Chapter 51 Reading Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel HN Novels

Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Mamuhgee Category :  Complete Novels

Chapter   51 / 69

150K to 153K   out of 206.1K words

rawa, Romancing ɗinta Amreesh ya fara kissing her and making sure she felt every bit of what he does to her, Wrapping ɗin hannunta tayi a wuyan shi pulling him in and deepening the kiss.......


*******Ahmad***

Wani irin zafi jikin sa yake his breath quickening, itako Samha ta wani zaro ido, Kamar wanda aka tsikara ya yakice Samha daga jikin shi yana sakin ajiyar zuciya, miƙewa yayi daga saman gadon walking lazily ya Koma ɗayan side ɗin Samha on the other, itama tashi tayi tana mazurai, Ahmad yace '' Why did you come back?" Ya faɗa yana lumshe ido looking intoxicated, Samha tana Yan soshe soshe tace '' magan....''

''leave it and go..'' ya katse ta sending her out of the room sannan ya rufe kofar ya jingina akai yana maida numfashi ga wata zufa da ta tsatstsafo masa a goshi,Biting his lower lip ya dafe marar sa, saboda wani azababben ciwo da take masa, da ƙyar ya isa wurin bedside drawer ya jawo ya duba pills ɗinsa sun ƙare, Jin wani sharp pain a wurin yasa ya kai zaune yana sakin yar ƙara ya miƙa hannu ya kashe wutar ɗakin abu ya tarar masa goma da ashirin, Coiling yayi saman gadon shi yana tumurmuje shimfaɗar tsabar yanda ciwon ya kaimasa karo while on the other hand yake ƙoƙari yaga bai tuna yanda ƙirjin Samha yake manne da nashi ba it will get worse....


Tura baki Samha tayi ganin yanda Ahmad ya korota,taɗan harari ƙofar ta wutsiyar idon ta ta hango Azeezah da Sultana na dosowa an idea popped into her mind, murmushin gefen baki tayi kafin ta juyo ta fara tafiya tana shafa lips ɗinta tana murmushi,Tare da faɗin '' Your lips are so tasty.. I wanna..'' sai a kunnensu suka tsaya cak suna wani kallonta, Especially Azeezah,sai kuma sukayi exchanging glances a matuƙar fusace Sultana ta dawo da Samha da zata wuce su baya tana faɗin '' k! Me kika ce?" Innocently Samha ta ɗago idon ta tana kallon su kafin ta kalli ƙofar ɗakin Ahmad '' ke ba magana ake maki ba?!!" Azeezah da ta cika tayi fam ta daka ma Samha tsawa,ɗan yi Samha tayi kamar ta razana,with fake innocence ta nuna ɗakin Ahmad kafin slowly tace '' kirana yayi and then....we accidentally kissed...'' tayi maganar with a smirk a fuskar ta, ganin irin kallon da suke Binta dashi yasa tayi dariyar shaƙiyanci ta wucesu tana faɗin '' ina ma ace a duniyar gaske akwai remote Dana ɗan dawo da moment ɗin Nan baya...'' Hawaye suka fara bin fuskar Azeezah No matter how much she tried to control it takasa,hular attach ɗin dake kanta ta fisge ta jefar tana ƙwala ihu kafin tayi ɗakin ta ta banko ƙofar tare da faɗawa saman gado tana risgar kuka, Sultana ta danne abinda ke zuciyar ta tashiga ɗakin Azeezah ta dinga lallashinta '' i have a perfect punishment for her,zatayi danasani!" Azeezah ta faɗa da jajayen idanun ta kafin ta jawo wayar ta, Online ta hau tayi ordering ɗin wani abu kafin ta ajiye wayar ta kwanta, '' I hope koma menene zai koyawa shegiyar hankali..'' ta faɗa sannan ta miƙe tabar ɗakin.
Bayan ta fita tsayawa tayi tana kallon ƙofar something running across her mind ta daɗe tsaye wurin kafin ta tafi...

