Chapter 7 Reading NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj HN Novels

NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj

Author :  Salmaj Category :  KDP NOVELS

Chapter   7 / 11

18K to 21K   out of 30K words

tureta a jikinshi , cikin tsoro ta matsa, dan tunda takw dashu bai taSa mata fada ba, sai taga fuskarshi ta koma kamar ta kumurci, da sauri ta nufi hanyar ficewa ""Stupid girl"", ya fada yana jaan tsaki, dan yanzu yaji ta fita ranshi kwata² baya son ganinta."

"yana gama shiryawa, ya fice abinshi, driver yazo da sauri zai bude mishi mota, saurin dakatar dashi ya yi,"

"tare da shigewa ya bata wuta, direct gidan Addarshi ya nufa, tun daga nesa yake burkaka horn kafin ya ™araso tuni get man din ya bude mishi get,shigewa ya yi ciki, ko dai²ta parking baiyi ba ya fice zuwa cikin gidan."

"Tura ™ofar shiga palon ya yi, yana saka ™afarshi ciki yaji ance ""Oyoyo Uncle! Oyoyo Uncle"", wata Yarinya da ba zata wuce 3years ba ta faWa yana rungumeshi, daga Yarinyar sama , dan murmushi ya saki tare da sakar mata"

"kiss a forever dinta, yana cewa ""Baby ina Mom naki?"", ya fada yana dafa kanta."

"gyaran murya yaji anyi, da sauri ya kalli inda yaji anyi gyara muryar, ware idanunshi ya yi, yana binsu da"

"kallo, nima bin inda yake kallon nayi da kallo, wasu Hamsha™an mata huWu na gani, zaune farare tar² kamar jini zaiyi tsartuwa a jikinsu, suna masifar kama dashi, ™ara ware idanunshi ya yi, tare da cewa ""surprise"", ya fada da murna fal ranshi, da sauri ya nufesu , rungumesu duka ya yi, yana jin yarda wani sanyi ya™e ratsa zuciyarshi, duk kuma wani ba™in cikinshi na tafiya, kallonsu ya yi, suma shi suke kallo suna mishi dariya, dan duk ya ruWe da ganinsu, ko dan sun dan jima basu haWu duka ba, sannan babu wanda ya faWamishi zai zo a cikinsu."

"washe bakinshi ya ™arayi tare da cewa ""wai ni shin meeting aka haWa ne ko ya?"", ya fada yana daura baby"

"akan cinyarshi, dariya duk sukayi kafin Adda Nabila tace ""meeting din mai fa Auta"", cuno baki ya yi tare da cewa ""Yo duka na ganku lafiya dai ko, kuma babu wani dan kira"", ya fada yana kallon Haleesa ya kalla da take ta game da waya"

", ko kallonshi ma batayi ba."

"""kawai mun dawo ganin gida ne"", Adda Nafisa ta fada tana ajiye mishi robar ruwa da cup a gabanshi,"

"tare da tray din yankkakun kayan marmari, ""aikam dai kum shammace ni, dan banyi tunanin zuwanku ba yanzu"", ya fada yana kai cup din ruwan da Adda Zainab ta zuba mishi, Adda Zainab ce tace ""dama ko baka zo ba muna da shirin muje gidanka gobe, sai kuna gaka kazo,""jinjina kanshi ya yi, kafin yace ""Ke..! Auta lafiyarki kuwa"", ya fada yana daka mata tsawa, da sauri ta zube ™asa ta ce ""Sannu da zuwa Auta ban lura bane game ta dauke min hankali, ina Anty Sadiyya?"", ta fada cikin tsoro, dan tasan karamin aikinshi ne ya mangareta."

"banza ya mata yaci gaba da fira da Yan uwanshi, sai wajen 10 kafin ya wuce gida, a palo ya tarar da Sadiyya"

"da Jamseey, da sauri Sadiyya ta mike, tana mishi sannu da zuwa, gudun kar ya yarfata sai ya amsa, amma a zahirin gaskiya har lokacin fushi yake da ita, cikin yanga da ™issa da ™isisina irin ta yan bariki, Jamseey tace ""Barka da Zuwa YallaSai"", ko kallonta baiyi ba ya shige ciki, bin bayanshi Sadiyya tayi, Jamseey kuwa, wani makirin Murmushi ta saki tare da ce wa ""Ooooh Allah ka kai damo ga harawa ko baici ba yay Sarna, kai yama ci"", ta fada tana lumshe ido tare da lashe lips dinta."

