RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  African Stories & Novels

Chapter   29 / 53

84K to 87K   out of 157.3K words

lumshe, hannunta Waya a kan Aadil da yake kwance a jikinta yana barci cikin nutsuwa, a hankali take Wan shafa kanannaWaWWen gashin kansa irinna jarirai.
'Uhmmm! Allah na gode maka. Idan kun sake ganina a wannan tsinannen ?auyen naku ku yanka ni.'
Tayi maganganun a zuciyarta. Ranta a Sace da irin wula?ancin da su Rakiya suka yi mata a fili, kuma Innaye na gani bata ce komai ba.
[2/3, 10:17 PM] Fareeda Abdallah: ****** ******


?warya-?waryan liyafar cin abinci Mummy ta haWa ma ?a?anta, da dangi na kurkusa sosai, saboda murnar dawowar Kamal, Baban Imam. Kuma wani abin burgewa da ?arin farin ciki shi ne yadda tafiyar tasa tayi nasara, gurin aikinsa da suka tura shi sun samu fiye ma da sakamakon da suka tsammata daga gare shi. Da wannan dalilin yasa tun kafin isarsa gida, ya samu ?arin matsayi mai girma a gurin aiki, da kyaututtuka masu yawa daga gurin shugabanninshi.

Farin ciki ne ya haWe musu kan farin ciki. Da wannan dalilin yasa Mummy da ?an matanta Karima da Zulaikha, da Mai aikinta Rahina suka shafe fiye da awanni biyar a kicin suna dafa ?ayatattun girke-girke mabanbanta.

Da yake kicin Win mai faWi ne sosai sai suka rarraba ayyukan yadda zai musu sauri. Suna aikin Hajja na zaune gefe guda akan kujera ?ar tsugune tana ba su nishaWi da maganganunta na ban dariya. Sam ba ta gajiya, ta tsokani wannan ta taSi wancan, hatta Mummy da ta kasance ?arta bata raga mata ba.

Haka suka gama aikin ba tare da gajiya li?is a jikinsu ba, suka lulluSe komai a gayance. Sannan suka fice daga kicin Win zuwa Wakunansu don yin wanka su shirya, kafin mutane su fara hallara. Tunda lokacin da aka saka na fara liyafar ?arfe huWu ne da rabi na yamma, yanzu kuma ?arfe huWu saura kwata.

Kamal ma ya iso daga Lagos tun Wazu, yana Wakinsa shi da manyan aminansa guda biyu, Auwal da Isma'il. Sai Imam da ya ?i barin mahaifinsa ya huta, duk inda yasa ?afa yana biye da shi, a ?arshe nannauyan barci ne ya Wauke shi acan Sangaren Daddynsa.

Tsadaddiyar shadda Mummy ta ware zunzurutun kuWi tayi musu anko gaba Waya iyalanta, kuma wani abin burgewa da armashi shi ne, hatta Zulaikha da ta kasance bare a cikinsu bata ware ba, a ta?aice ma, Winki da aiki duk iri Waya aka yi musu. Ta ?ara da siya musu mayafai masu kyau da za su shiga da kayan, da jaka, da takalma masu sau?in tsawon dunduniya. Hatta ?an kunne, sar?a, zobba, awarwaro da za su saka a wannan rana duk sabbi Mummy ta siya musu. ?ananun kaya na ciki kuwa abinda yasa bata siya musu da su ba, sati biyu da suka wuce ta kwashe su ita da kanta a mota suka shiga kasuwa, ko wacce ta Wibi abinda take so, Mummy ta biya kuWin ba tare da jin zafi ko ganin ?yashi ba.

A farko-farkon zuwan Zulaikha gidan idan suka yi irin wannan fitar, aka ce ta Webi duk abinda take so, ba ?aramin kunya take ji ba. Sai Karima ce ke warewa ta Wiba mata kayayyaki masu yawa kamar yadda ta Webi na ta, to kuma sai ya kasance idan sun koma gida ta gwada kayayyakin wasu duk sai suyi mata kaWan. Da taga dai asara take ja ma Mummy a hankali itama ta ware, duk abinda take bu?ata na fannin inner wears ko sutura ba ta kunyar Wauka, da wannan dalilin yasa a yanzu haka manyan akwatunan suturunta uku. Ita da taje gidan daga ita sai ghana must go. Shi yasa ako wane lokaci cikin addu'o'inta ba ta gajiya da yima Mummy da iyalanta fatan alkhairi, tabbas zamanta da su alkhairi ne, sun taka muhimmiyar rawa gurin canja mata rayuwarta gaba Waya.

