Me Kamar Sarki Book 2 Hausa Novel

Author :  Yusrah Musa Category :  Complete Novels

Chapter   32 / 67

93K to 96K   out of 200.4K words

ta nufeta cikin tsana da kishi tana zuwa gaf da ita ta sake d'iban motar da gudun gaske ji kake gammmmmm ta sureta ta tafka da kasa tabi ta kanta ta wuce a d'ari tabar gurin tunda dama abunda ta 'kudura kenan kuma burinta ya cika sai datai nisa da gari ta tsaya tana fita a motar ganin yadda jini ya 'bata tayoyin yasa da sauri ta d'auko fetur ta bulbule motar dashi ta 'kyasta ashana faaaa ta kama da wuta cikin azama tabar gurin tana wata irin dariya ta farin ciki ji take kamar ta sauke wani 'katon dutse dake kanta.

A halin data bar Yusairat kuwa cikin jini faca-faca abun babu kyan gani mutane sun taru a kanta babu wanda ya santa a ciki amma anyi dace da akwai wani soja dayazo giftawa ya gani shima da'kyar ya ganeta saboda yadda Clarah ta sauya mata halitta a gigice ya d'aga waya ya kira Isham ya fad'a masa wanda Isham tsabar rud'ewa bayan ya sanar da Asad ko mota basuyi tunanin hawa ba a kafa suka zo an cika guri yayi ma'kil ta tsakanin mutane Asad ya samu ya shiga tana kwance cikin jini sai juya kai take cike da azaba da sauri yayi kneel down a gabanta ya ma kasa magana sai kallonta yake cikin tashin hankali Isham ne yai 'karfin halin cewa.

"Asad meka tsaya kallo ya kamata mu kaita asibiti馃彞馃殤 yana rufe baki sukaji jiniyar motar asibiti ta karaso gurin shikam ba maharraminta bane shiyasa koda wasa bai ta'ba taba haka aka dauketa zuwa asibiti likitoci sun rufu a kanta sai aiki suke amma basu iya ceto ranta ba ta rasu lokacin da suka sanar da Asad baisan a wanne yanayi yake ba magana ma aiki ta zame masa kawai iya abinda yake gani a idon zuciyar shi shine abinda ya faru a baya rayuwar su irin yadda take da jarumtaka lokaci guda yau an wayi gari rana ta fito babu ita iyacinta kenan Shikenan.

Da Clarah ake komai harda kukan ta na munafirci babu wanda yayi zaton itace silar mutuwar Yusairat haka ta fitittike har Bangkok taje saida aka gama komai suka dawo Marshall islands harda zama wata so silent馃様 ta daina wargi duk dan kar a zargeta daga baya irin wai abun nan ya zama jiki sai tazo ta ware ta kama harkokinta kullum ta dage ta kara azama dan Asad ya yabeta kamar yadda yake yabon Yusairat yace ita jaruma ce shishshigi iri iri har ta samu suka 'kulla abota amma baya baya ita kuma abin nata harda za'kewa ta nuna soyayya fili 'karara baiji mamakin ta ba dan yasan dama za'a rina yaga take taken ta tun a wancan lokacin bai nuna bane kawai ya share ta.

Shekara d'aya tsakani da mutuwar Yusairat Asad yaje gida a lokacin khimiyyah tayi nisa sosai ta samu yanki babba cikin wannan mummunar 'kungiyar kwatsam ta fahimci asirin su yana gaf da tonuwa a daren ta cikin mirron tsafi ta kira Hudayyah ta sanar da ita abinda yake faruwa ita kuma a take tace tazo su had'u a samo mafita taje suka had'a meeting da shugabannin cewa su bazasu shigo masarautar ba akwai tsaro za'a iya samun matsala amma ita tunda anan take itace zatai musu aikin lallai ta dakatar dashi kar asirin su ya tonu tunda ta dawo ta kasa zaune ta kasa tsaye tayi la"be tayi le'ke a ranar Asad yayi waya da Isham cewa gobe zai taso sannan ya kusa gano abinda yake nema da shirinsa cikin kayan sojoji hula ce kad'ai da takalmansu bai saba kwana yai curr yana aiki sai asuba ya fita sallah masallaci tayi amfani da wannan damar ta shiga masa d'akin sirrin sa tayi masa 'barna dalilin samunta dayai a d'akin shine hujjar dayai mata dukan hallaka sannan ya shirya batare da sanin kowa ba yabar masarautar a ranar ya koma Marshall islands.

馃拫MRS AL-AMEEN AHMAD CE馃槝.

