Chapter 2 Reading IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI HN Novels

IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI

Author :  Mrs BUKHARI Category :  KDP NOVELS

Chapter   2 / 15

3K to 6K   out of 42.4K words

inuwa mai sanyi da daWi."

Sai da lokacin miting yayi ya mi™e ya saisaita kanshi muka fito kai tsaye zuwa Wakin da aka ware domin mitin Win.

Kowa ya hallara ashe harda Gaza yana zaune da wannan ™addararrun kayan da bashi da wasu masu kyau

da suka fisu.

Zama nayi a kujerar da take kusa dana Alhaji Zaidu aka soma gabatar da mitin sai da muka yi minti

talatin kana aka sallami kowa.

Yace da Gaza yazo ya sameshi a ofice.

Yazo suka yi cike_ciken takaddu daga haka suka tafi zuwa sallah.

"Alwala na Waura nima nayi sallah, yana dawowa ya Waukeni a gaban mota sai wani lafiyayye Zangon ba™i"

na masu dashi.

KuWin Waki ya biya muka wuce.

Muna shiga ya matseni tsam a bango.

Lallai a wannan zangon ba™i munyi abu gaskiya shima yanayine mai tsayuwa a zuchiya.

RaWa yaimun a kunne harna soma bacci.

"""Allah yasa ajjiyata ta shiga Al sa'ada. Kin shirya cin amarci a Jidda dai ko? Kifa shirya in sha Allah acan"

"zamu samo Wiya mai suna Jidda in sha Allah"""

"Kuma laSewa nayi a jikinshi, ina na kasa magana sai bacci."

Bamu muka tashi ba sai la'asar a gurguje yayo wanka ya wuce masallaci.

A ta™aice sai taran dare muka baro zangon ba™innan zuwa gida. Zukatanmu cike fes da farin ciki da wani

"irin shau™i da nutsuwa ta musamman, wallahi Allah wannan abun na sake haifar da sha™uwa da"

nutsuwar zuchiya dana ruhi.

Ko da muka je gida. ˜annen Hajiya suna gidan ita kuma tana kwance tana mun kallon biri inai mata

kallon ayaba.

Dubata nayi da jiki harda tsarabata nayi wucewata ciki.

Nan na kira su Rakiya.

Ko data Waga ina jiyo hayaniyar Maigogul.

"""Ai wallahi sai dai ka kama mata zangon ba™i taje ta kwana goben ta wuce. Ko kuma ni in bar mata"

"gidan"""

Cewar Rakiya. Idanu na lumshe.

Haba Rakiya me yasa zaki...

"""Abu ta kazan... Ke lolo cikinki nake dashi ki yi mun shiru kada in haifeki mitsiyaciya. Ai da saka hannunki"

"akan Auren ke da Uzairu zuchiyata dake ku tambaWaWWune. Menene kike kirana to? """

Ajjiyar zuchiya na sauke nace.

Allah ya baki ha™uri dama Jidda zamu tafi gobe shine nace barin in sanar miki. Sannan na ba labbai sa™o

"zata kawo miki. Rakiya ki dinga ha™uri dan Allah faWanki yayi yawa."""

GuWa ta saka tace.

"""³ata ta zama sarauniya hiye Lolo kika ce Jidda fa ta ™asa mai tsarki? Ma'aikin Allah na madina ni Rakiya."

"To shikenan Lolo kince Labbai zata kawo mun sa™o sa™on menene? """

Murmushi nayi mata nace.

"KuWine da atampa, sai Wankunne nace aba Hauwa"" Tsokanarta nake yi"

"""Ina ba™a ba™ar munafuka kenan babu abinda zata samu na rantse miki da Allah. Cikin ³a´anta ubanwa"

ya taSa bani wani abun.

Layuza ma na kulle a ofishin ³an doka uban me tayi sai Allah. Sunata nu™u_ nu™u kinsan Hauwa da

"gulma"""

Rakiya tafi minti goma tana magana da ™yar ta barni mukai sallama ina ji tana hawan Maigogul.

