BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   35 / 51

102K to 105K   out of 151.6K words

bargo cus babu komi jikinta, tamikama Mami hannu innocently, dan runtse idanunta Mami tayi da sauri ganin jikinta saitasa hannunta takama hannun Amirah data miko mata ta kamota tana tadata zaune, wani kalan ihu Amirah tayi dayasa Mami tabude idanunta da sauri takalleta tareda zama bakin gadon ba shiri tace  sannu sannu yi ahankali, sannu dena kuka awani kalan shagwabe Amirah da Mami ta dago ta taso zaune kawai tawani kalan shigewa jikin Mami the same way takema Ammi batakoji kunyan yanda babu komi jikinta ba, tasa kanta akirjin Mami while hannunta tai placing gaban hijabin Mami ta wajen kirjin tarike ahankali tana kuka mai shiga rai irin wanda kesa ka kara tausaya nata duk tabaka tausayi dinnan, tunda take in her life bata tabajin wata mata mace tashiga zuciyanta hartakejin matan abangaren datakejin Ammin ta ba sai Mami, ko Mama Lami bata tabajin haka akanta ba infact bamatason Mama lami sai Ammi tasa baki take yarda da Mama lami but Mami she feels Mami kaman Ammin ta ne, cikin wani kalan murya na wanda ke cikin azaba dake tattare da shagwaba da innocence tace  Mami ciwo wani sosuwa zuciyan Mami yayi taji wani iri exactly kalan abinda Ammi keji akan Amirah Mami taji tanaji, misali Amirah da Miemie zasu iya suji ciwo atare same exact ciwo, zataji tausayin Miemie and everything but when it comes to Amirah there s this another feeling that comes with tausayin sabida tasan this girl is an innocent sick girl, she s already sick enough she doesn t need wani extra pain from jin ciwo.
Wani kalan zafi zuciyan Mami yafara, akan wani dalili Marwan zaima yarinyar nan haka baida imani ne? Sabida Abba yace su tare shine zai bi da yarinya haka, ko magana da kyau bata iyayi, numfashinta da muryanta sun dushashe sabida tsabagen kalan ihun datayi jiya, Amirah daman akwai shagwaba da raki kuma duk tafara halayen nan ne bayan tadawo daga hospital data fara samin lafiya dan ada ko taji ciwo bata kuka bata magana saidai taita zufa but tunda bakinta yabude tafarama Ammi wasu shagwaban banza ita kanta Ammi saitayi kaman zata maketa take rage wasu abubuwan.


Hannun Mami Amirah takama kawai tadaura kan boobs nata innocently dasauri Mami takalli boobs din, hawaye nafita daga idanun Amirah da kyar tace  ciwooooo Mami takai hannun zatakai gabanta dasauri Mami ta karbe tace  sannu kinji Amirah, bari ayi wanka kiyi salla zan kira Dr tabaki magani kinji zasu dena ciwo, tsaya kiga sai Mami tashiga kwantar da ita, nipples na yarinya sunyi jajir Innalillahi wannan maita har ina meke damun Marwan? Ran Mami yabaci sosai yabar yarinya taji da abu daya she s already sick he should focus on her mental health taji sauki then saiyayi concentrating on intimacy it s final wlh she s collecting Amirah daga hannunsa from right this moment!!!.
EPISODE 6?? 3??





