Chapter 3 Reading BAHIYYA complete book BY amina ibrahim HN Novels

BAHIYYA complete book BY amina ibrahim

Author :  amina ibrahim Category :  KDP NOVELS

Chapter   3 / 13

6K to 9K   out of 36.2K words

a nan UK a fannin Business, ta taso cikin gata da samun"

"cikakken '´an ci wanda ya bata damar yin duk abinda taga dama kuma ta yarda da cewa a duniyar nan babu abinda ya ke fin ™arfin ta matu™ar zata nema sai ta samu saboda suna da kuWi da freedom, Hanifah ta waye ta buWe ido da rayuwa tayi karance karance iri iri, ta sha shiga ™ungiyoyin matasa mata da maza"

domin ta ™ara samun gogewa da kuma iya zaman duniya.

A hanyar ta ta zuwa Nigeria daga UK wurin wani gagarumin taron ™arama juna sani a harakar business

"suka haWu da Farooq suka ™ulla abota daga nan kuma ta juye zuwa Soyayya, Hanifah bata so auren ba a"

wannan lokacin ganin irin naci da tsananin sonda Farooq ya nuna mata yasa ta saukar da kai bori ya hau.

Ga shi kuma Allah ya haWa jinin Daddy da Farooq sosai domin ganin irin ci gaban da Farooq ya samu a

irin ™ananun shekarunsa abin alfahari ne kuma yayi amanna cewa Hanifah ta samu mijin da ya dace da

matsayin ta haka ma a wurin Hajiya Nuriyyat.

Ba'a Wauki dogon lokaci ba Madinah ta shirya da wakilanta aka shirya zancen aure ba Sata lokaci akayi

"gagarumin bukin da ya amsa sunan shi buki, an sha daga sosai da Hanifah domin cewa tayi ita fau-fau ba zata zauna a Nigeria ba, Farooq yasha matu™ar wahala kafin ya samu ya shawo kanta akan tayi hak'uri ta zauna a Nigeria sai da aka haWa da su Madinah wurin bata baki. Shine dalilin da yasa ya tafi Life Camp ya tantatsa mata gida naji da gani a Abuja sannan ya zuba mata masu aiki birjik da body guide kamar yadda ta bu™ata. Wanda lokacin baya iyaka ya zo Abuja wurin harakar business Win sa idan ya gama ya koma"

Kaduna.

A irin karance-karance da kalle kallen da Hanifah tayi da kuma mu'amalantar mutane daban daban a

"fadin duniya yasa ta fahimci cewa rayuwar aure kawai cike take da takurawa da kuma wahala da ™arewa da Waukar nauyin namiji kullum, ko kuma ayi ta samun domestic violence sanadiyyar rashin jituwa tsakanin ma'aurata musamman wasu ma'auratan akan '´a' ´a za'a yi ta samun saSani. Shi yasa ita a"

a™idar ta ba zata iya sakarwa namiji jiki ba ko da yaushe yayi ta duk abinda ya ga dama da ita. Sannan

ganin yadda mata ke shan wahala tun wurin Waukar ciki yana farko har zuwa haihuwa da shayarwa abin

"ba ™aramin Waga mata hankali ya ke ba, ga wahala kuma ita babbar damuwar ta ma shine idan mace ta Wauki ciki a hankali cikin zai fara buWewa yana girma saboda abdominal muscles zasu ri™a stretching a hankali given room for a baby to grow well, Daga zaran Kuma ta haihu sai cikin ya canja shape ya buWe, sannan ga tear da ake samu ko kuma a bada episiotomy lokacin labour daga nan vagina Win mace ta samu matsala, a wurin breastfeeding Kuma breast zasu lakuce su canza shape suyi sagging, Idan kuma CS shima dai duk uwa Waya suke domin sai kin samu scar, sannan kuma ka dawo renon yaro yayi ta kuka kana rarrashi duk a banza, yayi kashi yayi fitsari. Ita a ganin ta duk wannan wahala ce is better kawai kayi zamanka a haka. Ganin yadda Farooq ya Wauke ta tare da nuna mata tsantsar kula da bata freedom yasa ta saki jikinta tana abin ranta yake so, duk abinda Hanifah tace shi kenan ya zauna ko da ya masa daWi ko"

bai masa ba shi dai kawai ya na so ya faranta mata suyi rayuwar auren su cikin soyayya da kaunar juna.

