GOJE part 3 Complete Document by Binta Abbale-1.pdf

Author :  Binta Umar Abbale Category :  Hausa Novels Story

Chapter   2 / 13

3K to 6K   out of 37.7K words

ne ace ta bar gurin da nake kwanciya kaca-kaca babu gyara, kana
maganar daga gidan sarauta ta fito mata nawa ne suke da sarautar amma suna tsaye akan
mazajensu da kulawa dasu.....Na tabbatar da cewar duk irin rashin mutuncin da yarinyar nan
take tana sane, tunda ta san taci abinci tayi ado da kwalliya dare yayi ta nemi biyan bukatar
ranta to mai zai sanya ta kasa aikata ayyukan da ta san zasu faranta min rai, Asp ina son
yarinyar nan sosai amma dole na auri wacce ta san mutuncina dana 'yan uwana wannan shine
hukuncin dana yanke."


Yace."Nima ban ha naka aure ba Umaru kawai ina baka shawara ne akan ka yi saurin gyara
al'amarin kada ya 'baci, hakika abinda tayi bata kyauta ba, wannan dalilin yasa nake baka
wannan shawarar."

Yace."Shikkenan nagode sosai insha Allah zanyi kokarin ganin komai ya daidaita."

Yace." To alhamdulillhi nagode da daukar shawarata."

Sallama sukayi kowanne zuciyarsa cike da damuwa, mussaman shi Umar din da yake ganin
kamar yarinyar tana nema ta dinga fitar masa da sirrin gidansa, duk yanda yake da Asp din
baya bukatar yaji abunda ya shafi iyalinsa, ai ko babu komai sirri yana da dadi.


Side din ta ya nufa, ya same ta kwance a gado taci kuka ta koshi kwayoyin idanuwanta duk sun
sauya kala.


Kallo d'aya tai masa ta kawar da kanta tana zumb'ura baki.

Shi kam tsigar jikinsa ce ta tashi! ganin yanda idanuwanta sukayi jajawur! hakan ya daga masa
hankali mutuka! wannan ya tabbatar masa da cewa tana sonshi tunda har take kishi a kansa.


Ya zauna kusa da ita da fadin." Tashi muyi magana."


Share shi tayi ta juya masa baya.

Ya rike hannunta yana kokarin tayar da ita tana komawa.

Kusa da ita ya kwanta ya janyota jikinsa sosai hannuwansa duk biyun yasa ya ratsa
jikinta.........Ajiyar zuciya suka sauke a tare.

Kimanin minti goma ya kai yana kokawa da zuciyarsa kafin ya daidaita nutsuwarsa ya fara
magana kamar haka.

"Me yasa zaki shedawa Asp sirrin gida na."?

Kai tsaye tace." Saboda shi kadai zan shedawa abinda yake damuna ya rarrashe ni."


Yaji wata kibiyar kishi ta soki makogwaronsa! yace." Kwanakin baya fa haka ki kayi min na
gargade ki kan cewa bana so kina fita da duk wani abu da ya faru a tsakaninmu shin mai yasa
ke ba zaki zama mace mai sirri da rike amanar mijinta ba."


Da sauri ta mike zaune tana masa wani irin kallo tace." Yaushe ka bani damar hakan, bayan
kullum kana munafurtata kana tare da yarinyar nan kuna mu'amula tamkar mata da miji, a ina ta
samu key din sashenka? sannan meye hujjar ta na hawa gadonka, koda yake ban sani ba ko
kana biyan bukatarka da ita."
Ya dinga kallonta yana auna maganganunta......Maganar da tafi daukar hankalinsa "Ko da yake
ban sani ba ko kana biyan bukatarka da ita." Wannan maganar ta bashi mamaki mutuka."


Yace." Yanzu me ki kike nufi da wannan maganar? me ki ka dauke ni fasiki kome."?

Ba tare data kalleshi ba tace." Duk abunda zuciyarka ta raya maka hakane a zuciyata."