"tare suka shiga cikin bedroom din, sai da suka shiga kafin yace ""Wace waccan a palo?"", ya fada cikin"

"tuhuma, dan shi kallo daya yawa Jamseey ya gane goggiyar yar bariki ce, ""Au Jamsy ai ˜awata ce"", ta fada cikin share zance, ganin tayi fatali da zancen yasa ya share shima, bathroom ta jufa, ruwan wanka ta haWa mishi mai dan ragwamen zafi kafin ta fito, kallonshi tayi tare da cewa ""ga ruwan wanka"", tana fada ta fice , girgiza kanshi ya yi, kafin ya shige cikin bathroom."

```Washe gari```

"Kamar yarda su Adda Zainab suka fada, hakan ce ta faru guraren 1pm sai gasu, su da Yaransu kusan su"

"goma, har da Haleesa, da Sallama suka shiga cikin palon, shiru babu wanda ya amsa, ™ara sallamar sukayi still ba bu wanda ya amsa , ™arasa shiga sukayi ciki , guri suka samu suka zazzauna,suna bin palon da kallo , farin tayis amma ya koma ruwan ™asa saboda rashin tsafta, kallon Adda Nafisa tayi tare da cewa ""Tooo! Ikon Allah wai ni kaWai naga abun da na gani ko kuma kun gani?"", ta fada tana tsaresu da idanu."

"Kallonta Adda Nabila tayi tare da cewa ""nima na gani,amma dai ina jin ba lafiya ba, tunda kika ga gidan"

"nan haka, killan ko bata jin dadi ne, Auta shiga ki gano ko tana nan ma"", ta fada tana Kallon Haleesa, mikewa tayi da ³ar Adda Zainab Ihsan ta nufi hanyar Wakin Sadiyya, tun daga ˜ofar shiga ta jiyo shewar Sadiyya da Jamseey, da mamaki ta ™arasa cikin bedroom din, zaune ta gansu suna fira kowa da waya a hannunshi,duk binta da kallo sukayi, dan kimtsa fuskarta tayi tare da cewa ""Anty Sadiyya baki ji zuwan mu bane?"", ta fada tana kallonta."

"dan taSe baki tayi, Jamseey ce tace ""Wace ce wannan?"", buWar bakin Sadiyya sai tace ""Dangin Miji mana dangin tsiya"", da sauri Haleesa ta kalleta,,tana maimaita dangin tsiya, dan murmushi tayi tare da cewa ""Ayya"

"lallai kam dangin tsiya mana, tunda anzo cikin Arziki anyi male² an manta da tsiyar da ta li™ewa tsoho a jiki, in kin gama shashancin sai ki fito palo ana son ganinki"", ta fada tana jaan tsaki tare da ficewa."

"zare ido Sadiyya tayi tana nin bayan Haleesa da kallo, dan ita sam batayi tunanin Haleesa zata iya mayar"

"mata da magana irin haka ba, ""tab lallai sai kin dauki mataki akan wannan Yarinyar""Jamseey ta fada cikin zuga, kwafa Sadiyya tayi tare da cewa ""barta dan buhun Ubanta,,zata gane kurenta ne"", ta fada rana mikewa, kallonta Jamseey tayi tare da cewa ""ina zaki?"", ta fada tana rikr hannunta, dan janye hannun tayi tare da cewa,""zanje naga waye yazo"", ""kar kije dallah ki barsu, in sun gaji sun tafi"", ta fada tana mata kallon ™asan ido."

"zama tayi, tana cewa ""to ai shi kena"", ta fada tana daukar wayarta, Jamseey kuwa dariya tayi a ™asan"

"ranta tare da cewa ""shashasha haka zanta miki rijiya kina fadawa, tunda ke baki da wayau"", ta fada tana yar dariya a fili."

"rai Sace Haleesa ta fito daga Wakin ,zama tayi gefen Adda Zainab , kallonta tayo tare da ce wa ""lafiya?"

"ina Sadiyyar?"", ta fada tana kallonta, taSe baki tayi tare da cewa ""tana zuwa"", zama suka ci gaba dayi, suna Yar fira tsakaninsu, kusan 1hour suna gurin, kallonsu Adda Zainab tayi tare da cewa ""ni dai bari na shiga na dubo ³ar nan, shiru har yanzu bata fito ba"", ta fada tana yin hanyar sashen Sadiyya."

"Dan murmushi ne ya suSecewa Haleesa, dan tasan Adda Zainab bata daukar raini, dan ko Hameed din"

"baya kawo mata wargi , tana tafe tana mamakin kiWan da take ji yana tashi, daga cikin bedroom din Sadiyya, alamar tana nan kuma lafiya,dan da bata da lafiya da ba zata ji kiWa ba, kuma tana da tabbacin Haleesa ta sanar da ita zuwansu."

"tura ™ofar bedroom din tayi, da masifa Sadiyya ta juyo, dan ta dauka Haleesa ce ta sau™e mata kwandon"

"bala'inta, ido biyu tayi da Adda Zainab, tuni masifa da bala'inta, suka koma ciki dan wani kwarji da ta gani akan fuskar Adda Zainab din yasa ta haWiye duk abun da yake bakinta."

"dan murmushin da baikai ciki ba tayi tare da cewa ""Sannu da zuwa Adda"", kallo ta ™are mata tare da"

"cewa ""Sadiyya..!"", cikim kama kai ta ce ""Na'am Adda!""."