Ni dai a daren saida na gama shirya mana komai kana nayi bacci.

Da sassafe kuma shayi kawai nasha na gyare Sarayina na fito fes cikin ba™ar abaya da jaka da takalmina

sai akwatin kayanmu.

A falo muka haWu da Hajiya tana tsaye harda jingina da bangi.

Ganina da akwati a shirye tsab ya tsitaye mata man kai tas.

Alhaji Zaidu ne ya sakko cikin shigar jallabiya ba™a mai wando yayi kyau sosai fuskarshi cike da annuri.

Sai ji mukai tim Hajiya ta faWi ™asa tana numfashi WaiWai.

Kuyi ha™uri mu dasa aya anan nagode

Mrs BUKHARI

"[10/15, 12:53 PM] BADA'AT IBRAHIM: MRS BUKHARI"

2

Da sauri na yar da akwati na nufeta ina mata sannu.

Fatana kar ta suma ace an fasa tafiyar domin ita kanta ™urudinta kenan.

Ina ganin makirci.

Wallahi saita soma sambatu wai ita mutuwa zata yi tana ganin mala'ikun mutuwa bama sai anyi tafiyar

ba.

"Ta tashi hankalin Alhaji Zaidu, nima dai hankaalina ya tashi sabida kamar yanzu kam ciwon nata ya tashi"

"da ™arfin tsiya, ni har wata rama ta faraW Waya naga tayi fa Allah."

Haka na taimaka mishi muka sakata bayan mota ™aninshi ya tu™amu zuwa filin jirgi tana ta ambaton

"Allah ko idanu bata buWewa. Shi kuwa Goga sai tofeta yake yi da adda'a a haka har ™arfe tara daidai aka sakamu a bus zuwa gaban jirgi, daga nan muka haye jirgi. Awanmu goma a jirgi dake jirgin yayi tsaye tsaye sosai duk mun galabaita ™arfe bakwai na dare muka sauka a Jidda."

Daga nan muka shiga mota kai tsaye zuwa asibiti.

Dakta Sameer Abbas asibitin kuWi naga an rubuta.

Hmm asibitin ya haWu sosai.

"Ni dai ina biye dasu, muna gani aka shiga da ita wani Waki na musamman."

Ni dashi muka bi bayan Dakta zuwa ofishinshi ni dai inata kalle_ kalle gaskiya.

Ina ji sunata larabci ba ™a™™autawa Daktan ma har nunoni yayi ni dai naji Alhaji yace mishi wai ko Zaujati

kamar dai haka Waliban larabci su gyara mun in na rubuta ba daidai ba.

"Tare da Daktan suka fita basu suka dawo ba sai goman dare, ya dai le™o ya mi™o mun laban a ™aramar"

"gora na sha, shi kuwa ko ruwa bai kurSa ba abun tausayi."

Suna shigowa ya dubeni yayi murmushi. Nima murmushin na mayar mishi yace.

"""Shalelena mu tafi masauki sai kuma gobe da daddare ma zamu dawo asibitin dan anyi mata allurai sai"

"gobe da daddare zata farka ko jibi ma da safe. """

Hannu ya mi™o mun na ri™e hannun nashi na mi™e yace da Dakta.

""" Doktor ma'assalama"""

Sukai musabaha muka fito daga asibitin muka Wauki Tasi.

Muna bayan motar ina laSe a jikinshi jakata na cinyarshi tsautsayi yasa nace ya mi™o mun agogona.

Yana zura hannu ya zaro ambulan Win da Babangida ya aiko da mardiyya ta kawo mun.

Take wani ruwa ya hauro mun kaina sai naji hannuna yayi sanyi har yana damshi dan masifa.

Agogon ya mi™o mun nasa hannu na karSa shi kuma ya kalleni yayi murmushi kana ya buWe wannan

ambulon sai ga kuWi da takadda.

"KuWin basu da kauri, takaddar ya Wauka ya kalleni."

"""Sa™on waye baki buWe ba Shalelena uhm? """

Bai yi tambayar dan yana jiran amsa ba takaddar ya warware rubutun ciki baifi layi huWu ba ga abinda

makirin ya rubuta.

