Chapter 15 Reading IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI HN Novels

IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI

Author :  Mrs BUKHARI Category :  KDP NOVELS

Chapter   15 / 15

42K to 42.4K   out of 42.4K words

Hajara har ta shiga sakandare ajin farko.

Su Gaza sun hayayyafa girma yazo musu sosai. Uzairu zuchiyata shima yaranshi uku dukka Maza.

Masa'u kuwa yana rihab mun kaishi hauka yake yi tuburan wallahi.

"Maigogul yayi tsufa mai kyau ga shekarun amman ba wani ciwo, da ™afafunshi yake zuwa ko'ina gaye"

baifa daina ba.

Hauwa da Rakiya duk sanda rikicin Rakiya ya tashi dole sai sunyi wannan faWa musamman in Hajiya

Balaraba ta kawo musu ziyara.

Nasan kunata son jin ™arshen Hajiya munubiya sai kuka ji shiru ko?

"Wannan labarin ba ™ir™irarre bane har yanzu Hajiya munubiya tana raye Allah ya ara mata lokaci, kuma"

tana yawan turoma da Omri sa™o ta waya akan ya maidata Wakinta. A wata majiyar ma mai ™arfi naji

ance bata dena bin bokaye ba.

"˜arshen zaizo ne, in Allah yaso kuma ya barta har sai ta mutu ta koma gareshi saita girbe abinda ta shuka."

A iya haka inaga labarin yazo ™arshe Mungode da soyayya wallahi nima zanyi kewa masu son ganin

hotona kona Dad ayi ha™uri dan Allah.

Amman fa bazan mance da waWanda sukaita aibatamu ba.

Kuma abadan bazan mance da waWanda sukaita mana uziri ba.

"Na mance, a yanzu ina da izifi talatin a kaina, kuma na haddace wasu hadisai da dama ina iyakacin daidai"

"™o™arina waj kiyaye dokokin Ubangiji. Ilimin boko dai ban koma ba, sai dai Allah yayi mun arzikin samun mijin daya Waurani kan komai na nemanshi duk wata ™asa da zaije dani muke zuwa, kuma duk wani meeting ina gefenshi. Na waye na goge irin gogewar da ko ´an bokon babu abinda zasu nuna mun sai"

turanci ko? Shima Uzairu zuchiyata yana zuwa muna yi inata kan koyo wallahi.

Yarana dukka ni dasu munje mun yi umara na biya musu da kuWina.

ALHAMDULILLAHI LITTAFI YAZO ˜ARSHE

ALLAH YA BAMU IKON AMFANA DA DARASHIN DA MUKA KOYA.

KUSAKURAN DAKE CIKI KUMA ALLAH YA YAFE MANA BAKI ŠAYA.

WANNE BABBAN DARASI KE KIKA KOYA TUNDA DARUSSAN SUNA DA YAWA?

IN MAKI AKACE KI BA WANNAN LITTAFIN DAGA ŠAYA ZUWA ŠARI MAKI NAWA KIKE GANIN ZAI SAMU?

WACCE KALMA CE TAFI BURGEKI CIKIN RUBUTUN?

SON SO SAI UBANGIJI YA SAKE SADAMU A SABON LITTAFI SABUWAR TAFIYA.

"CAU CAU CAU, EH WALLAHI WUYA A TYPING WUYA A KWAMENT, WUYA A EHH TO SAI EH ANJIMANKU"

INJI GAZA. 

Mrs BUKHARI

15 / 15