GOJE part 3 Complete Document by Binta Abbale-1.pdf

Author :  Binta Umar Abbale Category :  Hausa Novels Story

Chapter   4 / 13

9K to 12K   out of 37.7K words

ayyukanki.''

Ita dai kasa magana tayi sai aukin kallonta kawai take tana mamakin cika da kasaitar ta,
gabadaya k'yashi da hassada suka rufe mata ido!

Koda ta shiga dakin samun shi tayi ya gama shiryawa yana kokarin daura agogo a hannunsa,
ta kar'ba tana daura masa, yana ta sanya mata albarka........Ba ta fesa masa turare ba sai da
suka fito falon, wanda shi gabadaya ma idonsa ya rufe baya ganin kowa sai ita dake gabansa,
dan koda suka fito falon bai ga Hamra'u ba saboda yanda idonsa ya rufe, tana kokarin fesa
masa turare! yana k'o'karin shan bakinta, dan sai tallafo fuskarta yake tana gocewa tare dayi
masa dariya.........Kawai sai ya fara kokarin kwance towel din da yake daure a jikinta, al'amarin
da ya sanya Hamra'u suman tsaye! ta rintse idanuwanta kanta yana juyawa a
dakin............Dariyarsu kawai take ji a tsakiyar kanta, kafin taji muryarsa yana fadin." Ba zaki
bani na sha ba ko."?

Da sauri ta bude idonta tana kallonsu, kokawa suke yana jan towel din tana ja tare da kukan
shagwab'a!

Hankalinta a masifar tashe! ta dire kwandon abincin dake hannunta ta kama hanya ta fita da
mugun sauri kafarta take takawa bata sanin a in da take ajiyewa.


Fitar ta ya sanya ta daidaita hankalinta ta kalleshi duk ya wani rikice tace." Ka bari don Alla jiya
fa har gajiya kayi dasha yanzu haka nipples dina zafi suke miki ka bari su warke."


Yace." Ni ban ce miki na gaji ba, kece dai ki ka ha na ni saboda haka yanzu ba zan fita ba sai
na tsotsa."

Dariya ya bata ganin yanda ya lalace! sai kace soko sai jan towel din yake idonsa yayi jawur!

Tace." Duba bayan ka 'kanwarka tana kallonka."

Yayi saurin juyawa, hakan ya bata damar rugawa daki da gudu ta murza key tana sauke ajiyar
zuciya.


Shima ajiyar zuciyar ya sauke tare da kokarin danne sha'awarsa! ya kalli kwandon abincin dake
ajiye, falon ya shiga bi da kallo wai Hamra'un yake nema.

Ganin babu ita a falon ya sanya shi godewa Allah tabbas da anyi abun kunya


A gurguje yayi break fast din kafin ya kama hanyar fita ba tare da ya tunkari inda take ba,
domin hakan shine kwanciyar hankalinsa..........

*SAI MUN HADU MONDAY DA IKON ALLAH*


*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi
sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar
gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[3/26, 9:55 PM] Matar Malam😊: _*Zahirin gaskiya jiya naga sahihin SO!! wallahi naji dadin
yanda kuka dinga turareniyar kiran waya ta da masu turo min text messages na fatan alkairi,
tabbas adduarku tana tasiri a tattare dani, ba zan gaji da sheda muku cewa nima da bazarku
nake taka rawa ba, MANAZARTA abin alfahari na, mutunan kirki ina alfahari daku, ina rokon
Allah ya bud'a 'kwakwalwarku ya baku hikima da basirar rubuta abunda za'a amfana dashi,
nagode sosai� SAI DAKU!✊🏻 MARUBUTA Abokan aiki, baiwa ce ta Allah domin shi ya ajiye
hikamarsa a gurin, hannuna yafi karfin rubuta alkairin ku sai dai addu'a da fatan
alkairi............NA GAISHE KI (NA'IMA SULAIMAN) (Nimcy luv) matashiyar marubuciya, tabbas
al'kalamin ki ba zai ta'ba rubuta shirma ba, saboda aiki da hankali da kuma neman shawarwari,
ina miki fatan alkairi tare da cimma burin abinda ki ka sanya a gaba............MASHA ALLAHí ½í¹í ¼í¿»
Thousands greeting to my fans love you all�🥰*_