_Cus bazan ce ina taya murna ba dan wallahi zuchiyata ji nake tamkar zata faWo.

Ashe da gaske akwai wata ranar da zaki rayu a ™ar™ashin inuwar wani ™aton bani Babangida kacigari ba?

Duk da nayi farin ciki da baki Auri wancan Wan akuyan Khalid ba.

Daga ™arshe ina neman yafiyarki

Har abada ke ta Babangida ce_

Take naji wani zazzaSi.

"""Cus, har abada ke tashi ce, cus, cus?"""

Naji yana maimaitawa muryarshi da rauni linkib.

Takaddar ya nannaWe ya haWa da kuWin ya mayar cikin jakar.

"Har muka iso zangon ba™i bai kuma magana ba, amman yana murmushi in muka haWa idanu."

Da muka sauka muka shiga zangon ba™in.

Muna shiga Wakin da muka kama ya Wakko takaddar Babangida ya saka a shara.

Waya naji yanayi yana larabci.

Yana ajjiye wayar ya sauke ajjiyar zuchiya ya faWa banWaki naji ya saki ruwa.

Nima saina bishi idanunshi a rufe yaji hannuna a fuskarshi ruwa yaci gaba da zubo mana mai zafi daidai

da yanayin lokacin.

Kallona yayi idanunshi sai naga sun rine yace.

"""Kinsan kalan kishina kuwa Shalelena? """

Kafin inyi magana ya jawo hannuna ya Wauramun saitin zuchiyarshi da take ta bugawa.

˜an™ameshi nayi nace.

Sabida rashin mahimmancinshi yasa na mance da takaddar ma.

"Da ace naso zan karanta ma in yaga ba tare da kai ka gani ba"""

Fuskata ya tallafo muna kallon juna.

"""Shalele kada ya sake aiko takadda kisa hannunki ki karSa bazan lamunta ba. Sannan abinda yafi komai"

"Sata mun rai shine Cus da naji ya ambaceki, Cus fa yace miki amman ke kinsan menene ma'anar cus da irin macen da ake cema cus kuwa? Matar tawa zai kira da cus. Da kuma cewa da yayi wai har abada... """

Bakinshi na toshe da abinda yafi so dole yayi shiru ya shiga sauke ajjiyar zuchiya.

Saida na wanke mishi zuchiyarshi tas kana muka yi wanka tare da alwala muka fito.

"Magriba da isha nayi, shi kuma isha kawai yayi yana sallamewa aka kawo abinci shinkafa kaza harda wani"

"nono a kofi amman naga albasa da koren ganye a ciki dai. Ashe dashi ake haWawa aci, na gani lokacin da muka je Umara amman ni yar da nonon nake yi sai yau Alhaji Zaidu ya zuba mana kuma wallahi da daWi."

"""Shalele me kike ganin ya dace ayi ma Mama da Mama Hauwa, da Alhaji Baba? """

"Haba dai masta, baza mu Waura maka wata Wawainiya ba, ai gida da ka siya mana ma wallahi ya'isa babu"

"abinda zamu ce. Ga aiki ka ba Gaza shima ai zai taimaka musu"""

"Hararata yayi na soyayya, nayi dariya bance komai ba, shima baice ba har muka gama cin abincin na kora"

da laban shi kuma shayin da suka kawo yake ta sha.

"Kayan bacci na ciro mana, a lokacin ya fita yace yana zuwa."

Farar rigar bacci na saka ta tashin kai.

"Na cakuWe jikina da kullacham na matan aure da humrar matan aure, jigidar matan Auren dake ™uguna"

"na shafe da Humra danna lura yana mugun son jigidar tana Waukar hankalinshi, kuma yana yawan shiWar"

"™amshin. ( kema ki mallaki taki Hajiya wannnan jigidar akwai sirri a cikinta mai girma, in kina so kimun magana Hajiya) Na sake goge bakina da brush tas na jefa minti a bakina na haye gado ina ajjiyar zuchiya."

