SEXY BOOS BOOK 1 ROMANTIC NOVEL BY MAMAN TEDDY.pdf

Author :  Aisha Maman Teddy Category :  Taskar Novels

Chapter   3 / 10

6K to 9K   out of 28K words

irin ɗaci ma takeji .
Ƙwallah ne ya ciko idanun ta ,tuno da ada baya yanda take ,cin abinci kaman ita ce tayi kan ta .
Kullum a haka take ,bata ma iya sana'a indai bana ci bane . Sauke ajiyar zuciya tayi tana tuno
da malaman Maths ɗin su , da tana shigowa idon ta akan Umaima yake , don tasan a tauna
take kullum ,nan cike da masifa zata ce fiddo da abun bakin ki. Don dole Umaima zata fiddo da
komeye take ci ,ta wurgar ta Window ,sannan malaman zata rabu da ita . Allah sarki Malama Ko
tana ina Oho .

***

A hankali take takowa tare da shigowa office din Sir Umair ,Wanda Jin ƙamshin Ru'aifa kaɗai
yasa shi saurin ɗagowa don yasan tabbas yayi sabuwar baƙuwa . Zama tayi tana bin sa da
kallo ido cikin ido ,duda shima bai sauke nasa tsayayyun idanun ba . Sunana Ru'aifat.!
Ehemm?? Yayi maganan yana maida hankalin sa sosai akan ta. Gyara zama Ru'aifa tayi tana
kallon sa tare da sakin masa wani irin murmushi na ƴan duniya tana ciza laɓɓan ta na ƙasa tare
da cewa " i hope ka fahimci inda na nufa. Murmushi yayi mata hushiryar sa na bayyana ,yana
sa hannun sa tare da shafa sajen fuskar sa . Lumshe idon ta tayi da take ƙara ƙankantasu a
dole ga Sexy eyes tana gyara zaman ta. Gani tayi Umair yakai hannun sa tare da ɗaukar wani
dan Remote Yana latsawa . Sai ga security ya shigo . Sir". Yace tare da maida hannun sa baya .
Fitar mun da ita . Ke tashi ki bani wuri. Cikin sauri Ru'aifa ta ɗago tana kallon sa . First in her
history ,tazo wurin namiji ya koreta ya nuna baya buƙatar ta . Wani irin ciza yatsa tayi na takaici
zufa na karyo mata ,a lokaci guda idon ta yayi jah. Kar ka ƙara barin ko wa ya shigo ina buƙatar
hutu. Ohk sir. Security n yayi maganan tare da shirin tasa Ru'aifa .


Kai da Allah ɗan dakata ,da ƙafana na shigo da ita zan fita . Dakatawa secutin yayi ganin ta
miƙe tana shirin fita ,sai kuma ta ja ta tsaya , juyowa tayi tana kallon Umair kana tace " I will be
back soon Umair". A sauka lafiya.! Yace mata tare da maida hankalin sa kan computern gaban
shi . Har sun kai kusan daf da zasu bar office din ne ,Umair yayi kirar security n . Amm Nurse
Badi'a Zata zo ,ita ka barta ta shigo. Jin haka yasa Ru'aifa saurin juyowa tana takowa cikin
sauri zuwa inda yake. Kai tsaye tace " Me yasa ita zaka barta ta shigo? Ohk itace dadiron
naka?. Kaman ba zai bata amsa ba ,don ya lura yarinyar bata da kunya , tabbas inda badon
yau yana cikin annashuwa ba ,da babu abun da zai hanna shi hukunta ta . Ba ita ce dadiro na
ba , matata itace cikakkiyar dadiro na , taje ta duba mun lafiyar ta ne , fuche ki bani wuri. Wani
irin bugawa ƙirjin Ru'aifa yayi ,cikin sauri ta juya tana fichewa , wanda kamin ta bar farfajiyar
asibitin ta fara kirar Hajiya Turai...


