Chapter 7 Reading IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI HN Novels

IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI

Author :  Mrs BUKHARI Category :  KDP NOVELS

Chapter   7 / 15

18K to 21K   out of 42.4K words

har ciwo ya jiyo a ™afa a ™ila sata ya haura yayi duba mana"""

"""To Baban Rahine ka tawo da Rahine harda Uzairun shi Uzairu ka bamu dan magen yayi mun kyau."

"Rahine kuma saita zauna a kamfani amman fa anan zata dinga kwana"""

"Ihu ya saka ya shiga kirari,"

"""Batun albashinta fa Rahinen aiki zata yi tu™uru"""

muna dariya muka fice muka Wauki hanya muna dai hira sama_ sama ba kamar yadda muka sababa.

Can da tafiya tayi tafiya sai mukai shiru kawai kowanne cikinmu da abunda yake sa™awa. Ni tunanina ya

kasu kashi kusan ukune.

Na farko batun Hajiya munubiya

Na biyu batun sake gida.

Na ukun shine magana da yake ta cewa zamu yi dashi dan gane da sa™on da aka turo mishi.

Idanuna na lumshe tare da gyara zamana.

Bana son ma yayi mun wata tambayar sam sai kawai muka tafi a zuwan bacci ne ya kwasheni wallahi har

muka shiga Kano idanuna biyu a baWini a zahiri kuma bacci nake yi.

Nifa ban buWe idanuna ba har saida muka shiga Worayi ™ofar sabon gida.

Sai naji ya tsaya ya fita a motar.

Sai lokacin na buWe idanuna da sukaimun nauyi na dubi bayanshi da gidan da fasalin unguwar.

Unguwace cike da mutane ni da na Wauka unguwace da zanga gidaje WaiWaiku ajjiyar zuchiya na sauke.

Shi da kanshi ya buWe get Win gidan.

Tabbas ™aramin gidane kamar yadda ya faWi.

Dawowa cikin motar yayi ya sameni idanuna a buWe.

"""Wazirat kin tashi ne? Ai bamma yi niyyar tashinki ba naso ne in shigar da motar ciki sai in kashe in zauna"

"inta kallonki"""

Murmushi nayi na farin ciki sai nayi ™wal_™wal kamar zanyi kuka.

Saurin ri™e mun hannu yayi cikin ™asa da murya sosai yace.

"""Menene wazirat Wina ki daure ki faWa mun dan Allah tun jiya zuchiyata take cikin damuwa"""

"Ya yanayin girman matsayina a wajenka yake Omri? """

Murmushi yayi mun mai rai da motsi.

"""Omri? Wannan sunan yayi mun kuma kin burgeni sosai shi Masta a barshi sai muna shinfiWa uhm."

"Menene matsalarki al sa'ada? """

Al™awari zaka yi mun in mun shiga ciki duk alfarmar dana nema a wajenka kai mun. Kai mun al™awari

"anan tun kafin mu shiga. Sannan abun baifi ™arfinka ko ta ko ina ba. Omri bazan taSa neman alfarmar da nasan baka da'ita ba"""

"Na ™arashe maganar da rawar murya wasu siraran hawaye suka zubo mun."""

Babban yatsanshi yasa ya sharce mun hawayen nawa.

"""Dena kukan zanyi miki duk abinda kike so in sha Allah. """

Motar ya ja muka shiga gidan.

Gidan yana da kyau ni ™an™antarshi ce ta sake burgeni ma sosai.

Yana ri™e da hannuna har muka shiga falon zagaye da kujeru irin masu L Winnan marasa hannu na fata

masu mugun tsada da gani

Zaunar dani yayi a kujera.

"""A_a ka kaini ciki in kwanta bana jin daWin jikinane"""

Baice komai ba ya shiga dani cikin komai yana ajjiye cikin tsari da kyau gwanin sha'awa katifar dai babu

zanin gado a haka na jawo fulo na kwanta.

Zama yayi a gabana yana shafan kaina.

"""Ke nake saurare Wazirat Omri Winki yana jinki"""

Hannunshi na ri™e gam nace.