Bayi Mami tawuce tahada ruwan zafi sosai, saita fito tsayawa tayi agaban bayin takalli Amirah datake kwance ahaka takai bayan hannunta tana goga nipples dinta jikinta gwanin ban tausayi ciwo suke mata, you know yaron da bai saba da abu haka ba, yaron da baimasan akwai wani abu waishi an adult yashama boobs ba look at wat he did to her wlh saitacima Marwan mutunci, batason rashin Imani da rashin tausayi haba dan Allah, wlh kaga Amirah saita baka tausayi gabaki daya tayi yaushi taci kaniyanta a hannun Marwan.
Fitowa Mami tayi tazo wajen gadon ta dauketa tana kallon wayan dake kan gadon tawuce da ita bayi, kuka tama Mami bana wasaba da Mami na gasata, kai jama a Amirah akwai raki, sau uku Mami tagasata saitasa towel ta mammatsa mata juki dantaga jikinta naciwo harda boobs din Mami ta gasa mata ko zasu dena tsami sumata daidai ajiki, d same way zata kula dasu Faiza da Farida haka Mami takula da Amirah wlh, tacire kunya ta gwada mata yanda zatai wankan tsarki tagama ta iya Ammi yakoya mata, tabarta cikin ruwan zafin tasauka kasa tahado mata tea mai kauri ta soya mata egg tadawo takawo mata wani simple gown nawani green atampa gown tazo bayin tafito da ita, tagasu da kyau, tadena kukan sai ajiyan zuciya jikinta na tururi idanunta sunyi jajur, Mami tashafa mata mai, saita shafa mata Vaseline abakin nipples din, Amirah tai lamo sai kallon Mami take dan haka Amminta ke shiryata, Mami ta shiryata cikin gown saita samata hijabi tazaunar da ita kan dadduma tace  yi salla toh gyadama Mami kai tayi asanyaye, Mami tasa hannu kayansu ta duka ta dauka ta tattara tawuce bayi tasa a laundry basket yazo shi ya wanke dan bura uba, tadawo Amirah ta idar tea da egg din Mami tazo tazauna gabanta tace  Maza sha toh kici ahankali ta karbi cup din takai baki ba zafi tea tasha Mami ta yanko egg tasamata abaki tanaci ahankali, ahaka Mami feed her taci komi tacinye sai Mami tace  wanchan ba wayanki bane mijinki ya ijiye miki ba? Juyarda kanta Amirah tayi ahankali ganin waya saita fara kokarin tashi, Mami tai murmushi tace  zauna bari na dauko miki

