Chapter 2 Reading BAHIYYA complete book BY amina ibrahim HN Novels

BAHIYYA complete book BY amina ibrahim

Author :  amina ibrahim Category :  KDP NOVELS

Chapter   2 / 13

3K to 6K   out of 36.2K words

da tarbiyya daga wurin Jafaru hakan ya nuna"

"cewa yayi nasara, kawai Addu'a ita ce yafi bu™ata Bahiyya, muyi ta yi masa addu'a da nema masa gafara"

a wurin ubangiji

Hawayena na share nace.

" Hakane Mama, Allah ya yi mana jagora ya gafarta masa. Gaskiya Mama ni dai yanzu na fiso ayi ™o™ari a"

mayar da Nuhaira Win. Kin san bokon nan ba kamar na Zamfara da muka baro ba ne. Na tambayi malama

kudin register WAEC kuWi ne masu yawa. Shi ne nake ganin yafi ita ta fara komawa ni kuma daga baya idan an samu yadda ake so sai nayi register nayi exam Win kawai ba tare da na sake komawa Ss3 Win ba.

Mama tace

 Kina ganin hakan zai fi?

 Eh Mama. Haka za'a yi

" Allah ya hore muna abin hidimar, ya bamu rai da lafiya "

" Amin Mama, bari in watsa ruwa kafin nan abincin ya ida kambala "

**************

FAROOQ

Tunda Mahid ya fita ya bar shi bai samu wani ™warin guiwar barin office Win ba har yamma. Duk iya ™ure

"tunani ya gama yi ko da zai samu wata mafita amma babu wani haske, Hanifar sa kawai ya ke tunanin, farin cikin ta shi ne nasa. Ta daWe da nuna mai bata da wata bu™ata da yara sannan shima kuma haka."

But ya rasa gane mi Mahi yake nufi da shi akan dole sai ya kutsa kai a cikin rayuwar gidan sa.

Sai 7:00pm ya tattara kayan sa ya nufi gida jiki a saSule.

"Yana shiga parlourn Hanifah ya saki wani sassanyar ajiyar zuciya, saboda wani ™amshin Rahama da ya"

ziyarci ™ofofin hancin sa. Šakin sa ya wuce direct yayi wanka shap-shap ya fito ya jera sallar Asr da ya barta bai yi ba sai yanzu ya haWa da magrib yayi.

A hankali Hanifah ta murWa handle Win ™ofar ta shigo.

Kallo Waya da yayi mata sai da ya sanya shi mantawa da duk wata damuwar na wucin gadi. Hanifah ba

dai iya wanka ba.

"Wata ficiciyar riga ce a jikin ta wadda ba tada maraba da tsirara, ga shi ko rabin cinyar ta bata gama"

rufewa ba.

Gefe Waya ta tubke gashin kanta da yasha gyara sai ™amshin mayukan gyaran kai yake.

Har ta iso inda yake bai Wauke idanuwansa daga kanta ba. Tsabar burgeshi da tashi. Cike da Soyayya tayi

mazauni akan cinyar sa tana faWin.

 Welcome back Mr. Mai Gishiri

Jin yayi shiru yasa ta haWe fuskar ta da tasa cikin iya kanta tace.

 Hey Mr. Any problem?

"Jin yadda numfashin su ya gauraya shi ya ™ara kashe masa jiki, a kasalance yace."

" I need you Hanifah, please don't reject my offer... "

Cikin ™warewa ta haWe bakin su wuri Waya ta shiga aika masa da zafafan kisses. Lokaci guda ta birkita sa

ya juye ya koma mata tamkar mayuwancin Zakin da ya jima a cage bai samu abinci ba. A zafafe ya shiga kissing Win wuyanta with wet lips Winsa hannayensa na sending mata signals a bare body Winta.

A hankali ya gangaro ya sauka akan boobs Winta wanda ya saka Wan yatsan sa Waya ya fige siririn hannun

"rigar ta ta, wani irin azababben nishi ya saki tare da kai musu cakuma yana lumshe ido. Tun daga kan wuyanta ya gangaro da harshen sa har kan nipple Winta. Yanda ta ke responding to each and every touch Winsa romantically Shi ya ke ™ara hauka tasa yana tabbatar masa da cewa yau ta amince da gaske ta amshi gayyata, wanda a iya tunanin sa zai iya cewa ya manta yaushe ne ta ba shi haWin kai a wannan harkar, a duk lokacin da ya bu™ace ta idan bata so ba haka zata zayyana masa fake reasons kuma dole"

ya ha™ura ya ™yale ta.

