Chapter 8 Reading NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj HN Novels

NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj

Author :  Salmaj Category :  KDP NOVELS

Chapter   8 / 11

21K to 24K   out of 30K words

bata tsaya ba sai da ta kai gida tana haki, Nazlah kuwa bata ko taSa Maman Hasina ba Hasalima tana zaune daga inda take ko kallon Maman hasina batayi ba da ta shigo.."

"dakyar Maman hasina ta mike tare da taimakon Ummu ta fita tana kuka tare da jaan ™afa, sai da"

"Maman Hasina ta fita kafin ta mike ta shige banWaki wanka ta she™o da ruwan sanyi ta fito , Waki ta shiga ta shirya cikin sabbin kayan Makarantar Islamiyya da suka mugun karSi jikinta suka mata kyau sosai, naWe gashin kanta tayi,ta mishi kamar acuci maza, fitowa tayi daga Wakin tana dai-daita sanyin hijab dinta."

da tsananin Mamaki Ummu take kallon Nazlah dan ita a iya saninta basu chanja mata Uniform ba kuma

"bata ga ta shigo dasu ba, kallonta tayi tare da ce wa ""Ke..! ina kika samu wannan kayan?"", ta fada tana tsura mata"

"idanu cikin wata murya da take nuni da cewa basu tafi ba tace ""tambaya ko neman sani?"", tunda Ummu taji haka sai"

ta jaa bakinta tayi shiru.

"mi™a mata dan gutun koko da ko rabin cup baiyi ba ta ce ""Ungo"", kallon cikin kofin tayi, dan murmushi tayi tare da ™arma, matsaw tayi ta jaa kujera, kafa cup din tayi a bakinta , kusan 3 minutes ta sauke cup din tare da"

"sakin sanyyayiyar gyatsa, ajiye cup din tayi, kallon cikin cup din Umma tayi tare da kallonta, jinjina kanta tayi cikin tarin mamaki ganin yarda ta bata kokon haka ta ajiyeshi gashi kuma wai har da gyatsa tayi, mikewa tayi sai da ta kusa ™ofar tace ""mun taf..!"", tana fadar haka ta fice , tana fita Ummu ta sauke numfashi tare da cewa ""Allah gamu gareka..!"", kafin ta dauki sauran kokon ta shige Waki dashi."

"A hankali take tafiya, cikin wata natsuwa da ta shigeta Yau din, haka har ta isa Islamiyyarsu da yan"

"tsurarun mutane suka zo Yau din, dan kowa tsoro yake ji, da Bissimillah ta taka cikin Makarantar, batawa kowa magana ba har ta shiga cikin Ajinsu da babu kowa a jiki, layin gaba da shine layinta ita daya ta zauna."

Cikin natsuwa tayi Bissimillah tare da fara rero karatuj Al-qur'ani mai girma cikin bawa ko wane harafi

"ha™™insa, bata bari ta shiga ha™™in ko wane, haka ta ringa rerowa wanda da,kaki zakasan Allah ya mata baiwa bayan baiwar tata kuma akwai taimakon wasu mutaman daban."

"tana cikin Karatun Yan ajinsu suka fara shigowa, nayi mamaki na ganinsu, dan manya² ne yan Ajin nasu,"

"dan wasu ko hasu haifeta ba, to sun girme mata nesa ba kusa ba, zama sukayi tare da fara labarinsu suna shewa da dariya, tsayar da karatun nata tayi tare da cewa ""Amma nasan kunji da kunnanku karatu muke ko?"", ta fada cikin sanyin murya, Hauwa'u ce tace ""to sai me dan karatu kike, kinsan dai ba zaki hanamu labarin Saukarmu ba ko k..."", idanunta ne suka fara ™a™™afewa maganar da ta fara ta kasa karasawa, wata kumfa ta fara fitowa daga bakinta, da sauri duk yan ajin suka fice suna ihun neman taimako, ita,kuwa Oganninyar Zamanta ta gyara tare da ci gaba da karatunta, cikin suratul ```BAQARA``` dan har ta,kusa kaiwa karshen shafin karshe."

