Author : Billyn Abdul Category : Adventure Stories
tareda bugun zuciya me qarfi ya ajiye towel din Yana kokarin miqewa Inayah ta tashi tana kallonsa
yana miqewa ta yaye bargon jikinta Zata sauko gadon itama saidai rashin karfin jikinta yasata komawa baya ba qarfi kan gadon tana kallonsa da indanuwanta dasukai laushin kasalar ciwo.
##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya👇
07040727902
MTN card👇
09134848107[11/9, 9:34 PM] +234 703 623 7917: *_54_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Rigar jikinta mara nauyice ta yaye ahankali tareda bayyanarda dogayen Lafiyayyun cinyayoyinta marasa tabo ko daya..
Rankwafawa yayi zai gyara Mata kwanciyar tasake riqe hannunsa daya Wanda yasashi kasa riqe qansa ya zauna sbd loosing balance dayake Shirin yi.
Janyota yayi ya gyara Mata kwanciyar saidai ajikinsa kawai ta yarda data kwanta din Dan haka Dole yabarta ajikinta ta kwanta tareda shigewa jikinsa da kyau ta rungumesa da hannayenta ta rufe idanuwanta tanaji Yana goge Mata jikinta da towel din Wanda kusan kowace daqiqa numfashinsa fizaga yakeyi sbd hannuwan rigarta data Dan zame sbd kawai ya goge Mata jikin nata.
Yanayin yanda yake goge Mata jikin yasata kasa samun baccin datake ji ta bude idanuwanta tana kallon dogayen yatsun hannuwansa fafare suna yawo da towel din jikinta...
Tashi zaune tayi ahankali tana kallon fuskar abbin data sauya kaman wani innocent baby...
Hannuwa biyu tasa ta sake rungumesa ahankali tana cewa"
Abbi na I love you......
Tsit dakin yayi duk da bayaune farkoba tunda tafara wayo take cemasa "I love you Abbi" Amma na yau din sautinsa ya banbanta da Inayah Babynsa.
Dago fuskarta yayi Yana kallon bakinta Daya furta hakan...
Ganin irin kallon daya kewa bakinta yasata Matsoda fuskarta ahankali takai gap da tasa fuskar numfashinsu na sarkuwa ta lumshe ido ahankali gabanta na tsananta faduwa da abinda zuciyarta keso take Kuma ingizata gayi...
Knocking kofar da akayi ne yasata dakatawa tareda dagowa suna kallon juna da Abbin Wanda zuciyarsa tagama daukan dumi da yanayin.
Sake knocking akayi batareda Inayah tabar jikinsa ba saima gyara kwanciyarta datai kanta a cinyarsa tayi banza da bugun kofar.
Shi kansa Saida ya dauki mintuna kafin nutsuwarsa tadawo daidai ya Dan gyara murya kadan a hankali yace"
Yes..waye agurin?
Muryar Haj umma yaji tace"
Ga Dr farhat Nan tazo duba Inayah din Naga tanajin jikin gwara adubata.
Dan juyowa yayi ya kalli Inayah data kallesa idanuwanta na cikowa da hawayen dake sake kashe jikinsa ya lumshe Mata Ido ahankali tareda Dan gyada Kai yace"
Kibari ta dubaki Babu maganar wani aure yanzu..
Bawa su Haj umma Daman shigowa yayi Wanda itace agaba kafin Dr farhat din.
Duk da shigowarsu baisa Inayah ta tashi ko janyewa daga jikinsaba Kuma taqi bude Ido ta kallesu ahakan Dr farhat ta dubata Tai Mata allura tana sake cukuikuye Abbin sbd batason allurar.
Kafin agama allurar Babu Inda Bata Gama goga Masa nonuwantaba da basa cikin bra sbd qin tsayawa tayi ayi Saida ya riqeta.
Koda aka Gama Dr farhat ce kawai a dakin Haj umma ganin wata sabuwar lukutar masifar yasata fitowa Dan kuwa tasan MAJEED dinta ko dutse ne wannan abin da Inayah keyi Zata iya lalata masa mutunci da tunani.
