Chapter 7 Reading BAHIYYA complete book BY amina ibrahim HN Novels

BAHIYYA complete book BY amina ibrahim

Author :  amina ibrahim Category :  KDP NOVELS

Chapter   7 / 13

18K to 21K   out of 36.2K words

Bayan sun gama gaisawa ta yaWa masa manufarta ba tare da wani"

tunani ba.

Tunda ta fara magana Nicholas ke murmushi yana ta hasaso abubuwa na wauta irin na Mrs mai gishiri.

Bayan ta gama ya kallleta yace.

" While! you made a very sound decision, but Mrs. Mai gishiri i want to explain what surrogacy actually"

"means. So that you may be able to decide what will be best for you and your family. Surrogacy mostly is for the couples who are infertile dealing with inferlity complications waWanda suka kasa achieving pregnancy due to may be ga macen ne take yawan samun recurrent miscarriage, cancer or pelvic surgery, premature ovarian failure da sauransu, ko kuma may be ga mijin ne ya ke da problem na low sperm count or poor sperm quality, Ko kuma erectile dysfunction. WaWannan suna daga cikin dalilai da suke sa ayi Surrogacy. But you Mrs. Mai gishiri and your husband doesn't have any problems,so to me, my suggestion for you shine kiyi ha™uri ki haihu da kanki, since you are not facing any challenges, you"

can do it. 

Da sauri ta girgiza kanta tace.

" Doctor Nicho, I have already made my mind, so I just need your help and please don't let my husband"

"know about this until I decide to tell him my self. Yanzu ya ka ke ganin za'a yi, miye way out, zai yiyu ko ba zai yiyu ba ? "

With full confidence yace.

" Zai yi yu mana, sai dai akwai kuWi sosai... "

Hanifah tace.

 No don't worry money is not a problem

"Yace mata ba damuwa, nan ya shiga yi mata bayani tiryan tiryan yadda procedure Win ta ke da duk"

"process Win da za'a bi wurin ganin anyi achieving abunda ake so, but akwai high risk complications especially abortion, multiple gestation more than one, two, or even triplets."

Cikin gamsuwa da bayanin sa tace.

" I understand, to yanzu idan har bu™atar hakan ta kasance, a ina zan iya samun wadda zatamin in biya ta?"

"You know it cewa kunfi hulWa da mutane daban daban, I think you can get someone to do that for me right? "

GyaWa kan shi yayi yace.

" Since cewar akwai kuWi, I will find some one for you "

" And which country do you think is the best to perform the procedure successfully, or can we go to UK? "

Yace.

" Yes, UK suma sun ™ware sosai wurin wannan aikin, may God help you "

Mi™ewa tayi cikin farin ciki tace.

" Thank you so much doctor Nicholas for the help, Idan har bu™atar hakan ta taso zan nemo ka, sai muji"

ya za'a yi

" You are must welcome Mrs. Mai Gishiri, till I hear from you "

Daga haka ta fito hospital Win driver ya tu™a ta zuwa gida.

****************

BAHIYYA

Tunda likitan ya shaidamin zunzurutun uban kuWin da ake da bu™ata domin ayi wa mama aiki ban sake

"sanin ina kaina yake ba, sai da na farka na ganni kan gadon asibiti."

Da ™arfin tsiya na juya na hantsilo ina mai ™ara rushewa da kuka nace.

" Miye na wani Wora ni akan gado, ni ba wannan gadon ne bu™ata ta ba, Mama ta ni ke bu™ata malama,"

"dan Allah ki gayamin ina zan samo wannan kuWin kaf a faWin duniya? Ko kurkukun gidan mu aka siyar ba zai biya ko kwatar kuWin da aka nema ba. InnaLillahi wa inna ilaihiraji'un! Yah Allah kai ne Mahaliccin mu, kai ne kafi mu sanin daidai a cikin rayuwar nan tamu, yah Allah ka kawo mana mafitar wannan masifar"

da ta kunno mana kai

Rungume ni Maman Walida tayi cikin tausayawa tace.

" Bahiyya kin riga kin gama magana tunda ki ka ce Allah, in sha Allah shine manyasha'u shi zai yi muku"

mafita

Murya malama na tsinkaya tana faWin.