"Malam Abbakar da ya,kasance shine Malamin Ajin mai koyar dasu Al-qur'ani ne ya shigo cikin ajin, yana"

"kallon yarda Hauwa'u ta ka™™afe yasa aikin Nazlah ne da yake sun mishi bayanin abun da ya faru, kuna shi yasan Nazlah na da mutanan Boye tun ba yanzu ba, duba da yarda yake musu karatu ta dauke a jikin biyawar farko gashi in zata bashi hadda har sai ta ™aranta inda bai musu ba, wannan kwazon nata yasa aka daukota daga ajin da take aka dawo da ita wannan ajin dan tafi Šaliban ajin karatu da mayar da hankali, har mamaki take bawa Malamai gurin karatu dan har gyara take cinsu."

""" bana son haka, Saketa...!"", ya fada yana zama kan kujera, dukar da kanta tayi dan tana tsananin jin"

"kunyarshi da ganin mutuncinshi, cikib siririyar murya ta ce ""in har bata dai na surutu ana karatu ba, wallahi ba zata ™ara magana ba har duniya ta naWe"", ta fads tana juya idanunta, sai ga Hauwa'u tana zazzzare ido an sakar mata ma™ogwaro."

"dan murmushi ya yi , tare da fara amsar karatun da zasu gurin Sauka, bai karSi na Nazlah ba dan yasan"

"bashi da matsala da ita, sai dai sai kallonta yake, dan yajin labarin abun da ya faru jiya da Malamai, sai dai bai yi wani jimami ba sai Allah kara da ya musu dan Malam, basa da,kirki babu abun da suka ajiye sai cutar Yara."

.

"baya sun gama Karatu aka tattauba yarda abubuwan sauka zasu kasance a gobe, kafin a tashesu su fice,"

direct gida ta nufa cikin farin cikin da ta rasa ko na me ne ne.

"tana zuwa ta faWa jikin Ummu da take tunanib, yarda zatayo da su dan Yau basu da ko kwayar hatsi da zasu ci"

"abin ci gashi tasan Nazlah da yunwa zata dawo firgigit ta dawo daga duniyar tunanin da ta tafi, kallonta tayi tare da cewa ""har kin dawo..!?"", gyads kanta tayi tare da cewa ""Ummu Saukar mu fa gobe banga ana shirye² ba"", ta fada tana kallon cikin gidan."

"Dan murmushi da bai kai ciki ba tayi tare da cewa , ""muna nan muna yi"", ta fada tana shafa kanta, shiru"

"tayi bata ce komai ba, haka suka ci gaba da zama shiru, sun Wan jima haka kafin Ummu tace ""tashi kije gidan Iya kice ina gaisheta"", mikewa tayi tana murna da tsalle ta fice, bin bayanta da kallo tayi tana jinjina irin wannan Yarinta ta Nazlah shekara 10 cikin ta sha daya amma bata daina sakalci ba, tana tsoron ranar da zata faWi (period) batayi hankali ba."

"ba tayi 5mimutes da fita ba, ta shigo da kaya ri™i² a hannunta, har tana zubar da wasu da babbat"

"kula, ajiyewa tayi a gaban Ummu tare da cewa ""gashi...!"", tana ajiyewa ta shige Waki, Ummu na magana amma bata tsaya ba, mikewa tayi ta bita ciki da niyyar tambayarta daga ina."

"tana shiga ta nemeta sama ko ™asa babu ita babu labarinta, duddubawa ta shiga yi har ™asan gadonta amma batanan, gabanta taji ya faWi , dandanan wani tunani taji ya darsu a ranta, hakan yasa ta fice tare da zarar"

"gyalenta ,tayi gaba zuwa gidan Iya."

"tana fita Abba ya shigo, ganin kaya zube a banza, sai ya kwashe ya fice, kai tsaye dandalin cacarsu ya nufa,"

"yana zuwa ya tarar da wani ya sanya kuWi duba biyar, kawai shima sai ya mi™a kayan, ya zauna aka fara bugawa dashi."

"ko da ta ™arasa gidan Iya zama tayi suka fara firarsu, suna dariya tare da wani gwaranci da su kaWai suke"

"iya gane kanshi ,ko ince mutanansu ne kawai suke iya gane kanshi, dan mutanan kan Iya sune suka koma kan Nazlah saboda kaunar da take mata."

