Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel

Author :  Aysha Cool Category :  Complete Novels

Chapter   54 / 67

159K to 162K   out of 199.9K words

face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*


Paid book ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu?atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book Win. Kar ku manta da subscribing YouTube channel Winmu na Cool hausa novels, domin samun daWaWan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ?anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel Win*

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Susbcribe my YouTube channel please =?O?


*TALLA! TALLA!! TALLA!!!
*?AN?ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA ?UDURAR ALLAH*

Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab a kusantar wata mace ba? Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa. Likitan yana jinjina kai ya sake furta  Tabbas Jaheed jininka don gwajin k wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba a yi gwajin ba.

Shiru na tsawon lokaci d akin ya d auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k wararan shaidu. Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab a rik ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD i. Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.? Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K UDIRAR ALLAH& .

(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nishaWantar da ku, da WaWan litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA Win sa ya kasance daidai da na yaron da bai taSa ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga ?uruciya har girmansa, bai taSa aikata zina ba? Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin ?udurar Allah. Masu bu?ata kai tsaye za su iya tuntuSar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)




*Littafin kuWi ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*








BuWe ?ofar banWakin yayi ya fito, ta ?wala ihu ta rufe jikinta, ko kallonta bai yi ba, ya maze kamar bai ganta ba, ya wuce ya kashe fitila ya kwanta.

Ajiyar zuciya tayi, ta saka kayanta, ta nufo gadon, sai dai ya babbake gadon, kuma ya ajiye system a kan gadon.

"To ka matsa mini in kwanta".

Ba tare da ya kalleta ba ya ce "Gado Waya zaki kwana da ?aton?".

"To a ina zan kwanta?"

Yayi mata shiru, ya cigaba da tattaSa system Win.

Ta hau ta ja fulo Waya ta kwanta, ta ce "Papa ni fa buge-buge nake yi idan ina bacci, wurin nan yayi mini kaWan"

"Saboda gaki giwa ko? Ki ka buge ni ?asan gado zan hankaWa ki"

"Dan Allah papa ka matsa, ga space can a bayanka fa"

Ganin ba zai kulata ba, ya sanya ta kwanta, shima kashe system Win yayi, ya kwantar da kansa a kan pillonta, jin numfashin sa a fuskarta ya sanya ta buWe ido.

"Papa wai dan Allah idan baka takura mini ba baka jin daWi".

"Mmm" ya bata amsa.

"To dai ina yawun bacci, kan gari ya waye na ji?a fulon nan, gara ma ka tashi" dariya yayi ya ce "Ba zan fa tashi ba"

Ta yin?ura zata juya masa baya, ya ri?eta.

A haka wani irin nannauyan bacci yayi awon gaba da su gaba Waya.

***
Iya ?o?ari sosai mai sunan baba yana yi, a kan ya samu ya kammala ginin nan, duk da kusan abubakar ne yake ta aikin, gefe ga kayan lefe yana fama.
Sai dai a duk lokacin da ya tambayi iman, ko ta na da bu?ata kalar abun da za a saka mata a kayan lefe, sai ta ce masa ita ba ta da zaSi, duk abun da yayi mata shikenan.

Yadda laila ta tsaya a kan rumaisa, haka yanzu ma ta tsaya a kan Iman, take ta shan gyara, sai wani irin kyau take, ta ?ara ?iba tayi fresh da ita, fatar nan ta ?ara she?i, saboda yadda ta kama sabayar maman Khadija, gefe kuma ga maganin maman ilham, wanda ya ?ara sawa ta cika ta yi fam da ita.

Abunka da farar mace, har wani Waukar ido take yi, mai sunan baba duk lokacin da ya zo wurinta, sai ya ga ta ?ara yi masa kyau fiye da da, sai dai ba zai iya fitowa ya ce mata tayi kyau ba. Sai ma ji da ya din ga yi, ina ma ta daina fita, saboda kishinta.

Mai sunan baba ya saki jiki da mahmud, dan har gidan da iman za ta zauna, sun je tare, ya din ga yabawa mai sunan baba sannan ya ce "Ni yakamata na ?arasa aikin ginin nan fa".

Mai sunan baba ya ce "Saboda me?"

"Saboda haka ya kamata"

"Ko kuma ka raina abun da nake yi ne?"

Mahmud ya yi murmushi ya ce "Ni na isa? Kawai akwai bu?atar yin hakan ne, iman da mahaifiyata, da kuma rumaisa suna bina nannauyan bashin da yakamata na sauke".

Mai sunan baba cikin rashin fahimta ya ce "Wane irin bashi kenan?"