 Bahiyya kiyi ha™uri in sha Allahu zata samu lafiya

Juyowa nayi da rinannun idanuwa da suka gama canza launi tsabar azabar kuka nace.

"""Malama ta yaya? Gaban ki fa likita ya ambata mana zunzurutun kuWi da bansan adadin su ba, bamu da"

"kowa sai Allah, nasan haka zata mutu ta barmu mu biyu, kaico.. "

" Tashi kije kiyi Sallah zuhr ki zo mu tattauna mafita, wannan kukan bashi da wani amfani a yanzu "

Ina dirowa daga kan gadon na wuce Wakin da Mama ta ke kwance na tsaya bakin ™ofa ina ™are musu

kallo daga ita har Nuhaira wanda su basu san cewa ina wurin ba. Wani abu mai Waci naji ya zo ya tare

"mini ma™ogwaro na, girgiza kai kawai nike ina ™ara jin wani sabon tausayi da ™aunar mutum biyu Win nan"

suna ™ara yiwa zuciya ta ™awanya. Idan muka rasa Mama ina zamu shiga kuma a duniyar nan?

Jin wani sabon kuka na neman ™ara ™wacemin yasa nayi saurin janye jikina na wuce wurin Woro alwala.

************

Farooq

"Duk gudun Hanifah da ya ke ba wai yana yinsa ne cikin daWin rai ba, sai dai kawai yana so ta amince da"

"bu™atarsa su samu Wa tare kamar yadda Mahi ya bashi shawara, shi a plan Win sa Idan har ta amince ta haihu wata ™ila zasu iya samun fahimtar juna yadda yake so, idan ta haihu it may be ta fara sanin muhimmancinsa da kuma bashi damar da zai ji cewa yes shi Win mijinta ne. Domin abinda tayi masa"

"ranar da ta dawo Nigeria tayi matu™ar bashi Mamaki, taya za'a ce duk tsawon lokacinda suka Wauka basa"

tare saboda kawai ya yi mata zancen haihuwa zata hau dokin zuciya har ta iya barinsa tayi tafiyar ta

"Wakin ta, to shi dutse ne da baya da zuciya a cikin ™irjinsa ko ya ya?"

Shiyasa kawai ya bata iska wata ™ila nisantar ta zaisa taji ko kaWan ne a cikin ranta cewa tayi masa ba dai

"dai ba. Allah ne shaidar sa da irin tsananin son da yake yiwa HANIFAH, ya na so su rayu cikin soyayya da kulawar juna, yayi mata duk abinda take so haka shima tayi masa duk abinda yake so"

"amma ita sam bata gane hakan a wurinta ba abu mai yiyuwa ba ne, saboda haka he must take action Ko"

da zai sa ta shiga hankalin ta.

Idan yana tuna irin stories Winda Madinat ke basa dangane da rayuwar ta da mijinta Modu sai yaji ina ma

ace Hanifah zata amince suyi irin wannan rayuwar tare da juna.

"Ya jima tsaye a balcony Win gidan nasa kafin daga bisa ni yaja Wan guntun tsaki ya shige cikin gidan, turus"

sukayi suna masu kallon juna tamkar yau ne ranar haWuwar su ta farko.

Murmushin ya™e yayi mata wanda iya ka cinsa kan leSensa sannan yace.

 Hi..

Da gudu taje ta rungume sa tare da sakin wani rikitaccen kuka tana faWin.

 Why? Why are you doing all this to me? Farooq Ko ka daina so na ne ka faWa min inji?

Jin yanda take kuka yasa zuciyar sa jin wani irin ba daWi.

Hannayensa ya sanya ya zagaye bayan ta a hankali yace.

" Idan na daina sonki wa zan so a duniyar nan? You are my heart beat Hanifah, da sonki kaWai zuciya ta"

"take bugawa. So ni ke mu haihu Hanifah, idan har kina so na kasance cikin farin ciki to tabbas ki amince ki haihu dani "

Janyewa tayi ta koma jikin faWeWiyar windown palourn tana mai zurawa waje ido tace.

" Sai naji kamar zan iya Farooq sai kuma zuciya ta tayi ta nuna min ba haka ba, Wan Allah Farooq kayi"

ha™uri 

" No Hanifah, ni a yanzu shine kaWai ni ke so daga gare ki "

Cikin ™ara ji tace.

