Chapter 10 Reading IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI HN Novels

IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI

Author :  Mrs BUKHARI Category :  KDP NOVELS

Chapter   10 / 15

27K to 30K   out of 42.4K words

Over (recording, editing, delivery)"

" Video Editing (cuts, transitions, subtitles & more!)"

Practical + Real Project Training

Location: [TELEGRAM ]

Payment:

9163354359

Sa'adatu Adamu

Opay

Send receipt via

Contact: [07044292865]

Registration ongoing  Limited space available!

Kada ka tsaya jiran lokaci  ka shiga yanzu

Da mamaki nake kallonsu dana ji sun ambaci ciki.

"""Rahama abun nema ya samu zama bai gammu ba. Lolo maza Wakko mayafinki kizo muje asibiti a duba"

"cikin muga na wata nawa ne."""

"Amman Maigogul ba zaka bari muje da Alhaji ba, gashi su Rakiya da Hauwa suna hanya duk yadda akayi"

"ma sun kusan ™arasowa"""

"""Dake baki da hankali ba ai dole kice a faWa ma Alhaji. Kubi komai a sannu duk abinda na tsara shi za'a bi"

"ku nutsu. Taso muje maza zan faWa mishi mun fita"""

Haka Rahama ta Wakko mun hijabina ta saka mun.

Saifa data taimaka mun kana na mi™e tsaye ciwo ya cinyeni a tsaye.

Asibitin kuWi muka je aka Auna ciki wata har huWu cib. Kuma wallahi inajin motsi kaWan_ kaWan haka

"amman dake halin ciwo nake ciki, al'adarma da banyi ba daga ni har Rahama bamu tuno komai ba ana ta lafiyata."

Muna asibiti su Rakiya sukai kiran Maigogul sun iso Kano.

A lokacin Hauwa basu daWe da dawo da Aurensu ba. Alhaji Zaidu ne ya tsaya tsayiwar daka da shi da

Gaza har suka shawo kan Maigogul ya amince ya dawo da Hauwa kafin iddarta ta cika.

Tasha muka wuce muka Wakkosu Waya daga cikin atampar da Hajiya ta saka mun a akwati itace a jikin

kayi nayi harda gyalenta to mach da Wan Wankunnenta ™arami na gwal data siya daga cikin arzikin sana'ar

kayi nayinta.

"""Baka da aiki sai yawo da ³a´a raSe_ raSe damma kamar kumbon naka yana can canada. Jiya ma ya kira"

"mun daWe muna magana dashi."""

"""Ai ke ba'a rabaki da takalar faWa da maganganu. Shige muje muah dallah"""

Motar suka shiga muka nufi gida.

A falo duk muka baje Rahama ta kawo musu lemo da abinci.

"""To yarinyarnan lolo zamanta ya ™are a gidannan na Wan lokaci gaskiya dole zamu tafi da'ita dole ne"

"wannan"""

Da sauri na kalli Maigogul Rakiya nama cike da bakinta tace.

"""A wanne dalili mijinta shi ba cewa yayi ya gaji ba, shi ba nunawa yayi komai ba. Sai kaine sabida ka"

"samu waje zaka ce haka? Kada ka mance yafa biya mana aikin Hajji dani dakai har da lolon zamu je. Kada kayi abinda zaka yi mana salesalin tsiya wallahi. Ka bar yarinya a gidan mijinta, ai ita makirar sai tayi"

"tunanin taci galaba a kanta ma"""

Numfashi yaja ya sauke.

"""Rakiya lolo cikine da'ita kin ganshi wata huWu. Ganinmu da kika yi daga asibiti muke ko mijin baisan da"

cikin ba. Kuma ba sani zai yi ba lalata mana shiri zaiyi dan fasa abun zaiyi kowa yaji halin da ake ciki. In labarin cikinnan ya isa kunnen Hajiya to bamu san a wanne irin hali ita lolo zata kasance ba har dama

cikin.

