Chapter 5 Reading IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI HN Novels

IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI

Author :  Mrs BUKHARI Category :  KDP NOVELS

Chapter   5 / 15

12K to 15K   out of 42.4K words

™araso.

"""Ahh har da su Baba kuke. Sannunku da zuwa. Baba mu shiga ciki maraba"""

Tare duk muka Wunguma zuwa falon gidan wanda yaci kuWi daidai gwargwado.

Zama muka yi aka sake dasa sabuwar gaisuwa kafin kuma falon yayi shiru.

Mai aikice ta shigo da kular abinci da komai a ™aton faranti ta ajjiye a gabanmu tare da gaishemu cike da

ladabi duk da dattijuwace.

Mi™ewa tayi da ™yar tace.

"""Bari in baku waje kuci abinci ko"""

Ta saka kai ta bi wata ™ofar.

Abincin na zuba mana jalof Win kuskus ne da soyayyen kaza na cikin jajjagen yaji sai lemukan sha.

"Maigogul na soma zuba ma, ni da Uzairu zuchiyata kuma na zuba mana tare ni dai duk hankalina ma"

baya jikina wallahi komai ma dauriya da ™arfin hali nake yi. Abincin kanshi loma uku kawai nayi na ajjiye

lokalin nayi shiru ina sauraren yadda gabana ke ta aikin dokawa.

"""Lolo mu kam zamu je mu dawo kafin ki gama abinda ya kawoki zan le™a abokaina."

Duk abinda ya kamata kuma ya dace ki sani kada ki mance ki nutsu ki tambayeta da kyau. Taso muje

"Uzzy"""

Sallama sukaimun suka wuce.

Suna fita Aisha ta shigo da fara'arta.

"""Su Baba sun tafi ne? """

"E kusan hakan zance yace inna gama in kirashi sai mu tafi dake yau zamu koma Dutse"""

"""Ayya. To mu shiga kiyi sallah tukunna dan labarin gaskiya da tsayi in dai labarin Hajiya Munubiyane"""

Binta nayi har zuwa Wakin baccinta mai kyau komai na cikin Wakin ruwan hoda da ruwan maimo.

BanWaki ta nuna mun na shiga na Wauro alwala na fito ta nuna mun gabas nayi sallah.

Na jima sosai akan sallaya inata adda'a na shafa kana na fuskanci Aisha.

"Na idar ke kawai nake saurare Aisha akwai magana a bakinki sosai Maman Yasmin ta faWa mun"""

"""˜warai akwai magana a bakina Sabuwa. Kin ganni nan? Bala'i ido da ido babu wanda ban gani ba. Dan"

"ko da Alhaji ya sakeni nafi shekara guda ina jinya in faWa miki zan iya kaiwa shekara biyu ma Amman me kike son sani akan Munubiya? """

Jikina ya sake mutuwa mus ajjiyar zuchiya na ja na sauke da tauri.

Inason sanin wacce hanyar tabi ta koreki a gidan Alhaji Zaidu. Sannan da wanne salon tayi amfani har

"taci galaba a kanki? """

Dariya tayi mun ta muskuta ta gyara zamanta.

"""Bani kaWai ba ko Sumayya haka tayi mata ta koreta."""

Idanu na zare nace.

"Ke ya soma Aura kafin Sumayya ko ita ya soma Aura? """

"""Ita ya soma Aura. Itama yanzu haka tana Abujannan tana Aure a zone 2 muna zumunci dan ko da nayi"

"haihuwar fari da'ita akayi komai"""

Dafa cinyarta nayi nace.

"Aisha ko zaki taimakeni muje gidan Sumayya mu haWu mu tattauna baki Waya in babu damuwa? """

Mi™ewa tayi ta buWe cib Winta ta Wakko mayafinta da jakarta.

"""Muje babu wata matsala. Domin Sumayya matsalar data shiga ai tafi tawa yawa."""

Mi™ewa nayi babu guiwa wallahi illahirin jikina sai naji rawa yake yi.

Illar rashin bincike a Aure kenan ha™i™a ™ila da anyi bincike da za'a iya gano halin Hajiya munubiya duk

da hatsabibiyace sosai. Amman ni kaina ba™in tarihin rayuwar ahalina yasa bamu damu da yin binciken

Alhaji Zaidu ba.

