Sakacina Ko Halin Maza Complete Hausa Novel

Author :  Jamsy Category :  Complete Novels

Chapter   42 / 48

123K to 126K   out of 143.8K words

ji warin jikinka,ba ciki kake da bu?ata ba?Meye na ka da sai ka addabi rayuwata,in na haihu sai ka yi yadda kake so da babyn, amma kar ka ?ara kusa toni,saboda babu wanda na tsana fiye dakai a duniya sa..."

" To tun da ba kya sona sai ki zo ki kashe ni!An gaya miki ni Win son ki nake yi,kawai saboda na ji Wumin yarona nake matsowa garaki.Aikin banza kawai."Ya ce da ?arfi saboda ya ji zafin tsanar shi da take faWin tana yi,a tunanin sa ba wannan lokacin ya kamata ta nuna masa ba ta son ya matso gareta ba,saboda yanzu yana bu?atar ya din ga jin girman babynsa.

?o?arin cire rigar da ta Sata ya yi ya ije mata a gefenta." Kin san Allah sai kin wanke rigar nan,kuma in mutuwa za ki din ga yi ba amai ba sai na din ga jin motsin babyna saboda babu uban da ya isa ya hanani kuWi na biya."Ya fice cikin Sacin rai.Tsaki ta yi ta gyara jikinta ta koma ta kwanta

Bacci ya soma Waukarta ta ji ?arar waya da sauri ta mi?e ganin numbarsa ne ya sa ta datse kiran ta koma ta kwanta,sai dai yawan kiran da yake yi ya sa ta Wauka ba tare da ta ce komai ba.

" Hello ki na ji na?"Ya tambayeta cikin ?osawa.
" Umh."
Kawai ta ce mi shi ba tare da ta ?ara cewa komai ba." Na kasa tafiya gida ina falon momi don Allah ki zo ki gaya mini kalar turaren da kike so na din ga sawa,amma ki bar ni na din ga jin lafiyar babyna don Allah."

Ta yi shiru tana tunanin mai za ta ce mi shi sai ta ji ya ?ara cewa." In dai a kwai kalar ?amshin da ya yi miki,ki faWa mini zan siye shi ko nawa ne."

" Ni babu ?amshin da nake so sai humrar da Hamdiya take shafawa."Ta ce da shi.

Kamar tana ganin sa ya ware idanun sa da ?arfi ya ce." Amma ba ki da hankali ni ne zan shafa turaren humra mata fa suke sawa."A ?ufule kuma cikin muryar tsawa ya gaya mata duk da ya san A.k ya gaya mi shi,ba a yi ma mai ciki tsawa,amma abin da ta Wauko na rainin da ta Wauko ba zai Wauka ba.

" In ba za ka shafa ba dole ne dama ban ce dole sai ka shafa ba,na san ta mata ce, ita take birgeni kuma nake son ?amshinta,don haka ka sha zaman ka,ba dole sai ka zo in da nake ba ko ka taSa jikina,don yanzu kamar yadda ka tsane ni baka son wallahi na fi ka tsanar ka."

?if ta kashe wayar har wani huci take ita kanta ta san ta koyi tsiwa,wanda ta rasa gane dalilin haka kowa ma haushin sa take ji.

A.m da ya yi sagalo da waya a hannunsa tsananin mamakinsa ya kamata,tunaninsa yaushe ta canza.

Hamdiya ya ?wala ma kira sai ga ta ta fito da sauri." Don Allah sis turaren da na shafa ba shi da daWi?"Dariya tambayar ta ba ta don ta san kanun,amma sai ta ?unshe dariyar ta kalle sa yadda ya ci magani ran sa a Sace ta ce."A a yana da daWi Ya A.m duk turaren a kwai daWi da fatan ka yi mana tsarabar sa?"

Tsaki ya saki." A a wancan ?ar rainin wayon ta ce wari nake turaren bai da ?amshi,tun da ba ta son turaren zan kawo miki sai na canza wani,yauwa ta ce turaren da kike shafawa take so humra ina son ki ba ni."Ya faWa ba don yana so ba ran sa na suya saboda ta ce yana wari,kamar shi duk wanka da gayu da yake yi.

