Author : Mamuhgee Category : Complete Novels
mata alamar tazo ta zauna,Ba musu tazo ta zauna ɗin
Shayi ya haɗa musu su biyun sannan shima ya ja seat ya zauna suna facing juna idon Samha a ƙasa bayan kusan minti biyar yace '' nasan abinda ya faru tsakanin ki da Sebastian...'' ɗago kanta samha tayi slowly ta kalle shi tun kafin ma ya faɗi waye Sebastian din she somehow seems to get it ƙasa ta ƙarayi da kanta Amreesh ya kurɓi tea ɗinshi kafin ya cigaba da faɗin '' I know him,ba halin shi bane..he loves you so much bazai taɓa yi maki haka da gangan ba'' damƙe mug ɗin hannunta tayi still Idonta a ƙasa jin yanda hawaye suka taru and her heart is breaking... duk da tace bazata sake nuna emotions ba...but can she really not?'' are you advocating for him?"
'' Not at all! Amma kisani Seb loves you very much,idan har kika rasa shi i don't think zaki iya samun wani kamar shi ever!"
Samha taji ƙirjinta na wani irin squeezing ko numfashi bata iya ja da kyau, hawayen suka sauko daga fuskar ta zuwa cikin coffee'n shayin
Cikin muryar kuka tace '' Yace he doesn't love me anymore and that I no longer exist in his world!'' ta cije baki trying so hard not to break down '' it's just so painful 😖, abinda yayi min...it has happened to me in the past...but his hurts the most....!" Idon Amreesh darkened ya dunƙule hannunshi a ƙarƙashin table wanting to kill koma wane ne yayi mata hakan...he could imagine the pain share hawayen ta Samha tayi ta ɗago ta kalli fuskar Amreesh '' Anyways let it be...I have always known nida shi were never meant to be! We don't belong and perhaps we never will! Yayi min nisa already tun kafin in zama matarsa certain ppl were after me....I want a life free of drama!" Amreesh bai sake cewa komai ba haka ma Samha the place was quite
Salmah ce ta shigo kitchen ɗin suddenly hannun ta riƙe da waya tana video,tasa wani denim shorts 🩳 sai farar riga a sama da ta mugun kamata bringing out her shape tasa wata hula sai flip flops farare she looked so beautiful ajiye wayar tayi yanda zata dinga ɗaukar kowa da kowa tana murmushi ta kalle su ganin sun zubo mata na mujiya especially Amreesh
Mug ɗin hannunsa ya karkace tea ɗin ya fara zuba duk baisani ba
Samha ta kara mug ɗinta a baki tana dariya ganin yanda Amreesh yayi wani tsalle saboda zafin tean Salmah ta riƙe dariyar ta tazo tana share masa tea ɗin '' Kabi ahankali Mallam,matar aure kake kallo '' she whispered tana kashe masa ido guda,'' ai nima mijin aure ne kike taɓani!" Shima yayi whispering pecking her on the cheek Samha tayi kamar batasan Abinda ke faruwa ba
Miƙewa Salmah tayi ta ɗauko aprons guda uku,ta ɗaura fari taba Amreesh baƙi Samha gray
Kallon ta sukayi looking confused gyara murya tayi sannan tace '' we're going to cook as a family!" Tun kafin ta gama bayanin Samha ta ɗaura apron ɗinta kallon Amreesh da yayi tsaye ƙikam tayi '' what's wrong?'' marairaice fuska yayi ya miƙa mata apron ɗin '' ki ɗaura min!" Sakin baki Salmah tayi sai kuma ta kalli gefen Samha taga har tabar wurin ta Isa gaban gas
Karɓa tayi ta tsaya ta gaba tana ɗaura ma Amreesh apron ɗin ya wani ƙanƙame ta
'' Samha..'' ta faɗa ido waje Amreesh ko jinta bai yiba sai da Samha tayi gyaran murya sannan Amreesh ya sake ta yana binta da wani marayan kallo
Salmah ta girgiza kanta,gaba ta matsa ta ciro everything they needed kafin suka fara aiki and it was fun Samha da Amreesh suka ɓata kitchen ɗin da flower Salmah did the cleaning
Amreesh ya fashe plate wani kallo Salmah da Samha suka yima mashi '' sorry!" Ya faɗa yana ɗaga hannu sama kamar mai surrender, juyawa sukayi suka cigaba yazo ya tsaya daga gefe doing one thing or the other for the most time idonshi na kan Salmah
Kwai Salmah ta bashi ya kaɗa Amreesh ya karɓa yana yi da sauri yayi musu wanka dashi su duka
'' AMREESHHHH!!" Su biyu suka kira at the same time '' sor..!" Kafin ya ƙare Samha tayi mashi wanka da flower yayi kamar wanda aka tono daga rami
Salmah ta fara dariya Amreesh ya bi Samha nan su uku suka fara zagayen kitchen ɗin suna dariya it was fun... really really fun
Sai wurin ƙarfe uku suka gyara komai suka yi wanka sukayi salla sannan suka zubo suna ci in the same plate Salmah nayi musu video....
