Chapter 9 Reading BAHIYYA complete book BY amina ibrahim HN Novels

BAHIYYA complete book BY amina ibrahim

Author :  amina ibrahim Category :  KDP NOVELS

Chapter   9 / 13

24K to 27K   out of 36.2K words

zan yi matu™ar bu™ata ta zata biya, biyan"

"bu™ata ai yafi dogon buri. Su masu kuWin nan kawai idan tsabar jin daWi yayi musu yawa haukacewa ma su ke, har a rasa mima za'a yi da kuWi "

Murmushi Malama tayi tace.

" Abu Waya muke fata, Allah ya sa ayi aikin nan cikin nasara ya tashi kafaWunta  "

Duk muka amsa da amin.

***************

HANIFAH

Bayan fitowa ta daga motar wani farin ciki ne ya lulluSeta domin ba ™aramar sa'a ta taka ba. Ainahin

"dalilin zuwanta gidan Rasi'a shine; bayan fitowar ta daga asibitin Nicholas direct office Win Farooq ta wuce cike da farin ciki ta sa mesa ta shaida masa yadda suka yi. Nan fa suka hau daru yace shi sam bai yarda ace Christian ce zata Waukar masa cikin Wansa ba, ai addinin mu ya faWamana cewa tun a ciki yaro yake fara koyon abubuwa kafin ya fito duniya, kuma ya kan Wauko halayya da Wabi'u saboda haka ba zai yi farin ciki ba ace wai Wansa zai fito daga tsatson da addinin su bai zo Waya ba. Matu™ar tana so ya amince to ba zai yarda ayi dashen Wansu a mahaifar Agnes ba, sai dai a fasa. Wuta sukayi sosai da shi. ˜arshe cikin fushi ta baro Office Win direct ta nufi gidan Aminiyarta Rasi'a don ta koka mata matsalar ta sannan ta nemi shawarar ta akan ina ya kama ta a samo wadda za'a yi wannan aikin da ita. Kwatsam cikin sa'a sai gashi tayi katari da wannan damSarwar tsakanin Rasi da Mijin ta. Cikin ™warewa da iya"

kanta ta jefi tsuntsu biyu da dutse Šaya.

Tasan idan ta faWawa Rasi manufarta akan Bahiyya a yanda taga tana ™aunar yarinyar nan ba zata

"amince ba, amma cikin ruwan sanyi gashi bu™atar ta zata biya. Addu'a take a cikin ranta Allah ya"

tabbatar da tafiyar su a gobe Win shi kenan itakam hankalin ta kwance.

Bayan ta gama nazare - nazarenta ta umurci drivernta akan ya nufi hanyar gida.

"Tana shiga cikin sa'a kuwa taci karo da farooq Win ya dawo, masallaci ya wuce bai dawo ba sai bayan"

sallar Isha.

Har Waki ta samesa bayan ya fito daga wanka tayi murmushi ta ce.

 Welcome!

Shima murmushin ya mayar mata yace.

 Thank you Hanifah. Ina kika je ne? Na je har office Win ki bakya nan?

Murmushi tayi tace.

 Ina da wani sauran hutu ne bayan nasan cewa ban cika maka muradin ka ba. Na je neman matar kamar

yadda ka bu™ata...

Runtse idanunsa yayi tare da girgiza kai yace.

 Hanifah! Hanifah! You are there stressing your self. Ni fa abun ma ya fara fita daga kaina...

Cikin shagawaSewa tace.

" But I have already found the woman, musulma Mai addini kamar yadda ka bu™ata. Dan Allah Farooq ka"

karSi abun nan da zuciya Waya please

KafaWar sa ya Waga tare da ware hannayensa alamar shi kenan.

"Hugging Winsa tayi tare da narke masa tana sakar masa sabbatu, shi kuma daman can in dai Hanifah zata"

biye sa to yafi ™aunar wannan rayuwar soyayyar fiye da komai a duniya . Duk son sa da abinci haka suka

lalace a wurin suna ta abu Waya.

***************

BAHIYYAH

Firah muka sha sosai muna ta tsara yadda zamuyi da likita kamar yadda ya faWa mana cewa da zaran an

samu kuWin zai shige mana gaba a shirya yi mata aikin. Mama ma jefi jefi ta kan Wan sako bakinta kaWan. Gaba Waya da ka kalle mu kasan cewa cikin kashi saba'in kashi talatin na daga cikin damuwar mu ya tafi

da ikon Allah.

