Chapter 14 Reading IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI HN Novels

IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI

Author :  Mrs BUKHARI Category :  KDP NOVELS

Chapter   14 / 15

39K to 42K   out of 42.4K words

kawo. Sauban anfa gode Allah yayi albarka ya baku zaman"

"lafiya."""

Da ameen suka amsa ³ar shuwa ta ciko kwano da masa baWe da ™uli ta kawo ma Babangida tunda shi

dama bai kai ga karyawan ba.

Yaita ma su Sauban godiya.

Da zasu tafi Sauban ya Wakko dubu biyar ya bashi. Mardiyya ta bashi dubu biyu.

Har bakin mota ya rakasu bai baro wajen ba saida motarsu ta ™ule.

"""Ba™ar tukunya mai fidda farin tuwo. Allah mai fidda rayayye cikin matacce."""

Ciki ya koma ya zuba musu cincin da dambun nama yace su rarraba.

Ya Wakko dubu uku yaba Sumayya tunda iyaka abincin dare zata yi akwai miyar sutu ma tumaturi da Wan

"bushasshen kifi kaWai za'a watsa a ™ara mata afki sai ayi ko da wake da shinkafane, ko shinkafa da taliya"

tunda suna da'ita.

Kulle Wakinshi yayi ya musu sallama ya tafi.

Su mardiyya suna tafe anata hira har suka iso Kano cikin Aminci.

Sabuwa na tsaye a Kitchen taga shigowar motarsu Harabar gidan.

Mrs BUKHARI

Aimun ha™uri kwana biyunnan ina da uzirine shi yasa kuke ganinshi babu yawa.

Afwan masoya.

"[10/31, 11:22 AM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI"

13

Kunyi ready ku koyi skill Win da ke kawo kuWi!

"Idan kuna son ku iya yin voice over kamar masu tallace-tallace,"

ko ku iya video editing kamar professionals 

to wannan class Win naku ne!

Za ku koyi:

" Voice Over (recording, editing, delivery)"

" Video Editing (cuts, transitions, subtitles & more!)"

Practical + Real Project Training

Location: [TELEGRAM ]

Payment:

9163354359

Sa'adatu Adamu

Opay

Send receipt via

Contact: [07044292865]

Registration ongoing  Limited space available!

Kada ka tsaya jiran lokaci  ka shiga yanzu

TASKAR BADI'T

WANNAN SHINE JADAWALIN SHIRYE SHIRYENMU DA WANNAN TASKAR TAKE GABATARWA YAYIN DA

BA'A LITTAFI DOMIN ˜ARUWARMU BAKI ŠAYA MU GUDU TARE MU TSIRA TARE.

MASU SON KASANCEWA TARE DA MRS BUKHARI GAREKU GA LINK NAN DUK MAISON KASANCEWA

MEMBER SAI YA SHIGA A DAMA DASHI IN SHA ALLAH.

ANA ˜ARUWA MUNA FAŠAKARWA DOMIN AN

HAŠA MALAMAI DATTIJAI WAŠANDA SUKA SAN DARAJAR MUTANE SUKA SAN ME SUKE YI.

DUK DA ZAMU SABUNTA SHIRYE_SHIRYEN NAMU IN SHA ALLAH

KU KASANCE TARE DANI A KULLUM

RANAR MONDAY

8:00 PM A GAMA 9:30PM

Shirin

"""""""""TARBIYYAR YARANMU"""""""

MASU GABATARWA

( MAMAN KHAIRY)

(ANTY BADI'AT)

(KHADIJA MAI DOKI)

(ANTY ZEE)

RANAR TALATA

8:00AP A GAMA 9:30PM

shirin

"""""""""AMFANIN TSABTA GA MACE"""""""

MASU GABATARWA

(MRS BASH)

(MRS BUKHARI)

(MAMAN KHAIRY)

RANAR LARABA

4:00PM A GAMA 6:00PM

Shirin

"""""""TAURARUWAR MAKO"""""""""

SHIRIN DA ZAI DINGA ZA˜ULO MANA MATA DOMIN SU BAMU TARIHIN GWAGWARMAYARSU A GIDAN

AURE.

MASU GABATARWA

(HAJARA ALIYU)

(OUM INTEESAR)

(MAMAN SAFWAN)

RANAR ALHAMIS

8:00PM A GAMA 9:300

Shirin

"""""""MATSALOLIN MATA DA WARAKA"""""""""

SHIRIN DA ZAI DINGA ŠAUKO MAUDU'I YANA TATTAUNAWA AKAI. MUSAMMAN MATSALOLIN DA SUKA

ADDABI MATA.

