa ya fito ta fito tayi
aikace²nta ta shiga kitchen ta ɗaura break saida ta gama ta gyara inda ta ɓata sannan ta koma
ɗakinta tayi wanka ta shafa mai cikin mayukan daya siyo mata jiya ta fesa turare ta koma ta
zauna tana lallatsa wayarta. Ji tayi an buɗe ƙofar ta ɗago da sauri suka haɗa idanu fuskarsa a ɗaure hakan yasa gabanta
faɗuwa ya kulle ƙofar ya nemi guri saman kujerar dake ɗakin ta sauko ƙasan cikin rawar murya
ta tsoro tace "ina kwana" numfashi ya sauke yace “Yaushe kikayi waya da Granny??" Sunkuyar
dakai tayi jikinta na ɗaukar rawa takaici ne yasashi buga mata tsawa yace “inayi miki mgn kina
yimin rawar jiki banson sakarci"
Kukane ya ƙwace mata yaja zuciya ya miƙe yace “kince mata wani abu ya faru ne?" Girgiza kai
tayi da sauri ya sauke ajiyar zuciya yace “ok to meye yasa tace na mayar dake can?" Cikin
“in...ina tace “ni nace mata inason komawa don Allah ka barni na koma bazan iya zaman nan

ba tsoro nakejin"



Zubanta ido yayi yace “idan kuma ban amince bafa?" Da sanyin jiki tasa kanta saman katifar
ranta babu daɗi ya miƙe ya zari kuɗi a Aljihunsa ya ajiye mata saman katifar yace “zanje yau
za'a saka foundation na ginin gdanki" itadai batace masa ƙala ba ya fita yana fita ta kulle ɗakin
taci gaba da kukanta tana kiran wayar Mama amma taƙi ɗagawa ƙarshe ma tajita a kashe dole
saita ƙanin Maman ta kira suka gaisa tace ya kaima Mama koda aka kai mata ta karɓa jin
tanata kukane yasata cewa “Naji a jikina hakan zata faru shiyasa naƙi ɗaga wayarki tun daren
jiya Kharimatu babu abinda mutanen nan zasu nema a gurina muddin inada iko akansa na kasa
basushi abinda nakeso dake ki ninka hƙrnki sannan kiyi biyayya zakiga ribarta a gaba domin
Allah ki riƙe maraicinki kuma ki dage da addu'a Insha Allahu komai zaizo muku da sauƙi"




Nasiha sosai Mama ta rinƙa yimata har saida taji ta daina kukan sannan sukayi sallama ta aje
wayar daidai lkcn da taji Salma na ƙwala mata kira ta miƙe a saluɓe ta fito suna zaune a dinning
table na gdan ita da Aliyu kansa yana kan cup ɗin dake gabansa yana jujjuya kunun gyaɗar
dake ciki inda Salma ta kafe Anam da manyan idanunta masu firgitata mamakin yanda ta iya
ratso parlourn batare da ta sanya hijjab kamar yanda ta sharɗanta mata ba takeyi gashi
doguwar rigar blue tayi mugun yimata kyau ta fito da asalin surar ta hips ɗinta daya daɗe yana
tsonewa Salma ido take baƙin ciki dashi da ɗuwaiwakan Anam sai rawa sukeyi ga uwa uba
boobs ɗin ta masu ɗaukar hankali.
Batasan ta ƙara so ba saida taji dukan siririyar muryarta a kunnenta tana cewa “barka da safe
Aunty fatan kin tashi lfy" wani Gwauron numfashi Salma ta sauke tace “wato kin fara rainani
Anam saboda kina ganin makwanci na waima waye yabaki damar yawo a gidan nan babu
hijjab...." “Nine....." Taji ya faɗa idanunsa nakan Anam yar sarkin tsoro da jikinta yaketa rawa... Kujera ya
nuna mata yace “zauna anan kiyi break...." Wani kallo Salma takeyi masa na tsananin mamakin
yanda yake neman zubar mata da ƙimsrta gurin yar aikin nasu tace “meye hakane Aliyu kwana
biyun nan na fahimci kana takurawa da yawa akan Anam a gdannan ko aiki nasata sai kace
bazatayi ba wai so kake wannan yar talakawan baiwa da suka tsiru suka rayu a bauta ta
raina......"




Wata muguwar tsawa ya daka mata ya miƙe a hassale da fushinsa na Aliyun gaske yace “meye
bambancinki da ita Salamatuh bambamcemin abinda kika fita asali ko nasaba? Ƙaryane baki
fita da ko ɗaya ba saboda haka karna ƙarajin kin ambaceta da wannan kalmomin Abun da yasa
kuma na sanya kika kirata itama tanada haƙƙi akaina ne kamar yanda kikejin kinada shi nayi

niyyar ninkeki a baibai har zuwa lkcn da komai zai fasu ne so na fahimci idan nayi haka zan
cutar da sashi akan sashi Salamatuh ki sani ki shaida Kharimatu matar Aliyu Ma'aruf Gusau ce
hakan na nufin matsayinku ɗaya daga yau na haramta mata duk wani aiki da takeyi a baya da
yasa kike ganinta matsayin baiwa ta ƴantu sannan daga yau tabar wannan ɗakin na ƙasa zata
koma sama itama taci ɗakin matar gda, tanada kwanaki bakwai da shari'a ta bata na budurci
zata shigesu daga......."
Wani ihu yaji Kharimatu ta saki daya sanyashi katse mgnr da yakeyi yayi kansu a guje ganin
yanda jini yake malala a saman kanta Salma ta kuma rarumar wuƙa bayan flat na glass data
buga mata yayi kukan kura ya tareta aikuwa ta zuge masa hannu da wuƙar inda yayi nasarar
csfketa.............