Cike da annashuwa da farin ciki Hajiya Turai ta ɗaga kirar don tasan haƙar su yakai ma gaci.
Hello". Hello Hajiya anya kuwa kin san komai game da Umair kuwa? Har yana da mata ne baku
taba sani ba ? Kuna ina hakan har ta faru , to Umair yana da Aure yana da mata ,kuma tunanin
da muke akan sa sam ba hakan bane . Ke wannan wani irin shashanci ne? Shi ya faɗa maki?
Ko kuwa labari kika ji ? To ƙarya ne wannan ba gaskiya ba. Hajiya Turai tayi maganan kan ta
tsaye . Yanzu nan yake shaida mun da bakin sa fa.! What??? Hajiya Turai tayi maganan tare da
tashi daga kishingiɗen da take . Oh ALLAH , ke Ru'aifa ki sani Ni ban yarda ba sam da wannan
batun naki. Uban sa fa nake Aure. Idan Umair yayi Aure dole zan sani , don haka kar ki dawo
sai kin san gaskiyar komai . Don nafi tunanin ba Aure ne yayi ba , indai shi ya faɗa maki Yana
da mata ,to aƙwai wacce yake harin Aure ,kuma dole na dakatar dashi daga yin hakan . Yau
Alhaji Ahmed zai dawo ƙasan nan ,zan tare shi da maganan Auren nasa , dole Ni zai bai mawa
wuƙa da nama... Nisawa Ru'aifa tayi kana tace " To Hajiya zan cigaba da shiga jikin shi har na
gano gaskiya ,ki bani ƙwana uku . Yowa...

***

Kallon Nurse Badi'a yake jin yanda take labarta masa Abun da Umaima tace , har tana cewa
itace nan Umaima. Cikin rashin fahimta yace " Wacece Umaima?? Wurin matana Fah nace kije
.! Yass Sir itace tace hakan ,wai itace Umaima. Shiru yayi yana tunani a zuciyar sa yana cewa "
Ohk itace Umaima , wato dama sunan ta Umaima kenan. Ohk yanzu bari zan koma na rarrashe
ta ,ki koma office ɗin ki. Ohk sir tayi maganan tare da juyawa , a zuciyar Badi'a cewa take "
Gaskiya wannan tayi dacen duniya da har ta samu Dr Umair a matsayin miji , gashi ko ba'a ce
ba kasan yana jin ta a ransa sosai , tun da ba haka yake mawa watsatstsun matan da suke
sheƙe ayar su ba. Ko da yake ai ita matar sa ce . A haka ta fice tana tunani daban daban . Da
ƙarshe ne ta furta gaskiya Sir Umair yafita ƙyau .

Bayan fitar Nurse ɗin ne ya miƙe tare da tarkata abubuwan buƙatar sa , don tun da ya baro
gidan hankalin sa ke akan Umaima , duba time yayi wurin to 5 kenan , a sarari ya furta me be
ma bata motsa daga inda take ba. Keys ya ɗauka yana fichewa cikin sauri , moton sa ya nufa ,
ƙirar wane yaro , yana shigar ta tare da ficewa daga farfajiyar asibitin . Yana kan driving ne
wayar sa ta hau ruri , a hankali ya ɗau wayar yana furta sunan " Julayb. Hlo mutumin kana ina
badai ka dawo ba?. Yas Ina cikin garin Lagos yanxu haka , a gidan ka daka saba holewa.
Dariya Umair yayi fahimtar inda yake . Ammm tunanin Ya tsaya yi na Umaima tana wani hali
yanxu , sai kuma a zuciyar shi yace " me yasa kake wani damuwa da ita ne?. Shareta..! Ohk
Julayb ina zuwa zan ƙariko yanzu.





