Author : Mamuhgee Category : Complete Novels
abinci ba'a dafa ba ranar.
05:00pm
Aliyu ne da Salamatu suka fito cikin shirin su na tafiya, kallo guda mama hadeezatu ta yima salamatu ta ɗauke kai, she felt tears wailing up in her eyes juyawa tayi zata shiga cikin ɗakin salamatu tayi sauri tazo ta rungume ta, duk yanda mama hadeezatu ta so kada hawaye su zubo sai da suka zubo ta juyo ta rungume Salamatu hawayen ta na sauka freely. She never knew she was so attached sai yanzu. Ahankali ta raba jikin su tana goge ma Salamatu hawaye tana mata nasiha harda Aliyu ma, shima Malam Isa Ya yi gefe da kansa yana share hawayen da suka ciko idon sa
Lokacin da suka fito daga gidan mutanen ƙauyen sun ƙara taruwa an zo yi musu bankwana,ji suke kamar suyi zaman su kamar kada su tafi but koda babu tafiya akwai mutuwa ai....
Yan Chinan ne suka turo mota tazo ta ɗauki su Aliyu,har motar tabar wurin mutane sai bai bai suke musu. Cikin motar Salamatu sai sharɓar kuka take.
Aliyu ya rungume ta patting her back in a **coaxing*
Manner. Suna isa airport ba'a wani daɗe ba akayi processing komai nasu kafin Sukayi boarding ɗin plane ba da daɗewa ba jirgin su ya tashi zuwa Beijing. Da karfe tara na safe suka isa, Chan group of company ya turo motar da zata ɗauki su Aliyu directly resident ɗin da Company yaba Aliyu aka kaisu, on the way Salamatu da Aliyu sai kalle kalle suke stylishly.
Wani tanƙamemen gida a blend of modern and ancient Chinese design aka ba Aliyu da motoci, he couldn't believe it.
Baki sake suke kallon ko ina as the person who brought them show them inside the the house ya nuna masu ɗakuna, kitchen toilet etc kafin yace in his Chinese accent '' welcome to Beijing china'' Aliyu na murmushi yace '' thank you '' jinjina kanshi Me yue yayi kafin ya ce '' the company will send car to take you there next tomorrow so be ready '' yana kaiwa nan yayi gaba bowing slightly before he exited completely
Kalle kalle Aliyu ya fara yana neman Salamatu bai ganta ba hakan yasa ya hau upstairs,he found her in one of the rooms ita har tayi settling akan gado tana sharan bacci. Rufe kofar yayi ya ƙaraso da murmushi a fuskar sa ya hau gadon bayan ya cire rigar sa tare da jawo ta jikin sa ya rungume feeling so peaceful.
11:30 dai dai Aliyu ya buɗe idanun sa looking at the ceiling for a while kafin ya maida kallon sa ga Salamatu that was still sleeping peacefully, faɗar irin farin cikin da yake ciki ba zai yiwu ba, he'd lost his family and found another one he lost his home and found an even better one.
Tashi zaune yayi looking at the spacious room, komai cikin ɗakin fari except wardrobe da gado da suka kasance brown, Amma har da curtains ɗin farare ne. Daga gefen dama, bangon dake wurin na glass ne sannan daga waje terrace,they even had neighbors. Idan mutum ya tsaya daga wurin zai iya hango titi and tall buildings of china. Slowly Aliyu ya dawo saman gadon rabin jikin sa on her, in a whisper yace '' Rosy'' ƙifta idanun ta ta fara before she slowly opened them, ido suka haɗa da Aliyu dake kallon ta kamar lokacin ya fara ganin ta, sauke idon ta tayi ta gyara kwanciyar ta under him so they were facing each other,bugu zuciyar ta keyi as if she were in a marathon ga tsoro kwance a fuskar ta tayi wuƙi wuƙi da ido,ada can gidan mama hadeezatu they couldn't do anything Amma anan fa? Daga ita sai shi. '' What Are You thinking?" Aliyu ya faɗa in a sexy voice tun lokacin da ta gyara kwanciyar ta ƙirjin su ya mannu yake jin kamar an zare masa lakka, and yanda take wurga idanu here and there ba ƙaramain kashe masa jiki ya ƙarayi ba. Slowly tace '' Ba komai'' lumshe idanun sa da suke nan kamar mai jin bacci yayi sannan ya sake buɗe su akan ta yace '' do you like our new home?" Jinjina kanta tayi tace '' it's beautiful I love it'' yace '' idan nafara aiki i will build us an even better one'' ya idasa maganar yana ƙarayin ƙasa da kansa dab da fuskar ta, tun kafin fuskar su ta haɗu taji numfashin ta ya ɗauke ga wani yar Yar da take ji all over,
