Chapter 1 Reading IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI HN Novels

IDAN KAYA YA GAJI Farashin cin amana By Mrs BUKHARI

Author :  Mrs BUKHARI Category :  KDP NOVELS

Chapter   1 / 15

1 to 3K   out of 42.4K words

ÿþ"[10/14, 8:39 PM] Diejahmaidoki: IDAN KAYA YA GAJI..."

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA BIYAR

SHAFIN FARKO

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI.

NAGODE SOSAI DA ADDU'O'INKU HA˜I˜A HAKANNE YA ˜ARA ˜WARARANI.

SAI DAI ALFARMA ŠAYA NAKE NEMA A GAREKU ALFARMAR ITACE BA KULLUM ZAKU DINGA SAMU BA

SABIDA YANAYIN JIKINA.

AMMAN FA DA ZARAN NA WARWARE IN SHA ALLAH BABU WASA SAU BIYAR ŠINNAN A SATI ZAKU

SAMESHI NAGODE NAGODE SON SO

"""Wazirat al sa'ada barka da safiya ya darenki ya kasance uhm"""

A kunne yake mun maganar ya ri™eni ™am kamar za'a ™waceni a hannunshi. A kunnen nima nace.

Na kwana cike da kewa da begen abun ™aunata. Amman yaya zanyi nasan komai mai wucewane kamar

"ma ba'aiba."""

Murmushi yayi mun a kunne tare da sumbatar kunnen. Ya jani muka zauna a kujera ina kan cinyarshi

muna hirarmu ina tambayarshi jikin Hajiya cike da nuna damuwata da ciwon nata wanda hakan na lura

yana ™ara mishi sona da nutsuwa dani. Amman fa idanunshi akan wuyana.

Hannu ya saka ya Wago azurfar wuyana ya ™urama kwaWon sar™ar idanu.

"""Wazirat a ina kika samu wannan sar™a amman bai ba dai siyanta kika yi ba ko?"""

Yayi maganar cikin sauke numfashi mai nauyin gaske.

"Ba siya nayi ba. Kyautarta aka bani a matsayin gudunmawar Aure"""

Shiru yayi ya saki sar™ar ya kama Wan kunnen ya dubi tsakiyar idanuna yace.

"""Waye ya baki uhm?"""

"Goggo Amfana"""

Kafin in rufe baki ya ™an™ameni tsam a ™irjinshi yana sauke ajjiyar zuchiya. Ni da tsoro ma naji sabida

halin rayuwa da halin jama'a nayi tunanin wata ma™ar™ashiyarce sabuwa kuma.

Mun jima a haka kafin ya SanSare jikinshi a nawa ya dubeni cike da farin ciki. Yaimun raWa.

"""Akwai hikmar da yasa Uwata ta baki wannan sar™ar ha™i™a kin bambamta kuma kin sake samun wani"

"irin matsayi na sake Waura sonki a wani bigiren da babu wata mace data taSa hawa kai"""

Murmushi nayi na Wan ja gemunshi tare da sumbatarshi.

"""In zaki haWa kayanmu ki haWa mana waje guda, sai ki zaSa mun wanda kika fi so. ˜anwar Hajiya Naja'atu"

"zata zo anjima ta haWa mata nata, bata sanma dake za'ai tafiyar ba jikin nata babu daWi Hajiya maganar rashin haihuwa ta Wauka ta Waura a ranta wazirat ko jiya da sambatun batun haihuwa a bakinta muka kusan kwana, sai wajajen ukun dare bacci ya Wauketa tasha magungunanta ma ta samu bacci wallahi"

"ta™i kinsan ciwon damuwa akwai wanda yake taSa ™wa™walwa to nata ya kai wannan matakinne."""

Ajjiyar zuchiya na sauke. Da gaske tausayi Hajiya ta bani dole ko ma™iyinkane ka tausaya mishi in baya

haihuwa kuma ya™i karSan ™addararshi. Ciwon damuwa kuwa ko ³ar Shuwa da mijinta dana fi tsana fiye

da komai a rayuwata wallahi bazan so musu wannan ciwo mai wuya ba.

