Author : Mamuhgee Category : Complete Novels
baki so muyi wanka tare i asked you to leave nayi laifi?" Ya ƙarashe maganar yana lumshe sexy eyes ɗin sa tare da buɗe su, turo baki tayi tace '' toh ba juya min baya kayi ba?" Yace '' ai saboda baki so ki kalle nine, I did that kada kice Ni ɗan iska ne"! Ya ƙarashe maganar with a funny expression on his face, dariya tayi Sannan tace '' I will never say that to you '' ya ɗage gira guda yace '' really '' jinjina kanta tayi yace '' let's see'' yayi maganar his one hand gently pulling her close by the waist ɗayan kuma ya riƙe haɓarta placing his lips on hers, fara romancing ɗin ta....sun daɗe cikin bayin kafin suka fito, kasancewar lokacin sallah yayi da wuri suka shirya ya tafi masallaci ita kuma ta kabbarta sallah bayan ta gama kitchen ta tafi tayi clearing ɗin ɓannar da tayi sannan ta dafa very light food,ta dawo ɗaki tayi Sallah,tana nan zaune har ya shigo, ƙasa tayi da kanta zuciyar ta na duka da ƙarfi, zama yayi gaban ta, looking at her intently, so take ta tashi ta je ta zubo masu abinci amma ta kasa, wayar sa ce tayi ringing only then did he look away getting up,Dr Ahmad ne, ɗaukar kiran yayi ya fita zuwa study room ɗinsa,
Da sauri ta tashi ta nufa kitchen ta zubo abincin cikin plate ɗaya ta ɗauko ruwa ta dawo ɗaki ta zauna tana jiran Amreesh ya dawo
Tun tana zaune har ta fara gyangyaɗi ganin bai shigo ba har lokacin yasa ta kwanta,when he comes he'll wake her up
Sai wurin ƙarfe biyu Amreesh ya shigo,his eyes fell on her kwance take ƙasan rug abincin da ta zubo masu har yayi sanyi, he felt guilty
Ɗaukar abincin yayi yakai kitchen sannan ya dawo ya ɗauke ta ya nufa saman gado da ita,
Ajiye ta yayi ya rufa mata blanket pecking her forehead sannan his eyes fell on her red lips,buɗe idanun ta tayi and their eyes met, hannayen ta tayi wrapping a wuyan sa da wata yar karamar murya tace '' _Kiss_ _me_ _Reesh_ '' ƙasa yayi da kansa giving her a hot kiss itama tana ƙara ƙanƙame shi kamar za su cinye juna, a hankali riƙon data mashi ya fara saki alamun tayi bacci,kwantar da ita yayi yana ƙara gyara mata bargon kafin ya nufi wardrobe ɗin shi,yasa wasu baƙaƙen kaya from head to toe, fuskar sa ba annuri ko kaɗan idanun sa sunyi wani duhu je looked dangerously handsome
Ya ɗauki p cap yasa sannan ya fita daga ɗakin closing the door behind
****
Kwanaki sun shuɗe su Samha sun fara exam gobe ne ranar ƙarshe, ga Na'ema sai neman opportunity take Dan aiwatar da ƙudirin ta, ga dark flames sun sako ta gaba, su zeenah kuma tsakanin su da Samha sai harare harare, tun lokacin da ta musu dukan nan ta kuma ci uban dark flames, suka shiga taitayin su, dark flames kuma suna jiran aikin su ya kammala
Damar ta zo lokacin da suka tafi cafeteria da daddare, kowa na farin cikin gama jarabawa hakan yasa akayi wani special drink aba kowa, Na'ema ta riga su zuwa cafeteria, lokacin da ta zo har drink ɗin ya kusa karewa saura guda goma nata ta ɗauka zata tafi an idea popped into her mind, komawa tayi ta ɗauki ƙarin guda uku,when she was asked tace su Samha zata yima reserving suna nan zuwa.