Dr farhat ma yau kanta a qulle yake da tashin hankalin sabuwar dabiar Inayah Wanda takega Bai kamataba ko rigar jikinta Bai kamata ace tana sanyeda ita agaban mahaifintaba.
Suna fita Inayah ta sakar Masa wani malalacin kuka a kasalance tana cewa"
Abbi Dan Allah kada ka auri Dr farhat,....
Wata irin damqa yayi Mata batareda yasan yayi hakan ba ya mannata da jikinsa sosai yana kallon idonta zuwa bakinta numfashinsu na haduwa da wata fitinanniyar murya Mara sauti sosai yace"
Meyasa bazaki Dena maganar auren nanba?
Nafada Miki Zan iya auren wata macen ne uhmmmm?
Hakan Daya fada dakuma sautin dayayi maganar dashine yasata Jin wani farin ciki me sanyi tareda manna Masa kirjinta ta rungumesa
Bai iya riqe kansansaba ya sbd komai nasa kuncewa yakeyi ya kwantar da ita kan gadon tareda Mata rumfa Yana kokarin Hana kansa kallon nonuwarta dake nuna kansu a idonsa.
Daqyar ya fisge kansa Yana kokarin controlling kansa tareda miqewa tsaye daga kan gadon gabaki daya Wanda suka yamutsa da mutsu mutsunta gurin shiga jikinsa da allurar da akai mata.
Juyawa yayi ya fice daga dakin gabaki daya...
Yana fita Kai tsaye bedroom dinsa ya nufa ya shiga toilet ya sakarwa kansa ruwan Yana rintse Ido.
Ya jima acikin ruwan Saida yasamu kansa ya dan sake kafin yayi wanka yafito daureda towel Yana goge jikinsa.
A gaban mirror ya tsaya Yana kallon kansa
cikin nutsuwa ya Dan rufe Ido ya bude Yana Jin dumin numfashinta haryanzu a wuyansa....
Inayah takasa gane abinda yasa yake kaucewa wannan kuruciyantata,
Maganar auren kowa ba Dr farhat kawaiba shi kansa yasan kaman ya haramta garesane sbd bazai taba iya hada kaunar Inayah da kowa da komaiba saidai Kuma bazai iya kusantartaba a miji sbd tausayinta da ganin rashin qwarinta Dan haryanzu 'yar Babynsa yake kallonta.
Shiryawa yayi cikin Kaya marasa nauyi yayi zamansa daki tareda Dan Shan maganin ciwon kan ya kwanta idanuwansa a lumshe saidai zaiyi wuya idan zai iya baccin.
Ahakan akai azahar ya tashi ya fita sallah daga can ya fita zuwa wani gurin.
Itama bayan fitar Abbinta bacci tasamu ya dauketa zuciyarta mamaye da farin ciki.
Sai Bayan azahar ta farka lokacin jikinta yayi Dan qwari Kuma zazzabin ya saukar Mata gaba daya sbd allurar da akai Mata da damuwarta data fita ranta sbd dama rayuwarta Inayah bamai riqo bace sbd tun farko haryanzu idanba qaddarar rashin aurenta da ake fasawa batada damuwa komai saita rashin uwa wadda umma yaganah ta cike wannan gurbin tuni barema gurbine da Abbinta Bai bar filiba yacikesa sbd farin cikinta.
Wanka takuma Yi ta fito ta sanya doguwar Riga har qasa amm ko yanzu Mara kauri da nauyi.
Sallah tayi tana gamawa zubbi takawo Mata shayi Mai zafi da white couscous da kidney sauce.
Umma yaganah ce da Anty Hafsat data zo suka ringa Dan lallabata da fira taci abincin bayan Tasha tea din sosai.
Ganin duk sun damu yasata kallonsu cikin sanyi da shagwaba tace"
Umma yaganah kiyi hakuri bazan sakeba,
Anty Hafsat I'm sorry.
Murmushi Anty Hafsat tayi tana cewa"
Ni daidai kikamun ba gashi yanzu zaa taqaita Mana zancen aure auren nanba ana zaune kalau
Inayarmu ko baby ko daya Bata haifawa Abbinta ba wata zatazo ta rigata"
Eh fa Anty Hafsat kiji fa Dan Allah,
Ni wlh nafadawa abbi bazan yardaba nice Zan Haifa Masa yaran da Haj umman keso..
