Chapter 8 Reading BAHIYYA complete book BY amina ibrahim HN Novels

BAHIYYA complete book BY amina ibrahim

Author :  amina ibrahim Category :  KDP NOVELS

Chapter   8 / 13

21K to 24K   out of 36.2K words

da zuciya ta wanda yafi ta. Allahu ya sani daman can ina ™aunar ta sai gashi kuma yau ta yi min abin alherin da baki ma ba zai iya magantuwa ba wurin gode mata, sai dai in yi ta yi mata addu'ar gamawa da duniya lafiya"

don bani da wani abinda zan bata wanda yafi wannan.

" Bahiyya let's go mana, Wai mi kike tunani haka? "

Cewar maman Khadijat ganin na shagala da kallon ta duk inda ta wulga tamkar naga farin wata Wan

goma sha bakwai.

Mi™ewa nayi ina mai share guntun hawaye na nace.

 Ba komai maman Khadijaht na gode sosai

Murmushi kawai tayi ta girgiza kai tare da yin hanyar waje nima na rufa mata baya.

"Motar ta muka shiga mai sanyin daWi, dani da ita duk baya muka shiga yayin da driver ya shiga gidan"

gaba.

Yana cikin warming Win motar sai ga wata rantsatstsiyar motar ta kunno kai cikin gidan a raina ina

mamarin ganin wanene wannan da zai fito a cikinta.

Da sauri naji maman Khadijat tace.

 Wait.. Wait Ishaq

Daga haka ya kashe motar ita kuma ta sauka tana cewa.

 Bahiyya fito ku gaisa da baban Amed shine ya dawo

"Kallo Waya na yi masa na gasgata zancen ta domin ba ™aramin kama suke yi da Ahmad Win ba, mutumin"

ya haWu ba ™arya.

Har wurin motar naje bayan ya fito na du™a har ™asa na shiga gaishe sa.

Cikin Waure fuska ya tanka min tamkar wadda akace ta yi masa wani laifin. A raina nace shi kuma kalar

tasa fuskar kenan.

Komawa na yi daga nesa da su na juya fuska ta su kuma suka ci gaba da magana ™asa ™asa. Bayan kusan

mintuna goma na ji muryar maman Khadijat tana faWin.

 Bahiyya shigo ki jirani ina fitowa yanzu

Ba tare da wani tunani ba na bi bayan su na shige farlourn da muke zama zaman yin kitso ina jiranta ita

kuma suka shige ciki.

Ruwa taje ta kawo masa da lemu as usual tace.

" Ka fara shan ruwa tukun Baban Amed, sai muyi maganar.  "

Wayar shi ya ajiye a gefensa in da yake zaune ya kalle ta yace.

" Sweetheart ba wani ruwan da zan sha, ko na sha ruwa ba wata maganar kawai ba zaki biya wannan"

kuWin ba fa gaskiya

Cike da mamaki ta kalle shi tace.

" But baban Amed why? This poor girl need help badly, why won't I help her since Ina da yanda zanyi? "

Girgiza kansa yayi yace

" Rasi, to tell you the truth the money is too much.  "

Cikin nuna Sacin rai tace.

" But it's my money not yours, I have every right over my wealth... "

Cikin mamaki yace

 Oh! Is that So? You are telling me that is your money not mine...

"Sai yanzu ta fahimci katoSarar da ta aika ta, cikin sigar rarrashi ta zauna a ™asa tare da dafa ™afar sa tace."

" Abdulfatah, na sani cewa ni da abinda duk na mallaka mallakin ka ne, I beg you in the name of God, ka"

barni in taimakawa mutanen nan dan Allah...

Ajiyar zuciya ya sauke ya kalle ta yace.

" Rasi'atu, ban hana ki taimaka mata ba, but kuWin ne sunyi yawa Rasi, 10 million fa, Haba! Da Allah bai sa"

naga text Win na yi saurin garzayowa na zo gidan ba da shikenan sai kije ki narka wannan uwar dukiyar ga wasu mutane waWanda ma ni ban san su ba..

