Author : Yusrah Musa Category : Complete Novels
kud'i dafe kai Prof yai yana jin wani ba'kin 'bacin rai da tu'ku'ki yana taso masa kansa na juyawa hajijiya na d'ibansa duhu ya fara gani yuuuuuu yai baya zai fad'i ta tareshi tana salati ri'ke 'kirjinshi yana sake kallon gwamna dajin abinda yake cewa runtse ido yai yana 'kakkamewa numfashinsa na fita da'kyar so yake yai magana ya kasa kai Halima ta girgiza.
"a'a alhaji kayi shiru numfashinka ya daidaita basai kace komai ba na fahimta......... shiru tai bata karasa ba tare da kallonsa ganin idonsa ya juye jikinsa na saki yasa ta fasa kara tana kiransa "Alhaji Alhaji!! Please ka bud'e idonka innalillahi wa inna ilaihi raji'un" da gudu ta bud'e fridge ta dauko ruwa tana shafa masa da'kyar taga numfashinsa yana d'an sauka kad'an kad'an kamar an taikare shi zunbur ya tashi zaune a gigice ya farfad'o kamar mahauci haka ya mi'ke yana cewa.
"Saina kashe shi Halima wallahi saina rama wulakancin da sukai min bazan 'kyale suba bazan 'kyale suba"...........................................
'Kwankwasa kofar parlon da akai ne yasa yai shiru yana kallon kofar cikin muzurai yace "uban waye anan"? Daga waje yaji ana cewe "kine Rabe wasu mutane ne sukace ayo musu sallama dakai suna wajen gate amma naga kamar harda motar yan sanda馃槻馃殧" zaro ido Prof yai a rud'e yace " 'yan sanda kuma? Halima ya kalla yana cewa "To su waye ya turo su uban me zanyi musu"? Rabe dake tsaye bakin kofa yace "wallahi ban sani ba yalla'bai" a masife Prof yace "kuma dama dakai nake d'an munafika kada Allah yasa ka sani 'bace min da gani shashashan banza shashashan wofi ka wani zuro min ido ya na mufikin 'kwarto馃檳馃槀 wallahi bazan je ofishin su ba babu inda zanje matsiyata kawai....................,........................
Shiru yai yana rarraba ido kamar wanda yaiwa sarki 'karya ganin 'yan sandan sun danno masa kai har cikin gidansa a fusace yace "malamai wannan wanne irin wulakanci ne zaku shigo min gida kai tsaye na baku izini ne"? Kallonsa officer yai yana kad'a ankwa da murmushi a fuskarsa ya d'aga masa ita yadda zai gani sosai yana cewa "professor Sir Alhaji Jibril your under arrest馃" dafe 'kirji Prof idonsa kamar zai fito waje yace "ni kuma laifin me nayi waye ya turo ku kama ni"? Kafad'a officer ya d'aga yana kallon Prof dake faman rawar jiki yace "wannan kuma ba abinda ya shafe kaba ne idan munje zaka gani" jada baya Prof yai yana cewa "wallahi bazan jeba babu tsinannan da naiwa laifi dan haka bazanje nayi kwanan bayan kanta ba" kai officer ya jinjina "oh da gaske baza kaje ba? Amma kayi kokari Prof ya kamata a sara maka saidai inaso ka sani yau yanzu anan babu abinda zai hana mu tafi dakai sai mutuwa馃し" yana fad'in haka ya juya ya fice daga palon huci sosai Prof keyi ba'kin ciki ya gama cika shi ganin tozarci iri iri da gwamna ke masa yana tsaye yaga polisawa sun kuma danno kai sun shigo babu zato yaji sun cicci'beshi sunyi sama dashi suna fita Halima dake tsaye can gefe jin juwa na d'iban ta duhu ya baibayeta ganinta tana neman fad'uwa da sauri ta nemi kujera ta zauna tare da kife kanta tana sauraron yadda take wani yuyuyuyu kamar ana juyata hawayen takaici kuwa ya'ki tsayawa a fuskarta ta gaji da halin Prof ta kai bango tayi fad'an tayi nasihar amma ina yayi nisa bejin kira saidai bazata 'kosa ba kullum tana d'aga hannu tanai masa addu'a da neman shiriya da tuba kafin mutuwar sa ya gane gaskiya ya dawo kan hanya.