Turo ™ofar yayi ya shigo

Ya ilahi abunda ya faru a wannan daren ko na musamman ne sosai mun murje junanmu sosai Alhaji

tamkar mayunwacin Zaki haka ya koma mun.

Mun kasance cikin wani irin farin ciki na musamman.

Bayan komai ya lafa mun tsarkake jikinmu mun dawo gado ne nace mai.

"Wai me likita yace maka dangane da jikin Hajiya ne?"""

Fuskata ya shafa yaimun raWar wasu kalmomin da na kusan narkewa. Shi kuma sai dariya yake mun.

Da haka muka shashantar da batun Hajiya muka shiga fallasa asirin zukatanmu kowa na faWa ma Wan

"uwanshi yadda yaji lokacin da akayi kaza da kaza_kaza , haka mukaita birgima a gado na lura alhaji"

"nason wannan birgimar sosai, kuma shima wani nau'in salon soyayyane mai tsaiwa a zuchiya Allah Daga haka mukai bacci fes zuchiyoyinmu muka wayi gari, shi ya tafi masallaci kafin ya dawo na shalla wankan"

™ananun kaya masu Waukar hankali.

Ai kuwa saida muka yi kafi karin kumallo kafin muka koma bacci bamu muka farka ba sai wajajen goman

"safe, shima ni na soma farkawa na tashi na sauka a hankali gudun kada in tasheshi yana da bashin bacci sosai bawan Allah."

"Har nayo wanka, na sake saka wani riga sa siket Win na kanti bai farka ba."

"Ga yinwa sai Wibana take yi, na ciro gumbata ta dabino da riWi na dinga ci, ni dai saida naci kusan rabin"

bokiti lita Waya wallahi kafin na Wanji dama dama na kora da laban ragowar ta jiya.

Sai sha Wayan rana Alhaji ya tashi.

Yana buWe idanu yayi tozali dani.

"Murmushi na sakar mishi kawai, waya ya soma yi da masu kawo abinci kafin ya faWa banWaki."

Kafin ya fito na gyare gadon na ciro mishi kayanshi.

Ni na taimaka mishi wajen shafa mai da saka kayan.

"""Kinyi kyau sosai. Kayan sun karSeki in dan tanine atampa sai dai a saka in za'a fita. Amman in ganki cikin"

"irin wannan shigar nafi jin daWi musamman in ganki babu Wankwali. Kina sake burgeni kan wanda kike mun uhm wazirat Wina mai sambatu uhm"""

Dariya nayi mishi shima dariyar yake ta mun yana ta tsokanata.

A haka muka karya cikin farin ciki sosai.

Bayan la'asar yace in shirya mu Wan fita yana da abokinshi Wan Kano mazaunin nan jidda muje mu

yawata inga gari.

Ai kuwa ba shiri na shirya cikin abaya fara sol ni da kaina nasan abayar tayi mun.

"""To abayarma inaso gaskiya dan itama tana miki kyau uhm inaga zamu ™ara kafin mu tafi ko? """

Murmushi nayi mishi na ri™e mishi hannu muka fita.

"Sai da muka fita, muka shiga tasi muka isa unguwarsu ya kira abokin nashi da lambarshi ta saudiyya sai"

yake sanar mishi basa nan suna madina ya raka madam Winshi.

"""To Shalelena mu shiga gari ga prince majid park a bayanmu da ™afa ma zamu gangara muje kisha kallo"

"uhm"""

Ai kuwa nasha kallo sosai gashi park Win babu hayaniya duk da lokacin mutane suka soma zuwa dama

ance su Labaraba da daddare suka fiye fitowa da safe rana matansu na killace a gida.

Mun sha soyayya harda guje_guje wallahi kamar kada mu bar wajen. Amman dole anayin Magriba muka

hau abun hawa zuwa asibiti wajen Hajiya.

Mun dai shiga mun dubata tana kwance ana ™ara mata ruwa tana ta bacci.