*Don ALLAH kar ki karanta indai baki biyani ba , Regular grp₦300 vip group₦500 SPC ₦1000
via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi
08081202932*
*E*


*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na
ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha
keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer
zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*

Sauke Wayar Umair yayi yana juyar da moton shi zuwa gidan garden din sa,inda Aminin nasa
Julayb yake jirar sa a can . Julayb abokin Umair ne tun da yarinta suke tare ,kuma ya kasance
shi Ɗan Yayar Ammie Maryam ce , Abota ce sosai ke tsakanin su ta ƙwarai , wanda babu mai
ɓoye mawa ɗayan sa damuwar sa , shima Doctor ne a Abuja yake aiki akasin Umair da yake

Lagos . A wannan karon Umair koda suka haɗu da Julayb a farfajiyar gidan suka zauna suna
firar yaushe rabo?sam Umair ya kasa mawa Julayb magana akan Umaima , sai dai hirar
sauran ƴammatan su da suke yi , don shima Julayb an haɗu ne da an dace ,halin su ɗaya ,sai
dai kawai shahara da tantiranci ne Umair ya yaga masa . Ɓata tsawon lokaci sukayi suna firar
ƴammatan su ,su tabo wancen su hau dariya ,suyi firar wancen da yanda suke sex da ita , Abun
da ba daɗin saurara . Kai mutumin wai ina Khady wannan yarinyar mai ƙibar nan ... Hahaha
Dariya julyb ya sheƙe dashi kana yace " Ai Nurse ce ko? .eh mana Nurse kasan tayi Aure ai . A
haba dai wai dama tayi Aure ,ta gama nacin akan ka?. Murmushi Umair yayi kana yace " Eh fa,
kasan yanxu a gidan mijin mai ta koma sayar wa kuwa?. Me ka ga tana sayarwa?. Wani irin
dariya Umair yasa wanda rabon da yayi irin ta shi kan shi ya manta . Kamin yace " Kai garin
Ɗan wake .! A wannan karon bashi kaɗai ke ƙyaƙyata dariyar ba har da Julayb .garin ya haka
ta kasance?? Oho mata nima a status ɗin ta naga tana tallah. Dariya sosai suke , wanda niko
Mmn teddy da Haushin su ya ciyo Ni cewa nayi " Ai gwara ita ta dai tafi tayi Auren ta ta huta , ko
bakomai lada take samu a ɗakin mijin ta ,ta fisu dai a hakan .

Kai mutumin ya kamata mu zo muma muyi Auren nan fa mu wuce wurin . Duk da ina tunanin da
kamar wuya ace koda nayi aure xan daina neman mata a waje gaskiya .but Ina son Nima naji
an fara kira na da Daddy". Cewan Julayb Yana Kallon Umair da shi ɗin shima shi yake kallo.

To kayi kamu kenan?wacece zaka Aura? . Umair yayi maganan yana nasa murmushi . Uhm nifa
ban ga macen da zan Aura a Nigeria ba , wata balarabiya na gani a Sudan da naje course din
masters shekara uku baya kenan ,still har Yanxu muna tare ,ina tunanin ita zanyi wuff da ita.
Shiru Umair yayi yana nazari , hummmm yanzu Baffa zai Barka kenan ka Auri wata ba ƴan nan
ba?. Eh gaskiya Ni matan nan basu yi mun ba. Amma kake ƙwakwular su??'. Cewan Umair
yana katse shi bai jira jin mai zai faɗi ba.