***********
05:30am
'' Shall we go?" Amreesh ya faɗa yana rungoma Salmah from behind, kayan jikin ta Blue colored shirt body hug da ko rabin cikin ta bai kai ba,sai wando blue colored palazo, sai gashin ta into a ponytail,ta bala'in yin kyau duk da ba kwalliya tayi ba, lip gloss kaɗai ta shafa sai kwalli daya ƙara ma almond eyes ɗinta kyau sai wani azababben ƙamshi da take she looked breath taking, Jinjina kanta tayi tana kallon Amreesh ta madubi da yayi irin shigar ta it amuses her wai namiji da palazo, gashin shi an raba biyu, na daga sama anyi bun dashi daga ƙasa kuma a sake, Lips ɗinsa looking more reddish and lucious,idanun shi na wani sparkle his earthy scent invading her nose,ƙamshin sa exactly ƙamshin ƙasa idan anyi ruwa.... Kissing ɗin Wuyan ta yayi da sauri ta fita daga jikin shi tana tuna abubuwan da yayi mata jiya... murmushi Amreesh yayi ya ɗan girgiɗa kai kafin ya riƙo hannun ta,hannun sa ɗaya riƙe da key suka fita. Wata blue colored sports car suka then sped off,tafiya suke akan wani empty road the sight was soul stirring, dama gari bai ida wayewa ba, there are few stars in the sky, wani iska mai daɗi da sanyi brushing against their skin,itace ne daga gefe gefen wurin then green grasses utterly magnificent.... Bakin Salmah ya kasa rufuwa,sai murna take tana wassr baki.... Amreesh kuwa yana murmushi dan ma bata ga inda zai kawota ba...

After a while suka kawo wurin, parking Amreesh yayi daga nesa kaɗan sannan ya fito ya buɗe mata itama ta fito holding his arm suka shiga wurin lokacin aɗan kwai haske, Sakin baki Salmah tayi ganin irin Kyan wurin,it was absolutely spell binding, Wurin kamar garin yan cartoon, hakin wurin ya kwanta luf luf kore share dashi sai itacen fruits ba dayawa ba kuma akwai tazara tsakanin su, sai wani small cozy house da akayi da woods da transparent glasses saboda wannan private land ne na Amreesh kuma babu wanda ke zuwa wurin just him... The places was surrounded by nature ga wani ƙaton Mountain malale da mutum zai iya hangowa daga wurin green grasses sun lulluɓe mountain ɗin sai dogayen itace da sukayi surrounding ɗin wurin, sai ƙaramin gulbi da ruwan ciki suke ocean blue suna wani sparkling and they're still iskan wurin na ɗan kaɗa su.da wani irin daddaɗan ƙamshi dake tashi a wurin....it was a jaw dropping sight.... '' Do you like it?" Amreesh ya faɗa yana hura mata iska a gefen wuyan ta, excitedly ta juyo '' I love it..'' ta faɗa eyes sparkling...'' see magic '' juyowa tayi tana so taga magic ɗin dayake magana akai, holding her hand suka he gaba da gulbin duƙawa Amreesh yayi yaɗan sa hannun sa daga baki bakin gulbin itako ta tsare sa da ido in anticipation after a while ya lalubo wani button,danna button ɗin yayi sai ga gulbin ya fara evaporating daga baki wasu defusers sun fito perfumes of different colors da Fragrance suna zuba cikin Lake ɗin sai kuma kalar ruwan ya canja, ruwan suka fara fitar da fog of different shades kamar rainbow, sai wasu lights suma masu kyau suka kawo making the whole scene ethereal, Salmah tayi cupping ɗin fuskar ta in awe baki buɗe ido waje,wani button daban Amreesh ya danna saiga 🎊 confetti ya fara dararowa from no way, Amreesh ya ɗago fuskar sa yana kallon excited Salmah,yanda take ɗin je couldn't tear his gaze off her... Absolute Gorgeous...














WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 🍁 🍁

Chapter fifty nine: The revenge....