*Oum Hairan*
[11/6, 7:22 PM] Oum Hairan&Affan: ME YA JAMIN?


~Paid book~


Oum Hairan


Last Free Page19-20


_Zaku iya samun damar cigaba da karanta wannan littafai ta hanyar biyan kuɗinku ₦300 ta
0255526235 Gtbank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241_
_Ƴan Niger kuyi mgn ta wannan number domin biyan naku 94775574_

_____________________________


Kokowa sukeyi sosai a burinta na ganin ta daɓawa Kharimatu wuƙar dake hannunta inda
shikuma ya riƙe ta gam da hannunsa dake zubar jini Aliyu wata irin zuciya ke gareshi da idan
ransa ya ɓaci baiji bai gani hakan tasa yayi watsi da Salma cikin rashin saa take kanta ya daki
corner table nandanan jini ya wanke mata fuska itama. Baiko bi takanta ba yayi kan Anam data rakuɓe bayan kujera jikinta sai tsuma yakeyi. Jin takun
tafiyar ne yasata saurin miƙewa zata zura da gudu yayi saurin riƙota ya jin ɗumin hannunsa
yasata rushewa da kuka ta rusuna tace “Ni.... Aliyu bansonka wlh banson aurenka ka taimakeni
ka rabani da kanka kada ta kashe.....

Jan hannunta yayi ya wullata bayansa jifan da Salma ta kawo mata ya wucce yaje ya daki tv ta
kumayin kukan kura ta kawo mata cafka ya tureta inda ita kuma Anam take ta kuka ta ƙanƙame
Aliyun hakan ba ƙaramin tashin hankalin Salma yayi ba Aliyun zaiyi mgn ta dakatar dashi tace
“wlh saina kashe yarinyar nan inyaso nima a kashe ni.... Cije leɓe yayi yace “kin rantse zaki
kasheta nikuma na rantse kema zaki mutu labari zai canza za'a daina bada lbrn kishiya ta
kashe kishiyarta tana jiran Shari'a zan barwa duniya tarihin matata ta kashemin amaryata nima
na kasheta mu zuba Ni dake shege ka fasa kuma kiji ki sani banyi niyyar haɗaku gda ɗaya ba
amma zan baki dama ki gwada abinda kike shiryawa Salma Kharimatu dai tariga ta ɗago
matsayinku ɗaya da Aliyu kike taƙama itama shine bangonta"
Cikin tashin hankali tayo kansa tace “Shine me ka kashenin banida asara Indai na kashe
wannan shegiyar yarinyar wlh dadai na zauna dakai wannan ƙazamar yarinyar tana matsayin
matarka gara ace ka kasheni ɗin ko banza burina ya cika.




Wafta takaiwa Anam ta kwasa a mugun guje tayi waje inda suka dasa tsere a harabar gdan shi
yana ƙoƙarin riƙeta ita kuma tana ƙoƙarin tsira daga Salma dake farautar rayuwarta inda Salma
ta zage takecin uban gudu a burinta na kamo Anam ɗin.
Ubangiji ne ya dubeta ya bata saa ta isa get ɗin a guje megadi bayanan ta fice a speed tana cin
uban gudu kamar zata tashi sama idanunta na tsiyayar da hawaye. ganin ta fita a gdanne yasa
Salma zubewa ta rushe da mahaukacin kuka tana cewa Allah na shiga uku kishi da ƴar aikina
meye nayi maka daka jarabceni da wannan masifa...... Bata gama surutun ba taji tashin motarsa ya fice a speed ta miƙe itama da sauri ta shiga gdan
ta zari mayafinta tayo waje ta shiga tata motar ta kwasa a million saidai ko ƙurar Aliyu bata gani
ba hakan yasata tunanin ina sukayi to?
Yana bin bayanta ya hangeta saicin uban gudu takeyi ya rinƙa danna mata horn ita kuma tana
ninka gudunta kamar barewa daqyar yasha gabanta tana ganinsa ta juya zatayi baya ya cafki
hannunta da sauri aikuwa ta rintse idonta ta saki wata mahaukaciyar ƙara abinda yaja hankalin
mutane suka taru a gurin.



