BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   50 / 51

147K to 150K   out of 151.6K words

yaragu sosai.


WAYYYOOO AMMI SAKIN NAN YAMATA CIWO WLH=?-?
EPISODE 9?? 9??





Miemie da Lami ne suka kula da Amirah sosai tea kawai ta iya sha Baffa yaje pharmacy yasayo mata magungunan zazzabi tasha takara gashin yamma bayan sallan magrib bacci yakwasheta, taba su Miemie tausayi, tashi Miemie tayi ta tafi dakin Ammi, Ammi na zaune kan dadduma tana lazimi tabita da kallo saida tazo wajen ta zauna ahankali Ammi na kallonta tace  yaushe zaki tafi? Ahankali tace  bayan magrib Ya Umar yace zaizo muwuce Ammi ta gyadamata kai, suna zaune ahaka har aka kira isha sukai ishai.


Washegari still Lami tama Amirah komi tabata breakfast tadanci kadan taji sauki sosai wajen yarage mata ciwo kawai rayuwanta baya mata dadi ne, wuraren 10 suka tafi gidansu Baffa akabar Amirah kawai agidan dan bazasu dade ba.

Around karfe goma na safe yasauka a garin Netherlands, fitowa yayi anan airport yasai, using WiFi saiya shiga WhatsApp yaturama Mami message.
 Mami I just arrived, I wanna remove my SIM card, go off social media for a while, when my mind is calm and settled I will call you Mami, take care yana tura maganan yacire Nigerian sim nasa yasauke WhatsApp Wanda daman shine social media app dayake dashi, wani VIP car yashiga aka wuce dashi lafiyayyen 10star hotel dayayi booking ana tafiyan yana kallon hanya yana tunani, Amirah ce azuciyansa but he s trying yadake ya danna duk sanda zatai popping up azuciyansa saiya danne tunaninta he just want to close her chapter baimaso yadinga tunata balle yadinga tuna mai tace masa that s what is hurting him the most kawai saiyayi alkawarin hakan zaiyi.

**
Har gidan sukakai da tsananin farin ciki Mami ta tarbesu while Abba yashiga turama Alhaji Hamza message kan yazo, zama aka yiyyi Mami tace  bari akawo breakfast Mami Lami tace  ahh mun koshi Mami tace  wlh ban yardaba dasauri tawuce kitchen tana kiran Twins dasuka shiga saukowa sukazo suka gaida kowa na dakin sannan suka wuce kitchen saiga Alhaji Hamza yana sanye da manyan kaya milk color yana baza kamshi da sallama yashigo falon yar zuciyanta Ammi taji muryansa amman taki daga kai, Abba yamike yace  bismillah shigo shigo yashigo saiya nunama Baffa Alhaji Hamza yace  ga babban aminina Alhaji Hamza, tsohon soja ne toh kukan kirasa da general Baffa yabasa hannu suka gaisa anadan raha sai Alhaji Hamza yajuyo yakalli Ammi wani kallo dabaya boye soyayya yace  ina kwana Hajiya, dafatan kin tashi lafiya, ya jikin? Akwai abinda ke miki ciwo?
Kowa na dakin saida yajuyo yakalli Alhaji Hamza kunya yasa Ammi takasa ko motsi, tamaki magana saiya kalli Lami yace  ina kwana dan Allah tasha magani kuwa lami tawani washe baki tana kallon Ammi dataki magana tace  eh tasha Alhamdulillah lafiya kalau duk muka kwana anatse yace  diyata fa Amirah? Wani sanyi Ammi taji yanda ya tambayi Amirah, Lami tace  itama haka tasha shayi munbarta takoma bacci ma gyadamata kai yayi saiya juya yawuce wajen su Abba yazauna Baffa nadan binsa da kallo saiga abinci an shiga kawowa, Lami tadan matso kusada Ammi cikin muryan gulma tace  wannan general yakamu fa Maman Amirah yaushe kuka hadu? Dan dago kanta Ammi tayi ta saci kallonsa tadauke idanu dasauri ita kanta batamasan mesa takejin mutumin aranta ba daga ganinsa jiya.
EPISODE 1?? 0?? 0??





