Chapter 11 Reading IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI HN Novels

IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI

Author :  Mrs BUKHARI Category :  KDP NOVELS

Chapter   11 / 15

30K to 33K   out of 42.4K words

da ko wanne Ša zaiyi alfahari dashi. Kuma ka iya hora Ša"

ha™i™a na koya daga gareka. Babangida ya horu iyakar horuwa duk wannan halin ko in kula da ka kwashe

"tsawon shekaru ashirin kanayi ashe kana mishi adda'a har kana damuwa da damuwarshi. Soyayyarku daga Allah ne."""

"""Nagode Baba Malam kuma zan zame maka bawan da akan biyayyarka da cika umarninka zai mutu."

"Nagode ™warai da kula da su mardiyya da kake yi nagode da tsayuwarka akan su Aminu."""

"""Baba kenan babu komai. Amshi wannan kin, kin gidanane dake kusa da Wawo ba'a daWe da gama"

"gyarawa ba da ´an haya zan zuba. Kaje ka zauna iyakar rayuwarka a ciki kamar yadda naba su Bashiru dasu Ramadan suma suke zaune. WaWanda suka mallaki nasu sun dawo mun dashi, waWanda Allah bai hore musu ba suna ciki har yanzu"""

Kin Babangida ya karSa ya dinga godiya yana share hawayenshi.

"""To bari in ™ara faranta maka wannan gida ka biya nera million uku a hankali a hankali har ya zama"

"mallakinka zuchiyarka ta sake fari ko Baba? """

Dariya suka saka Babangida idanunshi cike da ruwan hawaye yake godiya.

Abun sha'awa tare suka tafi masallaci hannunsu a cikin na juna tamkar abokai. Ko da suka shiga sai Baba

malam ya tura Babangida akan ya basu sallah.

Haka ya ba da sallar magriba su wawo dasu Ramadan suna baya mamaki duk ya kama kowa harda

almajiran malam.

A wannan rana dai tare da Babangida Baba Malam suka ci tuwo suna yi Babangida na mishi hira

zukatansu cike da farin ciki.

Sai da akayi isha Babangida yayi ma Baba Malam sallama ya tafi kai tsaye wajen Malama ya labarta mata

komai.

"""Hukunci sai mai tsaga ido. Lallai malam a gaisheshi. To naji daWi sosai na kuma taya ka farin ciki da kuka"

"daidaita da mahaifinka. Nima inda rabo sai in koma Wakina da izinin Allah"""

Duk da girman abinda ³ar Shuwa ta aikata cikin farin ciki da nishaWi Babangida ya kwana.

Washegari kuwa ya sanar ma matanshi zasu tashi daga wannan gidan dan haka mota zata zo da Waya da

Waya ta Webe kayan kowa.

Ya fita ya barsu suna ta haWa kaya.

Gidansu ³ar shuwa ya wuce kai tsaye Mama tace ace ya shigo daga ciki.

Ya kutsa kai ya shiga ta tusa ³ar shuwa a gaba tai ta zagi harda duka sai shine ya ™waceta ma.

"""Babu komai Mama na yafe mata sannan ta koma Wakinta yanzu. Gidanma tashi zamu yi yau Winnan sai"

"ta tura a tattare mata kayanta babu komai"""

Ai kuwa haka akayi a ranar suka bar wannan gida zuwa gidan da Baba malam ya basu.

Sai washegari dangin matan da dangin Babangida harda su Sa'a aka zo aka taya su jere ko ina ya fito fes

³ar shuwa kuwa fuska duk a kumbure.

Tun daga wannan rana alkadarinta ya karye bata da daraja bare fawa a idanun kishiya bare miji.

Babangida ko dariya bayayi mata sai dai yana sauke dukkan hakkin daya rataya a wuyanshi.

Ya hanata ri™e waya ya toshe duk inda za'a sameta.

