Chapter 11 Reading BAHIYYA complete book BY amina ibrahim HN Novels

BAHIYYA complete book BY amina ibrahim

Author :  amina ibrahim Category :  KDP NOVELS

Chapter   11 / 13

30K to 33K   out of 36.2K words

hawaye ne suka sake zubomin raina ya hau wani ™una kamar in tashi in tafiya ta gida. Ina nan na zuba"

ma sarautar Allah ido sai ga wannan matar ta Wazu ta sake dawowa ta kalle ni da sakin fuska tace.

"""Oya ta shi ki biyo ni "

Ba musu na tashi na bita tamkar wasu akala da ra™umi har muka kai wata killatattar ™ofa haka duk a

cikin rufi Waya. Shiga tayi nima nabi bayan ta.

"Parlour ne mai kyau wanda ke Wauke da set Win cushion ash and black, komai na parlourn haka kalar take"

komai an jerashi a tsari. Baki na saki kawai ina bin ko ina da kallo kamar wata wawiya.....

 Nan shi ne in da zaki zauna...

"Daga haka kuma ta jani muka shiga bedroom wanda ko toilet Win kaWai abin kallo ne, muka dawo ta sake"

"nuna min wai inda kitchen yake duk a cikin wannan Wan madaidaicin part Win, komai yayi kyau ba ™arya. Bayan ta gama nuna min ta jani toilet ta shiga koyamin yadda zan yi amfani da komai na toilet Win bayan mun gama muka koma kitchen nan ma ta nuna min, muka dawo Parlour ta nuna yadda a kunna TV da"

AC da sauran su. Daga haka tace min zata je ta dawo.

"Kan kujera na zauna tare da ™urawa TV ido ina kallo, a raina ina mamaki wai yau nice a nan wai a gaban"

wannan tangamemen TV ace wai ™ar™ashin iko na yake. Allah mai yadda ya so kenan.

Nan na ™araci zamana daga ™arshe da na duba agogon da ke manne a bangon parlourn nan na gane

"cewa har lokacin sallar Asr yayi gashi ko zuhr ban yi ba. Da sauri na wuce toilet Win daman can na saba amfani da irin su a irin gidajen su Maman Khadijat, so sai ban sha wata wahala ba"

nayi alwala na zo na tayar da Sallah na gabatar da salloli na. Bayan na gama na sake komawa parlourn

naci gaba da kallo har magrib tayi.

Bayan na idar da sallahr magrib ne sai matar dai ta Wazu ta sake dawowa hannayenta Wauke da warmers

Win abinci sai wata matar a bayan ta sanye da kalar wani uniform a jikin ta ta ajiye kayan hannun ta ta fice.

"Murmushi na sakar mata kamar yadda itama naga tayi min, tace min sannu. Nima sannun na mayar"

mata tare da kafe ta da ido ina jira in ji mi kuma zata faWa mun.

" Wannan abincin Dinner Win ki ne, wannan kuma kayan amfani ne yanzu zan nuna miki yadda zaki yi"

amfani ko wane abu a nan

"Ni dai babu abinda nike sai binta da kallo, kaya ne tundaga na sanyawa har zuwa kayan gyaran jiki su"

"mayukka da na gyara gashi da takalmi da sauran su. Komai sai ta tayi min bayanin shi Waya bayan Waya daga ™arshe tace min duk abinda ban gane ba na ri™a tambayar ta don kada a samu matsala,ni ko a raina na tambayi kai na nace matsala? Wace irin matsala to? Ganin bani da amsar ta yasa na sake mayar da hankali na ga kallon ta yayin da taci gaba da yi min bayani. Komai da aka kawo min mai kyau ne, kayan dai ne nagan su wasu iri domin ni ba kayan da sukayi daidai da tsari na bane, gaba Waya kayan daga riga da wando sai riga da skirt, sai kuma Abayas sun kai shida, to suka Wai ne nikejin a raina cewa zan iya sanyawa amma su kam waWancan haram shan giya a gidan Malam, mamaki na babu atamfa ko kala Waya"

a ciki.

Da dare ma haka na kwanta a kan gadon tare da janyo bargo na rufe jikina saboda sanyin ACn da yake

ratsani.

