Author : Aisha Maman Teddy Category : Taskar Novels
zamani".
Bakomai. Ta basa amsa a takaice".
Ina phanan....ki aiko mun da ita,ke kuma ki koma Part ɗin Ammie da zama". Saurin ware idon ta
tayi tana kallon shi kamin tace"kaman ya kenan Hamma Ban gane ba! Yanda kk ji". Yabata
amsa yana Ficewa daga inner room ɗin tabarta tsaye...
Da ido ta rakashi,kawai sai Hawaye,na shiga uku,wai mene nayi mawa wannan mutumin ne?
Hanyar fita tayi da sauri,amma bata ganshi ba,kawai bata san lokacin da ta nufi part ɗin
Ammien ba,duk da tasan ba son ta keba,Amma Hakan kawqi tasaka kanta tayi falon Ammie". A
falon ta na biyu ta tadda ta ita kadai tana ɗaukar wayan ta".
Tom fah Yau akeyin ta...ko Wani mgna ne Ammie xata taryeta dashi???
Gm
[10/3, 8:10 PM] Maman Teddy: Loading.....
Gidan ƙwarata!
78-79
Banyarda ki karantamun lbrin baki biya niba,idan kuma kika karanta keda Allah! Gamai buƙatan
cigaban labarin gidan ƙwarata zai yi mgn ta wannan number 08081202932. Vip payment
#500,normal payment #200
"Bata xauna ba,don batasan da Wani Abun Ammi e xata amshita ba, don ita tunani ma takiyi ko
Ammin ne ta budi masa shiyasa yace ta taho wurin ta". Sai da Ammi ta saukar da Wayar daga
kunnanta kana ta juyo ga Hafsa,wanda kallo ɗaya tayi mata ta fahimci bata na tsuwar
ta...Hafsa? Ta kira sunan ta cikr da mmkin tayuwar nata". Nisawa Hasilen tayi kata dubi Ammii
sannan tace Ammi barka da Rana? Yowa a Tsaye haka? Zauna mana! Ammi tayi mata mgnar
tana nuna mata ɗaya daga cikin kujrun falon alamun ta zauna". A tsayen data gaishe da ammi n
yasa taji ɗan kunya don bata taɓa ba,yau hankalin ta yy ƙololuwar tashi ne.
Zama tayi kamin ta tsinkayi muryar Ammi tana CE wa"Hafsa me ke faruwa da ke ne? Naga kin
shigo ba ayanayin dana saba ganin ki ba......Ammi tayi mgnar tana bin hasile da kallo,don
tabbas ko fada mata ba,ita tasan Aliyou baxai taba yarda Hasile ta xama matar sa da sauki ba!
Rasa ma mi xata cima Ammi tayi,sai CE wa tayi,ammai Hamma Haidar en yace nazo Wurin ki
yanxu? Wai na zauna anan.
.ki zauna nan,tom naji ina Phanan? Ammi tayi mgna cike da dattako". A dan kunyaci ta
zauna,kamin tace' Ammi Hamma ne yace" Na taho Part din ki na Zauna...wai na Aje
Phanan.tayi mgnar kaula na ciko kwarmin idon ta".
Shiru Ammi tayi tana tunanin bangare daya na zuciyarta tausayin Hasile ne ya mamaye mata".
Natsu ki kwantar da hankalin ki Hafsa,Wannan ba wani babban abin tada hankali ba nee.
Ina so ki natsu na fara baki lbarin Aliyou Haidar,don kiji Makaman komai,Dan game da rayuwar
sa da kuma yanda xaki tfyar da sha'anin komai na rayuwar Auren ki da mijin ki............
Shekara Goma sha Shida baya....! Makarantar Royal Crown Acadrmy dake garin
yobe...makaranta na na yayan wane da da wane, wanda sai iyayanka sun kai sun kawo kk iya
Shiga wannan makarantar". SS1 clss ne cike da daliban da aka diba na wannan shikara......
Wata Aunty CE na hango a gaban Daliban ta,yyn da take cwa kowa ya fito yy introducing din
kanshi,Hakan yasa kowa Ki rububin daga hannun shi sama".