Umma yaganah da mamaki sabo duk da sun saba da bakin Inayah Amma kusan mamakin baya denuwa tace"
Yanzu Inayah haka kika fadawa MAJEED kece Zaki Haifa Masa 'yayan?
Dan gidanku ta Yaya Zaki Haifa Masa 'yayan Baki Gama sanin ciwon kankiba kina wannan zubar
Kizo gaban 'yayan ma kinayi.
Cikin dariya anty Hafsat tace"
Umma yaganah tsaf kuwa Zata Haifa Miki abokan Hira inshallah Nan kusama.
Ahankali tana sanar kallon umma sbd kada ta buge Mata Baki tace"
Inshallah anty Hafsat.
Harara umma tabita dashi tana amsa Kiran umma Hadiza da tun jiya dasuka tafi.
Bawa Inayah wayar tayi sukai magana taji Inayah din ba lefi ta warware sukai sallama tana sake Mata fatan sauki cikin tsananin kauna da kulawa.
Dakin umma yaganah suka koma acan ta kwanta
Haj umma ma tasake zuwa ta dubata,
Anty Hafsat ce ta zauna ta ringa koro Mata bayanai tareda qarasa juya kan Inayah din akan idan ba samun ciki tayiba Haj umma bazatabar maganar auren Nan na AA MAJEED ba...
Hankalin Inayah kasuwa biyu yayi sbd a bakine kawai take fadar cikin Amma cikin ranta tsoro da fargaba takeji na haihuwar sbd tana ganin yanda Mata me haihuwa abin na daga hankalinta.
Juyar Mata da tunani anty Hafsat tayi ta dena kallon wuyar haihuwar sai fashin auren abbin kawai duk da yace Mata baice zaiyiba Amma idan Haj umma ta nace tasan zaiyi.
Anty Hafsat Bata bar gidanba sai bayan ishai,
Bayan ta wuce daki Inayah Takoma bayan taci abinci kadan sbd zazzabin Daya fara dawo mata,
Kasa wanka tayi sbd sanyin datakeji dan haka kayan bacci ya sanya Riga da Wanda masu kauri sosai na Fendi.
Tana kwanciya ta rufa jikinta na qara zafi.
Wayarta ta lalubo ta dauka tareda Nemo numbern Abbi tasaka Kira..
Ringing tayita Yi Bai daukaba Dan haka ta ajiye wayar tareda tashi zaune ta ziro qafafunta ta sauko gadon ta saka slippers ta nufi kofa sbd damuwar ko shima ciwon kansa yayi tsanani ne.
Kowa ya shige Dan haka Kai tsaye palonsa ya nufa tareda budewa ta shiga tana sake saka Kiran wayarsa sbd baya palon tv ce kawai ke aiki ba murya ko kadan sai AC da sanyayyan kamshin turarensa Daya gauraya Dana humidifier dake aiki.
Sake saka Kiran wayarsa tayi saiga wayar na ringin a palon ahankali sbd bayason qarar waya shiyasa yawanci wayoyinsa a silent suke.
Wanka ya fito daureda blue towel yaji dan ringing din wayarsa a Palo
Ya Dan yamutsa fuskarsa ya nufi palon sbd baisan waye zaikirasa a wannan lokacinba kusan 11 na dare.
Yana fitowa wayar na katsewa Inayah Kuma na dagowa.....
Faduwa gabanta yayi da qarfi ganin Abbinta daureda towel a Karo na farko rayuwarta....
Lafiyayyar fatarsa da Lafiyayyan jikinsa Dayake bayyanarda qarfinsa ta kalla zuwa fuskarsa taji gabanta yakuma faduwa Amma Kuma zuciyarta garesa take ingizata sbd fuskarsa kawai ta bayyanarda gajiyarsa.
Kallonta yayi Yana Dan kame fuska ya qaraso ya miqa Mata hannu ta basa wayarsa data dauka.
Bata fuska tayi tana kalar tausayi sbd ganin ya kame fuska lokaci daya.
Kasa miqa Masa wayar tayi tareda sanyaya murya tace"
Abbi na dauka bakada lafiyar ne Naga baka fito kaci abinciba kuma.....