Tsugunne fa bata ™arema ´ar shuwa ba. Dan Sameerah har sabon gidan su ³ar shuwa tazo tayi mata

"hauka taji labarin ashe suna soyayya da Zarah. Ranar haka gidan ya cika da dandazon mata, ³ar shuwa"

kuwa tana kulle a Waki tana kuka na fitar hayyaci. Da ™yar matan layi suka fitar da Sameerah daga

wannan gida unguwa ta cika da tsegungumi.

An fita daga wannan sai kuma ta shiga sabon jarabawa ™ungiyar maWigo data shiga dai ashe harda tsafi

akeyi ita dake ™aramace a ™ungiyar bata san wannan ba manyanne suka sani.

Sai ya zamana babu dama dare yayi zata ji ana kiran sunanta ana cewa in bata dawo ™ungiya ba sai an

"haukatata, ko kuma an kasheta kamar yadda akaima wance da wance sai su shiga jero mata sunayen waWanda suka fita a ™ungiya rayuwarsu ta salwanta."

Abu dai kamar wasa sai lafiyar ´ar Shuwa ta soma taSuwa yau ciwo gobe lafiya. Itace in abun ya tashi sai

kishiyoyi sun daddanneta sunyi ta faman yi mata tofi tana cewa gasunan zasu kasheni. Banda rubutu da Babangida yake rubuta mata tana sha.

"Abubuwan dai sai sake tsananta suke yi saida aka danganta da gidan masu magani, duk dukiyar haram"

data tara saida ciwonta ya cinye tas bai bar mata komai ba

Daman ance garin banza a farau_farau Win banza yake ™arewa

Shi kanshi Babangida saida dukiyarshi ta ™are tas kafin Allah yasa komai ya daidaita suka fita a cikin

"rayuwarta sakamakon tsayuwar Baba Malam. Sai dai ta rasa ™afa za'a iya cewa dan ™afarta ta hagu bata iya Wagawa sam sai dai ta dinga janta a ™asa, hatta kamanninta saida suka canja idanunta suka firfito ta dawo abun tausayi kamar ba ita bace wannan ³ar shuwan mai ji da izza da ta™ama ba, ta zama musaka"

™arfi da yaji a hakannma ta Auna arziki sosai.

Yau sai gaji Allah ya toni asirinta kab unguwa babu mai mu'amala da'ita cewa ma akeyi a unguwar ´ar

"™ungiyar asirice ita, inta fito zata je makaranta yara sai su gudu, makarantar dole ita kam sai dai ta"

ha™ura da zuwa sabida yadda ake gulmarta da yadda mata ke nuna ™yamarsu gareta.

Daidai da ZoSo da Hamida take saidawa saida takai ta kawo ba'a siyan komai. Abinci kuwa Babangida

baya iya ajjiye na wata guda a gidanshi albashin baya isarshi sai Baba malam ya tallafa mishi duk watan duniya

Abubbuwa dai na jarabawa sukaita faffaruwa marasa daWi.

Wannan kenan

Mrs Bukhari.

"[10/28, 11:53 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI"

10

SABUWA:.

Abubuwa sun yi sau™i sosai dana baro wannan gida na dawo Malam madori. Ga magungunana dasu na

tawo da rubutuna da dai komai.

Wallahi tunda na dawo ban sake wani ciwo ba face na laulayi.

³an uwana naga soyayya maWaukakiya a wajensu ko da yaushe cikin sintirin zuwa dubani suke yi.

Da lokacin aikin Hajji yayi aka maye kujerata da Hauwa suka tafi suka je suka sauke farali suka dawo.

Alhaji Zaidu Maigogul yana faWamun irin damuwar da yake ciki sosai akan rashin ganina ko rashin waya

dani.

Amman ko da yaushe a cikin hidima dani yake a haka a haka har cikina ya isa haihuwa ranar monday na

wayi gari da na™uda zanga_ zanga su Adama suka rufu a kaina.

"""Allah ya raba lafiya. Aisha kirawo wayar Maigogul yace data soma na™uda komai dare a kirashi"""

"Cewar Rahama dake ri™e dani, ni kuma sai zufa nake haSakawa."