Ya sauke zazzafar ajiyar zuciya yana kokarin danne bacin ransa, baya so ya biye mata su zo
suna hayaniya shiyasa yake bawa zuciyarsa hakuri, ya tashi zaune tare da kokarin rike
hannunta tana fuzgewa.

Yace." Ni Sulhu nazo muyi ba wata hayaniya ba, wannan maganar da ki ka fada a kaina ta
'bata min rai fiye da tunaninki amma ina so ki san wani abu da ni din mazinaci ne ina ganin da
tuni kin sheda hakan tun a haduwar mu ta farko na samu dama iri-iri a kanki amma ban cutar
dake ba, ki sani cewa yanda na tsani zina haka na tsani mutuwa ta, kullum cikin nesanta kaina
nake da ita to mai zai sanye ki dinga alakanta ni da aikata hakan me nai miki ? ko kuma kina so
ace mijinki ya kasance mazinaci ."?

Shuru tai gabadaya jikinta yayi sanyi da kalamansa .


Ganin haka yasa yace." Maganar Hamra'u muke a yanzu ba kya so ta cigaba da kula dani to
kiyi gaggawar gyara kuskuranki, abun nufi anan shine ki dauki ragama ta da duk wani abun da

ya shafe ni, ina nufin ci da sha na da kuma tsaftace makwancina ladabi da biyayya, sai kuma
abu na karshe bani hakkina na aure wannan shine abubuwan da zakiyi wanda zai sa Hamra'u
janye jikinta dani."


Ajiyar zuciya ta sauke tare da d'an zumbura baki abunda ya zame mata jiki, tace." Ni a guri na
duk wannan mai sauki ne, burina kawai ka fita daga sabgar yarinyar domin bana bukatar wata
mu'amula ta shiga tsakaninku, kawai ta tattara kayanta domin bana bukatar ganinta a in da
nake."
Yace." Wannan ne kuma ba zai samu ba, na fada miki tun kafin kizo gidan nan yarinyar take,
tun muna 'kauye muke tare tayi min hidima sosai kana kulawa da kakata babu dalilin da zai
sanya ta bar gidan nan babu kwakwkwaran dalili."

Wani irin kallo tai masa mai kama da harara kafin tace."Wai shin ma meye dangartakar dake
tsakaninku."?

Yace." 'Yar 'kanin Uwale ce a matsayin 'kanwa take a guri na."

Tace." Bayan wannan ala'kar ai akwai wata dan ba zan mance ranar da kake shedawa Asp ita
a matsayin wacce zaka aura ba shin ko ba haka bane."?


Da yake yana bukatar maganar ta mutu sai kawai yace." Wannan ai tsohon zance ne ki ajiye shi
a gefe ke dai kawai ki gyara kusakuranki sai mu zauna lafiya, amma ki daina k'yamar ahali na."

Ajiyar zuciya ta sauke tana jin sassauci a cikin zuciyarta, tace." Idan ka rike min alkawari nima
zan baka mamaki."!


Murmushi yayi wanda yake fito da zahirin kyawunshi yace." Kada ki damu amma wane irin
tanadi ki kayi min yau domin ina tunanin angwancewa kin shirya ko."?


Jin abinda yace yasa tayi masa wani irin kallo, ya daga mata gira gami da so ya tabbatar mata
da maganarsa.........Gabadaya jikinta sai ya mutu, sai kawai ta sunkuyar da kanta tana tunanin
abunda zai faru a tsakaninsu idan daran yayi.


Koda ya shiga sashen Uwale domin ya samu Hamra'u da maganar don ya nuna mata kuskuran
abinda take a yanzu, ada idan tayi hakan babu laifi amma yanzu tunda yayi aure to abinda yafi
kamata ta janye jikinta domin samun zaman lafiya.

Da maganar ya shiga amma abun mamaki sai ya kasa cewa da ita komai gabadaya tausayinta
ne ya rufe shi ganin yanda take ta rawar jiki a kanshi, baya tsammanin zai iya watsa mata 'kasa
a ido kuma mutukar ya cika shi dan halak ne dole ya aure ta ko dan irin soyayyar da take nuna
masa, amma ya tabbatar da cewar hakan ba zata samu ba sai an kai ruwa rana a gidan.