"Sati Waya na kwashe a gidan ba tare da na sake sanya Hajiya Hanifah a ido na ba, wannan matar da a"

"yanzu na saba da ita Nafisat itace kaWai ni ke gani, ta dage sosai wurin koyar da ni abubuwa waWanda tuni nayi nisa sosai a iya wasu abubuwan wasu kuma sai dai a hankali, ni kaina idan na kalli madubi na kan yarda da cewa jiki na ya canza sosai ba kamar yadda na zo ba, tsabar hutu da cin kayan daWi iri iri,ko gashin kai na ban san cewa ina da dogon gashi sosai mai santsi ba sai yanzu da ya ke shan gyara a wurin"

Aunty Nafisat domin haka tace in ri™a kiranta.

"A kwana na takwas ne ina zaune, bayan na gama sallar azahar ina tunanin su Mama a raina sai ga Aunty"

"Nafisat ta shigo tacemin in shiryo mu tafi madam tana nemana. Lokaci guda annurin fuskata ya Sace tare da jin wani irin faWuwar gaba take na hau karanto addu'o'i. Daman nayi wanka already, wata Abaya ce"

maroon colour na Wauko na saka tare da Waura Wan kwalin na sake zura hijabi na a kai na cimma Aunty

Nafisat Parlour muka tafi.

Wani parlourn ne na daban mai faWi gaske ta nuna min yayin da ta juya daga bakin ™ofar ta koma abinta.

Sai da na tsaya na gama sai ta kaina sannan na shiga Wauke da sallama a baki na.

Ganin ta yau tare da wani wanda da alama mijinta ne yasa na tsaya tun daga nesa na tsuguna a ™asa

gaba na sai tsananta faWuwa yake tamkar wadda za'a yanka naman jikin ta.

Na jima tsugune a wurin yayin da sukayi tamkar basu ganni ba suna ta maganar su a ™asa ™asa. Sai daga

baya ta kalle shi tace.

 Farooq she's our surrogate...

Sai kuma ta kalle ni tace.

"""Hey! Look here. Kallo nan, tashi tsaye ya ganki "

"Mi™ewa nayi tsaye tare da kallon in da yake zaune kamar yadda ta umurce ni, sai dai daga ™as™antaccen"

"kallon da naga ya fara bi na da shi ne yasa naji jikina yayi sanyi, kallo ne wanda har in koma ga Allah ba zan manta da shi ba duk da cewa ban san manufarsa ba. Wanda har cikin raina na ji na muzanta na kuma"

kunyata.

Cike da izgili ya zare ido ya kalli Hanifah yace.

" What! Oh no! It can't be possible Hanifah.Look at her Fa, wannan tsuntsuwar mi zata iya? daga ganin"

"wannan ma abinci bai wadaci jikin ta ba, saboda haka she can't carry my baby gaskiya.  "

Da sauri Hanifah tace..............

*OUM AMEER*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JDbgcC7yQyC5NhQw9Q1jFl

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*BY*

*AMINA IBRAHIM*

*(OUM-AMIR)*

*BAHIYYA NOVEL ŠIN KUŠI NE KIBIYA 500 TA WANNAN ASUSUN 3132703269 FIRST BANK AMINA

IBRAHIM SAI KI TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA GOMA SHA HUŠU*

"..........  She can do it Farooq, I have already started preparing her, da shawarar doctor Nicholas ni ke"

"amfani, he planned all the necessary nutrients for her so that she and our baby will be in good condition. Beside we are gonna stay together with her, So is our duty to take good care of her "

Girgiza kan shi yayi tare da kallon Hanifah yace.

"""Hanifah! Hanifah har yanzu kina ganin cewa akan daidai kike? "

With full confidence tace.

" I'm 100% sure love, in sha Allah everything will go smoothly beyond your expectations "

"TaSe baki yayi tare da sake kallo na a karo na biyu, tun daga ™asa na har sama sannan yace."

