Chapter 3 Reading NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj HN Novels

NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj

Author :  Salmaj Category :  KDP NOVELS

Chapter   3 / 11

6K to 9K   out of 30K words

da wata hayani ko ina tsiiit kasantuwarta na Unguwar masu kuWi, duk in da zaka jiyo sauti to sautin karene, cikin natsuwata nake tafiya, har na ™araso gurin wani katafaran gida mai kyau da fasali, hayani yaji, hakan yasa na karasa jikin gidan, tura kofar nayi, jin babu wani abunda ya tokare kofar alamar gidan ba kulle yake ba yasa na tura na shiga, kofar palon da na gani bude na tunkara gadan-gadan, hayaniya najiyo hakan yasa na dan kara tsawon tafiyata,........."

.

"ina shiga naji ana burutun, da gudu duf-duf-duf, da sauri nabi inda nakejin sautin gudun,saman"

"benen gidan na hau, kai tsaye dakin na nufa , cikin daga sauti naji tana cewa ""Wallahi Hamid baka isa ka kusance ni ba, sai ka bani kuWin da na fada maka, in ba haka ba kuwa sai dai kayi hakuri da bu™atar ka"", ta fada tana tulla mishi harara................"

"Dara-daran idanunwanshi farare tas-tas masu kyan fasali da girma, ya kara buWewa tare da"

"cewa ""yanzu ke Sadiyya dan zan anshi ha™™ina shine zaki ce sai na biyaki kuWi, mai yasa ke kwata-kwata baki da tsoron Allah, Sadaki fa na biya aka Auramin ke bawai zaman Dadiro mukeyi da ke ba da zakice sai na biya kuWi zan kusanceki,"" ya fada yana kara daura mata rinannun idanunshi akan fuskarta............."

"Jijjiga jikinta tayi, tare da cewa ""Ai Wallahi bari na fada maka ka gama kusantata ba tare da ka"

"biya kuWi ba, kama daina yimin wani wa'azi domin tanan yake shiga yana fita tanan"", ta fada tana nuna kunnuwanta............."

"Mararshi da take mishi Azababban ciwon ya dafe, tare da cewa ""yanzu haka kika zaSarwa kanki,"

"tunda hakane, nawa kike bukata yanzun ?"", ya fada idanunshi na tara hawaye ..............."

"Wani murnushi ta saki tare da cewa, ""Nairah Dubu dari biyar kachal nake bukata"", ta fada"

"tana wani ™as-™as da Chewing-gum din da yake bakinta, wayarshi ya dauka, ya fara latsawa kallonshi ya yi tare da cewa ""Na tura miki"", yatsina fuska tayu tare da cewa ""Ni banji Alert ba"", ta fada tana tura dan kwalinta gaban goshinta................"

"""Ai kinsan bazance na tura miki ba Alhalin ban tura ba"", ya fada ranshi na dan Saci, ™as tayi"

"tare da cewa ""na sani ko karya zaka fara min"", ta fada tana wani yatsina, a harzu™e ya mike ya nufota, ganin ya nufota gadan-gadan yasa ta zura da gudu ta fita a bedroom din, wani bedroom na kusa da wannan ta shige tare da sanya key, dukan kofar ya farayi, muryarshi a dishe yake cewa ""ki sani zaki kwana a cikin fushin Allah da Mala'ikunsa, kin hanani Ha™™ina sai da na baki kuWi, na baki kuWin kuma zaki gujeni, ki sani ha™™ina bazai barki ba, ki bude Sadiyya, ko kinfi son naje na fadawa halaka"", ya fada yana kara dukan ™ofar........."

"Daga chan cikin Wakin taSe baki tayi tare da cewa ""Sai fa kayi ta yi, dan Wallahi bazan bude ba, kuma kuWi ma yanzu na fara ™arSa"", ta fada tana daukar wayarta, latsawa ta fara yi, tana ji yana dukan kofar amma"

tayi burus dashi...............