"Sai da aka gama sallar Isha mijin malama yazo ya gaida Mama, malama ta faWa mishi abinda ake ciki ya"

nuna farin cikin sa yayi mana addu'a sannan suka fita zuwa gida.

A bakin get Win asibitin na tsaya nace.

 Malama dama akwai maganar da nike so in sanar miki.

Tsayawa tayi shi Kuma uncle Idris yayi gaba wurin mashin Winsa ya tsaya jiran mu.

Kallon ta nayi tare da marairece murya na ri™e hannun ta nace.

"""Malama akwai abinda na Soye ban faWa muku ba. Matar tace ba a ™asar nan zatayi renon cikin ba kuma"

"dole in amince in tafi tare da ita, to na san idan na faWa kai tsaye hankalin Mama na iya tashi ni kuma bana son abinda zai Waga mata hankali a halin yanzu "

Jinjina kai Malama tayi alamar abin babba ne tace.

"""Dole kuma sai tare da ke Bahiyya? Anya zan yarda da wannan matar kuwa? "

Cikin magiya nace.

" Malama dan Allah kada ki ce a'a please, wallahi nayi imani ba zata cutar dani ba, gobe fa da kanta tace"

"zata zo nan, kuma na faWa miki babbar Aminiyar maman Khadijat ce idan har ba ta kirki ba ce maman"

"Khadijat ba zata haWani da ita ba. Malama wannan hanyar ita kaWaice hanyar da zan iya ceto rayuwar mahaifiya, ba zan iya bari wannan damar ta wuce ni ba, domin idan Mama ta mutu wallahi ni kaina"

"rayuwata tazo ˜arshe, kawai abinda nike so da ke shi ne ki tayani da addu'a kuma ki kula min da Mama"

"ta da ˜anwata, shekara kamar kwana ce take cikin Ikon Allah zaki ga shekara ta zagayo, in sha Allah"

kuma zaku same ni mai kiyaye wa

Ajiyar zuciya ta sauke sannan tace.

" Bahiyya duk don saboda mahaifiyar ki kika yarda da Waukar wannan kasadar, dole zan kirashi da kasada"

"domin ba ki san ina zaki ba kuma baki san mi zaki tarar ba, amma koma minene ina miki fatan tsarin ubangiji a duk inda kike, tunda har saboda mahaifiyarki kika Wauki wannan nauyin in sha Allah ubangiji zai saka miki da abinda baki yi tsammani ba domin uwa ta sha gaban komai da albarkar ta zaki yi nasara a rayuwar gwagwarmayar ki in sha Allah. Zan kira Hajiya Rasi'a zuwa gobe in sha Allah domin in ™ara"

tabbatarwa daga gareta

Rungume ta nayi ina hawaye nace.

"""Na gode sosai Malama, kema in sha Allahu ke da mijin ki, tsaya mana da kuka yi sai ubangiji ya saka"

"muku ta inda baku zata ba, domin da ace ubangiji bai haWamu da ku ba ban san wace irin rayuwa zamu faWa ba. "

""" Ba komai Bahiyya ki koma ciki, dare yayi sai da safe in sha Allah, go be ma ba zan fita school ba, nan"

zan zo in sha Allah sai muga yadda za'a yi

Daga haka mukayi sallama suka wuce ni kuma na koma ciki...........

*OUM AMEER*

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*BY*

*AMINA IBRAHIM*

*(OUM-AMIR)*

*MI KI KE JIRA NE ER UWA DA HAR YANZU BAKI YI PAYMENT BOOK ŠIN BAHIYYA BA??? ZANEN

"˜ADDARAR SU NE ZAI SOMA DAGA LOKACINDA AKA DASA SPERM ŠIN FAROOQ DA ˜WAN HANIFAH A MAHAIFAR BAHIYYA WANDA AKE KIRA SURROGACY A KIMIYANCE.WAI MIYE DALILIN SURROGACY ŠIN NE? DALILIN RASHIN LAFIYA NE?? A'A!! DUNIYA CE KAWAI TAYIWA HANIFAH DAŠI TAKE GANIN ITA SAM BA ZATA IYA HAIHUWA BA DOMIN DAUKAR CIKI DA HAIHUWA DA RENO SUNA CANJA HALLITAR MACE. SHI KUMA FAROOQ HAIHUWA YA KE SO, TO FA!! SHINE TA YANKE WANNAN SHAWARAR SABODA TA"

"NEMAWA MIJIN TA FARIN CIKI, YAYINDA BAHIYYAH TA FAŠA KOMAR HANIFAH IDO RUFE TANA NEMAN"

