Author : Mamuhgee Category : Complete Novels
him? Ranar ba shine ya kawo ta bayi Ba and he even undressed her,can da baiji kunya ba why now? Yayi tambayar aranshi,his eyes looking everywhere, fuskar shi ta ƙara ja, juyowa yayi suna facing ɗin juna,
Salmah ta rungume fuskar sa, His pupils dilated itako Salmah she was having fun,yanda fuskar shi tayi ja da kuma yanda yake zare zaren ido ƙayarar da ita hakan keyi, Amreesh dai ta towel ɗinsa yake shikam, '' My.. towel '' Amreesh ya faɗa avoiding eye contact,zafin dake kumatun shi spreading to his neck, '' to ka kalle ni mana!" Salmah ta faɗa a shagwaɓe, '' and if the towel falls then....'' tayi maganar tana trailing ɗin ƙirjinsa da hannun ta, Lumshe idon shi Amreesh yayi why is he suddenly like this? Ji yayi ya kasa numfashi, Easily tayi flipping ya koma ƙarƙashi ita a sama '' Mm..Mah..ee'' ya furta a rarrabe, itama meyasa take acting haka? She never did!
'' Shhhh'' ta ɗaura yatsanta saman lips ɗinsa, yawu Amreesh ya haɗe losing his voice '' Kada kace komai... let's burn in this passion... together '' Salmah ta ƙarashe maganar da wani irin seductive voice,Amreesh yaji ya kasa komai,his heart beat quickned kamar yanda zuciyar Salmah ke bugu,Saukar lips ɗinta yaji anasa, lumshe idanunsa yayi hannun shi flying into her thick black hair,Ɗayan kuma on her waist holding her firmly,as their tongues collided,Wata Duniyar daban suka faɗa, Amreesh dake aga da towel tuni ya manta da wani towel can,they were both deeply lost in their romance kamar zasu cinye juna
'' Yunwa nake ji'' Samha da ta Kwankwaso kofar kamar zata cire ta faɗa daga waje,damn...! Da sauri Salmah ta sauka daga saman Amreesh dan ta ɗauka Samha ta shigo,tana mayar da numfashi ta miƙe ta ɗauki ɗaya daga cikin rigunan da ta ajiye ta shige toilet, Amreesh yaji kamar yaje ya shaƙo wuyan Samha,she just interrupted them, karamin tsaki yaja kafin ya miƙe ya ɗauki ɗayar rigar da Salmah ta bari,a natse yasa saman towel ɗin dake jikin sa,Buɗe ƙofar yayi fuska a matuƙar murtuke looking down at Samha hannayen sa naɗe a ƙirjin sa, Wani banzan kallo ya jefa ma Samha,if looks could kill da Samha ta mutu, matsawa baya tayi ganin how serious Amreesh was,har taji yar zufa na keto mata, smiling sheepishly tace '' Yayan mu....'' katse ta yayi da faɗin '' Idan kika ƙara zuwa nan,i will break your legs and feed it to you!" Yayi maganar cike da jin haushi yana hararar ta, Samha ta matsa baya,so take ta mayar masa da baƙar magana ko ranta zai yi sanyi amma sai ji tayi kamar an ɗaure mata harshe, Amreesh yayi mata wani irin kwarjini
'' kayi ha...'' kafin ta kai ƙarshe dai ji tayi ya banko ƙofar right on her face
Damn shiiit!!! Cije leɓenta na ƙasa tayi, what's even wrong with her? Wai ita Amreesh zai rufe ma ƙofa a fuska, kuma yayi mata baƙar magana and she couldn't reply!! Tsaki taja ta bar wurin tana ƙunƙuni ,ɗakin ta takoma ta buɗe akwatin su ta ɗauko wani biscuit data ajiye wurin intentionally incase of incases, zama tayi bakin gado tana cin abinta hankali kwance
Saye take da baggy pants baƙi sai riga baƙa mai guntun hannu,gashin ta neatly pa into a high ponytail Abinda Bata cika yankin ba kenan, her foxy eyes looking sharper, lips ɗinta more pinkish, jelar gashin ta faɗo har ƙirjinta. Sai ƙamshin turaren Dr Ahmad da take,'' sai na ƙara ɗauko wani turare wannan ya kusa ƙarewa...ko dai in tambaye shi?...nah ɗauka kawai zanyi,abinda ka ɗauka without permission yafi daɗin amfani '' tayi maganar tana ƙyalƙyalewa da dariya. Kafin ta jawo wayar ta suka hau chatting dasu Eysah,tana faɗa musu tsaruwar gidan roughly duk da bata wani kalla da kyau ba,amma parts ɗin da suka wuce kafin su iso na Amreesh and the spaces in between is worth writing on magazines.