A irin a™idar Hanifah sakarwa miji jiki kowa ne irin lokaci ya bu™ata yana saka gundura da kuma

lalacewar halittar jikin mace da wuri.

A yanda take narke masa tana zuba shagaSa tana sakin sabbatu tare da mayar masa da martani hakan ya

tabbatar masa da cewa tana karSar sa™on sa yanda ya kama ta.

Duk wata ™ishirwar sa sai da ya tabbata ya kashe ta a wannan daren a jikin Hanifah. Bayan sun sararawa

juna ya matse ta gam a jikin sa yana mai shafar jikin ta kamar wanda ya samu jaririyar mage a hankali

yana sauke numfashi. Bayan kusan 30mnt sun shuWe a hankali ya buWa baki kamar mai koyon magana yace.

" Firstly, Thank you for not turning down my offer today, thank you for the love. Amm! Secondly we need"

to talk about important issue Hanifah

Juyowa tayi tana facing Winsa ta ce.

 Me too Love I have a good news for you.......

*OUM-AMIR* *Oum Ameer*

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*AMINA IBRAHIM*

(OUM-AMIR)

*WATTPAD:*

*@UMMU-AMEER*

*PAID BOOK 500*

*3132703269*

*FIRST BANK*

*AMINA IBRAHIM*

*08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA UKU*

Mi™ewa yayi ya sun kuce ta suka nufi toilet yana faWin.

 let us clean our self first muyi sallar Isha sannan mu zauna it will be better

Ko a toilet Win sai da suka shafe kusan mintuna talatin sannan suka fito. Mamakin sa ya kasa Soyuwa

akan yadda ta saki jiki da shi yau yana ta abinda ya ga dama da jikin ta.

"Bayan sun gama sallar Wakin ta ta wuce ta shirya shima ya shirya cikin simple wears ya fito dining area,"

already cooks sun riga sun gama preparing table for dinner.

Da kanta tayi serving na su different dishes suka zauna suka ci sannan su koma parlour suka zauna.

Kallon shi tayi tana murmushi cikin zumuWi tace.

" Farooq burina ya cika, my dream has turn to reality today "

Kallon ta yayi cikin ido da mamaki shimfiWe akan fuskar sa yace.

" Hanifah can you explain more?, ni ban gane zan cen ba "

With so much agitation tace.

 Burina na kafa Šan-Ali Decor and event a United Arab Emirate. Daddy ya kirani Wazu yace min

everything is set and ready ni ka Wai ake jira. So tafiyar mu zuwa Cyprus ni da Rasi has been canceled I

will branch to Cairo first daga nan sai mu shirya mu tafi tare da Su Momma zuwa Dubai Win. But please also your presence will be utmost important. 

Hannun shi ya janye daga ri™on da tayi mishi cikin rashin jin daWin bayanin ta yace.

 But Hanifah na Wauka tun lokacin da kika zo da wannan bu™atar na faWa miki bana da ra'ayi da ita kin

"watsar da zancen nan, ashe kina can ta ™ar™ashin ™asa kina shirya abinda ranki ya ke so without me"

knowing...

" Farooq wannan magana ce ta feature development, Idan ka zauna a yadda kake a haka zaka ™are"

"nobody will understand that you exist, but by creating and developing many works and interacting with different world shi zai sa tarihinka ya ba zu a duniya, by the time kayi gwagwarmaya har duniya ta sanka a lokacin ne kai kanka zaka tabbatar cewa you are existing in the right world. Farooq ina so duniya ta"

"sanni kamar yadda ta san Ikrama Šan-Ali, both Nigeria and other countries.  "

Cike da damuwa yace.