*85&86*
Wannan shine 'karshen matsalar domin ko da wasa Hamra'u bata sake bin hanyar sashen
maigidan ba ballantana har ta kai ga shiga dakinsa da wata manufa...........To Sosai suka samu
daidato a tsakaninsu suka d'inke kamar tif da taya ke kyace dama can auran so da k'auna
sukayi, sun riga sun sabarwa da junansu kwanciya tare cikin bargo daya suyi romancing
iyakacin yanda ransu yake so.....sai dai b'angaran sa daurewa kawai yake, domin bukatarsa
bawai tana biya duka bane, kawai dai yana rage zafi da hakan, wannan dalilin ya sanya ranar
da tayi wankan tsarki kamar ya zuba ruwa a kasa yasha ganin tana sallar asubahi yasa daya
dawo daga masjid ya cire jallabiya yayi rashe-rashe a gado yana kallonta tana gyara tarin
turarukan dake saman mirror, kallonta kawai yake yana lumshe idonsa tare da shafa kasan
mararsa gabadaya a dame yake yanda yake jin jiki baya tsammanin ko yaje gurin aiki zai iya
tsinana wani abun azo a gani.

Ta juyo tana kallonsa ganin condition din da yake ciki yasa jikinta ya mutu ita kanta tasan a cikin
damuwa yake, kuma ba komai ne ya janyo masa damuwar ba sai tarin sha'awar dake damunsa
duk da tana iya bakin kokarinta gurin ganin ta yi masa wasa amma ta fahimci kamar hakan
baya gamsar dashi.
A sanyaye ta zauna kusa dashi, ya kama hannunta ya rike yana murzawa......cire hannunta tayi

tare da fadin.'' Ina kwana."

A kasalance ya amsa yana kokarin janyota jikinsa......Ta matsa a tsorace tana kallon kwayar
idonsa wacce ta jirkice tayi jajawur!

"Me kake bukata wanda za kayi break fast dashi."? wannan tambayar tayi masa babu walwala
a tare da ita.

Ya sauke ajiyar zuciya idonshi gabadaya yana kanta yace." Dake nake so na karya kummalo."

Zum'bura bakinta tayi tana dan matsawa daga jikinsa.

Ya bita da wani mayataccan kallo kafin yace." Meye haka kike gudu na ko bakya so mu zama
abu d'aya."?

Tsaye ta mi'ke har yanzu taki sakin fuskarta tace." Ni dai ka fada min abinda kake bukata zan
shiga cikin gidan yanzu."


Ya mike zaune tare da kokarin janyota jikinsa, ta matsa gefe da sauri.........Yace." Na fada miki
ke kad'ai nake buk'ata idan kuma zaki min rowa ne to."

Ba tace komai ba ta kama hanyar fita, haka kawai taji tana sha'awar taja masa rai! haka
kawai kai tsaye ba zata bashi kanta ba sai ta wana shi!


Kasa katabus! yayi kawai ya saki baki yana kallonta har ta bude kofar dakin ta fita......Sai
sanda yaji wani irin motsi da gabansa yayi ya dawo hankalinsa, ya kalli gurin yana girgiza
kansa, gabad'aya girmansa ya bayyana bai ta'ba riskar kansa a irin wannan yanayin ba.


Lamo ya kwanta yana matse k'afafunsa, ai ko ana ha maza! ha mata! sai ya sake aure saboda
irin wannan ranar, domin ya lura mata da yawa mugwaye ne basu da tausayi! amma yana
tsammanin ba duka suka taru suka zama daya ba, yana da tabbacin idan Hamra'u ce ba zata
bar shi cikin halin ni 'yasu ba.
Sosai cikinsa yake ciwo mussaman k'asan mararsa, ga wani irin girma da gabansa ke karawa
sai hauhawa yake tamkar ya fasa wandon ya fito.