*******
Fitowa tayi saye da irin kayan da ta ajiye ma Amreesh, Fuskar ta tayi wani kyau more than usual almond eyes ɗinta sai shining suke musamman da suka sauka akan Amreesh daya tsare ta da ido, something surging within him,kayan sun yimata yawa, farar rigar made her look slimmer eliminating her perfectly shaped hourglass figure, ƙafafunta dogaye neither fat nor slim tsaka tsaki kawai, Gashin ta da ta tsane rabi over her shoulders ɗaya kuma bayan ta, slowly take tafiya kanta ƙasa, Yanzu ita kejin kunya, miƙewa Amreesh yayi ya iso gabanta, hannuwanta ya riƙe yana kallon fuskar ta,kafin yayi brushing ɗin gashin da ya faɗo gefen fuskar ta '' you're so beautiful Mahee '' ya faɗa da deep voice his hands encircling her waist, gently pulling her close, yana shaƙar ƙamshin shower gel ɗinsa da tayi amfani dashu but it smelt better coming from her body, Murmushin kunya tayi her head facing down, ɗago fuskar ta yayi ta lumshe idanun ta,takasa haɗa ido dashi, Lowering ɗin kansa yayi going for her lips '' Mahma yunwa nakeji fa!''Kafin Amreesh ya haɗe bakin su, Salmah ta jiyo Muryar Samha daga waje, so fast ta matsa daga wurin Amreesh tana zaro almond eyes ɗinta,'' Samha tana jin yunwa '' ta faɗa awkwardly,kafin Amreesh ya sake faɗar wani Abu tayi gaba, punching ɗin iska yayi, yana ƙarajin haushin Samha, Why won't she listen?
Bin Bayan Salmah yayi,tana buɗe ƙofar har Samha zatayi magana taga Amreesh tsaye bayan Salmah haɗiye maganar tayi tana murmushin rashin gaskiya tare da matsawa baya,da sauri Salmah tace '' I'm sorry Sam,n....'' da sauri Samha ta katse ta da faɗin '' ba komai ai,bari in tafi wurin ya Ahmad'' Tayi maganar tana kallon Amreesh da ya haɗiye hannun shi baya idanun shi literally glaring at her dangerously, da sauri ta bar wurin... Salmah tabi bayan ta da kallo feeling bad. Jawo ta Amreesh yayi yana faɗin '' Karki damu,She won't be eaten..'' dariya Salmah tayi tace '' Akwai Mayu a dangin ku kenan?" Amreesh yayi ƙasa da murya haɓar shi a saman kafaɗAr ta yace '' da yawa ma, and there's one with horns like the devil ''
'' Toh AI samha zata iya dasu...and I have you!" Ta faɗa tana juyowa ta kalli fuskar shi, Shima ita yake kallo, suddenly yaji zuciyar sa ta wani irin bada dum,' idan fa tasani? What if someone tells her?" Yayi tambayar aranshi looking a bit tensed
'' Meya faru?" Salmah ta faɗa tana shafa fuskar shi, Rungumeta yayi yana faɗin '' na gaji ne, let's sleep '' gyaɗa kanta tayi and he led her to the bed, kwantawa yayi ya jawo ta jikin shi yana sauke ajiyar zuciya he has to let her know as soon as possible....
*******
Da ƙarfe takwas duka ahalin Zakee sun hallara a dining table,foods of different varieties were served,yan aiki sai kai kawo suke both yan Nigeria da turawa table ɗin ya cika,don harda su Uncle T da matan sune wurin,kowa ya hallara banda old man Zakee da Amreesh, Salmah da Samha, Ahmad sai kallon stairs ɗin yake wanting to see Ina Samha zata ɓullo.