Mami tamike tadauko takawo mata for the first time saita wani washe baki fararen hakoranta suka bayyana, Mami ta tsareta da idanu, cikin dan muryan ciwo taba Mami wayan da yar karaman baby voice dinnan tace  Mami kunnamin Mami bata karbi wayan ba saita nuna mata wani bottum tace  wannan zaki danna saiya kunnu Amirah ta taba bottun din tana sa kanta a kafadan kaman wata yar autan Mami, tace  wannan Mami ? Gyadamata kai Mami tayi tace  shi, danna muga danna wajen Amirah tayi aiko saiga wayan takawo haske, wani kalan washe baki tayi Mami tayi yar dariya ganin waya makes her extremely happy kaman ba wacce ke kuka yanzun nan ba, Mami tace  wazaki kira? Dasauri ahankali tace  Ammi naaaa, jiya zatazo wajen Amirah Amirah tayi bacci ta tashi bataga Ammi ba, yau xatazo dan shiru Mami tayi tana sauraron maganan ta, ahankali cikeda hikima tace  zaki gayamata abinda Dr yamiki? Girgiza kai Amirah tayi tace  Ammi naaaa tace komene Yaya Marwan yamini karna gayama kowa, babu kyau fadan sirrin mijinka, Allah na kona mutum, Ammi tace na gayamata ko wani zata fasamin bakina, dukan Ammi zafi, rannan ta dakeni nai kuka this time saida Mami tadan tuntsure da dariya, Amirah ta kalli Mami sosai ganin idan tai dariya tana kama da Marwan, ahankali Amirah tace  ai Amirah ma bata gayama Mami ba ko? Dasauri Mami tace  eh baki gayamin komiba, karki damu bazakiyi abinda Ammi zata kara dukanmin ke harkiji zafi ba, muga wayan kaman babu SIM card, Dr yazo saiya samiki SIM card saiki kira Ammin ki akwai SIM card but Mami just did that sabida idan yarinyar tai magana da Ammi yanzu kanajin voice nata kasan something definitely happened is so weak, and small and baya fita ma sosai, babu mahaifiyan dazataso jin muryan yarta haka after tamata aure, especially yara irinsu Amirah, tasan Amminta really loves d girl tajita ahaka she will be very worried, Mami ta shafa kanta dayake da lema lema na ruwa kitson yayi kyau, Mami Amirah taba wayan, ahankali tace  Mami boyemin Mami takarba tace  zan boye miki, zaki bini muje gidana ? Da sauri ta gyadama Mami kai, innocently tace  eh, wurinki da wurin Ammina kadai nakeso, Yaya Marwan yamin abu mai zafi& & . Anatse Mami tace  kul, kul, ba Ammi tace miki ba a fada ba so kike afasa miki baki ? Bakinta Amirah ta shafa da sauri Mami tace  karna karaji kinyi maganan, abinda yamiki shi akeyi a aure kinji kuma lada ake samu idanunta ciccikowa yayi da hawaye tace  ni banason ladan nan, banason auren zafi kaman za a mutu murmushi kawai Mami tayi ganin yanda tayi kaman zatai kuka tace  muje toh kamata Mami tayi ta tashi ahankali tana yatsine fuska takai hannayenta tana shafa boobs nata tasaman riga dake mata zafi abunka da wacce bama ataba taba mata nono ba and yau wani ya yamutsa mata su sannan yashasu for how many hours, wani kalan tausayi tabama Mami tace  sannu kinji, muje gida saina baki magani tanadan bubbude kafa take tafiya, itama Mami tariga tagani ba ayi ba datana gasata, kawai Marwan ya jigata wajen ne neman hanya saisa wajen ya kumbura yake mata ciwo,
Da taimakon Mami sukakai mota tashiga tana shafa boobs nata she s feeling so uncomfortable itinsu dole ka gane discomfort nasu, maida kofan Mami tayi tarufe tashiga dayan side din ta kunna motan sukabar gidan zuwa gidansu parking Mami tayi tafito tazagayo takamota suka shiga tahowa Fadila tafara hango Mami da Amirah ta window daga yanda yarinyar ke tafiya tajuya da gudu tayi kitchen inda Ya Ammah da Maryam suke suna hada breakfast su Farida da Faiza _una chan sama sunje wanka, Ya Fadila tace  I told you wlh muna ganin Marwan sumsum fitinanne ne ga Mami chan tadauko Amirah sun dawo yamata fata fata Ya Ammah tace  ke dallah banson karya Marwan doesn t look like zaima yarinyar wani abu yanzu he will just focus on treatment nata taji sauki saiya maidata matarsa
Ya Maryam tace  ni dama ayanda naga yanason yarinyar nan nasan lafiyayen hariji za ayi ke kin kalli Amirah da kyau kuwa wani kafiyayyen namiji zai ganta ya kyale Ya Fadila tace  kuzo kugani Dasauri suka biyota ta window suka hangosu daidai Amirah tadaura hannunta kan boobs nata tana yatsine fuska Ya Maryam tace  jama a Marwan yakusan tsinkama yarinya nonuwa Hana suka kwashe da dariya, Ya Fadila tace  yaro dabai samu yasha nono da kyau ba yana one year ba a yayesa ba iyayensa suka rasu ai wlh saiya fanshi all those years a kirjin Amirah daman gashi Allah yabata nonon dazai sha zokaga dariya daidai Mami na bude kofa watsewa sukayi kowacce tahau jan abu a falon kaman da gasken aiki suke.


Mami tabude kofa da sallama tashigo takallesu duk suna dago kai, dasauri Amirah ta shige jikin Mami tai lamoooo, Mami tahade fuska dan kallo daya ta musu tagane sun fahimci komi wlh batai magana ba atare sukace sannu da zuwa Mami, takaici yasa Mami bata tanka musu ba ahankali tace  muje Amirah ahankali sukai staircase tana takawa sai kawai tasaki ma Mami kuka kasa kasa tai hugging Mami tace  Mami zafiiiii Ya Fadila tace  wayyooo kanina Marwan Mami tajuyo takallesu dasauri dukansu sukai kitchen kowacce na gimtse dariya, Mami ta lallasheta tawuce takaita sama zuwa dakinta.
EPISODE 6?? 4??