Ai cikin hukuncin Ubangiji kafin awa uku na haifo yarinyata mace ™atuwar gaske lafiyayya kuma tana

faWowa ta fashe da kuka inya_inya.

A hankali wata iska ta soma kaWamun illahirin jikina sai nake jin tamkar an saukemun dala da gwauron

dutse a kaina wallahi.

"Nayi lamo ina kallon Rahama na yanke ma yarinya cibi Adama kuma tana saka mahaifa a leda, Aisha na"

™o™arin tattare leda da zanin da aka shinfiWamun.

"""Lolo Allah mai iko wannan yarinya zata ga gata irin wanda sai an yi mamaki. Allah sarki Alhaji Zaidu ko"

wanne irin farin ciki zai yi sai Allah.

Murmushi nayi nace.

Alhamdulillahi Rahama nagode Allah ya yasa yarinyarnan ta fito lafiya kuma da ranta gata lafiyayya.

Kishiyar Adama ce ta le™o tace.

"""Kaddai mai ciki ce ta haihu Adama. Muna aikace aikace sai muka ji kukan jariri? """

"""Eh wallahi Hafsatu itace ta haihu ta samu mace"""

"""Ah Allah sarki Allah ya raya ya inganta lafiya"""

Rahama tace.

"""Adama dubo ruwan wankan da kuka Waura in yayi lolo tayi wanka taji daWin jikinta"""

Ai kuwa nan da nan aka juye mun ruwa na shiga banWaki na dinga dukan jikina da ganyen runhu ina jin

wani daWi. A bayan gidannan kafin in gama wanka naci kuka naci kuka kamar me na farin ciki da godema Allah kafin na fito.

Ai kuwa takalman su Rakiya da Maigogul na gani.

A hankali na shiga yarinyar tana hannun Maigogul ya rungumeta tana nannaWe a cikin bargon farin seti

na kausar.

"""Sabuwa ashe Allah ya nufa har kin sauka? Ga yarinya mai kama da mahaifinta masha Allah. Ko jiya sai"

da shi Alhajin yazo ya duba su kayi nayi ya kawo kayan abinci. Dake ma Goggonshi Amfana ta rasu da

"™anin mahaifinshi Kawu Abdullahi tsiransu kwana Waya rak."""

Zama nayi a kusa da Hauwa nace.

Allah sarki tsohuwar arziki Allah ya kai haske kabarinta ya gafarta musu baki Waya. Lallai Alhaji yayi rashi

"sosai. To Maigogul wanne suna za'a saka ma yarinyar sunan mahaifiyarshi ko sunan Goggon? """

Maigogul yace.

"""Ni ina ganin ki saka mata sunan Goggon tunda ita kika sani kuma ta soki sosai kuma tana da amana"

"kamar ba kishiyar uwaba, ba irinsu Hauwa bane da ana binsu da Alkhairi suna bin mutum da sharri ba."

"Zanyi mata huWuba da sunanta in sha Allah. Sai ki shirya kuna haWe arba'in zaki koma Wakin mijinki"""

Murmushi kawai nayi.

Akaima yarinya huWuba da sunan Goggo Amfana wato Hajara.

Farfesu Adama ta kawo mun da shayi mai kauri naci na ™oshi Maogogul ya Waukeni ni da Rahama ya

kaimu asibiti a can Dutse aka duba lafiyata da lafiyar yarinya. Ananne likita tace ai na ™aru sai an yi mun Winki.

Ai kuwa haka akaimun Winkinnan Maigogul ya tasomu a gaba muka dawo.

Šakin Adama cike da dangi suna ta cin jallof Win shinkafa da wake ta manja harda su Gaza da Sama da

matansu duk sun tawo Waki dai sha™e da mutane.

"""Lolo sannu ashe Allah yayi yarinya eh ta sha™i iskar duniya? Shekaranjiya muka dawo daga kwatano, jiya"

kuma Alhaji yace in dawo Dutse in duba su Rakiya ™arama wallahi.