Bayan ta bar wurin,ɓoyewa tayi ta ɗauko maganin da Andrew ya bata,duk da bata San kona menene ba ta zazzage shi duka cikin juice ɗin da zata ba Samha, table ɗin da su Samha suka saba zama ta nufa ta zauna dan tasan zasu zo
Wani makirin murmushi ɗauke a fuskar ta
Mutane sai congratulating ɗin juna suke an kusa gama jarabawa, wasu na planning ɗin hutun su a ƙauye wasu outside country
Su Ra'esah suka shigo babu Samha tare dasu, hankalin Na'ema ya tashi, su kuma sunyi mamakin ganin Na'ema a seat ɗin su, murmushi Na'ema tayi tace '' ya naga kuna wani kallo na?" Tayi maganar almost rolling her eyes, Fateema looked at her suspiciously itako Ra'esah ta zauna cike da murna tace '' kawai kin mana ba zata'' Na'ema tace '' nasani, kawai ina so mu shirya and let by gones be by gones can we pls?" Tayi maganar da nuna na dama a fuskar ta, and it looked real, Fateemah da Ra'esah sun yarda da ita, hakan yasa Fateemah tace '' ba komai ai dama mu Bamu taɓa riƙe ki a zuciya ba'' Ra'esah ta jin jina kanta to affirm what Fateema said murmushi Na'ema tayi tana faɗin ''thank you'' suma murmushin sukayi,they were genuinely happy,miƙa musu juice ɗin tayi kowa da nashi, sannan tace '' ina Samha?" Fatee tace '' tana zuwa,oh kinga gama ta can tana shigowa '' tayi maganar tana nuna Samha dake shigowa tare da Adrian
Kallon su Na'ema tayi kafin ta kurɓi juice ɗin ta, wani irin farin ciki na mamaye zuciyar ta, miƙewa tayi ta isa inda suke, ta rungume Samha,tana faɗin '' kiyi hakuri Samha for all the troubles i have caused, Ina so mu manta da komai mu zama ƙawaye can we?" Samha tayi mamakin jin abinda Na'ema ta faɗa, this person has never spoken to her kuma sai yau ace ta tashi ta canja,it doesn't make sense does it? Ko dai wani abu take shirya wa?
SAMHA ta kafe Na'ema with her foxy eyes bayan sun rabu, shiko Adrian ya ja ya tsaya gefe yana binsu da kallo da Hausa akayi maganar bai san abinda Na'ema ta faɗa ba,but he can sense the fakeness in it
Na'ema duk tabi ta tsargu da kallon Samha itako Samha taso ta gano Na'ema,ga wani abu dake flashing a ƙwaƙwalwar ta,amma kafin ta tuna sai ya ɓace what exactly is she trying to remember? '' kin...'' maganar ta ta katse lokacin da Fateema da Ra'esah suka iso wurin, suka faɗa mata kawai ta yarda su manta da komai so that their room mates will all be friends
Na'ema stared hope fully, after a while Samha ta sauke ajiyar zuciya tace '' you're right let's all be friends '' Na'ema ta daka uban tsallen da yaba kowa mamaki tana faɗin '' perfect '' ganin kallon da suke mata yasa ta wayance da faɗin '' i thought it will be difficult to convince samha,Amma ta yarda cikin sauƙi abinda yasa nake jin daɗi kenan '' kowa ya yarda da abinda ta faɗa except Samha, Jan su tayi suka koma table ɗin su, Na'ema ta miƙa mata juice ɗin, kallon juice ɗin Samha tayi na sakanni kafin ta karɓi juice ɗin taba Adrian, hankalin Na'ema ya tashi, ba abin tayi magana ba a gano ta, kowa wurin sai hira yake banda Na'ema da take kallon juice ɗin dake hannun Adrian ba ƙiftawa, yariƙe juice ɗin a hannun sa yana basu labarin America su na shan dariya banda Na'ema,duk wannan abin Samha na kule da ita, and yanda taga tana kallon juice ɗin yasa tayi concluding akwai wani abu da Na'ema ta shirya