Ringing wayarsa Dake hannunta ne ya datse maganarta ta dago wayar atare sukaga sunan Dr farhat baro baro akan wayar.
Wani bugawa kirjinta yayi take idanuwanta suka ciko da hawaye ta dago ta kalla Abbin Wanda shima mamakin Kiran Dr farhat din ya kamasa Amma Bai nunaba sbd ganin halinda Inayah take kokarin shiga qafafunta tuni suka fara rawa hawayenta suka gangaro ta saki wayar qasa tareda juyawa Zata gudu tabar gurin cikin kuka me tsanani...
Ko takun gudu biyu bataiba ya riqota da sauri Yana Kiran sunanta cikin yanayi na son hanata daga hankalinta sbd sanin daga hankalin kowa gidan dazata iya yanzu ta tada kowa da rigimarta.
Qwacewa takeyi hawaye nabin fuskarta tana cewa"
Ni Abbi kabarni banason ganinka kaje ka dauki wayarta....
Sosai take Rigimar kwacewa taqi yarda ta tsaya ta sauraresa sai kokarin dawo da ita nutsuwarta yakeyi Yana Kiran sunanta Amma taqi.
Jikinta ya sanyata tareda rungumeta Yana cewa"
Ya isa,
Ya Isa,
nace ya Mana
Ba daukan kiranta zanyiba,
Banma San meyasa ta kiraba at this hour....
Aurenta zakayi shiyasa ta Kira Ni kabarni Abbi zuciyata mutuwa zatayi kawai....
Cikin daga murya da tashin hankalin datake neman sakasa yace"
Na fada Miki ba aurenta zanyiba can you shut up and stop being childish.
Dakatawa tayi tareda yin shiru ahankali ta dago daga jikinsa ta kallesa da idanuwanta dake kaca kaca da hawaye ahankali tace"
Da gaske Abbi bazaka auretaba?
Wani numfashi ya sauke tareda juyar da Kai cikin kosawa kafin yadawo da kallonsa kan kyakkyawar fuskarta Yana kallonta da idanuwansa dake cikeda wahalalliyar kaunarta dake wujijjiga rayuwarsa Bai iya cewa komaiba sai rintse idanuwansa da yayi Yana Kai hannu zai janyeta jikinsa ta girgiza Kai tareda sake shige Masa hannuwanta na sake zagaye jikinsa da Babu Kaya sai towel.
##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya👇
07040727902
MTN card👇
09134848107
[11/10, 6:01 PM] +234 703 623 7917: *_55_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Daqyar ya iya bude Baki ahankali can qasan maqoshi yace"
Nace ki Dena maganan Nan.....
Sanyi yaji cikin ranta tareda sake kwantar da kanta kirjinsa Qamshin shower gel dinsa na shiga hancinta..
Sake dagota yayi daga jikinsa ya kalli fuskarta itama shi ta kalla taji qaunarsa na sake cika zuciyarta ta saki wani kyakkyawan murmushi Mai sanyi tana sake gyara hannuwanta dake zagaye dashi.
Murmushinta yasashi Jin wasu notikan kansa na kuncewa ya kamo fuskarta da hannuwansa biyu ya matso da ita daf da tasa Yana kallon cikin fararen innocent eyes dinta dasuke kallonsa cikeda kauna...
Ahankali ya iya furta"
Why? Why Inayah?.....
Kasa qarasa cewa komai yayi ya rintse idanuwansa dasuke kokarin Tona halinda tasakasa...
Kyakkyawar fuskarsa da idanuwansa Daya rintse ta kalla tanajin a duniya bayan Abbinta Batasan metakaso irin hakaba,
Sunansa kawai idan ta fada zuciyarta wani sanyi da cika takeyi....
Wani sanyayyan numfashi ta sakar Masa a fuska Wanda yasashe sake rintse idanuwansa Yana riqe numfashinsa me zafi dakeson fita....
Ba tsammani yaji saukar tattausun lips dinta akan NASA tabashi wani sanyayyan kiss dayasashi bude idanuwansa take akanta...