" Toh let's adopt a child mana, zamu iya, yes we can get as many children as we want Saboda muna da"

dukiyar da zata iya bamu ko adadin 'ya' ´a nawa muke so...

Runtse idanunsa yayi tare da girgiza kansa sannan ya buWe yace.

"""No Hanifah! That's not part of my plan, ba zan iya adopting child ba as far as ubangiji na ya bani lafiyar"

samun yara bani da wata na™asa. 

Rintse idanunta tayi tare da yarfar da hannuwanta alamar zancen ya fara harzu™a ta tace

" OK... OK! We can get a child through Surrogacy, Hakan yayi maka? "

A matu™ar mamakance ya kalleta yace.

 What!..

Da sauri ta zo ta zauna in da yake zaune tare da cukuikuye hannunsa ta karyar da wuya in a pleading

tone tace.

"""Dan Allah mana Farooq ka amince. ˜wanmu dai ka ke so ka gani a duniya ko? To we can achieve it"

"through Surrogacy, Sperm Winka za'a haWa da Egg Wina a dasa cikin mahaifar wata macen in 9 months data haife mana shi kenan sai ta kama gabanta... "

 No Hanifah...

"Wani Sabon kukan ta sake fashe masa da shi, tana faWin."

" Dan Allah mana Farooq! Dan Allah ka amince, matu™ar kana sona kana kuma son farin ciki na to ka"

amince.

"A duniya cikin abubuwan da Farooq ya tsana a rayuwar sa akwai kukan Hanifah ciki, baya son kukanta ko"

kaWan baya so.

Ba tare da wani tunani ba yace.

 Shi kenan na amince. But yanzu a ina kike ganin zamu samun macen da zata amince tayi mana wannan

sacrifice Win.

Cikin murmushin nasara tace.

" No kar ka damu, just leave everything in my hand, Ni zan samo macen da kaina, babu zancen sacrifice a"

"nan tunda biya zamuyi, kawai dai everything have to be in secret between us daga zaran 9 months yayi ta haife sai ta kama gabanta "

Ajiyar zuciya ya sauke sannan yace.

 OK. Allah yasa a dace

" Amin sweet heart, let me ask Nafisat to prepared table for us, today is a special day to us. Thank you "

Murmushi yayi mata yace.

" Thank you too Hanifah, I love you "

Matsowa tayi gab da shi ta yi brushing lips Winta da na shi sannan ta kalle shi tace.

 Na miss I dey miss you Love

Mi™ewa yayi cikin jindaWi ya mi™a mata hannu yace.

 Shall we?

"Itama hannun ta mi™a masa suka nufi sashen sa, da taimakon ta yayi wanka yau tana tare da shi har ya"

"gama shiryawa suka zo dining yaci abinci, sannan suka wuce nata Wakin itama ta shirya. Soyayya suka sha abinsu tamkar wani abu na Sacin rai bai shiga tsakanin su ba, Farooq ya zage ya nuna mata irin yadda yayi mugun missing Winta,That's her sweet test wanda yake mugun driving Winsa crazy, ga taushin fatarta da take shan gyara kullum da kuma haWaWWen ™amshinta mai canza duniyar sa zuwa wata duniya mai"

wuyar fassarawa.

A daren ranar through out tare suke ma™ale da juna ta zamto masa wata kalar Hanifah ta daban tamkar

yau ya fara sanin ta.

Da gari ya waye tana gama shiryawa suka yi break fast shaf-shaf ta Wauko Jakarta ta na dariya ta kalle shi

tace.

" Mission started, so I need your absolute support "

Murmushi yayi yace.

" My support is always there with you Hanifah, bye bye "

Daga haka ta fice.

"Tun a hanya ta kira Doctor Nicho tace mishi she's on her way coming ya samu matar, yace mata ya samu,"

cikin farin ciki tayi mishi godiya kafin ta ™ara sa.

"Tana zuwa kuwa ya tarbeta, bayan sun gaisa yace."

