Chapter 4 Reading NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj HN Novels

NAZLAH Baƙin Ƙaddara by Salmaj

Author :  Salmaj Category :  KDP NOVELS

Chapter   4 / 11

9K to 12K   out of 30K words

ya maka Albarka dama ³ar uwarka,"" ta fada tana shafa kanshi, ""Ameeen Ummu"", ya fada yana jingina da jikinta.............."

"idanunshi ne ya hasko mishi ™unar hannun Nazlah , da sauri ya mike ya nufeta , yana cewa"

"""Ummu mai ya samu Nazlah"", ya fada cikin rudu, yana kara kallon hannun, tuni kwalla ta cika mishi idanu dan bayason ganin ciwo ko ya yake a jikin Mahaifiyarshi ko ˜anwarshi dan yana tsananin ˜aunarsu fiye da komai, shafa kanshi tayi tare da cewa ""˜onewa tayi dazun"", girgiza kanshi ya yi, tare da cewa ""kuma duka hannunwan Ummu ?"", ya fada ya kara kallon hannun, ""bana son surutu tunda dai ta ™one ai shi kenan"", ta fada tana kawar da kanta daga kallonshi, shiru ya yi bai kara cewa komai ba..............."

"Chan kuma yace ""Ummu mai zamu ci da dare"", shiru tayi sai kuma chan tace ""ga"

"goma chan dauka ka haWa da kuWin hannunka ka siyo muku garin kwaki na ashirin sugar ta goma sai kusha"", ta fada tana nuna mishi kabet dinta , mikewa ya yi, yaje ya dauka ya fice, minutes kadan sai gashi ya dawo da duk abin da tace,karSa tayi tare da ji´a musu, kallonshi tayi tare da cewa ""sha ka rage mata"", suna cikin maganar ta bude idanunta da suka jaajir , idanunshi na kanta hakan yasa da sauri ya dauketa ya sanyata a jikinsa..........."

"fita ya yi da ita ya wanke mata baki, tare dawo da ita, garin ya fara bata,yana bata yana"

"sha, surutu ta fara bashi tana cewa ""Abbu! Abbu!! Abbu!!!"", ""shine ya ji miki ciwon"", da sauri ta gyaWa kanta ,shiru ya yi, dan shi tunda yaga ™unar zarginshi ya ta'alla™a ga Mahaifinsu, ganin Ummu bata son zance yasa bai kara magana ba............"

"ko rabin garin basu yi ba, Lawan ya shigo baaaga-baaaga, kwace kofin garin ya yi, tare da zama"

"ya fara shaa, Nazlah na ganinshi kamar taga mala'ikan mutuwa, haka ta ringa ™an™ame Haleem , ta™i yarda ko ido su haWa............."

"shafa kanta ya shigayi yana karanto mata Addu'ar neman tsari dan har wani firgita takeyi, Lawan na gama"

"shan garin ya kwanta sai bacci, dama ya gama shaa ya bugu............."

~********~

"Bayan shekara daya da rabi, a lokacin Nazlah na da shekara ukku chass, ta ™ara zama wata cute"

"gal, tayi wayau sosai ga karatu a bakinta, hakan yasa Iya ta kaita Makarantar tayani gantali dake chan bayansu, ba wata shahararriyar makaranta ba ce, dan sai Yaro na da mugun ™o™ari kafin ya iya gane abun da ake koyawa saboda cunkushewarsu da rashin Malaman koyarwa, sai dai duk da haka tana ganewa sosai dan bata zama sai layin gaba, sai"

"dai ba halin nan an na kwaWayi, dan in taga abu miyanta har zubowa yake, tana tanWar baki, hakan yasa mutane da"

"yawa suka tsaneta, dan da taga mutum na cin abu zata je ta sanyashi gaba tana kallo, ko ta mika mishi hannu............."

"Umma na iyakacin bakin ™o™arinta na ganin ta hanata, amma abun ya faskara Haleem ma ya yi iya"

"bakin ™o™arinshi, amma abun ya™i ci ya™i cinyewa hakan yasa suka barta..........."