Duk yadda ta so ta Soye dariyar sai da ta dara ganin yadda ya yi." Mai za ka yi da humra ta mata ne f.."
" Ya kike so na yi kwata-kwata ta hanani in ji Wumin babyna ni kuma ba zan iya zama ba tare da jin Wumin shi ba."Ya faWa ba tare da ya ji kunyar ta ba.

Ganin yadda ya yi maganar ba wasa sai ta shige Waki tana dariya ta kawo masa.

" Bari na shafa sai na je."


Ya faWa yana sinsinar kwalbar turaren amma bai ji wani daWin da take da shi ba.

" Da ka yi ha?uri sai ka canza kaya ka shafa ka dawo kar ta ?ara wani amai,tun da a kwai ?amshin wancan turaren da ba ta so a jikinka."Ta ce da shi.

Ficewa ya yi ya nufi motarsa ba tare da ya tanka mata ba,shi a ganin sa Juwairiya raina mi shi wayo ta yi,shi ya sa take faWin yana wari.

Bai zo gidan ba sai washegari gabaki Waya kunya ta kama shinda ya fara shafa humrar sai ya ji sam ?amshinta ba ta yi masa ba,amma kan dole ya shafa ya Wauki wayarsa da ya gama tura ma Zainab tsa?on text na ban ha?uri da gaya mata dalilin da ya saka ya aure ta,ya sauko ?asa.

A.k ya gani zaune a falon wanda tun ranar da bin ya faru bai ?ara ganin shi ba,har ya yi tafiya ya dawo sai yau.

Kamar yaro ya du?a lamun yana ba shi ha?uri tare da ?ama kunninsa duka.

A.m da ke saukowa yana ganin sa ya Waure ya kauda kan sa don ya ba shi matu?ar haushi,wato da kashe shi za a yi sai dai a kashe shi kenan,shi ya gudu don haka ko kallon in da yake bai yi ba ya kama hanyar fita

Da gudu A.k ya ruga ya kama hannunsa yana ro?onsa tare da yi masa dariyar ?eta.

Da takaici ya ishe shi bin shi ya yi da gudu suka kama tsere-tsere kamar wasu yara,har A.m ya ri?e hannunsa tare da Waukar filon kujera,ya din ga maka masa a jiki shi kuma yana dariya.


Da ya gaji sai ya faWa jikinsa suna haki can kuma suka saki dariya suka tafa.
" Wato ka gudu ka barni duk abin da zai faru ya faru ko?Wallahi ban san ba ka da mutunci ba sai a lokacin sam ba ka cika aboki ba."

Dariya ya yi." Ah to ya kake son na yi kaga laifina haka kawai yadda Abba ya harzu?a so kake na ja ma kaina?Ai tsunttsun da ya ja ruwa...."

" Aiko na sha mari sosai kumatuna har sai da suka yi."Ya faWa masa jin abin da ya ce.

Dariya suka ?ara yi sannan A.m ya mi?e." Well zan je na ga babyna ka san mun shiga da ga ciki,yanzu ina da wanda zan kula da shi so yanzu lokacin sa ne."

" To sabon shiga ofis nake son na je saboda tsoron kar mu haWe na fara zuwa gidan ka sabon shiga."

" Ni fa ?amjin turaren humra nake ji na mata ko Zainab ta dawo ne?"A.k ya ce yana wani shinshine-shinshine.
Bugu ya kai masa a baya." Gulma babu kyau ban sani ba."Dariya ya yi ." Allah da gaske nake yi kamar irin na Maman Najwa da take shafawa,na sani ko lallaSo abin ka ta dawo."Ya ce da shi lokacin da ya buWe mota zai shiga.

" Ba ita ba ne wancan ?ar rainin wayon ce,wai ba ta son ko wane irin turare sai wannan turaren,har yanzu cewa take ina wari ka san Allah bacin cikina da ke jikinta da sai ta gane ba ta da wayo da take faWin ina wari."

Dariya sosai ya yi." Ikon Allah sai ha?uri haka yawancin masu ciki suke yi,amma mafi yawancin mazaje ba sa ganewa sai suna ganin kamar ?arya suke yi,bayan da gaske iya gaskiyar su suke faWa.".
Rufe motar ya yi." Ok bari na je mu gaisa sai na shigo."Ya ta da motar sannan A.k ya wuce gurin motarsa.

