Chapter 1 Reading BAHIYYA complete book BY amina ibrahim HN Novels

BAHIYYA complete book BY amina ibrahim

Author :  amina ibrahim Category :  KDP NOVELS

Chapter   1 / 13

1 to 3K   out of 36.2K words

ÿþ *BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*Amina Ibrahim*

(Oum-Amir)

Follow me on wattpad:

@Oum-Ameer

*FREE PAGE*

*BABI NA ŠAYA*

Kaduna Road

Suleja Niger state.

BAHIYYA

A irin yanda jikina ke ™yarma yana mazari tamkar ana kiWamin goge a gidan '´an bori shi zai

"tabbatar maka da irin tsananin tashin hankali da firgicin da ni ke ciki marar misaltuwa, ga wani irin zufa da yake fetsomin tun daga tsakkiyar kaina har zuwa tafin ™afa ta kamar na haWiyi kunama. Ban tabbatar da cewa fitsari na ke ba sai da wani jibgegen basamude ya kwashe ni da marin da sai da ya sani ganin"

"wasu taurari, murya cike da ban tsoro yace."

 Don ubanki fitsari ma kika sakar min har ya gangaro zuwa ™afata ko

"Wani irin ciri jikina ya ™ara Wauka tamkar an jona ni a shocking, da sauri na shiga girgiza kai na cikin"

matsanancin kuka ina faWin.

 Kayi ha™uri ban sani ba ne

A irin dukan da suka yiwa Babanmu banyi tunani zai iya sake motsa ko da Wan yatsan sa ba. Amma cike

da jarumta irin ta tsayayyen uba ya Wago da ™yar yana faWin.

" Dan Allah duk abinda zaku yi min kuyi amma ina ro™onku kada ku taSamin mata ta da yara na, ku tafi"

dani kamar yadda kuka bu™ata amma dan Allah kar ku cutar min da iyali n. 

Daram! Muka ji saukar wata mummunar ™ara mai hirgita ruhin mai numfashi tamkar saukar aradu haka

"ta dirar mana a masarrafar sauraronmu, ashe harbin bindiga ne ya sauka akan ™irjin Baba kai tsaye suka"

kashe shi har lahira.

Wani irin gigitaccen ihu na saki tare da zubewa akan gawar Baba somammiya.

Kalma Mama ta Wauka tare da dur™ushewa akan ™afafunta tana faWin.

 La'ilaha illallah - Muhammadur-rasulullah sallallahu alaihi wassalam! .Allahumma ajirni fi musibatina wa

akhlufni hairan minha. Shi kenan Malam Jafar ka yi shahada ka tafi ka barni a duniya ni da Bahiyya da Nuhaira. 

Nuhaira da ta du™un™une kanta a jikin Mama ta runtse ido gam ko kaWan bata sake motsawa ba sai

kukan da take wanda yake bayyanar da tsantsar tsoro da tashin hankali. Ganin baba shimfiWe a ™asa

matacce yasa lokaci guda taji tsoron ya fita daga zuciyar ta ta faWa kan Baba tana kuka mai ban tausayi.

Daga haka suka tattara duk kuWin da suka karSa daga hannun Baba da Mama suka fita kai tsaye suka bar

gidan.

" Babaaaa... Dan Allah ka tashi Baba, wayyo Babaaa.  "

Da ™arfin tsiya Nuhaira ta shiga jijjigani tana faWin.

 Anty Bahiyya! Anty Bahiyya dan Allah ki tashi mafarki fa kike yi

"A zabure na mi™e zaune tare da saka dukkan ™arfina na cakumeta na rungume gam,Ina faWin."

 Nuhaira Baba...Baba an fita da gawar shi shi kenan ba zai dawo ba...

HankaWo ™yallen Wakin namu Mama tayi tare da duba agogon da ke kan screen Win ™aramar wayar

"hannun ta, kusan ™arfe Waya saura na dare ya nuna mata,™ara sa shigowa Wakin tayi tare da dakamin tsawa tace."

 Wai Bahiyya ke ba zaki fawwalawa Allah al'amarin ki ba ne? Ubangiji shi yake jarabtar bayinsa yadda ya

"so, ya baka ko ya hana ka duk yana daga cikin ikon sa. Jafar bawan sa ne shi ya kawo shi duniyar kuma ya"

"Wauke abinsa, kukan ki, ihun ki, duk abinda zaki yi wallahi ba zai dawo da malam duniyar nan ba, gwara ma tun wuri ki sauya tafiyar ki "

Cikin gunjin kuka mai ban tausayi na shiga girgiza kaina still ina lafe a jikin Nuhaira ina faWin.