"KUŠIN DA ZA'A YIWA MAHAIFIYARTA AIKI, TO WANE ALFANU HANIFAH ZATA CIMMAWA? SHIN HA˜AR"

TA KUWA ZATA CIMMA RUWA KO KUMA TAYI SHUKA NE A IDON MAKWARWA????? KU BIYO NI IN SHA ALLAH TAFIYAR BABU DANA SANI*

*BAHIYYA NOVEL ŠIN KUŠI NE KIBIYA 500 TA WANNAN ASUSUN 3132703269 FIRST BANK AMINA

IBRAHIM SAI KI TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA GOMA SHA ŠAYA*

BAHIYYA

"Kwana nayi ina abu Waya wato tunani da zullumi, gaba Waya jin nike can ™asan zuciyata na karaya"

"domin tunda nike ban taSa nisa da iyayena ba ko sau Waya sai yau da na amince da ™udurin wannan matar, ba wai ina nadamar hakan ba ne a'a, nisantar ahlina da zanyi shine ya tsaya min a rai. Taya zan iya rayuwa babu Mama a tare dani har na tsawon shekara Waya? Wace irin rayuwa zan tarar a can? Wai"

"™asar waje kamar yadda naji ta faWa, Hmm!."

Abubuwan da suka yi ta cizon ™ahon zuciyata kenan gashi ina Allah Allah gari ya waye ni dai in ga an biya

kuWin aikin nan an yi mata a lokacin ne hankalinmu zai kwanta.

"Kiran sallahr Farin ko a masarrafar sauraro na ya sauka, da sauri na mi™e na Woro alwala na zo bayan na"

kambala raka'atanul Fajr na zauna na yi ta addu'ar samun nasarar aikin Mama da kuma zaSin mafi alkairi a cikin rayuwar da zanyi ta shekara Waya.

Da wuri na je gida na shiryo mana abin karyawa na Wauko wa Nuhaira tufafi kamar yadda ta bu™ata.

"˜arfe tara a Office Win doctor Sam tayi min, cikin farin ciki na shiga shaida ma cewar na samo kuWin aikin"

"Mama, shima congratulations ya shiga furta min tare da faWin in bari ya kira asibitin yaji yaya za'a yi."

Muna nam sai ga malama ta zo abinda take shaidamin shine tayi ta neman layin maman Khadijat baya

shiga ga shi har 10:00am tayi amma Hajiya Hanifah shiru.

Bayan mun gama tattaunawa da likitan Wakin da mama take kwance muka koma muka ci gaba da

tattaunawar a can.

"Firar mu ke amma gaba Waya yanzu hankali na ya dugunzuma ya koma kan Hajiya Hanifah, ™irjina sai"

"dukan uku-uku yake ganin ta kai har zuwa wannan lokacin bata zo ba, kar dai ace fasawa tayi? Wayyo Allah na...."

Ban tantance cewa kuka nake ba sai da naji Malama na faWin.

"""Subhanallah! Bahiyya lafiya kuwa? "

" Matar nan fa har yanzu bata zo ba Malama, kada ta canja niyyarta gashi har sha biyu tayi. "

" Kwantar da hankalinki haba, in sha Allah tana tafe "

Daga haka ban sake cewa komai ba na yi shiru cikin raina ina faWin Allah yasa haka.

Ba mufi minti ashirin da gama maganar ba sai gashi an aiko Wan aike cewa ana nema na a Office Win

doctor Sam.

Ko da naje zaune take a office Win suna magana da ita da turanci da alama maganar aikin Maman ce suke

yi.

Na jima a tsaye kafin nan suka gama ta juyo ta kalle ni kai tsaye tace.

"""Aikin ki ya kambala, na cika nawa al™awarin saura naki "

Murmushin nasara na saki ina faWin.

 Nagode na gode Allah ya saka da alkairi.... daga haka na fita da gudu naje na kira Malama da Nuhaira

suka zo.

Kallon halittar ta Nuhaira ta tsaya yi tana mai ™ara tsinkewa da lamarin ta domin ba ™aramar mace ta

"gani ba, tasha wasu riga da wando, rigar bakin guiwa ne sai wando plazo tayi Wan ™aramin rolling Win nan na manyan matan nan, ko mai hassadar ka idan ka kalli Hanifah sai ka sara mata, fatar luwai-luwai ga faranta mai Waukar hankali ga wanka komai na ta manyan mata. sai zubo mata addu'o'i take tamkar"

wata zararrariya bayan ta gama ne Malama ta kalle ta Itama tace.