Kira ne ya shigo wayarsa dake can nesa dashi.......ya sanya hannu yana lalubanta har Allah ya
bashi ikon ganinta.

Asp ne yasan za'a rina wai an saci zanin mahaukaciya.........Cikin sha'kewar murya yake
magana.

Cike da kulawa Asp din yace." Subahanallahi baka da lafiya ne."?


Gyaran murya yayi yana janyo maganar da 'kyar yace." Da sauki dai za'a ace amma ina jin jiki
bana tsammanin ma zan fito aiki a halin yanzu."


Yace." Nima abinda nayi tunani kenan, ganin takwas ta wuce baka shigo ba yasa nace lallai
akwai matsala, shin me yake damunka."?


Shuru yayi yana nazarin maganar, Asp abokinsa ne kuma kamar dan uwa yake a gurinsa
amma baya tsammanin zai iya fada masa sirrinsa.

Dawurwura! yake domin ya rasa ma abinda zai ce masa.

Yace." Ashe har mun fara haka da kai, ai na d'auka abunda ya shafeka ya shafeni me yasa
zaka b'oye min damuwarka? ni fa na d'auke ka tamkar dan uwa na jini."


Gabadaya sai jikinsa yayi sanyi damuwarsa ta sake tsananta Asp din ya gama kashe masa jiki.


Yace." Bafa wani gagarimin abu bane kada ka tashi hankalinka''


Yace." 'Karamin abu ba zai sanya ka damu kanka haka ba, a sanin da nayi maka jarumin namije
ne wanda k'aramin abu da babba basa firgita ka babu shakka akwai abunda yake faruwa da
kai."


Jin yanda Asp din yake kambaba! shi ya sanya shi dariya, ya rintse idonsa tare da kokarin
danne sha'awar dake damunsa.........Shi kansa mamakin kansa yake, kamar yanda Asp din ya
fada k'aramin abu ko babbah basa ta'ba d'aga masa hankali, amma abun mamaki! abunda bai
taka kara ya karya ba shine yake wahalar dashi, yarinyar ta zame masa matar jaraba ita kadai
yake gani a gabansa koda ya hasaso wata macan ba kamar ita ba.


Jin shuru bai magana ba ga wayar na bin iska yasa yace." Kodai har yanzu ban kai matsayin

da zanji matsalarka ba kayi shuru, bahaushe yace (shuru ma magana ce.")


Ya sauke zazzafar ajiyar zuciya kafin yace." Matsalar mutuniyarka ce."

'Yar dariya yayi domin sai dama ya raya hakan a ransa, shi kansa matsalar da yake fama da ita
kenan......Zeey bata barin sa ya sarara, k'orafin yau daban na gobe daban! yafi samun
nutsuwa da Madam Uwargidansa, wannan dalilin ya sanya yaji gabadaya auran ya fice masa
daga rai yana jin tsoron auro ta ukun tazo ta daga masa hankali domin tun kafin ta shigo gidan
tana nuna zafin kishi akan matansa, yasan ba zai samu matsala da Madam ba, Zeey ce 'yar
tujara! baya tsammamin kanwarsu zata jiku guri d'aya.

Yana 'yar dariya yace" Umar matsalarka da Zinatu taki 'karewa amma kada kayi mamakin
watarana kai da ita zaku iya zama kamar *Laila Majnun!* saboda tsananin so da 'kauna." cikin
wasa yake maganar.

Girgiza kansa yayi kafin yace." Bana tsammanin faruwar hakan domin ita wannan yarinyar
babu macan da ta kai ta 'keta da mugunta! ban san da hakan ba sai yau."
Iyakar gaskiyarsa yake maganar.


Da sauran dariyar a tare dashi yace." Wai dan Allah me tayi maka ne? nifa kaina ya kulle
wallahi."


Tsaki! yaja kafin yace." Rabu da ita kawai ai nima ina da rana."

Yace." Ai tambayar ka nayi amsa ya kamata ka bani naga kana waskewa.


