Chapter 13 Reading BAHIYYA complete book BY amina ibrahim HN Novels

BAHIYYA complete book BY amina ibrahim

Author :  amina ibrahim Category :  KDP NOVELS

Chapter   13 / 13

36K to 36.2K   out of 36.2K words

haife ki"

™ara gaba shi kenan aikin.

Cikin tsananin tashin hankali da ruWewa na shiga girgiza kai tamkar wata zararriya ina faWin.

" A'a ba zai yi yu ba, hakan ba zai faru ba, nifa budurwa ce. Ciki! Ciki fa kike magana Hajiya, inyi ya da shi"

"to? Bani da aure zan yi ciki, Haba ki duba maganar nan kisa ma'aunin hankali a ciki. Gaskiya ba zai yi yu ba, ba zan iya ba... "

TaSe baki tayi tare da Waga kafaWa irin i don't care Win nan tace.

" While, since you say so, nasan Ina mahaifiyarki take a halin yanzu, tana asibiti ciwo ya taso mata, idan"

"kina ganin kamar tunda na riga da na biya kuWin aikin shikenan kinci bulus fine, kai tsaye zan kira likitan"

"in faWa masa ayi mata allurar mutuwa, kinga shikenan na yarda nayi asarar kuWi na dana kashe ke kuma kin rasa mahaifiyarki  "

"*Tofa readers! Wannan shi ake kira ga ™oshi ga kwanan yunwa. Cakwakiya ce cike, dan™are a cikin"

"wannan littafin, shin ya BAHIYYA zatayi???? Miye makomar HANIFAH a wannan TAFIYAR???? , kada fa"

"ruwa ya ™arewa Wan Kada bai gama wanka ba. Farooqqq dai ya tsani BAHIYYA, ko ya abin zai kasance a tsakanin su. Ku biya kuWin ku kuci gaba da karatu cikin nishaWi*"

 OUM AMEER

13 / 13