Ranar da daddare harda Samha suka tafi Beach,she was amazed anan ma Saida suka sha hotuna har da Amreesh sannan suka baro wurin da sha biyu
On their way Amreesh ya faɗa musu next tomorrow zasu tafi ZAKEE MANSION for new year Amma zasu dawo it was a relief
The next day ma suka sake yin irin na jiya going down the memory all over again....
NEW YEAR'S EVE....
Mutane suka cika ZAKEE MANSION both yan Nigeria da turawa Musulmai da akasin su,anyi decorating ɗin gidan kamar bashi ba,har da Old man was in attendance... Shima yasa manyan kanya...
Su Uncle Naseer da Ismael da Uncle T duk sunzo don sun san zasu iya samun business partners a wannan taron... Su maraƙisiyya ansa wasu arnayen body hugs,an Sha heavy make ups,su sultana su Azeezah literally every body
Hajiya maleeka ba a baya ba, Pah looked handsomely dull a manyan kayan shi sai gaisuwa ake exchanging here and there
Su saudat suna ta jiran suga inda su Amreesh zasu ɓullo kai
Da ƙarfe bakwai motar su Amreesh ta kunno kai, fitowa yayi saye da Baƙin yadi gashin sa was gelled sai wani sky blue ɗin agogo to complement his eyes takalmin ƙafafunshi sai shining suke his lips glossy like always his aura oozing out charmingly his earthy scent wafting their noses..so oppressive like the Owners Aura! He looked handsome beyond handsome Masha Allah
Tuni Yan jaridan dake wurin suka yi masa chaa da Camera while the ladies inside became restless like who could calm down in front of Amreesh Zakee?
Zagayawa Amreesh yayi ya buɗe ma Salma ɗayan side ɗin, hannun ta me ɗauke da wani sky blue bracelet me bala'in kyau da ƙyalli na diamond ta ɗaura saman hannun shi that was stretched out for her
Kafin ta sauko da ƙafarta dake saye da high heels baƙaƙe then she stood up completely
Amreesh ya kafeta da ido like she looked too beautiful kamar ya kamata su koma warsu gida...saye take da simple designed abaya shima Black color sai ta yafa mayafin abayar
Fuskar ta ba kwalliya sai ɗan kwallin da ta shafa ma almond eyes ɗinta they became more accentuated more beautiful bakin ta ɗauke da gloss Amma kamar ta shafa jan baki cuz her lips are red
Tayi brushing eye brows ɗinta she looked hot with the simple makeup
Jakarta ma sky blue To go with the bracelet her vanilla scent making him feel like kissing her right there... Together they looked Ethereal
Sai hoto ake musu dan ranƙwafowa yayi '' I have a surprise for you Mahee...!" Yayi whispering a daidai kunnen ta suna tafiya
'' i look forward to it!" Yan jarida sai tambayar shi suke WHO she was yet he didn't even bother
Suna shigowa suka sace spot light...all eyes on them Salmah felt a bit nervous
Ganin yanda aka tsare su da ido yasa Amreesh ɗaure fuska yan mata sai kallon shi suke kamar zasu cinye shi baƙin yadin made him look hotter than intended Salmah taji kishi yana turnuƙe ta ganin yanda suke kalle Amreesh
At the same time shima Amreesh haushi yake ji sosai definitely bazasu daɗe ba zasu tafi
Wurin old man dake zaune saman couch da wasu tsofaffi Amreesh ya nufa tareda Salmah
Dake jin yanda wasu ke whispering basu dace ba
Su maraƙisiyya daga gefe kamar su kama da wuta what the heck!