See you next time, tanks for ur support I really appreciate it 馃尮馃挀馃挴 nagode 'kwarai da gaske masoya ha'ki'ka kuna raina har bansan yadda zan kwatanta a gane ba baki bazai iya fad'a ba kalmomi bazasu tsaru ba kawai abinda zan iya cewa saidai nace ina son ku da dukkan zuciya ta 馃拫馃馃挃馃挆.

Y脷SR脙H M脹S脙 脌B脷B脜K脗R

馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯

5608脩G馃摬 F4D, J7脩/脌脩/B脰BD 67岷4脌H M7岷灻€ 脌B7B脙K膧4馃捇馃帳 ku fito nazo馃拫馃拫馃拫馃拫馃拫馃拫馃拫馃拫馃拫馃.

馃拵 M脡 K脙M脙R S脕RK脧 馃拵

WhatsApp no:234 905 527 3614

馃鉁嶏笍 YUSRAH MUSA ABUBAKAR 馃尮.

Ba maraya馃槪___sai rago馃槳

Ba nakasashe馃え___sai kasashshe馃槥

Ba mai raina kad'an馃檮___sai 'barawo

Ba makaho馃毝____sai ma'ki gaskiya馃ぅ

Ba munafiki馃槼____sai wanda ya'ki gaskiya, idan kaga abinda ba daidai ana aikatawa please yan uwa mu gyara shi馃憤 whoever sees a wrong thing should correct it馃檹.NONE OF YOU WILL HAVE FAITH UNTIL HE WISHES FOR HIS BROTHER WHAT HE LIKE FOR HIM SELF. Removing harmful object from the road is charity.

脌脩脩脵R脤 WR脤T脡R'S 脙SS脮脟脤脜T脥脭脩馃挮

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_________________

______________________________

__________________

馃挮A*W*A馃挮

MRS 脙L'脜M脡脡脩 脕HM脙D 脟脣馃槝

_________________________

Mai tambarin yma dutse Jigawa state new world 馃尮 new life and new style sabuwar duniya kuzo kuyi kallo dad'i yana Jigawa garin ilimi garin addini zaman lafiya Jigawa.

馃晫馃晪馃晫

May Allah bless u may Allah protect you and your household frm all calamities 馃げ馃憦馃檹.

H脙PPY J脷M脙'脗T M脺B脜R脛K

馃崌馃崏馃崕馃ゥ馃崜馃崒馃崐馃崚馃崓馃馃馃崗.

馃巿Y馃帀U馃巿S馃帀R馃巿A馃帀H馃巿馃帀馃巿馃帀

鉁煄€M鉁煄€U鉁煄€S鉁煄€A

馃帄A馃巵B馃帄U馃巵B馃帄A馃巵

馃巻K馃帒A馃巼R馃帒

馃巹Y馃帇M馃巹

馃巿A馃帀

馃巿

LITTLE ZARAN AUNTY 馃拑馃拑

馃挳馃尭馃尲馃彽锔忦煉煂葛煂拣煆碉笍馃挳馃尭馃尲馃彽锔

41~AL-JALIL

The majestic

42~AL-KARIM

The bountiful

20~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Akilinah.

馃寗AVENGE ND REASSURE馃寗

Episode 41&42

Asabe bata gida kwananta biyar kuma koda wasa bata fad'awa Balarabe inda taje ba amma sakamakon ta gama dashi ta shanye shi yasa baya da kata'bus bazai iya cewa ina taje ba, tana can ta sake sabo shiri ta d'ingumo masa wani asirin na cin mutumci gabadaya a duniya ya rasa dawa yake son kasancewa sai 'yarsa Indo kullum yana ha'kon ta yana neman d'an dalilin da zai fitar da Dalah anguwa ya samu abinda yake so Asabe bata auri Balarabe dan ta samu wani abu daga bangaren dukiya ba kawai wannan d'auke mata kan da yayi lokacin da taiwa Indo kyautar 'kosai da sanda ta shigo gidansa ya wulakanta ta wannan hujjar yasa ta aure shi da niyyar tarwatsa masa iyalinsa da hana shi farin ciki daga burinta ya gama cika koya saketa ko karya saketa zata tattare kayanta ta 'kara gaba ta koma Lagos tare da 'yarta Bahijjah.

Kamar yadda Balarabe yai fata hakan ne ya faru Asabe bata dawo ba Dalah ta tafi gidansu yana shigowa tana zaune tana wanke-wanke d'an gyara murya yai a firgice ta waigo domin yanzu masifar tsoron sa take ji murya na rawa tace.