"""ba kiji zuwan mu bane?"", ta fada tana ™ara tsareta da ido, shiru ta danyi kafin tace ""ban ji ba"", jinjina kanta tayi tare da cewa ""Haleesa bata shigo ta fada miki ba?"", dan sosa kai tayi tare da cewa ""ta shigo amma na dauka"

"wasa take ba da gaske ba"", ta fada tana dan tura baki."

"""Sadiyya ya akayi kika koma haka?"", ta fada tana haWe ranta, shiru Sadiyya tayi bata ce komai ba, tsawa ta"

"daka mata tare da cewa ""kin zama Aura! kin zama ballagaza!! kin zama jakka, ki duba ki gani yanzu nan wai gurin kwanan bawa ne, shin wai da da kina gidanku haka kikeyi ne?, ko kuwa raini ne da iskanci yasa kike yin haka anan?, baki san komai na gidanki ba, ina da tabbacin ko girki dakyar in kin iya, tun da dai har kina zaune da ranki da lafiyarki, amma ba zaki iya kula da gidanki ba, ko sai an kawo wata kafin ki ringa hauka kina ™ururuwar , tare da cewa an cuceki, to wallahi ki zauna da hankalinki in ba haka ba uhmmmm"", ta fada tana sakin wani kill smile irin na you will see."

"rai Sace itama ta fito, kallonsu tayi tare da cewa ""Muje"", ta fada tana nufar ™ofa, ""lafiya Adda?"", Adda Nafisa ta fada tana kallonta, bata ko kulata ba ta fice, mikewa dukkansu sukayi suka fice babu wanda ya ™ara bi ta"

"kan Sadiyya, Motocinsu suka shiga tare da ficewa a gidan."

"gidan Hajiya suka koma, a zaune suka tarar da ita tana jaan casbaha, zama sukayi gefenta tare da"

"gaisheta, amsawa tayi, kafin su fara fira, Adda Zainab dai na zaune abun duniya ya Addabi ranta, jin tayi shiru yasa Hajiya kallonta tace ""kina Lafiya kuwa Zainab?"", firgigit ta juyo ta kalli Mahaifiyar tasu, rausayar da kanta tayi tare da cewa ""Hajiya Aure nake tunanin in da zan nemar wa Autanki"", ta fada tana gyara zama."

"duk kallonta sukayi cike da mamaki, ""Aure kuma?"", Hajiya ta fada tana ™are mata kallo, da son gasgata"

"abun da take fada, jinjina kanta tayi Alamar tabbas, ""Hajiya duba da yarda Hameed yake gudanar da rayuwarshi da da yanzu ba daya ba, tun daga haka yaci ace kun gane yana cikin matsala, bashi da wani kwanciyar hankali, kullum sai zu™ewa yake, shi yasa nakeson ya ™ara aure"", ta fada tana kimtse fuskarta, dan ma kar wanda ya kawo mata wargi cikin ™annen nata."

"""to da kika je gidan kin fahimci wani abu ne?"", dan murmushib ta™aici tayi tare da cewa, ""ah'ah kawai"", ""to ke yanzu wa kike ganin za'a aura mishi a tunaninki?"", Hajiya ta fada tana kallonta, shiru tayi tare da cewa"

"""Yarinya ˜arama wadda ba zata wuce 10 to 11 years ba, dan yanzu ba zai ™ara aurar Babbar mace ba, dan Aurensu da matsala"", zare ido Haleesa tayi tare da cewa ""Adda mai 10years ai ko sa'ata bata kai ba, wannan ai rainonta zaiyi"", ta fada tana kallonta, wani kallo ta aika mata kafin tace ""Eyyi na sani, kuma na yanke magana, dan haka bana bukatar wani ™arin bayani"", Shiru Hajiya tayi dan tasan Adda Zainab bata magana biyu, har in tayi magana to ta zauba kamar yankan wu™a shi yasa babu mai mata musu in tayi magana tayi."

"""To Allah ya tabbatar da Alkhairi"", dan murmushi tayi tare da cewa ""Ameen!, sai dai ina son ko anyi Auren"

"ya zamo na Sirri pls, bana son a fadawa Auta"", Adda Nabila ce tace ""me ne ne Fa'idar mishi Aure bai sani ga, ni a"

"ganina gaskiya hakan bai yi ba, ya kamata ace da saninshi"", duk sauran suka ce ""Eh gaskiya Adda a fada mishi"", karo"

"na farko da ta bar maganarta tabi tasu, jinjina kanta tayi, ta ce ""to shi kenan, za'ayi hakan"", murmushi Hajiya tayi tare da sa musu Albarrka."

"suna zaune kira ya shigo wayarta, mika mata Haleesa tayi, karSa tayi, tare da ™arawa a kunnenta, ""Masha"

"Allah Malam Arabi , Allah ya sanya Alkhairi, insha Allah zamu halarta baki dayan mu"", ta fada tana dan murmushi, sallama sukayi ta kashe wayar."

"kallonsu tayi tare da cewa ""gobe akwai sauka da za'ayi da Walima a makarantar da muka buWe chan ˜ofar"

"Marusa, dukkan ku ku shirya tare zamu tafi"", ta fada tana ci gaba da tasbihin ta , Amsa mata sukayi tare da ficewa kowa ya shige Wakinshi."

******************