Azeezah tana ta kallo taga inda zata ga Ahmad yet nothing she felt anxious haka ma Sultana
Da murmushi old man ya tare su ya nuna musu wuri suka zauna Salmah ta gaidashi da Murmushi a fuskar sa ya amsa kafin yayi introducing ɗinsu ga abokansa one of the old men yace '' Inada ya we can get you married to her sai ka ƙara...'' ƙasa Salmah tayi da kanta Idonta na tara ruwa '' No thanks!" Amreesh ya faɗa straight forward sannan ya riƙe hannunta '' let's go '' miƙewa Salmah tayi head down suna tafiya old man da abokan sa suka bisu da ido
'' Are You jealous?" Ya tambaya yana leƙa fuskar ta,ture fuskar tayi tana share hawaye dariya Amreesh yayi da yasa kowa juyowa yana kallon su...and hell man,he looked breath taking...like a piece of artwork by a genius
Pah yayi murmushi haka ma Old man Zakee, Hajiya Maleeka babu wani expression a fuskar ta amma ta ciki na ciki
Rungumeta yayi gaban mutane not minding sannan yayi whispering '' You're the only one Mahee,so calm down!" Turo baki tayi hiding her face in his chest
Mutane suka fara murmuring maraƙisiyya tayi murmushin mugunta itada saudat sun san abinda suka shirya...
After all this the festival begun mutane nata wishing happy new year slowly Pah yazo inda Amreesh yace '' Happy new year...in advance'' yayi maganar awkwardly, Salmah tayi responding da happy new year tana yi mashi murmushi
Saida Salmah ta Amsa Sannan Shima Amreesh yace '' Happy new year father '' don he didn't expect it so he was a bit shocked na ɗan lokaci murmushin Pah ya ƙara faɗi slowly yace '' Allah yayi muku Albarka '' suka amsa da ameen sannan yabar wurin
Abokan business suka zo wurin Amreesh suna chatting duk wanda yayi complementing kyaun Salmah sai Amreesh yabar wurin fuska tsuke no last chance
Har yaga nawar su bar wurin '' Are You jealous?" Itama ta tambaya tana rufe bakinta karda tayi dariya, Amreesh ya ƙara ɗaurewa...
Wurin ƙarfe takwas Amreesh yayi excusing kanshi yana tafiya maraƙisiyya da sultana suka iso inda take '' kina farin ciki ko?" Maraƙisiyya ta tambaye Salmah '' baki da ido ne ko ba kya gani?" Salmah ta faɗa batareda ta kalli inda suke ba '' good luck with your farin ciki then..'' daga haka suka bar wurin...with a sneer in their faces
Su Hajiya Turai da zakiyya sai shiga ake cikin Turawa ana ji kamar an samu wani babban achievement
.
Ido salmah ta haɗa da khaleel dake lasar baki kamar wani tsohon maye her brows arched kafin ta sambaɗa masa harara
Ganin Amreesh bai dawo ba yasa ta miƙe ta nufi hanyar daya tafi ɗakin su ta shiga first bata ganshi ba sai ta fara duba sauran ɗakunan bata ganshi ba
Har zata sauka down stairs taji magana a wani ɗakin
Ƙara kunne tayi tana saurare '' i love You Amreesh...'' Muryar wata yarinya ta faɗa cikin kuka
'' i know I love you too..'' dum gaban Salmah ya faɗi,tura ƙofar tayi slightly taga kuwa haƙƙun Amreesh ne the scent,the clothes even the voice!