"sai dai da taga Lawan ko mai tale take take komawa cikin hayyacinta, ana cikin haka aka sanyata wata"

"Islamiyya chan gefen Unguwarsu, Islamiyya ce mai kyau, wadda Fisabillilah wani Bawan Allah ya ginata, domin Gajiyyayu da Marayu, hakan yasa aka kaita chan, Haleem na zuwa aikinshi Ummu ma tana zuwa wani gidan Masu kuWi tana musu aikatau suna biyanta, sai dai ko kusa bata taSa zuwa da Nazlah ba dan tasan duk ranar da ta kuskure taje da ita, to wallahi ranar ta tashi aiki, dan korarta zasuyi, dan Nazkah bata gani ta ™yale ba kuma taga abu batayi kamar ta fada ba, hakan yasa suke iyakar ™o™arinsu na ganin sun siya mata abubuwan Makulashe duk san kar ta gani hannu Yara ta ro™a, sai dai ko akwai abu a hannunta da taga na wani sai ta mika mishi hannu, in taga Yaro ne in bai bata ba, ta kamashi ta duka, dan fada gareta sosai ko dage ya shafa matw lafiya a faWa............."

"Kamar Kullun Yau ma an tasosu daga Makarantar Boko , tana tafe tana karanta A B C D, tana gyada kai da"

"taSa hannu, idanunta ne suka hararo mata Wata Yarinya da Alale a hannunta tana ci, kamar Wal™iya baga ta kwasa a guje, gaban Yarinyar ta tsaya, tare da cewa ""Kandala"", ta fada tana murmushi tare da haWiyar miyau............."

"Harara ta dalla mata tare da cewa ""lafiya zaki tsayamin aka"", ta fada tana ci gaba da cin Alalenta,"

"murmushi tayi tare da zama kusa da ita tana cewa ""ai abun ba na fada bane, ˜awata"", ta fada tana dafa kafaWarta, sauke hannunta tayi tare da cewa ""wace ce ˜awar taki?, yanzu ne kikasan da ni a matsayin ˜awarki, yanzu da kika ga abun duniya ko, to wallahi ahirrr dinki, dan ko zaki mutu ba zakici Alalen nan ba"", ta fada tana dauke kwanonta ta mayar gabanta, ""ke Dalla ki ajiye muci nima anjima in na siyo abuna zan baki"", ta fada tana mika hannunta cikin kwanon................."

"kwaSe hannunta tayi tare da cewa ""Cire kin hannunki a cikin abuna"", ta fada tana mikewa, cikin jin"

"haushi tace ""to wallahi sai na ci ko zaki mutu dan ma in binki cikin lalama"", ta fada tana dalla mata harara........."

"ta fada tana fige kwanon hannun Kandala, wawushewa tayi tare da turata baki duka, wani azababban"

"Mari Kandala ta sakar mata, tare da riketa mata wuyan riga tace ""Wallahi ko da wannan Uban naki dan caca kike yawo sai kin biyamin alalena"", ta fada idanunta na tara hawaye..............."

"Tsalle Nazlah tayu tare da ™ifa mata wani wawan mari tare da cewa ""ke dan Ubanki har kin isa ki zagi"

"Ubana, naga ai tare da ubanki suke cacan dan haka babu kin ga ba sauran gori"", ta fada tana dukan kirjinta tare da kama wuyan rigarta............"

"fada ne sosai ya kaure a tsakaninsu, gashi unguwar babu yawan mutanen da suke zirga - zirga"

"hakan yasa babu wanda ya rabasu, Hannu Nazlah ta daura akan Kandala, Jelar gashin dokin da aka sanyawa Kandala ta kama, tare da ja cisgowa gashin dokin ya yi , tare da gashinta gaba daya, jini ne ya fara zuba, ganin haka yasa da sauri Nazlah ta saketa tana zare ido, shafo kanta Kandala tayi ganin jini yasa ta zaro idanunta..............."

"Sakin Nazlah tayi tare da dafe kaiiii, ganin ta saketa yasa ta falla da gudun tsiya ba inda ta tsaya sai"

"gidan Iya dan tasan ta koma gida Ummu batanan kuma ko dafata za'ayi sai ayi a gama bata dawo ba, da gudu ta shiga gidan Iya, Iya da take bakin murhu tana ™o™arin hada wuta da sauri ta mike tana cewa ""Kayya! Kayya!! me ne ne?"", ta fada tana zare idanunta, sai da ta kai kofar dakin Iya kafih tace ""Iya fada muka yi da Kandala har na cirw mata taura(jelar gashi) daya kuma wallahi ga jini na zuba "" ta fada tana sakin futsari saboda tsoron da take ciki..............."

