Chapter 10 Reading NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj HN Novels

NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj

Author :  Salmaj Category :  KDP NOVELS

Chapter   10 / 11

27K to 30K   out of 30K words

yana hana jin dadin Auren, yana sakar da wasu ciwuwukan da dama, sai kiga anyi Aure wata daya, biyu, ukku, an fara samun matsala, Yarinya bata jin dadin aure, ko Mijin baya jin dadin Mu'amulla da matar, sai kiga kwana kaWan da aure an fara kawo kiki ™orafe- ™orafe, shin mai yake kawo wannan matsalar ?, amsan infection, idan mai ba zaki mata maganinshi ba, to karki dura mata kayan mata, dan har gwara ki barta ba ki mata komai ba, dan zai kara yawan infection din a jikinta, sannan zai dakushe mata ni'imarta , kinga kuwa gwara a ki barta haka , Allah dai yasa mu dace, a kula maganin Sanyi shine gaba da na Mata)."

"Ana sauran kwana biyu biki da daddare, Hameed yazo gidan Hajiya, bayan sun gama gaggaisawa Adda"

"Zainab ta jaashi bedroom dinta, kallonshi tayi tare da cewa ""Auta...!"", kallonta ya yi,yana son yaji mai zata ce."

"gyara zamanta tayi da kyau tare da cewa ""ni na maka katsalandan kuma ina fatan ba zaka bani kunya ba"

"zaka rike zaSina da hannu bibiyu?"", kallonta ya yi cikin rashin fahimta, tare da cewa ""katsallandan din mai Adda? ai babu wani katsalandan da zaki a cikin rayuwata, nasan komai zakiyi ba zaki taSa yi dan ki cutar da ni ba"",,murmushi tayi tare da cewa ""to naji dadi da ka fahimci haka,kasan ba zan taSa cutar da kai ba, "" jinjina kanshi ya yi."

"""toh Aure na nema maka, kuma an bamu , jibi daurin aure, sai dai kayi hkr nayi lattin gaya maka"","

"idanunshi ya tsura mata cikin fargaba yace ""Adda Aure fa?, duka yaushe nayi wanchan da zaki ce kuma wani aure yanzu?, "" wani kallo ta mishi tare da cewa."

"""ni na nemo kuma an bani ,bani da damuwa da yaushe kayi wanchan, kaje ka ci gaba da shirye-shirye ka dan"

"bama bu™atar komai naka , in kuma ban isa da na zaSa maka mata ba sai ka faWa min"", ta fada tana tsura mishi idanunta, masu matu™ar kaifi da kwarjini."

"girgiza kanshi ya yi, tare da cewa ""ni bana da sha'awar aure yanzu, hasali ma ni yanzu tsoron mata nake,"

"duba da abubuwan da naga Sadiyya nayi, sai nake ganin kamar duk daya suke"", dafa kafadarshi tayi tare da cewa."

"""na tabbatar wannan ba zata maka abun da Sadiyya take yi ba , ya bawa da tarbiyarta da kamala tare da"

"kwarjini yasa na nema maka ita, kuma kowa ya yi na'am da ita, sannan Yarinya ce danya shataf wadda kai zaka koya"

"mata komai na rayuwa, ka zaka koya mata yarda zata yi kuma duk abun da ka koyar da ita tashi zata tashi"", tura baki"

"ya yi gaba tare da cewa ""Yar raino zaku bani dai, wadda duk zan koyawa wannan ai sai yar 10 to 12,""ya fada yana kallonta."

"Yar dariya tayi tare da cewa ""to ka kaddara ma mai kamar wannan shekarun ce Yarinyar, "" bude baki ya yi"

"yana kallonta kafin yace ""Adda 10 to 12 years, to a tatsi mage ko a kashe?,k"