馃しAFTER TWENTY MOON'S馃寶馃し
Komai ya lafa anyi masa hukunci yasha d'auri yayi zaman gidan yari daidai da laifinsa sannan dukkan kud'in daya zuba a ma'aikatar Australia Gwamna yasa anje an d'aga companyn an sayar anyiwa mutane tallafi da aiki da kud'in domin da aka tsananta bincike ko miliyon hamsim nasa na 'kashin kansa babu a ciki dukkan kud'ad'en bayin Allah talakawa ne da ake bashi yake dannewa ya fuskanci zunzurutun hukunci bayan gano gaskiya wanda hakan ya ba'kanta masa ya sake kaurara gabarsa da Gwamna ya shiga wani irin tafashasshan fushi da muradin ramuwar d'aukar fansa馃槧.
Zaune Prof yake yayi tagumi ya rasa abinda yake masa dad'i a duniya bayan tonan asiri da tozarci da gwamna yai masa ya tsiyata shi a TV da zahiri har baisan hawaye yana fita a idanunsa ba saida yaji salatin Halima tana cewa "na shiga uku Alhaji da girmanka kamar wani 'karamin yaro kukan me kake"? 'Dagowa yai a fusace yana kallon ta kamar ya tashi ya rufeta da duka haka yake ji jin tambayar datai masa yasa ya zafga mata wani irin kallo yana jan dogon tsaki jin zuciyarsa na turiri yasa ya mi'ke fuuuuuuu batare daya kulata ba yayi waje kaita girgiza tana maye inda ya tashi ta zauna tare da d'aukar remote tana canza tashar hijra tv.
Prof na fita ya d'au mota bai zame ko'ina ba sai gidan gonarsa inda yake shakatawa da 'yan mata masu 'kananan shekaru bai shiga cikin gidan ba direct bayan yayi parking ya fito garden ya wuce yana zama a karkashin bishiyar zaitun yana zama kamar daga sama yaga wani murd'ed'an ba'kin maciji ya taho da gudu wajensa gashi ya fasa kai馃悕馃悕馃悕 tab a d'ari Prof ya mi'ke zai rufa a guje yaji wata murya tace "saurara ina zakaje"? Jikinsa na tsananin rawa ya had'a gumi shir'bim ya juyo yana kallon macijin da shine yai maganar kuma iya fuskarsa ta zama ta mutum mace saidai bata da kyan gani murmushi tai masa tana karasowa inda yake ya kasa gudu ta 'kafar dashi guri d'aya tana zuwa inda yake tai girgiza da wata haniniya sai gata ta zama mutum da kayan tsafi sanye a jikinta tsoro ne ya kama Prof dan duk zaton sa aljana ce ji yai muryarta na cewa.
"Professor Jibril kai tantiri ne irin yadda nake so an hukuntaka abisa shed'ancinka kasan kaine baka kyauta ba amma zuciyarka a cike take da fusataccen fushi da ba'kin muradin d'aukar fansa baka gane bane professor amma ka bini kabi umarni na kayi duk abinda nasaka zan ganar dakai ni nayi maka alkawarin taya ka rama wulakancin da sukai maka zasu sha'ki azabata zanyi musu u'kuba wanda sai sun 'kaunaci dama sun mutu kafin suzo wannan lokacin ka aminceeee dani na tafi dakai"?.
Kai Prof ya d'aga ransa na 'kuna yace "na yarda na amince zan biki zanyi duk abinda kika sani ko mayeshi idan har burina akan Gwamna da Commissioner zai cika wulakancin da sukai min na rama naga bayansu na zama abin tsoro mai bada tsoro wanda babu kamana sannan na zama sananne idan har zan samu wannan tofa babu abinda zakice na miki banyi shiba kome" ya karasa maganar da alamar tsantsan fushin dake cin zuciyarsa da bacin rai ga rashin tausayi.
Hhhhhhhhhhhhhh ta ri'ka mummunaar dariya har taso firgita Prof tsoro ya baibayeshi dakatawa tai tana kallon sa tace "ka samu kawai ka biyoni mujeeeeee zakai kallo zakaga muhallinmu inda zaka koma da rayuwar ka a sirrince" tana rufe baki Prof ya gansu a wannan 'bakin kumburarran mummunan hatsabibin dajin mai cike da kayan tsoro ga d'ima d'iman aljanu guda shida wanda suke rufawa bokanyar baya daga ita sai su a matsayi ji yayi tsoro ya sake rufeshi jikinsa na rawa kamar mai jin sanyi wani abun tsafi wanda zai 'batar da tunaninsa na d'an wani lokaci ta mi'ko masa yasha yana sha yaji jikinsa na canzawa kamar ana kara masa karfi yaji duk wani d'igon tausayi da imani ya fita a ransa babu shi a zuciyarsa a halin yanzu ko mutum d'anye tace ya cinye da rai tofa zai cinye馃槻馃槻 yana zaune akan dutsen tsafin tace.