Ki duba tulin tarin dukiyar da Alhaji ya tara ko iyakar kamfanin motocinshi ai shi kaWai arzikine jibi Gaza

lokaci guda ya canja. Sukenan a sintirin shigo da motoci suke. Ke ya kike ganin in Munubiya ta samu labarin wannan cikin Sabuwa ita ya zata kasance?

Wallahi a irin ba™in ranta zata iya kasheta da abinda ke cikin wa akayima asara ba mu ba? Kinji wannan

"dalilin ne yasa dole lolo ta bar gidannan tun kafin Hajiya da dangin Alhaji Zaidu su ankare da cikin jikin Lolo labari ya shiga family house a cucemu"""

Ai duk sai muka tsorata muka gamsu da Maigogul.

Hauwa ya ™urama idanu ˜ur saida ta sauke kanta ™asa tsabar kaifin idanunshi.

"""Hauwa idan wannan labarin ya fita nasan kece dan duk wajannan babu bare. Wallahi in kika fitar a"

"bakin ragowar igiyoyin Aurenki dukka"""

"""Bafa zata faWa ba ma ai tayi laushi Hauwa sosai. Kuma makarantar su Mardiyya da muke zuwa babu laifi"

"muna jin karatu. Rubutune Baba malam ya Wauke mana dan mun kasa daga ni har itan, inma ta faWa ni kaWai na isheta riga da wando ai."

Amman shi mijin lolon mai zaka ce mishi mu tafi da Lolon to ga azumi saura kwana biyu fa a soma

"tafiyarmu aikin Hajji ya kusa? """

"""Lolo ai ba lafiya bane da'ita yau ai anan yake ko Lolo""?"

Kai na Waga mishi halamun eh.

""" Ciwonne zaki nuna mishi yayi tsanani gaskiya ni kuma gobe sai inzo in koro mishi bayanin zamu tafi"

"muyi jinyarki a gida ba shikenan ba? """

A haka aka tsayar da zancan Maigogul ya tafi ya barmu muka ci gaba da tattauna matsalolin rayuwa

iri_iri har dai Alhaji Zaidu ya shigo da tsiranshi him ya kawo ma su Rakiya aka gaggaisa ya shige ciki.

"""Tashi ki bishi maza, kin dai ji abinda Maigogul yace miki, kibi abinda yace miki sabida rayuwarki ake"

dubawa zaki iya rasa ranki in cikin kaWai ma zaki rasa ai da sau™i. Rahama mi™o mun wani tsinken tsiren.

"Ashe haka kuke cin daWi? """

Ni dai haka na shiga Waki na taddashi yayi shiru a zaune a bakin gado yana ta aikin tunani.

Zama nayi a kusa dashi ya dubeni da kyau yace.

"""Wata rana sai labari ina fatan Allah ya baki lafiya. Goggo Amfana tace in gaisheki da jiki daga can"

"wajenta nake taji labarin ciwonki. Yau tayi mun maganganun da suka tsaya mun a zuchiyata. Amman zanyi bincike da kaina in gano. Muddin abinda ta faWa ya tabbata zuchiyata ™ila bugawa zata yi"""

Ajjiyar zuchiya na sauke kawai bance mishi komai ba na fita na kawo mishi abincinshi.

A wannan daren ™aramin hauka nayi na gangan harda sambatun gangan duk saida na tashin hankalin

kowa.

"""Wannan ciwo na yarinyarnan dole fa sai an tafi da'ita neman magani zamanku haka bazai yiwu ba."

"Rahama ri™ota muje ta kwana a cikinmu shima bawan Allah ya samu ya runtsa."""

Cewar Rakiya. Rahama ta ri™o hannuna muka shige ciki shi dai kusan a tafe ya kwana tsakanin Wakinmu

da Wakinshi har garin Allah ya waye sassafe sai ga Maigogul harda Ci cib sun zo suka gabatarma da Alhaji zasu tafi dani.