"Tsawon shekara bakwai da tayi a Nigeria bata fi zuwa huWu ba Kaduna wurin Madinah, ita ma kuma"

"Madinah ganin kalar matar da Farooq Win ya aura sai ta ja wa kanta layi da shiga al'amarin ta. Itama Madinah tunda aka kawo Hanifahr sau biyu ta taSa zuwa Abuja gidan ta, a lokacin aurenta da kuma"

sanda ta buWe Šan-Ali Decor and event center.

Daga haka sai dai ta waya idan sun samu sararin gaisawa.

Ci gaban labari.........

Zaune suke a palourn Daddyn da yamma suna tsara yadda tafiyar su zata kasance gobe. Hamrah ta kalli

Hanifah tace.

 Fav Sis Yah Farooq ba zai zo bane?

Zaro ido tayi tace.

" What! Inji wa, yana nan zuwa daga zaran mun isa in sha Allah "

Hamrah tace.

" Ah to, ai naga yah Farooq Win ne kamar anyi masa kafi a Nigeria duk sanda zamuyi waya na tambaye ki"

shi sai ki ce min yana office

Hannunta Hanifah ta Wauke daga kan system Win da take aiki a kai ta kalli Hamrah tace.

" But I said he's coming, ba shi kenan ba "

Daga nan kuma ta kalli Daddy tace.

 Daddy please sai kayi magana da su na tura musu kalar furnitures Win da nike so ayi amfani da su

Yace

 OK!

Washe gari ™arfe tara jirgin su ya Waga zuwa Dubai.

**************

Abuja

Nigeria

Kusan watan Hanifah biyu da tafiya Farooq har yayi tafiye tafiye kusan sau huWu zuwa Kenya da London.

A duk lokacin da ya shigo gida ji yake can ™asan ransa yana mugun jin kewar matarsa but bashi da abinda

zai yi sai dai ya jira dawowar ta.

Yanzu ma kwance yake kawai a Wakin ta yayi shiru yana ta karanta wasi™ar jaki.

Bayan ya kai kusan 1hour a kwance daga ™arshe ya tashi kamar wanda aka tsikara ya je ya shirya ya nufi

gidan Mahi.

Ganin shi tsaye a balcony Win gidan nasa yayi matu™ar bashi mamaki.

" Yaushe kama dawo ™asar ban sani ba, har gaka tsaye a cikin gidana? "

Kallon sa yayi yace.

" Da safe, na kiraka baka Wauka ba "

 Wallahi a lokacin tana hannun Amrah 'yar rigima. Juyawa yayi ya nufi Parlour yana faWin Shigo ciki

mana

"Parlour suka shiga yaje ya kira Husnah matarsa ta fito ta gaishe sa, Zarah da Amrat ma suka gaishe sa"

"cikin ladabi ya amsa duk da maganar Amrat ba wani fita sosai ta ke yi ba because she's just 3years, Zarah Kuma itace babba wadda zatayi 6years."

Cikin sha™iyanci Mahi yace.

" Husnah kawo wa gauron nan abinci dan Allah, nasan akwai yunwa tare da shi "

Harararsa Farooq yayi yace.

"""You are not serious, Yanxu Haka na baro abincin da aka jera min a gida ko taSawa banyi ba "

Mahi yace.

 Saboda mai gidan bata nan shiyasa komai ya fita a ranka ko?

Maganar suke amma kallon Yaran da ke wasa jikin Mahi shi ya Wauke masa hankali. Amrah ce da ™aramin

™anin ta Haidar wanda he's just 8 month now.

Zarah Kuma tana gefe da littafanta tana rubuta. Wannan yanda ake ta drama da Amrah da Haidar shine

"abinda ya burgesa, Amrah ta kafe akan Lallai sai Haidar ya sauka itama ta hau, shi kuma daga zaran an"

"Waga shi sai ya fara kuka, ganin ta™i samun yadda ta ke so kawai sai ta fasa ihu ta faWi ™asa zata fara"

birgima.

Lokaci guda Farooq ya Waga ta sama ya Wora ta akan thigh Winsa yana murmushi ya gyara mata tsorayen

kalbanta da suka sha bit zuwa baya yace.

"""Is ok.  "

Kuka kawai take tana nuna Mahi da Haidar tana faWin.