"Daga yau ka shigo cikin mu kaine mutum na farko daya kar'bi tayi mu dan haka zamu baka 'karfi da matakan tsaro masu had'ari babu wani mutum daya isa ya gagareka amma kafin haka zaka bamu kyautar mutane biyu wanda kake matukar jin haushinsu馃槀馃槀馃槀.
TOFA DA SAU'KI TUNDA BA WANDA KAKE TSANANIN SO BANE馃檳馃檲馃檳馃檮馃ぉ馃槝.
Tana rufe baki Prof yace "Commissioner da Gwamna" hhhhhh "sune ka bamu lallai ayau zamuyi aiki a kansu ka bamu jininsu kuma bawani me馃槧馃槨鈽狅笍鈽狅笍馃拃 dakatar damu zamu mayar dakai sannan dole ka sa mana mutum daya wanda kake so nan ma馃馃懡馃懣 'kungiyar mu tana da 'karfi da tasiri wannan daji ne dana samar dashi na siddabaru da tsafi babu wanda zai ganshi sai idan a cikin mu kake na kirkire shi ne dan jin dad'i da cutar da mutane batare da sun min komai ba sannan dole suyi abinda nake so ko na hallaka su zaka iya tafiya kada kuskure ya sanya ka fad'awa matarka wani abu game damu zaka hallaka da u'kuba ta馃懝 rufe idonka" rufewa yai na tsawon mintuna baiji ance bud'e ba shikuma yana tsoron bud'ewa karyai kuskure jin muryar Halima yayi tana cewa.
"Ikon Allah alhaji wannan sabon salon fa kiran sallah da usur naga ka rufe ido ko gyangyad'i kake"?.
Kai ya girgiza "a'a ba gyangyad'i nake ba batace na bud'e ba"?.
Cike da mamaki Halimi ta sake kallon shi jin abinda yace kodai 'bacin ran da ya shiga ya ta'ba masa 'kwa'kwalwata ne sake duban sa tai sosai taga dai har lokacin idansa yana li'ke kamar tsohon makaho馃槀馃榿 tace "wacece batace ka bud'e ido ba wai alhaji kana lafiya kuwa"? Jin yana neman yin 'barna yasa da sauri ya bud'e ido a gigice yana kallon ta tuna cewa idan yai kuskure harda shi za'a 'batar jin ta sake jefo masa tambaya "Alhaji ina ta magana ka share ni wai ina kaje ne tun shekaran jiya baka dawo ba sai yau"
Cike da tsananin mamaki ya juya yanai mata kallon baki da hankali ne yace "shekaran jiya kuma? Wannan wanne irin hauka ne na fita d'azu kice wani kwana biyu bana gida saboda ga wanda baisan abinda yake ba ko sai nabar kwana a gida kawai tsabar kin mayar dani gaula"? Baki bud'e Halima take kallon sa anya bai fita hankalin sa ba da gaske take yau kwana biyu baya gida ganin ya mi'ke zaibar gurin tace.
"Amma alhaji da wasa kake ko"? Dakatawa yai "da wasa nake me"? "Da wasa kake dan kaji me zance ne shiyasa ko Australia d'in kaje...............
"HALIMA ya ishe ki bansan shirmen banza Italia naje ko California ba Australia ba zancen iska ke wai mahauci kika mayar dani ne inace d'azu na fita taya zanyi tafiya kwana biyu ban sanar miki ba"? Shiru tai kawai ta zuba masa ido ta kasa cewa komai yaci gaba "ko kina tunanin naje mun had'u da baby ne tunda naga yanzu zargi ya shiga tsakaninmu Halima ki shiga hankalin kifa kafin na saita miki shi............ shiru yayi yana kallon TV ganin ana haska gawar Gwamna da kuma Commissioner cewa sun rasu daren shekaran jiya zuwa safiyar yau zaro ido Halima tai tana kallon Prof wanda ya zubawa TV ido yana sakin murmushi d'ora hannu tai aka tana cewa.
"Nashiga uku Alhaji mezan gani haka badai kaine kayi wannan aikin ba karkace min da hannunka ko had'in bakin ka? Wata irin dariya ya saki wanda ta tsorata Halima yana cewa "eh mune muka kashe su nine na bayar da jininsu a 'kungiyarmu kuma ba kinji na fad'a miki ba duk wanda kika fad'awa wallahi zaki mutu ranar kwanan 'kabari zaki ni yanzu na zama had'ararran mutum ki bini a hankali Halima kinji dai na fad'a miki idan kunne馃憘 yaji"? Ya karasa maganar yana ri'ke kunnen sa Halima dai kasa magana tai duk jikinta rawa yake.