Mahmud ya Wan yi shiru ya ce "Ban san a yaya zaka Wauki abun ba? Na san zaka ji shi hagu a dama. Kamar yadda kowace uwa da Wa, yake akwai sha?uwa mai ?arfi tsakaninsu, to ni saSanin haka ne, ba wata soyayya ko sha?uwa tsakanina da tawa uwar, hasali ma a gabana ake cutar da ita, bana iya cewa komai. A lokacin da iman ke kan ganiyar kwasar ba?in ciki na fasa aurenta a jejjere, a lokacin ammi ta nemi alfarmar na auri iman, amma na ?e?ashe ?asa na ce ba zan ba.
Ni kaina bana gane yadda wasu abubuwan suke gudana, har sai da rumaisa ta shigo rayuwarmu, take ta ?o?arin haska mini hanya, da farko da ni daga nannauyan baccin da nake yi. Tana ta ?o?arin gyara tsakanina da mahaifiyata. Na san zaka ji labarin a wani iri ba lallai ka fahimta ba, amma ka bar shi a haka, ni dai fatana, ka bani dama ko yaya nayi wani abu a kan rayuwar iman, ko dan farantawa ammi da kuma rumaisa".

Ya share hawayen da ke ?o?arin zubo masa, ya fita daga gidan, tabbas kamar yadda ya faWa, umar bai gane kan wannan rikirkitaccen zancen ba, tayaya zaka rayu a cutar da mahaifiyarka a gabanka, ba tare da ka Wauki wani mataki ba?.

***
Baccinsa yayi nisa sosai, har alarm Win wayarsa ya dinga bugawa na sallar dare, amma bai tashi ba, sai da rumaisa tayi masa wani duka da ?afarta a ciki, ya tashi a razane.
Har ya tashi zaune, bacci kawai take yi, kuma kaWan ya rage ba ta faWa daga kan gadon ba, duk ta baje kamar baccin jarirai.

Janyota yayi ya gyara mata kwanciyarta, ya rufeta da bargo..
Yayi shiru yana kallonta, tare da mamakin yadda Allah ya yassare mata baiwa kala-kala, a haka dai gata ba ta ji sam, amma tana da baiwa ba ?arama ba, shi kansa yana mamakin yadda yake lallaSata, yake bin duk abun da ta ce masa.
Maybe hakan ba ya rasa nasaba da yadda yake ganin girma, da kuma darajar abun da tayi masa, wanda ko duniya zai bata ba zai biyata ba.

Ya dur?usa yayi kissing Win goshinta, sannan ya sauka ya shiga banWaki.

Da safe kuwa yana banWaki yana wanka, tana tsaye a gaban dressing mirror, tana kallon kanta a mudubi, tunani take maiyasa ba ta zo da sabayarta ba, dan ba ?aramin missing Win kunun take yi ba. Kar fa ta je su koma yadda suke a da, gaskiya gara ayi a koma gida, ta cigaba da amfani da kayan maman Khadija da na maman ilham.

Knocking aka yi a ?ofa, ta nufi ?ofar ta buWe, ta ga wata mata a tsaye, cikin broken English matar ta ce mata abincin da aka yi order ta kawo.

Rumaisa ta ce "Wannan wane irin turanci ne babata, wannan kalar turancin kamar na ?an lagos, kenan turancin kano daban, na anty laila ?an canada daban, na abuja da Lagos iri Waya?"

Matar ta ce "Ban gane me ki ke faWa ba?"

Rumaisa ganin matar ba ta jin hausa, ya sanya ta samu abun yi, ta ri?e ?ugu ta ce "Na ce, wane irin turanci ki ke yi, ke baki iya hausa ba? Kuma dai papa bai fita ba, kuma bai yi waya ba, ya aka yi ki ka kawo abinci, ko na sadaka ne?" Kamar shashasha matar take kallon ruma, dan ba ta fuskanci komai ba.

Takawa ya ?araso ya karSi kayan hannun matar, ya yi signing ya ce mata ya gode.

"Wai ni ya aka yi ka saka aka kawo abinci, naga ba wanda ka kira a waya"

Ya ce "Ai na so matar nan ta zane ki, kawai kin saka mata a gaba, kina ta mata surutun banza da hausa, bayan ba ganewa take yi ba".

Ta ce "Mhmm, nima fa kamar da a makarantar mu, bana gane komai, kamar dai ni da matar nan, ni babban abun da nake ganewa, a bani kuWin makaranta na sai goriba, ko manWo na yi tsokana da surutu na dawo gida".

"Yanzu fa?"

"Ina ganewa, anty laila ke koya mini sosai, kuma zaka ga result Wina"

Suka karya, yana yi mata mitar, dukan da tayi masa cikin dare. Dariya ta din ga yi masa, ta ce "Ai dama na gaya maka, Innalillahi ni fa sai da aka yi mini aure na daina fitsarin kwance, musamman idan ana sanyi, in ji fitsarin ya matseni, sai in yi mafarkin gani ina fitsari a banWaki, wallahi ina tashi zan ga nayi a kwance"

"Yanzun ma waye ya sani ko kuna abun ki?"