" Hanifah even now you are existing in the right place, remember you are my world and everything, kina"

"da ni ina dake Hanifah. I own Al-madinah Textile and more industry, a nan, a Ghana, and Kenya. I own Al-madinah Architecture and Design company a nan and Kuma London. And also your father is a famous and Generous man that has own many Businesses and also an Ambassador in Egypt. Ke kanki kina da Šan-Ali Decor and event center. Dan Allah Hanifah of all this ni'imar Allah da yayi miki bayan shi mi kike"

nema kuma?

 Farooq a ko da yaushe fa ina faWa maka kama da wane ba wanen ba ne. Babana da abunda yake da shi

"daban da ni, mijina da abinda yake da shi daban da ni, so please don't complicate this issue dan Allah Farooq... "

" Billah Hanifah bana son kina nisa da ni ko kaWan, ni ina daga cikin Maza masu ra'ayin kasancewa tare da"

"matan su every time. Ko wannan center Win taki ta nan ya na ™are da ita? Yau kina can gobe kina nan, jibi kina wancan ™asar. Sai ki fi wata wani lokacin ba kya tare da ni Hanifah, a gaskiya ina cutuwa, to ina ga yanzu ki buWa branch a wata ™asar? Hanifah time yayi da ya kamata mu zauna mu fara shirya how we"

can start a family by planning to give birth...

Zaro ido tayi cikin Mamaki tace.

 what? Oh no Farooq! To be honest with you nothing like wani Abu wai shi haihuwa a tare dani kaima ka

"daWe da sanin wannan, so dan Allah ina ro™on ka daina ma wannan zancen, let's understand each other, you know that I love you right? We can live our life and be happy together with out a kids. Yara damuwa ne Farooq duk yadda ka ke ganin muna da freedom daga lokacin da muka fara haihuwa kafin ka tantance matsala ta fara kunno mana ko a tsakanin mu, sannan ba zamu sake samun wani freedom kamar yadda muke lokacin da bamu da Kids Win ba. Dan Allah mu rufe chapter yara daga nan mu biyu mun ishi kanmu farin ciki ba dole sai da yara ba, beside kana da Madinah ni kuma I have my parents with"

"me. Sannan shi kuma zancen aiki na Farooq ina son ka fahimta cewa komai a rayuwar nan lokaci ya ke da, ba zamu samu cikar burinmu ba har sai munyi aiki tu™uru. Tafiyar da nikeyi ba kullum ni ke yinta ba sai idan bu™atar hakan ta taso,kuma watarana zai zama tarihi. Ni ba zan zauna kamar kai ba ,abinda ya kamata ace kana yi da kanka sai dai kayi assigning somebody ya je yayi un-be half of you, Dan Allah ka yi"

ha™uri ka bani dama. 

Sai kuma ta fashe masa da kuka taci gaba da faWin.

 Baby you know how much I love you in this world Ina matu™ar matu™ar ™aunar ka da duk wani farin

"cikin ka, bana so kana fushi da ni ko kuma idan zanyi wani abin ka ™i goyamin baya, idan kuma nayi maka wani laifi ne ka yi ha™uri ka yafe min please "

"Ganin yadda duk ta rikice tana risgar kuka hai™an ba ™aramin daga masa hankali yayi ba, Domin daga"

cikin abubuwan da Farooq ya tsana a duniya akwai kukan hanifah a ciki. Lokaci guda ya ruWe bai san

sanda ya janyo ta jikin sa ya rungume ba yana famar bata ha™uri.

Sai da tasha kuka mai isar ta sannan tayi shiru shi kuma bai gaji da aikin rarrashin ta ba. Jin tayi shiru

yasa shi calmly fara mata magana da cewa.

" I'm Sorry Hanifah, my intention was never meant to hurt you, kawai dai Ina ganin rashin dacewar"

Hakan ne kuma bana so kina nisa dani. Maganar yara kuma kawai Mahi ne yaga dacewar hakan amma kiyi hakuri

Cikin shagwaSa tace.

 To kuma ni dai dan Allah ka amince min da ™udurina akan wannan business Win wallahi idan kace zaka

hanani zan iya mutuwa wallahi 

Cikin damuwa yace.

 Ki daina ma zancen mutuwa Hanifah shikenan na amince

Kanta ta Wago da sauri with teary eyes Winta tana murmushin nasara tace.

 Thank you so much Love. Ban san irin kalmomin da zanyi amfani da su wurin gode maka ba...