Allah sarki. In akwai rabo Allah ya bata. Allah kuma ya bata lafiya. Ha™i™a duk da nawa ciwon bai kai nata

"ba, nima na WanWani azaba sosai kuma ciwone mara sau™i gaskiya. Ka rabu da Hajiya tayi fama da kanta"

"basai ka faWa mata tare zamu je ba dan Allah. Kayan kuma zan haWa mana ko zuwa yamma ne, ko dare ma. Kuma inaso in zaka fita in bika in gaisheta na kai muku abincin karyawama yana falo"""

Farin cikine ya lulluSeshi sosai yaita bina da adda'a. A hakanma ban barshi ba saida na sako mishi

farfesun kaWan yaci tukunna kafin muka jera har zuwa Wakin Hajiya.

Wallahi ni dai naji muryarta kafin mu shiga ras babu halamun ciwo. Amman shi ba lallai yaji ba da

danginshi yake waya batun suna yake sanar musu zai kawoni amman ba daWewa zanyi ba tare zamu juyo.

Yana gaba ina binshi a baya muka samu ™anwarta da Akwati turola tana haWa ma Hajiya kayanta.

"Šakin Hajiya gaskiya yafi nawa kyau kayan Wakinta ´an wajene masu tsada sosai, Wakin ni kaina ya bani"

"sha'awa sosai, kuma komai tsabtsab duk da dai mai aiki ke hidimar."

"""Alhaji ka shigo, kaida Amaryane? Ai Hauwa take cewa ashe tayo abinci ta kawo. Yanzu nake son in"

"taimaka mata ta kintsa sai in kaita taci"""

Zama yayi a gadon.

Ni kuma a kujera na zauna muka soma gaisawa da Naja'atu fara'a kamar zata halakata. Hajiya kuwa dana

"gaisheta hannu ta mi™o mun, na lura bata son magana duk cikin ciwonne. Hannuna na mi™a mata ta Waga mun halamun godiya. Shi kuma duk saiya sake shiga damuwa yana ta shafan hannunta."

"""Wannan ciwo Allah dai ya kawo ™arshenshi ya bata lafiya mai Worewa. Dake naga kusan shekara nawa"

"bai tashi ba, mu mun Wauka ma ta warke sumul wallahi Depretion ciwone mai wuya da tsanani. Ubangiji"

"Allah dai ya dawo daku lafiya. Amarya sai ayi ha™uri a Wauki ragamar kulawa da gida har zuwa lokacin da Allah zai dawo dasu"""

Murmushi kawai nayi inata adda'ar Allah yasa kada Alhaji yayi katoSarar faWama Naja'atu tare zamu tafi.

Itama da biyu tayi maganar.

Inma Hajiya na ciwo wallahi ciwon kishine duk da tana ™o™arin dannewa amman dai shi Winne wallahi.

"To bari in shiga ciki zuwa anjima zan sake le™owa"""

Na faWa tare da nufar hanyar waje.

"""Rigunan bacci nawa zan saka miki Yaya? """

"Naja'atu ta faWa harda ™ara murya."""

"Wucewata nayi Wakina na baje WaiWai a ™asa ina shan farfesuna ina nazari, dana tuno Alhaji Zaidu sai inji"

"sabon farin ciki, haka inna kalli sar™ar wuyana sai inji na ™ara godiya ga Goggo Amfana."

Wajajen taran safe sai naji ana buga ™ofa nasan bazai wuce Labbai ba. Ina buWewa kuwa na ganta tare

da Uzairu zuchiyata.

Baki na washe cike da farin ciki da murna muka shiga har falo.

"""Lolo kenan kinsan Allah? Ke mai sa'ace a rayuwa. Yanzu wannan gidan gidan mijinkune duk girman"

"cikinnan naki ne. Wallahi Lolo kada ki yarda kiyi irin zaman gidan Babangida, anan kam kema ki baza komarki kici karanki babu babbaka"""

Uzairu zuchiyata ke magana ga farfesun da nake ci a hannunshi yana yi yana shan romo. Nan ya shiga

loma.

Zama labbai tayi ni kuma na shiga ciki na haWo musu kaSakin arziki rigi_rigi muka sake bajewa.

Ga Labbai ga milo da madara anyi haWin murtuk anata sha .