Hawaye suka fara wanke fuskar ta jin maganar su ta gaba '' to idan haka ne why are you with that loser not me?" Amreesh ya jawo yarinyar ya rungume yana faɗin '' Saboda she is a loser,I told her I have a surprise for her Muna tashi daga nan we will break up ai bason ta nake ba! In fact I hate seeing her face..'' daga haka mutane biyun suka fara sumbatar juna
Salmah taji jiri na ɗibar ta, zuciyar ta tayi wani uban nauyi tears blurred her vision
Sauka tayi daga stairs ɗin ta nufi hanyar fita ,tana barin wurin su maraƙisiyya suka wani taɓe kike in a high five
*****
Salmah tafiya take by the road side tana ji kamar rayuwar ta tazo ƙarshe but how? Was it all a pretense? Had he never loved her? Kenan everything was just a *charade* ? To lure her why?
Kuka salmah take azeemun, tafiyar ta kamar wadda tayi shaye shaye, she'd never forget this betrayal never! Gida zata koma itada Samha will leave shikenan
Wannan tunanin na barin Amreesh ba ƙaramin cakar zuciyar Salmah yayi ba,tana tafiya tana share Hawayen da suka ƙi tsayawa
She loves him so na gaskiya ba wasa ba!
Ta kalli street ɗin da akayi decorating ɗin sa da many things ga iskan dake kaɗawa me sanyi the sky is beautiful infact everything Amma a idon Salmah komai yazo ƙarshe and it's all looking ugly '' So a heart break was the surprise the jerk was talking about huh? I was foolish indeed a loser!!!" Tayi maganar tana jefar da takalmin ta, gyalen ma ta jefar ta baje Gashin ta tana kuka tana ƙarawa dama bata ɗauko jakar ta ba
Wata rolls Royce ce ta tsaya daidai ita yayi ƙasa da glass ɗin window'n '' Young Miss...'' ya kira Salmah ta ɗago ta kalleshi fitowa yayi ya zagayo inda take '' what's wrong?" Salmah bata ɓata lokaci ba ta gaya masa komai, rungume ta yayi an evil smile flashing on his face as he takes in her sweet vanilla scent
Da Muryar tausayi ya shiga lallashinta,ya buɗe mata motar ya shigar da ita sannan shima ya shiga driver side ya Bata ruwa tasha sannan ya tada motar
Bayan ta Dena kuka yace '' where should I drop you?" Address ɗin gidan Amreesh ta bashi ya fara tuƙi, bayan kusan minti talatin ta ɗago ganin basu kawo ba,ta tsare hanyar da ido ganin sun kawo bai tsaya ba yasa tace '' ina zamu?" Batare da ya kalleta ba yace '' inda bazai sake ganin ki ba!''
Hankalin Salmah ya ɗan tashi tace '' kamar ya?" Wani mugun murmushi ya sakar mata
'' Say goodbye young Miss..'' daga haka ya shaƙa mata wani abu and she lost consciousness... Wayar shi ya ɗauka yayi snapping ɗinta yayi captioning '' # Game over # Anonymous the winner # trophy mine # Emrys sour loser!
Sannan ya danna send button before speeding away.....