"SANNAN ZA A DINGA KARANTA TAKADDUN MASU TURO MATSALA, DA BASU SHAWARI ME KYAU"""""""""

MASU GABATARWA

(Ummu Inteesar)

(Mum khairy)

(MRS BUKHARI)

RANAR JUMA'A

12: 00PM A GAMA 2:00PM

Shirin

"""""""""ADO DA KWALLIYA"""""""

MASU GABATARWA

(KKhadija maidoki)

(Mrs BUKHARI)

RANAKUN ASABAR DA LAHADI KUMA RANAKUN HUTU IN SHA ALLAH. DOMIN KULAWA DA ME GUDA DA

YARAN GIDA BAKI ŠAYA.

SABUWA:

Murmushi nayi lafiyayye.

Saina tsaya kawai ina kallonsu suna sauke kayansu daga mota sai dariya suke ci ko me suke tattaunawa

oho.

A fili nace.

"Ohh ni Sabuwa ³ar daba, mai biye_biyen club, da biye_biyen maza yau ni Allah ya azurta da waWannan"

"yara na albarka harda jika? """

Daga daf dani naji Omri yace.

"""Inason ganinki a cikin yanayin daba kina ciccije baki, kuma wai kin iya sara? """

Illahirin kunya saita lulluSeni na juyo na ™an™ameshi bana so mu haWa idanu.

"""Zaki sani inna kama bakinnan naki mai daWi da yake kiramun mata ´ar daba. Kuma in ha™uri kike so nayi"

"tabbas yau sai kin mun rawar culub na gani in ba haka ba himmm."""

Dariya nayi ina ™o™arin zamewa yana ™ara haWani da jikinshi.

"""Ina sonki sosai Wazirat ina son komai tattare dake. Kuma wallahi inason Baba Alhaji burgeni yake yi Wan"

"wanka ba. Shiga raine dashi sosai shi yasa fa Mama take kishin shi da yawa ni bana ganin baikenta"""

Dariya muka saka nace.

"Kayi nayi jarabar duniya"""

Kafin in rufe bakina ya buge mun tare da tureni a jikinshi da gaske ranshi ya Saci.

"""Na lura bakya ji wazirat akan cewa Maigogul da kayi nayi wallahi zamu samu mugun matsala dake meye"

"haka? """

Fuu ya fita ni banma taSa ganin Sacin ranshi haka ba sai duk na damu sukuku na fito falo na tadda mai

aiki na shigar musu da jakunkunansu ciki.

Duk sai suka nufoni suna kiran sunana.

Dukkansu na haWa na rungume sai ga hawaye sharshar sai muka fashe da kuka. Sauban na gefe.

Omri ne yazo ya SanSaresu amman AWWa'una yana ri™e da wuyana.

"""To ayi ha™uri kukan murnane haka AWWa'un Ummi ayi ha™uri kaga ™annenka Malama da Hajara zasu yi"

"maka dariya."""

Murmushi yayi tare da sakina.

Har ™asa suka tsugunna suka gaisheshi ya amsa cike da kulawa.

"""Ya kuka baro Baban naku da matan Baban naku?"""

Aminu ne yace.

"""Duk suna lafiya Dady sunce a gaisheku"""

"""Sauban illo ya ka baro iyayenka?"""

"""Duk suna lafiya sunce a gaidaku"""

"""Muna ansawa da kyau"""

Mardiyya ta sakko sabon goyonta ta mi™a ma Alhaji Zaidu ya amsa yana murmushi mai sunan Babangida

kenan. Šayar sunan Sabuwa aka saka mata a gidan kakarta Sa'a aka barota dama kusan tun daga yaye ma tafi son gidan Sa'a sabida yadda take ji da'ita. kunji ™udurar Allah

Kitchen na shiga ni da mai aiki muka soma fito da abinci.

Tare da Alhaji Zaidu aka baje akaita liyafar ciye_ciye anayi ana hirar yaushe gamo.

"""Ni wajen Maigogul zani ummi"""

Cewar Malama.

Omri yace.

"""Ai Hajara dai ta ture gwammatinki kai Alhaji Baba fa akwai farin jini. Sai dai yayi ™war™wara da malama"

"to"""

Dariya muka saka dukkanmu ni kam harda ™warewa.