07033371851

```DAGA TASKAR ³AR LELEN ROYAL STAR```

"[12/21, 9:28 PM] YAR LELEN ROYAL STAR CE : 19-20."

"""""""""""""""""""""""Harararshi tayi tare da cewa ""duk ma yarda aka mata dai-dai ne, tunda tona min Asiri kake da niyyar yi"","

"""uhmmmmm ba zaki gane bane Adda girman bukatata ta wuce na Yar 20years ma balle 15, kaya kawai zaku haWani da shi"", ya fada yana mikewa."

"""ngd kuma ba sai ka gwadamin ban isa da kai ba"", ta fada tana haWe fuskarta alamar tayi fushi, matsawa"

"ya yi kusa da ita, tare da ri™e hannunta yace ""Adda na Amince..!"", yana fadar haka ya fice daga bedroom din, cike da murna ta fito itama, haWa baki suka yi gurin cewa ""Adda ya amince?"", wani kallo ta musu irin na wasa tare da cewa ""ko yake jira sai kun amince"", ta fada tana zama, dariya duk sukayi dan susan dole ma ne ya amince."

"Washe gari gaba dayansu suka tafi Saloon , sai da suka je kafin Adda Zainab ta sa driver ya je ya taho da"

"Nazlah , cikin minti kaWan ya je gidan, kafin ya je ma Nazlah ta shirya dan sun kira Ummu ta Yar kwararraSar wayarta sun sanar mata,cikin shiga mai kyau Nazlah ta fito sai kamshi take ,mota Driver ya bude mata, shiga tayi ta hakimce a baya, sai da ya rufe kafin ya koma mazaunin driver, ya kunna motae suka kama hanyar shagon saloon din."

"15minutes ne ya sadasu da ™awattacen shagon Saloon din da yake kan Hanyar Kano road , shago ne mai"

"kyau da tsari , na masu kuWi, bayan sun karasa ya bude mata motar ta fito, jagora ya mata har ciki, da Sallama ta shiga cikin shagon, duk juyowa sukayi da murmushi kan fuskarsu suka amsa mata, ™arasawa tayi ta Wuka har ™asa ta gaishesu, Jaan ta Adda Zainab tayi jikinta ta rungumeta, tare da cewa ""kina lafiya ˜anwar Adda?"", ta fada da murmushi kan fuskarta."

"jinjina kanta tayi alamar lafiya lau, rungumeta suka shiga yi daya bayan daya suna tambayarta lafiyar ta,"

"Haleesa da take mata murmushi tace ""Sannu Amaryar Auta..!"", dan murmushin ya™e ta mata dan sam bata fahimci kan maganar ta ta ba, karSar ³ar Adda Zainab tayi ta zauna kusa da Haleesa tare da fara ma wasa."

"Wata Yar siririyar Mata ce ta fito daga wata yar kofa tana cewa ""Ayya kuyi hakuri na barku kuna jira na,"

"yanzu me za'a fara muku kuma da wa za'a fara, ""ta fada tana dan murmushi."

"Nuna Nazlah Adda Zainab tayi tare da ce wa ""ita zaki fara mawa gyaran jiki zaki mata da gyaran kai, sai"

"ki wanke mata ™afa , "" kallon Nazlah tayi tace ""kina son kitso?"", da sauri ta girgiza kai alamar bata so, ""mai yasa ba za'a miki ba? , zai fi fito da ke"", dan kwaSe fuska tayi tare da cewa ""kaina namin ciwo in aka min"", ta fada tana matsawa kusa da Mai gyaran jikin."

"wankin ™afa aka fara mata, duk da cewa ™afarta tsaf take ga laushe da tsantsi, hakan yasa da aka wanken"

"sai ta kara kyau da tsari, kumba ta gyara mata ™afar tayi tarrr² har wani jaa² take kamar jini zai fito, wani Waki suka shiga anan aka mata dilka da halawa, komai binshi da ido Nazlah take, dan ita wannan abubuwan bata sansu ba, sai kallon jikinta take, tana mamakin wai ita ce ta koma haka, jikinta ya koma kalar na jarirai, sai shinning yake gwanin burgewa, bayan an gama turara mata jiki da turaren jiki mai kamshi da zama cikin jiki suka fito."