He knows Mami will help him take care of Amirah, so yana tura mata message din sai hankalinsa ya kwanta sosai yaji yasami natsuwa yamaida wayan aljihunsa yayi folding hannunsa a kirji yana kallon staircase, yana cikin falon for morethan an hour a tsaye yaji dan nishin Saleem chan baiji maganan Precious da kyau ba but yadaiji kaman tace  cook something I wanna sleep shiru Marwan yayi all abinda yake tunani is Yaushe Saleem yafara girki, koko yaushe ma ya iya girkin? Chan saiyaji alamun ana bude kofa dasauri Marwan yawuce wajen bene ya tsaya yana kallon sama gabansa na faduwa kawai Allah yasani yanason dan uwansa sosai, akwai wani so dayakema Saleem na dan uwansa, he consider Saleem dan uwansa na jini and he feels him sosai cus he sees dukansu as marayu, a bangarensa sisters nasa na bala in sonsa and they re ready to move the world for him, but a case din Saleem Abba na sonsa but koda yaushe shida Abba fada suke so Saleem don t really feel love din Abba at all dan hardly suke shiri, saisa yake jin Saleem aransa sosai, no matter what bazai taba juyama Saleem bayama kome yazama bazai taba dena trying his best akansa ba, he will never give up on Saleem, yana tsaye gaban benen Saleem yashiga saukowa dagashi sai 3quater baki ya tsayamai a guiwa, ga farin t shirt a hannunsa yana kokarin sawa, yana tafiya but ganin Marwan saiya tsaya turus yana kallonsa kaman yanda Marwan ke kallonsa suprisenly ganinsa, chak Marwan ke kallonsa saiyaga Saleem yarame sosai kaman bashi ba, yayi wani irin duhuuu na musamman, gashinsa yataru sosai akansa kaman ma bata barinsa fita danko gyara kansa bayayi gashin gemunsa ma yayi buzu buzu, and he doesn t look happy, bugawa kirjin Saleem yadingayi ganin Marwan tsaye a falonsu, baki yabude zaiyi magana but tsoro yaji kaman yana tsoron yakira sunansa taji saiya shiga saukowa dasauri daga benen yazo gaban Marwan baki yabude zaiyi magana sai Marwan yawani kalan rungumesa tsamtsam kaman yayi shekara bai gansa ba, bugawa kirjin Saleem yashigayi sosai sosai yakasa magana yakasa hugging nasa back, runtse idanu yayi saiya bude ahankali murya kasa kasa Saleem yace  you need to leave now! Sakinsa ahankali Marwan yayi saiya kallesa sai kawai yajuya key motan Saleem daya gani akan center table na falon yadauka saiya dawo Saleem na kallonsa hannu Marwan yasa kawai yakama hannun Saleem yaja, cikin whispering Saleem yace  dalla wat are you doing Malam ? Batare dayayi ihuba shima Marwan strictly yace  koka bini konayi ihu tajini tasauko tunda tsoronta kake dasauri Saleem yakalli sama Marwan nabinsa da kallo, Saleem ya kalli Marwan yace  ina zamu ? Ahankali Marwan yace  give me 10min zan dawo dakai but right now let s go rigansa Saleem yasaka saiya gyadamai kai, Marwan yayi gaba Saleem yabisa suka bude kofa ahankali suka fita, gaba Marwan yabude masa Saleem yazo yashiga yazauna Marwan yarufe sai yazaga yashiga gaba yana danna remote din gate din yabude Marwan yayi locking motan yawani figa motan sukabar unguwan.



Saleem sai kallonsa yake, yayi missing yan uwansa sosai, wlh koyau tsakar dare yagudo dan yaje yagansu, agabansa Abba yafito yaje mosque, yana cikin mota Precious takirasa tace ina yaje shine yakoma dasauri ya tsani abinda zai bata mata rai, wani tsoronta yakeji da baisan yaya akayi yafaraji ba, baya keta dokanta baya tsallake duk abinda tace, ahankali yace  how is Yaya? Juyowa Marwan yayi yakallesa sai ahankali yace  mesa kai abinda kayi Saleem? Shiru Saleem yayi saiya lumshe idanu yabude zuciyansa namai wani irin kaman ansaka kacha an kukkulle igiyoyin hanasa yin abinda yakeso ko fadin abinda yakeso, he s not just himself shi karan kansa yasan da hakan saiya kalli Marwan ahankali yace  ina zamu? Batare daya kallesa ba Marwan yace  we are going to an old place yakara danna ma motan gudu.