Azeezah tazo zata zauna kusa da Dr Ahmad yace ta tashi the space wasn't meant for her,kowa ya ɗago yana kallon shi, Azeezah taji zafin abinda ya faɗa yet bata da wani choice sai ta canja wuri.
Samha ce ke saukowa daga stairs ɗin idanun ta akan gari gudan mutanen dake wurin, babu wani alamar tsoro ko baƙunta tattareda ita,rather kamar dama she belonged here, kallon ta suke su duka, she was totally unbothered sai ta cikin ta da take, kayan ɗasu sune saye a jikin ta sai ɗan kwalin da ta ɗaura kafin ta fito
Ganin yanda kowa ya tsareta da ido especially the young men, Ahmad yaji wani abu ya tsaya masa a maƙoshi amma sai ya danne kawai, miƙewa yayi yaja ma Samha kujerar dake gefen sa yana faɗin '' My lady '' murmushi Samha tayi a charming one,'' Thank you '' she said kafin ta zauna,
Shima zama yayi,aka bisu da ido, Uncle T ya dinga kallon tsakanin Samha da Ahmad,suma sauran da mamaki suke kallon shi, can Samha taga wani mai kama da Amreesh Sosai,Kafe shi tayi da ido kafin slowly tace '' Ina yini " Murmushi yayi ya amsa da ''lafiya '' zai yi magana suka haɗa ido da Hajiya Maleeka,gum yayi da bakin sa ya mai da hankali on his food, Itama Samha sai bata sake cewa komai ba.
'' ke dan baki da tarbiyya,baki iya gaisuwa ba?" Hajiya zakiyya ta faɗa tana zaro ido ma Samha, lifting kanta samha tayi meeting her gaze, kowa na wurin ya dakata da abinda yake waiting to see what happens next, murmushi Samha tayi kafin ta e
'' bayan kin rigada kinsan banda tarbiyya why seek for greetings from me?" Wurin yayi wani irin shiru,a loud silence, Kafin a fara exchanging glances,Dr Ahmad yayi ƙasa da kanshi yana murmushi,his lady wasn't from behind,a harzuƙe Hajiya zakiyya tace '' rashin kunya zaki min? Na lura kanki na rawa ko? Wallahi zan saita maki shi, kaji min shegiyar yarinya!"
Duk wannan maganganun da take babu wanda ya tanka mata babu kuma wanda yayi joining ɗinta,su Uncle Naseer da sauran mutanen kallo suke cike da mamaki, Azeezah idanunta kamar zasu huda Samha, Samha ko noticing batayiba ma, maraƙisiyya anxiously take jira taga fitowar Amreesh yet it seemed kamar bazai zoba.
Samha kuwa tayi da ɗai duniya batasan da Hajiya zakiyya ba sai Abincin da ta ɗauki plate ta fara serving, kanta ta zuba mawa kafin ta kalli plate ɗin Ahmad taga empty
'' What would you like to have?" Ta tambaye shi ba tare da ta lalle shi ba,'' duk abinda kike so my lady'' abincin da ta zuba ma kanta ta zuba masa
'' wato iskancin da kuka yi ɗazu bai isa ba sai kun sake maimaitawa ku watsatstsu ko?" Hajiya Turai ce tayi maganar yanzu,and suddenly ta fara bada labarin abinda ya faru ɗazu har dacewa wai Ahmad yayi kissing Samha, And the ppl present there the other time were supporting her duk da ba gaskiya bane.
Su Uncle Naseer suks fara balbale Ahmad da masifa,the dining room turned absolutely chaotic, Samha dai abincin ta take ci, tana lure da yanda Ahmad yayi pausing listening to each and every word why would she do so?
'' ku barshi yasha iska will You?'' Samha tayi maganar tana ajiye cokalin hannun ta with a sound tna kallon su a fusace, what the heck!
