Chapter 9 Reading NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj HN Novels

NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj

Author :  Salmaj Category :  KDP NOVELS

Chapter   9 / 11

24K to 27K   out of 30K words

Mahaifinku da ya shigo zai tattarasu ya tafi da su chan ya salwantar dasu , mai shawara?"", ta fada tana kallomshi."

"jinjina kanshi ya yi, tare da cewa ""to ko mu kai gidan Iya sai a ajiye ?, kin ga ba zai bi kayan chan ba"","

"ya fada yana kallon uwayen kayan da suka kusan cika dakin, dan Wakin ba wani mai girma bane sosai, jijjiga kai tayi tare da cewa ""hakan kawai za'a y !!"", bata ™arasa ba suka ji Nazlah ta kwala ™ara."

"da sauri jikimsu har mazari yake suka fito suna rige², turus Ummu tayi tana kallon Hijab da Dan kwallin Nazlah da yake yashe a gurin, Yah Haleem kuwa toiler din ya nufa dan daga ciki yake jiyo ihun ta."

"yana shiga ya tarar da ita ™asa yashe tana burgima da ihu, dakyar ta iya cicciSarta ya fito da ita sa boda"

"wani nauyi da tayi, Wakin Ummu ya shiga da ita, tare da shimfiWeta a ™asa, ""mai haka!"", Yah Haleem ya fada cikin Sacin rai, ganin yarda ya haWe ranshi ya yi kicin²,yasa Nazlah cewa ""Murna muka zo..!"" , ta fada tana ci gaba da burgima."

"tsawa ya daka mata tare da cewa "" haka ake murnan?, kuma tun Wazun mai yasa baku zo ba, lokacin"

"da kowa yake taya murnar sai yanzu?, shin kunzo ne domin ku dagula mata lissafi ko kuwa kunzo ne domin Sata mata ranar farin cikinta?"", ya fada cikin Sacin rai."

"girgiza kai tayi tare da ce wa""bamu da ikon zuwa a wannan lokacin domin Sarkin Musulamai ne a gurin, ba"

"muzo dan dagula mata lissafi ba, hasali ma murna muka zo tayata akan wata murnan, amma zamu tafi "", ta fada tana daga kai zata yi Atishawa, saurin dakatar da ita ya yi , ta hanyar daka mata tsawa, da sauri ta natsu, cikin kaushin murya yace ""mai yasa kuka fara bayyana kan ku tun yanzu?,ko kuna son nakasa mata rayuwa ne?"", ya ™arasa fada cikin rauni."

"shiru tayi kafin ta ce ""lokacin bayyanar mu ne baiyi ba sai yanzu, da ya yi da tuntuni mum bayyana, ko da"

"yake dama muna a laSe gane mune kawai ba'ayi ba sai yanzu, kuma mu dan Allah kayi ha™uri kun tafu"", tana kai wa nan tayi atishawa da karfi ba tare da ta bari ya ™arayin wata magana ba."

"shimfiWeta ya yi, tare da fitowa, ajiyar Zuciya Ummu ta sauke tare da raSawa gefe daya ta zauna, abun"

"duniya ya mata yawa, kallonta Yah Haleem ya yu, tare da ce wa ""kar ki sanya damuwa a ranki, ni bari na fita, na samu mana abun da zamu ci"",ya fada yana yin gaba, da fatan Alkhairi ta bishi , yana fita Abba ya shigo yana washe baki, kallonta ya yi, tare da ce wa ""Ummun su sannu da hutawa"", dagowa tayi baki bude tana kallonshi, zama ya yi a gefenta tare da ce wa ""ina chan ina buga caca naji wani abun Alkhairi da ya sauka, ni ban ma san zatayi sauka ba, wai waya ma sanyata makarantar, ina kayan suke"", dan tsananin takaici da mamaki kasa magana tayi, sai ta tyna lokacin da ta fada mishi za'a sanya Yarinyar Makaranta ya je ya kaita, sai cewa ya yi ""na kai wa? wannan shegiya?, ni fa bana kaunarta, in ma kika kaita kukayi Amfani da sunana Ban yafe ba"", har ™asa ta zu™unna rana rokonshi ya™i, sai dai Haleem ya kaita aka yi mata register da sunansa, amma yanzu sai gashi wai yazo a bashi abun da ta samu."