Kallon yaran anty Florence tayi,kana tayi murmushi tana kallon su da cwa". Waxai fara gabatar
mana da kansa? Gaba daya student din ne suka hau kirar sunan shi
Haidar...Haidar....Haidar..... Juyawa Hafsa tayi hadi da bin matashin yaron da aka kira da
Haidar,da yanda dalliban k e ihu akan shi,kallo ddaya tayi masa ta fahimci cwa"shi din ba dan
gidan kananun masu kudi bane,Bairin su bani wanda suka shigo da Kyar ta hanyar Schoolar
ship....ganin sa da kuma sanin shi din dan gidan Dan larabawa ne kuma ansan familyn su
yasaka kowa son Aliyou da suka gansa a lokaci daya,a yau din nan... hakan yasa daliban kowa
kirar sunan sa da babban murya....Yyn da shikam a miskilan cê ya fara takawa yana fitowa
daga gaban Daliban da duk suka kagu da son jin cikakkn tarihin sa a taka ice...............
Mmn Teddy
[10/5, 6:42 AM] Maman Teddy: *Loading......*
GDN KWARATA!
Na Maman teddy
80/81
*@Alheri Writer's asso.*
Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan
kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 . Vip payment #500
mtn card,Normal #200. Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah!
Bismillahir rahmanur rahim".
______________________________
"My name is Aliyou Muhd....endigin in Adamawa State,Son Of Africa,Origin In nigeria...i did my
Pri&junior School in Abuja Tk School...popularly name As Turkish". Ba Daliban kadai ba,har ta
Aunty Florence Yaron ya tafi da imanin ta,sosai Aliyou Haidar ya burgeta,mussaman dangane
da yanda yake Maganan tasa so fluently,hakan yasa ta ta Fara tafa masa,kamin duka sauran
daliban su hau masa tafi". Komawa yayi ya zauna,Rufaida ce ta kalli Deen dake a gyefe kana
tace"Deen ba'ancen Haidar dan Familyn Dan Larabawa neba? Meyasa bai fadi mana daga
Cikakken Inda ya fito ba? Kallon Rufaida Deen yayi kan yace'Kin san kowa da kalon
sa,musamman dabi'ar Haidar tasha banban dana Saura,baya son mutum mai fahari,bare kuma
shi yy fahari da Gidan da ya fito! Jin hakan yasa Rufaida jan bakin ta tayi shiru,don ta fahimci
daga Haidar din har Nuradeen ba kirki ne dasu ba!
"wata dalibar ne ta kuma mikewa hadi da isa gaban daliban.... Tafara bayani kamar haka ni
Sunanan Hauwa Adam". Haifaffiyar Kano ce ni,amma muna zama anan Kaduna....Sbd aikin da
ya kawo Mahaifina nan". Abunka ga Yaran masu kudi babu kirki komai yin shi suke kwar,nan
suka hau meye Aikin Daddyn ta? Murmushi Hauwa jidda tayi,kana tace"Mahaifina Police
ne,Yanxu haka shine Commissioner of police na kd state". Wow.....Kikaji Ajin ya dauka,hadi da
tafi...komawa tayi ta zauna bb yabo babu fallasa,don haushi ma suka bata Students din".
Nan Deen ya mike shima yy bayanin kanshi,kana ya koma ya zauna,Kirar Wata Dalibar akayi
daga Office din Principal,wanda yasa Anty Florence bata Excuse tayi waje......... Kamin ta dawo
yawan ci Sun kammala Gabatar nawa Yan Abokan nan nasu da sunan su,wanda cike da Harkar
ta da ya xamamata jiki a kullum fuskar nan nata na cikin kwantacciyar,kuma sanyayyiyar
murmushi...(smilling face) shigowa class din tayi Kamin Anty Florence ta dakatar da ita tana
cewa"saura ita ne ta yi masu introducing din kanta".
Murmushi Ne kwance saman fuskarta,wanda A hankali cike da salbin ta tafara takawa,har
saman inda Antyn nasu take tsaye". Cike da Confidence din t,da yakasance a jinin jikin ta yake
ta fara cewa"My name is Hafsat Attahir,Frm Kaduna state,Zongo road". I came from Public
School! Kamin ta kuma wani magana ne Duka ilahirin daliban suka sheke da Dariya harda
masu buga desk,suna nanata Kalmar Public School...Tom meya kawota cikin su ayamxu,matan
da tayi makarantar gomnati tun daga Pri har Secondary?. Haushi ne ya kama Hauwa Dake a
gyefe,ganin Yanda Duka daliban ke dary,Dogon tsaki tajah kana ta buga Desk tana Fadin one
Classs...Whats Noncense is dis? Ibeg Ss1 Student Will you Shutup???? Tayi mgnar a kufule da
kuma karfi,wanda yasaka Anty florence daka masu tsawa,duk da yasaba ma Dokan makarantar
yin hakan da tayi".