Slowly yayi placing ɗin lips ɗinsa akan nata kissing her gently and tenderly, wrapping ɗin hannayen ta tayi around his neck tana ƙara jawo sa, yanda take masa yasa ya fara losing control ɗaukar ta yayi suka nufi toilet, shima toilet ɗin ya haɗu, akwai shower akwai bath tub any you wish,
Ƙarƙashin shower ya nufa ya ajiye ta awurin before he begun undressing her,ƙasa tayi da kanta cikin jin kunya,ɗago haɓar ta yayi ta runtse idanun ta in a husky voice yace '' look at me Rose '' da ƙyar ta buɗe manyan idanun ta ta kalle sa in the eye da sauri ta ƙara yin ƙasa dasu, a smirk foamed on his lips saitin kunnen ta yayi mata raɗa,zaro ido tayi tana kallon shi was he this shameless? Ganin kallon da take masa yasa ya ɗage gira guda tare da riƙo ƙugunta ya matse ta da jikin sa, runtse ido Salamatu tayi breathing heavily '' Undress me '' taji ya faɗa, yawu ta haɗe tana mazurai how could she? Ganin tana ɗari ɗari Aliyu ya sake ta yana kallon fuskar ta, itama shi take kallo innocently murmushin shaƙiyanci yayi holding her chin yace '' ko bazaki iya ba sai in baki zaɓi mai sauƙi?" Da sauri Salamatu ta jinjina kanta tana sauke ajiyar zuciya amma kalaman sa na gaba sun sa ta zaro ido kamar zasu zubo, kallon ta yayi from head to toe,ɗaure take da zanin Atamfa green color,zanen ma bai ɗauru ba sai rigar da tai mata yawa especially daga ƙirji green color itama,ga rabin ƙirjin ta duk awaje. Sai ya ƙare mata kallo sannan ya matso itama ta matsa har suka dangane da gini placing his hand on her small waist he pulled her close har fatar ƙirjin su na haɗuwa lumshe idanun sa yayi jin wani irin rush of dopamine and he was turned on, kallon ƙirjinta tayi jin yanda ya mannu da nasa,da sauri ta kai hannu jiki na rawa zata gyara ya riƙe hannun tare da maida shi bayan ta, numfashi ta fara kamar mai asthma especially da Aliyu yake mata wani irin kallo jikake dum dum dum! He could hear her heart beat, yanda take wani kallon sa cike da tsoro yasa yayi murmushi mai sauti har dimples ɗinsa suka lotsa in a whisper yace '' ga zaɓin ki guda biyu, if I undress you,you will romance me '' yayi maganar ɗai ɗai yana hura mata iska a kunne yana ƙara matse ta jikin sa, jitayi kamar zata faɗi she felt so light and weak in the knee, ji take da za'a auna ta perhaps she'd have had bp. And the way yake mata abubuwa? It was making her even weaker sai numfashi take ja kamar oxygen ɗin cikin toilet ɗin wasn't enough. Jin ya fara kwance zanen ta da sauri tace '' what's the second zaɓi" yanda tayi maganar ita da kanta ta kasa tantancewa idan ma Muryar tane ko somebody else's, beside ƙila option na biyu yafi sauƙi cuz she can't do what he's asking her to right?. Dawo da fuskar sa yayi daidai Tata looking into her eyes in a seductive voice yace '' if I undress'' shiru yayi yana ƙare ma fuskar ta kallo before a smirk foamed on his lips musamman yanda ta idanun ta suka ƙara girma tana kallon sa in anticipation,ta wani riƙe numfashi taji yace '' You will make love to me!" Sarƙewa tayi da yawun da batasan suna a maƙoshin ta ba, tafara tari bayan ta ya shiga shafawa har sai da ta tsagaita, kuut! Dama haka Aliyu'n nan yake? How could he ask her to make love to him, kafe ta yayi da ido yana jiran amsar ta kamar zatayi kuka tace '' ban iya ba fahhh'' ta ƙarashe maganar a shagwaɓe, da wata irin murya laced with desire Aliyu yace '' no worries wifey, I'm here to teach you ki faɗa min which of the two options kika zaɓa'' yayi maganar hannunsa tracing her chest,runtse ido tayi tace '' i will romance you '' tayi maganar tana ɓoye fuskar ta a ƙirjinsa she was just 22yrs and all this.... Tunanin ta ya katse jin har ya raba ta da zanen ta, da sauri ta raba jikin su using her hand to cover her private part.