 No Hanifah just continue to love me sannan ki ci gaba da kasancewa da ni a koda yaushe till my last

breath

" Ko bayan na mutu Farooq son ka ba zai daina gudana a cikin jini da jijiyoyin jiki na ba, Ina son ka sosai "

Murmushi ya saki mai sauti domin har cikin ransa kalamanta sun shiga zuciyar sa tare da yin register a

brain Win sa.

 Ok! To yanzu yaushe zaki yi tafiyar? And yaushe zaki dawo?

" Ba zan wuce 3 to 4 month ba a yadda na tsara, but idan na tafi ya danganta da yanayin abinda zai iya"

ri™e ni ko dai in dawo da wuri ko kuma in fi haka jimawa

 OK wish you safe trip

Daga haka ta janye jikin ta ta nufi Wakinta tana faWin

" I need to arrange some of my documents,I will joined you later in the bed  "

Bayansa ya jinginar a jikin cushion Win yana mai lumshe ido dramar sa da Hanifah na dawo masa beat by

"beat. Ya rasa ya zaiyi da Hanifah, always Abinda yake so ita ba shi ta ke so ba. Kullum ita a bauWe take. Amma a haka yana farin ciki da ita da kuma tsananin ™aunarta. Ya san cewa sarai Hanifah bata jin maganar sa amma ya rasa yadda zai yi da ita. Musamman abinda ya shafi marital life Win su, shi ya san da cewar yana da tsananin bu™ata but duk yadda zai kashe ta da magiya da ro™o matu™ar bata so ba ko zai"

mutu ba zai samu ba.

Wayarsa ce ta hau Surari ko bai duba ba yasan wacece ta ki rasa domin tana da ringing Winta na

musamman irin na mutane masu matsayi da daraja. Mutum Waya tilo da yake da shi a duniya masoyiyar kakarsa Madina.

Šaga kiran yayi yana mai yi mata sallama cikin ladabi da mutuntawa.

Bayan ta amsa daga can Sangaren tace.

 Faruku ya naji sautin muryarka ya canja ko ba ka da lafiya ne?

Ajiyar zuciya ya sauke sannan yace.

" Ina lafiya Madinah,kawai dai Hanifah ce, but we have sought everything out. She is gonna branch her"

business center in Dubai

"Šan jim tayi kaWan tana juya maganar a cikin ranta, idan bata manta ba last year da yayi wani zuwa yayi"

mata complain akan Hanifah ta zo masa da magana makamanciyar wannan amma bai amince ba kuma ba zai taSa amincewa ba. Amma yanzu lokaci Waya kuma yace mata har Hanifah ta shirya komai.

Jin shiru daga Sangarenta yasa shi cewa.

"""Grand Ma are you hearing me. "

GyaWa kanta tayi kamar yana gabanta tace.

" Ina jinka Faruku Masha Allahu, that's nice to hear, Allah ya taimaka yasa a yi cikin nasara da aminci. "

Lumshe ido yayi yace.

 Amin. Yau tun safe baki sake ji daga gare ni ba ko? I'm sorry nayi meeting ne Bayan na fito kuma wani

abu ya Wauke mini hankali.

"""Eh, nakira Mahid akan wasu yaran ma™ota na da nike so a basu gurbin aiki a nan wurin ku, shi ne yake"

"sanar mini cewa kuna meeting ne, to Don Allah za su zo su uku ne sai ku bincike su ku basu gurbin da ya dace. Na gayawa Mahid su sauka gidan sa amma tunda ita Hanifar zata tafi gobe sai su zo nan gidan"

naka

Yace

" OK, ba matsala in sha Allah, sai dai kawai su sauka wurin Mahi Win because zan tafi Lagos nima a gobe"

kuma zai iya Waukata sati kafin na dawo amma Yadda kika ce haka za'a yi 

Tace

 OK no problem Sai ayi Hakan ai

Yace

 Ok to Allah ya kawo su lafiya

Tace

" Amin. Ka gaida Hanifah, idan ta je gidan kuma ta gaida iyayenta. "

Yace

 Zata ji in sha Allah. Sai da safe

Tace.