" She's Agnes by name, er asalin jihar Oyo ce, ta amince ne bayan na gabatar mata da manufarki  "

 OK.. Bani Account na ta in fara bata kafin al™alami

Ba musu ya janyo wayar sa ya buWe details Winda already ta riga turo mai ya bata account number Win

take yanke ta tura mata 5million.

"Ba'a fi minti biyar ba sai ga kiranta ya shigo wayar Doctor Nicho, Hanifah tayi zaton godiya zatayi kawai"

"ta ji ta fara bragging cewa mi ta Wauke ta ne talaka ko me, kamar ita da girman ta tana neman irin wannan sacrifice Win amma ta tura 5million wannan ai abin kunya ne, ya faWa mata kuWin aikin ta tunda har lafiyar ta ™alau haihuwa ce bata so to zata bayar da 100 million idan yayi mata to idan kuma bai yi ba"

shikenan.

Da sauri Hanifah tace.

" Tell her that I will pay the money, kawai ta zo a fara shirye shirye. "

"Bayan ya gaya mata abinda Hanifah tace, sai tace. Ita yanzu haka ma bata ™asar, su jira idan ta dawo zata"

"neme su but ta tura kuWi kawai idan zata tura. Kai tsaye ta sake ca ke mata 45 plus wancan ya zama 50,tayi mata godiya tace sai taji daga gare ta."

Godiya ta sake yiwa doctor Nicho tace yanxu shi take jira taji daga gare sa su a shirye suke.

*************

BAHIYYA

A Yanzu kallo Waya zaka yimin ka fahimci cewa bana cikin hayyacina sakamakon gigicewa da Wimautar da

"na shiga wurin neman kuWin da za'a yiwa Mama aiki. Yanzu haka a kan magani take wanda a ™alla anci kuWi sunfi dubu dari uku. Malama Allah ne zai saka mata da mafifin alheri ita da mijinta domin kuwa sun dage wurin neman mana taimako wanda sun haWa kuWi yakai dubu Wari bakwai, shima likitan namu doctor Samuel wanda ake kira doctor Sam ya taka rawar gani sosai wurin ganin cewa ya haWa mu da ™ungiyoyi masu taimakawa marasa lafiya marasa ™arfi, wanda a yanzu an haWa mana kuWi sunkai million"

Waya da rabi.

"Nayi yawon nayi yawon har takalmin ™afata sai da ya tsinke, yawo nake lungu lungu kwararo kwararo ina"

"neman taimako amma ban iya haWa ko dubu Wari ba duk tsawon kwanakin nan, nayi ta gwada numbern Baba Maharazu amma shiru bata shiga tamkar malam yaci shirwa."

Har Gusau na shirya na tafi in da muka baro ko Allah zai sa a dace in samu Baba Maharazu da kuma

"mutanen unguwar mu ko zan samu wani taimako amma abin ba sau™i saboda mutane rayuwar kowa ta kansa yake, haka dai suka yita yi muna addu'ar samun mafita ™arshe sai ma™oncin mu Waya ne ya bani"

dubu ashirin yace dubu goma in yi na mota dubu goma kuma mu™ara mu sayi magani.

"Duniyar tayi min zafi, gabas da yamma kudu da arewa na duba na waiga na hanga amma babu wani"

sau™i sai a wurin Rabbis-samawati.

Yau ma haka ne na gamo bilin bito na ban samu uwar komai ba sai tsabagen yunwar da ta addabi ciki na

"sai ™ugi yake, duk kuWin mu sun ™are komai yanzu sai a hankali ga asibitin kullum cikin bani bani."

"Šakin na turo na shigo, a rakuSe na hango Nuhaira gefe da alama bacci Sarawo ne ya biyo ya saceta,"

"domin ita na faWa mata kada ta Waga ko ina, ko wane lokaci dole ta kasance tana kusa da Mama."

 BAHIYYA!

"Da gudu naje gare ta jin ta kira sunana, na fashe da kuka nace."

" Sannu Mama, in sha Allah zaki samu Lafiya ba jimawa.. "

Girgiza kai tayi tare da sakin wani murmushin da yafi kuka ciwo tace.

" Bahiyya, abinda nike so in faWa miki, ko da ta Allah ta kasance a gare ni, ki kula da ™anwarki ku kuma"

"tsare mutuncin ku duk wuya duk tsanani, sannan ku gwada tafiya tushen ku  "

Gefen yagalallen hijabi na na saka na share sabbin hawayen da suka gangaro min nace.