" Baban Amed idan kai baka san su ba ai ni na san su, kuma manzon Allah (S. A. W) ya faWamana a cikin"

"hadith Winsa mai girma cewa duk wanda ya korewa Wan uwansa wani ba™in cikin duniya Allah zai kore masa nasa ba™in cikin ranar gobe al™iyama. So miye a cikin ten million Baban Amed, ni kaina nafi ™arfin"

ta balle kai..

" Sada™allahul Azim! Malama Rasi, ki fahimta, ni fa bance kada ki taimake ta ba, cewa kawai nayi kuWin"

"yayi yawa and I'm serious about it, zaki iya bata tunda ga 100k har 500k idan kuma ya fi haka to ban amince ba. "

Cikin karyewar zuciya tace.

 Abdulfatah kasan mi manzon Allah (S. A.W) yace ? ;cewa yayi ko wace irin al'umma tana da kalar ta ta

"fitinar, amma ni fitinar al'umma ta, itace dukiya. Idan ba fitinar dukiya ba miye a ciki don na biya musu kuWi? Kafi ™arfinsu na fi ™arfinsu, Don mun bayar da 10 million miye a ciki Baban Amed?? "

Mi™ewa yayi yace.

" Mun gama magana Rasi, ban amince ba idan har ni kin yarda mijin ki ne shugaban ki ne "

"Wani irin kuka ne ya kubce mata mai ban takaici da ba™in ciki, wai maza miye suka dauki kan su ne? Shi"

da yake yin duk abinda ya ga dama da kuWin sa ta taSa yi masa shamaki a kai ne?

Har ya kai ™ofa da sauri ta waiga tace.

" Baban Amed Kaji tsoron Allah, wannan yarinyar suna da bu™atar taimako, ba wani abin saSa shari'a ne"

"zan yi ba, ceton rai ne zanyi, Allah ya ga zuciya na da niyyana. Matu™ar muna da rai to jarabawa ba zai taSa ™are mana ba kar kayi mamakin hukuncin ubangiji kaima ya zama na ya jarabce ka ta wani hanyar da kake neman wani taimako wanda kai kuma kuWi basu iya yi maka magani to sai ka yi yaya kenan..? ko kuma ace Šanka Amed ko '´arka Khadijat suna neman wani taimak.  "

Cikin ™araji yace.

" Stop it! Stop it Rasi'at, kada ki tsaya ki nemawa kan ki zunubi akan wani dalilin ki na banza da wofi har"

"yasa ki kai ga Satamin raina in yi abinda bai kamata ba. Na ce ban amince ba, ban amince ba! That's final. And pack all your things we are leaving this country tomorrow morning as early as possible "

Daga haka ya juya ya wuce abin sa ba tare da ya sake bata damar furta ko da kalma Waya ba.

"Kuka ta ke sosai tamkar ranta zai fita. Wannan abun sam bai yi mata daWi ba,Abdulfatah bai kyau ta"

"mata ba, to ta ya ya ma zata iya fuskantar yarinyar nan da wannan mummunar magana? Tace mata mijinta ya hana ta ko ya ya?"

Bayan ta gama darzar kukan ta mai isar ta ta gama duk wani sa™e sa™en ta taga cewa babu wata mafita

dole ta mi™e jiki a saSule ta fito zuciyarta na wani irin tu™u™i tamkar an Wora ta akan tu™ubar tsire.

"Tana shiga farlourn ta suka yi ido biyu da Hanifah. Take taji wani sabon kuka ya ™wace mata, da gudu"

taje ta yi hugging Winta murya a raunane tace.

 Hanifah why is men like this? Su Idan suna son abu babu mai hanasu sai amma idan kai ne ka ke son

abu kai da abun ka su nuna maka fin ™arfi

Cikin rashin Fahimta Hanifah tace.

" Me I don't understand you, can you made your self clear please? "

Zaunawa tayi ta gaya mata komai da ya wakana tsakanin ta da Bahiyya da kuma irin rashin mutuncin da

Baban Amed ya gurza mata. ˜arshe tace.

" Kin ma san wani abun takaici Hanifah? I'm 6weeks pregnant, cikin Woki yace min dole zai zaSi wata"

"™asar mai daWi muje muyi renon cikin a can har na haife sai mu dawo na ce masa ban amince ba ya bari dai idan cikin ya kai term sai mu tafi,shine yace ya amince amma idan muka tafi sai babyn ya kai 2years zamu dawo nace na amince nima, a haka muka tsaya amma wai shine don yayimin ba™in ciki wai yanzu"

yake faWamin in shirya gobe zamu bar ™asar.