Ohk na fahimta kai dai kana da Nana zaɓin kenan. Nisawa Umair yayi yana kallon Abokin nasa
,kana yace " Zamuyi wannan maganan yanzu ba time , magrib tayi . Miƙewa sukayi a tare
kamin Umair yace" ɗan nesa damu a ƙwai masallaci muje can sai muyi sallah ko?. A tare suka
fara barin gidan , da ƙafa suka taka zuwa masallacin da baya da nesa da su. Kallon Umair
Julayb yayi kana cike da shakiyanci yace " Kana da tsarki dai ko? Kar ka manta da wankan
tsa... Wani kallo Umair ya watsa masa ,nan Julayb ya sheƙe da dariya yana faɗin " Na sanka ne
ai. To yau ban yi komai da kowacce mace ba sai mutum ɗaya . Cike da mmki Julyb ke kallon
Umair kana yace " Mamaki kake , bari mamaki kawai sauyi ne na ƴan ƙwanakin nan ,amma fa
ba wai sauyawa nayi ba daga ƙwartanci na ba , kawai naji nayi satisfied ne da nayi sex da
yarinyar , tana daɗi gaskiya. Aa ai bar maganan , daɗin ta ma ya wuce yanda kake faɗa ".
Cewan Julyb cike da mmki kana ya cigaba da cewa " Yau kaine kace ka gamsu da mace ɗaya
baka buƙatar wata , ita ko wannan daga ina ta fito. Banza Umair yayi masa , nan ya ɗan doki
kafaɗan sa kamin yace " Ehemm Sir ina sauraron ka Oga. Kai bafa ce maka nayi wai bana
bukatar mace ba ,No ita kaɗai nake buƙata a yanxu ,duk sauran mata jim su nayi a yau tamkar
ruwar fanfo marar daɗi , ita ce mai daɗin ka fahimta muje da Allah Malam. Dariya Julayb yayi
yana cewa " Aiko wannan yaci ayi mata babban ƙyauta.to ai sai ka bata kai.

***

Umair sam bai koma gidan sa ba sai wuraren 8:30pm , mamaki ne ya ka masa ganin Umaima
ƙwance ƙudundune a saman sofa cushine ta kulluɓe jikin ta sai rawar sanyi take alamun
zazzabi ,sai a lokacin ya tuna da maganan Nurse Badi'a . Hannun sa yakai yana kunna Ac Ɗin
wurin , wato babu abun da ya dame shi da zazzaɓin ta ,shi zafi yake ji . Sai a sannan ne ta
fahimci shigowar shi , saurin miƙewa tayi tana ware idanun ta daƙyar tare da kallon sa . Cikin
kasalalliyar murya ta ce " Ka maida Ni gida.!


Juyowa yayi yana kallon ta , kamin ya tafi tunanin ko Dai wujijjigar da yayi mata ya nemi ta
ƙwaƙwalwarta ne? Banda haka shi sunan ta ma bai sani ba ,bare wai gidan su ko garin su. Mai
da kansa yayi gyefe tamkar baiji mai take cewa ba , sai kuma taga yasa hannun sa yana zare
necktie ɗin sa . Bin sa da kallo ta cigaba da yi bata kuma ce masa komai ba , a zuciyar ta jin
wani irin wutar ƙiyayyar sa take yi . Gani tayi yana cire kaya a gaban ta ,yasa ta saurin rintse ido
tana juyawa da fuskar ta inda bata hango sa . Duk abun da take yi yana kallon ta ta gyefen ido .
Murmushi yayi yana cewa " Kika ban haushi yanzu kiga Allah da ikon shi wallahi afka miki zanyi
..Kai Malami fyaɗe fa kayi ma yarinyar nan , don Abun da kayi mata ya wuce munzali Wata
zuciyar tace dashi.


Cire dogon wandon sa yayi yana zamana daga shi sai gajeren wando yana nufo inda Umaima
ke zaune . Gaban ta ne ya yanke ya faɗi ,tuno da maganan sa kamin ya fita ,da yake cewa
yana dawowa zai ɗaura daga inda ya tsaya. Wasu irin marayun hawaye ne suka fara bin kuncin
ta . Zama taga yayi a gyefen ta , idanun sa ne suka sauka akan lunching basket ɗin da Nurse
Badi'a ta kawo mata ,alamu ya nuna ko taɓan shi ma ba tayi ba. Ɗan kauda kan sa yayi tare da
kai hannun sa yana sauke Blanket ɗin da ta rufe jikin ta dashi . Saurin saka hannun ta tayi tana
rikewa.