Waƙa aka sa cafeteria ɗin ppl were getting up to dance, Lucy dake sanye da wata skimpy sky blue dress ta taso in a cat walk ta iso wurin Adrian,'' hey Eddy wanna dance with me?" Ta faɗa stretching her hand forth kallon ta Adrian yayi sosai tayi masa kyau tayi dying ɗin gashin ta daga purple zuwa sky blue ... Murmushi Adrian yayi ya ɗan kalli Samha da take kallon wani wuri daban tayi nisa cikin tunani,ganin haka yasa Ra'esah ta ɓota tana nuna mata Adrian that looked like he was asking for her concent dariya ya bata, kallon Lucy tayi da ta tsuke fuska tace '' go you're keeping the princess waiting '' jin haka, Adrian ya miƙe suka nufi dance floor that was made bayan an matsar da seats ɗin cafeteria
Rawa suka fara it was a couple dance,kowa da partner ɗinsa, mutane da yawa sun zo asking for su Samha Amma babu wanda ya bi cikin su sai Na'ema
Su Ra'esah suna zaune tare da Samha talking about random stuff Ra'esah tace '' wallahi ji nake kamar kada mu gama jarabawa,i don't want to go home '' ta faɗa ga baki ɗaya yanayin ta na canjawa,cike da damuwa Fateema tace '' meyasa?" Ra'esah tayi murmushin ƙarfin hali tace '' of course saboda ku, i will Miss you, zanyi kewar samha Mai wando cikin skirt'' dariya suka yi su duka amma Samha felt cikin maganar Ra'esah Akwai rashin gaskiya, kuma hakane, Ra'esah bata so ta koma gida saboda abinda zata taras,she hates Holidays
Suna tsaka da magana Samha ta hango Na'ema da Andrew suna rawa, amma idan mutum ya kalla closely zai ga magana suke, Samha really want to know akan me suke magana
'' Nayi maku aikin ku,yanzu zaka iya bari na in huta ko?" In ji Na'ema tana tsuke fuska
Andrew yace '' idan aikin ki yayi kyau ba, i might even consider....'' ta katse sa da faɗin '' i don't need anything from you '' daga haka ta kama gaban ta, murmushin mugunta Andrew yayi
Sannan ya koma wurin sauran dark flames ya faɗa musu abinda Na'ema tace, murna kamar su ciji mazaunan su..
Samha ta cigaba da bin Na'ema da kallo kafin ta dawo da kanta ga juice ɗin da ta bata, she stared at it for a very long while
Ra'esah da sukayi noticing, Fateema ta ɗauko juice ɗin tace'' Samha ki sha naki ne, beside idan Na'ema taga baki sha ba,bazata ji daɗi ba.'' Ra'esah tace '' eh gaskiya ya kamata kishs'' samha zata yi magana Fateema ta yi mata ɗure babu yanda ta iya dole ta shanye juice ɗin duka, Fateema da Ra'esah suka yi dariya, rausayar da kanta tayi gefe karaf suka haɗa ido da Andrew da yake mata wani irin murmushi, irin wanda bata San ma'anar ba amma tasani da kwai matsala
Juyawa tayi another direction suka haɗa ido da Na'ema kusan murmushin Na'ema looked more malicious than Andrew's
Samha felt something was amiss but what?
Ɗauke kanta tayi daga kallon su ta maida hankalin ta ga abinda ke faruwa a cafeteria ɗin
Mutane sun cigaba da shagali har sai da mr kanya yazo ya kore su to their dorms
Mutane nata jin haushin sa duk da wasu sun fara Bacci.
Su Samha na shiga suka faɗa saman gadon su each, babu wanda ya yi tunanin wanka ko wani abu.
Washegari
Sai wuraren 8:30 Samha ta tashi, wani irin kasala take ji, gabaki ɗaya da ace ba jarabawar karshe bace da bazata tafi ba, sai dai tayi make up.