"""bakya ji ina miki magana kika yi shiru?"",,Abba ya daka mata tsawa, Iya da take shigowa tace ""To Ubanka"

"zata ce maka in baya yi shiru ba Wallahi Lawan ka kiyayeni , na ce ka fita a idona na rufe"", ta fada tana shigowa cikin hasala, da Sacin rai."

"""to wai Iya mai yasa kike so ki shiga tsakanina da Iyalina ne, ba fa na son haka"", ya fada cikin daga murya"

"shima, ""Eyyi dama in baka yi haka ba ai baka cika da Mu'azu ba, to bari na fada,maka sisi ba zaka samu ba a cikin abun da Yarinyar nan ta samu, dan bakasan komai na,karatunta ba"", ta fada tana shigewa ciki."

"kayan ta tattara cikin buhu ta dauka ta fice dasu waje , Yara ta dinga Wiba tana ba mawa suna kai"

"mata gida, har ta jide tsaf , Lawan kuwa yana zaune cike da ba™in ciki, dan wata caca zasu buga da wani Alhaji da ya sa 50k , shbe yazo ya kwashi abun da suka samo ya kai, dan ya zauna ayi c'ac'ar dashi."

```BAYAN KWANA BIYU```

"Kullum Adda Zainab da Nazlah take kwana, take tashi da ita a cikin ranta, ga kuma abun Hameed"

kullum gani take yana ™ara ta'azzara.

"kamar kullum suna zaune cikin palo, suna fira, Haleesa ce tace ""Wai ni kam Adda , ya batun nemawa Auta"

"Mata yar 10years kin fasa ne ko ya?, gaba baki ™ara maganar ba!,""numfashi ta sauke kafin ta ce ""bawai na fasa ba har yanzu ina kan bakana"" , da sauri Adda Nabila tace "",Ni kam Adda mu gwada sa'ar mu akan Yarinyar nan mana"", duk kallonta suka yi kafin Adda Nafisa tace ""wace Yarinya..!?"", dan murmushi tayi kafin tace ""Hafizar nan mana Nazlah"", tsalle Haleesa ta buga tare da ce wa ""Wallahi kuwa nima tunani nake a kanta, dan Allah Adda"",,ta fada tana dan yi fuskar tausayi."

"Jinjina kanta tayi, tare da cewa ""nima ita nake tunani, amma bari na fadawa Hajiya in ta aminta da ita"

"gobe ba sai muje ba"", ta fada tana mikewa, duk bin bayanta sukayi, dan zuwa Wakin mahaifiyarsu, zaune suka sameta tana karatun Al-qur'ani, zama sukayi a gefenta, suna saurarob Daddadar muryar Mahaifiyar tasu da ta ™ara dadi da tana karatun, sai da ta kai karshen page din da take, kafin ta tsaya tana kallonsu, ta cikin Eyesglass dinta, ganin yarda suka natsu yasa ta zare glass din , ta tattara gaba daya hankalinta garesu."

"Adda Zainab ce ta matsa tare da ri™eta, Alamar magana mai muhimmanci zata fada mata, dan murmushi"

"tayi kafin tace ""ina sauraronki daga gani akwai magana mai muhimmamci a bakin ki"", ta fada tana kallon sauran, duk murmushi sukayi , gyaran murya tayi tare da cewa ""Hajiya akan Maganar Auran Autanki, mu mun ga dacewa da natsuwar Yarinyar nan Nazlah, kuma munyi sha'awar zamanta a cikin Ahalinmu, shine muka zo mu fada miki"", tun da Adda Zainab ta fara magana Hajiya ta zuba mata idanunta, sai da ta kai karshen bayaninta ta sauke numfashi tare da cewa ""Uhmm Zainab, lallai kam nima sai da na ayyana hakan a cikin raina, sai dai wannan Yarinyar tawa Auta ˜an™anta, ba zata iya dauke bu™atunshi ba, za'a iya cutar da ita, ke kanki kinsan Auta yana da bu™atuwa sosai, bakya ganin za'a tauyeta ,""shiru ta dan yi, kafin tace ""Hajiya ina ji a raina Yarinyar nan ba zata cutu ba har an ta aureshi, sannan ina da ya™in cewa zai kula da ita, kuma dama ai Miji shi yake koyawa Matarshi komai, in ma ragwanci ko Jarumta, dan haka ina ganin babu wata matsala, domin Yarinyar nan tana da ilimin Addini, ina da ya™inin ba zata taSa kauce hanya ba, kuma zata,kula dashi, dan tasan ha™™in miji akan matarshi, idan kin Amince gobe muje gidansu"", ta fada tana kara damke hannunta."