"""Wallahi Mama ba laifi na bane, babu wani dare da zai zo min in kwanta bacci ba tare da nayi mafarki da"

"wannan ba™ar ranar da aka kashe Baba ba, wadda har in koma ga mahalicci na ba zan manta da ita"

ba. 

Jikin Mama ne yayi sanyi. A hankali ta zo ta zauna kusa damu tare da kwantar da murya tace.

" Bahiyya! Ki yi ha™uri, na san da ciwo sosai, amma wanda ya mutu komai zaki yi ba zai dawo ba, na sha"

"faWa miki ki ri™i azkhar ya zame miki abokin hira, duk za ki shiga bacci ki yi alwala kiyi addu'a, ki tashi cikin dare kiyi sallah ki ro™a masa gafara a wurin Allah, shi kadai zaki yi masa ki tabbatar masa ya bar '´a' ´a masu yi masa addu'a, idan kuma kin wayi gari ki yi ha™uri ki saki ranki kiyi walwala kamar yadda '´ar uwarki ta ke yi, rayuwa ba za ta ci gaba a haka ba. Dole ki koyi rayuwa a duk irin yanda ta zo miki. Tabbas mun rasa jigo, mun rasa linzamin kamawa amma ya zamuyi? Wannan ita ce ™addarar mu kuma ya zama dole mu amshe ta hannu biyu muyi godiya. Sannan mu sake shirin yanda zamu rayu domin mu ci gaba"

"da rayuwa cikin aminci,"

"saboda haka kiyi ha™uri Bahiyya ki rage wannan damuwar a ranki, shekara Waya har da watanni ya ci ace"

kin ha™ura saboda kin fi kowa sanin wanda ya mutu ba zai dawo ba

"Mi™e wa nayi na fita waje jiki a saSule nayo alwala na dawo na shimfiWa sallaya na fara nafila, duk mama"

tana zaune tayi tagumi ita ma da irin abinda ta ke sa™awa a cikin ranta.

"Ganin na du™ufa yasa ta mi™e ta wuce Wakinta, Nuhaira ma gyarawa tayi ta kwanta abinta tare da"

lumshe ido tana nazarin rayuwar mu ta baya har Sacci Sarawo ya sace ta.

************

"Washe gari mun fito ni da Nuhaira muka yi duk wani morning routine Win mu, bayan mun kambala naga"

kusan ™arfe goma amma Mama bata fito ba yasa na shiga Wakin ina faWin.

" Mama wai lafiya har yanzu baki fito ba, ga kunun ki har ya soma yin sanyi "

Wago kanta tayi tana daga kwance tace.

 Bahiyya ciwon da na faWa muku ina ji a ™irjina kwana biyu fa yau ya so ya matsamin

Cikin damuwa nace

" Subhanallah! Sannu Mama, bari to in fita wurin mai chemist in samo miki magani, Nuhaira sai ta tafi"

"kasuwar tunda naga kayan miyar duk sun ™are kuma mutane sai shigowa nema su ke, ba zamu iya kaiwa"

ranar kasuwa ba kayan miyar ba

 To wa zaiyi ni™ar injin Win naji yara sun taru waje?

" Daman ni ce da ni™a yau Nuhaira kuwa bada Kayan miya, amma sai suyi hak'uri su kai ni™an wani wuri"

har zuwa yamma mu gani..

LallaSawa tayi ta mi™e zaune tace.

" A'a, tafi ki samomin maganin in sha, idan ciwon ya faWamin sai in ni™e musu ke kuma ki je kiyi wa"

Malama kitsonda ta aiko tun jiya tana neman ki

Mi™ewa nayi ina faWin.

" Af! Ni wallahi har na manta da zancen kitson malama, bari to in yi sauri in dawo "

Bayan ficewa ta Nuhaira ta shigo Wakin da kuWi a hannun ta tana faWin.

 Sannu Mama ya jiki?

Mama ta amsa.

 Jiki Alhamdulillah Nuhaira. Naira Nawa ne nan kika haWa?

Tana ™ara murza kuWin tace.