?arfe huWu da kwata Zulaikha ta shiga Wakin Karima bakinta a gaba, ta saka doguwar rigar shaddarta, amma ko Zip Win bata zage ba saboda yadda rigar ta Wame ta daga saman ?irjinta.
"Aunty Karima kin gani ko? Zip Win ya ?i zaguwa. Sai da nace miki a Wan ?ara kika ce ayi min wani fitted, ai yanzu sai ki san yadda za kiyi da ni..."

"DaWina da ke ?orafi ba ya miki wahala Zuly. To ai fitted Win kenan, dama wa ya faWa miki idan aka yi riga fitted zip yana zaguwa a sau?a?e? Juyo bayanki mu gani in zage miki."
Karima ta ?arasa maganar tana dariya.

Ko da ta juya, a sau?a?e aka zage Zip Win, sai dai har lokacin matseta da rigar tayi musamman ta wajen ?irjinta bai saki yadda take so ba, sai ma ?ara fito da shape Win su da yayi.

Gaban madubi ta ?arasa ta kalli yadda rigar tayi mata, ta juyo tana kallon Karima, idanunta sun yi ?wal?wal da hawaye.
"Yanzu saboda Allah ta ina mutum zai fara fita cikin jama'a da wannan Wamammiyar rigar?"

"To miye a ciki? Ba akwai mayafi ba? Kina warware mayafin ta baya kika Wan yafo shi zuwa gaba tsab zai rufe Wan matsewarnan da bai taka kara ya karya ba, ke kuma sai wani ?orafi kike yi. Kin ga ni don Allah yi min sassau?ar kwalliya ki Waura min Wankwali, lokaci ya fara tafiya, tun Wazu naji muryar su Mummy Balaraba da su Aunty Safina. Yanzu za kiji Mummy ta fara ?walla kiran mu fito. Ke ina naki Wankwali da mayafin?"

"Suna Waki."

"Je ki Wauko da akwatin kayan kwalliyarki mu ?arasa shiryawa anan. Bari in saka ?an kunne da sar?a tunda ke naga har kin saka."

Duk da yadda suke cikin sauri, Zulaikha bata tafi bagazan-bagazan ko kuma ta sa gudu irin yadda take yi da ba. A nutse ta fara tafiya, manyan mazaunanta suna wani irin juyawa a slow motion.

Karima ta bi ta da kallo, fuskarta cike fal da murmushi.
"Ya Allah! Ina tawassali da kyawawan sunayenka da siffofinka maWaukaka, ka haWa wannan baiwa taka mai kyawawan halaye da nagartaccen miji Waya tamkar dubu. Amin ya rabb!"
Karima tayi ma Zulaikha addu'ar a fili, Allah ya sani tana ma Zuly wani irin ?auna mai yawa, jin ta take kamar ?ar'uwarta ta jini. A yadda ta saba da ita yanzu, Har ba ta fatan ace ga ranar da Zulaikha za ta bar gidan.

Yana tsaye a gefen babban dining table Win da aka ?ayata kanshi da shimfuWa mai kyau da Waukar idanu, kafin aka kawo manyan kulolin abinci aka shirya akan table Win. Wayarsa ce a hannunsa yana Wan dannawa, gurin Karima ya nufa don karSo kayan Imam. Amma ko da ya tunkari Wakin nata sai yaji suna magana da Aunty Zulai, don haka ya koma da baya saWaf-saWaf ya tsaya can gurin dining table yana ?o?arin kiran Karima a waya.

Kamar ance ya Wago kanshi, karaf idanunsa suka faWa kan bayan Aunty Zulai da take tafe kamar wata wahainiya, baki da hanci buWe ya bi ta da kallo da waya ri?e a hannunsa, har ta shige Wakinta.

Yana nan tsaye ya sake ganin ta fito, matsewar rigar da yaji tana yi ma Karima ?orafi ya gani a fili. Da sauri ya kawar da idanunsa yana ta'awizi a zuciyarsa saboda yadda abubuwan suka Wauki hankalinsa cikin ?an?anin lokaci.

Ita kuwa da yake hankalinta ba shi akan kalle-kalle, bata ma san yana yi ba har ta sake shigewa Wakin Karima.