 While tunda har kince hakan yayi miki is ok. You can ask her to leave

 Ki tafi

"Abinda na ji kenan ta faWa, hakan yasa na juya na fice zuciya ta na wani tu™u™in ba™in ciki. Wai shin mi"

"masu kuWi suka Wauki kan su ne a duniyar nan? ba fa saya ta suka yi ba ballantana suce yadda suka ga dama za su yi dani, ji wani kallon wula™ancin da ya ke min tamkar an tilasta shi dole sai ya kalle ni banza a banza kawai, idan kuna ta™amar kuWi ai Allah ba ruwan shi da wannan da zukata yake aiki ba jiki ba ko wani abin mutum mtsww! Wai harda Kirana Tsuntsuwa tsabar raina halittar Allah ko miye marabar matarsa da ni Oho! Don itama naga ba wani jikin a zo a gani ne da ita ba. ita kuma wannan matar bana tunanin ma cewa ta san suna na domin ko da wasa ban taSa jin ta kira ni ba tsabar wulakanci, ni sai a yau nayi ba™in cikin rashin jin yaren nasara da bana ji kuma bana iya mayarwa, Wan abinda nikeji da wanda nike iya mayarwa Win banji sunyi ko Waya ba ballantana in ce na fahimta domin da ina ji nasan tabbas zan fahimci ina suka dosa miye suke magana a kai. Kuma ai ban tilasta ta ba itace ta zaSeni idan ban musu ba su mayar dani gidan Mama na mana. Tsaki na ja sai kuma a raina nace, ko ma dai miye ni dai bu™atata ta biya tunda har Mama ta samu lafiya ai shi kenan. Maimakon in ganni na Silla ™ofa ta kawai gani na nayi a wani wurin na daban, cikin ruWewa na fara zare ido na rasa ina zan nufa, ga shegun mutanen har masu aiki wai turanci suke yi tsabar kinibibi da sanabe, domin duk wacce naga zasu yi magana da Aunty Nafisat da turanci suke yi so ba ni da halin in tambayi wani. Ina nan tsaye kamar an"

dasa Icce sai Aunty Nafisat na gani tana faWin

 Bahiyya ina zaki je ne? Kin sani sai faman neman ki ni ke

Dariya nayi kamar wata sakarya nace.

" Wallahi Aunty Nafisat manta hanyar nayi, kawai sai na tsinci kaina a nan "

 Eyyah sorry. To yanxu biyoni muje

"Babban kitchen ne ta jani wanda tunda ni ke ban taSa ganin kitchen irin shi ba,komai an shirya shi bisa"

tsari gwanin burgewa. waigowa tayi ta kalle ni tace.

 Mi kike so ki ci yanzu?

Cikin Mamaki na ce.

 Ai ban jima da cin abinci ba ko kin manta

Girgiza kai tayi tace.

" Ban manta ba, Hajiya ce tace ki ri™a cin abinci time to time ba dole sai kina jin yunwa ba "

Cikin rashin fahimtar zancen nata nace.

" Bana jin yunwa, amma ki bani madarar nan mai daWi irin ta ranar sannan ki haWamin da naman kaza"

dafaffe

"""OK to muje in rakaki kada ki ™ara manta hanyar, Yanxu zan kawo miki "

************

HANIFAH

Bayan fitar Bahiyya zaunawa tayi kan cinyar sa tasa hannu tana yamutsa sumar kansa da ta sha gyara

sosai tana murmushi tace.

" Ba lallai suna samun abinci mai gina jiki yadda ya kamata ba, but mu a nan zamu iya bata, Nafisat is"

"taking good care of her, sannan Kuma wani gefen halittar jikin ta ne haka, kada ka damu. Gobe in sha Allah we will go to the hospital together for possible investigation, Idan an gama screening Winta Sai mu"

"wuce kawai, you will become a father soon as you wish "

Kallonta yayi yace.

 Hanifah ya zamuyi da su Daddy ya zamuyi da Madinah?

Murmushi tayi tace.

" Wannan duk mai sau™i ne, We are going to surprised them, daman can 2years back Momma ta taSa"

"tambaya na cewa har yanzu bata samu jika ba, nace mata sai time yayi, to since then bata sake tambayana ba kuma, so we will plan to hide it for them, it will serve as a secret, after she put to bed Sai"

"mu kira su mu faWa musu cewa na haihu, ita kuma sai ta tafiyar ta, har Grand Ma Itama. "

GyaWa kan shi yayi tare da Waga ta daga kan thigh Winsa ya mi™e tsaye yace.