```Washe gari```

"Tun da sassafe Nazlah ta fita daga gidan Iya zuwa gidansu, da yake gaba da na Iya kaWan, tafiya take cikin"

"natsuwa tana karanta Arzikar din safe a hankali cikin WaWWar muryarta, a wannan lokacin in ka ganta zaka rantse da Allah babu ruwanta da duniya."

"""Nazilatu Masifatu!"", taji an faWa a bayanta, a fusace ta saki Azikar din da takeyi ta juyo bayanta, harara"

"ta dalla mata tare da cewa ""ke! Hasina ki fita a harkata ko naci kutuumar Ubanki tam"", ta fada tana juyawa."

07033371851

```Daga Taskar Yar lelen royal star````

"[12/21, 12:10 PM] YAR LELEN ROYAL STAR CE : *NAZLAH* "

*DAGA AL[]ALAMIN*

SALMAJI/[]AR LELEN ROYAL STAR CE

"*WANNAN LITTAFIN DAGA FARKONSHI HAR KARSHENSHI, SADAUKARWAR NE GA YAYATAH (MARYAM YUSUF)"

"WANNAN LITTAFIN WAKE NA RUBUTASHI, KIYI YADDA KIKESO DASHI, ALLAH YA RAYA MIKI ZURI'ARKI, YA KUMA K'ARA RUFA ASIRI DUNIYA DA LAHEERAH...*"

* ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION *

{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

"*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad akarwa, ilimantarwa da kuma nishad antarwa_*"

_(R.S.W.A) Ruwa kad ai ke maganin k ishi_

*Alk alaminmu  yancinmu*

15-16.

"""""""""""""""""""""""""""""""""""""Jaawo Hijab dinta taji anyi, dun™ule hannunta tayi tana juyowa ta bugarwa Hasina baki, da sauri ta"

"sakar mata hijab din, tana tarba gaba daya hannunwata a bakinta, ihu ta fasa lokacin da taga jini na fitowa daga cikin bakin, wani abu taji ya faWo guda biyu, tana ciro hannun ta duba sai ta ga ha™oranta guda biyu a hannunta."

"cikin mugu²n ta shin hankali ta laluba, zaro idanunta tayi jin ha™ora gaba babu su, kuma ta tabbatar da"

"cewa sune suka fita, ihu ta kwada tare da cewa ""Wayyo na shiga ukku ta ciremin Ha™ora da sanyi safiya"", ta fada tana daura hannayenta bibiyu aka."

"Wata muguwar dariya Nazlah ta kwashe da ita tare da cewa, ""ai ba haka na so ba, so nayi gaba daya"

"ha™oran su zube, Allah ne ya soki, amma gaba ki ™ara tara ta ki ga ikon Allah"", ta fada tana ci gaba da tafiyarta."

"baki washe take tafiya, tana cikin tafiyar taji ta ci tuntuSe, dan tsayawa tayi ta du™a, kusan 2 minutes"

"sai kuma ta mike ta ci gaba da tafiya fuska a haWe kamar an aiko mata da sakon mutuwa haka ta ringa tafiya har ta ™araso gida, ba ko Sallama ta sanya kai cikin gidan, Ummu ta tarar zaune tana kiciniyar haWa wuta, bata ko kalleta ba ta shige chan ciki ta samu guri ta zauna, tare da haWa kai da guiwa ta fara gunjin kuka mai ban tsoro da tayar da hankali."