"""Lolo kina cin duniya da tsinke. Lolo banga kishiyarki ba? """

"Tana kwance magashiyyan gobe ma zamu tafi Jidda zata ga likitanta. Amman bata san dani za'aje ba"""

"""Toh ikon Allah mata ana munafurci Allah ya kyauta. Ke dai ki kwantar da hankalinki ki kula da aurenki."

"Kina gani dai mu gamu bamu samu ko kamar Babangida ba, bare wannan babban gida na hamsha™ai. Gashi Wakinki da jikinki duk ya Wauki ™amshi. Gaskiya duk zaki sanmun waWannan turarukan alfarman na Mrs Bukhari gidan ™amshi ina."""

Baki Uzairu zuchiyata ya washe.

"""Tabb lolo irin abinda nake da sha'awa kika samu. Inason inga ina zagaya duniya da kika ganni."

Ni dai Lolo ki fitar dani kunya biki nata matsowa su Felisha suna ta shirye_shiryen tawowa. Nayi tunanin

"sauke su a gidan Mum to Felisha tace Hotel zasu kama, a zo ayi bikin da za'ayi mu wuce Canada canma ayi bikin shikenan na zama mijin Baturiya. Girki kuma ina koya a wajen Maigogul dan ya karSe ragamar girkin gidan shi yake yin komai. Amman wallahi Mum na mutuwar sonshi yana kasheta da gayu. Duk bala'in son taga ta ™ure gaye wallahi ta kasa kamo Dad yanzune ma fa yake adonshi na asali. Gashi tana shiga dashi taron kunya sosai harda gwamnoni Maigogul na ta'amali. Duk da dai suna haWuwa dasu a"

"sha'anin biki"""

Labbai tace.

"""Koni bikin da muka shiga Abuja gwamnoni uku nagani harda Atiku Abubakar na gani. Sun saba da"

"manya gaskiya."""

Muna ta hirarmu muna shewa Alhaji Zaidu ya shigo yana murmushi da yaga su Labbai.

Gaza na biye dashi da jakar baya da kayan farauta a jikinshi.

"Gaza har ka iso kenan ikon Allah"""

"Dariya yayi ya nemi waje ya zauna, ya kalli waje ya kuma buWar bakinshi yace."

"""Kutumar dumadu Lolo wai eh duk wannan gidanki ne, ji madara ga kayan more eh rayuwa? Allah sarkin"

eh girma. Eh kai mata maza nan aka tawo kenan.

Babban Yaya kaga wannan aminin Lolo kenan sai su kashe su eh ha™a su birne abinsu. Ni nasan eh sabida

"ita ma ya eh dawo Kano. Ya bar Rakiya a eh damuwa sai ni nake ta kulin Winta eh wallahi"""

Alhaji Zaidu ya zauna kusa da Gaza yana murmushi yana kallona.

Ni kuma duk kunya ta kamani. Me yasa Gaza zai wani Wakko kayan farauta ya saka dan Allah.

"""Wazirat ki ba Gaza abinci yaci zanje in kintsa zamu fita tare zan kaiki gidan suna ki dai le™a kada ace"

babu wanda yazo daga gidana.

Anty Labbai ashe kune a gidan'

Nan aka shiga gaisawa ya fita yana dariyar Gaza.

Ni kuma nayi maza_ maza na tafi shiryawa na bar labbai na zuba ma Gaza abinci.

Farin lace sol mai masifar kyau na saka Winkin riga da siket anyi mishi surfani har a siket Win.

Mayafina goldin na Wakko mai tsada na wannan zamanin.

Na ciro takalmi da jaka da suka dace da mayafin.

Na Wakko gwal Wina ™aramar na ma™ala zubuna biyu na jera a hannayena ga agogo ga awarwaro.

Ina fesa turare marar ™arfi Labbai ta shigo.

Yauwa Labbai kina ganin sana'ar me ya kamata ace kin soma tunda Maman Shafa na tata sana'ar kema

"saiki soma taki ai ko? """

"""Wallahi Lolo ni kaina inata tunanin yafa kamata sana'ar ko babu yawa a jaraba. To ni wallahi ko man"

"™uli sai in dinga saidawa tunda na iya matsar man a jikin tunkuza."""