"""It's ok. I have meeting tomorrow morning, so zan je zan tattauna da Mahi... "

Wani faWuwar gaba taji wanda bata san dalili ba saboda kawai taji ya kira sunan Mahi.

Da sauri tace.

""" Wait.. Wait..! "

Tsayawa yayi yace.

"""What? "

Kai tsaye tace.

" Please let it be secret, don't tell him anything pls "

Šan jim yayi kaWan sai kuma ya GyaWa kai yace.

 Ok

Tana ganin ficewar sa ta koma daSas kan kujera ta zauna tare da sauke wani nannauyan ajiyan zuciya

"tana girgiza kai a ranta tana faWin. I hate you Mahi! I so much hate you with passion, you are the cause of all my stress, we have plan and build our life simple and understandable with so much love and care, duk abinda na faWawa mijina yarda yake bai taSa fushi dani ba, but daga lokacin da ya fara zama da kai sai ka shiga canja sa a hankali ya fara dawowa mijin bahaushiya, ya fara yi min magana cikin ihu da nuna shine a gaba ni bani wani right, I promise you Mahi Sai na Waukeshi baki Waya daga ™asar nan ka daina"

ganinsa.

"Sai kuma ta ja guntun tsaki tana ™ara tuna yadda yanzu Farooq ya canja baki Waya, komai na sa ya dawo"

"na ganin laifi, gashi yanzu two-four bai da wani zance sai na haihuwa. Taya zata iya yafewa Mahi"

"Madinat, a yanzu ta gama yarda a duniya bata da wasu ma™iyanda suka wuce mutum biyu Win nan."

*************

BAHIYYA

Zaune nake na baje ina kwasar wainar ™wai da shayi mai bala'in kauri ga dankalin turawa daban ga

"farfesun kayan ciki sai tashin ™amshi yake,a gaskiya ina jin daWin rayuwar da nike ciki a yanzu, amma da zaran na tuna da kalar masu gidan sai in ji komai ya fita kaina kuma."

Sallama Aunty Nafisat tayi ta shigo ciki tare da sakar min murmushi tace.

" Sannu Bahiyya, idan kika gama ki shirya zaku fita da Hajiya... "

Cikin damuwa nace.

"""Ina zamu je kuma "

Aunty Nafisat tace

 I don't know

Nace

""" To tare da ke zamu tafi "

Girgiza kanta tayi tace.

" A'a, ki yi ki shirya she's waiting for you, don't waste her time "

Cikin za™uwa nace.

 Aunty Nafisat dan Allah ko zaki koyamin turanci nima in ri™a ji ina mayarwa kamar ku?

Dariya tayi tace.

""" Kai Bahiyya, kina nufin baki iya turanci ba? A ina kika makaranta? "

TaSe baki nayi nace.

" A garin mu na da Zamfara, government ce nayi kuma kin san karatun can sai a hankali ba kamar na nan"

"ba ne, sannan gashi na shiga Ss3 ba daWewa muka dawo nan,nan Win kuma ban ci gaba ba "

 OK! Idan mun samu time zan ri™a koyar da ke ta baki da kuma rubutu

"Cikin jindadi maganar ta nayi mata godiya sannan ta juya ta tafi. Ina jin daWin Aunty Nafisat a gidan nan,"

ban san matsayin ta ba amma tana da kirki sosai.

"Mi™ewa nayi domin abincin gaba Waya ji nayi ya fitar min a kai, amma kuma sai da naci naman tukun"

"sannan na tashi, domin ni a gaskiya ina son nama ba wasa."

Wanka nayi shaf-shaf na fito na mulke jikina da mayuka na sababbi sannan naje gun kayana na buWe na

saka sabbin undies cikin waWanda aka kawo min na zaSo wata Abaya onion color na saka sannan na zuba black hijab Wina a kai na sanya black shoe na fito.