"Munyi Aurenmu cikin soyayya tare da fatan sai dai mutuwa ta rabamu ko? """

Kanshi ya gyaWa halamar Eh.

To ina fatan ni dakai mutuwa ce kaWai ka iya mana shamaki ba dai mutum ba. Kaga shigowarnan da nayi

"gidannan? To na dawo nan da zama bazan koma can gidan Hajiya ba, Allah ya hore maka ba dole sai mun zauna waje Waya ba. Kuma raba gida na rage zafin kishi da jin zafin juna sosai. Mu ba yara ba bare muce zumuncinsu muke kallo. In kuma kace dole sai na koma can to daga nan Dutse zan koma"""

Na ™arashe ina hawaye. Duk wannan maganar zuchiyata fa sai daka take yi mun

Bansan me zan samu a matsayin amsa ba. Ya dai yi shiru yana ta saurarena da dukkan zuchiyarshi.

"""Wazirat nasan kina da dalili mai ™arfi kuma zanso jin dalilinki kada kiyi tunanin Soye mun komai ko kiyi"

"tunanin rage mun komai nake son sani"""

Shiru nayi ina tunanin to ni mai zance mishi ne.

Kafin in gama tunanin ya mi™o mun wayarshi yace.

"""Kinsan wannan lambar kuma kinsan wacece tayo sa™on? """

Amsa nayi jikina na Sari na soma karantawa cikin zuchiyata ga abinda rubutun yake cewa.

"""Sabuwa bata aureka domin soyayya ba. Sai domun kuWinka da niyyar tarwatsa maka gidanka."

Sannan ´ar iska ce kayi bincike mai zurfi a kanta Wiyarta mardiyya bata hanyar aure aka sameta ba bata

san ma waye ubanta ba shine ta li™a ma tsohon mijinta cikin.

"Sannan ita da ubanta suna bokanci kayi bincike da kyau, mijinta da kwarto ya kamata sanadiyyar"

rabuwarsu kenan.

"Na barka lafiya."""

"Ai take hajijiya ta soma Wibana daga wannan zaunen da nake, amman fa babu ko Wigon hawaye a"

idanuna zuchiyar sai naji ta bushe.

"Lallai ³ar shuwa ashe abinda na tare mata a rayuwa har ya kai haka, ai ni na Wauka iya Babangida ya"

isheta rayuwa ashe Aurene bata son taga nayi shi kwata kwata.

"""Halamu ya nuna kinsan mai rubutun ko"""

E na santa farin sani ma kuwa. Abinda ta faWa gaskiya ne face Mardiyya da tace ba yarinyar Babangida

"bace ´arshi ce."""

Na faWa cikin rashin tsoro kawai ma duk abinda zai faru gara ya faru bana ™arya kawai gara in sanar mishi

gaskiya.

"""Wacece ita, a ina kuma take? """

"Kishiyata ce ta da matar Babansu Mardiyya aminiyata wacce muka yi rayuwa a gidanmu tare, aminiyar"

"da ko mutum na kashe ita zata taya ni mu birne"""

Zama ya gyara yana kallona cikin mamaki.

"""Ban gane ba, aminiyar taki ce ta Auri mijinki kuma duk da kun rabu take binki da bita da ™ulli? Ina bazan"

"bar wannan maganar ba wazirat dole hukuma ta shiga cikin lamarin. Kuma dole mijinta yasan abinda ta aikata."""

Kunji a daidai gaSar dana samu zarafin fashewa da matsanancin kuka mai tayar da hankalin duk wani

masoyina.

Ri™eni yayi a jikinshi tsam yana rarrashina.

Ka barni inyi kuka. Shikenan babu dama ka tuba mutane su karSeka a matsayin wankakke kenan. Bafa

"mu muka zaSi rayuwarmu ba, kuma bamu isa mun kauce ma ™addararmu ba. Ya ³ar shuwa take son rayuwata ta ™are ne ni Sabuwa da abinda zata saka mini kenan"""

"""Ya'isa wazirat. Ba ta turo bane dan ta Sata mun ke ba? To wallahi kimarki da darajarki saita sake"

"Waguwa a wajena kinsan menene dalili Shalelena?"""

