BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   48 / 51

141K to 144K   out of 151.6K words

he will never hurt you again or your children, i will make sure he spends the rest of his life in prison, you re a strong woman karki karamai kuka instead trash him nabaki bulalan ? For the first time dan murmushi kadan Ammi tayi ta girgixa kai alamun a a wani sanyi Alhaji Hamza yaji aransa, saiya daga Daddy ya wurgama yan sandan shi yace  make him pay for bullying kidnapping molesting them yan sandan suka saramai aka jasa aka wuce dashi dasauran boys dinsa, Abba yaduka yadauki wayan dayaga Saleem bakan layi yakai wayan kunne yace  saura kai duk inda kake sai an nemota you are also going to pris& . Katse wayan Saleem yayi dasauri Abba yakalli Amirah data kasa tashi daga inda take saiya duka gabanta ya kalleta asanyaye kasa magana tayi kawai saita fashe da wani kalan kuka tana rerasa agaban Abba, ko kallon inda take Marwan baiyiba sai kawai yajuya yafita.



Abba yabi Marwan da kallo saiyasa hannu yadaura asaman kanta yana shafawa na lallashi wani kalan ijiyan zuciya take saukewa na kuka da kyar tace  Abba kuyakuri dan Allah Abba yace  bakimin komiba, next time Amirah tell your family everything, we will save you, bagashi nan yanzu ba an magance komi, you can t handle people like this on your own, ya isa stop crying yakai hannunsa yadauki takardan dayake kasa yaga saki daya yasauke ijiyan zuciya yasa takardan a aljihunsa saiya kama hannunta yace  tashi muje gida tashi Ammi tayi ahankali anatse tadan kallo Hamza tace  amm nagode kwarai nagode, Alhaji mun gode Abba yace  bakomi muje mu kaiki gida anatse Ammi tace  zanzo natafi da ita gida naga batajin dadi, banda haka akwai abubuwa da dama da Amirah bata sani na rayuwa ba sabida ciwonta nada zanzo na koyar da ita su sai Ammi tahade hannayenta ta kallesu tace  dudda bansan metazo tayiba amman nasan bakaramin abu tayi dahar yakai ga sakin nan ba, dan Allah kuyakuri ku yafemata shima Marwan zan kirasa da basa hakuri dakuma itama Mamansa, dan Allah kuyakuri dasauri Abba yace  batai komiba kowane yasami kansa in that situation will do same, adai yanda mukazo muka ganki, dole tai abinda suka bukata, nima ai kanina Saleem shine babban iblis na komi so wlh Amirah batada laifi batamin komiba kuma na yafe mata, Marwan zai dawo da ita dakinta, saki daya ma a musulunci bai dace tabar gidanta ba Alhaji Hamza yace  kwarai Ammi tace  Alhaji ku fahimceni yarinyar nan batada hankali idan ayanzu data sami sauki ban tashi na koyarda ita abubuwa na rayuwa ba nan gaba zatai abinda yafi haka gwara zamanta awajena zuwa sanda zai maidata saikuma Abba ya yarda yace  shikenan to kumuje Abba shiya kama Amirah suka sauna da kansa ya_ata bayan motar Alhaji Hamza Ammi ma tashiga, Alhaji Hanza shike tuki Abba na gaba suka tafi.
**