"""To Alhaji Baba da dai an daure an barta dan Allah ai ina ganin duk maganin da za'ayi mata za'a iya mata"

"anan. Ko nawane zan iya kashewa mai maganin yazo nan gidan yayi mata magani. Bana so ta bar gidanne"""

"Sai ya mugun bani tausayi har rama yayi fa, ni kuma nayi likimo a kafaWar Rahama idona ma a rufe ina"

hawayen ba™in ciki.

"""Kana ji Alhaji? Wannan ciwon dole sai mun tafi da Sabuwa sabida lafiyarta. Mu da so samu ne ma a"

"ha™ura da auren kaga fa a irin halin da take ciki"""

Cewar Ci cib ai Alhaji Zaidu dajin haka saiya amince a tafi dani maganan batun saki babu shi.

"""Amman wanne garinne za'a kaita maganin, sannan dani za'aje inta warke na dawo."""

Maigogul yace.

"""Ai tare da Rahama da Adama zasu tafi. Mai maganin macece maza basa zuwa gidanta kadai yi ha™uri"

zasu tafi in sha Allah inta warke nan da watanni zata dawo Wakinta ni da kaina zan dawo da'ita. Can

"Agadez ne acan mai maganin take sai dai ha™uri Alhaji a yi ha™uri ™addarace"""

"""To shikenan Allah ya bata lafiya bazan yi jayayya daku ba. Duk wani gudunmawa in sha Allah zan bayar"

"ko da duk abinda na mallaka zai ™arene. Kuma zansa aita mata sauka in sha Allah. Allah ya baki lafiya Worarriya Shalele."""

Saida aka gama haWamun ´an kayayyakin da zan bu™ata na shiga na sameshi a tsaye idanunshi yayi

jawur yana ta kai mari yana kai gwauro.

Ina zuwa saina rungumeshi na fashe mishi da kuka wallahi.

Dake jarumine sai ya shiga rarrashina yana bani kalma.

"""Shalelena Allah yana tare dake yana sane dake. Wannan wata jarabawane Allah yake mun akan matan"

da nake Aure domin ya gwada imanina.

Ina hango sanda ko wacce ake fita da'ita cikin halin ciwo. Daga wannan tafiyar shikenan sai Aure ya ™are.

Gashi kema har an soma mun batun mu rabu.

Allah ya bani komai na dukiya duk abinda na taSa da hannuna Allah yana sama wannan abun albarka. Sai

"ya jarabceni da rashin samun magaji, ya kuma jarabceni da rashin kwanciyar hankali."

Amman in sha Allah Goggona ta haskamun wani duhu daya daWe a rayuwa da sannu zan gano bakin

zaren.

"Shalelena ki kula da kanki, dan Allah duk tsanani da zafin ciwo kada ki bari a rabamu mutuwa zanyi in"

kika rabu dani.

Bazan Soye miki ba wallahi a kaf matan da na rayu dasu nafi sonki da ™aunarki sama dasu matsayinki na

"dabanne"""

Saina Wago nace.

"Har Hajiyanka wacce ka yadda da'ita sama da kowa? """

Cikin ™arfin guiwa yace.

"""Har ita Shalelena sabida Hajiya a halin yanzu tabbas akwai ayar tambaya a kanta. Lokacine zai bayyana"

"komai"""

Mun jima muna ma juna al™awarurruka kafin daga bisani Maigogul ya Waukemu a mota muka tafi.

A tsaye muka barshi a bakin get yana Waga ma motarmu hannu.

Idanuna ™ur a kanshi sai nake ji kamar ™arshen haWuwata dashi kenan.

Muna tafe ina kuka har muka iso Dutse.

"³an uwanane suka tarbeni dukkansu muka shiga ciki, ciwona a wannan daren yayi tsanani sosai a hakan"

washegari Maigogul ya kwashemu zuwa Malam madori tare da kayan abincina da duk abinda zan bu™ata

har miyar situ yayi mun mai yawan gaske.

Shi da kanshi ya ro™i mijin Adama akan zan zo in zauna nayi jinya anan kuma ya amince. Da Rahama

muka zauna su Maigogul su kai mana sallama akan duk Juma'a zasu dinga zuwa su dubani

Kunji fa halin da nake ciki.