Cikin Mamaki Hanifah tace.

" Ke ma dai Rasi kina bani mamaki wallahi yadda kike iya tolerating nonsense Win namiji, kuWin sa ne? In"

da ace kuWin sa ne don ya hana ba matsala ba ne...

Wani murmushin takaici Rasi ta saki wanda yafi kuka ciwo tana girgiza kai tace.

" Hmm! Up to now you don't know men Hanifah, but bet me, one day one time sai namiji ya gurza miki"

"watarana I promise you this, a lokacin zaki gane cewa maza maza ne kuma ba zaki iya yin komai ba a wannan lokacin, shiyasa nike gayamiki kiyi amfani da damar ki tun kina da lokacin ki "

Dariya ce ta suSucewa Hanifah tace.

" Rasi, for get about it because wannan ranar ma ba zai taSa zuwa ba "

" Hanifah bazan kira ki da yarinya ba, 8years in marriage kin wuce a ce baki san minene aure ba. while I"

don't blame you Saboda ba rayuwar auren tsantsa kike practicing ba daga ke har mijin ki baku san ma daWin auren ba. But idan kika shirya rayuwar auren ta gaske watarana zaki ce na faWa miki haka

TaSe baki Hanifah tayi tace.

" Rasi! yanzu dai duk abinda kike so nima shi nike so, tunda har Abdulfatah ya katangeki daga taimakon"

"wannan yarinyar, me I will do that Ko don na kare miki mutuncin ki daga idon ta "

Cikin tsantsar farin ciki Maman Khadijat tace.

" Thank you, thank you Hanifah, wallahi ban san taya ya zan iya gode miki ba, thank you so much "

" Mention not Rasi, kinfi haka a wurina, tunda kin ™i ki kore ta ya na iya, dole in so abinda kike so "

Rungume ta tayi tace.

"""Naji dai, thank you matar Farooq Oya! Tashi muje bana so a tsaya wani jinkiri kuma kada wani abu"

yazo ya biyo baya

***************

BAHIYYA

"Tun ina zaune har sai da na kai ga gincirawa ba tare da na kawo komai a raina ba na zauna zaman jiranta,"

tunda har mijinta ne dole na san zata tsaya sai ta gama da shi sannan tayi ta tawa. To kuma ina nan

"zaune sai naga ˜awarta ta shigo, hakan yasa na ™ara gyara zama domin na san dole itama sai ta bata"

time Win ta kafin ni.

Ganin har lokacin sallar Asr yayi yasa na mi™e naje na Woro alwala na zo na gabatar da sallah. Ina zaune

Ina addu'a suka shigo tare da ™awar ta ta.

"Gaishe su na ™ara yi tare da baza kunne ina jira in ji tace na tashi mu tafi,sai dai ganin sun samu wuri sun"

zauna yasa ni jin wani abu ya Wan Warsu a zuciyata.

 Bahiyya!

Šagowa nayi na kalli Maman Khadijat nace

 Na'am

" Tun Wazu ina ciki da Baban Amed banki na ya™i ya fitar da wannan kuWin mai yawa, nayi ta gwadawa"

"ya™i bayar da haWin kai shi yasa kika ga na jima ban fito ba, amma Alhamdulillah! Ga ˜awata nan Hanifah"

in sha Allahu zaku tafi tare ita ce zata biya kuWin babu wata matsala

Rusunawa nayi inata gode musu wanda har sai dai Maman Khadijat taji tausayi na ya ™ara sar™afe mata

zuciya. A hankali tace.

" Bahiyya ba bu™atar duk wannan please, fatanmu dai shine Allah ya bata lafiya.  Sai kuma tayi"

murmushi tace.

" Bahiyya kin san Wan Adam da kuWi, tunda kuWin nan ya™i fita a banki na naji ZazzaSi yazo ya kamani"

"lokaci guda, bana jin daWi jikina a yanzu ba zan iya fita ba, saboda haka kice ina gaida maman ku kinji ko, Allah yasa ayi cikin nasara. Tashi kuje "

"Duk da cewa ban san abinda ke faruwa ba, wani irin abu naji mai sanyi ya mamaye zuciyata da gudu naje"

na ™an™ame maman Khadijat ina ta rusa kuka tare da sakin sabbatunda ni kai na ban san mi nake cewa

ba.