Oho ba kaya ne a jikin ki? To meye ma ban gani ba , saki yanzu! Yayi maganan a ɗan hasale , a
hankali ta saki Blanket ɗin tana ji tana gani ya yaye shi duk jikin ta . Tsoro ne ya kamata nan
take jikin ta ya hau rawa kar ³ ,wayyo don Allah kayi haƙuri ,ciwo zafi...! Wayyyy....Shiii yasa
yatsan sa a saman laɓɓan sa tare da cigaba da cewa" Bana son hayaniya da wannan kukan
naki mai cin rai. Tsit Umaima tayi sai dai har a lokacin hawayen bai daina zubo mata ba. Shine
kika aiko Badi'a da rashin kunya ko ? Wato a faɗa mun nayi abun da zanyi. Shiru tayi bata tanka
saba ,idanun ta a ƙasa . Miƙewa taga yayi tsaye yana kai hannun sa zuwa kugun sa a hasale
yana fiddo mata da nayi abun da zanyi kika ce ko? To ga abun da zanyi... Wayyo don
ALLAH kayi haƙuri Na tuba ba zan sake ba. Tayi maganan tana rufe idanun ta da hannun ta ,ko
ina na jikin ta rawa yake na tsoro . Shiru yayi yana kallon ta ƙurrrr kaman mai tunanin wani Abu
. Ajiyar zuciya ya sauke yana maida Ƙatuwar buran nasa ciki ka na ya zauna gyefen nata yana
cewa " Buɗe idon ki.

A hankali ta buɗe idanun nata tana kallon sa , me yasa baki ci abincin da ta kawo maki ba?.
Shiru ta yi masa , ba magana nake yi miki ba Umaima.! Ware idanun ta tayi tana kallon sa jin
yanda ya ambato sunan nata . Bana jin ci ne baki na ɗaci yake mun. Ohk ". Miƙewa taga yayi
yana ɗaukar Basket ɗin tare da ficewa daga Bedroom ɗin . Kusan mintuna shida sai gashi ya
shigo hannun sa ɗauke da wani silver irin na wanke mawa marasa lafiya baki ko yi masu
alwala. Ajewa yayi gaban ta yana nufar privacy sai gashi da brush da maclean . Miƙa mata yayi
tana sa hannu ta karɓa . Towel ya nada mata tare da cewa " Oya bismillah. A hankali tafara
wanke bakin nata yana tsugunne gaban ta take wankewa jikin ta duk ba ƙwari. Ke kiyi ƙarfi da
jikin ki , yau ƙwana zamuyi ba barci gwara ki sa ma jikin energy , yanzu zakiyi wanka kiyi ci
abinci sannan nayi maki allurai kisha magani . Allurai??? Tayi maganan a zabure na tsoro.
Murmushi yayi yana daga mata gira alamun eh ,kana taji yasa hannun shi yana warware Towel
ɗin jikin ta , ƙasan virgina ɗin ta ya shafo yana wani lumshe lulun idanun sa tare da furta "
Wow". Buɗe idanun sa yayi tare da magana da murya mai kama da raɗa yana cewa " har nan
zanyi wa Allura yanzu.!
*F*


*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na
ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha
keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer
zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*

Eh har nan Wurin zanyi mawa Allura.! Saurin kallon sa Umaima tayi ganin yanda Yake
maganan da gaskiyar sa babu wasa ,sai shafan Wurin yake kaman mai Son jin wani Abu sabo .
A'a nidai Ban taɓa jin hakan ba , wallahi ko a labarai , ya za'a yi kamun allura anan? Dama na
daɗe da jin labaran wasu mutane masu cire sassan jikin ɗan Adam da Ransu ,to sai dai idan
kaima kana ciki . Kuka ta saki masa wanda dariya ya kusa kuɓce masa ,don yanzu idan tana
kukan dariya ma take bashi . Maida dariyar nasa yayi yana kallon ta tare da sauraren me kuma
zata cigaba da

3 / 10