Ya Wauki fiye da mintuna uku tsaye a gurin, ba tare da ya san takamaimai tunanin me yake yi ba. Muryar Safina da ya ji tana fitowa daga Sangaren Mummy, yasa shi barin inda yake tsaye da sauri, tun kafin tazo ta ishe shi da bala?a??en surutunta.

Sai da ya isa Sangarensa, sannan ya kira Karima a waya yana mata ?orafin barin masa hidimar Imam da tayi yau don kawai ta ga ya dawo.

"Yaya nima fa tuntuni Imam ya yaye ni, yanzu Zuly ce
. Komai nasa ita take mishi, ba ya yarda inyi masa wata hidima. Ka turo shi ta shirya shi, daman yanzu ta gama ?orafin ka ri?e shi a gurinka ko shiryawa baiyi ba..."

"Lah! Kai Aunty Karima... Ni de ba ruwana..."


Daga can cikin wayar yaji muryar Aunty Zulai tana faWin haka a shagwaSe.

Haka kawai, wani ?ayataccen murmushi ya suSuce masa a fuskarsa. Jikinsa a saiSance ya katse wayar, har lokacin murmushin da yake yi bar kan fuskarsa ba.

"Dude. Ya aka yi ne?"
Isma'il ya tambaye shi.

"Nothing."
Ya amsa a ta?aice.

Sannan ya mayar da hankalinshi kan Imam da yake zaune akan kujera yana daddana sabuwar Tab Win da ya kawo masa a cikin tsarabarsa. Da harshen nasara yace
"Imam, oya Wauki Tab Win maza ka tafi cikin gida a shiryaka. Lokaci ya tafi, Aunty Zulai tun Wazu take jajen inda ka shige..."

"Ok Dad!"
Ya amsa tun kafin uban ya rufe bakinsa. Da saurin gaske ya fice daga falon ya nufi cikin gida.

Alhamdulillah! Anyi liyafar cin abinci lafiya an gama lafiya. Zulaikha da ta kasance ba?uwar fuska a cikinsu ita ce ta dinga shan kallo, da tambayar Mummy wacece ita? Abu Waya da yayi ma Zulaikha daWi shi ne yadda tun ma kafin Mummy ta amsa Hajja tayi karaf ta ce
"?ar ?anwata ce tazo daga can gida."

Da haka ta kashe bakunan ?annen mahaifin Karima biyu mata da suka fi takura mata da kallo duk inda ta motsa. Daga yanayin fuskokinsu, za a gane sam basu ji daWin amsar da Hajja ta basu ba. Musamman duba da yadda Imamu ya ma?ale ya mata, alamun sha?uwa ?arara tsak???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?aninsu har ma fiye da ?a?ayensu. Domin duk sun je gidan ne da ?a?ansu mata budarai, zukatansu cike da burin Imamu ya zaSi Waya daga cikin ?a?an a sake ?ulla zumunta mai ?arfi.

Ita Aunty Balaraba, da ta kasance mai bi ma mahaifinsu Karima, ?arta ta farko Aisha ita Kamal ya fara aura, cikin hukuncin Allah sai zaman baiyi tsawo ba, gurin haihuwar Imam Allah ya karSi rayuwarta.

Daga baya ?arara Aunty Balaraba ta sake Sullo mishi da tayin auren Safina, wacce a wancan lokacin yarinya ce sosai. Ba tare da wani Soye-Soye ko kwana-kwana ba ya ce ayi ha?uri, shi kam dai ba ya bu?ata a lokacin.

Rasuwar matarsa Aisha ba ?aramin bugunsa yayi ba, shi yasa ya tattare zancen auren gaba Waya ya jingine gefe Waya. To tun a wancan lokacin dai basu ha?ura ba, shekaru shidda kenan. Safina ta zama cikakkiyar budurwa, kuma ?arara ita ma take nuna mishi tana ra'ayinshi.

Ita kuwa Aunty Lubabatu da take bin Aunty Balaraba a haihuwa irin abinnan ne na bahaushe da yake cewa a rashin tayi ake barin arha. Tun a wancan lokacin, duk sun san Kamal ya ce baya ra'ayin auren Safina, don haka a yanzu da nata ?ar mai suna Salma ta taso ta zama budurwa sai take cusa ta, da addu'ar Allah yasa rabon a gidanta yake. Domin Kamal miji ne na kerewa sa'a, na bugawa a jarida. Tun Salma tana nuna ba ta ra'ayinshi har dai uwar ta fara cin galaba a kan ta.