"""Mtswwwww wace Kandala, ita abun da takeyi a cikin garin nan ai sai a daure Ubanta, kema ranar"

"ba ta duke ki ba, dama ai rama cuta ga macuci ibada ne, ni da in kai karar Ša gwara a akawo min kararshi, "" bata rufe haki ba Delu Uwar Kandala tayi Sallama, da gudu Nazlah ta banka karkashin Gadon Iya ta shige tare da rike bakinta tayi lakur............."

"Huci Delu ta fara yi tare da cewa ""In wannan shegiyar Jikar taki take?"",ta fada tana kallon Iya , cikin fada Iya tace ""kul"

"kar ki kara shegantamin Jika in ba haka ba zan nakaWa miki tsinannan duka a cikin gidan nan"", ta fada tana harararta, tula mata jelar gashin tayi tare da cewa ""gashi nan ta cirewa Kandala jelar gashi kuma wallahi gidan mai gari zan kai, dan bazan yarda ba"", ta fada tana dafe da kan kandala da take ta kwaWa ihu............."

"yar dariya Iya tayi tare da cewa ""kim dade baki kai gidan Sarki ba, ke in ana biya ta ³arki ai da"

"yanzun an kasheta har laheera ³ar da har ™ar™ashin gadon Uwar Yaro take binshi ta dukeshi, shine dan an taSata zaki ringa wa mutane zancen banza, to kin dade baki kai kara ba, ni kuma daga nan har bangon duniya zanje domin kare jikata"

""", ta fada tana shigewa Waki, dan haushi ficewa Uwar Kandala tayi, bata ™ara cewa komai ba, dan tasan in bala`i take ji dashi Iya ta fita..............."

**************

"Tun da ya dawo aiki yake fama da matsanancin ciwon mara da ya rasa yarda zaiyi, har wasu hawaye ke"

"zubo mishi,yanzu haka kwance yake rike da mara yana juyu cikin fitar hayyaci, Wayarshi ce ta fara ring , dakyar ya iya gangarawa gefen da take ya dauka, dakyar ya iya cewa ""Hello!"", daga chan Sangaren akace ""hi Buddy ya kake?"", jaan numfashi ya yi da azabar karfi tare da cewa "" ba lafiya ba "", cikin dan damuwa Khalil yace ""mai yake damunka"", numfashi ya sauke tare sa cewa ""matsanancin ciwon mara dakyar na iya dawowa daga aiki"", dan tsaki yaja tare da cewa ""har yaushe zaka yi ta fama , tunda matarka ta ™i zama a tare da kai kawai kaima ka Salle bushashaeka ko haka zaka zauna kana cutar rayuwarka in zaka tsaya ka bude idanuka ka shiga duniya ka shiga, in ba haka ba ka mutu a banza wallahi, y..............."

"*WANNAN LITTAFIN NA KUŠI NE, KI DAURE KI BIYA KUŠINKI HAJIYA, DOMIN BA ZANYI FREE PAGES DA YAWA BA, CMPLT DINSHI #400 NE, TURAWA PC #300, GROUP #200, SIYAN NA GARI MAYAR DA KUŠI GIDA , DAGA AL˜ALAMIN"

SALMAJI/SARAUNIYAR YA˜IN MARUBUTA / ³AR LELEN ROYAL STAR CE *

1499884120

UMMASALMA SANI. ACCESS BANK.

*KU TURAMIM SA SHAIDAR BIYAN TA HANYAR YIN SCREEN SHOT KU TURAMIN TA NUMBER TA KAMAR HAKA...*

7033371851.

~DAGA AL˜ALAMIN SARAUNIYAR YA˜IN MARUBUTA / ³AR LELEN ROYAL STAR CE~

"[12/1, 9:33 AM] Sarauniyar Ya™in Marubuta: *NAZLAH* "

*DAGA AL˜ALAMIN*

SALMAJI/³AR LELEN ROYAL STAR CE

"*WANAN LITTAFIN DAGA FARKONSHI HAR KARSHENSHI, SADAUKARWA NE GA YAYATAH (MARYAM YUSUF)WANNAM"

"LITTAFIN WAKE NA RUBUTASHI, KIYI YARDA KIKESO DASHI , ALLAH YA RAYA MIKI ZURI'ARKI, YA KUMA KARA RUFA ASIRI DUNIYA DA LAHEERA.*"

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

9-10 .