Hayayyaƙo mata sukayi and sai abin yazama cecekuce, once in a while take basu reply komai yawan maganar da zasuyi, a very hurtful reply, Ahmad ya dinga kallon ta ganin yanda take defending ɗinsa, her love Multiplying in his heart
'' What's going on here " Muryar Amreesh ta faso wasu wannan chaos ɗin,their heads turned to him, saye yake da kayan ɗazu sai baƙin wando daya ɗaura sama, hannun rigar ya tattare zuwa guiwar hannu,dogon gashin sa sai ƙyalli yake fuskar sa a matuƙar ɗaure,his dark Aura oozing and reaching them daga inda ya tsaya, ƙamshin turaren sa na dukar hancin su, Salmah tsaye daga gefen sa cikin farin hijabi,her hands holding his arms itama irin wandon jikin sa ne jikin ta...her almond eyes wide open tana kallon abinda ke faruwa
Tunda Amreesh yayi magana wurin yayi tsit,wanda da ace wani daga cikin su Uncle Naseer ne yayi Magana babu yanda za'ayi ayi shiru har haka
'' Here comes the devil'' Abdul Malik ya faɗa da murmushin ƙeta, Kafin ya kalli Abdul Rahman dake kusa dashi, Slowly idanun su ya sauka akan Salmah and hell man...
Ahankali Salmah da Amreesh suka ƙaraso dining ɗin,all eyes turned to them,wasu fuskokinsu baƙiƙirin, Especially maraƙisiyya,Saudat da mariya, ganin kyan Salmah ba ƙaramin baƙin ciki hakan ya musu ba, Khaleel ya kafe Salmah da ido ko ƙiftawa bayayi,hell man ina aka samo wannan beautyn? Abinda zuciyar sa ta ayyana masa kenan, kowa da abinda ransa ke raya masa and every body had their reactions
Seat ya jawo ma salmah like a gentle man,bayan ta zauna shima ya zauna, Hajiya Maleeka at this point ji tayi kamar zata fashe cuz what the hell?!!!
Gaida mutanen wurin tayi wanda bata wani samu amsawar kirki ba, '' You don't have to '' Amreesh ya faɗa yana kallon ta tenderly
'' wato kai kana disrespecting ɗin mutane shine kake koyawa matar ka ko?" Inji Abdul Rahman, slowly Salmah ta sauke almond eyes ɗinta akan shi,sai kuma ta kalli Amreesh da bai ko tanka ba, rather sai Abincin da ya far zuba ma salmah a plate ɗinta, sai ɗaya suka haɗa ido da pa dukan su suka wani ɗauke kai kamar wasu enemies.
Nan danan aka fara habaici, both the parents and their kids, su Uncle Naseer dai basu ce uhm ko a'a ba
Ahmad yaji ranshi na mashi ƙunci jin yanda suke zagin Amreesh haka ma salmah, Samha itadai sai cikin ta take loda ma abincin because idan ana zagin mutum it's their choice suyi shiru ko su rama
Amreesh was unfazed da abinda suke faɗa sai da yaji Adam na faɗin '' I bet batasan Abinda ya aikata ba,idan ma anyi auren must have deceived her!" Yayi maganar smugly Yana shan juice ɗin dake hannun shi
Amreesh ya wani daskare amma hakan bai nuna a body language ɗinsa ba, Ahmad ya kalli Amreesh
'' so tell us sister in-law,mai kika sani game da ɗan uwan namu?" Yaseer yayi tambayar cikin tsare Salmah da ido, kowa turned up to listen to abinda zata faɗa, Samha tayi ma yaseer kallon ƙasan ido kafin ta cigaba da cin abincin ta,
Murmushi Salmah tayi kafin ta kalli Amreesh sannan ta kalli yaseer cikin ido tana faɗin '' Nasan abinda ya kamata ace mata tasani gane da mijinta '' Yanda tayi maganar confidently yasa yaɗan ji a little *apprehensive*
'' Uhm interesting, kamar dame dame kenan?" Ja'afar ya jeho mata wata tambayar, Haryanzu Amreesh baice komai ba,but the anxiety within him was increasing,dan yasan akwai Manufar wa'yannan tambayoyi
'' Abinda nasani, it's personal ba sai ka sqni ba!" Dariya kusan dukan su suka kwashe dashi mockingly Abdul Malik yace '' oh, it's personal '' Salmah bataji daɗin yanda suka yi mata dariya ba, Samha ma taji haushi, slowly Salmah tace '' Ita wannan yawan dariyar amma dai kuna da ciwon hauka ko?" Tayi Maganar tare da ɗage gira guda and she looked so freaking hot
'' Hey min..'' ta katse Abdul Rahman da faɗin
'' and mind your language! Tun tuni kuke disrespecting miji na, saying all sorts of things Bai tanka ba,don Ni Na faɗi hakan sai ka wani dinga hura hanta your ego was hurt? That easily!" Tayi maganar tana hararar su, Samha tayi murmushi haka ma Dr Ahmad while Amreesh yaji ɗan sanyi aranshi but not for long saboda Kalaman Mariya yar hajiya zakiyya
'' i bet your dearest husband didn't tell you his little dirty secret!" Tayi maganar with a scowl, Salmah was a bit confused wani sirri kuma? Amreesh yaji kamar zuciyar sa stopped beating, Abincin da yake ci ya dakata na yan sakanni kafin ya cigaba,Mutanen table ɗin seemed delighted Banda Pah da yake ji like be has failed as a father, Ajiyar zuciya ya sauke
''I bet idan tasani da ƙafafunta zata gudu after all wa zai so ya kasance da murd...''