Kallon cinyoyinta Aliyu yake she has sexy legs. Ƙara matsawa yayi kusa da ita in a single pull ya cire rigar ta,she wasn't even wearing a bra, zaro ido tayi zatayi ƙasa yace '' if you go down we will celebrate our wedding night,tsaya da kyau ''
Ya ƙarashe maganar yana cire hannun ta da take ya kare jikin ta dashi, before he slowly and seductively remove her pant, runtse idanun ta tayi jin yanda yake ƙare ma jikin ta kallo wani irin shape ne da ita mai bala'in ɗaukar hankali, and her skin was so soft kamar na baby, gabaki ɗaya Aliyu sai ƙoƙarin controlling kansa yake cuz shape ɗin ta ya bala'in tafiya dashi, he was automatically and officially turned on beyond words, murya ƙasa yace '' Madam, it's your turn '' Salamatu dake tsaye takasa komai taji Muryar sa, so close to her,buɗe idon ta tayi suka shige cikin nasa,hango wandon sa tayi can gefe, damn!!! they were both naked, ganin ta kasa yin komai shi kuma marar sa har tafara ciwo yasa ya jawo ta ya rungume ta,haɗuwar fatar su,yasa su biyu sunji wani irin spark kamar anjona su Da electricity, Holding her waist ya fara kissing ɗin goshints, hancinta,idon ta, and finally her lips kissing ɗin ta yake kamar zai cinye ta she was breathing heavily hannayen ta in his curly hair holding him tighter,cire bakin sa yayi daga nata ya fara bata wet kisses on her neck,down to her chest..... Sun kwashe hour ɗaya acikin bayen kafin suyi wanka su fito. Ta kasa kallon shi,shiko sai kallon ta yake yana zuba murmushi, rungumota yayi ta baya in a whisper yace '' Madam baki ji daɗin abunda akayi Maki bane?" Da sauri ta zare kanta daga jikin sa tana tafiya da sauri kamar zata faɗi tayi wurin closet Ashe Babu kaya ciki, biyo ta yayi ya tsaya bayan ta ya ɗaura haɓarsa gefen wuyan ta yace '' kin San abinda nake so inyi yanzu?" Girgiza kanta tayi saboda tana tunanin abinda zai faɗa bai shafe ta ba,ganin ya fara juyo da ita su fuskanci juna yasa ta riƙe towel ɗin ta gam, with a seductive smile yace '' ji nake kamar in cire wannan towel ɗin dake jikin ki in kai ki saman gado and kiss every part of you senselessly sannan hannaye will trace every curve in your body,I want to make love to you from now till tomorrow, I will ravage you with kisses from your forehead to your neck to your chest and my mouth will be in your...'' tunda ya fara magana take binsa da kallo ta kuma dena numfashi idanun ta widened in shock,dama haka yake? She never thought zai iya irin wa'yannan maganganun, da sauri ta rufe masa baki before he completed his sentence.
.
Chapter thirty four:A burning passion
Idanun ta waje kamar zasu faɗi, lasar hannun ta yayi,taji wani irin shock at the same time tana ja baya, ya karkatar da kansa gefe yace '' relax rosy'' da sauri ta bar gaban sa heart pounding at an *insane*speed . Yar ƙaramar dariya yayi, kayan su na yan Nigeria suka sa dan dama basu da wasu kaya bayan su sannan hannun ta cikin nasa suka sauko ƙasa, suna ƙara kallon ko ina gidan ya haɗu sosai. Komai fari sai wasu kananan abubuwa da suka kasance baƙaƙe. kitchen suka tafi it was already stocked up tsakiyar da miya Salamatu ta dafa musu Aliyu ya na taya ta har suka kammala. Ta zuba musu cikin plate ɗaya suka ci a dining dake kitchen ɗin, bayan sun gama they had a tour around the house the view was magnificent. Sai wurin azahar suka koma ciki sukayi Sallah. Da ƙarfe huɗu Salamatu na ɗaki Aliyu na down stairs Mr yue ya sake dawowa holding a small bag,tasowo Aliyu yayi ya karɓa, bayan yayi ma mr yue sannu. After a while Mr yue yace '' Mr Chan has Asked me to inform you to get ready I will take you out to shop for clothes tomorrow '' ya ƙarashe maganar slightly bowing kafin ya juya ya fita. Aliyu ya ɗan bi bayan sa da kallo for some seconds kafin ya maida kallon sa on the bags, jawo wa yayi ya duba wayoyi ne guda biyu da chargers harda sim ɗayar kuma laptop ne an rubuta Chan group of company's ajiki.