Murmushi ta kuma sakar Masa baisan lokacinda ya Kama fuskartaba ya matse da tasa fuskar Ya hade ta tasa Yana kokarin Hana kansa abinda zuciyarsa ke kasa riqewa.....
Kallon idonsa dasuka sauya Inayah tayi tana shaqar numfashinsa me dumi dayake fita kan fuskarta dake hade da tasa fuskar Yana Hana kansa koma menene a zuciyarsa...
Bakinta takuma mayarwa ta Dora a nasa ahankali atareda zira harshenta ciki ahankali ta lumshe ido tana cin wani zafi cika kanta da kunnuwanta sbd karon farko da bakinta Dana wani ya hadu a rayuwarta........
Yahh salammm Inayahhh my baby why?why?""" Yake fada a qasan ransa Daya Gama kasa riqe kansa tako Ina
Kanta ya Kama da kyau ya kalli fuskarta data fara shiga tsoro da fargaban yanda itama tata zuciyar ke bugawa da qarfi
Kai tsaye yakai bakinsa akan nata ya zura harshensa ciki ya zuqo yawun bakinta ya hadiye cikin bakinsa sukabi moqoshinsa zuwa cikinsa suna tada duk wata tsika dake jikinsa.....
Kwakwalwarta tsayawa tayi cak sbd dumin harshensa dayake laso duk wani lungu dake bakinta Yana zuqa
Take qafafunta sukai sanyi ta sakar Masa jikinta tana sake qanqame bayansa da hannuwanta ke zagaye....
Wani irin Lafiyayyan french kiss yakewa bakinta idanuwansa jajir
Zuciyarsa na budewa da samun abinda taketa dannewa...
Motsawa tayi ahankali tana sake sakar Masa jikin nata
Saijin tayi ya dagata cak dinta zuwa bedroom dinsa.
Shigarsu bedroom din yasata bude idanuwanta dasukai taushi ta kallesa shima nasa idanuwan dasuka sauya ya zuba Mata numfashinsu na haduwa Dana juna sbd gashinsu dake hade....
Tsakiyar gadonsa ya kwantar da ita tareda ranqwafowa kanta Yana kallon idanuwanta zuwa bakinta da qamshinta dake cika hancinsa Yana yamutsa nutsuwar qwanyar kansa.
Qamshinta shine mafi qarfin Abu dayake yamutsa kansa da nutsuwarsa Dan haka yakai fuskarsa ya cusa ahankali cikin wuyanta Yana shaqarta idanuwansa na qara rinewa....
Gangaro da kansa yayi zuwa kirjinta dake sama Yana qasa sbd bugawar da zuciyarta keyi da qarfi ya tsaida kansa agurin Yana shaqar qamshinta da numfashinta lokaci daya tareda Dan dago Kai ya kalli fuskarta da idanuwanta ke rintse sosai ya maida idanuwansa akan kirjin nata ahankali.
Hannunsa dakeda Dan sanyi na wanka dabai Dade da Gama yowaba ya Dora kan wuyanta ahankali Yana shafowa suka ja wani irin numfashi tare ahankali....
Sake safo wuyan nata yayi Yana shaqar qamshinta da qarfi cikin hancinsa idanuwansa na rufewa a wahalce...
Qanqamesa tayi da hannuwanta sbd Jin sanyi da taushin hannunsa na wani irin yawo cikin wuyansa zuwa bayanta
Hakama numfashinsa dake sauka kan wuyan nata zazzabi Mai kasala yake sakar Mata Dan haka take sake qanqamesa tana rufe Ido a kasalance.
Rungumar datake sake Masa yasa yake sake shiga mawuyacin hali Dan haka yakuma dago da fuskarsa daga cikin wuyanta Yana dago fuskarta Yana kallon Dan qaramin bakinta Mai kashesa da maganganunsa yakai bakinsa a Karo na biyu ya Kama bakinta tareda jefa harshensa ciki Yana laso harshenta daya dauki Qamshin mouthwash dinsa na Aesop a kiss din farko...
Yanda yake kissing dinta da a mayace cikin zafi Amma tsananin so da kaunar dayake Mata ya Hana yayi gaggawa cikin wata irin zazzafar kauna kissing din ke gudana a tsakaninsu sbd itama yagama juyar Mata da Yar qaramar kwanyarta...