The last time wani namiji yataba shiga ranta was 22yrs ago tun mahaifin Amirah, that same feelings takeji yanzu akan Hamza tarasa dalili sake dago idanunta tayi karaf suka hada idanu dasauri ta dauke kai Mami tafito tareda yan aikinta dakuma twins aka jera abinci, waina ce da farfesu sai kunu, da shayi dakuma dumamen tuwo da miyan kuka da man shanu da yaji sai ruwa tace  dan Allah ku sauko muyi kari babu Wanda yayi musu, duk aka sauko Hamza kaman zai cinye Ammi da idanu babu wanda bai lura a dakinba imagine Ammi na gidan in-laws dinta amman idanun Hamza yahanata sukuni, dumame taci bada wani yawa ba da kunu mazan ko sunci abinci da kyau, Abba ya warware yasaki jikinsa bai daurama kansa damuwan Saleem ba yashiga coma ance shock ne zai dinga zuwa yana dubasa kullum yabisa da addu a shiyasa kansa in this situation he pray Allah have mercy on him.

Gama cin abincin akayi tass akai clearing komi aka zazzauna Baffa yayi guaran murya yace  toh Alhamdulillah mungode da wannan karamci, zanso na tambaya ina Marwan saikuma shima Saleem din zanzo duk mugansa kafin afara magana dan gyaran murya Abba yayi yace  toh with everything that happened jiya konima nan kafin nakoma gida Yayarsa ke sanar dani Marwan yabar kasan! Abba yadanyi shiruuu sai ahankali yace  Ahhhh Marwan wani kalan mutum ne mai hakuri mara fushi, koni baimin sallama ba, I m sure yayarsa ma sabida ita tagansa saisa tasan da tafiyan, yatura mana message ya sauka lafiya amman zai sauke komi na wayansa when he s ready zai kiramu, I know he s just hurting me for now, but nasan waye d ana bazai taba rabuwa da Amirah ba aurensu zai dawo let s give him sometime to cool off jikin kowa na dakin yayi sanyiii, Abba yace  akwai something daban fada muku ba, sabida bantaba daukan abin hakaba, Saleem kanina ne uwa daya uba daya, while Marwan kanin matana ne wanda tadaukesa tun yana shekara daya sakamakon hatsari da iyayensu sukayi toh a hannunta yataso, Saleem yataso a dayan matata shi yana shekara uku lokacin mahaifiyar mu tarasu, dukansu na daukesu a matsayin yarana dan a hannuna duk sukai girma, Abba yayi shiru yace  dukansu sun taso a hannuna as two opposite yara, while Marwan is a calm, nutsasstsen yaro, Saleem is opposite of that, mata, shayeshaye duddai irin abubuwan nan wanda akasan waje abokan banza duk anan ya koya, daidai gwargwado munyi iyakan kokarin mu amman ba riba, rana daya yaje wajen dan uwansa Marwan a asibiti yaga Amirah a office na Marwan, Allah ya doramasa kaunar ta, for the first time saiya fara kokarin ya chanza ya zama mutum na gari, Abba yadanyi shiru yace  mukaje muka nemi aurenta amman kash rannan daurin