Amma dukansu da yake sun san Kamal Win ba'a zuwa mishi da wargi. Hatta ?annan uban nashi a hankali suke bin shi, saboda girmamawa ce tsakaninshi da su gaba Waya. Ga alkhairin da yake musu ako wane lokaci kamar bai san zafin kuWi ba. Shi yasa duk suke abin nasu cikin iya taku da gogewa don kar su ?ona sunkurun kashinsu.

Ita kanta Mummy, duk da Wan'uwan nasu ya bar duniya. Har yanzu tana Waukarsu da girma sosai, kamar ?an'uwanta ne su Win ba na mijinta ba. Sannan duk wani sha'ani nasu idan ya taso da jikinta da aljihunta ba ta jin ?yashin yi musu hidima. Sosai girmamawa da mutuntawa ke tsakaninsu.

[2/4, 10:46 PM] Fareeda Abdallah: Ko a yanzu, bayan gama liyafar cin abincin ya mi?e tsaye yayi musu godiya sosai. Da yake tun farko Mummy ta tsara abin a ?ayyade ne, ta lissafa mishi duk waWanda za su halarta.

Ya riga ya gama shirya duk abinda zai raba musu na tsaraba ya dam?a ma Mummy. Yana gama yi musu godiya yaja abokansa zuwa Sangarensa.

Bayan gama tattare duk abubuwan da aka yi amfani da su Karima da Zulaikha Mummy ta umarta kan cewa suje Wakin Hajja su kwaso mata jakunkunan tsarabar da suke ajiye a cikin Wakin. Abinku da ?an boko wayayyu, masu yin komai cikin tsari, ko wace jaka ma?ale take da sunan mamallakiyarta, kuma saman jakar a rufe yake da wani irin abin ma?alewa, babu wacce za ta ce ga abinda ke cikin jakar ?ar'uwarta in dai ba buWe jakar aka yi ba.

Cikin nutsuwa Mummy ta gama rarraba musu tsarabarsu. Ta ?ara da yi musu godiya sosai, zuwa ?arfe takwas na dare, gidan ya zama saura su kaWai, ba?in da suka halarci liyafar duk sun koma gidajensu, zukatansu cike da farin cikin tsarabar da Kamal yayi musu.

Misalin ?arfe goma da rabi na dare. Kamal ne kwance a gefen katifar Mummy can cikin Bedroom Win ta, hira suke yi a nutse. Yana sake bata labarin yadda yanayin tafiyarsa ta kasance, da irin yadda komai yazo masa a sau?a?e acan Win, da irin nasarorin da ya samu a tafiyar tasa.

Bayan ta gama jera mishi fatan alkhairi da addu'ar Allah ya ?ara Waukaka sai ta kira sunanshi a nutse. Da irin salon da ke nuna lallai ko me za ta faWa muhimmiyar magana ce za ta yi mishi.

"Na'am! Mummyna."
Ya amsa a tausashe. Yana ?ara ba ta dukkan hankali da nutsuwarsa.

"An daWe idan nayi maka maganar aure kana cewa ka dam?a min wu?a da nama wajen zaSin matar aure. Tambayarka zanyi, ka samu matar auren ko har yanzu lalube kake a cikin duhu ko kuwa jiran tsammani kake yi?"

"Mummy, babu ko Waya gaskiya. Zancen auren ne fa gaba Waya na jingine shi gefe Waya. Ko kin sama min matar auren ne?"
Ya tambayeta, da murmushi a fuskarsa.

"Eh! Na sama maka."
Ta amsa da dukkan gaskiyarta.

A nutse ya mi?e zaune daga kishingiWar da yayi, saboda yadda maganar ta bugi zuciyarsa. Bai taSa Wauka za ta ce ta zaSa masa mata ba, shi yasa a yanzu da ta faWi ta zaSa masa maganar ya bashi mamaki.
"Wace ce? Mummy wa kika zaSa min? Kin sani ni mai biyayya ga umarninki ne ko da zuciyata ba ta so..."

"Babu ma zancen dole a ciki. Shawara ce ba umarni ba. Kaje kayi addu'a, ka nutsu, ka kalli rayuwar Wanka da Allah ya baka a yanzu da can gaba. Zulaikha, ita ce yarinyar da na zaSa maka saboda dalilai masu yawa. In dai kaji zuciyarka ta nutsu da ita, ni kam ina maraba da ita a matsayin sarkuwa, domin na yaba da ita Wari bisa Wari..."