"sannu baba" ta karasa maganar a d'ari-d'ari a mamakin sai taga ba kamar kullum ba ya saki fuska harda murmushi yace "yauwa me kike anan"? 'kara d'agowa tai tana kallon sa jin me yake cewa anya babanta ne mutumin da baya kulata ya tsaneta rabon da tai masa magana ya amsa mata a sake harta manta jin ya sake cewa "Indo ba dake nake ba nace meye kikeyi anan"?.

A zabure tace "ina wanke kwanuka ne" kallon kofar d'akin Dalah yai ganin ba takalminta yace "ina Dalah"? Cikin sanyi Indo tace "taje gidan babah Aliyah tace zata biyo ta gida su gaisa da Innah" kai ya jinjina "to to shikenan zonan yanzu" yana fad'in haka wuff ya fad'a d'aki mi'kewa Indo tai jikinta na rawa ta bishi d'aki tana shiga ya banko kofa馃檴.

Shigowar Dalah ganin ba Indo a gurin wanke wanken kuma ga takalmanta dana Balarabe a kofar d'akinsa yasa da sauri taje tura kofar tayi sa'a baisa sakata ba abinda ta gani ne yasa hankalin ta yai mugun tashi zuciyarta na bugawa ta rafka wani uban salati dafe 'kirji tace "na shiga uku na lalace malam mezan gani haka? Wacce irin ba'kar rana ce wannan"? Jin maganar Dalah yasa a firgice Balarabe ya saki Indo dake kuka tana ta kokawar 'kwacewa daga jikinsa jin ya saketa da sauri ta mi'ke da gudu ta fita daga d'akin tana kuka dan ma Allah ya rufa asiri babu abinda yai mata binta Dalah itama tayi da sauri dan batasan inda zata nufa ba shima Balaraben biyo bayansu yayi sai muzurai yake cikin takaici Dalah tace "Malam wacce masifa ce ta sameka ace 'yar daka haifa kake kokarin lalata da ita meya sameka haka ya akai ka canza rayuwa"? Daidai Asabe zata shigo taji abinda Dalah ke cewa dan haka a hankali cikin sand'a ta koma da baya ta la'be tana murmushi wato ha'konta ya cimma ruwa.

Tsawa Balarabe ya daka mata cikin borin kunya yace "ke dalla gafara matsa min anan danai me mekike nufi dan kawai nace ta shiga d'akina tamin shara shine ke kuma saboda gidahuma ce har kika fassara hakan da wata tsiyar" kai jimin mutum kallon sa Dalah tai hawaye na taruwa mata a ido ta ce " yanzu tsakanin ka da Allah Malam ko kunya bakaji ba kake kokarin lalata mata rayuwa gaskiya nagaji bazan iya ba wallahi kawai ka canza hali" a masife yace "bazan canza d'in ba da nace bazan canza d'in ba kinga Dalah ki kiyaye zanci mutunci fa mekike nufi da zan lalata mata rayuwa iye? Saboda ga 'kwarto jikan 'kwarata ko? To nayi maza kisa lasafika garin nan da kewayensa kowa ya sani na nemi Indo wallahi duk ranar da tsautsayi yasa kika tona min asiri naji wannan labarin ya fita waje sai kinga yadda zanyi dake shashashar banza mahaukaciyar wofi" yana kaiwa nan yayi waje yana surutai iri iri na borin kunya da gudu Asabe ta fice a gidan dan karya ganta sauri take kamar zata tashi sama daidai anyi kiran sallar magriba suka had'u da 'kawarta Markah da sauri ta tareta.

"Ke Markah ina zuwa haka? gurin ki fa na taho".

"Tofa 'kawar arziki ince dai lafiya ko asirin ne ya karye muku fito rana bankad'a ta same mu"?.

Kai Asabe ta girgiza "ke a'a waya fad'a miki ai kinsan nace miki na tafi gurin boka ko? To zuwa nai aka sake bani sabon sihiri nasa boka ya cusawa Balarabe son kasancewa da Indo aiko sai gashi d'azu gida ba kowa sai ita kad'ai Dalah bata nan ya lallameta yasata a d'akinsa humm naso yayi 'barna ya aikata abun kunyar dazai bar abin fad'a har jikokinsa amma shegiyar Dalah ta dawo ta katse min hanzari yauwa kuma sannan ya gargad'eta kada ta kuskura wannan labarin wani ya sani basu san ina ra'be ina jiba shiyasa na garzayo na fad'a miki dan kema in kinyi gaba ki yad'a so nake zancen ya bazu ko'ina".