Nan gabaki ďaya Class kowa ya dauke wuta,Murmushi Anty florence tayi kana tace"U are Wlcm
dear". Nan Hafsat ta bata amsa da tnx....sannan ta koma wurin Zaman ta".
Tana Tfya wasu a dalban sun guntse dariya....Ciki kam harda Gank din su Aliyou Haidar,Da shi
idan ka ganshi bakace wai yasan da akwai abun dake faruwa a Class din ba,sbd miskilancin
sa".
Dan tsaki yajah kamin daga jin Haka,sukayi tsit don sun san shi sam bayason damu Hayaniya".
Zaman da xatayi ne yasa Hauwa tasowa tsam tana xama gyefen ta,don sosai Hafsat din taji
tabata tausayi,don ko ba afadi mata ba,tasan ita din ba yar gidan kowa bane face talakawa".
Ahaka ne Antyn tasu tafara masu Abunda ya kawota,kamin lokaci kadan aka fita break".
Mikewa Hafsa tayi don komaawa Office din principal,don har yanxu cuku² n ta akeyi". Don
tabbas tasha Wuya kamin ta samu schoolarship a makarantan nan". Sosai akaso
murdewa,wanda har da ta cire rai,kuma Sai Allah ya kuma dawo mata dashi.
Mikewan da xatayi ne yasa Hauwa Mikewa tana cewa"Muje na rakaki! Tom tace da ita kimin
sufara Kokarin barin Class din,tsit daluban sukayi,don bb wanda yy dariya a wannan karon,don
Tsoron Hauwa da sukeyi,A haka suka fice gank din su Aliyou ne da yake tabatattu ne sune suke
sa Dry still".
Office din principal suka nufa,wanda matame karamci sosai take nuna kaunar ta
gaHafsan,wanda anan ta kammala mata komai,sannan suka fito tare".
Tun da Suka fita daga upstairs din suka hango Su Aliyou Haidar,a saman benan kome ya
kawosu oho". Tsaki Hauwa tayi,kamon tace Su Aliyou basa da Kirki,amma dai dai nake
daku,dadin Abun kunsanni sarai". Ta fadi mgnar suna takawa don sauka Stairs din". Kee...?
Muryar Wani daga cikin Su ya doki dodon kunnenta...wanda kaman baxasu tsaya ba,sai kuma
su jah suka tsaya". Takawa yy har xuwa inda suke tsaye". Kana ya kalli Hafsat yana
cewa"Aliyou Haidar ke son mgn dake".
Binsa da kallo sukayi,kamin Kaman wanda suka yi shawara wurin yin Abu guda,kawai sai suka
hada baki wurin jan tsaki,Hauwa ta kama Hannun ta suka barshi nan tsaye........
Sakin baki daliban dake kallon komai dake faruwa sukayi,wanda basu kadai ne ke mmkin
wulakanta su Aliyoun da tayi ba,aa har Da su kansu Gank din nasu".
Waye Ubanta??? Tambayar da yayi mawa Su Nuradden kenan?
Kuyi manage plz
Mmn teddy
[10/5, 4:05 PM] Maman Teddy: *Loading......*
GDN KWARATA!
Na Maman teddy
82-83
*@Alheri Writer's asso.*
Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan
kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 . Vip payment #500
mtn card,Normal #200. Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah!
Bismillahir rahmanur rahim".
______________________________
"Bamusan ta ba,bamu san ma daga inda take ba,Amma Ko a mgnar data fadi Class yaci mu
fahimta ita din ba yar uban kowa bace face yar talaka. Deen yayi mgnar cike da kara jin haushin
Hafsa da tuni sunyi nisa,bama sa ta kansu". Wani ne A cikin su yace dasu"Kuma shine har ta
kalle mu ta wulakantamu? Itaba kowa ba? Haka ma Uban ta? . takaici ne duk ya rufe
Aliyou,Kawai sai cewa"Yayi ya isa haka,banason wani bayani ya biyo baya! Da jin haka nan
duka sukayi shiru don fahimta da sukayi a harxuke yake da Yarinyar".