Allah kenan, yayin da ya ci burin angoncewa da amaryarsa a daran ranar sai amaryar tashi ta
'bule jini ya 'balle! godiya tai ga Allah daman tunda ya sheda mata kudirinsa take cikin damuwa
ganin wannan jinin ya sanya ta kwantar da hankalinta kamar tsumma a randa.

Da yake ba ta da kirki ba ta fad'a masa halin da take ciki ba ta kyaleshi ya gama sakin jiki
domin ba tayi masa waigi da duk sassan jikinta ba pant kawai ta bari a jikinta, ta sakar masa
ko'ina yana yin yanda yake so, sosai ita dashi suka kai makura gurin bukatuwa, ya dinga
kyarma zufa na keto masa, kaf ya cire kayan baccin dake jikinsa ya raba kafafunsa a kanta
kokarin cire pant din yake yaji alamun abu a gurin........Hannu ta rike masa tana girgiza kai, ta
d'an ture shi ta tashi zaune tana jan wani irin numfashi gabadaya tsigar jikinta ta tashi.........!

Ya 'kan'kame bayanta yana wani irin nishi! a sar'ke yace." Me yasa zaki min haka? kin san baki
da tsarki mai yasa zaki sanya na shagala har na kwadaitawa kaina kasancewa dake uhum! me
yasaaa."! ya kare maganar yana fesar da wani irin nishi!!!

Ta dinga jin yanda numfashinsa yake fita da sauri da sauri duk ya rikice mata jikinsa in banda
rawa babu abunda yake gabadaya hannuwansa na kan Brest din ta yana wasa dasu......Murya
na rawa kamar mai shirin fashewa da kuka yace." Baby please help me! kiyi min wani abu kada
ki barni sasakai! zan iya mutuwa babyyyy....! ya k'are maganar yana hura iskar bakinsa cikin
kunnuwanta.

Gabad'aya ya gama rikirkita mata lissafi, tausayinsa ne ya rufe ta ta dinga tuna irin yanayin da
take shiga idan sha'awa ta kamata, dole ta taimaka masa domin ya samu ya zubar da abunda
ke damunsa.

Ta juya tana kallonsa duk ya wani susuce! idonshi ya kada yay jawur!! ya wani 'kura mata ido
yana lasar lips d'insa, yanda yanayinsa ya nuna taimakonta kawai yake bukata.

Babu yanda za tayi domin a lokacin wani sonshi da tausayinsa ne ya rufe ta.........Da kanta ta
kwantar dashi ya wani kwanta kamar k'aramin yaro.......Hannunshi ya dora saman marar shi
yana nuna mata abar tashi da tayi tashin goron zabi, ta mike car! tana harbin iska! "Baby
please kiyi min wani abu kinji ko."! muryarsa bata fita yake maganar............Ajiyar zuciya ta
sauke a hankali tasa hannunta a kai ta fara ja tana wasa dashi......Wani irin nishi ya fara saki
yana sank'amewa a gadon.

Kafin kice kwabo ya rikice! kaf-kaf jikinsa ya dinga yi kamar wanda zazzafan zazzabi ya kama.

Ta cigaba da wasa da abar a hannunta tana kallon yanayin da yake ciki dariya ce take cin ta
ganin kamar yana shirin haukacewa sai wani ciccije baki yake......Cikin zuciyarta tace ." Ashe
akwai abunda zai rikita guy nan ta'b! ta gano lagonsa.

Rintse ido tayi kafin tasa a baki ta fara sucking ashe abunda yake da farko shafar mai ne!!
yanzu ihu!! ya kurma! kamar wanda yake bakin aiki! tai sauri ta cire bakinta tana kallonsa! ya
rike kanta yana kokarin mayar wa gurin..............Haka nan ta daure ta cigaba da sucking din shi
har Allah yasa ya fara yun'kuri cire bakinta tayi ta mayar da hannunta kai! ya janyota ya matse
a jikinsa yana kiran sunan Allah.!