Domun yayi ™o™ari namijin ™o™ari da ya gama jin tarihina kuma ya aureni a hakan ba tare da nuna mun

™yama ba sai tsagwaron so.

Dafani Aisha tayi na dawo hayyacina.

"""Muje ko? """

"Mai gidanki baki kirashi ba ko babu matsala? """

"""Ya yarje mun inje duk inda zani, ba matsala"""

Fitowa muka yi ni dai jan ™afata kawai nake yi sai naji ™afata ta hannun hagu kamar ta samu matsala tayi

nauyi sosai janta nake yi bana iya Wagawa.

³ar aikinta ta sanarma mun fita ta kula da yarinya tana Wakinta tana bacci.

A hankali ta dinga tu™in ga ciki him a gaba.

Muna hanya ta kira Sumayya ta tambayeta ko tana gida.

"""Ina gida Sista Aisha zaki zo ne? """

"""Eh muna hanya tare da ba™uwa sai munzo to"""

Wayar ta kashe ta dubeni tace.

"""Mun taki Sa'a tana gida"""

Ya™e kawai nayi mata.

Muna tafe har muka iso get Win gidan Sumayya gidajene na sama sama guda shida a tsaye sai babban get

kewaye da katanta. Ga motoci birjik a cikin haraba. Muma ajjiye tamu muka yi muka nufi gidan Sumayya

Allah yasa a ™asa take ba a sama ba.

Kwankwaasa ™ofar Aisha tayi mai aiki tazo ta buWe mana muka shiga.

Gaskiya ana faluka a gidajen masu dashi dake ni ban saba da ganin irin haka ba nadai saba da falukan

"fa™arahu alal lalurati ´a´an malam Shehu irinmu"""

Ruwa aka kawo mana sai ga Sumayya ta Sullo ta wajen Daining da dukkan Halamu Kitchen ne a wajen.

"""Aisha sannunku da zuwa. Ba™uwa maraba lalenku"""

Gaggaisawa muka yi Aisha ta gabatar mata dani da abinda kuma ke tafe dani.

Kallona ta shiga yi tana jijjiga kanta ta jima a haka hawaye suka zubo mata a kumatunta.

Kalmarta ta farko itace.

"""Sabuwa in kina son lafiyarki da rayuwarki ki rabu da Alhaji Zaidu cikin ruwan sanyi wallahi. In kika ™i ™ila"

"´an uwanki ne zasu fitar dake cikin halin jinya. Dan na rantse miki da Allah Hajiya munubiya ba rabaku kawai zata yi ba saita tabbatar ta nakassa rayuwarki"""

Kunji ™udurar Allah ko?

Ga ™afata sai sake nauyi ma take yi

Mrs BUKHARI

Mu tara gobe in Allah ya kaimu

"[10/21, 9:08 AM] BADA'AT IBRAHIM:"

https://chat.whatsapp.com/IUKFTeul76p2VaAvQ5nk0U?mode=wwc

MRS BUKHARI

5

TASKAR BADI'T

WANNAN SHINE JADAWALIN SHIRYE SHIRYENMU DA WANNAN TASKAR TAKE GABATARWA YAYIN DA

BA'A LITTAFI DOMIN ˜ARUWARMU BAKI ŠAYA MU GUDU TARE MU TSIRA TARE.

MASU SON KASANCEWA TARE DA MRS BUKHARI GAREKU GA LINK NAN DUK MAISON KASANCEWA

MEMBER SAI YA SHIGA A DAMA DASHI IN SHA ALLAH.

ANA ˜ARUWA MUNA FAŠAKARWA DOMIN AN

HAŠA MALAMAI DATTIJAI WAŠANDA SUKA SAN DARAJAR MUTANE SUKA SAN ME SUKE YI.

DUK DA ZAMU SABUNTA SHIRYE_SHIRYEN NAMU IN SHA ALLAH

KU KASANCE TARE DANI A KULLUM

RANAR MONDAY

8:00 PM A GAMA 9:30PM

Shirin

"""""""""TARBIYYAR YARANMU"""""""

MASU GABATARWA

( MAMAN KHAIRY)

(ANTY BADI'AT)

(KHADIJA MAI DOKI)

(ANTY ZEE)

RANAR TALATA

8:00AP A GAMA 9:30PM

shirin

"""""""""AMFANIN TSABTA GA MACE"""""""

MASU GABATARWA

(MRS BASH)

(MRS BUKHARI)

(MAMAN KHAIRY)

RANAR LARABA

4:00PM A GAMA 6:00PM

Shirin

"""""""TAURARUWAR MAKO"""""""""

SHIRIN DA ZAI DINGA ZA˜ULO MANA MATA DOMIN SU BAMU TARIHIN GWAGWARMAYARSU A GIDAN

AURE.