Tare da yara mazan suka tafi masallaci ni kuma na ja matan zuwa Wakina muka yi sallah.

"""Ya kika baro takwarata babu matsala ne a wajen wa kika barta? Ai irin wannan tafiyar da ba zaki barta"

"ba kowa ai yana son ganinta. Ni nama fi son ganinta fiye daku, da Babangida kika bari a gida ni yafi mun"""

Dariya suka saka na hararesu.

"""Ummi bakya son ganin Baban nawa? """

"Ko kaWan kuwa"""

Sai tayi murmushi kaWan naga fuskarta ta sauya.

"""Allah sarki Baba ni tausayi yake bani sosai daya rasaki"""

"Kinci gidanku Mardiyya kul na kuma ji"""

Sai malama tace.

"""Ummi mun dawo gidan Baba da zama Kawu Wawo ya koromu har yana cewa Babanmu wai kangararre."

"Ummi dan Allah ni zan dawo nan"""

Shiru nayi ina tunani nasan in sama da ™asa zata haWe Babangida bazai taSa yadda Malama dai ta dawo

wajena ba.

Malama kiyi ha™uri ki zauna a gidan Babanku. Ni kinga a baya duk yadda gidanmu yake haka nake son

"abuna. Duk abinda kike so zan dinga miki kinji ko? """

Sai ta Waga kanta.

"Mardiyya ki dinga le™asu akai akai kece uwarsu kin sani ko Addana? """

"""To Ummi zan dinga le™awa"""

Dawowarsu daga masallacine yasa muka rankayo muka dawo falon nan akaita hira.

"Omri ya tashi ya shiga ciki nasan dama da yamma yace mun akwai inda zashi, saina bishi. Ina shiga ya"

haWe rai kicin_kicin.

A hankali na isa gabanshi ya ™uramun idanunshi sai naji gabana ya faWi ras.

Omri menene dan Allah?

Sai yayi ajjiyar zuchiya.

"""Kukan me kike yi da kika ga yara uhm. Kina kewar rashin kasancewarki dasu a gidan Babansu ne, koko"

"Baban nasu sukutum kika tuno"""

Da sauri na haWe bakinmu waje guda mun jima sosai kafin ya matsa.

Kada kayi tunanin komai. Wallahi kukan na farin cikin ganinsu da girmansu ne kacal. Me akayi akayi

"Babangida? In duk duniya ni dashi muka rage wallahi bazan iya komawa hannunshi ba haba omrina"""

Sai kuka sabida anzo gaSar na riga na tsokalo zuchiyar tashi.

Wallahi duk sai ya ruWe ya shiga aikin rarrashi harda ban ha™uri.

Mata a kula in baki san logon mijinki ba kina ruwa.

Kunga dai ya Sige da bani ha™uri a madadin nice zanta ha™ilo.

"""Ya'isa kishine ya hautsina mun ruwan kaina. Nama fasa fita kwanciyata kawai zanyi. Kije ki samu yara ki"

"nuna musu Wakinsu su huta sai kizo ki mun tausa uhm"""

An gama ranka shi daWe.

"Sauka nayi na kaisu Wakunansu dake jere dana juna. Na Sauban da Matarshi daban nasu Aminu daban,"

sai Malama a Wakin Hajara.

"Ku yi wanka ku kwanta ku huta sai zuwa magriba sai mu fita ko? """

Aminu yace.

"""Hmm Umminmu gaskiya kina jin daWi wai muyi bacci fa? Da'a Dutse ne da yanzu ina can ina gararanba"

"har dako yi nake yi wallahi"""

Murmushi nayi nace.

To ai ya ™are yanzu kaine kayi ™umun baki da yanzu da aikin ka a hannunka ai. Amman kace dako

"koyarwarfa kai da kake ri™e da Babban ofishi"""

"""Hmmm ummi ai Kawu wawo ya sallameni a ofishinnan ya Waura Wanshi shike kula da littattafai"""

Shiru nayi. Can nace.

"Shi Baban naku kuma yana gani? """

"""Bashi da tacewa ne Ummi"""

"Aminu kuna cikin wani hali kenan? """

"""Baki koya mana ™aryaba zamu faWa miki halin da muke ciki in muka nutsa"""

To shikenan ku watsa ruwa hu huce gajiyar Dutse.

Nan na barsu na dawo na soma yima omri tausa daga tausa kuma dai kun gane...