Fitowa Samha tayi saye da wata riga brown polo da bum short ta ɗaura purple hijab har ƙasa daya bala'n yi mata kyau sai ƙamshin turare take kamar tayi wanka dashi tana yan dube dube amma bataga Salmah ba ɗakin su ta tafi ta ƙwanƙwasa amma ba'a amsa ba tura kofar tayi slightly ta leƙa taga ba kowa, rufe ƙofar tayi ta fita daga parlorn tashiga call logs ta kira Salmah,har tayi ringing ta katse ba'a ɗauka ba, Ɗakin Ahmad ta tafi ta ƙwanƙwasa, tana nan tsaye saiga Azeezah ta iso wurin cikin wasu riga fara da skirt jeans daya kamata daga sama ya buɗe a ƙasa da murmushi a fuskar ta take kallon Samha dake tsaye bakin kofar, Ƙarasowa tayi tana faɗin '' Are You here to get another kiss?" Ɗage gira Samha tayi tana kallon Azeezah daga sama har ƙasa,can idon ta ya hango mata su sultana da suka laɓe suna kallon su, Ƙwafa Samha tayi batare da ta Amsa ba, Azeezah ta kalli ko ina a hall way ɗin ganin babu mai zuwa yasa taɗan matsa kusa da Samha, juyowa Samha tayi suna kallon juna Azeezah tayi wani murmushin gefen baki taɗan ranƙwafo ita da Samha suka kasance tsawon su guda don dama tafi Samha tsawo,Foxy eyes ɗinta tayi fixing akan Azeezah at the same time idanun ta na gano mata sauran da suke rakuɓe a ɗayan side ɗin '' You think you're tough and all ko? Har kike faɗan Ya Ahmad ya sumbaci ƙazamin bakin ki ko? Kuma kike ganin you're tough enough to handle anything right?'' tayi maganar Idanun ta scanning Samha from head to toe, zuciyar tana mata azababben zafi, Samha ta jinjina kanta batareda tace komai ba yau dai she was in no mood to fight slowly tace '' I have no intentions of getting physical with anyone ayau, lucky you....'' Samha tayi maganar tare da juyawa ta sake ƙonƙwasa ƙofar Ahmad, '' humph let's then...'' kafin Samha tayi wani abu, Azeezah ta shammace ta,wani abu kore shar ta yayyar fa ma Samha ajiki,abun baida wari and it had no scent at all... Samha was stunned zatayi magana Azeezah ta ɗaura yatsanta akan lips ɗinta ''shhh,ba yanzu ba yan mata..'' tana faɗar haka suka kwashe da dariya ita da sauran, Samha tayi shiru tana kallon su '' Zakiyi bayani za kuma kiyi nadamar kasancewar ki nan'' inji Sultana bayan sun iso wurin ita dai Samha bata fahimci abinda suke faɗa ba, Soon ta fara jin wani abu a jikin ta,wani bala'n ƙayƙayi ya taso mata tafara soshe soshe ganin haka suka ƙara bushewa da dariya Azeezah harda riƙe ciki, Saudat tace '' Kada ki damu this is just the beginning '' mariya ta ƙara da faɗin '' Soon wannan mummunar fuskar taki zata ƙara muni '' Suka cigaba da yima Samha isgilanci suna dariya,kafin suka bar wurin daga nesa suna kallon ta,she looked like a mad person, Samha tuni idon ta sun ciko da hawaye she felt helpless, '' Ash..'' ta faɗa tana sosa duk inda hannun ta zai kai, ji Samha tayi kamar ta saki ihu and she did,aiko Su Azeezah suka ƙara ɓoye wa suna cigaba da dariya,Da ƙarfi Samha ta tura ƙofar ɗakin Ahmad ta shige tare da banko ƙofar,ashe tuntuni ƙofar buɗe take, wancakalar da hijabin ta gefe tarage daga ita sai riga da bum short,a haukace ta nufi toilet ɗin tana kuka tana ƙarawa tana susar jiki, banko ƙofar tayi ta shiga, Ahmad na tsaye wurin bath tub ƙugunsa ɗaure da towel ya cikashi da ruwa ya zuba komai da komai zai shiga kawai yaga Samha a mugun haukace,her hair flying behind,waro sleepy eyes ɗinsa yayi and before he could make a move Samha ta iso wurin ta wani bangaje shi,su biyun suka faɗa cikin bath tub ɗin samha embracing him tightly, Ahmad was Dumbstruck, bugun zuciyar sa quickned numfashin sa ya fara fita da wani irin zafi da sauri, idanun sa suka fara Lumshewa,jikin sa yayi zafi idon sa settled acikin na Samha duk da kukan da tayi idon was still as white as the whitest thing, lashes ɗinta sun jiƙe sun haɗe wuri guda sunyi wani tsawo casting shadow over her face, lips ɗinta sun ƙara ja and ta ƙara wani kyau na musamman a idon Ahmad at this point... ƙamshin turaren wanka and the fact that toilet ɗin ba haske sosai wani dim light ne don Ahmad bai cika son haske ba due to his condition added to the atmosphere, for a heart beat Babu ɗayan su daya motsa, Bugun zuciyarsu picked up at the same pace jikin su ya mutu at the same time,it was a dangerous phase for the both of them musamman Ahmad...ya riga da yasan yanda jikin sa yake shine yasa ako da yaushe he stays away daga duk wani abu da zai yi triggering ɗinsa, Amma tunda ya haɗu da Samha There has been way too many coincidence tsakanin su kuma daga ƙarshe shi yake wahala... Numfashin sa ya fara fita rapidly jikin sa na wani irin zafi,his head spinning, ....ji yayi kasa cire idanunsa daga natan kamar yanda itama ta kasa ɗauke nata they were spell bound, zuciyoyin su na bugu at a sync..