Yace "ina Hudayyah zan kaita wani wuri yanzu duk ma inda kika kaita kafin na shiga na fito ki dawo min da 'yata" muryar Halima na rawa tace "ina zaka kaita Alhaji na rokeka kada ka d'ora ta akan gur'batacciyar hanya kaima inai maka fatan shiriya please alhaji badan niba karka sanya yarinyar nan cikin wani mummunan bala'i dan naga ka matukar 'bata a halin yanzu ka fita haske ka shiga duhu kayi nisa Alhaji bakajin kira".
"HALIMA ki kiyaye nifa idan kika cika tambaya zaki hallaka saiki kame bakin ki" yana kaiwa nan yayi gaba d'ora hannu Halima tai aka tana binsa da kallo harya shiga part dinsa ya banko kofa toshe kunne tai tana sake kai dubanta kan TV jikinta na tsuma tabbas da gaske Gwamna ne da commissioner ana musu sutura hawaye ne taji ya cika mata ido yana zuba shar shar daidai ya sake fitowa Hudayyah na binsa a baya zasu fita Halima da kuka yaci 'karfin ta tace.
"Hudayyah karki je ko'ina idan na isa dake ki dawo idan kin d'auke ni mahaifiya wacce zan fad'a miki kiji".
Juyowa Hudayyah tai tana kallon ta tace "haba dan Allah mum yanzu fa zamu dawo Daddy yace zan raka shi sahat ne me zan taho miki dashi"?.
Halima data gama rudewa jin abinda Hudayyah tace yasa ta kalli Prof da alamar tambaya a fuskarta na mamakin 'karyar daya shimfid'a mata wato 'yarsa ma saiya yaudare ta jin bud'e 'kofa yasa ta kallon kofar harsun fita da gudu ta bisu compound d'in gidan ya bud'e mata mota ta shiga Halima fuskarta fal da tsananin fushi tace.
"Hudayyah nace karki je ki fito a motar nan"?.
Tsaki Prof yaja yana ri'ke da murfin motar ya zafgawa Halima wata ba'kar harara yana cewa "ta fito taje miki gidan uban wa? Halima kibar sakun ido yanzu idan ba haka ba zamu kwashi damben tsiya dake wallahi kinji na rantse".
Takaici ne ya rufe Halima tana kallon sa ta jinjina kai tana cewa "shikenan Alhaji kayi komai lokacin kane akwai ranar dana sani tana nan zuwa abinda ka shuka shi zaka girba ba'a shuka gyad'a dawa ta fito kabi a sannu kabi a sannu Alhaji ina gargad'in ka cewa ka dawo hanya ka tuba tun kana da sauran lokaci kafin duniya ta juya maka baya" banza yai mata yana had'e rai maida hankalin ta tai kan Hudayyah data sa earpiece a kunne sai kad'a kai take tace.
"Ke kuma tunda kin za'bi kibi makauniyar hanya babu ruwa na idan kikaje ban yafe miki ba".
"Sai mai dan baki yafe mata ba dama albarkar ki wata tsiyar zata amfana mata kije ki ri'ke rashin yafiyarki mukam munyi gaba" yana kaiwa nan ya shiga yana tada mota tana tsaye Rabe mai gadi ya bud'e musu kofar gate suka fita ji tayi 'kafafun ta sun kasa tafiya sunyi sanyi kamar bazasu iya d'aukar taba dafe kanta tai tana juyawa ta koma parlor cikin wani irin yanayi wanda bazata iya fassara shiba.
MRS AL-AMEEN AHMAD CE馃槝.
SEE YOU NEXT TIME馃 NA GODE馃槀馃槏馃ぉ.
TYPING 馃摬 SUN, JUN 23/24 9:34PM YUSRAH MUSA ABUBAKAR MUHAMMAD 馃拫馃馃挃馃挆馃挒馃挄馃挀馃.
馃憫M脣 K脙M脙R S脕RK脧 馃憫
WhatsApp no:234 816 098 3083.
Bismilllahir rahmanur rahim in the name of Allah the must benefits and the must merciful we love our nabi peace be upon him Amin 馃げ馃憦馃檹.