Share and comment pls
Amreesh...game over 🥱
Anonymous..the winner 🫡
Ahmad/Samha... Otiloo 💔
WAYE SHI (Behind the mask) Book 2 paid book ne ga wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin
9138091955 SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt
Chapter eighty one: Brother.....!😮
*****ZAKEE MANSION**
Slowly Amreesh ya fito daga ɗakin Ahmad fuskar shi a tsuke ya canja kaya daga baƙin yadi zuwa wasu Armani suites,rigar ciki fari sai suit ɗin baƙi... fuskar shi a matuƙar tsuke don kada ma wani ya samu fuskar yi mashi raini
Saukowa downstairs yayi just in time idon shi suka sauka akan Ahmad dake zaune saman couch fuska suke wasu matan Turawa sun zagaye shi,har ya rame ya ƙara kyau...saye yake da denim jeans da riga baƙa data kama shi his muscles bulging
His lips fuller and he wasn't wearing contact lenses,his emerald green eyes dazzling at the same time Babu wani glow ko emotions acikin su,it was as if shima ya canja he had come to accept himself...he'd move on. ...
'' Seb!" Amreesh ya kira lokacin da ya kawo step ɗin ƙarshe yan matan suka wani juyo suna kallon Amreesh they almost fainted...
Ahmad ya ɗago idonshi ya kalli Amreesh nayan sakanni kafin ya ɗauke idonshi
Ƙarasowa Amreesh yayi nan fa matan Turawan nan suka fara gyare gyare wasu na ƙara ƙasa da rigunan su taga ba,wasu na wani karkaɗa ido
Wata wacce tafi kowa zaƙewa cikin suce ta zo wurin Amreesh '' Ji handsome..!" Ta faɗa tana ƙoƙarin kai hannun ta saman kafaɗar shi duk da yanda Aura ɗinshi became chilly har take jin sanyin cikin kasusuwan ta'' Get out!" Amreesh ya faɗa coldly kowa dake wurin suka juyo suna kallon su
Yarinyar taji kunya sosai her face turned pale sauran matan dake zagaye da Ahmad suka fara barin wurin da sauri their faces shade of red saboda embarrassment
Guests ɗin suka fara murmuring,abin ya zama some how,su maraƙisiyya suka zauna daga gefe cuz ba ƙaramin aikin Amreesh bane yayi embarrassing ɗinsu fiye da wa'yannan Turawan
Zama yayi kusa da Ahmad '' how are you Seb?" Ɗage gira Ahmad yayi pretending to be okay '' what could happen to me? I'm fine!"
Ahmad ya faɗa with a sad smile dayayi mashi bala'in kyau
Tunda ya zauna wurin yake ta son ganin Samha...he missed her so much more than he cared to admit... it's just that kalamanta were too harsh,kamar tana kwarara mashi ruwan sanyi in a very cold winter... honestly bata ji ba daɗi ba data ke gaya masa those heart wrenching words?
He made a mistake kuma sannan ya bata haƙuri tunda ba abu bane da yake yi often doesn't a person deserve a second chance?
'' She's not here!" Amreesh da ya lura da yanda Ahmad ke bin ko ina da kallo low key low key ya faɗa calmly with a hint of amusement
Dariya Ahmad yayi har haƙorin shi suka fito duka..shima baisan dalilin da yasa yake dariyar ba maybe he felt embarrassed tsagaitawa da dariyar yayi yana faɗin
'' Ni ba Samha nake nema ba fa! I'm just looking around!" Ya ɗaure fuska tareda kawar da kanshi gefe
Amreesh yayi murmushi yace '' i wasn't referring to Samha! Me yasa ka kira sunanta?" Ahmad yayi shiru yana kallon Amreesh kamar ɓarawon da yayi sata aka kamashi..shima Amreesh kallon shi yake
'' You still love her don't you?" Ahmad ya sauke ajiyar zuciya idon shi ƙasa slowly yace '' You can't get someone outta your heart just like that can you?"
Ya dawo ma da Amreesh tambayar... Amreesh baice komai ba ya cigaba da kallon Ahmad his lips pressed together
'' you're hurting Seb!"
'' I'am! Her words were too painful... extremely cruel! I agree abunda nayi mata ban kyauta ba,amma couldn't she think for once? Idan da da gaske i was trying to get between her legs...I had had several opportunities...the day she got drunk and slept in my room,the day she was clinging unto me in the toilet and several other times....