Dariya Markah tai "kai amma wallahi 'kawata baki da mutunci kin iya tsiya ya kamata ki barshi haka ai kin rama yanzu saiki 'kyale shi ki fita rayuwar sa ki barshi ya huta".

"Ta'be baki Asabe tai "humm naki wasa ne tabd'ijan waya fad'a miki na gama ramawa ina dai kan hanya har yanzu nasan komai ya lafa bari na koma gidan naje nayi 'kirmishishi kamar bansan komai ba sai anjima kawata" "to shikenan 'kawar dama gulma ce ta kawo ki kuma kin fad'a min hankalinki ya kwanta nima bari na koma gidana, toni dama ina zanje ne mema na fito yi a waje? Dan tsaki taja tuna had'uwar da sukai da Asaben yasa ta manta kawai ta juya gida, duk abinda suke tattaunawa Malam Habu yana zaune 'kar'kashin wata bishiya yana jinsu ya danji mamakin Balarabe daya nemi 'yarsa Indo subahanallahi kai jama'a Allah ya kiyaye 'bacin rana.

Tafiya sannu sannu kwana nesa lokaci ya mi'ka shekarun da aka d'ebawa Tanko na zaman gidan yari sun cika ya dawo gida Hummm!!!馃お Me kuke tunani Tanko ya dawo bayan wadannan shekaru da wani irin turnu'kakken ba'kin dafin d'acin 'bacin rai na daukar fansa da mugun nufi musamman daya tarar babu iyayen sa ko daya sun rasu ga cewa da mahaifin sa yai bai yafe masa ba ya cuceshi Allah ya isa ce tsakanin su nan ba'kin ciki 'kiyayya ta kara d'amfara a zuciyarsa ga rad'ad'i da hassada ganin yadda su Habu suka zama masu arziki matuka wanda kaf garin babu kamarsu musamman Habu shi yafi Sabi'u da Ilyah kud'in ma kamar yayi ga rabon kayan arziki da suke a gari duk an daukake su ganin haka baiyi wata ba wata ba ya samu Mudi suka had'a hannu domin d'aukar fansa gari gari suka rika yawo domin cimma 'kudurinsu a karshe suka sami wani boka sunansa Hambuwa馃槨馃槺 yayi musu aiki, aikima kuwa mummuna maici tun daga wannan lokacin Malam Habu ya fara ganin canji a kasuwancinsa da al'amuransa haka ake tafiya har lokacin damuna kamar yadda suka saba ana raba musu kayayyakin amfanin gona kamar su buhunhunan taki dasu shinkafa da Abubuwan feshi daga baya idan kaka tayi sai su biya Malam Habu yana d'aya daga cikin wadanda ake kawowa mota mota saidai a wannan shekarar sakamakon hannu da aka saka masa sai kaf gonakinsa suka 'ki yin abun arziki gonar kowa 'kalau amma tasa hayam yaga tashin hankali ya shiga damuwa a haka dole ya samu ya sassayar da wasu filayensa da gonaki ya biya amma me Tanko bai barshi ba ya sake komawa cewa a rufa masa ba'kin 'kyalle ya zama kasuwancinsa ya dod'e samunsa ya tsaya cak ya ri'ka baya ya talauce ya lalace haka Malam Habu lokaci d'aya abu ya juye ya'ki masa dad'i aka wayi gari bashi da biyar tasa dazai d'aga yayi ikirari da mallakin sace babu abinda ya rage masa daga gona guda d'aya sai gidan da yake ciki Sabi'u ne ya d'auke dukkan d'awainiyarsa da iyalansa komai shine yake masa suna cikin haka me rabawa tazo ta raba ciwon cikin rana d'aya Malam Sabi'u yabar duniya馃槶 Malam Habu ya shiga tsananin tashin hankali da rud'u yayi kuka yayi ba'kin ciki da rashin d'an uwansa saidai duk da haka matar Malam Sabi'u Rakiya tana kokari wajen d'an taimaka musu iya iyawarta.

(*(*()*)*) (*(*()*)*) (*(*()*)*) (*(*()*)*)

馃槪馃憠Wannan shine asalin labarinsu da abinda ya faru a baya馃憟馃様.