Girgiza kaina dake manne a ™irjinshi nayi.

"""Yauwa Sabida da kika ga sa™on baki yi yin™urin kare kanki ta hanyar layancemun ba. Sai kika karSi"

abinda ta rubuta kikace hakane face batun mardiyya data yi miki sharri akai.

Al sa'ada bata san in duk kowa zai ™i ki ni a lokacin ma zan soma sonki. A binciken da nayi a kanki tabbas

banji batun Mardiyya ba.

Amman a layinku akwai wani malam Habu ko ina ya samu lambata ban sani ba ya dai kirani yake

faWamun maganganu masu nauyin maimaitawa to a ciki harda batun bokancin duk ya sanar mun. Bincikena kuma ya tabbatarmun da hakanne.

Ni ba jahili bane da zan ™yamaceki dan kinyi wata rayuwa a baya. Sannan in har Allah da kaima laifi ka

ro™eshi ya yafe maka me yasa zaka daka ta mutane wanda ba'a iya musu sam?

Babban abinda kowa yake fata shine ™arshenshi yayi kyau ba farkonshi yayi kyau daga ™arshe abun ya

lalace ba.

"Dukkanmu masu laifine, kuma kullum a cikin saSa ma Allah muke. Babu mamaki kin fini matsayi da"

zamowa marar yawan zunubi a wajen Allah sabida kin tuba akan dukkan abinda kika aikata a baya ke wankakkiyace.

Wazirat kada ki sake kuka ³ar shuwa ko? Sai mu tsaya a gaban kotu ta nuna miki mahaifin ita mardiyyan

"ba shikenan ba tunda ita jahilace. A yau kaWai dana sanshi ban isa in kalli mardiyya ince bashi ne Abbanta ba. Sabida haka kina dani babu ke babu wula™anta in sha Allah. Har gida zamu je muyi sallama in gana dashi in kuma gabatar mishi da wannan sa™on"""

Ru™un™umeshi nayi ina jin wani irin daWi cakuWe da matsananciyar kunyar da ban taSa jin irinta ba a

duniya.

Šago fuskata yayi yana son mu haWa idanu ni kuma na kasa kaina ya Wago da ™arfi sai nayi dariya.

Shima dariyar yayi.

"""FaWamun me yasa kika kawo mu nan gidan? Kinsan kuma kasancewarmu a hakan sai yayi mun daWi fiye"

"da tunaninki"""

Uhm ai har abada a hakan zamu kasance. Sai dai ina fatan ragowar Wakunan su cika da yaranmu na faWa

"maka na dawo nan da zama"""

Sumbatata yayi a goshi yace.

"""Me kike nufi ne uhm? """

Itace alfarmar da nake nema a wajenka ka barni nayi zamana a wannan gidan naka ni kaWai dan Allah

"kada ka tambayeni dalilin ina mugun ganin darajarka da girmanka kuma wallahi mu bama ™arya"""

Shiru yayi yana kallona cike da illahirin mamaki maWaukaki.

Nima shiru nayi ina sauraren menene amsarshi.

Babangida:.

"""Aikin banza aikin wofi wazirat al sa'ada ni zaka cema Sabuwa haka a wajena? """

Sai yayi tsaki ya shiga gyaWa kanshi yama mance yara na bayan mota sai da yaji amon muryar Malama

tana cewa a bata biskit ita ba alawa take so ba.

"Idanu ya lumshe yana hango sanda aka ba Sabuwa abinci a baki, da wani irin kallon so da Alhaji Zaidu"

yake binta dashi.

"""Ku ajjiye kayannan nace dan ubanku. Meye bana siya muku da zaku zo kuna raba kaya a mota"""

Da tsawa yake maganar.

Idanu ya runtse da ™arfi. Ai kuwa ya bige wata yarinya mai tallar dafaffiyar gyaWa.

Ranga_ ranga aka Wauki mai gyaWarnan sai asibiti

Allah ma ya so shi ™ujewane kawai sai bakinta data fasa.