*Allah ya baki Lada ZINATU*

*Duk macan dake kyautata shimfidar mijinta Allah yasa ta cikin aljanna madawwamiya*


*Bana koya iskanci ko lalacewa! buri na a samu zaman lafiya da daidaito a tsakanin
ma'aurata*

*Saboda haka ku dauki abunda yake da amfani ko watsar da mara amfani*




*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi
sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar
gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[3/26, 9:55 PM] Matar Malam😊: _Ayi hakuri yau banyi posting akan lokaci ba nayi busy da
yawa a min afuwaí ½í¹í ¼í¿»_


*81&82*
Shi kansa ya san yayi abin kunya dalilin da yasa kenan ya kasa had'a ido da ita, jikinsa a
mutukar sanyaye ya lalubi gajaran wandonsa ya lalla'ba yasa, kafin ya sauka daga gadon, kai
tsaye bandaki ya nufa yana raya abubuwa da yawa a cikin ransa..........Sai bayan da ya shiga
bandakin ta iya dauke idonta daga kanshi kai ta shiga girgizawa tare da mamakin irin abinda
ya dinga yi sai kace wani zautacce ko kuma mahaukaci sabon kamu.

Shi din ma tunanin da yake kenan, idan ya tuna abun kunyar da ya tafka sai gabadaya ransa ya
b'aci sam bai so hakan ba, domin baya so yarinyar ta raina shi domin ganin girmansa, babu
abunda yake bashi haushi da takaici sai in ya tuna ihun! dinga zabgawa! dole yayi ko'karin

kiyayewa anan gaba.


Koda ya fito bai yarda ya kalli in da take ba, jallabiyarsa ya dauka yana sanyawa a
jikinsa.......lokacin ita kuma ta tashi ta shiga bandakin domin tsaftace kanta, hakan sai yayi
masa dadi yayi gaggawar gama uzurinsa ya nemi guri ya kwanta yana so bacci ya daukeshi
kafin ta fito.

Hakan bai samu ba, domin idonsa biyu ta fito duk a kan idonsa ta shirya tana juyowa yayi saurin
rufe idonsa fitilar dakin ta kashe kafin taje ta kwanta daf dashi tana kokarin rufe jikinta da
bargon dake jikinsa.

Ajiyar zuciya ya sauke lokacin da yaji ta a kusa dashi ya bude ido yana kallonta ta kalleshi tare
da kashe masa ido! duk da duhu a dakin yaga irin abunda take masa, gabadaya ta gama kashe
masa jiki! sai kawai ya sanya hannuwansa duk biyun ya ratsa kugunta sosai ya manne ta a
jikinsa, suka sauke ajiyar zuciya a tare, bakinsa ya dora a saman bakinta kafin yace." Allah
yayi miki albarka."

Taji dadin adduar sosai a hankali ta amsa da "ameen" tana kara lafewa a cikin faffadan kirjinsa
da take mutukar so da sha'awa.

Bacci mai dadi sukayi wanda suka jima ba suyi irinshi ba, da asubah kusan a tare suka tashi,
ya dan shafa gefan fuskarta kafin ya zare jikinsa ya sauka.

Sai da yayi wani wankan sannan ya daura alwala ya fito.

Ya sauya jallabiya da gajeran wando ya shirya tsaf domin shiga massalaci, da casbaha a
hannunsa ya tsaya a kanta yana mata magana.


Tashi tayi tana d'an mutsika idanuwanta, yace." Zan shiga massalaci yana da kyau kema tashi
kiyi sallah ko.''

Ba tace komai ba ta sakko da kafafunta kasa, ganin haka yasa ya kama hanyar fita.


Daurewa tayi ta kori shaid'an din da yake so ya rinbace ta, taje ta dauro alwala ta fito, ta
gabatar da sallah bacci yana rinjayarta.