"Da Aunty Nafisat naci karo ta yi min murmushi ta juya na bita har bakin mota,ta buWe na shiga sannan ta"

"koma, wanda a raina na rasa gane wannan kulawar ko ta miye domin abin har mamaki yake bani. Ko a motar nafi minti talatin da ni da direba muna zaune sannan ta ga dama ta fito."

Tana shigowa na kalle ta kaWan cikin tsoro tsoro nace.

"""Ina kwana "

Ba tare da ta ko kalli in da nake ba tace.

""" Lafiya "

Daga haka ta fitar da wayar ta ta fara latsawa cikin harshen turanci na ji tayi wa direban magana shi

kuma na ji yace OK Ma.

Tsaki naja cikin raina nace shegu kawai idan na koyi turancin ai sai inga tsiyar ™arya duk in da ta kwana.

Duk da ba'a faWamin ba na gane cewa asibiti ce. Asibiti? Mi kuma zamuyi a asibiti? Tambayar da na yiwa

kaina kenan wanda nasan cewa bani da amsar ta sai dai in zuba na mujiyata in yi kallo.

Bayan munyi tafiya naga mun shiga wani babban wuri mai girma gashi ya sha kyau kamar ba asibiti ba.

Wani office muka shiga wanda naga wani likita zaune ya tsuke cikin suit ba™a mai blue Win necktie.

Da sauri ya mi™e suka fara gaisuwa su biyu bayan sun gama ya zauna tare da kallona yana murmushi

yacemin.

" Welcome, please have a seat "

Murmushi nayi masa kamar yadda ya yi min na zauna akan kujerar da naga ya na nunamin.

"Ba wata doguwar magana sukayi ba sai naga ya mi™e yace in biyo sa, ba musu na tashi na bi shi, zuciya ta"

sai bugawa take akan tsoro.

"Jinina aka fara Wiba, sannan aka kaini wani Waki ana ta min wasu abubuwa na gwaji kamar mai wata"

"rashin lafiya, tambayoyi ne suke cizon raina bani da kuma wanda zan tambaya, domin duk basa jin Hausa. Mun jima sosai a asibitin sannan daga bisani na fito ni ka Wai likitan ya rakoni har bakin mota, sai da na shiga na zauna sannan yace min."

 Sai Anjima Beautiful

"Ji nayi kamar na kafa masa mari Wan iskan, wai daman yana jin Hausa amma yayi kamar baya ji, tsaki"

naja tare da juya fuskata nayi masa banza.

Daga haka ya rufe motar direban yaja muka tafi.

"Bayan mun koma gida abun still yana raina, Ina ganin Aunty Nafisat nace."

"""Aunty Nafisat mi yasa ta kaini asibiti hala? "

Cikin mamaki tace.

""" Miya faru ? "

Nan na gaya mata duk abinda aka min na gwaje-gwaje da kuma Jinina da aka Wiba.

Tace min ba komai nasan harakar masu kudin nan sunfi son komai suyi shi akan ™a'ida.

"Daga haka na wuce ciki na yi wanka nayi sallah sannan na ci abinci na zauna aikin kallo, domin shi kaWai"

"ne aikina a yanzu, daga ci sai kwanciya sai kallo sai Sallah."

"Washe gari ma haka akayi, Ina zaune tace in shirya zamu fita, biye nike ni dai aka kaini wurin yin"

"passport na shirye shiryen tafiyarmu, tafiyar da ban san dalilin ta ba, ko da yake renon cikin zan tayata dole su yi min gwaji kada ace ina Wauke da wata cutar da zan iya shafa mata ita da Wanta."

"Bayan mun gama wani babban shopping mall muka tafi, a can na tarar da Aunty Nafisat mamaki duk ya"

"gama kamani. Dariya tayi tacemin muje in zaSi duk abinda nike so a nan. ˜arshe dai ita ce ta shiga zaSar min domin ni ban san komai ba, ganin ban taSa saka wancan kayan ba yasa ta ™ara jibgamin Abayas"

"masu uban yawa, da kayan shafe shafe muka koma gida."

"A yanzu kam na saba sosai da Aunty Nafisat domin ina zagewa muyi ta fira, yawancin firar kuma duk"

akan turancin ne akan na dage dole sai ta

11 / 13