" Dubu goma sha Waya ne da Wari bakwai na Wanyun kayan miya, dubu bakwai kuma na magi da kayan"

tarkace

" To yi maza dan Allah Nuhaira kada ki tsaya ko ina, ki yi ki dawo kada mutane su tsaya suyi ta jira "

Hijabi ta zuba ta fita tana faWin.

" In sha Allah kamar walkiya Mama zaki ga naje na dawo yanzu, kiyi min addu'a "

 To Allah ya tsare ya sa a dawo lafiya

Cikin mintuna da basu gaza ashirin ba na dawo gidan. Kunun na Wauko mata tasha na Salla mata magani

na ™waya da na ruwa tasha sannan na shirya na ce mata na tafi gidan Malama Rabi.

"Cikin ikon Allah ko a hankali taji ciwon ya washe, hakan ya bata damar tashi ta shiga ni™awa yara"

"abubuwan da suka kawo. Mama er hustlen ce ko can baya lokacin da baban mu yana da rai, yana da shagon sa itama bata fasa nema ba. Yanzu ma da ya kasance baya nan dole ta ™ara ™aimi wurin nema domin ta kula damu."

**************

Life Camp.

Abuja Nigeria

Hanifah

Kwance ta ke akan rantsatstsen makeken cushion Win palourn ta tana kallon wani Korean film cike da

"nishadi da kwanciyar hankali. A yadda ta natsu sosai ta zuba Fitilun ganinta akan tvn nan tana murmushi, ko ina na parlourn tsaf yake sai walwali yake tamkar yanzu aka halitta shi saboda tsabtar sa, ga sassanyar Acn da ya gauraya da sihirtaccen ™amshin turaruka masu azabar ™amshi da wanzar da kwanciyar hankali ga wanda ya ke Wakin. Ga laptop da wayoyinta nan zube a gefen ta, yadda tayi Wai-Wai tana kallon tana"

nishadi shi zai tabbatar maka da cewa ba ta da wata sauran damuwa a duniya.

Jin motsin fitowar mijin nata yasa ta mi™e da sauri tana wani irin murmushi mai kama zuciya ta nufe shi

tana faWin.

 Har ka fito?

Tsadadden agogon da ke Waure a tsintsiyar hannunsa ya duba shima yana mai mayar mata da

murmushin yace.

" Getting to 9:00am Hanifah, I'm already late and I have told you since yesterday that the meeting is"

"10:00am, but sai da kika san yanda kika yi kika sakani yin latti, Mahi is waiting for me, so ki bar breakfast"

"Winki kawai na gode, ki sa a nema min lunch kafin na dawo "

Dariya tayi tace.

" Sure! But Ko da ma ace ka dawo baka same ni ba, the food will be ready, am gonna meet with Rasi'ah,"

akan zancen tafiyar nan tamu Cyprus. 

Side hug ya bata tare da kissing forehead Winta yayi gaba da sauri yana faWin.

" Let's catch up on phone Hanifah, Mahi sai Kirana yake "

 OK bye

"Kallon shi take har ya Sace wa ganinta, murmushi ta saki tare da komawa kan cushion Win taci gaba da"

kallon da ta ke a tv.

**************

Farooq

"At around 1:30pm bayan sun dawo daga sallahr zuhr, suna cin lunch Win da Mahid yasa aka kawo daga"

"gidan sa,ya kalli Farooq ya ce."

" I never thought the meeting would go smooth like this Wallahi, Saboda yanda naga mutanen nan"

zuwan farko sai a hankali

Dariya Farooq Win yayi yace.

" That's the challenges of life. We must plan on how to deal with our business partners always, along the"

line ka shirya shirin amsar faWuwa duk lokacin da abubuwa ba su zo maka kamar yadda kayi expecting ba. A fuska sam kamar ba zasu yi daWin hulWa ba amma daga baya dubi yadda muka ™are da su

GyaWa kai Mahid ya yi yace.

" Haka ne fa, bari in maka ta karin maganar malam bature yace wai 'do not judge a book by it's cover'."

While Ya Madinah ta ke? Kwana biyu

Wani irin sassanyar ajiyar zuciya ya saki yana murmushi yace.

" Madinah is doing Good Mahi, Ina missing Win tsohuwar nan kwana biyu wallahi, gashi aiki ya hana min"

"zuwa ganin ta, ita kuma ™iri-™iri ta™i Abuja wai ba zata zauna da ni ba "

With full confidence ya Kalli Farooq Win cikin idonsa yace.