Tare muka yi baccin mune har magriba kafin muka tashi a gurguje yayo wanka ya fito.

"""Ku shirya inna dawo sai mu fita muci abinci a waje uhm"""

Bai jira amsata ba ya fita.

Saida nayi wanka nayi sallah kafin na fito.

Yara suna falo duk sun sake kaya.

"Kuzo mu fita Samari"""

"Dariya suka yi, suka bini a baya. Omri yana mota yana jiranmu. Sauban nace ya shiga gaba ni na zauna a"

"baya tare dasu. Muka je gidan cin abinci kowanne ya zaSi abinci yaci ya more abunshi da zamu dawo aka siyo tsire da yogot nanma da akayi isha muka baje muka sha sulalewa Omri yayi ya barni, dama Sauban"

ya daWe da guduwa.

Zama na gyara na fuskancesu nace.

"Aminu ina jinka menene damuwar da kuke ciki? """

Kai ya sauke yayi jim.

"Ka faWa mun akwai abinda zaku Soye munne? """

"""A_a Ummi wallahi Babane yana cikin wani hali kasuwarshi tayi ™asa sosai, bashi ma da kuWin siyan"

"kayan Baban bola a wajen yara masu kawowa. Gashi Kawu Wawo baya yin biya akan kari. Babu abinci a gidan wallahi, shekaranjiya da jiya Adda ce ta kawo dafaffen abinci akaci a gidan"""

Mamakine ya kamani nasan Babangida ba malalaci bane wajen ciyar da iyali tabbas. Jarabawace ta

sameshi a sakamakon jinyar ³ar Shuwa arzikin nashi ya ™are.

Murmushi nayi ai a tunanina in an kawo mishi abinci dafaffe bazai ci ba. Ashe in kaga ™i gudu sa gudu ne

baizo ba.

A gaskiya na tausaya ace mutum magidanci mai kuWi da ace abinci a gidanshi babu ga tarin iyali.

To Aminu Allah ya kyauta zamu tallafa da abinda muke dashi in zaku tafi sai ku kai mishi.

"Ku shirya gobe zamu je gida, sannan jibi kuma zamu je Malam madori kuje kuga su Rahama"""

Daga haka nayi musu sallama na koma wajen mijina.

Washegari sassafe yayi tafiya zuwa Abuja bayan ya karSi takaddar Aminu yace.

"""Ka samu aiki Aminu a kamfanin Abokina aiki mai kyau da tsoka. Wata na gaba zaka soma zuwa tunda"

kaga wata saura sati guda ya ™are. Zaka dawo nan Kano da zama ka sanarma Babanka kaji? Ni zanyi

"tafiya sati Waya zanyi"""

"""To Dady nagode sosai Allah ya saka da Alkhairi"""

Sallama yayi musu ya fita. Har cikin mota na rakashi na labarta mishi halin da gidansu Aminun yake ciki.

"""Ashsha Wazirat. To ki basu kayan abinci duk abinda kike ganin ya dace a basu su kai mishi a haWa da"

"dubu Wari da hamsin, matan kuma ko dubu hamsin_hamsin ki basu su kama sana'a zama hakan babu daWi sam. Ni zan wuce Allah yayi ba dake za'ayi tafiyar ba"""

Mun jima a mota muna soyayyarmu kafin da ™yar mukai sallama ya tafi.

Yana fita muka shirya muka nufi gida nan muka wuni Maigogul da Uzairu zuchiyata basanan wai sun tafi

China saro yaduka Allah mai iko.

Sai naji gidan Babu daWi daga Rakiya sai Hauwa sai su Madamcy Sama shi yana shagonshi dake ™ofar gida.

A daddafe mukai wunin dai. Ko ince rabin wuni dan munje gidan Aisha da Sadiya.

"Washegari na Webi kayan abinci da kuWi da turamen zani, turare, mayafai, takalma. Kwalima sosai nayi"

"musu muka nufi Dutse anan Layuza da Raliya da Qamriyya da Labbai suke Aure duk saida muka zaga na basu kayan hatsi da kwancen sutura, mun daWe a gidan Labbai tare muka wuce malam madori da'ita."

Gidan Rahama muka dira tunda itace Babba ita kuma bata da kishiyoyi sai yaran miji.

Taji daWi sosai Adama ce ta zagayo ko mayafi babu.