"Kuma zaki iya tunda naga kina da jarumta. Nawa ne zai isheki jarin to? """

Baki ta washe tana ta murna dubu saba'in na ™irga na bata nata. Na ™irgi dubu Wari nace taba Hajiya

Balaraba Adama zata zo sai ta bata. Na ware wasu kuWi nace taba Rakiya da Hauwa

"Atampa na cira a cikin akwatin da Hajiya taimun na zura a leda zan tafi ma da mai jego, na ciro kala biyu"

da takalmi harda sar™a nace a kaima Rakiya sar™ar kuma ko Rahama a bata tayi zawarci dashi.

"Da muka sakko na Wiba mata su madara milo harda siga, dasu shinkafa kamar dai yadda aka saba e."

Turarukan wutanma na Wiba mata na bata lace mai kyau a cikin akwatin da Hajiya taimun.

Alhaji bai jima ba ya kirani yace mu fito.

"Nako ci sa'a Hajiya bata babban falo. Su Gaza sukai gaba da Alhaji Zaidu, Uzairu zuchiyata Labbai taba"

ledar kayanta ya fice mata dashi. Ni kuma na raka Labbai falon Hajiya tana falo ita da Naja'atu Labbai ta

gaisheta da jiki. Ni kuma nayi mata sallamar zan le™a gidan suna daga nan kuma zan soma shiga ofice

"yau."""

"""To shikenan sai kin dawo. Itama yar taki zata dawo ne? """

"A_a yau zasu wuce ita da mijinta"""

Naja hannun Labbai muka fita.

Sai muka ji Hajiya tace.

"""Subhanallahi wankin kula yana shirin kaini dare, ya zama dole in ma tubkarnan hanci. Ofice?"""

Idanu muka haWa da Labbai inyi magana na lasa jikina ya mutu yayi mus wallahi.

Labbai ce ta ja hannuna muka fita. Ni dai har muka kama hanyar Rano jikina a mace.

Gaza sai hira yake ma Alhaji suna ta cin dariya. Ni ko saida Labbai ta zungureni ma na gane me ake ciki.

Dake Gaza ne a gaban mota ni ina baya a tsakiya hankalin Alhaji Zaidu a kaina duk Wagowar da zanyi sai

mun haWa idanu dashi. Har muka iso Rano gidan suna kenan.

"Dani da Labbai dashine muka fito zuwa cikin gidan, su Gaza kuma muka barsu a mota."

"Ai kuwa gidan sha™e dam da jama'ar suna anata Waura tukwane, wata tukunyarma cike da jallof har an"

sauketa ga kaji anata suya.

"""Ga Amarya ga Yaya. Sannunku da zuwa Amaryarmu ashe zaki zo?"""

Cewar Zarah data rungumeni tana dariya.

"""Zara'una kenan. Duk kunanan. Anty Tani kema kinzo ashe? """

Ya ™arasa ya tsugunna a wajen wasu mata su uku manya dan sun girmeshi.

"Binshi nayi nima na zube, Labbai kuma tana ta gaisawa da ragowar dangin Alhaji."

"""Zaidu ashe saida ka Wakkota kuka tawo? Ai data yi zamanta haihuwa da bata ™arewa a wannan haula"

kamar suna gasarta.

"Yanzu jibi kusan mutum goma ke da ciki ma fa. To ku shiga Fatiman na ciki"""

"""Ai Anty Tani ba zama dama zata yi ba. Na dai kawota ne tayi barka taga ³an uwa tunda Ita Hajiya ba"

"zata samu zuwa ba. Gobe ma Jidda zamu wuce"""

Ta kusa da Anty Tani tace.

"""Wannan ciwo Alla ya yaye mata shi. To yanzu menene ya tayar da ciwon ne? Dan ba'ace kishiya ba ko,"

"naga ai jarumace wallahi kuma mata nawa aka kawo mata a baya ma"""

Nan dai akaita maida yadda za'ayi kafin Zarah da Anty Tani sukai mana jagora zuwa ciki. Shi a falo cikin

tarin ´an gidansu ya zauna mu kuma muka shiga wajen maijego muka dubata da jinjira.