MASU GABATARWA

(HAJARA ALIYU)

(OUM INTEESAR)

(MAMAN SAFWAN)

RANAR ALHAMIS

8:00PM A GAMA 9:300

Shirin

"""""""MATSALOLIN MATA DA WARAKA"""""""""

SHIRIN DA ZAI DINGA ŠAUKO MAUDU'I YANA TATTAUNAWA AKAI. MUSAMMAN MATSALOLIN DA SUKA

ADDABI MATA.

"SANNAN ZA A DINGA KARANTA TAKADDUN MASU TURO MATSALA, DA BASU SHAWARI ME KYAU"""""""""

MASU GABATARWA

(Ummu Inteesar)

(Mum khairy)

(MRS BUKHARI)

RANAR JUMA'A

12: 00PM A GAMA 2:00PM

Shirin

"""""""""ADO DA KWALLIYA"""""""

MASU GABATARWA

(KKhadija maidoki)

(Mrs BUKHARI)

RANAKUN ASABAR DA LAHADI KUMA RANAKUN HUTU IN SHA ALLAH. DOMIN KULAWA DA ME GUDA DA

YARAN GIDA BAKI ŠAYA.

Kina tunanin tafi ™arfin Allah ne in mu duk tafi ™arfinmu? Ko tunaninki babu ranar da alkadarinta ita zai

karye?

Sumayya soma bani labarin zamanki da Hajiya munubiya dan Allah. Baku ji yadda zuchiyata take daka

"ba."""

"""Hmmm Sabuwa kenan bana nufin Hajiya tafi ™arfin Allah ya hukuntata wane mutum inji mutuwa."

Ni zuwan Alhaji Zaidu wajena na farkone kaWai bata sani ba.

Zuwa na biyu tace mishi in yazo ya kirawoni a waya zamu gaisa.

Da yazo kuwa yayi kiranta ya bani wayar muka gaisa cikin girma da arziki da mutunci sosai.

"Tun daga wannan lokacin muke waya da Hajiya sosai, in ta™aice miki harda mamanmu suna waya a gaisa."

"A dangi ana mamakin kirki da rashin kishi irin na Hajiya, da yawan dangi suna ganin nayi sa'ar da bako ke"

"samu ba. ˜alilan daga dangine suka kasa nutsuwa da kirkinta a cewarsu kirkin ya wuce misali, kuma ba'a san kishiya a haka ba a ko wanne ™abila."

A haka aka saka bikina da Alhaji Zaidu ta kirawoni tayi mun murna.

Washegarin ranar da aka saka bikina muka wayi gari da mutuwar mahaifinmu ciwon ciki na faraW Waya

ne yayi ajalinshi.

"Sabuwa da Hajiya munubiya akayi zaman bakwai, kuma a cikin kwana bakwai Winnan abinci take yowa"

mai yawa da kaji ta tawo dashi.

Ranar sadakan uku da sadakan bakwai tayo abinci dasu masa na sadaka mai yawan gaske.

Ta shiga dangina na nesa dana kusa duk aka santa suka gamsu babu ™ullin komai a zuchiyarta face

alkhairi. Hmmm ashe ungulu da kan zabo ce bamu sani ba.

Ita ta haWamun lefe Alhaji ya bata kuWin akwatuna biyar ta ™ara mun biyu suka zama bakwai.

Da ita akayi shagalin biki muna manne da juna nazo na tare.

Hmmmm daga lokacin ™addarata ta soma.

Hajiya ta kawo mun mai aiki tace zata dinga biyanta duk wata na karSa inata murna. Hajiya ta shigeni

sosai bani da sirri har a kan gadona take zama tana yawan kawo mun magungunan mata masu kyau tace ta siyo mun ne.