Wani layi sukaje chan cikin gari agaban wani masallacin islamiyya Marwan yayi parking, this is islamiyyan da suna yara Abba yakawosu shida Saleem yasaka su, he comes here once in a while yagaida malaminsu da yanzu ya tsufa amman wlh taufansa yayi kyau da albarka bazakace ya tsufa hakaba, he is still very much healthy kuma har yau yana koyarwa saidai yarage tafiyan zuwa da awa sabida tsufa, Parking Marwan yayi yafito saiya zagayo yabude bangaren Saleem yace  come out kallonsa Saleem yayi kaman bazai fitoba saiya fito Marwan yamaida motan yarufe saiya fara tafiya ahankali tare suka jera har zuwa rumfan da Malam yake zaune da yar sandarsa kallo daya yama Marwan yagane Marwan dan Marwan na yawan zuwa kawomai ziyara especially lokacin salla azumi dakuma ranakun Juma a that he s free anatse yace  Assalamu Alaykum Doctor murmushi Marwan yayi yakarasa yaje gabansa yabasa hannu saiya duka dan yana zaune yace  Assalamu Alaykum Malam, ya karfin jiki ya dalibai ? Malam yace  Alhamdulillah, Alhamdulillah, mungode Allah yakalli Saleem dake tsaye anatse yace  Muhammad Saleem kunya Saleem yaji saiya basa hannu yace  Ina yini Malam murmushi Malam yayi yace  bismillah zauna zama Saleem yayi ahankali a gefensa, Malam saiya kallesu duka biyun anatse yace  meke tafe daku ? Shiruuu Marwan yayi saiya kalli Malam yace  Malam katuna rannan dana kiraka na sanar dakai bamu gansa ba saiyau na gansa da asuban nan Marwan yadanyi shiru, ahankali yace  kawai ina ganinsa zuciyana yabani nakawosa wajenka, kaman badaidai Saleem yakeba, yayi wani iri shine nace muzo wajenka Malam saiya juyo da kansa yakalli Saleeem da kansa ke kasa yayi shiru saiyadan daga murya Malam din yace  Abdushshakur, Abdushakur wani babban dalibin Malam ne yafito dasauri yana sanye da kaya masu kyau da dingilallen wando ga gemu Malam yace  bani kofi, zamzam, ajuwa, habbatus sauda da zuma gyadama Malam kai yayi saiya juya yashiga wani daki yafito Malam yawanci yana addu an karya sihiri inhar akwai asiri ko wani iri taredakai yana iya karya wa, kawomai abubuwan Abdushakur yayi Malam ya amsa saiya juye ruwan zamzam yasa duka abubuwan a cup saiyakai cup din baki yana addu a daban daban na kusan 10 min saiya ba Saleem kofin yace  amshi kasha kallon cup din yayi saiya kalli Marwan gyadamai kai yayi hakan yasa ahankali Saleem ya karba yakai cup din baki Malam yace  kai bismillah ahankali Saleem yace  bismillah sai ya kurba kadan, saiya kwankwade Malam yabasa dabinon yace  ci wannan karba yayi shima yayi bismillah yaci, duk sukai shiru Malam na kallonsa, Saleem jiyayi cikinsa yafara ciwo yana juyawa tun yana daurewa saiya taba cikinsa dasauri Marwan yatashi yazo kusada shi yace  menene ? Dan runtse idanu Saleem yayi yama kasa magana chan saiya mike da sauri kafin yakai wajen kasa kawai yafara kwara amai baki, Marwan yabisa da sauri Saleem na amai sosai Marwan yadamu sosai yabasa ruwa Saleem ya kuskure bakinsa yadawo suka zauna, Malam yace  yau zaiyi rashin lafiya sosai amman karkuji tsoro, In sha Allah daga gobe ya warke, da sihiri ajikinsa amman da izinin Allah ya karye yanzu, yadage da azkar karyayi wasa da arzkar ya rike

35 / 51