Baki ganshi ba duk ya fita hayyacinshi wallahi lissafinshi ya kunce. Kinsan fa yayi jinya kusan watanshi

"Waya a asibiti lokacin da asirin matarshi ya tuno ya gane duk ita take Waurama yaran da eh ya aura ciwo. To shine da ya kamata ya tabbatar da hakan yaita jinya a asibiti"""

Hawayena na share nace.

"Kuma yanzu ita Hajiyan tana ina? """

"""Tuni ya eh saketa fa. Maigogul yafa san komai bai eh faWa muku ba ashe? """

Maigogul yace.

"""To dama na bari ta haihu ne inta samu nutsuwa sai taji dukkan abinda ke wakana"""

"Nayi mamaki sosai, sannan ko babu komai naji farin ciki da Hajiya munubiya ta fita a rayuwar Alhaji"

Zaidu. Ni dai bazan iya yafe mata akan halin da ta jefani ba abadan.

Haka mukaita zaman jego ni da ´an uwana mata ko da yaushe suna tare dani su suke mun komai.

Ana gobe suna sai ga Maigogul da ™atin ™atin Win tumakai har biyu da kayan abinci him sun tawo da

Hajiya Balaraba.

Ranar suna matan ™auyen malam madori ne suka zo suka taya mu suna.

Ni dai sai sharar hawaye nake yi ina tuno wannan sunan da ace a gidan Alhaji Zaidu akayishi irin hidimar

da za'ayi bana wasa bane irin taron da za'ayi shima bana wasa bane gaskiya. Allah sarki haka ™addarar

tazo a rubuce abu mai mahimmanci shine Alhaji Zaidu Allah ya nufa zai ga jininshi a duniya kafin ya mutu.

A haka taron suna ya watse lami lafiya.

Washegari kuma suka tashi da suyan nama gida duk ya kaure da ™amshi tako ta ina.

Ni dai ina daga Waki an zubo mun nama mai zafi ina dankwalar namannan da yajin daddawa ina korawa

da kunun kanwa lafiyayye.

Jego nake yi mai daWi inci in sha in yi wanka in yi kwanciyata ´an uwana zasu yi mun komai. Hajara

kullum tana hannunsu suna lelenta ko kuma tana bayan Rahama.

A zamanmu a Malam madori ™anin mijin Adama ya ™yalla idanu akan Rahama ya ga farar fata sai ya turo

wanshi akan shi fa yana so. A lokacin shekarar matarshi Waya da rasuwa ta barshi da yara tara da cikin na goma Allah ya amshi abunshi.

Rahama tayi na'am dashi harma an saka ranar biki.

"Gidansu jere yake da gidan Adama, manomine sosai yana da arziki irin na ™auye babu laifi sai dai fa ri™on"

yara masu yawa haka ba abu bane mai sau™i.

Amman kuma dake mafaka Rahama take nema tuni ta yadda zata ri™e yarannan ta kama sana'a da zata

dogara da kanta kamar yadda Adama Allah ya albarkacin kasuwancinta hakama Labbai gashi Allah ya taimaki Labbai cicib ya daina daudu sai dai muryarshi bata dawo sak ta maza ba abune ma mai wuya gaskiya. Haka tafiyar tashi sai a hankali yana dai ™o™artawa.

Ga fuskarshi tayi duhu sosai kamar mutum ya saSule ya warke haka fuskarshi wallahi ta zama abun

tausayi sai sai yana shafa man kaWanya ance zai rage mishi wannan ™onewar.

Ana gobe zamu yi arba'in muka tarkato Maigogul ya dawo damu Dutse muka ya da zango a gida.

Naga Sama sana'arshi ta shagon saida su biskit siga madara abun babu laifi wuni yake yi a shago yana

"ciniki babu laifi, magazin shima Allah ya kawo mishi tashi shiriyar mahauta yake bi yana sana'ar nama harma ya samu teburi a wata ´ar kasuwa anan yake saida nama. Kuma babu laifi yace a rana yana siyar da kaso Waya bisa takwas na naman balamar saniya."