Hmmm in ta™aice miki sai da nazo nafi ba Hajiya mahimmanci fiye da shi maigidan dan cewa tayi in dena

"sakar mishi jiki a turaka tsofar dani zaiyi a banza, ita sai tayi wata guda ma ba sui mu'amalar Aure ba."

"Wallahi Sabuwa na biye mata kullum mu kenan a cikin rikici da Alhaji Zaidu, yadda kika san tayi mun"

allura haka taita juyani son ranta. Gashi duk abinda muka yi sai tace in bata labari haka zan zauna in labarta mata komai tsab.

"Watana uku a gidan ranar wata Juma'a na soma jinin Al'ada kamar wasa yau zan gama gobe ne, a_a jibi"

ne. Jini ya™i tsayawa kuma zuba yake yi sosai in faWa miki.

Alhaji Zaidu da Hajiya sukaita sunturin kaini asibiti. Wallahi Sabuwa Hajiya da kanta ita da Mamanmu

"muke sunturin neman magani jini baya tsayawa. Takai ta kawo sai Hajiya ta kwantar ta tayar dani, jini fa ba wai irin na wasa ba. Yadda zaki san asirine da duk jinin da nake zubarwa a asibiti basu taSa cewa"

jinina yayi ™asa ba bare ya ™are a saka mun wani.

Tom Alhaji Zaidu baifa gazaba jarumine sosai ya nuna damuwarshi sosai akan ciwona.

Saida na shekara tim kafin wata rana kwatsam jinin ya tsaya da kanshi a hankali jikina ya shiga yin sau™i

"Hajiya da Alhaji sukaita Murna, lokacin har india aka kaini wani babban asibiti, har a injin sukutum Wina aka sakani domin asan menene matsalar, hmm basa ganin komai."

Ita da kanta ta bu™aci muje umara.

Muka je muka dawo tasa Alhaji ya buWe mun shago ita ta zaSa mun in dinga siyar da kayan jirajirai kuma

ita aka ba kwangilar gyaran shagon da zuba komai.

Kasuwa ta soma tafiya kaWan_ kaWan

A hankali naji Alhaji Zaidu na siremun inajin tsanarshi. Har Hajiya ta sani shima tun ina Soye mishi har ya

sani.

"Mukaita rikici dashi dai daga ™arshe na tubure saiya sakeni bazan iya zama da juyi ba, tun danginshi basu"

sani ba har suka sani. Suma fa saida na zagesu tas kuma nace sai an sakeni. Kinga da wannan ai ba zasu zargi Hajiya ba sun Wauka kawai bani da kirkine dai.

"A lokacin ko bacci bana iyayi kaina kullum ciwo jikina ma haka, ga jini ya dawo mun ™a™as."

Da na tusa kuka da tambotsai dole ya sakeni na koma gida.

Ba sai ciwo ya taso mun ba sai an kwantar dani sai an tayar dani.

Gidajen magungunan gargajiya kam mun zagaye Kano da kewayenta kab babu sau™i.

Tun muna yi har muka ha™ura muka zuba ma sarautar Allah ido gashi sai ™arewa nake yi.

Na sha wuya sosai wallahi har gobe wani sa'in inna soma jini sai in yi wata guda inayi har yanzu ban

"warke duka ba abun yana jikina bai karye duka ba, ™ila dashi zan mutu ma."

"Kinji abinda ya faru ko? """

"Illahirin jikina babu inda baiyi sanyi ba, kuma babu inda baya rawa. Wannan tashin hankali da yawa yake."

Lallai ina wasa da wuta ban sani ba.

Lallai bazan iya da Hajiya ba. A irin gidanmu inna kwanta jinya wazai iya Wawainiya dani haka kamar

yadda iyayen Sumayya sukai tsayuwar daka a kanta.

Ya Allah gani gareka ya Allah kaine gatana Ubangiji Allah na dogara dakai kaimun faWan da kanka.

Aisha tace.

"""Bambancin labarin Sumayya da nawa Wayane zuwa biyu."

Na farko ni ba jini aka saukarmun ba. Šankwalina tasa mai aikin data kawo mun ta Wauka ta kai mata.

Bazan mance ba tun ranar dana saka kayan ban sake samun zaman lafiya a gidan ba.

Nice zabura firgici kaina kamar ya kunce.

Hankalin dangina ya tashi ainun akaita sunturin asibiti sai likitoci suce lafiyata ™alau ni kuma ni kaWai

nasan me nake ji.