Naga bata fara'a kuma batai murna da ganina ba tunda yaune haWuwarmu ta farko ita ba biki tazo ba.

Ashe ita ´ar Wakin Hajiyace irin ta ™uryannan sai da Zara'u ta faWa mun na fahimceta dan wallahi

Alhamdulillahi kowa yanata haba_ haba dani Anty Tani ta mi™a mun yarinyar tace in kaima Alhaji Zaid.

Na shiga falon na sameshi dasu Zarah suna tattaunawa akan kasuwanci.

Na mi™a mishi yarinyar ya haWata da hannuna ya ri™e ya kalleni tare da lumshe idanunshi.

"Na fahimci duk ya damu da yadda yaga yanayina wani iri, ku kuma duk wata fara'a da nake yi ta dole ce."

"Hankalina yana kan furucin Hajiya wallahi. Bansan me zai biyo baya ba, bani da ilimi amman da Allah na dogara."

Murmushi nayi mishi na zare hannuna na nemi waje na zauna.

Cikin minti ashirin muka gama komai muka fito daga gidan kai tsaye Family house muka shiga shima mun

"kai minti ashirin, kuWi ya bani masu kauri duk tsofaffinnan na bisu na dan™a musu."

Ya haWani da Anty Khadija yace mata.

"""Anty khadija ga Shalelena na haWaku tunda ke ba team Win Hajiya kike ba. Ko dai bakya so Anty Khadija?"

""""

Dariya tayi tace.

"""Alhaji Zaidu kenan ai baka sani ba Goggo Amfana da kanta ta ce ta haWani da Sabuwa ™awance."

Ina da lambarta zan sata a group Win family na mata zallah.

"Sabuwa akwai groups Wina biyu zan sakaki zaki ™aru sosai. Ina zuwa ko?"""

Ta tashi ta shiga ciki sai gata da magungunan mata cikin leda.

Nan Alhaji Zaidu ya fice taimun bayaninsu tas kana tace a group Winta tana koyar da yadda mace zata

zama sarauniya duk wannan magungunan tana koyarwa bama ita kaWai ba harda ™wararrun mata daga

"Sudan, da Chard, da kamaru."

Nayi mata godiya muka fito ni da Labbai a ™ofar gida muka samu su Gaza muka rankaya sai kamfani.

Nan Alhaji Zaidu yaita zagawa da Gaza da Uzairu zuchiyata. Ni da Labbai kuma muna ofishinshi ina

WiWWiban mata maganin matannan.

Tsumin sai ruwan gora muka shanye na haWe mata su waje guda dan tsumi kala uku ta saka mun.

"""Gaskiya Lolo ki gode ma Allah. Wannan karon dangin miji na sonki sosai. Wannan Anty Khadijan tayi"

mun wallahi da ganin yanayinta kinsan tasan kanta.

"Yanzu lolo anan zaku dinga aiki? Allah mai iko wannan wai ofishinki ne"""

Dariya muka yi.

Basu gama zagayensu ba su Maigogul suka iso da Hajiya balataba da Cicib suna son zasu kama hanyar

Dutse. Yau dai Hajiya zata je taga su Rakiya kuma ko ya zata kaya sai Allah.

"""Gaza ashe kazo ikon Allah Alhaji me zamu ce maka ai sai godiya."""

Cewar Cicib kenan.

"""Babu komai Alhaji, Baban Rahine ai abokinane"""

"""Ni duk kewar Rahine ke damuna Alhaji. Na barota tana ta fisge_ fisge eh ni wato da zaka eh barni sai in"

"Wakko Rahine mu zauna abinmu wallahi Allah zata yi amfani sosai zata dinga gadi"""

Dariya kawai Alhaji Yayi ya ri™e kafaWar Gaza kawai.

Maigogul yace.

"""Shashancin banza. Kai da aka kawo aiki ina kai ina batun Rahine ai gara ka zauna kayi aikinka. """

"""Hattara eh wallahi Dattijo tunda nazo wajennan kaga na eh kulaka ne? Ai tunda ka taSo rabin raina ka"

"taSo gidan rina eh wallahi"""

"""Kul Baban Rahine ba'a faWama iyaye irin wannan maganar tausasa harshe akeyi akansu. Alhaji Baba kayi"

"ha™uri"""

Dariya Maigogul yayi yace.