Naga lokacin da muke park ma ya kira asibitin yana tambaya. Daga gidansu Hajiyan ma sun kira dan jin

lafiyarta.

A Wakin ya barni yaje yayo sallah ya dawo kana muka bar asibitin akan gobe sassafe zamu dawo dan zata

iya farkawa ko yaushe goben.

A ta™aice mu kam sai wajajen sha biyun dare muka shiga gida.

A wannan darenma kwanan nutsuwa gami da farin ciki muka yi.

Sassafe muka nufi asabiti ana mu™u_ mu™un sanyi.

Ai kuwa Allah cikin ikonshi da amincewarshi sai muka samu Hajiya ta farka.

"Amman wallahi da gaske bata da lafiya yanzu kam na tabbatar, duk da likitocinma sun tabbatar. Sai dai"

hawan jinin da take ciki yafi yawa sama da cutar damuwan cewar likitanta.

Na lura bata ko so da ™aunar ganina. Ko da na gaisheta hannu kawai ta Waga mun ta™i magana dani sai

mijinta da take ta manne mishi.

Baifa samu sukuni ba har saida akai mata allurai bayan taci abinci wajajen ™arfe goman safe kuma ance

sai zuwa gobe zata farka. Sanda abokinshi da iyalinshi suka zo ma mu muna shirin tafiyane sai kawai

"muka tafi tare dasu gidan nasu, ga matar Abokin mai fara'a da son mutane tana da wayewa sosai a yadda na fahimceta."

Dan ko da muka isa gidansu tana ta haba haba dani har cikin Wakin baccinta ta shigar dani.

Muka zauna ga yaranta mata guda biyu ™anana sai shige da fice suke yi.

"""Amarya ikon Allah ai mu bamu da labarin Alhaji Zaidu ya sake Aure. Mu munyi tunanin ya ha™ura ma da"

"Auren tunda matarshi ba barin yaran su zauna take yi ba"""

Saita ™arashe tana murmushi mai Wauke da fassarar da ita ta barma kanta sani.

Cikin mamaki nace.

Banganeba ita take koran matan Maman Yasmin? Ai naga Hajiya bata da matsala. Har akwati tayi mun

"fa, kuma tunda aka auroni take haba_haba dani"""

Murmushi tayi tace.

"""Hmm Amarya kenan. Kin ganni nan? ˜anwata uwa Waya uba Waya ta Auri Mijinku ni na haWa Auren."

"Kinsan Allah ita ke koran matan cikin ruwan sanyi. Da wannan kirkin da kikai mata ishara dashi. Kada in cika ki da surutu bari in kawo mana abin motsa baki"""

Tana shirin sakkowa daga gado nayi maza na ri™eta.

"Dan Allah Maman Yasmin ki sakani a hanya. Wallahi bana fatan abinda zai rabani da mijina wallahi Allah"""

Murmushi tayi tace.

"""Wasa kike da wuta Sabuwa baki sani ba. Hajiya Munubiya HaWari gareta fa sosai. Ta wuce duk yadda"

za'a baki labarinta.

Amman zan taimakeki zan haWaki da ita ™anwar tawa tana nan a Abuja tana Auren wani babban mai

mu™ami gwamnati ne a hannunsu ma.

Zata fini sanin abinda zata ce miki. Kiyi ™o™ari ki tabbatar da kun koma kin HaWu da Aisha kun tattauna.

"Nima zan tsokata miki abinda ba za'a rasaba. Ke dai ina zuwa"""

"Fita tayi ta barni illahirin mamaki ya hanani sukuni wallahi Allah. Nasan Hajiya makircinta mai girma ne,"

amman ban taSa tunanin ita ke koran matan da Alhaji ya Auro ba. Lallai akwai aiki a gabana domin daga kaina in sha Allah alkadarinta saiya karye. Saina nemi kab matan da Alhaji ya zauna zaman Aure dasu na

haWa ilimin zama da Hajiya ni na ba kaina wannan aikin.

Ni dai ina zaune a inda ta barni ta dawo da tiren kayan ™walam da ma™ulashe ta dure mana.