Mami na zaune cikin gidan danta kasa barinsa Marwan ya shigo parking yayi yasauka yashiga gidan yawuce sama Mami na zaune kan kujera a saman ya kalleta ahankali yace  Mami ko kulasa batayiba yakai one minute a tsaye ahankali yace  I m sorry Mami bata cemai komiba saiya juya yawuce yashiga dakinsu, closet nasa ya shiga yadauki wani karamin cabin size LV bag, yabude just a pair of clothes yadauka yarufe akwatin yadauki passport nasa da ID card yana kokarin chanza rigan jikinsa aka bude closet din aka shigo Mami ce ta tsaya turus tana kallonsa ganin yana hada akwati dasauri tai wajensa cikeda tashin hankali tace  ina zaka Marwan ? Dan tsayawa yayi yakalli Mami tace  I don t know Mami tai ihu tace  kaman ya you don t know ahankali yace  I will just go to the airport inada Schengen visa cikin countries din any ticket dana samu available zan saya natafi Mami ta tsaya tana kallonsa saikuma tace  Marwan akan wani dalili zaka saki matarka bayan kasan kana sonta kaman ranka dan sauke idanunsa yayi kasa saiya juyama Mami baya yakai hannunsa yashare gawayen daya zubo dasauri yace  I don t anymore tsayawa Mami tayi tana kallonsa saita zagayo ta tsaya gabansa takama hannunsa kaman jira yake hugging Mami yayi tsamtsam sai huci yake Mami knows he s crying bayansa ta shafa ahankali tace  Marwan kamaida Amirah yanzu yanzu girgiza mata kai yayi alamun a a sannan yadago yace  Mami kinsan waye ni, I don t make rash decision, all I want is just support this my one decision allow me nayi tafiya and just clear my head idan Amirah matata ce zamu dawo mucigaba da zama idan kuma she s not I wish her well, please Mami don t say anything again akanta, karki karamin magananta dan girman Allah Mami cikeda damuwa Mami tace  Abban ku yaturamin voice yagayamin komi daya faru Babanta da Saleem ne they threaten her and hold Mamanta in captivity runtse idanu Marwan yayi yace  I know still Mami banso kikuma min maganan ta Mami tadade tana kallonsa tasan he s hurting he s angry, sometimes situations like this giving each other space is good, changing environment is good, both of them should realize dakansu cewa bazasu iya rayuwa ba juna ba, ahankali tace  yaushe zaka dawo? Ahankali yace  I don t know sai nakai I will decide Mami tadade tana kallonsa saita sa hannu taja jakansa tace  muje na kaika airport toh tawuce tafita da sauri dan hawaye nason yazubo mata Marwan yabita ahankali har compound yashiga motan, har airport sina zuwa yasami ticket na Netherlands Mami da kanta tasa card nata tasayamai ticket din business class saita basa katinta tace  go with this dan murmushi kadan yayi yace  Mami stop treating me kaman wani poor guy Mami tace  eh nasan Kanada kudi wannan ma kudinka ne ai profit na business dinka ne anan dinma ahankali yace  keep it Mami I have morethan enough money dollars ma not naira bye Mami ya manna mata kiss a goshi yawuce Mami ta tsaya tabisa da kallo tasan he s just acting strong agabanta ne her little brother Baby Ya Allah protect this marayan yaron for me please and guide his heart back to his wife, I didn t see a better soulmate for him aboki yan rayuwa wacce ta wuce Amirah.
Sai kawai ta turama Abba watsapp text Marwan yatafi Netherlands, dasauri Abba yamata reply Netherlands? Mami tace  eh reply Abba yamata da his wife is really crying she regret everything, Mami tace  I know she will Abba yace  ya maida ita kafin yatafi Mami tace  no baiyiba Abba yace  yazamuyi ? Mami tace  mara fushi bai iya fushi ba, nasan waye Marwan, yanason Amirah zai maidata I m 100% sure, kawai nima zanso Amirah tasan menene aure? Da waye Marwan a zuciyanta, allow the 2 of them to figure out wat they mean to each other azukatan su, wani soyayyan bayan saki yake farawa, this is a new love story trust me it will bloom, zamu cigaba da kula da ita even though she s with her Mom cinta shanya da komi na kanmu she s still our wife Abba yace  hakane, Alhaji Hamza fa yakamu =??=??=?? Mami tace tura emojis na dariya tace  kaiko tsohon sojan tuzuru I will be happy idan Maman Amirah ta yarda ta auresa Abba yace  nima wlh, gamu mun iso gidan bari agama komi I will come back home to check on you Mami tace toh.



YANDA MARWAN YASAKETA YADACE???

ME KUKE GANIN ZAI FARU DAZAISA MARWAN YADAWO DA ITA???