" Farooq mi yasa zata zauna da kai? Zama ba zai yi tsakanin ta da Hanifah ba, dama ace kun haihu ne, ko"

don saboda yaran zata zauna ko kuma ta ri™a zuwa a kai a kai

TaSe baki yayi yace.

 Haihuwa? Ba saboda haihuwa ba dai kawai bata so zuwa ba ne...

 Farooq! Madinah ko bata furta maka ba nasan a cikin ranta tana da burin ganin '´a' ´an ka a duniya.

"Aure shekara bakwai! At least ka saka hankali da lissafi a cikin wannan maganar, kai kaWai ta raina"

™wallin ™wal nasan abu mafi farin ciki yau ta gan ka da '´a' ´a. 

Hannu ya Waga mishi alamar baya son zancen yace.

" Mahi please! Mubar wannan maganar, Hanifah ta ishe ni rayuwa ita da Madinah, ni ka Wai ne na rayu a"

"duniya ta sai yanzu da na samu Hanifah, babu kalar farin cikin da bata bani, babu abinda muka nema muka rasa.  "

Mi™ewa Mahid yayi tare da dangwarar da spoon Win hannunsa akan plate Win abincin da kwata kwata

"basu yi masa cokali uku na kirki ba, cike da jin haushi yace."

" Farooq ka daina yi min zancen banza a nan, aure ba 'ya' ´a miye ribar sa? Manzon Allah S. A. W ya"

"faWamana cewa muyi aure mu hayayyafa zai yi alfahari da hakan ranar gobe ™iyama. Sannan ya sake faWa mana a cikin wani hadith Win cewa, yayin da Wan Adam ya mutu dukkan ayyukan sa zasu yanke, fa ce abubuwa guda uku zasu rakasa zuwa ™abarinsa, bayan an binne sa dukkan su zasu dawo Waya ne kawai zai tsaya tare da shi a cikin ™abarinsa,kasan mi ne ne shi? Aikin sa walau Hairan ko Sharran. Abubuwan da ya bari kuma a doron ™asa waWanWa ba zasu yanke ba matukar ya gina su a lokacin da yake raye a ban ™asa su ne:Sadaka mai gudana, na biyu waladun salih yaro na gari wanda zai ri™a yi masa addu'a a lokacin da baya raye, na uku ilimin da ya wanzar a ban ™asa mutane na ci gaba da amfana da shi. Ka gayamin idan baka haihu ba ta ina zaka samu yaron da zai ri™a yi maka addu'a idan ka mutu? Tun wuri ina kiran ka da babbar murya ka aje wannan banzar a™idar yahudancin da ka Waukar wa kanka tun lokaci bai ™ure maka ba ka haihu, '´a' ´a su ne farin ciki sanyin idanuwan iyayen su matu™ar sun taso akan"

turba madaidaiciya

Daga haka ya kwashe kayan sa ya juya da nufin ficewa daga Office Win.

Cike da Sacin rai Farooq ya ce..............

Ki biya 500 ki sha karatu sister

3132703269

First Bank

Amina Ibrahim

*BAHIYYA*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*AMINA IBRAHIM*

*(OUM-AMIR)*

*FOLLOW ME ON WATTPAD:*

*@UMMU-AMEER*

*PAID BOOK 500*

*3132703269*

*FIRST BANK*

*AMINA IBRAHIM*

*08068974831*

*FREE PAGE*

*BABI NA BIYU*

" Mahi ji yanda kake magana dani tamkar ni ba shugaban ka bane, what's your problem about"

my marital life kana da matsala da hakan ne?

Juyowa Mahid ya yi yace.

 Kai mai gidana ne saboda ina aikin a ™ar™ashin companynka and again don't forget I'm also a friend to

you. So if you want zaka iya cewa na ajiye maka aikin ka saboda na faWa maka gaskiya amma ba zaka iya datse iyakar abotar mu ba Farooq

"Daga haka ya juya ya fice daga ma'aikatar baki Waya ya nufi gida, yana ™ara jinjina al'amarin Farooq da"

"matar sa Hanifah. Abu wasa wasa tun yana Wauka amarci ne kawai suke morewa idan suka gama za su nemi su haihu amma sam a iya yanda ya fahimci Hanifah sam bata kawo zancen haihuwa ko kaWan idan aka yi mata kuma ko da wasa bakin gaskiyar ta zata kafe cewa, 'ya' ´a problem ne saboda haka ko babu"

"su mutum zai iya rayuwa, kuma yayi farin ciki."