Ga Hajiya bata bada wata ™ofa da za'a zargeta ba sam tayi iya yinta a kaina.

Bambanci na biyu ni shagon kayan Kitchen tasa aka buWe mun ™aninta na zama a shagon wani sa'in

kuma ina Wan le™awa nima.

Nima ta zugani sosai akan da ™uruciyata zan zauna ba haihuwa shikenan na kashe rayuwata.

Tun abun baya damuna na soma Waukar zugarta gashi dama gidan ya isheni ni bana samun nutsuwa da

kwanciyar hankali har sai na fita a gidan

Da zaran na dawo zanji ™wa™walwata na tafasa wallahi ba zata taSa denawa ba har saina kuma fita. Ya

zamana kullum nike nan a cikin gantalin fita nake dana gaji nace ya sakeni bazan iya zama dashi ba.

"Haka ya sakeni, na koma gida."

Ban dena jin faWuwar gaba da razini ba har saida na kusan shekara guda ana ta jinyata.

Na miki tsallake nima ita ta kawo mun ³ar aiki Sarayina da idanuna na kama mai aikin tana barbaWa

magani a abincin dana dafa ma Alhaji.

Kunsan Allah hatta ´ar aikina saida ta kai ta kawo tsoronta nake ji. Tazo ta dena aikin ma sai dai ni inyi

"abuna da kaina, kuma bana iya mata faWa har suturuna take sakawa ta sace mun kaya, ta sace mun kuWaWena. Gwal Win kayan Aurena kuwa ban tawo dashi ba dan anyi neman duniya ba'a ganshi ba."""

Aisha ta sharce hawayenta.

Ni kaina fuskata sharab da hawaye.

"""Shawarar da zamu baki ki rabu da Alhaji Zaidu kawai. Ki bar Hajiya ita da Allahnta"""

Kaina take ya soma ciwo nama rasa abinda zance.

Wayatace ta shiga ruri ina cirowa naga masta ke kirana.

Sumayya da Aisha sai suka shige Kitchen suka bani waje.

Muryata a dashe na amsa mishi sallamarshi jikina a mugun mace.

"""Wazirat lafiya menene waya taSa mun ke to na jiki wani iri, kuma naga baki neme ni ba"""

Ajjiyar zuchiya na sauke nayi murmushi a ™o™arina na kawar da zargin nace.

Ai na barka ne ka kirani da kanka kar inzo in kira Hajiya na gefenka shi yasa. Amman ka ganni cike da

"kewarka"""

Murmushi yayi yace.

"""To ko in kamo hanyar Abujan ne in sameki uhm?"""

A_a ni a su wa ai a cikin lokacin Hajiya kake. Mu yanzu ma da munyi sallah zamu kamo hanyar Dutse in

"sha Allah."""

Murmushi yayi mun.

"""Akwai abinda kike Soyemun Shalelena. Ki daure ki faWamun abinda ke damunki. Kinsan yadda nake"

"sonki nake kuma son ganinki a cikin farin ciki uhm"""

Ai kawai sai naji numfashina yana yin sama sama. Inason nayi magana sai nake jin kamar an zare mun

harshena ya tsinke. Allah na soma ambato la'ilaha'illa'anta subuhanaka'inni'kuntuminal'zalumin shi na dinga faWi a hankali ashe yana jina ni ban sani ba. Sai naji yayi ajjiyar zuchiya.

"""Menene yake damunki Shalele ki sanar dani dan Allah. Kaddai sa™on da aka turo mun da wata ba™uwar"

"lamba kema an turo miki ne, ko kina da masaniya akan sa™onne, wata macece ta turo mun? Banso na Wakko miki maganar a waya ba naso saimun dawo gida a tsanake sai muyi maganar uhm"""

Sai naji gabana ya kuma yankewa ya faWi da ™yar nace dashi.

"Wani Abunne ya faru? Ni bani da labarin komai wallahi. Kainane yake mun ciwo sai zazzaSi da nake ji,"

"wanne sa™on kake maganar an turo maka? """

Ai take saiya ruWe ya shiga aikin mun sannu sai cewa yayi mu nemi wani asibiti a Abuja muje a duba

mishi lafiyata.

Ni dai lallaSashi nayi muka rabu akan zanje asibitin dan ya™i fur.