Gaga_gaga_gaga

BABANGIDA:.

"Abubuwa da yawa sun faru a ciki harda haihuwar ³ar Shuwa da tayi a gidansu da Haihuwar Hala, Sumy"

da Hameed kuma suma suna Wauke da juna biyu anata laulayi.

Tunda ³ar shuwa tayi wannan abun Babangida ya korata gidansu sai dai yana ciyar da'ita yana shayar

da'ita. Data haifi yarinyarta ma mace yaje ya dubasa sannan duk abinda uba yake yi yayi ™o™ari yayi mata

tsiransu sati biyu da Hala. Duk da kuWin daya kashe wajen bikin Mardiyya hakan bai hana yayi bajinta ba.

Sai dai labaran almara sun iso mushi dangane da labarin yadda sunan ³ar shuwa ya kaya da irin manyan

"matan da suka halarci bikin da irin kayan data saka, kama daga irin gudunmawar data samu, da irin abincin da akaci alhalin ansan iyayenta ba masu dashi bane."

Bayan suna da Wan lokaci Baba Malam yace da Babangida horon ya isa haka ya dawo da matarshi.

Dama ´ar shuwa sun yi asirin sunyi bikon babu abinda basu yi bama akan ayi suna a gidanshi ya™i fur

gashi ita duk duniyar data samu burinta dai ta rayu a ™ar™ashin inuwar Auren Babangida. Duk da tasan a

halin yanzu babu soyayya sam a tsakaninta dashi dan ko fara'a bayayi mata.

Tsautsayi bayan ta dawo gidan Babangida da kwana biyu sai tafiya China ta taso mishi sunyi sallama

akan daga office zasu wuce.

³ar shuwa tana zaune a Kitchen tana soya miyar kaji ga Wiyarta a kan cinyarta tana shan mama da

misalin ™arfe biyar na yamma.

Šakinta yasha gyara har fenti da sababbin kayan Waki saida ta sake damma tana tsoron tuhuma da

abinda zata yi sai yafi hakan bajinta.

Kwatsam ta jiyo sallamar Zarah ta shigo suna gaisawa da matan gida.

Da sauri ta Wago suka haWa idanu.

"Fushi take yi da zarah tun ranar data kirata a waya wata budurwa ta Waga har suka zazzagi juna, to tun"

daga ranar ³ar Shuwa ta kashe wayarta dalilin zuwan Zarah bagatatan kenan.

"""Aiki kike yi my love? """

Zarah ta tambayi ³ar shuwa.

"""Umm shi nake yi. Me yasa kika zo kinsan halin da nake ciki a gidannan auren sai girgiWi kawai yake yi"""

Zarah bata ce komai ba ta shige ciki itace har uwar Wakin ³ar shuwa kan gado.

Ita kuma saida ta sauke miya ta mayar da tukunya kana ta shiga ciki.

A ™asan kafet ta ajjiye yarinyar cikin gadonta na yara dake falon ta shiga ta samu Zarah.

Dake duk cikin kewar juna suke sai suka farma junansu dama shi tsautsayi baya wuce ranarshi. Ranar

tonan asiri itace rana mafi tsoro tare da nadama maras amfani.

Kwatsam sai ga Babangida ya dawo gida tafiya bata yiwu ba. Dake dubun ta cika ba makawa yau ™ofarta

"a buWe take, kuma shi kanshi Babangida da majalisa zai le™a sai yayi isha sai ya shigo sai yake jin yana Wan jin halamun mashasshara."

Yana saka kafarshi ya shiga falon sai yaga yarinya ita kaWai tana ™ananan kuka har zai Wauketa sai yaji ihu

da nishi a ciki.

"˜irjinshi ya dafe ya duba agogo da sauran lokaci kafin magriba tayi ma, to ihun waye a Waki da irin"

"wannan nishi? """

Sai ya soma bin hanya nishi na ™aruwa da ihu dai har Allah ya bashi nasarar riskarsu.