YANDA YABAR KASA KUNA GANIN AKWAI SECOND CHANCE FOR AMIRAH DA MARWAN???

WHAT DO YOU THINK WILL HAPPEN GUYS???
EPISODE 9?? 5??






Within a blink of an eye is just like from farin ciki dayake ciki sosai yakoma bakin ciki da Daddy ya sanar dashi Marwan yasaketa he was extremely happy tuki yake amman yaji kaman yabude motan yafito but jin duk abinda ke faruwa ta waya da yanda yaji muryan Abba tawayan yana gayamasa sauran shi shima sai an kamasa yasa hankalinsa yatashi ya katse wayan dasauri ya jefar a dayan seat na motan yayi wani kalan ihu fuckkkkkk! I said fuckkkk! Yafadi cikeda bacin rai yawani dannama motan wuta bai dire ko inaba sai gidansa yanaso yaje ya kwashe duka kayansa na wajen yadan gudu wani waje na few days duk bala insa baison police su kamasa he hates police station that is one of the reasons dayasa yaki practicing law zuwa police station zuwa gidan yari duka ya tsaya tadanai da anxiety yake awaje yayi parking motan ya danna key gate din yabude yashiga dasauri.




Harda dan gudunsa yayi gaban flat din yasa key zai bude dakin kawai yaji dakin abude mamaki abin yabasa yarinyar nan bata tafi ba, bacinrai yaji kan bacinran dayake ciki kawai ya murza kofan yashiga ciki hada ido yayi da Precious dake zaune a tsakiyan falon tadaura kafa daya kan daya ga bowl na fresh water melon datake sha dawata yar karaman wuka ta kunna tv tana kallon wani Korean drama tajuyo ta kallesa tawani dauke kai tana rolling idanu, kai wani zafi Saleem yaji ko kofan bai tsaya rufewa ba yataho da gudu gabanta ya tsaya yawani fizgota yace  bana gayamiki kibar gidan nan kibar rayuwana ba babu tsoro kodaya akan idanunta Precious tace  that can never happen bayan ina dauke da danka zama daram wallahi! Ai nasan kagama gantalinka still saika dawo gidan nan, Saleem I m not leaving this house bayan ina dauke da cikinka abu yakawo masa wuya yace  ni nataba cemiki kimin ciki? Bana baki kudi akai akai kisai magani na wanke sperm ? Wani kallo Precious tamai tace  kamaidani yar iska zan dinga zuwa shan maganin wanke mara salon ya kashemin kwayoyin haihuwa kai ubanme yahanaka sha ai kaima zaka iya sha kullum vakada aiki sai ci ka kawo acikin mutum baka taba iya zubarwa awaje Wawa kawai! Baki Saleem yabude mamaki yakashesa yakalleta yakara yace  ni kike cema wawa? Saiyawani duko yakawo kunnensa saitin bakinta yace  please maimaita abinda kikace just now Precious tsaki kawai tayi takoma tazauna kan kujeran tamika hannu tana daukan bowl na fruits nata da wukan tace  I don t have your time Saleem yanzun nan nagama amai, I m having nausea tawani ja bowl din tadaura kan cinyanta ta dauki sliced mango da wukan takai baki tana sha tana kallon tv tana mikar da kafa Ya Allahu! Saleem tunda yake baitaba ji abu yabata masarai kalan yanzu ga haushin an kama Daddy ga wannan mayyar dake neman sa yahadiye zuciya yamutu wai ita mai ciki baiyi wata wata ba yawani fizgota yana kiba wata mummunan duka akai plate na jikinta na fruits ya bare while wukan dake bakinta danta kai fruits kenan yawani karceta a gefen lips dinta kawai ya yage sai jini tai wani ihuuuuu tana kokarin magana magana bai fita da kyau ba sabida