Deen ne yace"Aiko taci banxa,kuma a yau sai munyi maganin ta". Lukman da tuni bayaice Ufun
bane yace dasu"Ai kila daga yau tabar makarantar nan har abada,ku muje Class suna can!
Nan sukayi gaba yuuu xa'aje acima Hafsa mutunci,wanda Nan Haidar yakai hannun shi yana
riko na Lukman kamin yace dashi" me zakayi mata? Me kuma tayi? Cike da mamakin
tambayoyin shi nama bacin rai Lukman yace"Kama manta abun da tayi kenan,yanxu ace taxo
kana kirar ta tawulakanta mu dakai duka,amma wai kana tambayar me tayi ne?. Tom ai ni naga
ni tayi mawa,baku ba...kawai ku kyeleta! Yana fadin haka ya fara takawa hadi da nufan Student
cantin na Makarantar,yabar su dabin bayan sa da kallo".
Wow mekyau nan! Cewan Rufaida Tana nuna shi ga kawayen ta da suka lullubeta". Kara
murtike fuska Aliyou yayi,don Bayason mace mai shegen iyayi kaman na Rufaida,Hyy Aliyou
ykk? Tayi mgnar tana daga masa hannu". Wanda sai da ya juyo ya kalleta,kan ya kauda kansa
gyefe,yana mgn da mai shagon da Yaje sayayya,Wato uncle Anabeth".
Tsayawa Sukayi suna binsa da kallo,kamin ya gama abun da zaiyi ya fice yabar su nan...
Haka Har aka tashi gida,Kowa nason tmbayar Aliyou Ba'asin da yasaka shi kin hukunta
Hafsa,amma sun kasa,sbd bb fuskar yin hakan! A washe gari ne da misalin Break kaman na
jiya...suna a tsaitsaye Sai ga Hafsa da Hauwa Sun taho wucewa,Kurr Aliyou yayi mata da
ido,kaman bazai sauke kallon daga gareta ba,har sai da Deen ya tabashi yana fadin wao.me kk
kallo a jikn Wannan kucakar yarinyar ne? mganar yy yana sauka a kunnen su Hauwa,Amma
sam basu tankasu ba,don ba Hafsa ba,itakan ta Hauwa ta ji tsoron kar yaxo Alyou Talala yy
masu,don sarai tasan Halinsa".
Bai basa amsa ba,illah cigaba da Kallon Students da yy abun shi. haidar Way meyasa jiya kace
arabu da Wannan yarinyar ehh? Lukman Yayi mgnar yana taboshi". Kaman baxai basa amsa
ba,sai kuma yace"I just fail in love! Love??? Duka suka hada baki wurin nanata kalmar! Yeah".
Yabasu amsa a dakile". Waye kk son? Lukman yakuma tambayar sa cike da mmki". Gata can!
Yy mgnar yana nuna inda Hafsat da Hauwa suke a zaune". Ya juyo ga Lukman yana sakin
masa murmushi,amma dai wasa kakeyi ko? Lukman din yy mgnar yana cin Seriuos".
Na taba yi maka Wasa ne,yy mganar kaman shine gaba da Lukman din,Ina sonta,kuma ni tun a
jiya na fadi ma Ammie,na samu matar da zan Aura! Ohh Allah! Aliyou na fahimci haukar yarita
ke damunka". Wacece matar Auren naka? Wancen Yarinyar da kk Age mate ne xaka Aura?
Nan deen ya amshi damgnar Lukman yana cewa" Rabu dai Da Aliyou,kila Ma Kamin yy Aure ita
tayi har ta haihu da Jikoki". Nan kaji sun kwashe da Driiya...wanda yabata ran Aliyou Haidar".
Tom se mene? Ni Ita din nakeso,kuma mgnar agemate dina,ai Atarihi ma yaxo mana
dashi,Annabin mu Ya auri Nana khadija da ta girme masa,bare kuma ni da take aagemate dina,
Inna Aureta sai Ku Hana!.