" Mungode sosai Hajiya, Allah ya saka miki da mafificin alkairi... "

Sai yanzu tayi murmushi tace.

 Ba komai ai dani da Rasi duk Waya ne. Allah yasa a dace.

Daga haka ta mi™e ta fice ni kuma na bi bayanta har bakin motar ta. Ba tare da ta kalle ni ba tace.

"""Na gama nawa, idan kin shirya ki zo wurin wannan doctor Win naku zai sadaki da ni, bana so ki bar ni na"

tsaya jira da yawa

 Šan risinawa nayi duk da cewa bata kallo na nace

""" In sha Allahu ba zan jima ba daga zaran an kambala zaki ji ni "

****************

"NATIONAL HOSPITAL ABUJA,"

CENTRAL BUSINESS

"DISTRICT, ABUJA."

Wannan ita ce asibitin da aka shirya za'a yiwa Mama aiki nan da kwana huWu mai zuwa.

"Bayan an yi booking likitan yace sai nan da sati shida za'a aikin, but ganin condition Winta ya zama"

emergency doctor Sam ya shige mana gaba aka yi postponding Winsa zuwa kwana huWu.

Kukan farin ciki na fashe da shi a lokacinda malama ta ke sanar min an gama biyan kuWin aiki har da

"kuWin magani, sannan akwai 500k daga maman Khadijat inji ita Hanifah Win. Sannan kuma tace bayan shi ko da ace an gama aikin idan akwai wata matsala za'a neman ta kai tsaye ta hanyar doctor sam, sannan kuma tace idan anyi nasarar aiki an bata sallama akwai million biyu da za'a bawa Mama daban ta ci gaba da kula da kanta da Nuhaira kafin na dawo, tunda likitan ya gaya mata cewa ni ce babbar '´arta duk wani rabin nauyin ya rataya ne a wuyana yasa ta ™ara mana da wannan kuWin na daban. Nan Malama ta ji ta"

saki jiki da ita tayi amanna da kirkin ta tare da yi mata addu'a.

Bayan an gama shirya komai kwana biyu tsakani muka tattaro kayanmu da Mama muka dawo nan

"asibitin. Šaki ne aka bamu mai zaman kansa wai shi amenity, komai akwai cikin Wakin tamkar kana gida zaune."

Bayan Malama ta koma gida na zo na zauna kusa da Mama na kalle ta da murmushi a fuskata na sa™ala

hannuna cikin nata nace.

" Mama na! Ina sonki, Ina matu™ar sonki ina alfahari da ke Mama. Ha™i™a duk mai ha™uri yana tare da"

"Allah, ubangiji ya dubi maraicin mu ne yaga bamu da wata mafita shi ne ya turomana agaji ta hannun wannan baiwar tasa mai cike da albarka. Alhamdulillah! Allah shi ne abin godiya, Allah ya ji ™an Baba da Rahma. Ha™i™a kin kula dani kin bani tarbiyya da ke da Baba iya gwargwadon iyawarku na yi miki"

al™awarin zan kare mutunci na a duk in da na shiga a faWin duniya komai wuya komai tsanani.

Murmushi ta sakar min itama tana mai gyaWa kanta a hankali ta buWe bakinta murya can ™asan ma™oshi

tace.

" Allah yayi muku albarka Bahiyya, yadda kuka ji ™aina kuka tausayamin ina ro™on ubangiji ya baku"

rayuwa mai albarka ya baku mazaje na gari ko bayan bani a duniya

Kallon ta na sake yi tare da jin nauyin kalmar ta ta ™arshe a ™irjina tamkar an Woramin falalen dutse nace.

" Mama kullum na tambaye ki sai kice zaki faWamin Mama, dan Allah ki faWamin mi yasa muka kasance"

"mu huWu kawai a duniyar mu? Ga shi mun rasa Baba duniyar mu ta sake canzawa zuwa mu uku kacal,"

shin mi yasa Mama ba zamu iya komawa ™asar mu ba?

Girgiza kanta tayi tare da haWiye wani yawu mai Wa ci a ma™ogwaronta tace.

"""Bahiyya ba ina Soye muku bane don wani abu, babu kalma Waya mai WaWin saurare a cikin wannan"

"mugun labari, domin idan har na sanar dake zaki yi ta damuwa ne a banza, zaki tsani dangin Mahaifin ki"

"tsana ta har abada, sannan kuma zaki yarda cewa tsakanin '´an uwa na jini babu amana. Ki bar wannan"

maganar Bahiyya

Shiru tayi tare da juyamin baya alamar bata son ma zancen ganin haka yasa nima na kama baki na nayi

shiru tare da tattara kaya na fita na kira Nuhaira nace ta dawo in da take.