"cikin sauri Ummu ta tura kanta cikin gidan, ganinta zaune yasa ta ja burki tana sauke numfashi, cike da"

"tsoro wace ce wacchan din?, ta tambayi kanta cikin ruWu,shi ko mutanan Nazlar ne har suka chanja mata salo da haka?, kallonta Iya tayi tare da cewa ""˜ara so mana"", girgiza kanta tayi, tare da ce wa ""Iya bai san na fito ba"", ta fada tana juyawa ta fice."

"Ummu tana zuwa ta tarar babu kaya , iya tashin hankali ta shiga, tasan dai ba mutanan suka zo suka dauki"

"kayan ba , sai dai in Abba ne zai shigo ya dauka, bata ko zauna ba sai gashi ya shigo, bashi ga tsuntsu bashu ga tarko, dan ya zuba kayan am cinyeshi, shi kuma bai cin komai ba ,kasa ta zube tare da gaishe shi , amsawa ya yi a yatsine cikin fusata, dukar da kanta tayi tare da cewa ""Dan Allah ko kaga kaya Wazun akan taburma?"" ta fada kanta na karayin ™asa."

"wani banzan kallo ya watsa mata tare da ce wa ""Eh na gani kuma na zuba su A caca, ko a kwai yarda"

"za'ayi da ni,"" da bala'in sauri ta dago idanuta , sai dai bata iya cewa komai ba, bata san yarda zata fada mishi haWarin kayan ba, bayan Sallah Isha Nazlah ta tattara komatsanta ta tafi gidansu."

``` Washe gari```

"Tun Asuba Nazlah ta farka, tana ta yan tattare- tattarenta , bayan ta gama ta tashi Ummu dama Abba ba"

"gidan ya kwana ba, bayan sunyi Sallah da Azkae din sade, tayi Karatun Al-qur'ani."

"bayan ta gama ta kalli Ummu tace ""Ummu ina Kayan Abin ci a daura kar lokaci ya kure mana?"", shiru"

"Ummu tayi bata ce komai ba, ™ara tambayarta tayi, juyowa tayi ta kalleta kafin tace ""Babanki ya daukesu, a harzu™e ta kalli Umma sai kuma ta fice, bata jima ba, Ummu taji ™arar Suruntunta , tana fitowa ta tarae tana kiciniyar daura tukunya ga kanyan Abincin na zube a gabanta."

"iya tashin hankali Ummu ta shiga, dan bata son Abubuwan ban su bude wa Nazlah ido, dama ta lafiyar"

"kura balle kuma tayi hauka, tayata tayi suka daura, dandanan suka gama duk abun da ya dace, har wanka da sauransu."

"bayan Nazlah tayi wanka Ummu rasa kaya da zata bata ta sanya tayi, dan bata mata Ankon Saukar"

"ba, haka yasa ta kasa shiga Wakin da ba tasan mai zata ce mata ba, tana tsaye ta fito cikin shigar Atamfa super da ta mata kyau kwarai da gaske kalar green da farar hijab dinta da takalminta, tayi kyau sosai sai walwali take, dan ma wai babu kitso balle lalle, dan mutananta bata so ko kaWan."

"Karo na farko da tayi Alfahari da mutanan Nazlah dan sun fitar da ita kunya, ko da ta shiga itama sabbin"

"kaya ta gani ajiye, da ™in sawa tayi, sai kuma wata zuciyar ta ce ""Allah ne fa ya cida ki ki sa kawai"" ,sawa tayi itama ta fito garau da ita, Yah Haleem ma cikin kyakyawar shiga ya shigo gidan da wasu Yara, su suka dauki Abincin suka tafi gurin Saukar."

"cike damkam suka tarar da gurin dan saukar bata mutum daya bace ta kusan mutum Ashirin ce, ga"

"kuma gayyar manya mutane, dakyar suka samu hanyar shiga cikin taron, Nazlah sai wangale baki take tana magana ita daya, nikam nace ```tab wannan taron ai dole ma da Gayyarki ciki```& "

Yar raha.

"Guri suka samu suka zauna, ita kuwa gurin Šalibai Yan uwanta ta nufa, zama tayi kafin su gaggaisa, cikin"

*********

"tun da sassafe Hajiya ta kira Hameed ta shaida mishi batun Saukar da za'ayi, haka yasa ya turo da"

"kyautarshi ta Malamai da wuri, tare da manyan kyatutuka da ya shirya domin bayarwa ga Daliban sa sukayi saukar , Duka yan Uwanshi suma sai da suka sanya gudumuwarsu a ciki, dan dama makarantar kusan haWin guiwa ne dasu, sai dai kuWinshi sun fi yawa a ciki , dan shi yake biyan Malam duk wata."