ƙirjinsu nasama da ƙasa lokaci guda, numfashin su ya haɗu, Their hearts tangled their soul craving each other, their bodies blazing with passion...Wani irin yanayi su biyun suka tsinci kansu especially Samha....dake jin wani yar Yar.. soyayyar Ahmad da take tunanin ta fitar daga zuciyar ta na wani irin kwaranyowa da wani irin ƙarfi...... And there's something at the back of her mind da yake ƙara ingizata to do something... something crazy something daring,wani irin yaryar take ji all over da wani tingling sensation a tsakanin ƙafafun ta,she wants to rebel.... Kasala ce ta rufe su biyun.. they were both burning in a dangerous passion'' you're my lady...'' ya faɗa da wani irin kasalallar murya yana sakin ajiyar zuciya tareda motsa hannunsa rubbing the corners of her lips, lumshe idon ta tayi feeling the sensation of his touch...Tsare fuskar ta da ido yayi kafin slowly idon sa fell on her lips... Zuciyar sa na wani matsanacin bugu zuciyar sa na ƙara ingiza shi towards her his body craving hers kamar yanda ita take so duk da nata is purely out of curiosity and childishness... He was torn tsakanin bin son zuciyar sa da kuma abinda yake daidai,he loves Samha ba sha'awar ta yake jiba but then in stages of love there's.... lust right? And idan kana son mutum zaka ji sha'awar sa ko? Bawai yana justifying bane yasan tun farko they shouldn't be a yanda suke but it was a mistake kuma gashi yanzu they're so stuck in a whirlwind.... Her small body pinned against his,he feels every bit of her, Tunanin sa yafara zama wild,Kamar wanda aka tsikara he snapped out,duk da yanda yake ji kamar bazai iya motsa ko yatsa ba, ƙoƙarin tashi yayi, Samha ta sake shi idon ta suka faɗa a ƙirjinta and the rest of her body gani tayi rigar ta laƙe mata bringing out the shape of her chest da kuma hips ɗinta sannan ana ganin komai don rigar transparent ce da wani bala'in sauri ta jawo Ahmad ya sake faɗawa jikin ta,ta maƙalƙale shi tana sakin ƙara,Ji Ahmad yayi kamar ya saki ihu cuz what the hell? Idon shi har sunyi ja,he was losing it slowly yace '' sake Ni!" Girgiza kanta tayi tace '' no! You will see me!" Murya ƙasan maƙoshi yace '' Toh zan runtse idona bazan kalle kiba" maƙe kafaɗa tayi hannu ya kai ya fara ƙoƙarin cire ta amma Samha ta ki barin hakan Sam, lumshe idonsa yayi yana shafa kanshi kafin yace '' To wanka zanyi ko muyi tare?" Yayi tambayar yana kallon idon ta, dum! Samha taji gabanta ya faɗi, Girgiza kanta ta hauyi yace '' Good, yanzu let go..'' ƙin sakin shi Samha tayi tana turo baki, tsareta yayi da sleepy eyes ɗinsa Murmushin gefen baki yayi yaɗan ƙara matso da fuskar sa gab da tata ji Samha tayi takasa numfashi,gefen bakin ta yayi brushing with his thumb '' your lips...I wonder how they will taste in my mouth Milady....'' Yawu Samha ta haɗe tana zaro ido jin abinda Ahmad ya faɗa yanayin sa ya wani canja,cire idonsa yayi daga lips ɗinta ya dawo dashi fuskar ta yayi wani ɗan iskan expression ya sake faɗin '' Yanda kike kallona...makes me lose control my lady...'' Samha ta runtse idonta ta rufe kunnuwanta da hannayen ta zuciyar tana tsananin bugu, miƙewa Ahmad yayi da sauri ganin ta sake shi, his eyes mistakenly fell on her shaped *silhouette* komai ba shape ɗin jikin ta wasu out and she looked so damn alluring kamar kamar....wani Gwauron numfashi escaped his lips da sauri ya juya yana faɗin 'astaghfirullah' ya bar toilet ɗin towel ɗinsa na ɗiɗɗigar da ruwa marar sa na wani azababben ciwo yana ayyana wa aranshi zama kusa da Samha has caused him damage wallahi tsakanin jiya da yau sai ciwon mara yaketa turnuƙe shi, Ajiyar zuciya samha ta saki tare da cire hannun ta daga fuskar ta ji take kamar ƙasa ta buɗe and swallow her, while in the back of her mind har tafara calculating yanda zata dauki fansa....
********* Salmah***