"Sai da ya gaji da dukan Kofar , kafin ya koma bedroom din da ya fito, yana jaan ™afafunshi, yana shiga"

"mata kofa ya nufa, budewa ya yi, haWaWan bathroom ne ya bayyana, fadawa ciki ya yi, tare da sakarwa kanshi ruwan sanyi, dukan kashin ruwan ya ci gaba dayi, yana tsaye ko motsi baiyi ba, ya dade sosai a haka,kafin ya fito jikinshi na Wigar da ruwa, bai damu da ya goge ruwan ba, ya fada kan gado, yana sauke wani numfashi mai zafin gaske, cike da ™unar rai.................."

"Dayan Šakin kuwa, gyara kwanciyarta tayi, jin ya daina buga kofar yasa, tayi kiran waya"

"minutes kaWan aka dauka, shewa tayi tare da cewa ""Ahaayeeeee Naanaye, ""murmushi akayi daga chan kafin wata muryar daban ta dakin dodon kunnena, cikin dariya tace ""Duniya taki Kawata bani nasha yau kuma da wace kikazo"", ta fada cikin sigar ˜awaye masu kai mutum ga halaka................."

"dariya tayi tare da cewa, ""Ahhaf in da nake sonki kennan , ke da na kiraki kinsan da wata"

"siga nazo miki da ita"", ""Uhmmm ai sai dai na fadawa wani halinki amma badai a fada min ba, yanzu dai bani nasha"""

",,dariya ta kara saki tare da cewa ""ai ban baki labari ba yanzun nan mutuminki ya turamin #5000k kuma na gudu na kyaleshi da abunshi, ai daga yanzu na gama yarda ya kusance ni sai ya bani cash, cash dib ma in naga dama ko ya bani na gudu"", ta fada tana wani juya kwanciya daga in da take..............."

"Dariya ta she™e da ita tare da cewa ""Kai wannan abun yamin Suga, kici gaba da gasa mishi"

"aya a hannu, bamce ki bashi ba sai kin gama lale dan Iska, ke ko dattin Aljihu bance ki barshi dashi ba"",ta fada cikin maganar mata yan duniya,wanda suka san takan tsiya, dariya tayi tare da cewa ""ai dadina dake kina da man kai, yo dama ta ina zan yarda ai ko zan yarda sai na tabbatar da ba samu rabona"", haka suka ci gaba da surutansu wanda basu da kai balle gindi, sai shawarwarin banza take bata, ita kuwa sai dariya take tana kara hawa kan motar ™ai™ai................."

"Cikin mugun yanayin nan ya kwana, yana murkususu, sai yanzu yake nadamar Auren"

"Sadiyya da ya yi, gashi bata mishi komai,,ko bakutarshi in yazo da ita bata sauke mishi, gashi a rayuwarshi bashi da tsarin yin Aure-Aure balle saki..............."

*WASHE GARI*

"Tun Asuba bai koma bacci ba, dan yana dawowa daga Masallaci gurin motsa jiki ya nufa, motsa"

"jikinshi ya fara yi, kusan 2 hours yana abu daya, kafin ya nufi cikin gidan tana share zufar da take yanko mishi, zaune"

"ya tarar da ita a palo, ta chaSa Ado cikin wani tsantsareran lass mai kyan gaske, ba wata babba bace dan ba zata"

"wuce 19 to 20 years ba, ba laifi tana da dan kyanta dai-dai gargwado..............."

"kallonshi nayi shima din dai ba zai wuce 27 to 28 ba sai dai yana da garin jiki sosai, dan in ba fada"

"maka akayi ba bazaka taSa dauka Asalin shekarunshi ba kennan, saboda yana da babban jiki, yana da tsawo sosai gashi da ™iba sai dai ba irin ™iba ba sosai dai-dai misali dan ba za'a kirashi mai ™iba sosai ba sannan ba za'a kirashi ramamme ba, tsaka tsakiya ne, sai dai Allah ya zuba kyau ,dan kallo daya zaka mishi kasan cewa shi cikakken Bafulatani ne, dan fari ne tas yana da matsakaicin baki mai dauke da ™ananan lips masu dan kauri kaWan , dogon hancinshi har baka, idanunshi dara-dara fsrare tar sai golden Eyes ball da yake da shi, gashin girarshi da na idanunshi gazar-gazar gwanin kyau , Fatabaraqallahu Ahsanun qalikin ,Masha Allah , na furta dan ya haWu iya haduwa yakai karshe a gurin kyau.............."