gefen lips ya yage iska ragejewa yake wani zaro idanu tayi tai ihuuu wayyyyoooo yawani daga wukan zata chakamai Saleem yawani kama hannunta ya murda ko tsohon jinin da bakinta keyi baiyiba lips dinta ya yage har kumatu yace  ni zaki chakama wuka dan gindin ubanki ya kwasheta Precious tazube akasa daga ita har wukan tana wani kalan ihuuuu, Saleem yayi tsaki yana kallonta yana huci yace  sainaci mai danne uwarki da asuba Shegiya mai jiki kaman na gwaggon biri, ki tashi kibar gidan nan kafin nafito yana maganan yawuce abinsa staircase,
Precious tabisa da kallo tana kuka tanakai hannunta tana taba gefen fuskanta ta wajen lips dataji a yage har gum da hakoranta take tahowa tace  Jesus Christ! Maganan baya fita sai iska yanda tarude bamata jin zafi, dan kwalin kanta tadauka ta chukuikuye ta daura kan wajen sAbida jini yadena zuba zuciyanta yakoma saman kanta bata tunani da kyau ita zaima tabi a fuska bakin nan sai dinki haka fuskanta zaiyi tabo kaman na mai bullen magi har abada idan ta yarda Allah ya tsine mata wlh itama saitamaj tabon da babu macen dazata kara sonsa aduniya mai tsoron amutu gawan fari kawai ta wuce sama tana rike da wukan gam a hannunta tana tafiya kamna basamudiya tawuce sama tabude dakin datasan anan yake tana budewa Saleem dake tsaye wajen wardrobe yajuyo yakalli yanda hannunta daya ke rike da tsumma a kumatunta duk jinin dayan hannunta rike da wuka ya zubar da kayan hannunsa kasa yace  Au baki daddare ba kawai yataho da zafinsa dudda kirjinta na bugawa itama shigowa dakin tayi tayi, Saleem yashiga tahowa da sauri a zuciya yana zuwa dab da ita yakai hannu zai kamata kawai kaman fatalwa Precious tai squatting ta duka gabansa tashi daya takai wukan gabansa jikake kiiiiiii! Jallabiya ce ajikinsa, wlh cinyansa taso yankawa ashe babu boxer jikinsa haba saiga wukan tasauka gabansa da jallabiyan da gabansa jikin scrotum dinsa ya yage kiiiiii gindinsa na lilo zai fadooooo kasa! Saleem yayi wani irin mummunan ihuuuu na azaba wanda tunda aka haifesa baitaba yiba yana kallon jini yanda yake feshi awajen kaman an bude shower, jefar da wukan Precious tayi jikinta nawani kalan rawa bata taba daukan wukan nada laifi hakaba ta yage jallabiyan tass tana ganin yanda buransa ke lilo saura kiris takarasa yankewa ta fadi kasa kawai yar yadi na nama ne yarike buran from falling gabaki daya yarabu da jikin Saleem.


Kawai Precious tajuya ta kwasa a guje kafin dan mutane yamutu tana gidan straight tasha zata tafi tasamu mota sai kauyensu, Saleem na ihun in trauma da tsoro gashi yakasa komi baimasan mezaiyiba ganin gabansa na lilo ta yanke baitabajin fear wani kalan usulin tsoro a ransa kaman nayau ba, ihuu yake.  Marwan! Marwan! Marwan! Yashiga kiran sunan Marwan& .




TO JAMA A SAIDAI MUCE INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJI UNA!


MARWAN SALEEM NEEDS YOU???

DOCTORS GABA YA YANKE YANA GYARUWA KUWA???

GA HOTON SALEEM DA YANKAKKEN GABANSA!!!

GUYS ARE YOU HAPPY DA UKUBAN DAYA SAMI SALEEM????

YANZU DAME ZAICI AMIRAH DAYAKESO YA AURA???

JAMA A AKAMO PRECIOUS TA NAKASA MANA SALEEM=?-?=?-?=?-?

GUYS OFF DAY TOMMOROW AND MONDAY!
EPISODE 9?? 6??