A.m ya yi sallama a cikin falon mahaifiyarsa wacce ya tabbata tana gurin aiki a wannan lokacin,kamar yadda ya yi tunani haka ne kuwa don babu kowa sai yan aiki da suke ta hidimar su.

Kai tsaye Wakin da ya san take ya nufa a ?ofa suka kusan karo, da Hamdiya ta ta fito da gudu da kofin tea a hannunta tana kurSa.

Matsawa ya yi gefe ganin yadda take sauri kamar za ta tashi sama." Barka da zuwa Ya A.m na yi latti sosai so by."

Ta fice ba tare da ta bari ya amsa gaisuwan ba."Shirmanmun yara kawai mutum ya san yana da lecture amma ya tsaya yana Sata lokacin sa."Ya ce tare da tura ?ofar Wakin.

A.m da ya yi turus a tsaye gani tana bacci ya yi kamar ya juya,saboda abin da Hamdiya ta rubuto masa har da ba a tashin mai ciki da ga bacci.

Sai kuma ya fasa ya yanke shawarar ya gaisa da shi kawai a hakan.

Hannunsa ya saka ya Waga rigarta ya Wora hannunsa a lafaffen cikinta da bai nuna alamun tana da ciki ba.Tsaki ya yi don shi ya matsu ya ga cikin ya fito.

Juwairiya da take bacci ta ji kamar an taSa ta kafin ta buWe ido sai ta ji ?amshin A.m da ta tsana.

Da sauri ta buWe ido ta yi ido biyu da shi da yake tsaye yana taSa cikinta.

Ture shi ta yi tare da mi?ewa da gudu ta ruga bayi.Tsabar takaici ya sa A.m tsayuwa kamar an dasa shi har ta gana amai, ta fito ta tsaya can nesa da shi yayin da miyau ya taru a bakinta.

" Na lura iskanci da rashin mutunci yake saka ki kike mini wula?anci,kin mai da ?amshin jikina sai kace warin kashi da na matso kusa dake ki fara amai,to ki sani wallahi ko kayan cikinki za ki mayar sai na din ga gaisawa da babyna,don na lura so kike kawai ya sha?u dake ke kaWai saboda in na raba ku,ya ne me ki,don ki sani ba zan zauna dake ba kamar yadda iyayena suka faWa mini."

Tsaki ta yi ta tofar da miyau sannan ta yi mishi kallon banza ta ce." Na lura ba turaren da ka shafa ba ne na tsana,kaine na tsana kake mini warin da ya fi na kashi Woyi,don haka kai ya dama in ka rabu da ni,saboda in zan din ga jin irin wannan warin da nake ji a jikinka,to zan yi fatan Allah ya nisanta ni da kai har ?arshen rayuwata."

Cikin mamaki ya tsaya yana kallonta a ran sa tunani yake to ko dama yaudarar sa take da take cewa tana son sa,jin irin kalaman da take mi shi,wai yaushe ta zama haka duba ga da ko kallon sa cikin ido ba ta yi,sai hawayen banza da take mi shi,lallai ya yi sake ta raina shi.

" Tun da mun tsani junanmu na ji daWi sosai kin ga rabuwarmu za ta zo cikin sau?i,amma wallahi ba ki isa ki hana ni jin Wumin babyna ba."

Da sauri ya matso tare da ?an?ame ta kamar zai mai da ta cikinsa.

Juwairiya ta saka kuka da ?arfi ji take da ya rungume ta kamar ana soka mata allurai,yayin da wani amai ya ?ara ta so mata.

Momi da ta dawo sakamakom mantuwar da ta yi ta ji kukan Juwairiya da ?arfi,duk da ta ga motar A.m a gidan,amma kukan da ta saka da ?arfi ba na lafiya ba ne.

Turus! Ta yi tana kallon sa yayin da kunya ya kama dukannin su.

Shafa kan sa ya yi." Momi rashin mutunci take mini wai wari nake yi duk iya gayuna,shi ya sa na murWe mata baki don ni ba na Waukar raini."

A kunya ce ya faWa ganin ta gan shi rungume da ita." Ba na son iskanci maza ka tattara ku tafi gidan ku,don ta ce kana wari shi ne za ka mata irin wannan matsar ina falo fa na ke jin ?arar ta,kaman ta abin da yake cikinta."