"yana karasowa cikin palon tace ""Good morning My Solder"", ta fada tana dan mishi"

"murmushi, wani kill smile ya saki tare da cewa ""Morning how are you ?"", ""Alhamdulillah"", jinjina kanshi ya yi tare da cewa ""Good"", yana fadar haka ya hayewarshi sama..............."

"Tana mugun Mamaki da shi duk abinda zata mishi vaya yin fushi, ko ya yi ina saurin"

"saukowa da wuri, wayarta ta dauka da sauri ta danna kira , ring biyu aka dauka , daga chan Sangaten aka ce ""Ya akayi ne ˜awata"", dariya tayi tare da cewa, da dauri ta dakatar da ita tare da cewa ""Yanzu My Solder ya dawo daga motsa jiki"", dariya tayi tare da cewa, ""ya akayi kikasan haka zan fada ?"",,dariya tayi tare da cewa ""Sharw kawai yanzu ya akayi, mai kika girka na aiko na Ansa"",,dariya tayi tare da cewa, ""Wallahi Doya da kwai kawai ba soya, ganinan ma zuwa gidan baasai kin aiko ba"", ta fada tana kike................"

"Mayafinta kawai taja , sai da ta shiga kitchen ta haWo kan komai kafin ta fice , abunta dan"

ko tambayarshi batayi ba...........

"Yana shiga Wanka ya fads bathroom ya yi, yana fitowa yaji wayarshi na ringa, da sauri ya"

"matsa gurin Wayar *Hajiya* ya gani rubuce akan screen din wayarshi, kashe kiran ya yi, tare da kira back, sai da ya Wu™ar da kanshi ˜asa kafin yace ""Ina Kwana Hajiyata"" murmushi tayi tare da cewa, ""Alhamdulillahi Auta , wai nace kayi sauri kar dare ya mana a hanya, dan kasan bana son dare a hanya ko kaWan"", ta fada cikin so da kaunar Šan nata..............."

"Jinjina kanshi ya yi tare da cewa ""To insha Allahu Hajiyata ganinan a hanya"", ""To sai kazo"","

"suna fadar hakan ya kashe wayar, cikim sauri-sauri ya shirya cikin Shadda mai kyau sai maiko take taji aikin surfani wanda kana kallonshi zakasan kuWi ya yi kuka gurin aikin , takalminshi da Agogonshi Gucci sai bakar Zanna da ya kafa a kanshi,ba™in gashin kanshi da ya kwanto bayan wayanshi, ya yi kyau sosai, turaruka ya fara fesawa sai da ya yi wanka dasu kafin, ya fara takawa cikin takun isa ya fito daga bedroom din, dayan bedroom din ya leqa tun da ya ga wayam yasan ta fice, gefen bed ya karasa raper na 1k ya ajiye mata kan bed din tare da fice abinshi........"

"Rantsatsiyar Motarshi mai kyau da tsari ya nufa, sai yanzu ma ni naga Sojojin da suke"

"shawagi a gidan da Alama ma sune masu gadin gidan, nayi mamaki sosai dan lokacin da na shigo jiya banga wannan tulin mutanan ba, suna ganinshi suka fara sara mishi, wasu ukku ne suka rugo da gudu suja bude mishi bayan mota, daya ne ya shiga cikin motar, sauran kuwa suka shiga cikin wasu motoci guda biyu suka mara mishi ba, tsula gudu suke kan hanyar , duk wanda ya gansu gefe yake dan yau manya ne akan hanyar da jiniyarsu suke tafiya............."

**************

"Wani daki na shiga da babu wani haske sosai cikin Waki, ina shiga na hangi Wata mata Dur™ushi take akan guyayinta, tana jujjuya kai ga wata uwar zufa da take karyo mata, sai kace wadda ta haWiyi"

"kunama, murkususu take tana cije lips dinta, a hankali ta fara nishi mai sauti irin na wanda yake cikin fitar hayyaci, ta dade sosai tana cikin wannan halin, a hankali ta fara rarrafe har ta isa gadon bononta da yake cikin Wakin.............."