Muna ci amman munyi shiru dukkanmu da abinda muke sa™awa a zuchiyarmu. Ni na soma katse shirun

ta hanyar cewa.

Amman Maman Yasmin Alhaji baisan wacece Hajiya Munubiya ba. Kuma bashi da ilimin sanin ita ke

"koran mishi mata ko? """

Dariya tayi naga idanta cike da ™walla sai tsoro ya kamani.

"""Sabuwa Alhaji ya yadda da Hajiya Munubiya fiye da yadda ya yadda da kanshi. Bana tunanin zai yadda"

da wata mace irin dai yaddar da yayi mata.

Bashi da masaniya akan hali da makircin matarshi. Haka zalika danginshi basu da masaniya akan halinta.

Baki sani ba. Macace fa mai haWarin gaske. Sannan tasan kanta tasan takunta. Aisha ta wahala har bayan

rabuwarta da Alhaji Zaidu tayi jinya sosai.

"Shi dake ya Wauki yadda ya bata bawan Allah baisan komai ba, gashi da kirki da son taimako wallahi haka"

danginshi gasu dai da yawa amman suna da haWin kai son juna da sanin ya kamata.

Ai shawarar da zan baki ki yagi dukiya sosai ki zauna da shirinki nayi miki imani da Allah Hajiya Munubiya

"ba zata bari Alhaji Zaidu ya rayu da wata macen ba sai ita kaWai."""

Murmusgi nayi mata cikin ™arfafa guiwa da mi™a lamurana ga Allah nace mata.

Rana dubu ta Sarawo rana Waya ta mai kaya.

Maman Yasmin Hajiya Munubiya ™ila alkadarinta ne zai karye shi yasa Allah ya haWa Aurena da Alhaji

Zaidu. ˜ila suma sauran matan wayo take musu tayi amfani da wayewarta da yawan shekarunta ta Sarar dasu ko?

"Ni bazawarace daidai gwargwado ina da Wan ilimin rayuwa na zauna da kishiyoyi sun kai goma, kuma ko"

"wacce da irin nata makircin take zuwa. Duk da sunci nasara a kaina amman na koyi darasi sun koya mun ilimi, shi wani wuyar rayuwar matattakalar ilimin mutum ne ba tare daya sani ba, gwagwarmaya na"

"taimakon mutum a tafiyarshi musamman in da Allah ya dogara."""

Murmushi tayi mun tace.

"""Ya kamata mu shiga Kitchen mu san abinda zamu sarrafa musu suci rana tayi. """

Tare muka shiga Kitchen har muka gama girki hira muke yi kuma hirar ta shafi hirar mata da hirar rayuwa

bai Waya.

Sai azahar muka kammala komai. A lokacin su Alhaji sun mana sallama sun tafi masallaci.

"Ni na jera kayan abincin a ™asa, ita kuma ta kunna turaren wutanta mai daWi shima Wan Saudiyya wanda"

duk yawanci in mahajjata sunje irinshi suke siyowa yana da farin jini sosai wani mai jan murfi da kwalbarshi irin na basilin Win maigurguwa.

Saida muka kintsa ko ina kana muka tafi yin Sallah kuma.

Mun yi sallah muna zaune muna ci gaba da labari muka jiyo sallamarsu sai muma muka fita.

Maman yasmin taci abinci da mijinta a faranti Waya.

Muma tare muka ci muna hirarmu ™asa_ ™asa.

Sai kalaman soyayya yake faWamun.

Wallahi ni dashi sai naji ina tausaya mana.

Ko yaya zanyi in Hajiya Munubiya ta rabani da farin cikina? Shi Winma yaya zaiyi to dan tabbas na yadda

yana mun wani irin so marar misaltuwa.

"""Amman zan dai kaika Hotel ne ka Wakko kayanku ko? Ai anan ya kamata ku sauka ga waje ko? """

Cewar Mijin Maman Yasmin.

Dariya Alhaji yayi yace.

"""Ina za dai mu dinga wuni muku in kuka bu™ata amman na riga na biya

2 / 15