 Allah ya bamu alkaiiri

"Tashi yayi ya koma Wakin sa ya kwanta abinsa, yadda Mahi bai nemesa a waya ba shima haka ya share sa"

domin ya fahimci sarai cewa fushi yayi.

Har Sacci Sarawo ya sace sa Hanifah ba ta zo gare shi ba.

*************

BAHIYYA

Bayan sati Waya da yin maganar mu da Mama akan batun karatun Nuhaira. Ina zaune Ina bayar da kayan

"miya, mama ta fito daga Waki tana faWin"

 Bahiyya ki duba min numbern Malam Maharazu kwana biyu ina ta neman sa layin ya kasa tafiya ko

kuma dai ba numbern ce nake kira ba

Bayan na sallami Yaron na sa hannu na karSi wayar tare da sake gwada numbern amma kamar yadda ta

faWa layin a kashe yake. Kallon ta nayi nace

 Mama fa da gaske ne wayar a kashe ta ke

Tace

" Subhanallah! Ko miye dalili? Gaskiya da wuya ka kira lambar malam Maharazu kaji ta a kashe, kuma"

nima nayi mamakin da yasa ya share har kusan sati biyu bai kira mu ba.

Nace.

" Eh fa, tun kiran da yayi wancan ranar Nuhaira ta Wauka bai sake kira ba. To amma Mama neman mi kike"

masa haka?

Zaunawa tayi akan kujerar tsugunno tana faWin.

 Nuhaira ni ke so idan ya samu lokaci ya zo ya kai min ita makarantar

Nace

" To Allah yasa a same shi, idan ma ba'a same shi ba ga Malama Rabi nan sai ta yi mana jagora "

Daga haka ta koma Waki ni kuma naci gaba da bayar da kayan miyar ga wata yarinyar da ta shigo yanzu.

*OUM AMEER*

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*AMINA IBRAHIM*

(OUM-AMIR)

*WATTPAD:*

*@UMMU-AMEER*

*PAID BOOK 500*

*3132703269*

*FIRST BANK*

*AMINA IBRAHIM*

*08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA HUŠU*

Mohandessin.

Giza Governorate

"Cairo, Egypt."

Hanifah

"Zaune suke a dining table suna breakfast. Hanifah, Mahaifiyar ta Hajiya Nuriyyat, Mahaifin ta Alhaji"

Ikirama Šan-Ali da kuma junior sister Winta Hamrah wadda ta dawo jiya daga school sanadiyyar matsa

mata da Hanifah tayi akan lallai dole sai ta zo an hallara tare sun tafi Dubai. Cike da farin ciki da

"cikakkiyar walwala suke cin abinci suna fira jefi jefi. Hanifah ta kan ji ta free tamkar sakakkiyar tsuntsuwa a duk lokacin da take cikin familynta. Saboda family ne na wayayyi gogaggun '´an boko wanda kowa ya ke rayuwar sa cike da cikakken '´an ci babu wata takurawa duk abinda kake so ka zaSa shi za ka yi, musamman ma ita Hanifah wadda ta kasance First born a garesu ta kasance rainon taSara. Kusan tazarar"

shekara goma ne ke tsakanin ta da Hamrah shiyasa ta taso cikin gata da soyayya marar misaltuwa.

"Tun lokacin shekarun gwagwarmayar sa ya kasance Pediatrician Doctor a ™asar sa Nigeria, sai kuma Allah"

"ya haWa shi da ™ungiyar NGO's wanda a hankali ya zama sanadiyyar samun matsayi a United Kingdom ™ar™ashin ™ungiyar Saboda Šan-Ali ya kasance Jajirtacce mai ™wazo wurin aiki shiyasa ya zama lamba Waya. Daga baya ya dawo da matarsa Nuriyyat suka ci gaba da zama wanda a nan a ka Haifi Hanifahr da kuma Hamrah, haka yayi ta aiki kala kala daga nan UK zuwa gida Nigeria da kuma businesses da ya keyi na daban daban tsawon shekaru. Shekara 4 da suka gabata ya samu zama jekadan Nigeria a ™asar Cairo"

"Egypt, in da suka dawo nan da zama a yanzu."

"Hanifah tayi karatu har zuwa matakin Degree

2 / 13