"""Lolo irin wannan kaya rigi rigi kai gaskiya mun gode dama muna da biki kice zamu fito fes damu a cikin"

"kayan manyan mata."""

Rahama tace.

"""Ni girman su Aminu ke bani mamaki to ai ya zama saurayi sosai Aminu sai Aure, ji Malama yadda itama"

"ta zama? Iko sai Allah rayuwa"""

Dariya muka yi.

Mun kusan biyun dare muna ta hirarmu ta zumunci a gidan Rahama duk muka kwana mijinta baya nan

"yayi tafiya, ita kuma Adama ba ita ke da girki ba"""

"""Adama kin saki jiki sai haSaka ™iba kike yi wuyanki na neman shigewa"" Cewar Labbai dake ba Wiyarta"

nono.

"""Ke dai bari ai wannan ™iba ta tsone ma kishiyoyina idanu sosai. Sabida ko tafiya Alhaji zaiyi ni yake"

"sawa a gaban mota kinsan farar mace, ga mace mai ™iba da cika idanu. Amman yanzu kam cikine dani"

"wallahi"""

"Ciki? """

"Duk muka haWa baki, sai muka kwashe da dariya. Mu da muka zo da zummar kwana Waya saida mukai"

"biyu, daga nan muka nufi gidan Salaha kun mance da'ita ko? Ita tana gaba can da malam madori a ™auye"

take sosai dan motarmu ta sha wuya sosai.

Nanma muka kwana Waya na sauke mata abinda zan sauke mata na ™ara mata jari mukai sallama sai

kano bayan mun sauke Labbai.

Kwananmu biyu da dawowa suka shirya tafiya.

"Buhun shinkafa biyu, katan na taliya biyu, kus_kus katan Waya, shinkafar tuwo rabin buhu, buhun"

"semobita uku, sai mangyada babbar jarka yalo Waya na basu nace su kaima Baban. Su kuma matan uban"

atampace naba ko wacce Waya da dubu hamsin Winta. Su kuma nayi musu sha tara ta arziki Sauban na bashi kuWin mai suka tafi Hajara sai kuka take yi ita zata bisu.

Dutse:.

Kasancewar ba da wuri suka fita ba sai magriba suka isa ™ofar gida.

Babangida na tsaye a ™ofar gida yaga suna ta fito da kayan abinci ni™i_ni™i.

Saubanne ya ™araso ya tsugunna har ™asa ya gaishe da Babangida.

"""Lafiya lau Sauban lallai kun sha Kano ai na zaci kwana biyu zaku yi kacal ashe ba haka bane abun."

"WaWannan kayan fa? """

Aminu yace.

"""Baba zamu yi maka bayani."""

Kayan duk suka shigar kana suka fito zuwa masallaci.

"""To Mardiyya ga abincin Babanku ko shi zaki ci? Kinga bamu san kuna hanya ba abincin kai da kai dama"

"aka dafa"""

"Cewar Hameeda data mi™a ma Mardiyya kular Babanta"""

"""A_a Mama inna je gida ko taliyar ´an yara na dafa mana muci. Ummi tace a gaisheku duk ta bada sa™o"

"ma a babbaku"""

Duk sai suka washe baki ³ar shuwa kuwa kasa™e tayi daga zaune tana kallon kayan abincin da aka dire a

tsakar gidan.

Sallamar su Babangida ce tasa ta Wago.

"""Wutarmu gocewa tayi ne, naga ko ina da wuta mu bamu dashi? """

Hameeda tace.

"""Yaya Wawo ne ya cire dama gidansu shi ke bamu wuta, yace kaja mana a falwaya kai tsaye"""

"""Ikon Allah wai Wawo me yake nema dani ne, malama Babba kuma duk tasan abinda yake yi kuwa? """

Ajjiyar zuchiya ya sauke duk suka zauna Sauban dai yana waje yana jiran matarshi.

"""Wai daga ina wannan abincin haka masu yawa? """

"""Ummi ce tace mu kawo maka harda kuWi? """

"""Sabuwan tace a kawo mun, kunje kun tona mun asirin gidana kenan Aminu, Mardiyya har dake? """

Mardiyya tace.

"""Kayi ha™uri ta tambayemu babu matsala ko shine muka faWa mata akwai sabida Ummi bata son ™arya"

bamu taSa mata ™aryaba bata koya mana ba. Baba kayi ha™uri ai kana bu™atar kayan abincin. Ga wannan

kuWinma Dady yace a kawo maka. WaWannan ledojin nasu Mamane da jari dubu hamsin hamsin a ciki.