Ma'aru ma yana dako a kasuwa amman Masa'u gaskiya kamar ya haukace kawai gaskiya babu ragowar

hankali a tattare dashi sam.

Washegari muka yi arba'in a ranar Maigogul ya kira Alhaji Zaidu yake shaida mishi mun dawo daga gidan

magani zai iya zuwa ya dubani jiki yayi sau™i fes.

Ina zaune ina ba Hajara Mama sai ga Maigogul ya le™o ina kan gadon Rakiya su basanan sun tafi

islamiyya.

"""Lolo yau ki shirya tarbar mijinki na sanar dashi kun dawo. Nasan nan da awa huWu zaki ganshi baki ji"

yadda yake kabbaraba..

Sai ki yima Hajara kwalliya tayi kyau taita ™amshi yau dai ubanta zai gana da'ita. Yau Alhaji Zaidu zaiji

Wumin kininshi. Nasan dai naci kujerar makka ko kyautar ™aton gida a Kano wallahi. Ina da burin in kwashe su Kayi nayi mu koma Kano dukka da zama nagaji da sunturi kuma hakanne zai tilasta mata barin kayi nayinta tunda anyi magiyar duniya ta™i ta dena. Kano yadda take da faWi kafin a saba da mutane ma

ai kinga aikine.

"Maza a shirya Hajara, kiyi mai liyafar abinci ga kaji can na siyo miki"""

Murmushi nayi idanuna cike da hawaye wallahi ina matu™ar son Maigogul komanshi kuma burgeni yake

yi sosai. Gashi da tunani da hangen nesa ba kamar Kayi nayi yadda take nuna adankiya a kanmu ba.

Ai kuwa nan na bar Aisha suna zaSama Hajara kayan sakawa ni kuma na wuce Kitchen na wanke

kajinnan na Waura tafashensu bayan nasa WanWano da kayan ™amshi. Risho na kunna na Waura tuwon shinkafa.

Miyar ganye nayi mishi da kaji gundun gundun ga lafiyayyen tuwona na tu™eshi sosai.

Labbai kuma na barta tana gyaran falo har an bunka mishi turaren wuta.

Ina banWaki ina wanka Alhaji Zaidu ya iso yana zaune a falo. Ina jiyoshi yana ta faman gaisawa da su

Adama.

A gurguje na fito ko kwalliyar hoda kawai da kwalli na shafa na zura doguwar rigar leshi banko Waura

Wankwaliba dama shekaranjiya Sadiya ta yanyaramun kitson yin arba'in.

Maigogul ne ya le™o yace.

"""Lolo ki kintsa zai shigo ciki kawai ku zanta"""

Kai kawai na Waga mishi.

Ina tsaye ina murza kulaccham da Hajiya Balaraba ta kawo mun tun ranar suna na wajen mrs bukhari sai

kawai naji ya shigo da sallama.

Da sauri na juyo yana tsaye a tsakiyar Wakin saye da waganbari mai ruwan ™asa Winkin malum_malum

kanshi saye da wata zanna bukhar Win da WaiWaikun gidane babu irinta. Kun ganeta nai kala kala a jiki layi layi to itace a kanshi.

Ya ™uramun idanu ™ur yana mun lafiyayyen murmushinshi wanda nayi kewa sosai.

Hannayenshi ya buWemun yana kirana.

A hankali a hankali na tattako har inda yake na shige jikinshi ya matseni tsam mukaita sauke ajjiyar

zuchiyar haSarshi na ajjiye a tsakiyar kaina.

Mun jima a haka sosai sai nayi yin™urin zamewa sai yayi sauri ya mayar dani jikinshi. Naga yayi rama

sosai gaskiya.

Da ™yar na zame jikina na zaunar dashi a kan katifa hannunshi ri™e da nawa.

"""Wazirat al sa'ada barkanki da dawowa cikin rayuwata. A kan tafiyarki naje aikin Hajji, naje umara duk"

ina ro™on Allah ya baki lafiya ki dawo mu gudanar da sabuwar rayuwar da babu takura a cikinta.