""" Abbah... Abbah ne, Haidar... "

 Shiihhh! It OK! Sai na yiwa Abbah duka

Mahi kuwa sai dariya yake yana jefa Haiydar sama suna ™ya™yata dariya.

Husnah ce ta katse su da faWin.

 Abbahn Zarah na gama shirya abincin

" Owk, thank you, zo ki shiga da yaran nan ciki ya samu ya ci abincin. "

Zarah najin haka ta mi™e ta kwashe tarkacenta ta shige ciki. Husnah ta zo cikin nutsuwarta ta karSi

Haiydar da ™yar ta amshi Amrah daga jikin Farooq shi kuma sai murmushi yake yana lallaSa ta har ta tafi.

Suna kan cin abincin ya ajiye spoon Win hannunsa ya kalli Mahid cikin damuwa yace.

 Mahi am missing Hanifah so much. Sai mu yi kusan kwana biyu bamuyi waya ba idan taga na matsa

mata da kira sai ta Wauka ta fara bani excuses Win cewa she's busy shi yasa bata samun cikakken lokacin magana dani ba.

Ganin damuwa kwance ™arara akan fuskar sa yasa a hankali Mahi ya shiga kwantar masa da hankali yace.

"""Haba Farooq kamar ba ka san sha'anin kasuwa ba,kafi kowa sanin irin wahala da gwagwarmayar da ake"

shiga musamman idan zaka kafa branch in da ba ™asar ka ba yafi komai wahala kafi kowa sanin haka. Is a

matter of time kayi mata uzuri nasan itama ba don tana jin daWin hakan ba da ta riga ta gama shikenan. Yanzu a ina aka tsaya da zancen

Ajiyar zuciya ya sauke because sai yanxu yaji Wan sau™i sau™in abinda ya taru ya danne masa zuciya. Yace.

 she spend almost 6weeks a Cairo Sai last two weeks suka Isa Dubai Win amma ta faWamin Friday ne

bukin zai gudana.

Mahi yace.

" To ai shi kenan, kaga zuwa Friday komai ya ™are za kuma iya dawowa tare "

Farooq yace

 Hmmm! Allah yasa

Mahi yace

 Amin

Mi™ewa yayi tare da kallon Mahi yace.

 Thank you for the food. Ina so zan tafi Kaduna gobe da safe in sha Allah tun last month da naje har

yanxu bata sake gani na ba

 Owk! Allah ya tsare ka gaida min ita

****************

Malali

Kaduna state

Nigeria

Washe gari ™arfe goma na safe a gidan Madinah tayi masa kamar yadda ya tsara.

Zaunawa yayi kusa da ita ya Wora kansa akan gefen shoulder Winta for almost 15mnt relaxing him self

from all the stress that he's going through. He used to feel safe and secure when ever he's with his amazing Grandma.

Sai da ya jima a haka Daga baya yayi taking deep breath sannan ya Wago ya kalle ta yace.

 madinah zaki zo tare dani wurin taya Hanifah murna?

Murmushi tayi tace.

" Satin nan ne gaba Waya busy nake gaskiya, kawai ka faWa mata ina gaishe da ita ina mata fatan nasara "

" Owk!, zata ji in sha Allah. Ki tashi ki samamin wani abin yunwa ni keji "

" To ai kai ne baka sanar dani zuwan naka ba da yanzu ka isko komai a shirye, amma karka damu yanzun"

nan in sha Allah zaka samu abinda kaci

Tashi tayi ta nufi kitchen shi kuma ya wuce Wakin ta ya kwanta a kan gadonta.

Dakatar da masu aikinta tayi akan su bata wuri idan ta kambala sai su dawo su gaba da abinda suke.

**************

BAHIYYA

"Kamar yadda Malama Rabi ta al™awartamin, kwatsam muna zaune da safe ina ni™a kamar kullum"

"Nuhaira na kan sana'ar ta ta kayan miya ta shigo tace min. Ina Mama na ce mata tana Waki, Wakin ta wuce ni ban ji mi suka tattauna akai ba kawai dai mama ta kira ni tace in zo maza in shirya mu tafi zanyi"

wa wata hajiya kitso da lalle ita da '´a' ´an ta. Nan da nan na shirya muka tafi.

Duk yadda naji ana ambatar kyau irin na garin babban birnin Abuja ban taSa zaton kyaun shi da tsarin shi

ya kai haka ba sai yau.