Kwasar komai yayi ya nufi ɗakin su, koda ya shiga Salamatu na toilet sim yasa ma kowace waya sannan ya sa charge, laptop ɗin ma ya sa charge. Sannan ya fita
Da ƙarfe 8 zaune suke suna duba wayoyin Salamatu sai murmushi take from ear to ear, shidai Aliyu sai kallon ta yake lokaci guda kuma sai murnar ta ɓace '' mai ya faru?" Aliyu ya tambaya yana matso ta jikin sa, ƙasa tayi da kanta tace '' Our family,ba muda contacts ɗin su'' squinting ɗin idanunsa Aliyu yayi lokaci guda yaji mood ɗin sa ya canja, cike da baƙin ciki yace '' You're my only family, family na sunyi disowning ɗina bcuz I chose you Dan haka basa buƙata ta'' da ido Salamatu tabi Aliyu har ya gama magana tana jin wani abu yana dukan zuciyar ta,he chose her over his family! Ji tayi idanun ta sun ciko da hawaye, throwing her self on him with a trembling voice '' kayi haƙuri duk laifina ne, da ban shigo Rayuwar ka ba da iyayen ka da...'' rufe bakin ta da yatsan sa Aliyu yayi his emotions visible yace '' it's not your fault! Bake kika sa na zaɓe ki ba and baki rabani da iyaye na ba so don't be sad '' yayi maganar yana ƙara rungume ta jikin sa, maybe Nan gaba idan komai ya lafa zai koma gida by then an yafe masa right?
Suna a haka har bacci yayi gaba da Salamatu,ɗaukar ta yayi ya kai ta sama ya rufa mata blanket ya dai dai ta Ac'n sannan ya dawo down stairs wine cellar dake daga wurin dining ya tafi ya ɗauko wine sai da ya duba yaga it's non alcoholic sannan ya zuba cikin cup ya koma upstairs, ɗakin su ya shiga ya buɗe glass door ɗinnan ya fita ya tsaya on the terrace yana sipping slowly, iskar wurin mai daɗi na sanyaya ransa. Ya daɗe wurin kafin slowly ya shige cike closing the door, wanke cup ɗin yayi sannan yayi alwala yayi shafa'i da wutri. Adhkar yayi kafin ya haye gadon pulling her close hugging her tightly sniffing her scent instantly he regretted it, ɗan cije leɓensa yayi yana bin jikin ta da kallo not that she wore a revealing outfit but he wants her.
Ɗan kai bakinsa yayi daniyar kissing ɗin ta,tayi wani juyi ta buge masa baki, dafe bakin Aliyu yayi da yaji ya masa wani irin gum, yana kallon ta tacigaba da Baccin ta,wata zuciyar tace ' it pays for being a pervert ' murmushi ya ɗan yi, se kuma yafara Juye juye kafin bacci yayi gaba dashi.
Washegari da ƙarfe huɗu na rana suka shirya mr yue ya kai su shopping,they didn't buy much Saboda Aliyu yayi insisting cewa wanda suka ɗauka ya Isa, anashi cewar idan ya fara earning salary zai zo ya siya masu all they need he didn't want to be favored.
Mr yue ba yanda ya iya, dan kuɗin da aka turo shi dasu ko rabi basu kashe ba,Aliyu yace '' You can have the rest of the money '' Mr yue ya ɗan yi murmushi sai kuma yace '' ai Ni anriga da an bani nawa, wannan nakane i can't take it '' Aliyu bai sake cewa komai ba, suka Cigaba da tafiya all this while hannunsa gam riƙe dana Salmah, gashi sai kallon su ake the couples were a perfect match, har dai da suka sa kayan yan Nigeria, idan an kawo crowded places Aliyu ya jawo ta yasa ta ajikin sa protectively, the on lookers were amazed. Mutane sai tambaya suke if they could snap,Aliyu ya ɓata fuska yaƙi yarda. Ita dai Salamatu sai murmushi take. Ganin how protective he is.
Mr yue ya kaisu museum yana nuna masu ancient Chinese artifacts,daga nan ya kaisu international Park da wurare da yawa a China,sai dab da ana maghrib suka dawo.
Aliyu da mr yue suka shigo da kayan ita kuma Salamatu ta wuce upstairs. Bayan komai Aliyu yayi ma Mr yue Godiya sannan ya raka sa har parking lot Saida ya tafi kafin Aliyu ya dawo ciki ya kwashe Duka kayan ya kai ɗaki, ganin Salamatu tana toilet yasa ya shiga ɗayan ɗakin dake ɗan nesa kaɗan da nasu yayi alwala yayi Sallah ya cigaba da zama nan har yayi isha'i.
Kitchen ya shiga ya ƙara dafa musu taliya kamar jiya duk da bai iya girki ba. Sama ya koma ya tura ƙofar ɗakin ya shiga, samu yayi tayi arranging ɗin komai a closet ɗin su, murmushi tayi masa lokacin da ya ƙaraso,saye take da wata farar riga zuwa guiwa there's nothing beneath sai pant baƙi. Ɗauke idanun sa yayi daga kallon ta zuwa wardrobe ɗin da tayi musu arranging ɗin komai neatly sai kuma gaban madubi da ta jera turaruka da sauran abubuwa slowly yace '' it's nice '' jinjina kanta tayi, sai kuma ta nuna masa baye tace yaje yayi wanka, gani tayi ya