"""""""''''''''''''"""""""""", yanzu dai ga wata zazzafar Beb nan ko na turota ?"", ya fada yana shafa wata Yar matashiyar budurwa"

da taci bleaching ta ™oshi...............

"jaan numfashi ya kara yi, ya dan jima sosai kafin yace ""to"", yana fadar haka ya kashe , kallonta ya yi"

"tare da cewa ""Mayyarshi to tashi kije, ina son ki rikita mishi lissafi, ina son ya manta mukaminshi, ke kisa har aikinshi ya manta dashi da salonki"", ya fada yana dan dukan boom-boom dinta, wani fari tayi tare da jijjiga jiki tace, ""haaaba K ai kaima kasa ni, sai na jiyar dashi dadin da ko matarshi da yake ™irarin Ya Aura ba zata jiyar dashi ba, kai dai bari naje"", ta fada tana sanya wani siririn gyale akanta da yasha wani uban attechement , tafiya ta fara yi tana juya mazaunanta ta cikin wani shaffafan wandon da yake jikinta, a haka ta fita daga gidan, ta nufi gidan Hamid da yake chan dan nesa da gidan kaWan..............."

"ko Sallama babu ta shiga cikin palon, bedroom dinshi ta tun™ara kai tsaye, tana tafiya tana"

"tauna chewing-gum ™as-™as-™as, takunta da kuma karar chewing-gum din da take ci ne yasa Hamid bude runannun idanunshi da sukayi jaaajir , murmushi ta mishi tare da fara takowa gabanshi, tana tafiya tana jijjiga kirjinta , da hips dinta, lumshe idanu ya yi yana jin yarda yanayinshi ke kara chanjawa.................."

"tana zuwa ta zauna kan cinyoyinshi, shafo fuskarshi tayi tare da cewa ""hello Beb"", ta fada tana yi"

"mishi tafiyar tsutsa a kan fuskarshi zuwa ™irjinshi, cikin bariki take mishi yawo da hannunta a jikinshi, tare da fara jujjuya jikinta kamar wadda bata ji dadin zaman ba, alhalin sarai da nufi take hakan, tuni Hamid dinshi da take da fushi ta wani mike, jin hakan yasa ta saki murmushi tare da sanya hannunta ta wani damketa, da azabar sauri ya bude idanunshi, da suka kara rinewa kai kace jini ne ya taru a ciki..................."

"mayar da kanshi ya yi ya kara rufe idanunshi, hannayenta ta sanya ta fara kunce mishi belt din kayan"

"sojojin da suke jikinshi wanda suka mishi mugun kyau kamar a saceshi, sai da ta gama tsaf kafin ta fara ™o™arin sanya mishi hannu a cikin boxer dinshi, da sauri ya riki hannunta, dan a duniya babu abin da ya tsana sama da wani yaga tsiraicinshi, jaanye mata hannunta ya yi, tare da cewa ""yi duk abin da zakiyi ki samamun natsuwa amma banda bayyanar min da tsiraicina"", ya fada ba tare da ya bude idanunshi ba, kamar ba shi ya yi maganar ba, jin hakan yasa ta rike H din sosai har sai da ya saki kara, cikin kwarewa da bariki ta fara romance nashi, sai dai shi ko hannunta bai taSa ba har ya samu ´ar natsuwa............"

"mikewa ya yi, gaban wadrop ya nufa, kuWi ya dauko tare da tulla mata a jiki ya shigewarshi"

"Bathroom dauka tayi tana sakin wani kalar murmushi, kafin ta fice abunta, ko da ya fito bai tarar da ita ba..................."

"shirinshi ya yi tsaf kafin ya fice abunshi, yana fita ya nufi office din Ogansu da ya kirashi yanzu"

...............

*Bayan sati biyu*

"haka yake fama da matsananciyar Sha'awa, mai fitar mishi da dukkan natsuwarshi, gar sai ya samu anyi"

"romances nashi kafin yake samun sau™i , gashi duk maganin da zai sha baya jin yana mishi amfani, dan har gurin Dr yaje ya rubuta mishi magani, sai dai a banza dan kamar ma kara inganci da kara ™arfin sha'awar yake .............."