³ar shuwa tana ™asan Zarah tana sha wa'iyazubillahi Zarah na ihu gasu tsirara haihuwar uwarsu da

Ubansu.

Ai take jikin Babangida ya shiga kakkarwa yana kaWuwa yana jin wani irin juwa na Wibarshi.

Da bango ya jingina hawaye na zubowa a idanunshi.

Lallai shi zina bala'ine ta ko wanne siga. Yau ga sakamakon zinar daya ta aikatawa a kan gadonshi

Matarshi da mace suna maWigo akan gadonshi na sunna yana kuma tsaye yana kallo.

"""Allahumma ajirni fi musibati """

Suka jiyo muryar Babangida da wani irin amo mai kauri.

A zabure Zarah ta ture ³ar shuwa tayi saurin zura doguwar rigarta ta fice a guje jakarta na falo dama ta

sura ta fice da gudu.

Kallon ³ar shuwa Babangida yake yi jikinshi na rawa.

Ai batai aune ba ya afka mata da duka da zagi da hauka yana yi yana tarwatsa kayan Wakin dama yasha

gyara.

Harfa saida matan gida suka zo.

Suna shigowa da zummar ceto in suka ga yadda take sai su koma.

Amman wallahi da duka yayi duka zanin gado ta jawo ta Waura ta fice da gudu taga yana shirin kasheta.

Fita yayi baya ko ganin gabanshi kai tsaye sai wajen Baba Malam yana zaune a kujera ya gama Waura

alwala kenan acaSa ya sauke Babangida a ™ofar gidan.

Dubu Waya ya mi™a ma mai acaSar bai tsaya neman canji ba ya tunfari Baba malam zaman daSaro yayi a

gabanshi ya Waura kanshi a tsakankanin cinyar Baba Malam ya fashe da kuka jikinshi na wani irin rawa na fitar hayyaci yana cewa ya yafe mishi ya tuba ya gafarta mishi.

Shiru Baba malam yayi yana sauraren amon kukan Babangida yana ratsa mishi jiki.

Allahu Akbar yau Waya sai Baba Malam ya Waura hannunshi a kan Babangida yace.

"""Dena kuka Baban masu gida. Kaita ambaton Allah inka nutsu sai ka sanar mun damuwarka"""

A haka Kawu Manga yazo ya iske Baba Malam yana shafa kan Babangida ta shigar rarrashi. Ai kujera

kawai ya ja zai zauna Baba Malam yace.

"""Manga Waga Babana ku je ya kwanta a Wakina ganinan zuwa"""

Da mamaki a fuskar Kawu Manga Amman babu halin magana.

Haka yasa hannu ya Wago Babangida suka shiga ciki.

Baba malam yace.

"""Allah ka shiga cikin lamarin yaronnan ya Allah ka taSa. """

Yana gama faWin haka ya yafito magajin malam ya umarceshi ya bashi tawada da allo da al™alami.

Nan da nan malam ya rubuce ma Babangida wasu ayoyin Qur'ani ya wanke a ™o™o ya shiga mishi dashi.

Babangida yana ciki a kwance idanunshi Waya na hawaye. Zama yayi a bakin gadon. Kawu Manga kuma

illahirin mamaki ya hanashi ko da motsawane.

"""Babana tashi kasha rubutu ka shafe fuskarka da kanka dashi. Da dukkan halamu wani abun kaci karo"

"dashi ya birgitaka tashi. """

Tashi Babangida yayi ya amshi rubutunnan ya kafa kai yasha ragowar ya muttsuke a fuska da kanshi.

Malam ya kamo kanshi ya dinga mishi tofi yana hura mishi iskar a kunnenshi sannu _sannu har saida

nutsuwa ta saukarma Babangida.

Wallahi sai ya rungume uban ta baya ya Waura kanshi a kafaWar uban. Baba malam ya lumshe idanunshi

yana jin kewar yanayin sosai irin sha™uwar dake tsakaninshi da Babangida ba sha™uwa bace ta wasa. Wata iriyar soyayyace daga Allah a tsakaninsu ga tsananin kamanni wanda ko ´an biyu iyakar ™arshen

kamsnnin da zasu yi kenan.