"Mahid Baffa abokin Farooq ne tun a UK Allah ya haWa su wurin karatu, sosai ta su ta zo Waya wurin"

halayya da mu'amalantar juna. Shi Mahid Wan Kano ne yayin da Aiki yanzu ya kawo shi Abuja tare da Farooq Win.

*************

BAHIYYA

Sai kusan ™arfe biyar na yamma na dawo ma gidan ina mai faWuwa zaune a gindin bishiryar da suka

shimfiWa tabarma suna zaune na ce.

" Wash Allah! Wallahi duk na gaji jikina ji ni ke tamkar an naWa min duka, aikin lalle da kitso wallahi akwai"

wahala...

Nuhaira tana dariya ta ce.

"""Amma kuma akwai kama naira ba. Ko da yake mutanen basa son biyan kuWin ™warai sai dai kayi musu"

dan Allah dan zaman tare

Girgiza kai Mama tayi tace.

""" Ku dai har yanzu yara ne, ko naira goma ake samu ai yafi maganin zaman banza kuma yau da gobe in"

dai ana saka ha™uri sai naira gomar ta koma naira Wari.

Cike da zumuWi Na ce.

" Ai Mama na manta ma in yi miki albishir, Malam ta ce zata ri™a zuwa dani cikin gari domin in ri™a yiwa"

mutanen ta kitso da lalle tunda Maryam ta yi aure. Tace kullum sai damunta su ke yi da kira wai ta kawo musu mai lalle da kitso...

Shewa Nuhaira tayi tare da tafa hannu tace.

 Shikenan Aunty Bahiyya Allah ya kawo miki hanyar samun biyan kuWin kitso da lalle mai tsoka domin su

"mutanen nan sun san darajar wahalar mutum, kamar yadda Maryam Win ta ke faWa. Ki ji fa yanda cikin unguwar nan a ke ta zagin ta wai ta cika girman kai yanzu kowa ba ta iya yiwa lalle da kitso a yankin nan namu saboda tana zuwa manyan gidaje cikin Abuja tana kama kuWi. Amma ji dan Allah irin sayayyar"

kayan kitchen Win da tayi 

Katse ta Mama tayi da faWin.

 Nuhaira wuce ki duba mana sanwa kinji

" To lallai kam, daga fara magana kin a re kin yafe kamar ke nike faWawa maganar. Ni mi kike dafa mana"

ne yau? yunwa ma ni keji

Daga bakin Murhun Nuhaira ta bani amsa tace.

""" '´ar sada mana, shinkafa da wake da mai da ya ji "

 To don Allah kiyi sauri I'm hungry Wallahi. Mama ya jikin naki?

" Jiki da sau™i Bahiyya, ni har na manta ma,saboda Ina shan maganin shi kenan na nemi ciwon na rasa "

" To masha Allah. Haka ni ke son ji Mama, Allah ya ™ara miki lafiya, ya kuma ji ™an Baba "

 Ameen! Bahiyya nicce dai shi zuwa kitson da Malama Rabi ta ce ba dai zuwa akeyi a kwana ba ko?

Hijabina na cire tare da Wan gincirawa kaWan na ce.

" A'a, ba kwana ba ne Mama wuni Waya ne, amma tace ma zata shigo da kanta tayi miki bayani, duk"

lokacin da bu™atar hakan ta taso sai mu tafi

 To Allah yasa mu dace. Ni yanzu burina ki samu ki koma makarantarki ki iyar da ™arasa aji shidan nan ki

amshi takardun mu gani kamar yadda Malam yayi buri. Ita ma Nuhaira a maida ta Js3 Win ta samu itama ta kambala ko da secondary Win ce kuka kambala ai zai fi...

Jin Mama ta ambaci sunan Baba ban san lokacin da zuciyata tsinke ba sai ji nayi hawaye suna kwaranya

daga kwarmin idanuwana. Gefen in da zuciyata take harbawa na dafe ina faWin.

 Mama kinji zuciyata yadda ta wani buga da ™arfi? Wallahi ban san lokacin da zuciyata zata manta da

"baba ba, kullum kwanan duniya mutuwar Baba sabuwa take dawo min, duk burin da ya ci a kanmu ya tashi a banza.  "

" Bai tashi a banza ba Bahiyya, a iya yadda kuka samu kula

1 / 13