Jin yanda ya bude masu witar Fada yasa su jahn bakunan su sukayi shiru,Deen zo muje wurin
Hafsa,na fada mata ina sonta! Aliyou ka tsaya muyi tunani". Baxan tsaya ba,idan xakaxo muje
malam kaxo mu wuce,idan baxaka...aa muje tom". Deen yayi saurin katse sa yana takawa hadi
da nufar inda Su Hauwa suke a zaune".
Kirjin Hafsa ne ya buga,ganin Aliyoun da Aminin shi Wato Deen,babu Fara'a ko kadan saman
fuskar shi ... Deen ne yayi mawa Hauwa mgna da cewa"Hauwa'u Muna son mgna da Hafsa".
Kallon su Hauwa tayi cike da mmki,sai kuma tace"Tom me zakuyi mata? Murmushi Deen yayi
kamin yace"Boss ne ke Son mgna da ita . ieem nan ta yatsina baki kamin tace"Ok Hafsa ina
jirar ki a kofan Class...ta mike tabar Hafsa da ta tagaxa cewa komao,Hankalin ta ya dan
tashi,don ta lura Haidar baya da mutunci sam". Mikewa tayi daga tsaye kaman yanda yake".
Kamin tace"Ina jinka". Hmmm shiru yayi na en seconnni,kana yakalleta ido cikin ido,bb kunya
yace da ita" Hafsa Ina sonki,Inason zana Aure ki..kefah?
Mamaki gami da haushi Ne duka suka rufeta,lallai wannan yaron ya raina ta,abun da take
cewa"kenan A xuciyarta da take wani irin tafasa,wanda kamin ya ankare Yaji saukar ya tsunta
biyar a saman kuncin shi". Tasssss... Wannan marin yasaka Gabaki daya ilahirin daliban Side
din suka juyo da hankslin su a kan Aliyou da Hafsa".
Amaimakon yayi wani abu,ko bata ranshi kawai sai yy murmushi yana shafa saman kuncin
sa,kana ya kuma maimata mata,I really luv u". Ba da wasa ba,Zan Aureki kod...Kuma wanka
masa wani bahagon marin tayi,kamin ta fara mgna a zafafe,don itama batasan ta iyashi ba,Kai
wani irin yaro ne,ni sa'ar kace? Kana kanin bayana kaxo kana cemun Kanaso na! Hauka kakeyi
ne? Mgnar take jero su dika a one sentence,kamin Hauwa taxo tayi saurin jan Ta suka nufi
Class... Taana mmkin Tsaurin hali irin na hafsa da har ta iya marin Aliyou Haidar".
Sukam abokansa,wani iri kiyayayyan Hafsane ya lullubesu,duk da basa da Halin nunawa sbd
Gaba dya idon Aliyou Haidar ya rufe a sonta".
Tun daga wannan Rana Baki daya Class din suka chanja mata banda Hauwa bb mai kallon
ta,run da ta taba Shalelen su abunso Aliyou Haidar". Kowa Tsaksnin ta dashi sai harara da yada
mgna". A wannan satin kam su Rufaida har a salinta sai da Suka kwakwulo dabata san ta inda
suka sani ba...
Kinsan mene Ne Naima? Aa sai kin fada rufaida,wlh Shi idan akace maka mutum Ďan kauyen
Bafulkatani ne,tom baya taba wayewa har ya mutu,don sai yy shekara arbain a binni kamin
nan". Nan suka kwashe Da dariya har suna tuntsirawa...shiru Hafsat tayi kana ta wuce su
batare da tace"Komai ba".
Tundaga Ranan Kaman ance Aliyou Haidar ya kuma takura mata da damu ne,Don Tun tana
marin shi har ta daina tabarsa da halinsa don ta lura shi irin mutanen nan ne idan suna son
abu,idon su rufewa yake sukoma kaman mahaukata". Hakan yasata rabuwa dashi duk wacce
hanya da xai hada su bata son haduwar tasu".
A haka dai yau dadi gobe akasin hakan....a haka take ta gungurawa tana kokarin kauce mawa
Aliyou da nacin shi".
Ammie Kin san ina son Hafsan sosai kuwa?
Allah dai Haidar? Ehhh Ammie yabata amsa tana kokarin Hada masa Ruwar wanka....Ammie
Tom tayaya Daddy Zai amince mun na Aureta?
Tofah