auren wata ta shagaltar dashi jama a sun taru narasa yanda zaiyi sainasa a daura auren da Marwan tunda nasan shi yarone mai hakuri da kawaici nasan bazai taba kunyatani ba Abba yasake yin shiru sai chan yace  bamu gansa ba sai bayan wata daya da auren Marwan ma yaganosa ashe yarinyar dayakebi tamai asiri yaje ya karya tom shine tunda Saleem ya lura Marwan ke auren Amirah rigima yatashi, yaki hakura, yaki imani yadage sai Marwan yasaketa shine yadinga abubuwa haryane yahade da babban su bansan tayaya suka zama team ba, yanzu dai haka Saleem na asibiti ita yarinyar datamai asiri ta yankemai gaba ta gudu! Kowa ya kalli Abba, murmushi yayi na manya yace  hmm Alhamdulillah jiya akai surgery yafito amman he s on coma I pray Allah yasa sanadin shiryuwan sa kenan, kuma one thing dana sani is alhakin raba auren nan ke kamasu duka Baffa yace  ba shakka, to Allah ya magance komi, daman munzo baku hakuri ne bisa ga abinda diyarmu tamuku mara kyau mara dadin ji kuma Abba yayi murmushi yace  mukuma namu dan dayayi nasa shirmen fa Marwan? Koko shi kanina da shine ummul aba isi na komi? Shine haddasana daya hada wannan gurmin Abba yasauke ijiyan zuciya yace  Amirah yarinya ce wacce keda condition da hikiman Alkah yasa ta warke, sunsan this is the exact way zatai handling abinga sabida ba wayau, amman muna iyaye idan har kunkai maganganunta zuciya ai mun tapka shirme Mami tace  kwarai, wlh banma dauki maganganunta wani abu ba, bata batamin raiba, konine zanyi haka dan haka munema mukai abin baku hakuri ba Amirah ba, kuma in sha Allah aurensu zai daidaitu Marwan na son Amirah fiye da misali, dan haka bakomi mun zama daya mun zama family duk ijiyan zuciya aka sauke sai aka shiga hira Alhaji Hamza yadan dago kansa karaf suka hada idanu da Ammi sai kawai yakalli Baffa, anatse yace  Baffa Dasauri Baffa yakallesa jin yanda yakirasa da Baffa yace  Naam Alhaji Hamza Baffa yace  sunana Hamza, Baffa dan Allah kabani damar neman auren kanwarka, ina matukar kaunar ta lullube fuska Ammi tayi kunya kaman zai kasheta batasan sanda tace  kasan ina gidan surukaina ko
Dasauri Alhaji Hamza yadafa kirji yace  Alhamdulillah finally tamin magana haba zokaji dariya harshi Baffa saida ya kyakyata Ammi ta tashi dasauri tace  sai anjiman ku tai kofa Mami tabita tana dariya tace  jirani da Mami da Lami suka bita, Alhaji Hamza kaman zaiyi kuka, ahankali Baffa yace  nabaka daman nemanta Hamza, inhar ta yarda ko gobe ne zan daura muku aure, yau tafita daga idda indai lissafina daidaine Dasauri Alhaji Hamza yace  bani number ta dan bazata bani ba Baffa da kansa yabasa sai suka taso aka sake musabaha suka fito.