Wazirat ha™i™a ke wani Sarayine na jikina.

"Zo ki zauna in sha™i Wuminki mai cakuWe da ™amshi."""

Dole na dawo kusa dashi na zauna muka sakarma juna murmushi na kewa da son keSewa.

Wata kalma mai tsada ya raWamun ™asa_™asa.

Idanuna na rufe tsabar yadda naji kunya ta kamani.

"To yanzu dai bari in kawo maka ruwa da abinci ni da kaina zan ciyar dakai"""

Ina yin™urin tashi ya cabkeni carab.

"""Ba ™i nayi ba tunda nayi kewar duk abinda ya fito daga gareki. Amman ki barni in zauna dake mu zanta"

"wazirat. Yaufa sai dai Alhaji Baba yace banda kunya dan da matata zan tafi ko a bani Waki a gidannan."""

Ai kafin in yi magana sai ga Maigogul ya shigo hannunshi ri™e da jaririya tana ta kuka kamar ranta zai fita.

"""Lolo ga Goggo Amfana bata mamma tasha ta ishi mutane da kukan banza"""

Ya dire mun yarinyar ya fice.

Da mamaki da tsoro duk sun bayyana a fuskar Alhaji Zaidu har ja da baya yayi.

Murya na sauke

Omri kada kaji tsoro kada ka tayar da hankalinka.

Kaga wannan yarinyar? To jininka ce Wiyarka ce fid duniya wal akira da cikinta muka baro gidanka

"watanta huWu a marata lokacin """

Wallahi sai ga babban mutum ya fashe da kuka ya dur™usa yana ambaton Allah da ™arfi.

Hajara na mi™a mishi ya ™an™ame yana ta ambaton Allah kawai.

Maigogul ne ya faWo kunsan halinshi ai mai makon yayi kamar baiji ba.

Yana shigowa Alhaji Zaidu ya mi™e ya rumgemeshi Hajara na tsakiyarsu.

"""Hakane wannan yarinya taka ce in baka amince ba aje ayo gwajin jini."

Na raWa mata suna Hajara marigayiya Goggo Amfana. An yanka mata manyan tumakai an ciyar da

Sabuwa da kyau.

"Mun yi hakanne sabida gudun cutarwar makirar matarka ta da ba sabida komai ba"""

Yana kaiwa nan ya fita.

Alhaji Zaidu ya zuba ma Hajara idanu tana ta mutsu mutsu ta dena ma kukan sai wasa take yi da ™afarta.

Dariya yake yi yace.

"""Wazirat nagode da wannan irin tukuicin da kika bani. Ha™i™a yau ranace marar misaltuwa. Ranace da ba"

zata goge a cikin rayuwata ba abadan.

Wazirat ina sonki ina mutuwar son Goggona.

Ya mayar da idanunshi kan Hajara data soma kukan yinwa.

Dole ya kawota ya Waura a cinyata.

"""Bata tasha in gani ji nake yi kamar mafarki wallahi"""

Dariya nayi mishi na zaro mama na saka a bakin Hajara ta kama ta shiga tsotso shi kuma yana share

hawaye.

Wallahi cikin abinda yayi ™asa da awa guda duk wata number dake wayarshi saida ya kira ya faWama an

mishi haihuwa akwai suna a gidanshi rana ita yau.

Danginshi kuwa labari ya ishe musu family ya kacame da farin ciki da ta'ajibi.

Ya zauna yaci abinci wallahi ya kasa har saida na dena dariya yaga dai fishi nake yi da gasken gaske shine

ya zaune a hakanma Hajara na hannunshi.

Abincin na zuba mishi na karSi yarinyar na tusa shi gaba na dinga bashi da kaina. Da ™yar yaci tuwo rabi

yace shi ya ™oshi ya karSe yarinyar yanata kallo.

"""Wazirat kuma kamarmu Waya da'ita da gaskene munje asibitoci da dama domin a duba lafiyarmu domin"

musan menene matsalarmu na dangane da rashin

11 / 15