"A hankali ta fara dan dukan gadon, tana nishi, a hankali ta fara furta ""Mai gida! Mai gida!!"

"Mai gida!!!"", ta fada tana daura kanta jikin gadon bonon , wani wawan tsaki akaja kafin wata murya ta daki dodon kunnena, cikin faWa yace ""so nawa zan fada miki in ina bacci ki daina tashina mai yasa ke gaba daya, bakya da tunani ne, kamar Dabba haka kike Al-amuranki , Wai ya akayi ne ma,"" ya fada cikin fada-fada.............."

"Hawayen da suke ma™ale a idanunta ne suka zubo, cikin rawar murya tace ""Dan Allah kayi hakuri"", tsaki ya kara jaa tare da cewa ""to! da hakurin ya mutu Sadakar nawa kika bada Ke! Maryam Wallahi ki"

"kiyaye ni, dan zanyi mugun saSa miki Shashasha kawai"", cije lips dinta tayi tare da cewa, ""dan Allah ka taimakamin ina jin na™uda ce nake"", dariya ya she™e da ita tare da cewa ""Au haba na™udar ce, Uhmmmm lokacin da kikazo kikaji dadin ki wa ya hanaki , sai yanzu ne kike cewa kina wata na™uda, to ki haife mutanen duniya ma mana ni ina ruwa, dan haka karki kara tashina ko kuma Wallahi ki gane kuranki "", ya fada yana juyawa..............."

"rasa yarda zatayi tayi, ga wani azababban ciwon baya da na mara da ™afafu da ya sauko mata gaba daya, a hankali take rarrafawa har ta isa bakin kofar Wakinta da ko siminti bata samu arzikinshi ba, kanta"

"ta leqa tare da cewa ""Haleem! Haleem!! Haleem!!!"", ta fada cikin rashin fitar murya............"

"Wani Yaro da bazai wuce Shekara 9 zuwa 11 ba ya fito daga wani Waki da gudu tare da cewa, ""Ummu gani"", rike hannunshi tayi tana sauke numfarfashi tace , ""Haleeem jeka ka kiramin Iya yi sauri"", ta fada tana"

"dafe mararta, ""Ummu baki da lafiya ne ?"", ya fada cikin muryar tsoro, jnjina kanta tayi , tare da cewa ""yi sauri kaje"", ta fada tana sakin hannunshi.............."

"da gudu ya fita daga gidan, minutes kaWan sai gashi sun shigo da wata Yar Tsohuwar mata sai dai ba"

"tsohuwa bace chan ta dai manyanta, da sauri ta karasa gareta, tare da dafa kanta da tan jinginar a jikin ginin Wakin tana hawaye ga wani kyarma da jikinta yakeyi, naman jikinta har wani rawa-rawa yake, cikin tausayawa tace ""Maryama! Maryama Assha na™udar ce, sannu tashi mu shiga ciki"", ta fada tana riketa, dakyar ta yun™ura, da taimakon Iya suka shiga cikin Wakin.................."

"tsakiyar dakin suka tsaya, kallon kan gadon da Lawan ke kwance tayi, cikin fada tace ""Kai Amma"

"Lawan anyi Wan iskan Yaro ashe dama haka kake, yanzu matarka tana na™uda amma kana nan kwance, amma kayi Asara wallahi, k......"" dafata tayi tare da cewa ""Iya bai sani bane, kuma..."", Waga mata hannu tayi tare da cewa "".............."

"*Wannan littafin na kuWi ne #200 ne kuWinshi, ki daure ki biya kisha karatunki cikin kwanciyar hankali*"

~DAGA TASKAR SALMAJI / ³AR LELEN ROYAL STAR CE~

"[11/27, 10:42 PM] Sarauniyar Ya™in Marubuta: NAZLAH "

*DAGA AL˜ALAMIN*

SARAUNIYAR YA˜IN MARUBUTA / ³AR LELEN ROYAL STAR CE .

*WANNAN LITTAFIN GABA DAYA SADAUKARWA NE GA YAYATAH (MARYAM YUSUF)WANNAN LITFAFIN WAKE NA

"RUBUTASHI, KI YI YARDA KIKESO DASHI, ALLAH YA RAYA MIKI ZURI'ARKI , YA KUMA KARA RUFA ASIRI , DUNIYA DA LAHEERA. *"

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

7-8.