"Numfashi ta sauke kafin tace ""toshi kenan"", fa fada tana ci gaba da karatunta, da murnarsu suka fito,"

"bayan sun fito kuma Adda Zainab ta cewa Haleesa ""An somin Wayar Hajiya na kira Malaminsu "", ta fada tana daukar wayarta."

"da sauri Haleesa ta mike, ta karSo mata, kiran Malam Arabi tayi akan gove zasu zo, cikin rawar jiki ya"

"amsa musu, dan yasan suka zo zai kwashi damje gidanshi, dan basa zuwa su tafi basu dan lafa mishi wani abu ba, su kuwa firar Nazlah suka ci gaba da yi."

Washe gari guraren

"4pm sukawa gidansu Nazlah Dirar mikiya da taimakon Malam Arabi da ya rakosu har gidan, bayan sun zo gidan ya tsaya a waje su kuma suka shiga ciki."

"da Sallama suka shiga , suna shiga suka tarar da Nazlah na shara, Ummu na gefe tana duba Azkar,"

"Sallamar su ce tasa Nazlah dago kanta tana dubansu,washe baki tayi tare da cewa ""Ah'ah sannun ku da zuwa, maraba lalle, ku shigo"", ta fada tana nuna musu hanya."

"taburma ta shimfiWa musu suka zauna, kafin ta gaishesucikin mutunci suka gaggaisa, Adda Zainab ce"

"ta ce ""Uhmm dama gaisuwa muka zo da rokon iri"", cikin rashi fahimta Ummu tace ""too gaisuwa da ro™on Iri kuma Hajiya?, ban gane mai kike nufi ba"", ta fada tana gyara zamanta."

"dan gutun murmushi tayi tare da cewa, ""³a muke so ki bamu"",shiru Ummu tayi tare da cewa ""anya kuwa nan gidan?, dan nan gidan babu wata Babbar ³a mace sai Nazlah, sai dai ko gidan gaba va nan ba"", Yar dariya"

"tayi tare da cewa ""ita din nake nufi"", rike baki Ummu tayi tare da cewa."

"""to a gaskiya wannan ba magana ta bace, amma bari na aika a kira muku Iya sai kuyi magana da ita, ta fada"

tana kwalawa Nazlah da ta shige Waki da ³ar Adda Zainab karama kira.

"Amsa mata tayi kafin ta fito, goye da Yarinyar a bayanta, dan murmushi Ummu tayi, dan tasan Nazlah da"

"mugun son Yara, ga son ta daukesu, sai dai fa har in ta mi™awa Yaro hannu ya mata ™uya tofa ba,zata ji kunya ba, gsban uwar Wa zata makeshi, in kuwa yazo ta ringa lelenshi kenan tana goyashi, da bashi abubuwan wasa da na ciye- ciye hakan yasa Ummu tai hamdalah lokacin da ³ar Adda Zainab ta mi™awa Nazlah hannu bayan ta miko mata."

"gaban Ummu ta zauna, tare da cewa ""Ummu ga ni..!"", kallonta tayi tare da ce wa ""Iya zaki kira min, kice"

"tazo Anyi Ba™i, suna son Magana da ita"", kallon Ummu Adda Nabila tayi, kafin tace ""to ki bari kawai sai muje chan din, kar a ™atse mata wani aiki da take yi "", ta fada tana mikewa."

"murmushi Ummu ta mata, dan dama ta rasa yarda zata ce su tafi chan din ne yasa tace a kirata, da tasan"

"yanzu gab Abba yaje da dawowa daga gurin Cacarshi, mikewa sukayi Nazlah ta sanya Yan takalmanta Sino suka fice daga gidan."

"tafiya suka fara yi zuwa gidan Iya, suna tafiya tana musu Yar fira da yake Nazlah ba dai labari ba, suna cikin"