"Aunty Zulan Imam kike nufi Mummy? Kina ganin banyi mata tsufa ba? Shekaruna talatin da takwas fa, ni ina mata kallon kamar yarinya ce ?arama."

"Ba wani tsufa da kayi mata, sai dai idan bata yi maka ba, bazan tilastaka ba. Kaje ka huta, kayi addu'a, kayi tunani a nutse. Zuwa nan da sati mai zuwa kazo min da cikakken amsar da ka yanke."

"To Mummy. Allah ya tabbatar mana da alkhairi."

"Amin ya rabbi."

Da haka suka yi sallama ya fice zuwa Wakinsa, zuciyarsa cike da tunanin maganganun da suka yi da Mummy.

A wannan dare, duk irin gajiyar da ke jikinsa bai samu wani wadataccen barci ba. Da ya fara sai ya farka a nutse, zuciyarsa sai hasko masa Zulaikha take yi a sadda ya ganta Wazu babu mayafi, da kuma irin ganin da yayi mata lokacin liyafar nan.

Babu laifi, ta yi daidai gwargwado. Sai dai abin dubawar shi ne ita za ta iya amincewa da shi a matsayin mijin aurenta kamar yadda Mummy take so? Domin shi fa bai wani iya soyayya ba, ko Aisha a haka suka yi rayuwar babu wani romansiyya ta musamman.

Wayarshi ya Wauko, ya buWe hotunan status da ?anwarsa take sakawa na Zulaikha ya fara kallo Waya bayan Waya.
"Uhmmmm!"
Yaja nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, sannan ya ajiye wayar gefe Waya.

Zuzzurfan tunani ya afka a ciki na tunanin makomar rayuwar Wanshi Imam, kamar yadda Mummy ta umarce shi. Ya sani ko ya ?i ko ya so duk tsawon zamani dole ya nema ma Imam wacce za ta zame mishi makwafin uwa.

Ada can baya har ya fara tunanin zai iya ha?uri ya auri Safina ko don saboda Imam, amma sai yaga sam babu wata sha?uwa ko shiri tsakanin Imam da Safina. Idan Imam yaje can gidan yi musu hutu a matsayinsu na kakanninshi, duk dawowa idan Imam Win yayi ya dinga mishi ?orafin Aunty Safina kenan, ya dai fahimci kamar ba ta da ha?uri da yara. Da wannan dalilin yasa lamarinta ya sane mishi a zuciya.

Ita kuwa Aunty Zulai... shi da kanshi idan ya zauna yana mamakin yadda matsananciyar sha?uwa ta shiga tsakaninta da Imam. Kuma a cikin ?an?anin lokaci haka, Imam bai taSa kai mishi ?arar Aunty Zulai ba. A kullum alkhairinta yake faWa mishi.

Daga ?arshe dai, Kamal tattare tunanin komai yayi ya aje gefe Waya. Ya shige banWaki ya Wauro kyakkyawar alwalarsa, ya shimfiWa dadduma ya fuskanci gabas, ya kabbarta sallah don neman zaSin Allah.

Kwanaki bakwai da Mummy ta bashi yayi tunani, ya shafe su ne cikin yin sallar istikhara ako wane dare. Kuma cikin hukuncin Allah a kullum al'amarin ?ara kwanciya yake male-male a cikin ransa. ?ara samun nutsuwa yake yi ta musamman.

Da yake an bashi hutun sati biyu a gurin aikinsa, shi yasa yake ?ara samun lokacin zaman gida sosai, kuma ya mayar da zaman nasa ya fi ?arfi a Sangaren su Mummy da Wakin Hajjah.

Ba domin komai ba, sai don ya ?ara fahimtar wai wacece ma Zulaikha? Don haka a fakaice kuma a hankali yake karantar duk yanayinta da Wabi'unta.

Zulaikha kuwa tun tana Wari-Wari da sakin jiki har dai sannu a hankali ta fara sakin jikinta. Saboda ko ta janye jikinta shi da kanshi ko Mummy ko Karima ko Hajja sai sun janyo ta, a dole ma ta fara sakin jikinta.

Matsakaitan akwatuna ya kawo musu sha?e fal da tsaraba ita da Karima. Sai dai kusan gaba Waya kayan na turawa ne, ita

29 / 53