***************

Tunda aka shiga da Mama na je na Woro alwala na fara jera nafila ina ta kai kuka na a wurin mai duka

"akan ya taimake mu yasa ayi lafiya a ™are lafiya,yayinda Nuhaira da Malama suke girke a bakin Wakin suna zaman jira."

Wannan likitan doctor Sam ba musulmi ba ne amma yayi mana abinda tsawon rayuwar mu ba zamu

"manta da shi ba, komai ake yana nan tare damu yana taimaka mana."

˜arfe biyu na rana aka fito da Mama daga Wakin tiyata zuwa Wakin hutu. Muna nam jugum jugum muna

ta kallo aka yi mata duk abinda ya kamata ayi mata na bayan fitowa tiyata.

Mu kuma muna nan muna ta aikin kula da ita duk da cewa bata cikin hankalin ta yanzu.

"Ku san ˜arfe biyar na yamma ta farfaWo wanda ni kai na da nake kusa da ita bana jin mi take cewa, muna"

"cikin murnar kawai muka ga ta fara fisge numfashi ™irjin ta na sama da ™asa, jikin duk ya Wau mazari, a gigice na nufi waje wurin nemo likita, yayin da Nuhaira ta shiga rera kuka mai ban tausayi........"

*Oum Ameer*

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*BY*

*AMINA IBRAHIM*

*(OUM-AMIR)*

*BAHIYYA NOVEL ŠIN KUŠI NE KIBIYA 500 TA WANNAN ASUSUN 3132703269 FIRST BANK AMINA

IBRAHIM SAI KI TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA GOMA SHA BIYU*

......... A Irin yadda muka ga jikin Mama ya rikice bamuyi tunanin likita zai kai ga shigowa ba ruhinta bai

bar gangar jikin ta ba. amma cikin ikon Allah sai gashi a hankali bayan likitan sun shigo sunyi iya yinsu ta dawo normal.

"Kulawa mai kyau Mama ta samu tun daga doctors har zuwa nurses da mu kanmu, Alhamdulillah! Aiki ya"

yi nasara domin Mama ta samu lafiya sosai tamkar ba ita ce a mawuyacin hali a kwanakin baya ba. Saida muka kwashe sati biyar masu kyau sannan aka bamu sallama da kuma lokacin follow - up a kai a kai domin gujewa matsala bayan an Wora ta akan tsarin maganin da ya dace. Kuma doctor Sam ya tabbatar mana cewa daga yanzu har abada ya dawo likitan ta duk lokacin da taji wani sauyin yanayi a jikin ta zata

iya zuwa gare shi.

Gida mai daWi. Tunda muka koma nayi sallar zuhr bacci ya Wauke ni sai bayan asr sosai na farka da wani

"irin tsoro, domin mafarkin dai kamar ko yaushe babu daWi, wanda har ya zame min jinin jiki wanda a yanxu sai dai inyi addu'ar da manzon Allah (S. A. W) ya koyar da mu, in ci gaba da abubuwan gaba na."

Bayan kwana biyu.

"Zaune muke mu uku muna cin abinci a faranti Waya, ni, mama, Nuhaira. Mama ta kalle ni tace"

" Bahiyya Malam Maharazu shiru, rashin samun sa a waya ya dame ni "

Cikin alhini nace.

" Wallahi kuwa mama. Abin da mamaki, ki duba duk tsawon lokacin da kika Wauka a kwance har aka miki"

"aikin nan ace har yau babu labarinsa abun akwai alamar tambaya, ni jiki na yana faWamin ba lafiya ba "

Nuhaira ce tace.

" Wai Mama da ke da Baba kunce Baba Maharazu Wan uwanmu, to mi yasa shi yake iya zuwa Nijar Win"

mu ace bamu iyawa?

Girgiza kai mama tayi tace.

" Aminin babanku ne ha™™un, tun suna yara suke abota har kasuwanci ya kawo su nan tare suka fara"

"zuwa Nigeria, kuma tare suka kasance har mutuwa ta Wauki babanku. Abokan taka ce ta haWa su ba jini ba, saboda haka ba inda ™addarar Mahaifin ku ta shafe shi. Tun kafin ya auro ni yake xuwa nan, bayan mun aure ya dawo dani lokaci zuwa lokaci munkaje gida mu dawo, a lokacinda na haifi Ishaq yayanku kenan, Malamam yaga cewa ga Wawainiya ta ™aru ya kamata ace ya

9 / 13