Tashi Amreesh yayi ya riƙe hannun ta leading her into the house, yanzu da suke kusa tafi ganin kyan gidan, the house was made of woods sai transparent glasses, Single room ne mey hawa guda,the ground floor, ƙofar itself was made of woods daga gaban gidan akwai shuke shuken flowers, sai wani ƙaton bulb mai bala'in kyau, tura ƙofar Amreesh yayi hannun sa riƙe da nata,her jaw dropped.... Gidan ba babba bane sosai yet it's so cozy.. wasu sets of expensive sofas ne brown color sai daga tsakiya brown rug shima mai taushi sai center table, sai kuma Tv data mamaye bango guda,sai brown curtains masu kyau anyi musu kwalliya da glitter sai dining sai kitchen that was stocked with everything a person will need,the floor was marble floor, sai fire place dake a parlorn, komai dake parlorn mafi yawancin su da woods akayi su,ga wasu ancient abubuwan da bata masan meye su ba, leading ɗinta yayi zuwa wooden stairs ɗin har suka isa ɗakin sa daya mamaye top floor ɗin,she couldn't have seen anything better,she was amazed beyond words,yanda akayi gidan gaba ɗaya zakasan an ɓarar da kuɗi as though they were nothing... Nan da pure glass akayi ɗakin,few things be wooden, sai wardrobe,sai makeken gadon dake tsakiyar ɗakin ga wani daddaɗan ƙamshi da ɗakin keyi,sai wardrobe,it looked so beautiful beyond words, Salmah sai murmushi take from ear to ear... '' everything is so beautiful Amreesh, kamar muyi zaman mu anan!" Salmah ta faɗa excitedly tana tsalle tsalle saman gadon, Amreesh da yayi folding hannayen sa yana kallon ta Finally ya ƙaraso ciki ya zauna bakin gadon yana cigaba da kallon ta without saying a word, faɗuwa tayi zaune kusa dashi pony tail ɗinta ya warware falling on her face,hannu Amreesh yakai yana yaye gashin da ƙaramin murmushi a fuskar shi, Lumshe idon ta tayi feeling his touch...'' let's swim '' ta faɗa suddenly eyes sparkling leaning a

51 / 69