Shuru yayi na second biyu kafin yace." Naga kamar tana jin maganarka kayi mata nasiha
cewar abunda take haram! ne mala'iku suna tsine mata! tabbas da taje islamiyya ba za tayi
haka ba, amma kai a matsayinka na waliyyin ta sai ka nuna mata hanyar gaskiya."



Shi kam Asp dariya kawai yake 'kya'kyatawa domin ya kamo bakin zaran! *Namiji!* har *Namiji!*
mace ta mayar dashi sakarai! koda yake shima hakan take a gurinsa lallabawa kawai yake a
gidansa, idan ya fito gurin aiki a fafata!


Yace." Waye ya fad'a maka mata wasa ne! duk isa da jin kai! idan ka shiga hannunsu sai ka
raina kanka.......kawai ka iya zama dasu shine samun kwanciyar hankalinka, domin yawancinsu

basu da imani idan wani sa'bani ya shiga Tsakaninku ta nan suke fanshewa babu ruwansu da
dokar Allah! sun bi sun take saboda san zuciya, amma kuma muma mazan muna da namu
laifin domin bama sanin muhimmamcin matan mu sai bukatar kan mu ta kawo mu, sannan suke
da daraja a gurun mu, wannan ba dai-dai bane, yana da kyau mu gyara kuskuranmu suma
matan su gyara nasu."

A sanyaye yace." Kwana biyu zaman lafiya muke sosai kuma na zauna nayi tunani domin gano
dalilin da yasa take gudu na ban ga komai ba, kawai dai nafi tunanin mugunta ta shirya min
shiyasa ta bari na saki jikina da ita."


Yace." Kasan suna da wani abu, idan kazo biyan bukatarka a gurinsu to burinsu su ja maka rai!
yanda na fahimci hakan yana musu dadi."


Yace." Nima nayi tunanin haka mybe tana so naje na fashe mata da kuka ko."?


Asp din ya fashe da dariya yana girgiza kansa yace." E to hakan ma ba laifi bane zaka iya
zuwa amma dai kasan irin kukan da za kayi."


Dogon tsaki yaja kafin yace." Allah ya kiyaye."! da karsashi! da karfin gwiwa! ya fadi maganar
kamar gaske baya kukan😅


Yace." Ka daina cika baki fa."

Cikin jin takaicinsa yace." Ranka ya dade mu bar wannan maganar haka domin wallahi ni raina
ne ma yake b'aci! kawai abunda za kayi anan shine ka kira wayarta kayi mata nasiha watakila
taji tausayi na ta bani hakkina, amma ina mai tabbatar maka da cewar idan ta'ki to zan k'wata
ta karfi da yaji."

Yace."Duk ba za'ayi haka ba, kayi hakuri insha Allah zan mata magana kuma komai zai wuce
amma ina so dan Allah ka bata muhimmanci domin su mata babban burinsu suga ana kula
dasu gami da nuna musu soyayya."


Murmushi kawai yayi yana girgiza kansa, a ganinsa duk wata kulawa da soyayya ya bawa
yarinyar kawai dai ta shirya zalinci ne don ganin ya jarabtu da tsananin sonta.

To kamar yanda Asp din yayi alkawari zai kira wayarta domin yay mata nasiha hakane ya
faru..........bai fito 'karara ya nuna mata abunda yake nufi ba, amma yayi mata hannunka mai
sanda wanda yasa ta fahimci abunda yake nufi.......Ba ta iya cewa komai ba, har yayi mata
sallama, ta kashe wayar tana sauke ajiyar zuciya.
Tabbas bata raba daya biyu shine ya shedawa Asp din abunda yake faruwa a
tsakaninsu..............Ita fa akwai manufarta kai tsaye ba zata amince masa ba a yanzu sai nan
da wasu kwanaki.

Na farko tana tsoron daukar ciki tunda tsarkinta kenan.........tana da tabbacin cewa idan rabo
ya rantse a tsakaninsu za ta iya samun ciki dalilin k'ofofin jikinta da suke a bude.....Wannan
shine babban dalilin da yasa take gudunsa, tafiso ko wani abu zai shiga tsakaninsu ba yanzu
ba tukkuna.