Daga haka muka tashi muka tafi a motar wadda ta kira da Hanifah.

Har muka isa asibitin ni da ita babu wanda yayi magana kowa da irin abinda ya ke sa™awa a cikin ransa.

Bayan mun isa bakin asibitin na mi™a hannu da nufin buWe motar tace min.

" Dakata, akwai maganar da nike so muyi da ke.  "

*OUM AMEER*

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*BY*

*AMINA IBRAHIM*

*(OUM-AMIR)*

*BAHIYYA NOVEL ŠIN KUŠI NE KIBIYA 500 TA WANNAN ASUSUN 3132703269 FIRST BANK AMINA

IBRAHIM SAI KI TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA GOMA*

........... Kafeta nayi da Fitilun ganina tamkar zan karanto wani abu daga allon fuskar ta.

 Daina kallo na haka da waWannan idanuwan naki

"Jin ta furta haka a gare ni yasa nayi saurin saukar da idanuwana ™asa da sauri kamar yadda ta umurceni,"

a can ™asan raina kuma sai naji wani iri domin kalmar tayi min kama da ta muzantawa duk da cewa ban

san abinda yake ranta ba.

Mun jima shiru kafin ta iya buWe bakinta tamkar wadda aka tilasta akan dole sai ta yi min magana tace.

" Zan biya kuWin aikin Mahaifiyarki kamar yadda Rasi tayi miki al™awari, but sai dai ina da wata '´ar"

"™aramar bu™ata zuwa gare ki, idan kin amince fine, zan biya ko da sun kai million Wari ne ba tare da Sata lokaci ba... "

Ban tsaya nauyin baki ba kaina na ™asa tunda ba taso na kalle ta nace.

" Zanyi koma mine ne kika bu™ata muddin zaki biya kuWin aikin mahaifiyata, ita kaWai ta ragemin a duniya"

sai ™anwata

GyaWa kai tayi tace.

" While, ba wani abu bane mai wahala, kawai dai zaki tayani renon ciki ne zuwa wata tara daga zaran ya"

fito duniya sai kiyi tafiyar ki kawai aikin ki ya ™are...

Cikin azama na tare numfashin ta nace

 Na amince! in don Wan waWannan aikin ne tabbatas na amince

Murmushi tayi wanda har sai da na jiyo sautin sa sannan tace.

" Ki dai ™ara tunani, kije kuma ki yi shawara na baki daga nan zuwa jibi  "

"Hawayen da suka zamomin abokan rayuwata ne suka fara zarya akan kuncina, girgiza kai na na fara yi"

ina magiya nace.

" Dan Allah Hajiya ki taimaka min, in dai akan mahaifiyata ne babu wani tunanin da zan tsaya yi, duk da"

"yanzu cewa an Wora ta akan magani likita ya gayamin cewa rayuwar ta tana cikin haWari aikin nan da wuri shine maslaha, bana son in rasa mahaifiyata dan Allah ki bada kuWin ko aikin da yafi wannan ne ni na amince miki zanyi matu™ar zaki biya mata kuWin aikin nan, kuma zan yi ta gode miki har in koma ga Allah"

ba zan manta da alherin ki gare ni ba

Ajiyar zuciya ta sauke a hakankali tace.

" Shi kenan. Gobe da safe zan zo, amma Kuma aikin namu ba a nan ™asar zamu zauna ba ™asar waje ne"

zamu tafi

Daga haka naji ™ofofin motar sun ce ™itt! Alamar cewa sun buWe daga nan na buWe tare da ™ara yi mata

godiya na sauka cikin tsantsar farin ciki na shige cikin asibitin.

"Ina shiga na cimma Malama ta kawo abinci kamar kullum,Daman bayan ta taso daga makaranta idan mai"

aikin ta tagama girki sai ta shirya ta wuto asibitin tare da abincin.

Spoon ne ri™e a hannun Nuhaira tana bawa mama da ke jingine jikin pillow abinci a hankali tana mai

"™ureta da kallo. Jin sallama ta yasa duk suka juyo, Nuhaira da malama suna rige rigen tambaya ta ina na shige duk yinin yau, domin ban faWamusu in da zanje ba."