Gyara mata wajen kawai akayi aka bata magunguna Babangida ya mayar da'ita gaban iyayenta yayi

musu bayani tare da basu kuWi babu laifi kana yaje ya ajjiye su Mardiyya ya wuce wajen aiki zuchiyarshi nata tafasa yana ta maimaita wazirat al'asada a zuchiyarshi.

Yana cikin tunaninnan ne akayi kiranshi Sumy tayi Sari suna asibiti jini ya Salle mata.

Babu shiri daya tashi a wajen aiki asibitin ya nufi Sumy na bacci lokacin Matar Mustapha Adeeza itace ke

zaune da'ita sai Hameeda da ta kawo musu abinci da ruwan zafi zuwan nata kenan shima ya shigo.

"""Adeeza ya jikin nata? """

"""Jiki da sau™i an auna arziki Dr yace ba sai an ™ara mata jini ba, amman naji suna batun wankin ciki ka"

sameshi a ofishinshi dai.

Haka Babangida ya samu likita a ofishinshi suka yi maganar da zasu yi.

Amman ina hankalinshi da nutsuwarshi baya jikinshi wannan suna da abinci da aka ba Sabuwa a

"gabanshi shine babban abinda ke hautsinashi, da kamala da cikar mutuntata da dattijantakar Alhaji Zaidu."

Kuma gadon da Sumy take kwance a gadon Sabuwa ta kwanta sanda akayi mata wankin ciki

Sai lamura suka sake hautsinewa a ™wa™walwarshi ainun.

Har ya isa Wakin Hala yana cike da ba™in ciki da takaici.

Ga hayaniya da shewar mata daga Wakin ³ar shuwa yana jiyowa.

Lokuta da dama sai yaji kamar ya rabu da ³ar shuwa shine sassaucin da zai samu a rayuwarshi.

Fuu ya fice sai gashi a tsakiyan mata a uwar Wakinshi.

"""Ko wacce ³ar iska ta fice a Wakinnan. Marasa tarbiyya kawai"""

Ai ba shiri suka shiga tururuwar fita.

Ya ™urama ´ar shuwa idanu yace.

"""Kinji kunya wallahi tur da mata masu taurin kai irinki."""

Ya saka kai ya fice.

A wannan dare dai Babangida kusan rabawa yayi yana karanta wasi™ar jaki.

Da ™yar ya yakice tunanin Wazirat ya mi™e ya shiga jera sallolinshi kamar yadda ya saba.

Yanayi yana jin wani irin yanayi mai turiri

Mrs BUKHARI

To sai kuma gobe

"[10/23, 10:23 AM] BADA'AT IBRAHIM: Kunyi ready ku koyi skill Win da ke kawo kuWi!"

"Idan kuna son ku iya yin voice over kamar masu tallace-tallace,"

ko ku iya video editing kamar professionals 

to wannan class Win naku ne!

Za ku koyi:

" Voice Over (recording, editing, delivery)"

" Video Editing (cuts, transitions, subtitles & more!)"

Practical + Real Project Training

Location: [TELEGRAM ]

Payment:

9163354359

Sa'adatu Adamu

Opay

Send receipt via

Contact: [07044292865]

Registration ongoing  Limited space available!

Kada ka tsaya jiran lokaci  ka shiga yanzu

MRS BUKHARI

7

SABUWA:.

"""Nasan kina da dalili zai iya zama mai ™arfi uhm?"

To hakkinki ne ki yadda ku zauna gida Waya da kishiya. Kuma hakkinki ne kice ba zaki zauna gida Waya

da'ita ba wazirat kina da wannan damar. Mata da yawa basu sani bane.

Sai dai in miji bashi da halin rabawarne yake da damar da zai bada ha™uri har ku amince.

Da yawa_ yawan malamai sun tafi akan cewar in kasan baka da ikon raba musu gidanma to kada ma kayi

™arin auren.

Wasu kuma suka tafi akan in da amincewarku ne babu matsala.

Wasu malaman ma basa taSo wannan Sangaren gudun faruwar matsala da bore daga wajen nisa'u.

Ta Sangarena na amince miki zaki zauna ke kaWai. Amman wannan gidan ai yayi miki kaWan wazirat

akwai waWanda suka fi wannan Win girma da kyau da komai.