"a tsorace kuma cike da mamaki Ummu take kallonta, kamar daga sama Abba ya yakice labulan Dakin"

"Umma ya fito da dorinarshi, yana cewa ""wani sabon iskancin ne kika zo dashi yanzu da sassafen nan?, "" ya fada yana ware bulalar, shiru tayi ta ci gaba da kukanta, da kana jinshi kasan ba nata bane, ""Yau zaki ci ubanki, zan gyara miki zama, tunda baki san mutunci ba"", ya fada yana daga bulalar zai zula mata."

"idanunta da suka rine suka koma jaaazir kamar jini ta watsa mishi, tare da ce wa""doke ni to"", ta fada tana"

"kallon cikin idanunshi abun da tunda take bata taSa yi ba kenan, tun daga nan ya sha jinin jikinshi, ""nace ka duke ni"", ta fada cikin tsawa, sauke bulalar ya yi, tare da cewa ""Allah ya soki kinyi magana yau da kinci ™aniyarki"", ya fada yana jura takalminshi, bai ko tsaya ba ya fice da sauri."

"Yah Haleem ne ya fito daga Waki, kallon inda take ya yi, kallo daya yay mata ya daka mata tsawa, Wagowa"

"tayi ta kalleshi, suna haWa idanu tayo maza ta sauke idanunta ™asa, ""zo nan..!"", ya fada tana ya fitota, ba musu ta mike izuwa gareshi, tana zuwa gareshi ta zube ™asa , ri™e kanta ya yi, tare da cewa ""mai ya kawoki yanzu da sassafe lau?"", ya fada cikin sigar tambaya, cikin kuka tace ""tabo mu akayi,"" ta fada tana kara dukar da kanta ™asa, jinjina kanshi ya yi, tare da cewa ""to kuyi ha™uri ku tafi"", ya fada yana sakar mata kan."

"babu musu ta girgiza kanta alamar to, kafin ta yi mika a hankali da wata sanyayiyar hamma, sai kuma"

"ta fara bin gidan da kallo, inda ta tashi ta koma batawa kowa magana ba, tana kuma zama sai ga Mamar Hasina da Hasina sum shigo Ha™ora a hannu, sai zazzaga ruwan masifa suke."

"Ha™uri Ummu ta fars bawa Maman hasina ,amma kamar ana ™arawa wuta fetur, sai kaucewa take zata"

"kamo Nazlah, ita kuwa tana inda ta tashi fuska a turSune in kasar da take gurin ta tanka itama ta tanka,gajiya Ummu tayi da bawa Maman Hasina Ha™uri tayi, ta ce ""ga tanan yi mata duk abun da kike jim zaki mata tunda ba zakiyi ha™uri ba"",,ta fada tana komawa gefe ta ci gaba da yun™urin haWa wutarta a murhu."

"Mamar hasina kuwakan Nazlah tayi gadan², kafin ta ™arasa gareta taci tuntunSe , kafin tayi wani yun™uri,"

"an yi sama² da ita an bata fettt a ™asa, tare da fara mulmulata a gurin kai da ganin aikin ™asan ba ™aramin Sata rai ba akayi a gurin, haka Mamar Hasina ta ringa mulmula tana ihu dakyar aka samu ta tsaya, sai da Ummu tayi ta bawa Nazlar ha™uri , Hasina kuwa tuni ta ari na kare, dan tun Waga Ummanta tayi waje,

7 / 11