Su Ra'esah suka zo suka tambayar ta if she was okay jinjina masu kai kawai tayi tace kanta ke sara mata, suka ce idan tana so sai su zauna su duka,tace '' ai nima tashi zanyi in tafi makarantar so You guys should go'' tashi sukayi suka tafi, duk wannan abin Na'ema na jin su,jin abinda Samha ta faɗa yasa Na'ema sakin murmushi '' Game over Samha '' ta faɗa quietly kafin ta miƙe tabi bayan su Ra'esah
Bayan kowa ya fita kwantawa Samha ta sake yi,with every passing minute she felt weaker
Wayar ta ce tafara ƙara, da ƙyar ta kai hannu ta jawo wayar daga saman table without looking at the caller ID ta ɗaga ba tare da tace komai ba '' My Lady '' taji Muryar sa,cire wayar tayi daga kunnen ta ta duba caller ID,Mai da wayar tayi akasalance tace '' Ya Ahmad '' wani irin dum gaban Ahmad yayi jin Muryar Samha, meke damun ta? '' Are You okay?" Ya tambaya from the other end cike da kasala ta fara zayyana masa yanda take ji daga ƙarshe tace '' don't worry kawai na gaji ne,amma zan warware, today is our last paper '' tayi maganar tana faman lumshe ido da buɗe su, tunda ta fara magana gaban Dr Ahmad yake ta faɗuwa, bai ce komai ba ya katse kiran, bayan 30 minutes Samha ta miƙe ta nufi toilet, after a while ta fito ɗaure da towel, uniforms ɗin ta,ta ɗauko amma bata ga wando da hijabi ba, batare da ɓata lokaci ba tasa skirt ɗin da riga, brushed her hair tanayin komai cikin sanyi jiki da kasala unlike the usual Samha ita da kanta tasan wani abu na damun ta and what ever it was, tasan saboda juice ɗin nan ne
Ta kammala shirin ta, ta fito tana tafiya a hankali iska na kaɗa ta kamar zata faɗi haka take ji, she felt so light and weightless at some point ji tayi kamar ta samu wuri ta zauna but she kept going
Data iso inda mutane, especially the guys sai kallon ta suke, da gaske Samha has got sexy legs hips ɗinta sun fito kamar zasu huda skirt ɗin,they sway effortlessly
Gashi kyaun da tayi na yau na daban ne, idanun ta sai lumshe wa suke suna buɗe wa the usual fierce Samha looked vulnerable karo suka ci da dark flames suka wani kafe ta da lustful gazes, she didn't have their time zata wuce Andrew yayi saurin shan gabanta ya duƙo slightly cikin raɗa yace '' it is a game over Ms feisty'' ture shi Samha tayi, sauran suna mamakin taurin rai irin na Samha, but what ever it's going to be over today
Bayan ta tafi suka kalli juna suna sakar ma juna murmushi
Emmanuel yace '' did you see how weak she looked? Nan da anjima kaɗan,bazata iya ko ɗaga hannu ba'' jin jina kansu sukayi excitedly kafin su samu wuri su laɓe suna jira ta fito su afka mata
Bayan an shiga exam hall da ƙyar Samha ke amsa tambayoyin, Adrian ya kula da yanayin ta, class mates ɗinta sunyi mamakin ganin Samha da skirt they wondered why? Tayi kama da marar lafiya.
Bayan minti talatin Samha ta gama, tayi submitting ɗin paper ta, ta fita yan aji suka bita da kallo
Wani irin ciwon kai take ji,da ƙyar ta iya kai kanta clinic,Amma ba kowa, tura ƙofar tayi ta shiga ta samu gado ta kwanta
Bayan minti talatin,buɗe idon ta Samha tayi jin ana taɓata, tun tana ganin su ɗishi ɗishi har ta gansu clearly it was dark flames idon ta ya shige cikin na Andrew dake tsaye akan ta hannun sa riƙe da almakashi, har ya yanka rigar ta daga ƙirji down wards, Murmushin ƙeta yayi yace '' Hi sleeping beauty,kin tashi ke nan?''