Ta ce "Haba papa, lokacin fa ina yarinya ne fa nake baka labari"

"To yanzun girma ki ka yi, ko da yake an fara girma fa, mantawa nake yi" Saboda kar ya zauna ya fara tsokanar ta, ya sanya ta tashi ta tafi window tana le?awa.

Can ya ji ta ce "Innalillahi"
Ya Wago ya ce "Lafiya?"

"Papa ina ka kawo mu nan? Nan ai duk ?an iska ne le?o ka ga fa"

Ya ?arasa ya tsaya a bayanta, wasu mata take nuna masa, sun sha matsatsun kaya, marabarsu da tsirara kaWan ne, sai kaiwa suke suna komowa.

Ya ce "Sun yi kyau tubarkallah" ba????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
shiri ta kalle shi ta ce "Me ka ce?".

"Na ce sun yi kyau"

HaWe rai ta yi ta ce "Amma dai ka san haram ne ko?".

Adam ya ce "Ke fa ki ka nuna mini" janyo window tayi ta rufe tana huci.

Ya fara ?o?arin ture ta ya sake buWewa ya ce "Matsa ban gama gani ba"

Rumaisa ta haWe rai ta ce "Wallahi ba zan matsa ba"

Yayi murmushi dama abun da yake so kenan, ya ce "Yanzu da cewa na yi, ki saka irin kayan, cewa zaki yi ke ba ?ar iska ba ce,? tunda na ga na bati, ai sai ki barni na kalla ko?"

Tayi shiru tana kallon sa. "Ko zaki saka?" Yayi maganar yana tsareta da ido, sai dai tayi shiru bata bashi amsa ba.

Ya ce "Ke ba ?ar iska ba ce ko? Laila ba ta gaya miki babu kunya tsakanina da ke ba?"

Shiru tayi tana tunani, tabbas laila ta gaya mata, kuma usy ma ya gaya mata, kenan da gaske suke mata?.

A hankali ya ce "Shikenan, laifina ne" ya juya ya bar wurin.

"Zan saka" ta furta kamar tayi zunubi.

Ya tsaya ya waiwayo ya ce "Are you serious?" Ta jinjina masa kai alamar eh, dan har ga Allah saboda kar ya cigaba da kallon waWancan matan ya sanya ta ce zata saka, kuma bata son kishiya.

Ya ce "To mu je in anjima mu sayo, zaki saka?"

"Eh amma zaka daina kallonsu?".

"To me zai saka na kallesu? Ai na san ba kyau, in dai zaki saka ba zan sake ba"

Murmushi yayi yana kallon baby face Win ta, ta faWa ne kawai saboda kishi.

Ya ce "To shikenan, in anjima zamu je, saura sai mun dawo ki ce baki san zance ba"

Wuni suka yi tare, ya bata damar yin surutunta son ranta, ba tare da nuna mata ya gaji, ko ya ?osa ba, suka sha dariyarsu tare ta bashi labaran ta lokacin tana gida, salla ce kawai ta din ga fitar da shi.

Da zai fita sallar magariba ya ce mata "Mimi, ki zauna karki fita ko ina, idan na idar da salla zan je meeting ba daWewa zan yi ba, zan dawo in sha Allah"

"Wai ni zaka bari a Wakin nan nikaWai?"

"Eh, ba daWewa zan yi ba"

"Wallahi tsoro nake ji, haka kurum a yankani, idan ka tafi sai dai ka tarar da ni a bakin titi, ko na Waukko rigima da sai an koromu daga wurin nan. Ko kuma in jiraka a wurin shigowar nan, kuma ka bani system Win ka da wayarka Waya nayi game har ka dawo".

"Salon ki goge mini wani abun, idan ki ka goge mini abubuwana, sai na kai ki prison, zan baki amma a Waki zaki zauna".

Rumaisa ta basar ta ce "Prison ai sai marasa gaskiya, dan Allah kar ka barni a nan papa, da gaske tsoro nake ji fa" tayi maganar cikin shagwaSa.

Yayi ajiyar zuciya ya ce "Bari na je nayi sallar sai mu tafi".

Da misalin ?arfe takwas da mintuna biyar na dare, takawa yayi parking a gaban harabar wata plaza, ya sanya rumaisa a gaba, suka shiga.

Wani irin katafaren office ne, ?ato mai kyan gaske.

A can suka tarar da bashir ma, ruma ta ce "Yaya bashir, ya aka yi ka zo nan?"