 Marwan, Marwan, Marwan help me zan mutu, Innalillahi wa innailaihi raji un, Astagafurallah Astagafurllah, Allah natuba, natuba wlh Allah natuba, Marwan, Marwan where are you? Saleem was totally traumatized ganin yanda jini ke feshi daga jikinsa kai baimasan mezaiyiba, abu yatuna da Marwan yataba fadamai, duk inda akwai blood loss due to an accident ko incident kodai anything kafin asalin ciwo yakashe mutum blood loss ke kashe mutum, so dazaran you come across wani incident da jini ke tsayaya your first action is kayi kokari ka tsayar da zuban jinin dan dazaran jinin jikinka ya kare katashi aiki, tuna haka Saleem yasa ahaukace yace  okay Marwan natuna, I remember Bro, i remember kaji Marwan dina yayi maganan yana yaga rigan jikinsa yanaji ajikinsa karfinsa natafiya alamun jininsa yasoma kasa yakalli gabansa saiya daga kai dasauri yadena kallo, ya daure yakai hannu dayake rike da rigan jallabiyan yadaura agaban nasa wani ihu yayi yana wani kalan wawan zubewa akasa sabida radadi na ciwo da azaba baimasan mezaiyiba ba ko mutum daya a gidan nan Precious ta gudu wayansa naman gado baisan wazai kiraba kawai sai actions na rayuwansa suka dinga dawomai idanunsa na karancewa yace  Ya Allah mutuwa tace tazo? Muryansa yakara kankanta yace  wutan jahannama zanje? Ahankali yace  zare raina ake saisa nake cikin azaban nan? Annabi yace zare ran wanda ba muminiba nada azaba sosai, sannan Annabi yakara fadi a hadizi Allah baya karban tuban wanda yazo gargara yayi shiru yanajin wani pain na azaba dabai tabaji ba yace  Ya Allah can I ask for one last chance? Namaka laifuka dayawa, shan giya, mata, na cutar da yayana, na cutar da Marwan nayi abubuwa da dama, dalilina aurensu yarabu and immediately Ya Allah you are punishing me this is a sign cewa you re really angry with me, Ya Allah dan Allah kayakuri, just give me one last chance natuba, Ya Allah karka kasheni yanzu, kamin Rahama kadubeni ka aikomin dawani taimako nak& &  idanunsa suka shiga rufewa kawai lubbbb ya sume!



Daidai ana shigowa gidan security gate na anguwan ne suka zo aka shigo gidan saida Precious tashiga mota jikinta na rawa tana tuki zata wuce tasauke glass da muryanta da baya fita takallesu ganin kallon dasuke mata jikinta duk jini kawai ta taka mota ta arce aguje mutum daya yabita dagudu, ganin da motan Oga Saleem tafito daya wucesu yanzun nan ba a dadeva suka kwasa da gudu sai gidan.



A sama sukaga Saleem tsirara a sume ga jallabiya agabansa daya jike da jini sukai salata aka daukesa aka fito compund babuma mitar da za a sakasa aka shiga kiran makota nan da nna aka ?1ka aka kawo mita aka sakasa sai asibiti security na bude wayansa yana neman number yan uwansa Allah yasa babu password wayansa Yaya aka gani a dailcalls nasa aka shiga kiran Abba.
Kira uku security sukamai Abba bai dagaba daidai sunkai anguwan su Ammi suna parking Alhaji Hamza yace  kadaga mana cikin fada Abba yace  Saleem ne fa nace masa me Alhaji Hamza yace  kayakuri kadaga dan shiru Abba yayi har wayan ya katse Alhaji Hamza yafito yabudema Ammi baya suka hada idanu dasauri Ammi tadauke kanta sabida yanda gabanta yafadi tafito yakalli Amirah dake kuka har lokacin yace  come down daughter ko kallonta Ammi batayiba tace  nagode Allah saka da Alkhairi takalli Abba tace  Alhaji mun gode kwarai atayani ba Mami hakuri Abba yace  bakomi murmushi tayi tawuce cikin gida Amirah tasauko Abba yabita da kallo tabasa tausayi

48 / 51