Wanka tayi taci gayu tana kamshi turare kala-kala ta zauna a falo tana kallo tana tsikarar
duniyarta da tsinke babu abunda ya dameta!


Ta manta dashi domin duk a tunaninta ya tafi gurin aiki.............Kawai sai ta tura Baraka ta nufi
sashen domin gyarawa kamar koda yaushe.


Baraka tasa key tana muzara kofar taki bud'ewa, shi da yake kwance a uwar daki ya dinga jin
motsi ya fito falon yana tambayar waye."


Gabanta na faduwa tayi saurin barin gurin.........tana kokarin shiga wani korido ya hango
bayanta, nan ya fahimci cewa d'aya daga cikin masu aikinta ne, ya koma ciki da mamakin
hakan a tare dashi.


Baraka ta sheda mata cewar yana nan bai fita ba, jikinta a sanyaye tace." Amma dai baku
had'u ba ko."?

Da sauri tace." Eh ai jin yay magana yasa da sauri na matsa daga gurun.

Ajiyar zuciya ta sauke tare da jin sanyi a cikin zuciyarta, tasan duk ranar da yasan abunda yake
rufe akwai rikici.


Sai bayan la'asar ya samu kansa, a gida ya gabatarsa da sallah dan bai iya shiga massalaci ba
gudun abunda ka iya zuwa ya dawo kawai ya hakura yayi sallar a gida...............Kai tsaye

sashen Uwale ya nufa ya same su zaune a falo suna kallo.

Ya samu guri ya zauna yana kiran sunan Allah.....Uwale ta kalleshi da fadin." Ashe baka fita."?

Yace." Eh wallahi na yini bana jin dadi sai yanzu na samu sassauci."


Tace." Ayya ai ba labari me yake damunka."?

Ajiyar zuciya ya sauke da fadin." Ciwon ciki ne amma yanzu da sauki tunda nasha magani."


Tace." To Allah ya sawwake." Ya amsa da "ameen yana kallon gefan da Hamra'u take zaune
sai cika take tana batsewa!


Abun ya bashi mamaki sosai! yarinyar ba ta'ba share shi irin yau ba......Cikin kulawa yace."
Kanwata lafiyarki kalau kuwa? bako gaisuwa."

Ta kalleshi tana sake hasaso abunda ya faru! kawai sai wasu zafafan hawaye suka ciko
idonta.......Wani irin haushinsa take ji tare da masifar kishin matarsa.


Sunkuyar da kanta tayi tana kokarin boye hawayen kada ya zuba.


Uwale tace." Ai Hamra'u kwana biyu ta zama shuru-shuru! ko ni ma da kyar take min magana."


Da kulawa yace." Ko baki da lafiya ne."?


Kai ta girgiza kuka naso ya k'wace mata.


Yace." To ki daina damuwa komai yana da lokaci dan haka ki kwantar da hankalinki."


Wannan maganar da yayi ta sanyaya mata zuciya......Ta kalleshi tare da sake jin sabon sonsa
na ratsa cikin jikinta......Murmushi yayi mata da fadin ." Ko zaki iya taimaka min da abinci."


Tai murmushi da fadin." Me zai hana bari na kawo maka.''

Ta ajiye romot din hannunta ta nufi kicin tana adduar samun nasara a zuciyarta.


Ido ya dauke daga kanta shima adduar yake a cikin zuciyarsa Allah ya bashi ikon yi mata
adalci.

Uwale ta kalleshi da fadin." Ina matar taka ina fata dai lafiya lau kuke zaune."?


Yace." Lafiya lau ai tana zuwa ku gaisa ko."?

Girgiza kai tayi da fadin.'' Oho! o! ni ai na kwana biyu rabon dana sa ta a idona."


Da mamaki a tare dashi yace." Kina nufin bata zuwa ta gaishe ki "?


Yanda ya fadi maganar a harzuke! yasa jikinta yayi sanyi ta dinga nadamar subtar bakin da
tayi, kwata-kwata bata so wani sa'bani ya shiga tsakaninsa da matarsa

Ganin tayi shuru yasa ya gazgata

4 / 13