shi kuwa sai misalin 10am ya shigo cikin gidan da Sallamarshi sai baza kamshin turaren Giorgio

"Armani, yake cikin kwarjini da cikar haiba yake takawa zuwa cikin palon, inda suke zaune suna jiranshi, gaishesu ya yi ˜anan suka gaisheshi, amsawa musu ya yi,yana zama kusa da Hajiya tare da daura kanshi a kafaWarta, shafa kanshi tayi tare da cewa ""Auta ka taushe hannu, kai kawai muke jira tun dazun"", ta fada tana yunkurawa zata mike, kallon Adda Zainab ya yi, tare da ce wa ""Adda ki Wiba kin break fast mana"",ya fada yana binsu da kallo."

"kallonsu suk Adda Zainab tayi, suma suka kalleta kafin ta ce ""To ina matar gidan? da ta bar mijinta da"

"yunwa..!"", shiru ya yi alama baya son zancen hakan ya tilasta mata yin shiru itama, sai da ta diSar mishi kafin su fice, mota huWu sukayi Adda Zainab da Hameed daya, Hajiya da Adda Nabila da Adda Nafisa daya, sai Haleesa da Yaran su Adda daya, sai dayar kuma Sojojin Hameed ne a ciki ."

"kai tsaye makaranta suka nufa , basu dau wani dogon lokaci ba suka ™arasa dan tsakanin Unguwarsu"

"Hajiya da Makarantar ba nisa sosai,suna shiga ciki aka basu hanya, suka shiga, ganinsu yasa gaba daya Malaman suka mike zuwa taryarsu, bayan gama gaishe-gaishe aka samu gurin da aka tanadar musu mai AC da Fanka, cikin rumfa, Nazlah tun da taji karar shigowar Motoci zuciyarta tayi wani mugun bugawa da karfi, hakan yasa ta dafe saitin."

"bayan gama bude taro da Addu'a wanda Nazlah tayi , da gabatar da ba™i da Malam Abbakar ya yi, sai aka"

"danyi drama ta larabci wanda shima har da Nazlah wadda ita take jaan ragamar drama ,bayan ta gama aka fara karatun sauka, wanda Nazlah aka fara kira ,,cikin natsuwa ta hau kan munbari, fuskarta a bude tar ta,karayin wani fari, sauran kuwa duk da ni™af ita kuwa bata sanyawa dan numfashinta daukewa yake in ta sanya, cikin ™ira'arta mai dadi ra fara karatu wanda duk wanda yake gurin hankalinshi da idanunshi na kanta ,amma banda Hameed da kanshi na ™asa saurararta kawai yake, har ta gama ba'a cita gyaran ko wasali daya ba,balle akai ga fidda kalkala dan tasan inda ha™™o™insu suke, kuma tana kiyayesu ."

"bayan ta gana aka kikkira Abokan saukarta, suma sukayi, sai sai Yawan cinsu duk da akwai kura-kurai a"

"cikin karatunsu, bayan sun gama aka basu kyauttuka, wanda Nazlah tafi kowa samun kyauta mai tsoka, bayan bada kyattutuka da bada shahada, aka kira Nazlah again domin gabatar da Nasiha ga mutane, cikin gajiyawa ta kara hawa munbarin, cikin wata murya mai dadi ta fara magana, muryar da ko baka kaunar Uwarka da Ubanka in ka jita sai ka kaunaci mai ita ta fara magana, wanda yasa Hameed ya dago idanunshi ya dubi inda ake maganar, sai da gabanshi ya faWi, dan kamar ance su kalli juna su biyun, kusan 30 seconds idanunsu na cikin na juna kafin ta jaanye idanunta, shi kuwa bai iya daukewa ba dan zalar mamaki ya cika mishi zuciya ganin Yar Yarinyar da take raira wannan karatu da tafseer duk a lokaci daya gashi komai za'ayi sai an kirata."

bayan ta gama Adda Zainab da karSi Laundspeaker ta jaaddada godiya ga Iyayen Yaran da sukayi Sauka da

"bada kyauttutukanta, da jaddada Albarka a gesu, duk a cikim harshen larabci, sai da ta gama kaf kafin ta kira sunan Nazlah Lawal, a hankali Nazlah ta dago da gajiyyayun idanunta ta kalleta, alama ta mata da tazo, mukewa tayo tazo har gabanta kafin ta sunkutar da kanta kasa alamar girnamawa."

"Cheack din 2 millions ta dam™a mata a hannu, tare da kara sanya mata albarka, dan Yarinyar ta bala'in"

"burgeta ta kuma shiga ranta, har ™asa Nazlah ta du™a tanawa Adda Zainab godiya..........."

07033371851