Koda ta idar da sallar gadon ta koma ta kwanta aikuwa bacci mai nauyi ya d'auketa.

Koda ya fito daga massalacin kai tsaye gurin su Uwale ya nufa............Uwar dakin ya shiga ya
sameta kan dadduma da carbi a hannunta, ya zauna gefanta suna gaisawa da juna.

Tace." Kwana biyu kafafuna duk sun ishe ni da ciwo gashi ina so naje k'auye bikin 'yar gidan
Tasallah makociyar nan tawa ai kasan ma yarinyar Zainabu ita za'ayi wa aure "



Girgiza kansa yayi yana kallonta kafin yace." Baki da ishashshiyar lafiya Uwale ki zauna a gida
ki huta idan na samu hutu zamuje gabadaya."


Tace." A'a ni dai sai naje domin Tasallah ba ta cancanci haka a gurina ba, ta jima ba tayi sabga
ba sai yanzu saboda haka ni dai ka k'yaleni sai naje.'"


Yace." Yaushe ne bikin."?

"Sati biyu masu zuwa."

Yace."To babu damuwa Allah ya kaimu za muje tare amma ba zamu kwana ba."

Tace."A'a mu dai zamu kwana gaskiya domin muna buk'atar gaisawa da 'yan uwa mussaman
Hamra'u da ta kwana biyu ba ta ga iyayenta ba."


Shuru kawai yayi yana kallonta ya riga ya san halinta idan ta kafe akan abu shiyasa baya
jayayya da ita.


Yana 'kok'arin tashi Hamra'u ta shigo dakin.

Fuska a sake ta tsuguna har kasa tana gaishe shi.

Shima ya saki fuskarsa yana amsawa.

Tace." Yaya na yau irin abincin da kake so nayi mana."

Yace." me kenan."?

Tana 'yar dariya tace." Towon shinkafa miyar agushi."

Shuru yai yana raya wani abu a ransa.

Agogon hannunsa ya duba kafin
Yace."Okey godiya nake kanwata amma ki ajiye min bari naje shirya tukkuna." Ya fadi hakane
a zahiri amma a can kasan zuciyarsa ba haka abun yake ba, baya ya san ya gwasale
gwanintar da tayi masa, shiyasa yayi mata wannan wayon amma me zai yi da abincinta bayan
na amaryarsa yana can yana jiransa, a tunaninsa yanzu gwanar tashi ta kammala masa
breakfast tare da ado irin wanda yake bala'in so.


Sai dai me! a kwance ya same ta lakadan tana bacci, ya jima a tsaye a kanta yana kallonta tare
da d'umbun mamaki a tare dashi, anya kuwa ma tayi sallah? zuciyarsa ce take raya masa
hakan........Ya kalli agogon dake hannunshi bakwai da kwata, kansa kawai ya girgiza
zuciyarsa a kuntace! ya fara shirin fita.
Sai da ya kammala tsaf sannan ya tsaya a kanta yana tashin ta.

Ta bude idonta dake cike da bacci! ganinsa cikin inform yasa ta fara kokarin tashi zaune.


Da fuskar bacin rai yake kallonta kafin yace." Wannan shine kuskure mafi muni da za kiyi
wanda zai janyo mana samun matsala domin ni ba raggo bane, kuma bana shiri da malalacin
mutum shin ina alkawarin da ki ka dauka akaina."

Ta sunkuyar da kanta tana auna maganganunsa! shin wai ita ya za tayi ne? sam bata fahimci
abinda yake nufi ba.

Ganin tayi shuru yasa yaja dogon tsaki da fadin.'' Kin dai yi sallah ko."?

Ta daga masa kai alamun E tayi."

Bai sake magana ba, ya bude drowar gefan gado ya kwashe wasu takardu masu dan yawa ya
had'asu tsaf duk tana kallonsa, bai kalli in da take ba ballanatana yayi mata sallama ya sa kai
ya fice daga dakin.

Ajiyar zuciya ta sauke bayan fitarsa........Ita fa gaskiya ba ta

2 / 13