Da sauri naje na karSi spoon daga hannun Nuhaira nace.

" Bani spoon Win Nuhaira, duk yinin yau ban hidimta mata da komai ba, bani ko wannan ladar na samu. "

A hankali na shiga bata abincin tana mai kafeni da ido wanda nasan ko bata furta ba itama tambaya ta

take daga ina nake.

Kauda kanta da tayi shi ya bani tabbacin cewa abincin ya ishe ta daman ba wani abun kirki ta ke ci ba.

"Ruwa na bata sannan na tambaye ta ko akwai abinda ta ke bu™ata, girgiza kanta tayi alamar ba komai sannan na mi™e na tattara kayan na dawo."

Gajen ha™uri ne yasa malama sake jefomin tambayar daga ina na ke.

Zaunawa nayi ina mai sakin sassanyar murmushi na kalli malama nace.

 Malama kin san daga ina na ke kuwa?

Tsuromin na mujiyarta tayi tare da girgiza kanta alamar a'a.

Nace.

 Gidan Maman khadijat naje

Cike da mamaki tace.

 Gidan Maman Khadijat Bahiyya! Kina nufin gidan Hajiya Rasi'a?

GyaWa kaina nayi nace.

" Eh malama. Wallahi ko da na bar asibitin nan Wazu bansan ina na nufa ba, sai daga baya tunanin zuwa"

gidanta ya Warsu a zuciyata 

Nan na shaida musu duk yadda nayi da maman Khadijat da kuma wadda muka zo tare da nufin gobe zata

zo ta biya kuWin aikin baki Waya.

Kabbara Nuhaira ta Wauka tare da zuwa ta ™an™ameni ta saki wani kukan farin ciki tana mai faWin

 Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Ha™i™a dukkan wani tsanani yana tare da sau™i Aunty

"Bahiyya da yardar ubangiji, waWan nan mutane Allah ubangiji ya saka musu da mafificin alkairi. Amin. "

"A hankali Mama ta runtse idon ta hawaye na sauka daga gefen kuncin ta, bakinta sai motsawa yake tana"

ta jera kabbara da yabo da nuna godiya a wurin Allah.

Malama itama rungume ni tayi cikin farin ciki tace.

" Ha™i™a kin cika jajirtaciyya '´a mai nagarta Bahiyya, kin saka kaifin hankali da basira wanda ni kaina"

"tunanin hakan bai zo min ba, Hajiya Rasi'a mace ce mai taimako sosai, gaba Waya Allah ya mantar da ni da tunanin zuwa wurin abokan hulWarki. Mungode mata sosai in sha Allah zan je har gida na yi mata"

godiya...

Dariya ce ta suSuce min bayan tunawa da Yarjejeniyar mu ni da Hajiya Hanifah na kalli malama nace.

" To amma kun san wani abu? Ita wannan hajiya Hanifah Win sai da mukayi wani sharaWi a tsakanin mu,"

"cewa wai zan taya ta renon cikinta idan ta haihu sai in dawo gida, nace mata ba matsala, wai harda cewa naje nayi shawara, ban san lokacin da na saka mata kuka ba, nace ba wata shawara ni na amince kawai"

tazo ta biya mana kuWin.

Cikin mamaki Malama tace

 renon ciki kamar yaya? Ke da ba mijin ta ba taya zaki taya ta renon ciki? Kuma na san dai tana da masu

aiki birjik duk basu ishe ta ba sai ke?

A wauta irin tawa ban kawo komai a raina ba nace.

"""Malama kin san halin masu kuWin nan shegen son jikin tsiya ne da su, kuma mijin dole ya fita wurin"

"sabgoginsa na yau da kullum, to wata ™ila ko ruwa tafi so a bata a baki, ni kuma ba ruwa ba ko wanka"

tace in yi mata wallahi tsab zan iya ina ruwana..

Dariya Nuhaira ta fashe da ita tace.

"""Kai Aunty Bahiyya wanka fa? "

Nima dariyar nayi nace.

""" Wallahi Nuhaira da gaske na ke, ko wanka ta ce in ri™a yi mata

8 / 13