Gidan ma da muka shiga da Malama Rabi tunda uwata ta haife ni ban taSa gani gida irin wannan ba. Ya

haWu iya haWuwa ya tafi da Imani na.

A yadda naga tsarin cushion Win parlorn da abinda ke cikinsa a baki-baki na Wan Wosana Wuwawu na

zuciya ta sai bugu take tamkar ace kyat in zura da gudu.

Munfi kusan minti talatin sannan naga wata ™ofa ta buWe wata kyakkyawar matashiyar mata ta fito

"wadda a™alla zatayi arba'in zuwa arba'in da biyar tare da yara mata guda uku mabiyan juna, farare tas"

masu kyau da su anyi musu parking dogon gashin su da yasha gyara.

Da sauri na sauka ™asa kamar yadda naga malama Rabi tayi nace.

"""Ina kwana "

Zaunawa tayi tana mai sakin tattausan murmushi ta kalleni tace.

" Lafiya lau, kece mai Lallen kenan "

Šan ™ara yin ™asa da kaina nayi nace.

 Eh nice

Matar ta kalli Malama Rabi tace.

" To Malama sai ta fara musu Lallen ina zuwa yanzu, Ku koma can Main parlour kuyi a can "

"Tashi mukayi kamar yadda tace muka koma wurin da tayi mana umurni, ware ido nayi da kyau na"

™arewa Parlourn kallo a raina nace masu kuWi sunji daWin su yanzu shi wannan Parlourn daban da wancan kuma a nan zamuyi zaman lalle.

 Bahiyya Ki haWa Lallen ki fara kin san lokaci ba wahala yayi nisa

Aikin lalle Indai na saka kaina nan da nan nike zane sa in tashi domin ni daman ina da zahin nama wurin

yin abu.

"Kafin kace mi har na gama tsantsare su da Lalle, kuma a yadda naga yaran na farin ciki shi ya tabbatar"

"min da cewa lallen ba ™aramin burgesu yayi ba. Ina gama musu nayi sallahr zuhr aka kawo abinci mai rai da lafiya naci nayi hani'an sannan na hau yarfa musu kitso, Ina cikin yi musu kitson ne wasu yara maza suka shigo guda biyu matasa haka ganin kamannin su da yaran da nike wa kitso shi ya tabbatar min da"

cewa yayyunsu ne.

Šayan wucewa yayi ya buWe wata ™aramar locker ya Wauki takardu ya fice shi kuma Wayan ya tsaya yana

ta santin lallen wadda naji ya kira da Nimrah yana tsokanarta.

Bayan an kambala komai na wanke musu lallen matar ta fito tana ta godiya tace itama da bada ita ba

amma dan Allah zuwa Friday ta kawo ni in zo in yi mata domin ta yaba da aiki na yafi burge ta fiye da na Maryam. Kasancewar yamma ta riga tayi dole zamu tafi gida.

"KuWi ta ™undula ta bani tare da kaya a wata ledar shopping, sannan ta bani wasu kuWin daban ta ce min"

5k ne kuWin kayan lallen da na siyo cikin mamaki nace mata ai kuWin bai kai haka ba tace to in tafi kawai komai ta bani bata biya ba domin yaran ta sunyi kyau sosai. nayi mata godiya sosai muka dawo gida.

"Bayan mun shigo gida nabawa malama Rabi kuWi tace min a'a in ri™e duka nawa ne itama ta sallameta. Nuhaira uwar kaWaWi ita ta buWe ledar bayan Malama ta tafi. Turmin atamfa ne da kayan cusmetics masu tsada na '´an gayu. KuWin kuma da ta ban daban dubu ashirin ne cif. Mamaki ya kasa Soyuwa akan fuskokinmu musamman Mama, zunzurutun dubu ashirin da biyar kai tsaye kamar tsintuwa. Addu'a tayi"

ta min ni dai Nuhaira tana yi mana fatan alheri wanda hakan ba ™aramin daWi yake min ba.

*************

Jumeirah Lakes Towers (JLT)

"Dubai, UAE."

Ranar Friday itace wadda ta kasance ranar ™addamar da center Hanifah kamar yadda tayi buri.

"Wurin ya ™ayatu iya ™ayatuwa fiye da yadda bata zata ba, Daddy ya shirya mata taro wanda har a cikin"

ranta taji ta ™ayatu ainun sannan kuma ya fitar da ita kunyar ba™in ta. Babu abinda zata cewa daddy sai

godiya................