"tafiya suka haWu da Hasina, harararta Nazlah tayi , kallonta Adda Zainab tayi tare da cewa ""mai ta miki kika harareta"

"?"", yar dariya tayi kafin tace ""Bata jin Magana ne to ina dai-daita mata zama ne,"" ta fada dai-dai lokacin da suka shigo gidan Iya."

"Da Sallama Nazlah ta fara kutsa kai cikin gidan, Iya da take zaune tana cin gujiya ta amsa musu, tare da"

"cewa ""³ar Halak kinki Ambato tun safe sai yanzu?"", lokacin da ta kai karshen maganarta ne kuma ta hango su Adda zainab."

"Washe baki tayu tare da cewa !Ah'ah Ashe da ba™i kuke tafe, Maraba lalle sannunku da zuwa"", ta fada tana"

"wangale musu taburmar da take zaune kai, zama sukayi suna gaisheta, da fara'a sosai a kan fuskarta ta amsa musu, Gujiyar gabanta ta mika musu tare da cewa ""Bissimillan ku"", Adda zainab ce tace ""Aaaaaah Gujiya ai kam zamu ci, dan ni ha dade banci gujiya ba""ta fada tana daukar daya."

"kara mika kwanon gujiyar tayi sosai gabanta, tare da cewa ""ku ci dan Allah, ai gujiya abar"

"marmari ce, nima na fita naganta shine na siyo na dafa "" ,ta fads tana washe baki dan sam bata da rowar abun ta."

"ci suka fara yi, Adda zainab ce ta kalleta tare da cewa ""kar kuma mu cinyewa Yar tsohuwa abin ta"", ta"

"fada tana yar dariya, dan akwai ta da raha, ""Ke..! Nazlatu dauki ki ™aro musu ma cikin tukunya"", ta fada tana kallonta, dauka tayi ta ™aro , tare da dibo musu ita da Haleesa, kallonta tayi ta washe Yan ™ananan fararen ha™oranta masu kyau tace ""Zo muci anan ki bar manya su ci nasu"", ta fada tana ajiye musu."

"matsawa tayi suka fara ci a tare, Su Adda kuwa suna ci suna yiwa Iya fira ana dariya, a lokacin in ka"

"gansu sai kayi zaton sunyi irin 20years dinnan a tare , sa boda dukkansu, suna da fara'a, ga saurin sabo."

"sai da suka gama ci tas, kafin nazlah ta jaa Haleesa da Yaran su Adda Nabila suka nufi Wakin Iya, wasa"

suka fara yi Haleesa na biyesu duk da ta girme musu tana shan dariya.

"Gyara zama Adda Zainab tayi, kafin ta kwashe duk abin da ya kawosu ta fadawa Iya, shiru Iya tayi tana"

"sauraronsu, har suka kai ™arshe , numfashi ta sauke tare da cewa ""Uhmmmm Ban™i ta taki ba, amma dai Nazlatu Yarinya ce sosai, dan wallahi wannan kayan shiririta ne cike da kanta"", ta fada tana kallonsu."

"dan murmushi duk suka yi kafin tace ""hakan nakeso domin nafi son wadda zai raina bawai ta raineshi"

"ba , wadda zai dauka tun tana Yarinyarta ita de wadda ko mai za'a daurata akai ba zata ™i ba kuma zata saba dashi ta tashi dashi, mu dai muna ro™o da ku bamu, sai dai in va muku ba kuma hankalinku bai kwanta da mu ba, kuma kuna jin bazaku iya haWa zuri'a damu ba"", ta fada tana dan kallon Iya."

"""Iyeeeee kaji yar butar uwa, mu suwa ye da zamu ™i haWa zuri'a daku, ai babu wanda ba zai iya haWa"

"zuri'a daku ba, tunda kun dage na baku sai dai har sai kun gaji da shiriritarta , Allah ya sawa tarayyar albarka, amma kuma ni ba zan munafurce ku ba, Baban Yarinyar nan bashi da hali mai kyau , dan nasan ko ban faWa muku ba za'a tareku a fada muku, domin wannan Alaqar Aure ce nasan dole a samu yan ba™in ciki da zasu shiga su fita, in kuwa na fada muku na fita ko ba sabulu"", kallon juna suka yi ."