"""Manga kaga Wanka ko? """

"""Na ganshi Yaya kome ya sameshi oho da muka shigo baka ga yadda jikinshi yake rawaba wallahi."""

"""Baba sakko ka sanar damu abinda ke damunka lokacin sallah yayi."""

A hankali Babangida ya sakko ya gurfana a gaban iyayen nashi kanshi a ™asa.

"""Baba malam ka yafe mun dan girman Allah ka kuma yafe ma malama Babba a bisa saSa umarninka da"

muka yi. Ha™i™a ruWin abokai da kururuwar shaiWan su suka sanya na faWa rayuwar da bata dace dani ba. Nasan na cunkusa maka ba™in ciki mai tarin yawa amman ka yafe mini ko zan samu haske fishinka masifane da bala'i. Duk da Allah yaga zuchiyata na tuba ina mai ™yamatar rayuwar dana aikata a baya.

"Amman shirunka yana ™ona ruhina da gangar jikina a yafe mana dan Allah"""

Ajjiyar zuchiya Baba malam ya sauke tare da cewa.

"""Menene abinda ya firgitaka Baba? """

"Muryarshi na rawa ya labarta musu abinda idanunshi suka gani"""

"""Assha ashsha wannan mata taka bata kyauta ba ta wani fannin. Ta wani fannin kuma kai sai ka iya ja"

mata faWawa irin rayuwar sakamakon abinda mutum ya shuka na alkhairi ba yana nufin sai sak da abinda ya aikata ba. Ballantana kuma sharri.

Daka sani baka daketa ba ka rabu da'ita ina amfanin abinda ka aikata Baba ka tozarta kanka dasu

"iyalanka baki Waya. Allah ya kyauta ya kuma kiyaye gaba."""

Babangida yace.

"""Kai mun umarni in saketa dan Allah"""

"""Laaaa bazan umarceka ka saketa ba. Asalima a yau Winnan zata dawo Wakinta ba zaka sake sakin ko"

"wacce mace ba. Ka rungumi ™addara ka saka idanunka akan iyalanka. Ita kuma ka bata kulawa ta musamman ka kasance mai yi mata nasiha kuma kada ko da wasa ka tauye mata hakkinta domin zaka faWa wata sabuwar jarabawar. Shi dama sharri Wan aikene muddin ka aikeshi zai dawo, kuma in ya tashi dawowa baka san dame zai dawo ba ai. Hakkin Sabuwa daka tauye shi ya jagula lamuranka baiwar Allah ka zulunceta da yawa kayi amfani da tsoron saki da iyayenta suke yi ka wahalata. Gashi na fahimci sai dai"

sonta yayi ajalinka ko ranar da suka zo da mijinta naga sonta a tattare dakai.

Kayi ™o™arin rungumar ™addarar kamar yadda a baya muka rungumi ™addarar daka rikito mana.

Kaita adda'a a cikin ³a´anka Allah yasa kada wani ya jawo maka abinda ba zaka iya jurewa ba.

Yafiya da kake nema Baba daga kai har Babba babu wanda ban yafe ma ba.

Kai kana tunanin da ban yafe maka ba zaka kai wannan labarinne?

"Na yafe maka tuni. Sannan duk abubuwan da nake yi maka sone ba ™iyayya ba, ina horar dakaine domin"

ka sake nadamar abinda ka aikata mana.

Amman har gobe ina jinka a jikina.

Da Wakinnan yana magana da zaiyi kullum sai nayi tunaninka duk matsalar da zata taso a gidanka ina iya

"raba dare ina ro™a maka Allah yayi maka mafita."""

Kuka Babangida ya saka mai gunji yaji soyayya da wajen Baba Malam kaWai zai iya samun irinta. Kawu

Manga yace.

"""Kayi shiru Baba. Ha™i™a Yaya ka cika uban

10 / 15