Author : Aisha Maman Teddy Category : Taskar Novels
zata lalubo miji na nuna mawa sa'a kalan wanda take
so da buƙata. Ita dai Balkisu a gaban Hajiya ta zauna yayin da ita Turai ta debe jiki aiki a G.R.A
,wanda ita ko aikin ne ba a kowani gida take yin shi ba ,sai taga irin Commisioner ko irin
manyan masu kuɗi .a haka ne ALLAH ya bata ɗaya Tamkar da dubu mutum mai tawakali Son
talakawa a kuma wannan lokaci n yana kujerar sa na commioner of finance , a haka abu kamar
wasa yakai ta ga Auren Alh Ahmad moddibo a wannan lokacin ,ko iyayen ta bakowa ta nema
ba ,don iyayen duniya da kalan dangi su suka daura mata Aure. Tun da tayi Aure bata ƙara
bibiyar dangin ta ba , rayuwar ta kawai take kusan shekara talatin. Sau biyu tazo tun bayan
Wannan nan Aure nata shine rasuwar mahaifiyar Umaima Balkisu , Wanda auren Balki babu ita
ba ƙafarta sai dai mutuwar ta da tazo ,a ranan da tazo a ranan ta juya. Bata ƙara bibiyar su ba
,sai da Umaima takai shekaru Biyar ne ,sannan ta tazo tayi mata abun arziki tun daga nan har
iya yau Hajiya Turai bata ƙara zuwa wurin dangin ta ba ,haka koda sun kirata a waya tun tuni
bata ɗauka. A yanzu ma babu wanda yasan layin ta. Don ta share kowa a lissafin Rayuwar ta .
Cigaban labari.!
Juyawa tayi tana sakin wani irin murmushi ,kana tace " kece zaki mun komai.
***
Ɓangaren Umaima kuwa , Tasa ta Umma tayi tana hawaye tare da faɗin Umaima waye yayi
maki Ciki? Umaima abun kunya kika ɗauko mana.! Kun tasa ta kuna ta mata magana bayan
kunsan waye yayi wannan cikin eiye kuka wannan maganan . Auwalu ne ,kuma hukuncin da
bulalai ne dole a kai shi ga Shari'a ,ai sace ta yayi. Cewan Hannatu tana haki. Umaima faɗa
mana waye yayi Maki.... Baba Sule ne ya shigo Ɗakin da wani irin murtikeken bulala , nan take
ya fara zuba mawa Umaima tana ihu tare da faɗin Baffa don Allah kayi haƙuri , wallahi ba
Auwalu bane.wani bulala ya zuba mata shaffff a gadon bayan ta ,wanda yasata gantsarewa
tana furta " Wayyo Ni Umma na shiga . Waye yayi Mali wannan kunyar? Cewan Baba Sule yana
dakatawa tare da yin numfarfashi. Ba Auwalu bane.! Tayi maganan ciki. Dassher murya wacce
da kyar ya fita. Waye??? Cewa Baba Sule.
"UMAIR ".
Ba su Umma ne kaɗai suka firgita ba har Bana sule sakin bulalan yayi nan take yana furta"
Umair.! Babu shakka shine wallahi fyaɗe .! Kawai sai ta kuma rushewa da kuka mai ban tausayi
da tsuma zuciya .
Girgiza kai Baba Sule yake na mamaki , kana yace ' Hannatu bata ruwa
Umma taho ina Son magana dake .a hankali Umma jiki a sanyaye ta fita tana bin bayan Baba
Sule .
***
Kaman yanda Umair ya ƙudrta haka ya faru safiyar littinin ya yi masa ne ƙasar Germany ,
wanda tun da ya isa bai iya hasala mawa kan sa komai ba.layin sa ya sauke ƙasa yana maida
na wannan kasar don bai bukatar kira daga kowa , Julyb ya tuna da shine ya fara sanar masa
da An ɗaura masa Umaima aure da Wani ba shi ba. Cije lips ɗin sa yayi na kasa tana furta me
yasa bani ba?. Na bar Nigeria bari na har Abada.!
***
Hajiya Turai ban gane me kike nufi ba? Kina nufin yanzu Bakya bukata ta a aikin da zanyi maku
na Umair? Cewan Ru'aifa tana fiddo da idanun ta ga Hajiya Turai ,wacce take kishingiɗen cikin
doguwar rigar lace da akayi masa ɗin kin bubu. Sosai ya fito da kuɗin da kuma hutun ta.
Ƙwarai ki zame hannun ki , buɗe jakarta tayi tana fiddo mata da raba dubu ɗari guda biyu 200k
tana wurga mata kaman takardu kana tace 'Na samu wacce zata aure shi , kuma nasan
mahaifin sa dole zai Amince da hakan tun da yar ƙanwata ce marigayi ya . Hannu Ru'aifa tasa
tana ɗaukar kudin kana tace " Wannan ladan wahalar da nayi maki ne kika biyani . Amma ki
sani ina SO.! tayi maganan tana kecewa da dariya ta yan bariki kana tace " Baki fahimta ba ko
Hajiya?. Umair nake so , kuma ki rubuta ki aje bazan taɓa yarda Umair ya kuɓce mun ba har ya
Auri wacce kk mafarkin ganin ya Aura. Sai anjima.! Miƙewa Ru'aifa tayi tana barin hajiya Turai
anan wurin . Kamin daga bisani Hajiya Turai ta sheƙe da dariya tare da faɗin Yaro yaro ne.!
***
Ɓangaren Ammie kuwa hankulan ta ya tashi a ranan da Umair ya bar Nigeria kwana tayi bata
rintsa ba tana kai Addu'oin ta ga mahalicci , haka yau gashi kusan kwanan sa uku amma ko
takira baya shiga .shi kan shi Daddy Hankalin sa ya tashi ,daurewa kawai yake irin nasu ta
manya .don a idon Umair kawai ka kalla kasan ya kamu da mahaukacin so.! Wannan yasa Shi
kan shi yake masa addu'a da ma duk wani Abu da yake yi marar kyau.
***
Daddy ne yayi shiru yana sauraren maganan Hjy Turai , kamin ta cigaba da cewa " Yar ƙanwata
ce Uwa ɗaya Uba daya , Balki kike magana?. Cewan daddy Yana Kallon Hajiya Turai eh kwarai
ita. Ohk yanzu Umair baya a natsuwar sa ,idan muka ce aure zamu sa shi a tension da yawa .
Mu basa nan da 3 to 6 mount mu gani. Ni da kaina sai nayi tattaki na nemo masa Auren
Yarinyar...!
*Na so ace mun kai Z sannan zamuyu completing book 2 ,ammma anan na kawo ƙarshen
littafin THE SEXXY BOSS na biyu ,sai mun haɗu a book 3 . Masu jirar COMPLETE book 2
₦300 ne kacal. Zaku iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta
wannan account 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank*
*ANTY AISHA MMN TEDDY*