"Adda Nabila ce ta ce ""to Iya zamu iya sanin Halin dan kar muji wai-wai a waje"", dan murmushin takaici Iya tayi kafin"

"tace ""uhmmm halin yan zamani ya sawa kanshi, caca yake da shan sugari, sai dai na tabbata wata rana zai daina dan ba halinshi bane, daga bayan nan abun ya sameshi"", ta fada tana kallonsu, da tsoron kar su fasa."

"""Laaaaah Iya ai wannan ba komai bane, kaddara ce muna mishi fatan Allah ya shiryeshi, kuma hakan ba"

"zaisa mu fasa Aure ba"", Adda Nafisa ta fada tana dan murmushi."

"jinjina kai Iya tayi kafin tace ""to shi kenan mun gode da karamcinku garemu, yanzu yaushe kukeson Auren"

"ya kai?, dan ina son na nuna muku na baku ³ar kamar yarda kuka nuna kaunarku garemu"", ta fada tana rike hannun Adda Zainab."

"""Iya in ba damuwa nan da sati daya, domin zai tafi da ita ne chan gurin aikinshi da yake Soja ne to baya"

"zama gida sai in yazo hutu, kuma bamu bu™atar komai naku domin komai da akwai shi kama daga kan, kayan Waki, kayan kitchen da sauransu"", Adda Zainab ta fada tana murmushi, jijina kai Iya tayi kai Iya tayi tare da ce wa ""to shi kenan mun gode sosai"", Fira suka ci gaba da yi, cikin raha tana tsokanarsu suna tsokanarta, har guraren magrib kafin su wuce gida, cike da jin dadin karamcin Iyayen Nazlah gare su."

"Bayan kwana biyu, suka ririSo kayan sa biki suka kawo kama daga kan goro,biscuits , sweet , chew gum, da kuWi na sa rana da sauransu, ranar da aka aiko ranar Abba ya sani, sai dai ya yi ko in kula da maganar da Ummu ta"

"kara tuntuSarshi ma sai cewa ya yi ""ke..! ki ™yale ni da maganar auren nan, ina ruwa na da wani auren ta, ku da kuka ruruSo abun ku ku zakuyi, dan wallahi tsinke ba zan bayar ba"", ys fada yana ficewarshi, haka Ummu ta zauna Cikin damuwa, da tunanin anya Abba zai chanja halinshi kuwa, tun da ta aureshi take fama dashi bata taSa jin dadin aure ba a rayuwarta, kuma haka ta™e ha™uri da dauke kai, dan tasan abun da Iya ta mata A rayuwa har abada ba zata iya biyanta ba, shi yasa take yada kai bata taba daga kai ta kalleshi ba, in yana mata abu, kawai ta dauka ita ibada take, kuma mai ibada baya taSa sarewa, domin Aljanna yake nema."

"Yah Haleem kuwa da aka fads mishi, sai da ya nuna ™in amincewarshi dan Yasan Nazlah Yarinya ce"

"sosai , sai dai da Iya ta fatattakeshi ta nuna mishi da Yarda ake Aure sai ya ha™ura badan ya so ba, haka akayi ta shirye-shirye, Oganninyar kuwa ita bata wani sani ba tadai ga ana ta Wura mata abubuwa masu za™i ana mata shirye"

"- shirye, amms kwaWayi da wauta yasa ita duk abun da aka bata ba tambaya take shanyewa sa boda duk masu za™i ne."

"maganin Infection kuwa shine akan gaba wanda ake bata(uhmmm Yan uwa, in har Yarki budurwa ce"

"zatayi Aure, maganin Infection ya kamata ki fara bata, dan shine akan gaba, Maganin Mata babu abun da yake sai tatso ni'imarta ta tattaru guri daya, sannan yana kara dankarar da infection a jiki, in zaki siya maganin mata na dubu 5k to ki siya maganin Sanyi na 15k , domin yanzu ba babba ba Yaro, ba mai kuWi na talaka, kowa yana fama da wannan ciwon sai dai na wani yafi na wani,infection babban matsala ne,domin

9 / 11