Author : Binta Umar Abbale Category : Romantic Hausa Novels
daurin aure daga kowanne
bangare sun amince saura kwana uku d'aurin aure binkice ya tabbatar da cewa Sulaiman wato
mijin da Nabilan zata aura dan 419 damfara ne.
Turkashi d'an damfara a gidan commissioner 'yan sanda yazo neman auran 'yarsa ya akayi
duk iyakar binkicen da yayi akansa bai hasashi hakan ba.
Ya sanya rundunar 'yan sanda domin suyi masa tara-tara! inaa! Malam Sule tuni ya fece kasar
ma gabadaya ya bari..........Wannan badakalar dake faruwa su kansu iyayensa basu sani ba,
Ashe dama duk iyayen kudin da dan nasu yake samu na sata ne.
Mahaifinsa har gida yaje gurin Asp din yana bashi hakuri harda hawayensa. dattijon ya bashi
tausayi sosai ya rarrasheshi tare da sanya direba ya mayar dashi gida tare da tabbatar masa da
cewa babu komai magana ta wuce a gurinsa.
Washe gari gurin aiki abokin nasa, yaje masa da maganar da ta girgiza shi sai kawai ya zuba
masa ido yana kallo ya gaza furta komai tsabar maganar ta doke shi...
*Wai me yake shirin faruwa neí ¾íµ´í ½í¸€*
*Kada ki karanta min littafi idan baki biya, kada ki siya ki fita dashi, 'Yar uwa kada ki ganshi a
group kiyi shearing domin hakkina ne, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500
ne.....0542382124...Binta umar gtbank. idan kati zaki turo sai kiyi min magana ta WhatsApp da
wannan number* *07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*