Bai lura da yawan mutanen ba yace “meye hakane Kharimatu nine fah mijinki Aliyunki ne
fah....." Cikin firgici da ficewar hayyaci na wanda ya gama tsorata tace “Wlh bansonka ba mijina
bane kai ni nabarwa Salma dama kaiɗin natane da ita ka dace......"
Ƙum sukaji an ƙuma mata wani ƙaton abu tuni tayi baya luuu yayi saurin tareta ta zube a
hannunsa babu alamun motsi a tare da ita, hankali a tashe ya ɗago yaga Salma ce sai huci

takeyi riƙe da wani ƙarfe a hannunta yace “Sal.... Salma kin kasheta na shiga uku mahaukaciya
ce ke kin kashemin mata....." Sai yanzu mutanen dake gurin suka fahimci abinda yake faruwa
nandanan suka fara hayaniya kowa na faɗin albarkacin bakinsa inda Salma ta nuna Aliyu da
yatsa tace “Munafuki Azzalumi saura kai kaima zaka tafi inda ta tafi badai Ni kaci amana ba
Aliyu iya hakama ka cuceni karasa wacce zaka aurarmin matsayin kishiya sai ƴar
aikina....zabura ta kumayi tayo kansa wani mutum yayi kukan kura ya riƙeta yana cewa “haba
Hajiya wannan ba girmanki bane....." Ɗaukeshi tayi da mari tace “girman durun uwarka ne aci
amanata kace ba girmana ban...."




Ƙura ce ta buɗesu tana juyawa taga Aliyu ya ɗauke Anam sunbar gurin da mugun gudu itama
mota ta shiga tabi bayansu bata hangeshi ba gashi ta kasa gane hanyar da yabi zuciyarta ce ta
raya mata tayi dama inda shikuma yayi hagu domin kai Anam ɗin ga likita yana shiga asibitin ya
saɓeta kamar ƴar jaririya ya nufi ciki da ita likitocin sukayi mata cahhh tashin farko takardar
ofishin yan sanda suka fara nema, kansa gabaɗaya ya kulle daƙyar dabarar kiran wayar Nazeer
tazo masa ya sanar dashi abinda ke faruwa take yace masa gashinan.
Babu ɓata lkc sai gashinan da ɗan sanda guda ɗaya sannan suka shiga da ita suka fara
treatment nata saida sukayi mata ɗinkin a gefen fuskarta inda Salma ta yanketa da glass
sannan suka gutsire gashinta ta tsakiya inda nanma ta ƙwala mata ƙarfe suka wanke gurin suka
ɗinke.



Har hawaye Aliyu yayi mata na tausayi sosai ya rinƙa jin haushin Salma da kuma kansa da ace
ya amince da shawarar Granny ƙila duk da haka bata faru ba da yaji roƙon da Anam ɗin ta rinƙa
yi masa da tuni hakan bata faru ba yanzun gashi saboda kafiyarsa ta tsiya yajama yar mutane
wahala. Dafashi Nazeer yayi yace “Ka zama namiji Zaki karka manta kirarinka kenan Alee gadanga
ƙusar yaƙi kada wannan haukan ya firgitaka idan ka karaya burin wannan mahaukaciyar matar
taka ya cika ta samu yanda takeso am Amma ni Ina ganin kawai ka mayar da yarinyar nan
gdanku gurin mahaifiyarta idan ma kana buƙatar wani abune sai kayi ƙoƙari ka sama mata gurin
zama ayi biki ta tare a gdanta ka zuba mata masu gadi har zuwa lkcn da waccen mahaukaciyar
zata gaji ta gama haukan ta hƙr amma kai ya kake gani?"




Zuciya yaja yace “Haksne mgnrka saidai zuciyata tafi aminta da haɗesu guri ɗaya duk rigimar
da za'ayi ayita inanan Nazeer Salmah cikakkiyar mahaukaciya ce akan kishi na yarda zata
iyayin komai idan na rabasu dole zan tafi nabar Kharimatu duk ranar da bana gdanta za'a iya

amfani da wannan damar a cutar da ita idan kuwa gda ɗaya muke rayuwa ina ganin komai
zaizo da sauƙi.....
“Ba wani sauƙi” abinda Nazeer yace kenan ya tashi tsaye yace “Idan ka haɗasu guri ɗayan
zaka rinƙa yini dasu ne?" Girgiza kai yayi Nazeer yace hakan ce tasa akafi maka sha'awar
nesantasu kowacce zata manta da kowacce" murmushi yayi yace “hakanne banaso nikuma"





Shiru Nazeer yayi masa tunda ya riga yasan halinsa Indai ya kafe akan abu wuya batasa ya
janye, Granny ce ta ido p asibitin tanata sababi ita da Hajiya Muniba na tujarar da Salma taje
tayi musu Granny tace “Ɗannan waini matarka ta kalla tacewa munafuka tsofe² dani na haifi
ubanta" shidai kasa mgn yayi nan Nazeer yake mayar da yanda akayi kamar yanda Aliyun ya
sanar dashi aikuwa Granny tayi tsalle ta dire tace “Kajini da Tankaɗaɗɗiyar yarinya zata nakasa
yar mutane

4 / 11