(*(*()*)*) (*(*()*)*) (*(*()*)*) (*(*()*)*)

馃拑馃崚MUN DAWO CIKIN LABARI馃崚馃拑

Hassan da Hussaini 'ya'yan Ilyah sun dawo daga neman kud'in da suka tafi Cameron bayan shekaru biyar Ilyah yayi farin ciki ya 'kara ji yake kamar ya goyasu a bayansa tsabar so da gata gasu da girman kai na bugawa a jarida Amatu ma tad'an samu hutu tazo ganin gida ta tarar da wadannan samarin sun addabi gari suna fariya sunce babu yarinyar data isa su sota 'yan matan 'kauyen kucakai ne sunyi musu 'kazanta kullum saidai su ci wanka da kwalliya su fantama a gari babu ruwan su suyi shiga kowacce iri ce maimakon Ilyah ko Bara'atu suyi musu fad'a sai hakan ya zama abun burgewa har fasa kai suke yanzu 'ya'yansu ne suke lokaci a garin babu kamarsu hatta Nafisa haka tad'au huma da 'kafafa wai yayyinta sun dawo daga wata 'kasa sun zama 'yan gayu ga yanzu Nurain dinta ya bud'e wuta da kashe mata kud'i ya sai mata waya babba a sati sau biyu yake zuwa ya ganta ya koma su Ilyah anyi hototo ana han'kara ha'kora a gari 'ya zatai aure a binni zata fita zakka a 'kauyen, yana cikin wannan murna ne sabon al'amari ya sameshi wato dai Hassan da Hussaini sun zo masa da zancen sun samu matan aure yayi murna ya hura hanci jin shima lokaci yazo kansa zai d'au surukai馃ぃ馃ぉ suna zaune bakinsa ya'ki rufuwa kamar gonar audiga yake kallon su da annuwa yace.

"Ah masha Allah Hassan haka nake son ji ko kufa amma da kun tafiyar ku daga neman kud'i kune har shekaru biyar baku dawo ba 'yar gidan wa kake so a ina take fad'a min ko waye ubanta matukar a 'kauyen nan yake dole ya amince ya baka ita kodan kud'i na tunda a yanzu babu kamata".

Hassan yana zaune akan kujerar roba a gefe ya mi'ke yana gyara fosing cap d'in dake kanshi kafin ya kalli Ilyah dayai sa'kwa'kwa yana kallon shi alamar jiran amsa yace "ai baba ada nace nafi 'karfin aure a garin nan amma fa yanzu rana d'aya nayi karo da Amatullahi 'yar gidan kawu Habubakar kaga tuwo na mai na kawai sai kaje gurin sa kuyi magana abinda kuka yanke a shirye nake nan da wata daya ayi mana aure idan na tashi komawa Cameron mu tafi tare da aba ta kome kace"?.

Wata iriyar 'kamewa Ilyah yai yana kallon Hassan jin abinda yake cewa yasa yaji cikin sa yana hautsinawa tari ya d'anyi jin zai 'kwaru kafin ya sake d'agowa yana cewa "mema kace Hassan banjika sosai ba kunne na ya fara samun matsala d'an maimaita kace me"?.

'Kara d'aure fuska Hassan yai domin tunda suka dawo ya samu labarin Ilyah ba ruwansa da Malam Habu kuma wannan tambayar dayai masa yaga take takensa na 'kin amincewa auren abinda bazai yuwu ba kenan me hana shi auren Amatu a yanzu sai mutuwa馃し.

"Hassan nace me kace"? Ilyah ya sake jefa masa tambaya yana karkata kunne yaji me Hassan d'in zaice kauda kai yace "cewa nayi ina son Amatullahi 'yar gidan kawu Habubakar kuma so na aure aurenta zanyi shiyasa nazo na sanar dakai".

Kai Ilyah ya jinjina cikin takaici yace "Au haba auren ta zakai? shiyasa kazo ka kayi min 'kerere akai kana kallona kamar zaka rufeni da duka ka aureta dai? Shiru Hassan yai yana murgina kai Ilyah yaci gaba "lallai Hassan yau na yarda ka fara haukacewa to bari kaji wallahii wallahi tallahi wallahi tallahi kaji rantsuwa uku ko? To wallahi bazaka aure taba ba Amatu ba ko Binta ce uwar data haifeta saika rabu da ita kaji dakyau na fad'a maka shashashan banza sakaran asara wacce Amatun ka rasa inda zakaje kaso 'ya duk girman 'kauyen nan sai yar Habubakar matsiyaci fatararre wanda talauci yaiwa katutu Allah bazaka aureta ba wallahi kaji na fad'a maka".

Ilyah na rufe baki a zabure Hassan yace "wallahi tallahi wallahi tallahi wallahi tallahi na rantse da Allah kaji rantsuwa uku ko? Kallon sa Ilyah ya tsaya yi cike da mamakin abinda

32 / 67