Lumshe idanun ta Samha tayi tare da sake buɗe su,sauran members ɗin suka ƙaraso cike da isgili suna kallon ta suna dariya
Samha sai so take ta tashi kota motsa amma ta kasa, her heart begun beating rapidly,addu'a ta fara karantowa cikin ranta, ' Ya Allah ka taimake ni'
Andrew yaci gaba da yanka rigar Samha yana faɗin '' what happened MS feisty?kin ƙasa motsine?''
Shiru samha tayi tana binsu da kallo,lallai idan har ta miƙe sai taci uban su kuma sai ta karyasu,wanda ya musu the other day wasn't enough
Emmanuel yace '' how can she move? Ai yau sai dai muyi yanda muka ga dama da ita babu yanda ta iya'' murmushi Samha tayi mai sauti tare da faɗin '' Are You sure?" Duka sai da gaban su ya faɗi. They didn't expect it,Amma suka dake ga wata irin sha'awar ta na cin su
Chibuke yana lashe baki yace '' isn't it obvious? Ai mu yanzu Nasara ta muce, kuma baki da wanda zai taimake ki!" Samha ta cigaba da bin su da ido a zuciya tana karan to adduo'i ji take kamar an daure ta she could barely move
Mathew yace " I'm disappointed MS feisty,duk wannan bakin naki look at your chest it's so flat kamar slippers Amma zamu yi manage" ya faɗa yana ƙoƙarin shafo ƙirjinta runtse idanun ta Samha tayi,kafin hannun sa ya sauka wurin Andrew ya riƙe yana faɗin '' babu wanda zai ta ɓata sai nayi na gama'' yana gama faɗar hakan ya jefar da hannun Mathew gefe, dunƙule hannuwansa Mathew yayi,ya tsani wannan abin da Andrew keyi.
Jan Mathew gefe sukayi sorting their selves out a kan bayan Andrew sai wa.
Andrew yana kallon Samha with a smirk yace '' I told you it's a game over Ms feisty '' samha tace '' game over? For you right?!'' ba tare da yace komai ba ya matsa wurin skirt ɗin ta ya fara yankawa su kuma sauran sun tsaya daga gefe farin ciki kamar zai kashe su,
Wani irin ƙarfi ya zoma Samha ta yunƙura ta halbe Andrew da ƙafarta a fuska, Andrew yasaki ƙara tare da sakin almakashin, weakly Samha ta miƙe daga saman gadon ta nufi ƙofa, but the door was locked, Emmanuel ya finciko ta yana ƙoƙarin haɗa ta da jikin sa, hannu tasa masa cikin ido ya sake ta yayi baya baya yana ihu, Mathew da chibuke suka riƙo ta, Samha sai kiciniyar ƙwace kanta take, she was only left with a black singlet da skirt
Gashin ta was scattered all over sai zufa take suma suna zufa,duk da maganin dake jikin samha she wasn't easy to tame
Da ƙyar suka kai ta ƙasa, Mathew ya riƙe hannayenta saman kanta, Emmanuel da chibuke sukayi parting ɗin ƙafafun ta, shiko Andrew stood over her jiki na rawa yana. Ƙoƙarin cire belt,yana faɗin '' You gave us a hard time miss feisty yanzu kema lokacin karɓar punishment ne'' Samha ta cigaba da ƙoƙarin kwace kanta, tana cigaba da addu'a su ko sai dariya suke mata, sun ga nawar Andrew yayi ya gama suma su hau, Andrew jiki na rawa ya yi ƙasa da wandon sa, yayi tsirara, daga shi sai rigar uniforms ɗin sa kawai,runtse idon ta Samha tayi,kuma har yanzu ba alamun hawaye a idon ta, ganin haka yasa sauran kwashe wa da dariya tare, suna faɗin '' it's over miss feisty '' lokacin da Andrew yayi ƙasa zai cire skirt ɗin ta, ya matuƙar ƙaguwa, ga sha'awar ta da suke ji,if They don't do it today ƙila sai sunyi rashin lafiya, harya kai hannunsa zai zame skirt ɗin