Wayan Amirah Mami taba Ammi tace  ga wayanta nan akaimata dan Allah agaishemin da ita sainazo Ammi tace zataji.


**
Bayan sati biyu!
A sati biyun man kusan kwana goma Amirah rashin lafiya tayi sosai dan har saida aka mata allura, tadamu wani kalan damuwa dabata tabajin tanayin kalansa arayuwanta ba, ko rufe idanu tayi Marwan take gani, tun Ammi najin haushinta hartazo tarage tafara kulata tashiga koya mata abubuwa yau 4days da warkewanta daga ciwo abinci aka koya mata yanzu kullum ita keyin abincin gida, gyaran gida da Shara kunna turaren wuta duk wani abu dabata yi da yanzu tanayi, Ammi da kanta tasata a islamiyya na matan aure yaune second day datake zuwa duk ta rame yafice hayyacinta, sai ta ciro number Ya Marwan dake wayanta taitai kallo saita ita kira bayama shiga tarasa ina zatasa kanta.
Alhaji Hamza yayi pressing charges on Abba, kidnapping, torture da sauransu Ammi bataso taje police station sai shi yakawo mata yan sandan har gida akasa tarubuta statement aka maka Abba a kotu take yanke alkali yaturasa 30yrs prison Abba baitaba sanin baida kowa ba sai yau, dudda an basa waya yakira Maman Baby yakira yakira harya gaji wayanta baya shiga, baida number Baby akansa kona mijinta baida wani wanda zai kira baitaba sanin he s a nobody arayuwansa ha sai yau, yanada kudi ba amfani baida means na communicating ko reaching family nasa kawai rayuwa tamai duhu gidan yari ha dadi sai ciwo kanzuwa takamasa soshe oshe yake kaman mene ga mugaye a prison dake kwacemai abinci kawai ya wulakanta iya wulakancewa, zama Ammi tayi tana tunani Allah yasani tanaso tai aure kuma takamu da son Alhaji Hamza kawai Amirah take tunani dake gabanta, bazata iya tafiya gidansa tabar Amirah anan ba damuwa zai kara mata yawa, text tana Alhaji Hamza kan tana nemansa, takwas tamasa agidan shigowa yayi falon Abba Ammi tadan bata lokaci saita fito da hijabinta har kasa taje dakin tasami waje tazauna tana kallonsa tace  ina yini sosai yake kallonta kaman zai cinyeta da idanu ahankali yace  dan Allah ki aureni my love dan kallonsa Ammi tayi tace  ammm maganan danakeso nayi dakai kenan Dasauri ya gyara zama yace  ina jinki Ammi tace  zaka yarda na tare gidanka da Amirah? Wani kallo yamata na bacin rai yace  what are you saying sweetheart? Amirah is my daughter gidana gidan mahaifinta ne, haba raina yabaci da tambayan nan? Kin dauka nida kaina zan bark1 ki barta anan ne? Idan kowa na gidan nan ma kinaso kije dashi my house is big enough inason jama a I have just two children maza duka suna US suna karatu ni kadai in that big house so duk inda kike Amirah has to be there wani natsuwa Ammi taji aranta tadan sauke ijiyan zuciya ahankali tace  ka shirya kazo gobe na yarda zan aureka, zan tare gidan ka sati na sama wani saukowa daga kujera Alhaji Hamza yayi sai yajawo guiwansa, yazo gaban Ammi yace  sweetheart can you please repeat abinda kikace? Dan kallonsa Ammi tayi cikeda so tace  na yarda zan aureka Alhamdulillah yafadi da sauri yana sunjada akasa Ammi tai shiru sabida itane har wani yake sujjada sabida tace zata aureshi Allahu Akbar, wato mahakurci mawadaci.

Tasowa yayi Ammi tace  wuce katafi before I change my mind murmushi yayi yace  to ranki shi dade natafi natafi take care of yourself Ammi tai murmushi tashiga dakin Lami kai tsaye tace  Yaya yashigo ki gayamasa gobe zasuzo adaura mana aure na yarda zan auresa ihu Lami tayi ta rungume Ammi duk kunya yakama Ammi tawuce takoma daki taga Amirah kwance agado tai shiruuu ta lumshe idanu wanda yanzu haka rayuwanta yadawo wucewa tayi tazauna bakin gadon tace  Amirah bude idanunta Amirah tayi, ahankali Ammi tace  meke damunki Ameenatu?
Shiru tayi kaman bazatai magana ba sai wani kuka yashiga taso mata takasa magana amman tawani kalan fashe da kuka agaban Ammi kuka mai taba zuciya Ammi ta tsaya tana kallonta bata cemata komiba, anatse Ammi tace  sai yanzu kikasan kina sonsa, I ve been watching you, naga yanda kike kiran number sa sana da sau dari arana, bantaba cemiki komiba sabida i want keda kanki kiji ajikinki me kika rasa, yanda kikeson mijinki, and how important Marwan is to you, you did this to yourself