"Aminu mimmi™a musu ni zan tafi"""

Hannu Babangida yasa ya karSi damin kuWin jikinshi yayi sanyi sosai tsoron Allah ya sake kamashi.

"""Mun gode Allah ya saka da alkhairi zan kirashi ma in sha Allah"""

"""Baba nima ya samamun aiki sati me zuwa zan soma zuwa can Kanon zan koma da zama"""

Murmushi yayi yace.

"""Sabuwa tayi mun wayo ta dai Waukemun kai ko Aminuna? """

Sai suka yi dariya. Su Hameeda sukaita godiyar kuWi da atampa Mardiyya dai tayi musu sallama tabi

mijinta suka tafi.

Babangida na gama cin abinci ya nufi gidan Malama Babba acan ya tadda wawo ma.

Bayan sun gaisa Babangida yayi ™orafinshi akan Wawo.

"""To Baba kayi ha™uri kaja wutar taka daban zaifi. Batun yara kuma gaskiya bai kyauta ba ta wani"

Sangaren ta wani Sangaren zamansu a gidan bashi da amfani gara ka kula dasu yafi.

Batun kuma Aminu daya cire a Matsayi tun farko ni wannan matsayin na faWa bana Aminu bane Malam

"yayi ne dan ya cusa mun ba™in ciki kawai"""

Murmushi Babangida yayi yana mai nadamar kawo ™aran ma da yayi.

Ki™ewa yayi jiki ba ™wari yace.

"""Saida safenku"""

"""To baka ce komai ba ka kawo ™orafi anyi maka bayani ka kuma mi™e? """

Cewar Wawo sai zazzare idanu yake yi. Babangida yace.

"""Wawo kenan Khairan in sha Allah. Ai duk wanda yayi guga yace zai Webi duniya ™arshe inya jawo bazai"

"ga komai ba."""

Ya saka kai ya fice.

A wannan dare Babangida da ´ar Shuwa sun kasa runtsawa shi damuwar yadda ´an uwa suka juya mishi

"baya yake ciki, da kuma mamakin yadda Allah yake jujjuya lamura wai yau shine mijin Sabuwa da Sabuwa suka rufama gidanshi asiri?"

Ita kuma ´ar Shuwa nata na hassadane da ciwon wai yau Sabuwa ke cikin irin wannan daular da har

dubu hamsin bata Wauketa a bakin komai ba har zata iya raba musu su huWu. Ga atamfa mai tsada ga hilimin kayan Abinci? Allah al hakim.

Gaga_gaga _gaga _gaga

Rayuwa taci gaba da garawa.

"Aminu ya koma Kano yana aikinshi duk wata yana zuwa ganin gida, kuma kusan shi ya Wauke nauyin"

abincin gidan Babangida har saida AWWa'u ya kawo ™arfi shima ya samu aiki anan Dutse shine suka raba a

tsakaninsu.

Babangida dai tunda wannan dubu Wari da Hamsin ta shigo hannunshi saita hayayyafa itace ta haihu ta

dawo miliyoyi abubuwa suka warware da taimakon Allah ya sake buWe kamfanin ni™a kayan Baban bola

da motarsu ta sufurin kaya zuwa Lagos. Yayi gida ya tashi a kusa da su Wawo nan Win tunda nashi ne ya

"riga da ya biya Baba malam kuWin gidan kafin ya rasu sai ya zuba haya. Yana da ´ar motarshi ta hawa, ya"

wadata iyalinshi da abinci dama haka yake tun farko

Rayuwa ta daidaita tayi kyau kamar ba'ayi komai ba.

Cikar kamala da Dattijantaka irin na Baba malam ya fito sak a aiyukan Babangida da mu'amalarshi.

Amman me harfa zuwa wannan lokacin zuwa yau da littafinnan yazo ™arshe ba'ayi wannan rabon gado

ba. Da an yin™uro Wawo zai yin™ura sai salwantar da hakkin marayu yake yi. Kawu Manga yayi iyakar

"yinshi Babangida ya ro™eshi ya zuba idanu. Harma ake raWe_raWin Wawo asiri yayi musu shi yasa suka kasa yi mishi bore, suna ji suna gani yanata SalSanta dukiyarsu."

"Wannan kenan"""

Sabuwa:.

Rayuwa ta sake mi™awa

14 / 15