*OUM-AMEER *

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*AMINA IBRAHIM*

(OUM-AMIR)

*WATTPAD:*

*@UMMU-AMEER*

*PAID BOOK 500*

*3132703269*

*FIRST BANK*

*AMINA IBRAHIM*

*08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA BIYAR*

............... A makare ya iso wurin shiyasa bai samu haWuwa da ita ba sai a filin taron. Tunda ta tunkaro shi

"ya kasa Wauke idon sa a kanta domin ba ™aramin kyau ta masa ba. Wata arniyar Maroon Red carpets gown ce mai jela a baya a jikinta wadda ta bi jikinta ko ina ta manne tamkar an bita da fenti, an yi mata tsaga daga guiwar ™afarta ta ta dama a ta gaba zuwa ™asa, wuyan rigar V shaped ne yayin da Wayan hannun rigar yake dogo duk an bishi da tsagu sai kuma Wayan aka yi shi guntu cure da chipom. Gashin kanta kuma yasha gyara wanda aka nannaWe wuri Waya a bayan ™eyar kanta. Ta sha kyau sosai mutane sai yabawa suke. Daga inda Mahi yake zaune yana hango ta ji yake ranshi yana mishi wani iri, wai wannan matar Farooq ce, wai nan ita musulma ce mai sallolli guda biyar, kuma ™arin abin haushin ma wai ga iyayenta a wurin duk suna kallon ta kuma ko a jikin su, sai kuma ya juya ya kalli dressing Win mamar ita kanta da kuma ™anwar ta Hamrah kawai sai naga yayi murmushi tare da girgiza kai a ranshi"

yace wata Wayewar dai in dai haka take Allah ya tsare mu da ita.

"Murmushi suka sakarwa juna ita da Farooq Win ta , a hankali ya tare ta tare da bata wani hurt hugging a"

hankali cikin shau™i ya Wora soft lips Winsa akan bare neck Win Hanifah yayi kissing Winta sannan yayi

taking deep breath ya sha™i ™amshinta Mai Wadi sannan ya janye ya saita idanuwansa a nata a hankali ya furta mata.

" I so much miss you Hanifah, without you my life is going to be miserable. You look very beautiful and"

"adorable wife, I'm really proud of you, Ina yi miki fatan nasara da fatan albarka ga duk abinda kika sa ma gaba Indai na alkaiiri ne, Grand Ma Itama tace in faWa miki haka "

Hawayen farin cikin da suka gangaro mata ne tayi saurin sharewa tare da jin daWin Kalaman mijinta with

so much happiness tace.

" Thank you Farooq, you are the best husband ever, I really appreciate, a yanzu na gama sakankancewa"

"da cewa duk abinda ka ke min da zuciya Waya kake yinsa a matsayi na na matarka, ka bani matsayin da ba kowa ne irin namiji ne ya ke iya bawa matar sa ba, I'm proud of you for being my lovely and caring"

"husband, ban san ta ya zan iya gode maka ba.  "

Šan yatsan sa ya Wora akan lips Win ta yace.

"""Shhh! kullum ni kawai abinda ni ke so Hanifah muddin zaki ™aunace ni ki So ni, ni hakan ma is ok for me."

I love you

Hugging Win shi tayi tana murmushi tace.

 I love you so much Farooq

Kawai ji sukayi Wakin ya Wauki tafi raf-raf-raf. Ana ihu ana yi musu kirari. Bayan like 20mnt haka aka gama

"shirya komai, aka shiga gudanar da ™ayataccen bukin yadda ya kamata."

Farooq bai san Mahi na wurin ba sai bayan da aka gama taron duk rabin mutane sun watse sannan ya

gansa kawai yana masa murmushi. Ba ™aramin mamaki ya bawa Farooq ba har bai san lokacin da yace.

" Mahi you are the most crazy friend in this world, when did you arrived here? "

Dariya Mahi yayi yace.

 While tunda Baban Soyayya ya kama Hanifah ya ri™e ta kamar zai cinye ta

" Mahi I have every right because she's my wife, so don't judge me, kayi Abinda ya shafe ka "

Hannayensa ya Waga sama yana dariya yace.

 I rest my case

Murmushi

3 / 13