" Na sani raina ni ta yi da yawa don kawai ta samu ciki,to ta sani ba zan Wauki raini da ga gareta ba.Kuma Momi ta zauna a nan kawai har ta haihu "Ya ce da ita saboda sam baya son ta ?ara komawa gidansa,shi burinsa ya san yadda zai yi ya dawo da Zainab.


" Ka san Allah gobe zan tura masu aiki su gayara muku gidanku ku je can ku ?arata in kun so ku kashe kan ku."Ta juya ta shige Wakinta don ta Wauko abin da ta manta.

A.m ya juya ya kalle ta tare da banka mata uwar harara." Kin san Allah ki gaya musu anan za ki zauna in kika bari aka tilasta mini yaga-yaga zan yi da naman jikinki,don kullum ina jikinki ina jin Wumin babyna ina ya so duk abin da zai faru dake ya faru.Bayan nan matar so za ta dawo in ba so kike ta yi miki dukan mutuwa ba."

Kwatankwacin hararar da ya ke masa ta mayar masa ko in ce fiye da haka ta ce." Allah ya ba ka sa a in ka so ka shige cikin jikina ka zauna ba ka raSe ni ba,amma ina gaya maka wallahi in ka takurani zubar da cikin nan zan yi sai na ga ?aryar raSar jikina tun da na gaya maka ba na son ka na tsane ka tsana mai tsanani,sannan matarka ta dake ni ta daWe kai za ta yi ma illah,kuma wallahi in har ka yadda na koma gidanka sai na hana ka ko shan ruwa a gidan kai da matarka?..."

Da sauri ya kawo mata sha?a yayin da idanunsa suka yi jajir jin tace za ta zubar da ciki.

Juwiriya ta takura ta tsandara ?arar sabo????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
da hankalinta ya tashi ?warai ganin yadda ya canza kammanni,?arar ya saka Umma ta yarda abin da ta Wauka ta rugo Wakin da gudu,har da ma aikatana gida.

?ARAR YA SA NI MA NA RUGA A GUJE GANIN A.M ZAI SHA?E TA BAI JI ABIN DA A.K YA FA?A MI SHI BA.







TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DA?I KU YI HA?URI DA WANNAN ANA TARE.


KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY




TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!!

INA ?AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR ?IRJIN SU YA DAWO?

INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN ?IBA KO INA A ?AME?

MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA ?IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU ?WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR ?IRJINKI,ZAI DAWO MATU?AR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KU?IN KI KAWAI ZA TA CI.

IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KU?I GIDA.

MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAU?I IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423)

Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu?atar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ?ofa a buWe take na ?orafi gyara ko ?arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za?auran marubuciya,kuma ?awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ?ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.




COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.







*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*


*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 34*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM


" Abdurrahman!"

Ta kira sunansa cikin tsawa ganin ta'asar da yake son yi.
" A she har hanzu ba ka da hankali wai sai yaushe za ka daina kai hannunka jikin matanka da sunan duka?Ba ka ganin abin da ke cikinta wanda ka daWe ba ka samu ba,so kake ka yi mana asara."

Da muryar tsawa take mi shi magana cikin zafi domin ranta ya Sace sosai da ta shigo ta ga ya kai mata sha?a.

" To wai tsaya kisa za ki da za ka sha?e ta?"

Ta tambaye sa cikin ?ubula saboda ta fahimci ba shi da hankali.

" Momi cikina fa ta ce za ta ?ara zubar wa,ba ki san ta ba ne ba ta da mutunci za ta iya aikata abin da ta ce,shi ya sa zan fara gwada mata sakamakon abin da za ta gani."
Ya kalli Juwairiya da ta yi tsamo-tsamo cikin tashin hankali da tsoro,domin ba ta manta sha?ar da ya yi mata na asibiti.

" Yarinya kin san Allah kika yi wannan gigin tare za ku tafi lahira da shi."

Fakaitar idanun Momi ta yi ta kalle shi ta yatsina baki ta balla mi shi harara,tare da murguWa baki ta kuma ?ara yatsina fuska.Cikin zafi ya ?ara nufar kanta.

Momi dafe kanta ta yi ta kalle su duka sai suka ?ara ba ta haushi,ta kalli agogon hannunta ta har lokacin da aka ba ta ya wuce.

" Maza kwashe kayanta yau za ta koma Wakinta wallahi ba za ku saka mini

42 / 48