Wani kalan kuka Amirah take harda shesheka da ijiyan zuciya da majina tarasa inda zatasa kanta dawata kalan wutan son Marwan datakeji da ke Wanda da begensa da kwadayin ganin fuskansa, tabama Ammi tausayi, tunda tai abin nan Ammi bata kara lallashinta ba, amman yau zuciyanta ya sosu, ahankali tabude hannayenta tace  come kaman abinda Amirah take jira kenan she missed hug na Ammi da gudu ta shiga jikin Ammi ta kankameta tana kara rushewa da kuka tace  Ammi I m sorry kiyafemin Ammi tashafa bayanta tace  shiiiii cikin mugun kuka tace  Ammi Ya Marwannnnn, Ammi ina sonshi, wayansa baya shiga yayi blocking dina tayaya dan basa hakuri, lumbarsa bata watsapp, Ammi idan bangansa ba zan mutuuuu Dagota Ammi tayi tace  ya isa takai hannuwanta tashiga share mata fuska tace  now listen to me zan koyamiki wani important abu dakowace matan aure yakamata kisani ahankali Ammi tace  aduk lokacin dazaki sami wani gagarumin matsala da mijinki ya zamto ya tsaneki, he s distance baya kaunar ki ko kaunar ganinki, abinda yakamata kiyi is, ki koma ga Allah, kibisa da addu a, ki daga hannuwanki sama ki roki Allah ya karka to miki da hankalin mijinki gareki, Allah ya saukar da kaunar ki zuciyansa wanda yafi da, Allah ya daidaita ku, Allah yadawo miki dashi rayuwanki, Amirah babu abinda yafi karfin Allah shine gatanmu, so me kike jira? Face Allah and beg him ya daidaita tsakaninki da mijinki, idan Marwan yadawo gareki start afresh ki kunamai kim girma kinyi hankali bazaki kara wannan kuskuren dakikai da ba kinajina, stop crying gyadama Ammi kai tayi tace  dagayau kullum kidage da tashi sallan dare okay, zan dinga tashinki gyadama Ammi kai tayi.
Washe gari bayan sallan azahar aka daura auren Ammi, bata tambayesa komiba kawai saiya bata sadaki babban gida da miliyan biyar, kuma yayi hakane yakira Baffa privately yabasa gida da mota Baffa yaki karba, koda Ammi tamai maganan yanuna mata Baffa yakeso taba yabar gidan nan, Ammi saida tai kuka sabida yanda abin yamata, haka taba Baffa gidan kyauta yaji dadi, nan fa aka fara shirye shiruen tarewan Ammi next week, Amirah ne kawai bata walwala babu abinda kemata dadi aduniya, ko abinci bata iyaci, tadage da addu a dakuma azumi.
EPISODE 1?? 0?? 1?? MINI





Bayan 3weeks
Tashi yayi ahankali yazauna dan gabaki daya yakasa gane meke damunsa tunda yazo garin nan azumi kawai yake back to back one day on one day off, he s trying his best ya mance da Amirah yakasa

Wani Kara kansa yayi kiiiiiiiiiiii kirjinsa yawani buga da saida yakai hannunsa kan kirjinsa Mai tace  babu wanda yasan da cikin kawai rashin lafiya ya rufeta Ammi da Alhaji Hanza kasan sunyi aure sai suka kawota asibiti, ba a fadan mana mene ke damunta ba but she s in extreme danger da Dr yace ko ita ko Babyy dole sai mijinta yazabi daya and they need you here Marwan, ana nemanka wani kalan bugawa kirjinsa yake ba kakkautawa, Abba ya karbi wayan yace  already jirgina yasauka a Netherlands please Marwan drop this phone kataho matarka is on oxygen batasan ina kanta yakeba she really needs you, kai kadan ake jira, every second the danger keep increasing haka Dr yace lumshe idanu yayi sai kawai ya jefar da wayan yariga yayi sallan azuba komawa bacci kawai yayi da kayan fake jikinsa kawai yadaki takalmi yasaka da jacket yadauki passport nasa da waya duk wani sauran abu yabari awajen kawai yajuya yafice daga dakin dagudu.

Guys I m really sorry!

I lost all typing na novel dinnan! Telegram dina is not back! So many things went wrong, amman In sha Allah on Friday Mun gama!

Please duk wayanda sukamin magana ban amsasuba resend chats naku, yan telegram nabude muku WhatsApp group cha me up nabaku link.
EPISODE 1?? 0?? 2??





Ko zama Marwan yakasa yi bini bini Ammi ke kallonsa bata taba sanin haka Marwan keson Amirah ba, like the love is soo obvious kana ganinsa kuruuu a idanunsa kowannensu na zaune bandashi dake tsaye dab da kofan yayi folding hannu kana ganin alamun yana zikiri da yatsunsa, sai kuma chan kaga yadaga hannu yana kallon agogon sai zuciyan Ammi yayi sanyi yakuma natsu.


Awa biyu Amirah tayi a dakin sai gashi an shiga fito da ita dawani kalan sauri Marwan yashiga kokarin bude kofan aka bude suna fitowa yace  Amirah Amirah! Dr how is she ? Yayi maganan yana

50 / 51