"duk tsura mata idanu sukayi suna kallon zallar kyau irin na Nazlah dan haskenta ya kara fitowa sosai ,"

"dan in kai mata kallo daya ba lallai je ka iya gano daga wace ™asar ta fito ba, dan kwata² batayi kala da Yan nigeria ba, zaunar da ita tayi gurin da zata wanke mata kai, dan kwallin kanta da tunda tazo bata cire ba Matar ta kama ta fara warwarewa, kyakyawan gashin kanta ne ya fara warwarewa daga gammon da ta mishi."

"tana zare gammon gashin ya warware gaba dayanshi ya zubo akan bayanta, faWowa Haleesa ta kusan"

"yi sa boda tsananin mamakin irin yawan gashin kan Nazlah, duk da Ahalinsu na da gashi sosai Amma bata taSa ganin mai yawan gashi da kyan gashi ba irin na Nazlah, matsawa tayi gurinta jikinta na rawa ta kama kasan gashin tace ""Duk wannan naki ne..!?"", gyaWa kanta Nazlah tayi."

"su Adda Dariya suka fara wa Haleesa dan sosai take zuba santin sama nata ne gashin, duk kuwa da"

"cewa suma sun cika sa matsanancin mamakin yarda Yarinyar ta tara abubuwa da yawa, na daukar hankali."

"gyaran gashin aka shiga yi mata, cikin kankanin lokaci aka gama, dan gashinta yana da taushi kamar"

"na jarirai gashi da suSi uwa-uba bashi da cunkushewar nan,a yaryare yake, duk kuwa da cewa yana da yawa amma bai cunkushe ba, bayan an gama Adda ta bada Ribbons guda huWu aka daure mata kanta dasu."

"izuwa lokacin idanun Nazlah sunyi jaa, dan gaba daya hankalinta ya fara tashi da yarda ake jaan gashin"

"kan nata , dan bata son abun da zai taSa kan, dan ma tana jin kunyar su Adda ne ba zata iya musu, musu ba da tuni ta mike ."

"lokacin kuma Yan taya mai shagon aiki suka zo, umarnin fara hakafarawa ta basu, hakan yasa suka"

"farawa su Adda Zainab, Nazlah kuwa Abin ci Adda Zainab ta sa aka kawo mata , ta zauna chan bayansu suna ci ita da Yar Adda Zainab."

"ba a dau wani lokacin mai yawa ba, aka gama musu dan nasu bai dauki lokaci kamar na Nazlah ba"

"dan wankin kai ne kawai da wankin ™afa, bayan sun gama, suka tafi gidan su Nazlah gaba daya, lokacin Yan Uwan Iya duk sun hallara gidan ana ta hada ², ana gyaran kayan miya da sauran kayan Abinci."

.

"Tara ta mutunci aka musu , aka kawo musu Abin ci da Lemu wanda Iya ce ta bada aka karSo musu,"

"bayan sun gaisa suka bawa Ummu ha™urin kayan lefe da ba'a kawo ba, sai taje chan zasu bata kayanta, murmushi Iya tayi tare da ce wa ""Ba komai ai gwara ma da baku kawo ba kuka barshi chan, dan wahala za'a sha sai an kawo kuma a mayar"", basu wani jima ba sosai suka tayi suna godiyar karamci irin na Yan gidan."

"Washe gari, Nazlah da rigama ta tashi,wanda hakan ya haddasa mata zazzaSi , sai dai Iya ce ta dauketa zuwa gidanta, domin chan ne mai rangwamen hayaniya."

"Tun 10 mutane suka fara daddala, zuwa gurin daurin Auren duk kuwa da cewa ba wata Gayya sukayi sosai"

"ba, dan Bangaren su Nazlah Yan uwa kawai suka gayyata, Chan gidan Ango ne suka yo gayyatar mutane, 12 bata"

™arasa ba Adda Zainab da Haleesa da Hameed duka zo gidan .

"lokacin da Hameed ya fito, ya yi mugun mamakin ganin Abokanshi a ™odar gidan , dan shi kanshi jiya"

"yaji zancen Auran, bai kuma fadawa kowa ba dan har Sadiyya bai faWa mata ba, gurinshi duk suka tattaso suka zo, Khalil ne ya dan duku ™afadarshi yace ""Buddy ashe dama shirin shigewa kake daga ciki, amma ka bari ciwo zai kashe ka, amma wallahi ka shammace ni,kawai sai dai Invitation card naga yana yawo a media , na nemi wayarka kuma shiru ba'a samunka"", dafe kanshi ya yi, tare da cewa ""yi hkr pls kasan yana yin abun ne sai a hankali, dadin media din kenan ai, amma naji dadin ganin ka wallahi, na gode maka""."