"""""""""""""""""""""""""""Yana tafiya Jamseey ta tattaro kayanta gaba daya ita da ˜anwarta Jasmin suka dawo gidan, tunda suka"

"dawo komai a gidan sukeyi, basa ko dan zuwa gidansu su zauna, sai dai su Wibi abin ci su bada akai,basa mata aikin komai, kwana biyu kawai gida ya fita daga hayyacinshi, mai aikin da take zuwa tana gyara palon ma Jamseey ta hanata zuwa, Sadiyya kuwa kamar wadda aka Asirce bata iya yin komai, kullum tana tule, duk abi da suka ce mata shi takeyi, bata son ganin bacin ransu ko kaWan biyayya take musi kamar uwarsu..........."

*********

"Tsabar kukan, Ummu ko leqowa waje bata yi ba saboda kawar da kai ga Yaranta, haka Nazlah ta"

"mike ta shiga Wakin tana kuka, kan jikin Maryama ta zauna tana shashe™ar kuka , tare da nuna mata hannunta, hannun ta rike tana dubawa, bata san sanda hawaye ya zubo mata ba ganin hannun gaba daya ya tashi, sharw mata hawayen idanunta ta shigayi, ita kuma nata na zubowa, ganin Ummu na kuka yasa itama ta kara fashewa da kuka, dan duk da bata wuce shekara daya da rabi ba amma gaba daya batason ganin Mamarta na kuka.............."

"yakice Labulen dakin Lawan ya yi, tare da cewa ""wane shege ne yakeson mayar min da gida filim"

"mutuwa, kumin shiru ko na tattaka ku gaba dayanku"", ya fada yana daka musu tsawa................"

"Shiru Ummu tayi, kanar ruwa ya cita, Nazlah kuwa kara fashewa tayi da kuka tana boyewa jikin"

"Ummu dan gaba daya bata son ganin Lawan ko kaWan dan kallon mugu take mishi, ""dan Ubanki rufemin baki ko nazo na tattaka ki"", ya fada yana shirin shigowa Wakin ,da sauri Ummu ta sanya tafi hannunta ra rufe mata baki, (Allah Sarki Mahaifiya, bata son duk abunda zai faru ga Šanta, tana iya jure dawainiyar Yaro tun daga ciki har izuwa haihuwa da raino, kashinka futsarinka, da komai naka ita take gyarawa, ko dan ciwo kaWan bataso kaji, balle ta kai ga wani yaci zalinka, sai dai kawai tayi kawaici ta kyale bawai dan bataji ciwo a ranta ba, kawai dan mutunci da zaman tare, Allah ka tsare mana Mahaifanmu ka shirya mana Mahaifanmu sannan kaji ™ansu, ka gafarta musu zunubansu, Alfarmar Annabi da Al-qur'ani , Ameeen)."

"sakin labulen ya yi, tare da ficewa yana banbamin bala'i, ganin ya fice da sauri ta dauki, Nazlar ta"

"daurata akan gado tare da fara bincikar in da zataga maganin wuta, tasha wuya sosai kafin ta nemo maganin, tana kuka, Nazlah na kuka haka ta ciccire mata fatar da ta tashi, ta barbada mata maganin, bayan ta gama, feeding dinta ta fara yi tana shafa,mata kai tare da busa mata iska a hannunta, bacci mai nauyu sosai ya dauketa, ganin bacci ya yi awon gaba da ita yasa ta sauke numfashi da karfi, tunanin rayuwa ta fara yi, batayi aune ba taji ana kiran Magrib.............."

"Sallah tayi, lokacin da zata gama Haleem ya dawo daga aikin kanikancin da aka sanyashi, cikin"

"murna ya matsa gareta tare da cewa ""Ummu kalli, Oga na ya bani wannan"", ya fada yana nuna mata wata sabuwar naira Ashirin da ya fitar a Aljihunshi, murmushi tayi tare da cewa ""Allah ya mata Albarka, kaima Allah

3 / 11