"Kwance yake , yana duba abu a laptop dinshi, wayarshi da take gefen bed ce ta dauki ruri, a hankali"

"ya zare farin glass din idanunshi yana kallon wayar *HAJIYATA*, ya gani a rubuce, hakan yasa ya kashe kiran tare da calling nata back,da Sallama ta dauki wayar, Amsa mata ya yi, tarw da gaisheta, bayan sun gama gaisawa tace ""Wai ni Aunta lafiya yau kusan 3 months kenan baka dawo gida ba,in ce dai babu wani abu da yake faruwa ko , dan duk na bi na damu"", ta fada cikin damuwa................"

"dan Murmushi ya yi, tare da cewa ""Hajiyata lafiya lau wallahi, Aiki ne ya dan rikeni amma cikin satin"

"nan Insha Allahu zan zo, kar ki damu "", ajiyar zuciya ta sauke tare da cewa, ""shi kenan Auta sai kazo , Haleeesa na gaishe ka"",,""ina Amsawa Hajiya ki gaisheta"", suna gama fadar haka suka yi sallama tare da kashe wayar..."

"kamar kullum Sadiyya da Jamseey na zaune suna yar firarsu, kowa na duba waya, kallon"

"Sadiyya Jamseey tayi tare da cewa ""Aminiya ina wannan ˜awar tawa Beebo ?"", ta fada tana kallonta..."

"daga kai tayi tare da cewa ""wadda tazo ranar"", ""yawwa ita"" Jamseey ta fada tana mikewa ""to mai ya"

"faru da,ita ?"", jim tayi tare da cewa ""ita ce tace wai zata zo"", ""ayya ai kuwa tana da kirki to sai tazo"", ta fada tana ci gaba da kallon wayarta."

"da Maraice guraren 4 ,suna zaune babu Sallah balle Sati suka ji Sallama da sauri Jamseeey ta"

"mike tare da cewa ""Oyoyo-oyoyo ashe dama kina hanya muke chat"",,ta fada tana rungumeta dariya tayi tare da cewa"",, ai kuwa ina hanya wallaho"", gaisawa suka yi da Sadiyya, kafin su tashisu shige bedroom din Sadiyya ita kuwa tana palo tule sai kace jakka."

"har dare ya yi Beebo bata da niyyar tafiya, dan tana ma kwance male-male akan gadon Sadiyya"

"tana waya da wani Saurayinta, wadda wayar kusan rabinta ta batsa ce sukeyi , sai dariya suke."

"sai da suka gama wayar kafin ta mike ta fito palo, tsayawa tayi tare da cewa ""ni fa Wallahi Yunwa"

"nake ji"", ta fada tana kallon Jamseey, ""Ayya Sorry ˜awa yanzu mai kikeso a dafa miki ?"", yatsina fuska tayi tare da cewa ""wallahi ni Shawarma nakeson ci da Ice Cream"", zare ido Jamseey tayi tana kallon Sadiyya ta ™asan ido,"

"murmushi tayi tare da cewa ""Okay bari na dauko kuWi sai kuje da mota na ku siyo"",,ta fada tana mikewa, bedroom"

dinta ta shiga.

"kwashewa suka da dariya, Beebo ce ta kalli Jamseey tare da cewa ""tab gaskiya kina morewa matar"

"nan"", wata arniyar dariya ta saki tare da cewa "" ai wawuya ce ba zata hankalta ba sai ranar da na aure mijinta na mayar da ita yar aiki zata gane bata da wayau"", ta fada suna tafawa."

"""aikam ni dai da kin gama min komai wannan gidan daula haka ai kika shiga kamar mu muka shiga, Allah dai ya kai"

"damo ga harawa"", taSawa sukayi kafin su haWa baki gurin cewa ""ko baici ba yay Sarna"" , dai² nan ta fito hannunta rike da kuWi."

"mi™a musi kuWin tayi, karSa Jamseey tayi tare da yatsina fuska, tace ""wannan kuWin fa ba zasu isa ba"",dafe kai tayi tare da cewa ""to jeki cikin hand bag din nan red ki ™aro na

4 / 11