"Ammar ne ya dan duki kafadarshi daga baya yace ""mu da baka ji dadin ganin mu ba, ba komawa"

"zamu yi ba ai"", juyawa ta yi, yana dariya suka rungumi juna, fira suka ci gaba dayi irin ta Abokai, Adda Zainab da Haleesa kuwa tuni suka shige ciki."

"Ko da suka shiga ciki ,cikin girmamawa ake gaishesu har ™asa, har suka shiga Šakin Ummu da take cikin shiga mai kyau shar³ da ita sai murmushi take, nuna wa Adda Zainab kusa da ita tayi, zama tayo suka"

"gaggaisa, fira suka shiga yi da dangin Iya, da yake duk fara'a garesu ga saurin sabo yasa, suke firarsu cikin jin dadi, da tattauna yarda zancen Auren yazo, Haleesa ce tace ""Ummu ina Amaryar Auta,da Iya?, naga ban gansu ba"", dan murmushi Ummu tayi tare da cewa ""Suna gidan Iya ko asa a raka ki chan din ?""."

"dan gutun murmushi tayi tare da ce wa ""Laaaah Ummu nasan gidan bari na je"", ta fada tana mikewa,"

Amsar Yar Adda Zainab tayi ta fice da ita zuwa gidan Iya.

"Da Misalin karfe 1pm na ranar Juma'ah , aka daura auren Hameed Abubakar da Nazlah Lawal akan"

"sadaki naira dubu dari biyu, wanda Adda Zainab ce ta bada kuWin sadakin, Daurin Auren sosai ya samu halarta mutane Manya da ™anana, kowa ka gani fuska washe dan an wadata kowa da komai abin ci da lemuka har ba'a magana."

"bayan an gama daurin auren Hannu Yah Haleem ya mikawa Hameed cikin yar fara'a yace ""ina taya ka"

"murna, Allah ya sanya Alkhairi"", dan murmushin da bai kai ciki ba Hameed ya yi, tare da ce wa ""Na gode, uhmmm Haleem ko , Yayan Nazlah?"", gyaWa kanshi Yah Haleem ya yi, murmushi ya ™ara sakar mishi, kafin su zauna cikin Abokan Hameed din ,hannunshi kuma na rike da na Yah Haleem,sai da kowa ya watse Hameed ya rage daga Hameed sai Abokansa ,Adda Zainab ta fito daga cikin gidan, suna haWa ido ya dan kauda kanshi."

"Yar dariya tayi tare da ce wa ""Ango kasha kamshi..!"", Yar harararta ya yi, tare da dauke kanshi, dan matsawa"

"kusa da shi tayi, tare da cewa ""Allah in baka saki fuskar nan ba sai na Sata maka rai"" ta fada cikin raWa."

"kamar zai yi kuka haka yawa fuskarshi, dan wani kalar yanayi yake ji, shi dai ba zaice farin cikin Auren"

"yake ji ba,kuma ba zai ce Yana jin ba™in ciki ba, kawai dai yana yi yake ji , shi ba sama ba shi ba ™asa ba, gadai shinan."

"ri™e hannunshi tayi tare da cewa ""Muje ciki ka gaiyar da mutane"", ta fada tana fara takawa, bin bayanta"

"suka yi duka da Abokanshi, sai baza kamshi suke, har ™asa suka Wu™a suka gaisar da mutanan dake cikin gidan kafin su shiga Wakin Ummu, itama har ™asa suka gaisheta, Adda Zainab ce ta kalli Ummu tare da nuna mata Hameed tace ""Wannan ne Hameed din"", ""Hameed wannan ita ce Ummun Nazlah"", bai Wago kanshi ba, sai dai zuciyarshi tayi wani mugun bugawa, Ummu kuwa dan murmushi tayi bata ce komai ba, yar dariya Adda Zainab tayi dan tasan kunyarshi Ummu take ji, sai dai ita ta tabbatar wata rana sai ta daina jin kunyarshi dan duk ranar da Ya fara son Nazlah sai ta bani da rashin kunyarshi , dan baya iya boye abun da yake so."