Yana kashe waya na kira Maigogul nace mishi na gama suzo Zone 2 mu tafi.

Ina zaune kaina na mugun saramun.

Sumayyace ta fito Wauke da abinci. Murmishin dole nayi mata.

"A_a Sumayya sallah kawai zanyi zamu kama hanyar Dutsene daga can nake"""

"""To shikenan muje ciki Aisha ma Sallar take yi."""

"Tare muka shiga, da ™yar fa nake jan ™afar tawa ta sake nauyi. Nayi sallah muka ci gaba da hirarmu nima"

na labarta musu halin da nake ciki.

"""Hmmm ina baki shawarar ku rabu tun wuri. Sabuwa kada kiga munata ce miki ku rabu kiyi tunanin ko so"

muke mu kashe miki Aurenki. Kin ganmu duk da Aurenmu a kanmu. Wallahi Hajiya munubiya muguwace

"ta ™in ™arawa"""

A_a Aisha ai gaskiya kuke faWamun kuma in sha Allah na tattare bayananku zanyi nazarin mafitar kaina.

"Ai ina ganin bama saina nemi ragowar tsofin matan Alhaji Zaidu ba bayanan bakin ku sun wadatar dani"""

Su Maigogul ne suka iso.

Sumayya ta Wakko zanin gado da yajin daddawa mai yawa ta bani. Nayi musu sallama muka fito Aisha ta

saka mun kuWi a jakata ina ™i tana ™i dole na ha™ura na shiga mota muka kama hanya.

Saida mukai nisa kana na labarta musu duk labarin dana jiyo.

"""Tabbas ba zaku rabuba kuma daga kanki alkadarinta saiya karye. Ni nasan magunguna bafa na shirka ba"

na tsari da kariya duk zan shiga jeji in tsinko miki. Lolo shawarar farko shine duk rintsi duk wuya duk bala'i kisan yaya Zaki hilaci Alhaji Zaidu ya sake miki gida.

Kinga kayan sib Winki kwashesu za'ayi ai musu fitsari a wankesu fes da ruwan toka sai a kyautar ko ´an

uwanki ki rabemar tunda ko wani abun akayi a kanki akayi.

"Kinga gidanma kada ki sake ™afarki ta taka, kawai kisan me zaki ce da mijinki. Ko ya saki a gida daban ko"

kiyi zamanki a gida muga abinda Allah zaiyi. Amman komawarki cikin gidan haWarine ga rayuwarki Lolo. Inaji ina gani bazan barki ba. Amman fa wallahi in wani abu ya sameki narantse miki da Allah wannan matar saita raina kanta zata ga sharri zata ga bugayi ganin idanunta. Aljanu kuwa ba zasu barta ta huta ba saita haukace tuburan dan wallahi tsubbu zan koma. Kisan ya zaki faWa ma mijinki mu zamu nuna bamu sanma komai ba. Ita Rakiya zan mata bayani yau a Waki inta bani haWin kai amman. In kuma ta shiga shirme in watsar da'ita. Kuma Hajiya Balaraba ma zan sanar mata halin da ake ciki wala Allah tana

"da abun faWe"""

Tun ina jin Maigogul har tunanukan kaina sukai zurfin da bana iya fahimtar me suke cewa ina dai jin

muryoyinsu.

"Ga batun sa™o da Alhaji yace anyo mishi shima yana buga mun kaina, ga tunanin me zance da Alhaji"

dangane da raba gida ga fargaban Wankwalina da yake hannun Hajiya tunda ina tsoron kada ta

dur™usarmun da lafiyar jikina.

Idanuna na lumshe hawaye sukaita wanke mun fuskata. Wayatace tayi ™ara halamun shigowar sa™o ina

dubawa ilai Masta ne tare da kalaman ™auna da zunzurutun kewata a gefenshi.

Hawayen dake sakkomun ne suka sake tsananta. Amman saida na tura mishi martani na ajjiye dan

gudun kada ya zargeni.

Muna sharara gudu ni kuma zuchiyata nata tubkewa da warwarar mafita da yadda zan Sulloma wannan

lamarin har in shawo kan abun.

Bamu muka shiga Dutse ba sai goman dare tun a hanya nake fama da matsanancin ciwon kai mai zafin

gaske. Haka muka shiga cikin gidan kaina a dafe ko

5 / 15