"Tun farko naso dama a wannan karon in raba muku gida, to sai Hajiya ta ro™i alfarmar tana fatan tare"

zaku zauna sai kawai nace da'ita eh

Amman hatta Goggo amfana taso a raba muku gida ha™uri na bata dake tana da sau™i saita yadda.

"Amman faWamun kina kewata kuwa? """

Ai kafin ya rufe baki nayi ma bakinshi ri™on alewar yara muka tafi sama jannati

Bamu muka dawo ba saida muka more rayuwarmu muka wartsake ta hanyar yin wanka. Sai da muka fito

na sauya kaya ya ri™oni ta baya yace.

"""Zamu dinga guje_guje kamar yadda ma'aikin Allah Arrasul S A W yake yi tare da Nana Aisha uwar"

"muminai ya tsere mata ta tsere mishi uhm. Wanne al™awarin farin ciki akayi mun? In ba haka ba in fasa"""

Juyowa nayi na sa™alo wuyanshi nace.

"Ai zamu gudanar da duk wata soyayya daka sani. Kai dai kaje masallaci anata kiraye kirayen Sallah."""

Sumbatata yayi ya fice da sauri.

To dama munyi azahar a hanya

Nima sallar la'asar Win na kabbara har ya shigo ina kan sallaya da azkar Wina ina karantawa da ™yar.

Tsugunnawa yayi a gabana ina karantawa a tsanake yana yi mun gyara.

Zamanshi yayi daf dani ya karSe littafin ya ajjiye.

"""Ki dinga faWa in na faWa zai fi miki sau™i"""

"Ai kuwa nai ta bin bakinshi har muka gama"""

"""Naji daWi sosai dana ga kina azkar. Waye ya baki littafin"""

"Yaronka Aminu ne yai mun kyautarshi"""

"""Allah sarki. Yau zamu soma karatunmu in sha Allah kuma ba zamu dena ba, sai dai zai kasance duk"

ranar kwananki ne uhm?

Kaina na jingina a kafaWarshi nace.

"A ofice ba za'a dinga ™ara mun ba, ko da lokacin hutune da cin abinci. Inaso inji ina ™ira'a irin taka data"

"yara"""

Murmushi yayi mun ya mi™e tsaye.

"""Tashi muje ki rakani Rano Baba Abdullahi babu lafiya ™anin mahaifinane a hannunshi nake"""

Mi™ewa nayi na kuma shiryawa muka fito tare muna tafe muna nishaWi da farin ciki.

Duk yadda na Wauka zan sha wuya wajen ganar da Alhaji sai abun yazo da sau™i dake yana da sani kuma

yana amfani da sanin nashi baya tauye hakkin kowa. Ba irin su o_o ba.

Muna tafe muna hira har muka iso Rano.

"""Ki shiga zan gaisa da Mutane. Kinga ga motar Hajiya ma ashe bata tafi ba"""

Sakkowa nayi a hankali na ratsa almajiran dake karatu a ™ofar gidan kaina a ™asa naita shigewa zaurukan

gidan har na Sullo tsakar gida da sallamata.

Matan gida duk suka tarbeni cikin fara'a. Anty khadija kamilar mace taimun jagora zuwa Sarayin Kawu

"Abdullahi wanda yake dam™am da ³a´a da jikoki, da surukai."

Ina shiga muka haWa idanu da Mandiya ta hakimce a ™asa ga gwalagwalai ta zubasu.

A kusa da'ita ta nuna mun inzo in zauna baki a washe.

Da bismillah na zauna nan aka shiga gaisuwa tare da tambayar mai jiki. Anty Tani tace.

"""Kinga gashi can a gado mai rumfa bacci yake yi anyi mishi allura. Jikin sai godiyar Allah kinsan yanayin"

"tsufa ciwon sai ha™uri. Ya kika baro gida duk kowa lafiya ko?"""

"Suna lafiya Anty Tani. Allah yaba Kawu lafiya"""

"""Madam ashe kin dawo, shine Hauwa bata kirani ba, hala baku shiga gidan bane ko? """

Ta tambaya tana dafe da kafaWata.