"mikewa sukayi zasu fice , Ummu ce tace ""Zainab...!"", juyowa Adda Zainab tayi ta dawo baya tace ""Na'am"

"Ummu..!"", ""a raka su gidan su Iya"", ta fada tana dan kallonta, murmushi tayi tare da cewa ""Yanzu kuwa ai ni zan rakasu ma"",,ta fada tana ficewa."

"tana fitowa Khalil yace ""Adda wai ina Amaryar ne?, naga ban ganta ba"", ya fada yana dan murmushi, ""kai"

"kuwa Khalil mai kake ci na baka na zuba, yanzu zan raka ku gidan Kakarta tana chan ai"" ta fada tana yin gaba, duk bin bayanta sukayi, anan suka bar motocinsu suka bi bayanta."

"Da sallama Adda ta kutsa kai cikin gidan , Iya da take tsakar gida ta Amsa mata, tare da cewa ""Zainabu ce?"

"shigo mana...!"", ta fada tana kara buWe taburmar da take kai, jin ance Zainab yasa Haleesa dan leqowa ganin Adda Zainab ce yasa ta fito."

"Gaisawa da Iya tayi kafin tace ""Iya da Anguna muke tafe"", yar harararta tayi kafin tace ""shine kika barsu a"

"waje, ke Haleesa jeki ki shigo dasu, bari na karo taburma"", ta fada tana mikewa, Haleesa kuwa tayi waje, ison shigowa ta musu, kafin ta juyo ."

"kafin su shigo Iya ta shimfiWa musu Taburma, Adda Zainab kuwa ta shige cikin Waki Gurin Nazlah, zama"

"sukayi kan taburmar tare da gaishe da Iya Amsa musu tayi da fara'a,kafin tace ""ina Angon nawa yake?"", ta fada tana kallonsu."

"Khalil ne ya nuna Hameed da hannu tare da cewa ""gashi nan Mama"", murmushi tayi tare da cewa "" , kar"

"ka yarda a baka nunar rana, a bar ni, dan wannan dan fari²n duk rana ce ta duketa, ni kuwa ka gani fess da ni , gani dakwau ,"" ta fada cikin yar tsokanar jika da kaka, Dan murmushi Hameed ya yi, tare da cewa ""Haba Iya ai sabuwa ake so mai jini a jika"", ya fada yana yar dariya."

"Bangaren Adda Zainab kuwa, tana shiga ta nufi Nazlah da take fitar da numfashi sama², sosai zazzaSin"

"ya yi zafi, matsawa tayi gareta ta sanya hannunta akan wuyanta, da sauri ta cire saboda wani mugun zafi da ya daki fatar hannunta, ""Nazlah!"", ta dan furta da ruWu, idanunta da suka mata nauyi ta bude tana kallon Adda Zainab bata iya Amsa kiran da ta mata ba."

"ganin tana jin jiki sosai, yasa ta fito tare da cewa ""Iya zazzaSi ne sosai a jikinta, akwai magani a bata kafin"

"a tafi da ita Asibiti"",,ta fada cikin yar damuwa, shi kuwa gogan taSe baki ya yi."

"""Maganin ya ™are dama shi kenan ta ™arasa shanyeshi Wazun, ban san mai yasa wannan zazzaSin nata ya"

"ke yawan ta™ura mataba kwana biyu ga,zafi ga naci "",ta fada cikin tausayawa Nazlah."

"Kallon Hameed Adda Zainab tayi tare da cewa ""taso ka dauketa mu tafi hospital dan jikin ya yi zafi sosai har"

"na fara jin tsoro"", ta fada tana kallonshi, shi kuwa shiru ya yi kuma bai tashi daga in da yake zaune ba."

"""Wai ni kam ba da,Hameed nake magana bane?,"" ta fada cikin yar tsawa, mikewa yay, yana jin Adda ta"

fara shiga ha™™inshi da yawa.

"bin bayanta ya yi suka shiga Wakin, sai da suka shiga tsakiyar Wakin kafin yace ""ina take?"", ya fada yana dan duddubawa , nuna mishi Nazlah da take kakkafewa tayi, ido ya fitar waje kafin yace ""Innalillahi wa'inna"

"ilaihi raju'un, wannan ³ar Abar Adda mai yasa zakimin haka ne?, yanzu wannan ni ba abin kunya bane na nunata a matsayin mata, lallai da sakyal dan kuwa anyi bonono rufin Waki da �arawo, dan wlh wannan ko bata mutu ba, zata

10 / 11