"""Ai babu komai gyatumarshi yake tayawa kishi fa shi yasa. Munafurcinsu Waya shi yasa ai daya shigo bai"

"neme ni ba ma, bare ya so ganin ™aramar uwar tashi"""

Ni dai ina tsaye ina fama da kunya.

Gaza ya dubi Hajiya Balaraba yace.

"""Ina eh wuni nace"""

Ita kuwa da fara'arta ta amsa ato ai ba'a rufeta ba.

Labbai ce tace.

"""Mu kam zamu tafi Allah ya ™addara saduwarmu, Alhaji Zaidu ka sake gaishe da Hajiya da jikin"

"""To shikenan zata ji"""

"KuWaWe Alhaji ya laluba ya dam™ama Cicib ya dan™ama Maigogul, Uzairu zuchiyata ma an bashi. Ya bani"

na mi™a ma Labbai kuma naji da kauri na labbai zaiyi dubu hamsin gaskiya ko talatin haka.

Tare da Maigogul da Uzairu zuchiyata da Hajiya suka tafi a mota Waya ya rage sai mu uku.

"""Yauwa Babban Yaya. Naga kamar akwai Wakin kwana a kamfaninnan kuma naga shanya ma halamun"

ana kwana ko? Madadin inje in zauna eh a gidan ˜anwata a bani waje anan eh kawai ni zanfi sakewa eh

"gaskiya"""

"""Na fahimta Baban Rahine. Akwai Shu'aibu Waya daga cikin amintattun yaranane dashi ma nake son ku"

"dinga sintirin zuwa kwatano, da sauran ™asashe siyo mota. Haya na kama mishi kuma Waki biyu da falone"

"dan ciki da falo muka so, ba'a samu bane sabida yaso ya dawo da iyalinshi birni sun™i dole ya barsu a"

"Rano. Sai ku zauna Waki Waya. Ina zuwa bari in kirashi kuje ka kama aikinka. """

Kiran Shu'aibu yayi sai gashi da sauri.

"""Shu'aibu ga Baban Rahine wan Matatane zaku zauna tare a Wakinka, shine wanda zaku dinga zuwa siyo"

"motoci dashi. Sai ka nuna mishi duk abinda ya dace, ka sai mishi katifa da duk abinda yake da bu™atar"

"sawa a Wakin"""

"""To shikenan maigida an Gama. Baban Rahine maraba da zuwa, zamu iya tafiya"""

Gaza yayi dariya yace.

"""Lolo a taya ni godiya, godiya dubu nace eh Alhaji sai da kai eh wallahi. Zako kaga amana wallahi"""

Sa kai yayi ya wuce yana Waga hannaye sama.

Hannuna Alhaji Zaid yaja muka shige ofishinshi. A cinyarshi yaimun masauki hannayenshi biyu ri™e dam

"da ™uguna."""

"""Waye ya taSa mun ke uhm. Hankalina kacokam yana kanki, Menene uhm faWamun"""

˜uguna ya matsa na lumshe idanuna.

"Babu komai kawai dai yanayin jikinane ba daWi"""

Duk sai ya rikice yana cewa muje asibiti. Saida na saisaita shi ta hanyar yimai abinda na lura yafi so

"sumba kenan. Tuni muka shige sama jannati mukaita shillo, da ™yar jirginmu ya sakko."

Idanu a lumshe sunyi jawur cikin muryar kasala da zabari yace.

"""Gashi kin kyautar dani a wajen Hajiya uhm. Kamar ni kaWai nake kewarki uhm wazirat. Ko hotel to zamu"

"tafine in muka kammala mitin Win uhm? Ina da mitin sannan zan gabatar da Baban Rahine za'a rubuta sunanshi zan taimaka mishi ya cike wasu takaddun, kema zan gabatar miki dasu"""

Narkewa nayi a jikinshi kamar yarinya.

"Yadda kake so ai haka zanyi. Ka mance kaine malallakin Sabuwa sukutum ne?, gangar jikina cike da"

"kewarka abin ™aunata"""

"Murmushi yayi mun, ya sake dulmiyawa inda yafi so mun jima a cikin wannan

1 / 15