''Aymana!!!!!" Dr Ahmad ya kira da ƙarfi kamar maƙoshin sa zai faɗi, idanun shi waje, Saida Aymana da sauran dake wurin suka razana,'' Mey kake wani kiran Aymana? Ba gaskiya ta faɗa ba?" Inji turai tana hararar Ahmad kafin ta cigaba da faɗin '' shi ɗin ba abinda aka kirasa bane? Ba maka...'' ta kasa ƙarasawa saboda kallon da Amreesh yayi Mata idanun shi turning black,yawu ya haɗiye tana rolling ɗin idanunta
'' har tsawon yaushe zaka cigaba da ɓoye gaskiya? Ko badaɗe ko bajima sai gaskiya ya bayyana incase idan ma ƙarya kaiwa yar mutane!" Cewar Hajiya zakiyya...and the whole place turned chaotic again,
'' koma menene na yarda da mijina and I love him the way he is!" Salmah tayi maganar with certainty,kowa yayi tsit yana kallon ta,dawo da kallon ta tayi kan mariya tace '' And the dirty secret kike magana akai...'' ta dakata tana kallon Amreesh da shima yake kallon ta yanzu holding his hand with assuring smile tace '' That's his personal life,duk abinda wani zai faɗamin idan har bashine ya faɗa min da kanshi ba then I will never believe it! Kuma every body has a past abinda ya faru was in the past na tabba and I'm his present and future Dan haka abinda ya faru a baya is none of my business so you all should calm down and give him a breathing space....'' tayi maganar a ƙufule sannan ta miƙe riƙe da hannun Amreesh suka bar wurin
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17
Chapter fifty three: The conspiracy...
Uncle Naseer da Uncle exchanged glances, sai kowa ya ɗauke kai.
Suka Cigaba da surutu daban daban, Samha ma ta miƙe looking at them all idanun ta utterly cold tace '' Thank gawd....Gubar bakin kun nan zata iya sa mutum ya mutuwa....i wonder how they survived all this years '' ta ƙarashe maganar tana ƙara scanning ɗinsu,suko mamaki ya hanasu motsi,ƙwafa Samha tayi tabar wurin Ahmad biye da ita,Nan Hajiya Turai ta fara masifa tana faɗin ita bazai yiwu a lalata ya'yan ta ba and wannan ƙaramar yarinya tazo tana faɗa musu magana a gidan su, Hajiya zakiyya da Saude suka taya ta,kafin Uncle Naseer ya daka musu tsawa badan sun so ba sukayi shiru,amma dukan su abu guda ke yawo akan su,taya? Taya Amreesh yayi aure? Yaushe yaji sauƙi?
And what's with the affection har yake ja mata kujera ta zauna? Bawai sune suka ɗaura masa rashin lafiya ba but then.....!
Idanun Azeezah maƙale da bayan su Ahmad har suka bar wurin, zuciyar ta zafi take mata
'' Yar wahala '' Umar da yaga yanda Azeezah ke kallon su ya faɗa yana jan tsaki, fashewa tayi da kuka tare da tashi ta bar wurin,
Maraƙisiyya idon ta sunyi wani duhu, duhun mugunta dan duk wanda ya raɓi Amreesh ko WAYE SHI shirye take da ta aika