Ya ce "?azu na shigo ni, ai ya ce mini tun jiya ku ka zo"

Suka gaggaisa da mutanen wurin, sai dai ruma ta raSe a kusa da adam, saboda duk sai ta takura, ita kaWai ce mace a cikinsu.

"Adam wannan kuma fa?" Cewar Waya daga cikin su, da ya tsare rumaisa da ido.

Barrister sa'ad ya ce "Madam Win sa ce".

Ya ce "Masha Allah, amma me zata yi a nan, harkar aiki ce fa"

Adam ya ce "Ba zata hanamu aikinmu ba, mu fara kawai barrister meye a ?asa?"

Barrister sa'ad ya ce "Eh to, har?allar fasa bututun man fetur, da kullum ake yi wa ?an ?asa ?arya da ita, Dss sun kama mutum uku shekaranjiya a delta, bayan sanarwar da hukumar matatar mai ta fitar cewa, man da ake samarwa a Nigeria yayi ?arancin da kuWin da yake kawowa ?asa ba zai wadaceta ba, sai an ciyo bashi, sai dai mutanen sun ce SMOKE suke yi wa aiki, an sake su ba tare da kowa ya san an yi bama, Salim ne yake gaya mini"

Takawa ya ce "SMOKE again?"

Bashir ya ce "Adam, shirye-shirye fa sun yi nisa, wakili zai tsayar da Wan sa Khalifa takarar Wan majalisa, kuma ka san jam'iyyar tana da ?arfin da ko da ?arfin tuwo zasu ?wata su bashi, mecece makomar al'ummar da mutumin banza zai jagoranta?"

"Ba wannan ba, cire sunanka da ga jerin jami'an da za a ?arawa matsayi bayan dawowa daga ?aro karatu, yafi Sata mini rai".

Takawa ya ce "Ba matsayin nake bu?ata ba, goyon baya ta yadda zamu yi ?arfin da zamu iya ?alubalantar kowa. Akwai bu?atar lawyoyin cikinmu, ?an siyasa da sauran hukumomi masu son yin aiki domin ?asarmu ta gyaru, ace sun ?ara yawa".

"Adadin mutanen ka adadin matsalarka, adadin yadda sirrinka zai din ga fita, aikin yana tarwatsewa, ayi ta haWaku rigima da zargin juna"

Tsit suka yi suna kallonta, shi takawa a wurinsa ba abun mamaki bane ba, jin kalaman hangen nesa a bakin ruma idan ta ga dama, dan na shirirtarta sun fi yawa.

Ya ce "Silent mimi, meeting fa nake yi".

"Daga bayar da shawara?"

Takawa ya ce "Idan ki ka kuma magana ba zan sake fita da ke ba"

Barrister sa'ad ya ce "Adam, allow her please, gaskiya fa ta faWa"

Takawa ya ce "Rabu da ita, yanzu dai sa'ad, zan yi magana da salim, ya sake bin diddigin samo mana hujja da tabattar da abun da ya faWa, zamu sanar wa da mutane.
Sannan Sangaren media, su musbahu, dole su cigaba da tattaunawa da masana tare da fahimtar da mutane illar ciyo wannan bashi, dan ba ?asa ake ginawa ba, kansu suke azurtawa, na rasa wani asarraren ne ya zauna ya samar da dokar yi wa ?an majalisa da tsofaffin gwamnoni hidima da kuWin al'umma, wace irin ?asa ce haka, a mulke ka a gasa ka, kuma a ranto kuWi a bawa wanda ya zalunce ka ace ka biya, abubuwan nan sun fara isata, muna tufka ta gaba ta baya na warwarewa".

"Wannan faWar fa da ka ce ayi ta gayawa mutane, ?ara musu takaici ku ke yi, maganin abun yakamata ku yi musu, tayaya za a zo ace mini wane ya Wauki kayana, mutane na kallonsa babu wanda yayi yin?urin hana shi, balle a karSa mini kayana, kuma azo ana bani labari, kamar haka ne fa papa"

Bashir ne ya tafawa rumaisa, ya ce "Kai, rumaisa kina da brain irin sosai Win nan, takawa yakamata kayi mata special adviser a tafiyar nan. Amma rumaisa mun koma maganar mu ta farko, domin iya kama Sarawon da yayi miki sata, dole wata?ila mutane na bu?atar ?arfi da yawa, dan wata?ila Sarawon ba Waya bane ba, sun Suya da yawa da muggan makamai"

"Sai ku yi musu dabara, ta hanyar yi musu tarko, ku kama wakilin nasu, idan kuka cigaba da zuba ido ana yi mini sata, idan nawa kayan suka ?are kan naku zasu dawo, kuma bayan sun gama idan suka rasa abun sata, ku zasu fara kamawa suna sayarwa, ana ciniki ku kamar dai yadda ake fataucin dabbobi, ayi ta

54 / 67