```DAGA TASKAR ³AR LELEN ROTAL STAR CE ```

"[12/21, 12:11 PM] YAR LELEN ROYAL STAR CE : *NAZLAH* "

*DAGA AL[]ALAMIN*

SALMAJI/[]AR LELEN ROYAL STAR CE

"*WANNAN LITTAFIN DAGA FARKONSHI HAR KARSHENSHI, SADAUKARWAR NE GA YAYATAH (MARYAM YUSUF)"

"WANNAN LITTAFIN WAKE NA RUBUTASHI, KIYI YADDA KIKESO DASHI, ALLAH YA RAYA MIKI ZURI'ARKI, YA KUMA K'ARA RUFA ASIRI DUNIYA DA LAHEERAH...*"

* ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION *

{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

"*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad akarwa, ilimantarwa da kuma nishad antarwa_*"

_(R.S.W.A) Ruwa kad ai ke maganin k ishi_

*Alk alaminmu  yancinmu*

17-18.

"""""""""""""""""""""Shafa kanta tayi, tare da girguza kanta alamar ta daina mata godiya haka."

"sosai Nazlah tasha kyattutuka na ban mamaki, dan daga ko wane sashe kawo mata kyauta ake har mutananta"

"sai da suka minmiko mata, su kansu su Adda Nabila Yarinyar ta burgesu, haka aka tashi kowa da mamakin Nazlah da burgeshi a cikin ranshi."

"Su Nazlah kuwa haka suka dauki ni™i-ni™in kayyayakin kyauttutu kansu , suka tafi gida, sai dai Abun Mamaki bayan sun shiga gida suna shiga Šaki suka ci karo da kyauttutuka na ban mamaki ajiye tulugu guda, da kallo Ummu"

"take bin kayan kafin ta kalli Yah Haleem tace ""Haleem abun nan ya fara tsorata ni da yawa, mutanan nan so suke su kashe ni da tsoro, WiSe kayan nan ka fice dasu"", ta fada tana zama kan Yangwananniyar Katifar da take gefe."

"Yah Haleem na kai hannu zai dauka, Nazlah ta rike hannunshi, ta re da cewa ""Bandirawo dai na,,wannan"

"kyauta ce ba'a mayar da hannun kyauta baya ,shaidan ne kawai yake mayar da kyauta in an mishi"", ta fada kanta"

*˜AASA*.

"Cikin Hasala Ummu tace ""zaki bari a fita da su ko sai na saSa miki?"", ta fada cikin bada umarni, kallon Ummu"

"tayi kafin tace ""Ummu kar a fitar da kayan nan kyauta ce aka kawo mata, in kuma aka fitar dasu to duk abun da ya biyo baya ba ruwana , domin wannan ba daga ni bane daga Sarki ne"", ta fada tana komawa gefe ta zauna, kallon Ummu Yah Haleem ya yi, itama ta kalleshi , sai kuma suka kalli Nazlah da ta du™ar da kanta ™asa tana kallon Kyauttutukan da suka shigo da su."

"""A fita da su?"", Yah Haleem ya fada yana kallon Ummu, girgiza kanta tayi, tare da cewa ""ka barsu"", kallon"

"Ummun Nazlah tayi kafin ta mike ta fice daga Wakin , tana fita tsakar gida ta cire dan kwalinta da hijab ta fada banWaki,bayan Nazlah ta fita Ummu tace ""Haleem ya za muuyi da kayan nan, kasan

8 / 11