" Dan Allah Mama ki daina zancen mutuwar nan, wallahi a duk lokacin da kika ambaci mutuwa ki na"

"mugun Waga min hankali. Shekara Wayar nan da mukayi babu Baba ki duba yadda Rayuwa tayi mana juyin masa, Ina ga ace kema babu ke, duk kika tafi ki ka barmu Mama baki yi mana adalci ba, wallahi baki"

"yi muna adalci ba, Ina kike so muje.  "

A hankali Mama tace.

 Kayya Bahiyya! Ta Allah ai itace ha™™un...

Hannun ta na ri™e na kalleta nace.

" Na sani Mama, amma in sha Allah ba zaki mutu ba, sai mun samu kuWin aikin nan an yi miki kin tashi da"

yardar Allah

"""Allah yasa haka Bahiyya, na gode, Allah yayi muku albarka "

" Amin Mama, dan Allah ki daina godiyar nan Mama "

"Wani irin ™arfi ne naji ya shige ni, duk wata yunwar da nikeji naji ta bar ciki na, mi™ewa nayi ba tare da na"

san ina na nufa ba na fito daga cikin asibitin nayo kan titi. Lokaci guda tunani ya harSa a ™wakwalwa ta

"na cewa in tafi gidan Maman Khadijat mana, ai sati Waya ne tace zata yi nasan yanzu ta isa dawowa ko ban samu duka ba na Wan rage wani abu ai zai fi."

"Kai tsaye na yiwa gidan Maman Khadijat tsinke, a bakin gate Win unguwar su aka tare ni domin ban taSa"

zuwa nikaWai ba sai tare da malama da ro™o da magiya da komai na samu aka yi nasarar yin waya

gidanta jin an ambaci sunana suka barni na tafi.

Ina shiga maman Khadijat ta tsuramin na mujiyarta ko ™yaftawa babu. Bayan ta gama kallona murya a

karye tace.

 Bahiyya what happened to you? Kin ganki kuwa?

"Ban tsaya nauyin baki ba na feWe mata tun daga biri har wutsiya ban rage mata komai ba, a ™arshe na"

fashe mata da kuka ina magiya nace.

 Ki yiwa Allah maman Khadijat ki taimakeni kamar yadda Allah ya taimakeki ki taimaka mana da ko nawa

ne Allah ya hore miki.

Guntun hawayen da ya sauko mata ta share tare da tasowa daga inda take zaune ta Wago ni tsaye tace.

" share Hawayen ki Bahiyya, in sha Allah daga yau matsalar ku ta ™are har abada, ni zan biya miki duka"

"kuWin in sha Allah, fatar mu ubangiji Allah ya bata lafiya yasa ayi aikin cikin nasara "

"Bansan lokacin da na kai mata wata iriyar cakuma ba, na ri™e ta gam ina ta sabbatu wanda ni kaina ban"

san mi nike cewa ba.

Daga ™arshe ta janye jikinta tace.

 Zauna ina zuwa yanxu

Mai aikinta ta saka ta kawo min lafiyayyen abinci tace in cinye tana zuwa in bari ta shiga ta shirya ta fito

mu tafi. Ni kam jin matsala ta tazo ™arshe na zage na cinye abincin ras na kora da ruwan lemu.........

*OUM AMEER*

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*BY*

*AMINA IBRAHIM*

*(OUM-AMIR)*

*BAHIYYA NOVEL ŠIN KUŠI NE KIBIYA 500 TA WANNAN ASUSUN 3132703269 FIRST BANK AMINA

IBRAHIM SAI KI TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA TARA*

BAHIYYA

..................... Tunda Maman Khadijat ta fito ni ke kallon ta. Kallo ne mai cike da abubuwa masu yawa

"waWanda suka tsaya min a rai na masu wuyar fassarawa, ban san ma wacen irin kalar ™auna zance ina yiwa wannan baiwar Allah ba, domin ta yi min abinda har in koma ga Mahalicci na bazan daina gode mata ba. Jin nike bayan Uwar da ta haife ni da Nuhaira babu kuma wani makusanci na kusa

7 / 13