A*WA
馃挮脌脩脩脵R脤 WR脤T脡R'S 脙SS脮脟脤脜T脥脭脩 馃挮
----------------------------------------------------
__________________________
--------------------------------
Maman little Zaran aunty馃拑馃拑馃拑
馃尯M馃尯U馃尯H馃尯A馃尯M馃尯M馃尯A馃尯D馃尯U馃尯S馃尯A馃尯W馃尯
馃尯Y馃尯U馃尯S馃尯R馃尯A馃尯H馃尯
馃尯M馃尯U馃尯S馃尯A馃尯H馃尯
馃尯A馃尯B馃尯U馃尯B馃尯
馃尯A馃尯K馃尯A馃尯
馃尯R馃尯Y馃尯
馃尯M馃尯
馃尯A DUTSE NEW WORLD 馃審 NEW LIFE 馃寣 NEW STYLE 馃憣 SABUWAR DUNIYA KUZO KUYI KALLO DADI YANA JIGAWA GARIN ILIMI GARIN ADDINI ZAMAN JIGAWA 馃崌馃彏锔忦煑.
馃晫馃晪馃晫
It's Friday don't forget to recite suratul Al-khaf may Allah open the door of success 4 all of u Muslims Amin 馃げ馃憦馃檹.
H脙PPY J脷M脙'脗T M脺B脜R脛K
馃崌馃崏馃崕馃ゥ馃崚馃崗馃崜馃馃崓馃崒馃崐馃
Dedicated to
馃摎Mr Hausa Ebooks ceo faunder of taskar hausa novels.
馃晩锔忦煏婏笍馃晩锔忦煏婏笍馃晩锔忦煏婏笍
#YUSRAHMS#
馃惁馃惁馃惁馃惁馃惁馃惁
39~AL-MUQIT
The Nourisher
40~AL-HASIB
The bringer of judgement
19~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Zakirinah.
馃寗 JOURNEY ND DISCONTENT馃寗
Episode 39&40
Kamar yadda Alhussain ya fad'a haka ne ya faru sati d'aya Asad da aboki sa Abdul-kareem suka wuce Marshall islands saidai ba zama yayi ba yana kammala abinda ya kai shi ya tattaro ya dawo amma bai baro 'kasar ba saida ya tabbata ya bada Asad a kyakkyawan hannu inda za'a kula dashi ta hannu wata babbar ma'aikaciya tsohuwar soja ce sunata Deranah Enouch Jonson tayi ritaya sai yaronta zasuyi kusan sa'anni da Asad d'in sunan sa jayesh Jonson asalinsu 'yan Canada ne a yankin corner brook na ha'ki'ka kuma ba musulmai bane amma ita 'yar American ce sun koma can sakamakon aikinta da komai nasu har mahaifin Jay ya samar da Abubuwan al'ajabi na zamani wanda hakan ya zama sabon abu a gurin su d'an lokacin kad'an ya sanu a 'kasar yai suna aka sanshi ya bun'kasa hanyar arzikin sa ta bud'e ya kafa babbar masana'anta wacce babu kamarta Had'uwar Jay da Asad yayi masa amfani domin yaso shiga musulunci da d'abia mai kyau amma mahaifiyarsa tace masa bata amince yabar addinin saba Jay yayi kuka yayi ba'kin ciki Asad ya nuna masa cewa indai da rabo wata rana burinsa zai cika haka ne kuwa ya faru ba'ai wata shida ba Deranah Enouch ta mutu bayan an kammala bikin mutuwarta an gama Jay ya musulunta yayin daya za'bi suna Muhid.
Jay suna abota sosai da Asad suna matukar son junansu komai tare suke yi an basu hora da koya musu harbi da juriya a kowacce kalar azaba ce ta samesu har lokaci ya mi'ka zuwan Asad Marshall islands da shekara biyar aka sake kawo sababbin masu d'aukar darasi a wannan yanayin ne komai ya sake sauyawa sakamakon harda mata a cikinsu masu yawa Asad baya d'aukar raini baya son wargi saidai duk da haka dalilin abokin sa Muheed yasa ya koyi wani abu har ya d'an sake kadan yana abota da wata budurwa gud'a daya kuma musulma sunanta Yusairat itama dai soja ce tazo daga Bangkok hankalin ta da nutsuwar ta yasa Asad amincewa ta zama friend d'insa koda yaushe suna tare haka a 'bangaren Muheed shima akwai wacce yake friend da ita sunanta Clarah tun daga ranar datai ido biyu da Asad ta kasa nutsuwa ta tattare dukkan soyayyar ta ta baiwa Asad batare da sanin kowa ba harshi Asad d'in saidai yawan shishshige masa da take ta kuma take taken ta akan wasu abubuwan yasa kowa ya fahimta a bangaren Asad shirmen ta take ita kad'ai domin