"Uhm nadawo Hajiya. Bamu je gida ba nan muka yo shi yasa bata kiraki ba. """

"""Ayya to maraba da dawowa bakya gidan duk sai kaWaici koma yayane ana jin motsinki yafi wallahi"""

Hajiya Amina tace.

"""Ke dai Hajiya munubiya akwai kyautatama kishiya. Allah ya dubeki in kina da rabo ya dubi zuchiyarki"

"mai kyau da sadaukarwar da kikai ma Zaidu ya baki Wa ko ´a"""

Duk Wakin aka amsa da.

"""Ameen"" Ciki har da ni."

Kiraye kirayen sallar magriba yasa aka watse a Sarayin izuwa Sarayin su Goggo Amfana.

Ina bakin famfo ina alwala Alhaji Zaidu ya fito daga falon Goggo Amfana.

"""Kuna nan ashe? To ni na tafi masallaci"""

Shigewarshi yayi da sauri.

A kusa da Goggo Amfana nayi sallah su Hajiya suna bayanmu ita da ´ar Wakinta mai jegon da naje suna.

Muna idarwa Goggo tace.

"""Ashe kece kusa dani Sabuwa. Allah sarki ya kika baro iyayen to? """

"Lafiyansu ˜alau Goggo ya jikin Kawu? """

"""Kaiya jikin tsufa ciwonshi sai dai ya sassauta kawai. Yanzu Zaidu yake mun wani bayani mai saka farin"

"ciki bamu gama maganar ba lokacin sallah yayi amman yanzu zaki ganshi ya dawo"""

Hajiya da jin haka tayi sauri ta matso suka gaisa da Goggo da fara'arta.

Itama Goggon da fara'a ta amsa.

"""Munubiya sai ha™uri ita rayuwa haka ta gada. Jarabawar wani sai kiga daban da jarabawar wani."

A babin mutuntaka a matsayinki na babba uwargida obarol dama yana da kyau ace kin kasance gidanki

"daban yake ba wai a haWaki da abokiyar zama ba"""

Carab ta tari numfashinta da cewa.

"""Ai babu komai Goggo ni ra'ayina nafi son mu zauna gida Waya domin mu taimaki juna kuma shima a"

"sauwa™e mishi wahalar. Ni nake zaSan a kawosu sabida wanzuwar sha™uwa a tsakani"""

Shiru Goggo tayi can tace.

"""To hakane abun? To Allah yasa mu dace. Ke Sabuwa ki shiga wajen Khadija ™awarki kuci abinci. Ke kuma"

"sai kije wajen Huwaila ina jiran wannan yaro Zaidu yazo muna tattaunawa ne"""

Mi™ewa nayi nace

"A tashi lafiya Goggo"""

Na saka kai na fito a wajen na bar Hajiya a zaune.

Na zauna a Wakin Anty Khadija ta kawo mun dambu da lemun za™i kenan Goggo Amfana ta aiko Zarah

tayi kirana.

Da sallama na shiga falon bata ciki.

Daga uwarWakinta na jiyo tace.

"""³arnan shigo gani nan a ciki nazo shan maganine"""

Na buWe labulen Wakin na shiga na zauna a gabanta hannunta ta saka a kaina tace.

"""Naji daWi da farin ciki da kika zaSi zaki zauna a gida daban ba a gidan da Zaidu ya saba Auren matanshi"

ya ajjiye ba. Akwai abinda nake tunani sosai akan yawan rabuwa da mata suke yi dashi sabida rashin haihuwa kawai. A nagarta irin ta Zaidu da son kyautatama duk wanda ya raSeshi kaWai yaci ace mace ta

zauna dashi ko da baya haihuwar. To sai kiga abu ya™i.

Ya tabbatar mun yana sonki sosai nace ya baki farin ciki. Kuma wannan gida da kika zaSa yayi kaWan ya

zagaya dake zuwa gobe ki duba a cikin gidajenshi wannene yayi miki sai ki tare acan. Kinyi dabara sosai.

Akwai wani abu da kika fuskantane a zamanki da ita Hajiyan? Nasan

7 / 15