Saukan hannunsa cikin rigarta yasata kusan sumewa a jikinsa sbd wata irin shafawa yake bin cibiyarta zuwa saman kirjinta ahankali Yana Jin duniyarsa na juyawa gaba daya....
Kasa taba kirjinta yayi sbd wani mugun shock dayaji Yana Neman bugasa kansa Dan haka ya dago Yana kallonta da jajayen idanuwansa dasuka Gama sauyawa ya Kai hannu ahankali zai zame rigarta gaba daya saiya dakata cak tareda lumshe ido ya rintse ahankali......
Janye hannuwansa yayi tareda mirginawa gefe ya zube kwance tareda rintse idanuwansa Yana sauke numfashi Mai zafi Yana kokarin dawo da kansa hayyacinsa Dan yasan yau kam yayi loosing control na kansa gabaki daya akan Babynsa.
Itama lafewa tayi gefensa gabaki daya jikinta a mace Dan ko iya bude idanuwanta bazataiba sbd mutuwar jiki da tsoron Daya Gama cikata koina.
Mintuna kusan Tara ya dauka ahakan Yana seta kansa kafin ya tashi zaune ahankali batareda ya juyoba ya nufi toilet ya shige.
Ruwan dumi yakuma sakarwa kansa sbd bayajin akwai abinda zai qarasa kwantar dashi sai ruwan.
Bai wani jimaba ya fito wannan karon da bathrobe blue ajikinsa ya kalli Inda take kwance ta lafe da alama bacci zatai ahakan.
Boyayyan numfashi ya sauke ahankali tareda nufar gaban mirror ya Dan fesa body mist kadan da Mai shima kadan ya nufi closet dinsa ya Ciro fararen pyjamas ya sakata.
Gadon ya nufo ahankali tareda zaunawa ya kalleta cikin kulawa yaga bacci yafara daukanta ya sauke ajiyar zuciya tareda Kai hannu ya shafa kanta ahankali yace"
Inayah¿
Dare yayi tashi muje ki kwanta kada bacci ya daukeki anan...
Bude idanuwanta tayi ahankali tareda kallonsa idanuwanta da bacci aciki dakuma sauran yanayin dasuka so Shiga
A shagwabe tace"
Abbi anan zanyi baccin ni.
Galabaitattun idanuwansa ya zuba Mata cikin kulawa yace"
Zakifi Jin Dadi a dakinki Nan bana kwana da AC a kunne zakiji zafi...
Maqe kafada tayi tana cewa"
Zan kwana ahakan Zan Saba ai tunda tare zamuna ringa bacci.
Shiru yayi baikuma cewa komaiba sbd zancen data fara yankowa.
Ahankali ya gyara Mata kwanciyar da rufa ya tashi yakoma kan sofa ya zauna ya zuba tea din da aka kawo Masa tun tuni baishaba
Yafara kurba ahankali Yana Shiga tunani.
Ya jima agurin zaune tsawon lokaci Batareda yaje ya kwantaba yanajin tayaya zai iya barin wani Abu yashiga tsananinsa da Babynsa,
Baimasan tayaya hakan zai iya faruwa tsakaninsuba.....
Maida idanuwansa yayi kan makeken Lafiyayyan gadonsa datake kwance tana baccinta hankali kwance cikin tattausan farin quilt Mai taushin gaske.
Sai dare sosai ya tashi ya nufi gadon ya kwanta a natse gefenta yakai hannu ya kashe hasken dakin gabaki daya.
Juya Mata baya yayi ahankali sbd Qamshin Turarenta dayake yamutsa duniyarsa gabaki daya.
Ko ahakan Saida ta jima kafin bacci ya daukesa...
Qarfe biyun dare ta farka sbd zafin dake damunta ta zare rigarta ta koma ta shige bargon takoma baccinta.
Lokacin sallar asuba Yana tashi da ita ajikinsa yafara cin Karo ta shige jikinsa gabaki daya ta rungumesa tana baccinta hankali kwance.
Lumshe ido yayi tareda zubawa fuskarta Ido yayi Mata kallon kusan mintuna uku kafin ya zame ahankali ya tashi